Showing 18001 words to 21000 words out of 32131 words

Chapter 7 - CAPTIN BILAL COMPLETE BOOK BY Ummi Hambali.txt

17 Feb 2025

2104

cup ya zubar masa wayar ta fa'di 'kasa 'kara yayi y yar fe hannun sa....gaban ta sosai ya fa'di take tambayar kan ta what's wrong kuma hala yana chan tare da matan banza mtsww wayar ta ne yayi 'kara ganin number ranar nan ne yasa ta 'daga 'a fusa ce tace Hello daga 'dayan bangaren aka yi dariya tace calm down cute berry i just call to give yah a piece of advice last week i called you and i told yah that am from *Brighton* and i told yah my name is Ninda buh my real name is Mariam hello pls don't end the call na fa'da maki ni girl 'din CAP ne am lying kawai i just wanted to play yah naga at all baki damu da mijin ki ba kuna reacting as if yah enemies Husna 'a ma'tsayin ki na mace ke zaki jawo hankalin sa duo da bashi da enough time amma in har kina kula da shi wlhy shi da kan sa zai rage wasu abubuwan kinga mata da yawa suna kawo masa hari in har baki yi sannu ba wallahi they will take him away think twice bye ta kashe wayar Asmeey bin wayar tayi da kallo chan kuma sai hawaye Salma dake beside her already taji komai ri'ke mata hannu tayi tace *Asmaul-Husna* why all this??why all this hatred?? so all the piece of advice av been giving yah bur yah fall in deep ear's 😁 why??wlhy in har baki chanja bad habit's 'din ki ba very soon zaki rasa *BILAL* ai da ache ni ke auren *CAP.BILAL* i swear ko rijiya zai ce na shiga I'll ki diba yadda mata ke son sa sanin kan ki har tura wa son sa suke wlhy ko yanzu zai ce yana sona amma zai aure ni just as in house help from that nothing else wlhy da gudu zana yadda harara Asmeey ta wa'tsa mata tace sai kuma ma bare ta'ba auren naki ba tana 'karashe maganar ta shiga wani room dariya sosai Salma tayi tace it seem like av played the card Asmeey ne ta futo ri'ke da trolley Salma tace ba dai tafiya ba Asmeey bata amsa ta ba ta fita Bus ta shiga da misalin 'karfe hudu suka sauka ta jima 'a waje kana ta shiga cikin gidan har ta wuce yace da ita keeeee ko kallon sa bata yi ba ta wuce sai da ta shiga ciki kana ya bi ta finciko ta yayi yce mata daga gidan uban wa kike??ko yawan karunwanci kika fara ban sa ni ba??tsuki tayi tace wassani in ka damu ai kana iya tambaya, ta wuce ciki dafe kan sa yayi yce wlhy ancu ce ni wlhy ancu ce ni ina amfanin auren dole lallai yarinya zaki yi regrtin wannan auren y fita fuuuu.
Bayan tayi wanka ta kammala fito wa tayi waje....wata rumfa dake gefen gidan tayi fuskar ta 'dauke da murmushi wani matashi ne ya taso shima fuskar sa 'dauke da murmushi koda na 'kare masa kallo sai naga Mouhammad ne
jakar dake hannun ta ya kar'ba suka zauna lumshe idanu tayi tace wlhy i really missed yah ina ji ina gani an raba ni da love of my life sanin kan ka ne duk duniya bani da kamar ka amma it seems like baka ma damu dani ba, nodding kai yyi yce haba Asmeey kin san duk duniya bani da kamar ki har 'a bada nothing 'llchange bu'da idanun ta tayi tace ok can you prove it??murmushi tayi tace u first hannu yasa 'a aljihun sa ya fitar da ring ya saka mata murmushi tayi ita ma ta saka masa ring, murmushi suka yi suka cigaba da firar soyayyar su.
BILAL har yayi nisa ya manta da wani pilot Disc tsuki yayi y juya 'a bakin get yyi parking y fito kamar anche y juya y hango mutanen sa suna zauna very close rai 'a 'bace y nufa wurin daka mata 'tsawa yyi yce keee kina hauka ne kai kuma what brought you here wani sabon iskanci kuka kulla ba nace ki shiga gida ba ko, kata yi magana y finciko ta suka shiga ciki sai da suka shiga palo y cika ta nuna ta yyi da ya'tsa wlhy in baki shiga hankalin ki ba sai na yi maganin ki kina abu kamar wata animal ko baki san kina da aure 'a kan ki ba ta'be baki tayi tace nima ban sani ba amma naga kai ma kana da auren kake neman matan banza ba ran sa y 'baci sosai 'a kan kujera y 'dauka disc 'din yyi hanyar fita sai da yaje 'kofa y nuna ta da ya'tsa ki bari na dawo key y cire y fita rufe 'kofar yyi ta waje.
