Showing 21001 words to 24000 words out of 32131 words
ba har y dawo koda y dawo bai tanka ta ba ta gefen ta ya wuce da sauri ta tashi ta ri'ke rigar da harara ta wa'tsa masa tace ka sake ni nace ko warce rigar sa yayi y shiga 'daki suit 'din sa y cire yana tunanin how can a woman toss him like this, cikin palon ta dawo tana ta rera kuka chan kuma ta kunna MP ta kai volume 'karshe tasan koya 'kara yake he can't sleep, ran sa y 'baci sosai tashi yayi ya fito looking so haggard finciko ta yayi ya cillar da MP 'din yace i need yah attention cox i wanna have a word with u wlhy duk time da kika kuma 'tsaya wa da wani i swear sai na zama ajalinki kee mai sa bakkya da hankali u don't know what is right and wrong tsuki tayi tace really!!! hmm that's good for yah in har kana son na bari just divorce me zama da mutum jahilin addini ai babban asara ne mutum shi 'a rayuwar sa ku'di kawai yasa 'a gaba sallah ma in ana business ba'a yi sai an gadama addini kan sa ba'a damu dashi ba ran sa y 'baci sosai da har zai yi magana sai y tuna duk abinda ta fa'da haka ne room 'din sa y shiga trolley y bu'da y zuba kaya koda y fito ko kallon ta bai yi ba tsuki tayi tace Allah yasa daga chan ka gangara lahira bai ce da ita komai ba y fita.
*1week ltr*
Yau satin sa 'daya tun fitar da yyi bai dawo ba, Zau ne take tana hutawa abinci kala daban daban da su fruit 'a gaban ta hankalin ta 'a kwance dan tun ranar da yayi stepping leg 'din sa out she's lucky bai dawo ba kullum addu'a take Allah yasa kar y dawo lafiya in y mutu shikenan ta aura heartrob 'din ta kullum sai ta fita dan tayi joining Fashion Entity abin nata ma is getting worst dan yanzu wayewar ta ma yayi yawa.
*CAP*.what's wrong with yah??i noticed yah aren't look alright, murmushi BILAL yayi yce my friend all is well kawai it's change of weather, murmushi Aarif yyi yce buh naga almost a week baka koma gida ba,ta'be baki BILAL yyi y lumshe idanun sa yce i do have a choice kafi kowa sanin problem da nake facing with my wife Aarif wlhy bana son wannan auren da aka yi mana da ina da right tuni dana sake ta ri'ke masa hannu Aarif yyi yce haba Friend yanzu duk gatan da iyayen ka suka yi maka bai maka ba haba yanzu ache sun 'dora ka akan sunnar Mazon Allah s.a.w amma kayi wa'tsi ka za'ba duniya akan lahira haba my friend think twice tab
wonder's shall never end nidai kaga tafiya na yna 'karashe maganar y fita da sauri BILAL y tashi y ri'ke masa hannu yace Aarif amma kasan is impossible kaso abinda kafi 'tsana 'a zuciyar ka ba??murmushi Aarif yyi yce Mr MAN this is possible with time zaka fara son ta tsuki BILAL yyi, y dafe kan sa wayar sa y 'dauko bayan y answer wani call y rubuta ma Asmeey message ```Do what ever yo feel like yah in free mode i'll b happy if you go back home``` wayar na hannunta y shigo data ga number sa har tayi ignoring sai kuma ta bu'da 'tsalle tayi tace Alhamdulillah ya Allah na gode maka da ka kawo man wannan ranar farinciki, waya ne ta shigo da sauri ta 'da ga ganin number mahaifin ta ne murmushi tayi tay sallama kanwar mahaifin ta tace kizo gida Allah yayi wa mahaifin ki da mahaifiyar ki rasuwa tare da yayyanki su uku sakamakon ha'tsarin mota 'kara Asmeey tayi wayar ta fa'di mayafinta ta 'dauka da sauri ta shiga mota tayi booking flight tana ta kuka mutane duk ta basu tausayi ba'a jima sosai ba jirgin su yyi landing 2 Kano, tana ta kuka.
*⭕UMMI⭕*
*👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*
By.Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘
{__CAPTAIN:-A Chief or a Leader,Pilot or a person in command of Ship or other Vessel__}
¤¤Note BILAL he's a Pilot¤¤
1⃣0⃣1⃣
Room da take ciki y mur'da y shiga ganin tana bacci y zauna yna kallon 'karafan dake jikin ta, 'a hankula ta bu'da idanunta ta sauke su 'a kan BILAL shima haka murmushi suka sakar wa juna yce y jikin naki murmushi tayi tace alhamdulillah y naka fa amsa wa yyi da alhamdulillah tashi yyi y ma'tsa kusa da ita yce thank u very much ALLAH y saka maki da gidan aljanna 'a hankula ta ri'ke hannun sa tace Amin tare da kai murmushi yyi y ri'ke 'dayan hannun ta yce ki fa'da man duk abinda kike so i promise in dai abun is not against our religion i'll get it for u 'ko'karin tashi tayi y taimaka mata ta zauna tace abun bai sa'ba wa Islam ba amma 'a wurin ka it 'll be hard ka iya bani, gyara zaman sa yyi yce i promise u ko mene, murmushi tayi tace i'll inform u nan bada jima wa ba, murmushi yyi yce Allah kai mu lafiya suka amsa da amin su Momi da Dad suka shigo da saurin mutane ta shi BILAL yyi y fita 'a cikin mota yaga Aarif ware ido yyi yce kai banza yau she ka shigo murmushi Aarif yyi yce toh dama yaushe zaka san da ni kana chan kuna soyayya shiga motar BILAL yyi yce uhum Aarif wlhy baka da dama, gyara zama Aarif yyi yce uhumm duk 'a cikin soyayya ne kasa rufe baki BILAL yyi dan yna jin da'din word 'din lumshe idanun sa yyi, Aarif y ta'bo sa yce ahhh *CAP* yane jan motar BILAL yyi ba tare da yce komai ba har suka kai gida bai ce komai ba fito wa yyi y shiga part 'din sa kan kujera y fa'da idanun sa 'a rufe babu fuskar da yake gani face na Asmeey tsintar kan sa yayi cikin farin ciki da bai ta'ba kasancewa ba kmr yau,
BILAL magana fa nake yi maka kana fa ji Aarif pls ka tafi ina wani tunani ne kar ka ka'tse ni yna 'karashe magana y juya masa baya, haushi Aarif yji yyi tafiyar sa.
*Washe Gari*
Da wuri *BILAL* y shirya yna saye da ba'kar shadda irin 'din kin zamani sai kamshi yake zuba wa key y 'dauka y fito tunda nake ban ta'ba ganin fara'ar sa kamar na yau ba dan daka gan sa ka san yna cikin farin ciki,har ya wuce yji muryar Daddy dawo wa yayi yayi masu sannu Daddy yce ohhh wannan farin cikin haka fa??murmushi *BILAL* yyi y sosa 'keyar sa yce Dad sai dai na dawo kar nayi late murmushi Daddy yyi yce toh 'a dawo lafiya 'a 'da'da gaida man da ita murmushi yyi yce tana amsawa sosai da sauri y tashi y fita mota y shiga yja yyi tafiya sosai kana yyi parking gefen titi wayar sa y 'dauko y kira suka yi magana da yaren su kana yaja motar sa 20Mins ya kai sa hospital space 'din sa ya saka y fito yna takawa cike da 'kasaita y shiga ciki, room da take ciki y nufa 'a hankula y bu'da 'kofar y shiga ganin batta ciki y fara kiran sunan ta da sauri ta fito murmushi suka sakar wa juna tako wa suka fara yi suna zuwa daf suka yi hogging juna😊 sun jima 'a haka kana y sakala hannun sa y ri'ko ta haka ita ma tayi masa murmushi tayi tace yanzu Dr y bani takardar Discharging hancin ta yja yce Alhamdulillah mu tafi ko, fito wa suka yi nan yayi wa Dr godiya suka fita bu'da mata motar yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja yna driving yna satar kallon ta ita ma haka 'a hankula tace ma sha Allah wai dama haka yake da kyau murmushi yyi yce tare dake da sauri ta toshe bakin tayi murmushi wani irin shu'umin kallon yabi ta da shi hura masa iska tayi 'a ido tace kar fa ka manta u 're driving murmushi yyi y cigaba da driving still yna yi yna kallonta ta gefen ido ita ma haka tafiyar 5mins yyi wani 'kayataccen wuri y paka yce muje ko kashe motar yyi suka fito tabi bayan sa suka shiga cikin wani park sit yaja mata ta zauna