Wayarta ta 'dauka ta kira sa bugu 'daya y 'dauka tare da tambayar mai magana tsuki tayi tace nima ban sa ni ba amma i want you to put this at the back of yah mind wlhy in har baka dawo ka bu'da 'kofar nan ba zaka yi asarar abubuwa da dama tsuki yyi yce mahaukaciya duk abinda zaki yi u can do amma ki sa ni sai kinyi dana sa ni sakara kawai don't dere call this line again in kuma kika kuma kira i swear sai na sa anyi disconnecting yah line yna 'karashe maganar y kashe wayar....dariyar mugunta tayi ta shiga room 'din sa wardrobe 'din sa ta bu'da ta fara kwasar kaya tana kai wa palo sai da ta kwasa almost half kana ta bar su haka kwasa tayi ta 'kofar kitchen tayi ta watsa su 'kasa ta fara dirza su sai da ta dirza su 'a 'kasa sosai kana ta koma cikin palo kallo ta kunna ta hau kujera tayi crossing leg 'din ta beside her fruit ne tana ci ka'dan ka'dan.
'A kasalance y shigo ganin tana kallo y ha'de rai fruit da take ci y zubar 'a 'kasa remote dake hannun ta y warce koma yayi ya zauna channel y chanja tsuki tayi tace haba Mallam mutum na kallo kawai zaka chanja harara y watsa mata yce ke ni kike fa'da wa haka mtswww to baran chanja ba in daga gidan ku aka kawo sai ki chanja baki da right akan kaya na , tsuki tayi tace that's yah problem not mine wa'azin ma bara ka bari 'a kalla ba koda yke u don't know yah religion that's y had it been yah religious zaka san mene darjar na gaba amma kaga da yke u don't know yah religion jahilci ya maka katutu kana zagin manyan ka tana 'karashe maganar ta tashi room 'dinta ta shiga ta rufe, kan sa y 'daure he don't even know what to say 'a fusace y tashi room 'din sa ya shiga yna huci direct toilet y shiga yyi wanka yau ko jima wa bai yi ba y fito wardrobe y bu'da y ga almost de cloth aren't there kallon mamaki y bi wurin da shi yna mamaki how this happened 'a fili yce tou who took the cloth??am sure this stubborn girl bara ta wanke su ba buh lemme call one of the security to ask ohhh av forgotten they 're not there 'a fusa ce y fita😟 ta kitchen y bi 'tsaya wa yyi yna kallon kayan cije le'ben sa yyi y koma ciki tura 'kofar yyi da 'karfi 'a firgice ta tashi finciko hannun ta yyi y fara zuba mata belt duka sosai yyi mata sai da yyi mata lis kana y 'kyale ta yce ki tashi kije ki wanke wayannan kayan use yah hand's if you dere use machine wlhy mai raba ni dake sai Allah wlhy i mean war i said zata yi mgn y nuna ta da ya'tsa yce don't be cheeky to me y fita rufo 'kofar bummmmmmmmm...'dora hannu tayi 'a kai tana kuka tace ya rabb she me through ya Allah save me from de evil of this wicked man hmm this is an incredible story fito wa tayi 'a palo ta same sa fuskar nan babu annuri cikin muryar kuka tace masa can you justify what u did??why silent?i need a definite answer jin yayi banza da ita ta 'daga kai ta kalle sa taga he's glazing at her tsoro taji tayi shiru tayi hanyar kitchen kayan ta kwasa ta shiga ciki 'a jikin sa ta wa'tsa masa da gudu ta shiga 'daki ta rufe tana ajiyar zuciya.
Wa'tsar da kayan yyi 'kofar 'dakin ta ya fara duka da 'karfi ganin ta'ki buduwa yce wlhy ki bu'da 'kofar in har kika bari na 'dauko de other key wlhy I'll surprise u😡 room 'din sa y shiga wurin da key suke ya diba bbu ko 'daya dafe kan sa yyi y zauna gefen gado yna huci ya rasa abinda ke masa da'di ya rasa ma abin da zai mata.........










*___UMMI___*
[11/3, 4:29 PM] ‪+234 810 081 4614‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*




By.Ummi Hambali💄






Dedicated to Maman Shakur😘






9⃣9⃣
















Waya y kira aka kwashe kayan ba'a jima ba aka dawo dasu an wanke tas sun sha guga sai kamshi suke zubawa da kan sa y mayar da kayan wurin da suke kana ya kwanta.
'A hankula ta fito ganin babu kowa tayi murmushi silently ta fita waje ta juya gaba da baya babu kowa wurin Fav car 'din sa ta nufa 'a gaban motar da nail ta rubuta *HUSNA BILAL* sosai ya fito 'a hankula ta koma ciki da sauri ta shiga room 'dinta ta rufe tana ajiyar zuciya dan tasan haduwar su bare yi kyau ba da wannan tunanin ta kwan haka shi ma kasa komai yyi da 'kyar ya dauko laptop 'din sa yyi attempting only two question yyi omitting 10 kasa bacci yyi key 'din motar sa y 'dauka y fita motar sa na fita wuta tayi dif tsuki Asmeey tayi tashe wannan kuma sabon iskancin fa tashi tayi ta fito MAIGADI ta kira 'a waya ta tambaye sa nan y fa'da mata ai BILAL ne yasa ana kashe wutar tsuki tayi ta fito palo ta kai hour 'a nan kana y dawo yna shigo wa ana dawo da wutar sai da ta bari y shigo tace masa tsiyar naka har y kai da kashe wuta jin yyi shiru tace i need a definite answer tsuki yyi yce in har kina son wuta zaki na biya dan once na fita zata 'dauke tsuki tayi tace this is an incredible story,Mr MAN can u justify what u did?? Uhh u declare this is ur house right??pls kindly send me away harara y wa'tsa mata y shiga 'dakin sa, haka kullum yake in har zai fita kashe wutar yake sai y dawo yake kunna wa gashi in y fita da safe sai dare yake dawo wa.
*1WEEK LATER*
Da sauri ya sauko dan he's almost late yna ri'ke da brief case 'din sa ya saka Indian Male outfit Lemon green riga ta sha ado sai white pencil trouser kallon wrist watch 'din sa yyi yaga time da sauri y fita wurin fav car 'din sa ya nufa kamar anche ya juya idanun sa suka gane masa rubutu ran sa y 'baci sosai yce am surely it's Husna that did this 'a fusace y shiga ciki door 'din ta yyi knocking yce Husna in kina son kan ki da arzi'ki ki bu'da 'kofar nan dan wlhy if you there let me open by my self wlhy sai na maki illa am talking to you fa dukan 'kofar yyi da 'karfi duk da ta 'tsorata tsuki tayi tace hmmm say what ever yah feel like saying buh baran bu'da in har kai ba jaki bane ka sake ni kuma ka biya ni mota na banza yyi da ita ya shiga 'dakin sa tana jin 'karar 'kofa she tout ya fita tana fito wa shi ma yna fito wa kasa mo'tsawa tayi cafko hannun ta yyi yce kin mai she ni mahaukaci ryt??who gave you de ryt da zaki man rubutu 'a mota?? ta'be baki tayi tace that's yah problem if yo really wanna know yo can go to station to ask ma'tse mata baki yyi yce keeeeee uban wa kika yi wa rubutu 'a mota??winking eye tayi tace ohoo maka all i know ka biyani mota na nace kuma ka sake ni harara y wa'tsa mata yce had it been ina da right wlhy da tun time da aka yi auren dana sake ki infact i hate you wlhy duk duniya bani da ma'kiyi kamar ki for now i'll avouch yah but don't think that I'll never let yah go free zana dawo yna 'karashe maganar y fita 'dayar motar yyi rushing to Office tsuki tayi tace chan ta matse maka ni dama kayi accident i'll lve peacefully yau zaka ga karyar iskanci wlhy in har baka sake ni ba bara ka ta'ba hutawa ba wayarta ta 'dauka tayi dialing wasu number's
☆☆Husna:-Hello Hakim how yah??
☆☆Hakim:-Am fine swerie how about yah?..hope ya doing wel
☆☆Husna:-Mtsww am not doing well pls dear if yah free i wanted to see yah.
☆☆Hakim:-Ok sister i'll be there in the next 3hours...how about yah wicked husband is he at home??