shi ma y zauna suna fuskan tar juna space dake idon sa y cire yce Asmeey kin manta promise da kika 'dauka akan zaki fa'da man wani abu ko kin manta??nodding kai tayi tace ban manta ba amma ai jiyan na fa'da maka ba lalle bane ka bani abin da nake so ba ko??murmushi yyi yce wlhy ko mai ne just tell me zana baki kwantar da kan ta tayi 'a kan kafa'dar sa yace ASMEEY kin man halacci kin taimaka rayuwa na ban san da wane irin kalamai zana yi amfani na gode maki ba murmushi tayi wayar sa ne ya ka'tse su yna gama wayar ya tashi tace ina zuwa kuma??kan kafa'dar ta y ijiye hannun sa yce Momi ne take neman mu muje ko tashi tayi suka fita, Kin san time da ake maki operation kin bani tausayi sosai 'kifta ido tayi tace taya ka gani ba wani ai na fika juriya parking yyi yce Ahhhh haba??the whole CAPTAIN ache mace ta fisa juriya ai da kin sa na chaka wa kai na wu'ka, juyo ido tayi tace uhumm na gane ka duk burga kake yi man dan nace wai kai jarumi ne ba toh na dai gane, tayar da motar yyi yce uhumm ba wani nan kedai fa'da gaskiya i'll give u 1kobo😂 murmushi tayi taga chewing gum kata 'dauka yyi saurin 'dauke wa yce ba'a son za'ki fa ko wannan is it Fura kike kiran sa ko shi zaki sha u won't add sugar anche jikin sa ma da akwai sugar bara ki sha ba, juya ido tayi tace tabbb ai kam banga ciwon da zai hanani na sha Fura ba murmushi yyi yce ai kam ni zanna gadin ki, ma sha ALLAH ashe dai zana sama kulawa na musamman wohhh am glad to heard this....murmushi yyi yce kin ji labarin upcoming election na US?? gira 'daya ta 'daga tace ehh nifa am supporting DONALD TRUMP hannun ta BILAL yja yce ni kuma am supporting Hillary Clinton dole kiyi suporting abin da nake so.....murmushi tayi tace that's nay a problem yah wish is my command da'di sosai yaji suka cigaba da fira sama sama har suka kai gida 'a tare suka fito sai da y fakaici idon ta gefen gyalen ta y ha'da da rigar sa ya 'kulle, y dafa ta suka shiga ciki bayan sun zauna ta 'dan ja baya kunen ta yja 'a hankula yce ina kuma zuwa ko kina da wani da yafi mijin ki, 'dago ido tayi ta kalle sa kifta mata ido yyi Momi tace ahhh mai kuma ake fa'da murmushi Daddy yyi yce soyayya mana baki kula tun da suka shigo suke manne da juna ba ko ba haka ba Husna😜 rufe fuskar ta tayi BILAL yaja mayafin yce kaji wai ita kunya ba gaskiya aka fa'da ba, kunnen BILAL Abba yaja yce *CAP* lallai yau na tabbatar ka kamu da yawa sosai kace Asmeey ta sace maka zuciya, sosa 'keya yayi yce sosai ma Dad da sauri BILAL y tashi y 'dago Asmeey....dariya suka yi Momi tace ina kuma zaka da ita daga dawo wa for goodness-sake bara ka bari ta huta ba , murmushi yyi yce zana rakata ta kwanta tashi Momi tayi ta ri'ke Asmeey dariya sosai Momi tayi tace wannan kuma knot 'din fa😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon suka saka dariya ita kam Asmeey kunya ta rufe ta ma😂, kana y kunce 'kullin, Momi tace pls ka barta ta huta Islaha ku tafi ta huta, hannun ta BILAL yaja suka fita Islaha na gefe tana dariya tace Bro ka bar ta mu tafi pls ta huta kai ma ka tafi ka huta 'tsuki yyi yce na tafi ina 'a tunanin ki ina zaki da ita??tab ai part 'dina zamu tafi kar ku takura ta kinga chan tafi samun kulawa Momi dake bayan su tace sannu mara kunya, sosa keya yyi...
*⭕UMMI⭕*
[11/17, 1:41 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*
By:-Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘
{__CAPTAIN:-A Chief or a Leader, Pilot or a person in Command of Ship or other Vessel__}
1⃣0⃣2⃣
*☆☆☆*
*☆☆MALI☆☆*
*☆☆☆*
¤¤¤```BAMAKO```¤¤¤
Murmushi yyi y cika ta y shiga part 'din sa, su kuma suka shiga part 'din Momi suna dariya, suna shiga Momi ta sa Asmeey 'a gaba wai sai tayi bacci😂 bata jima ba tayi bacci dan allurar da aka yi mata ha'de da bacci ne.