Husna:-Okay...nay buh i think he 'll be back soon bur am not certain for his arrival bye.
Hakim:-Ok bye dear
Call end
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Ta shi tayi ta shiga cikin 'dakin ta toilet ta shiga tayi wanka data fito ta shafe jikin ta da turare blue juns ta saka y ma'tse ta sosai sai pink riga 'karama dai dai jikin ta hannun rigar da ka'dan yfi na vest simple makeup tayi, ta shafa coconut oil 'a gashin ta sosai ta gyara ta zubo sa flat shoe ta saka ta fi 1hour tana shiri kana ta fito palo ta zauna tana cin chewing gum yana 'karas 'karas wayar ta ne yyi 'kara 'daga wa tayi tace Hakim kana iya shigo wa de door is open ta ka'tse wayar Hakim na shigo wa ta tashi ta tare sa tana murmushi haka shi ma, zama suka yi 'a kujera 'daya juyawa tayi tana kallon sa tace Hakim Hakim ka guje ni hmm dama haka zumunchi yake murmushi yyi yce dear kenan wane ni kawai aiki ne kinga yanzu ma haka hutun only 3days na samu nodding kai tayi tace anyways yanzu kasan what i want you to do...am sure anjima da yamma zai dawo kaga tunda he don't know u ina son y gan mu 'a tare am sure he 'll divorce me and i'll share my divorce dairies all over so that I'll put black paint on him murmushi BILAL yyi yce worry not I'll wait buh get me Cool fresh milk tashi tayi ta shiga 'dakin sa fridge ta 'buda taga Fresh milk 'dauko wa tayi da cup ta fito kusa dashi ta zauna jawo center table tayi ta ijiye kana ta zuba masa tace in har y sake ni i promise yah 200k murmushi yyi yce i pray let it be so that i could get de money murmushi tayi ta ri'ke cup 'din tace gist me mana my man.....
Wasu file's ne ake nema emergency fito wa yyi cikin sauri yaja motar sa zuwa gida gudu yyi sosai dan bai jima ba y isa yana yin parking y fito ko kashe motar bai yi ba yayi hanyar shiga ciki yna bu'da 'kofar yaga Asmeey da Hakim suna 'a zaune zata basa Fresh Milk 'a baki gaban sa ne yyi mummunan fa'duwa da sauri ya shiga y finciko Hakim 'a fusace BILAL yce masa get out or else I'll take yah out by my self tsuki Asmeey tayi tace ahh what concern yah with him??wuri na fa ya zo muna fira ba wurin ka ba 'a fusa ce y nufo su kafin kace mea Hakim ya gudu duka y fara kai mata ta ko ina ita ma biye masa tayi suka fara dambe duk glasses dake 'a palon ta fara fasa su abin da ya basa haushi wani glass ya cilla mata 'a take ta zube 'kasa tana kuka ganin ta'ki yin shiru y cilla mata wani take numfashin ta ya soma 'dauke wa ga jini na zuba ko ta ina hankalin sa sosai y tashi ya rasa File zai 'dauka ko ita ganin jinin ya'ki 'tsayawa da sauri y 'dauke ta bai direta 'a ko ina ba sai 'dakin sa First Aid box y dauko yyi treating 'din ta ya kai 5mins kana y fita share palon yyi mopping jinin sai da ya tabbatar ko ina yyi neatly yna kamshi kana ya shiga 'dakin sa ya 'dauko File 'din y fita Maigadi ya bar wa 'dayar motar 'a wanke masa wata ya shiga y tafi wurin aikin sa.
Ta shi tayi ta fita zuwa room 'din ta toilet ta shiga ta gasa jikin ta tayi wanka kana ta sha magani bata jima ba tayi bacci da misalin 'karfe sha'daya na dare ta fito wajen gate wani bature zai wuce suka gaisa tayi ta jan sa da fira.
Koda aka tashi Office sai da ya biya Club 30mins yyi y dawo koda ya gan su bai kula su ba ciki ya shiga bata jima ba ta hau mota ta tafi gidan wata friend 'din ta wrist watch dake hannun sa ya diba yaga to twelve tashi yyi y rufe 'kofar palon y wuce 'dakin sa.
Bayan y kammala shirin sa y fito palo zama yayi gefen kujera ya rasa abinda ke masa da'di ya jima kana ya fita, sai da yamma kana ta dawo gidan 'a 'kofar palo ta zauna ta kashe 'dauri tana cin chewing gum bata tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login