Wai ina zuwa haka??ba na fa'da maka bacci take yi ba magana fa nake yi maka ka dawo ka zauna BILAL am talking to u 're u deaf??ohh u won't answer me, gefen kujera y zauna yce har yanzu bata tashi ba??hope she's coping well, cikin sigar wasa Momi ta harare sa tace ban sa ni ba murmushi yyi yce Allah bama Momi ha'kuri😂 bacci wlhy nake ji, kwanta wa yyi 'a kan cinyar ta, sumar sa ta sha fa tace ohhh nida y kama ta ache Junior BILAL ne y kwanta akan cinya na amma ache senoir BILAL yna kwanta wa👹, lumshe ido yyi yce Momi na ke nan, kana y tashi y tafi part 'din sa Moh na zau ne yyi crossing leg yna kallo, 'tsuki BILAL yyi y warce remote 'din yce kai baka ga muna da patient ba tana bacci pls kar ka tashe ta, 'tsuki Moh yyi yce dan Allah Mallam ka tafi ka kwanta ka bar ni na huta infact ma wane patient 'din 'a haka kana yawo kake kiran kan ka wani pateint, sumar Moh BILAL yja y shiga ciki y rufe 'kofar, magungunan sa y sha y kwanta bai jima ba yyi bacci bayan y ta shi key 'din sa y 'dauka y fita sun jima da Aarif.
*9:00PM*
Parking yyi y fito wurin mahaifin sa yaje kana da suka gama y fito part 'din Momi y shiga, Momi tace mai kake kallo naga tunda ka shigo kake cilla ido, dariya Moh yyi yce nima Momi haka na gani ko yunwa kake ji?? harara y wa'tsa masa yce nima ban sa ni ba Momi Husna ta sha magani??murmushi Momi tayi tace ban sa ni ba ai da yake kafi ni 'kaunar ta, murmushi BILAL yyi, dariya dukan su suka yi Anty Fatima tace BILAL ya jiki fa, sai 'a lokacin ya kula da ita yce Anty Fatima jiki Alhamdulillah amma dai yanzu kika shigo, murmushi tayi tace 'a'ah dama ina nan...nan suka ta'ba fira, tashi Moh yyi hanyar 'dakin da Asmeey ke ciki ta shi BILAL yyi ya bi bayan sa, gefen gado dukan su suka zauna Asmeey tayi masu sannu, Moh yyi ta jan ta da labari, 'tsuki BILAL yyi yce Moh pls ka barta ta huta mana kana cika mutane da surutu ko dan lafiyat ka lau, ta'be baki Moh yyi yce da'din ma dai abun wadda nake wa labarin tana jin da'din story 'din koya kika ce??Asmau?? murmushi Asmeey tayi tace ina enjoying story 'din mana ta 'karashe maganar tana murmushi, ta'be baki BILAL yyi y fita Palo y dawo y kwanta yna danna wayar sa......
*10MINS LTR*
Wayar sa BILAL y ijiye room da take ciki y shiga, yce Moh Dad na kira waya Moh y ciro y kira Dad y tambaye sa kiran sa yake, Dad yce 'a'ah amma dama yna son ganin sa shi da BILAL, ashe dama ba kira yake yi ba amma yace muje dama he wanted to see us ni da kai Asmeey sai na dawo mu cigaba da labarin murmushi tayi, BILAL yce ai daga chan kuma i won't allow u to come back ai daga chan wurin wife 'din ka straight ka nufa, hannun sa BILAL yja suka fita suna 'tsokanar juna.
*PALACE*
Daddy y kira sunan su, suka amsa da na'am Daddy yace BILAL 'a ma'tsayina na mahaifinka na yi wani tunani nida Abba Fahad mun tattautauna sabida yana yin ciwon ka bai kamata ache kana yawo ba kaga kuma yana yin aikin ka babu hutu shi ne nake son ka ijiye aikin amma y ka gani, shiru BILAL yyi ba tare da y 'dago kan sa ba Daddy yce to shikenan tunda kayi shiru amma ina son ka sa ni aiki ka sa 'a ran ka kamar ka ijiye sa ne nayi maka al'kawarin wannan kujerar nawa, shiru BILAL yyi bai ce komai ba, Abba Fahad yce haba y za'a yi ka bama wannan 'karamin yaron sarauta ai yayi yarin ta da yawa, ta shi BILAL yyi y fita Part 'din sa y shiga kan kujera y zauna dafe kan sa yyi y rasa abinda ke masa da'di da tashi yyi ya shiga ciki y kwanta yna ji Moh na masa magana amma sam ya'ki amsa sa fushi Moh yyi y fita....
*WASHE GARI*
```2:15PM```
Zaune suke suna fira Momi tace nifa anya lafiya rabo na da BILAL tun jiya ko jiya ma bai yi man sai da safe ba,Islaha tace dazu ma Fahil ya fa'da man y kai masa abinci korar sa ma yyi, Momi tace tashi kije ki gani kinga wannan flask 'din babu wanda ya ta'ba sa tafin masa da shi, Asmeey ta tashi ta kar'ba tace bara na kai masa bata jira