Showing 15001 words to 18000 words out of 84748 words
Chapter 6 - Gidan Rina Book Complete Jidda Aliyu.pdf
sunanshi namiji yana da kyau sosai da
cikar kwarjini, ya had'u irin had'uwar da kowace 'ya mace take buk'ata.
Ya yi miki kenan?"
Ba laifi gaskiya karo na farko a rayuwata da naci karo da namijin da naji farat d'aya ya kwanta
min a rai.
Ta k'asara magana tana tunowa da fuskar Aliyu.
masha Allah!
Haka nakeso ji daga gareki bebs fatana Allah ya had'a kawunanku ya kade duk wata fitina da
ke ciki.
Amin! Bebs.
****----****-----****
A kwana atashi asarar mai rai yau gashi saura sati uku bikin Aliyu da barrister Amina, zuwa
wannan lokaci abubuwa da dama sun faru daga ciki akwai masu dad'i akwai akasin hakan.
"Kud'ad'e masu kauri gaske Daddy ware ya ba k'anwarshi Salma ta je Dubai ta had'owa Aliyu
kayan lefe na gani na fad'a taci mutuncin naira ba kad'an ba.
Daddy bai saka momma cikin hidimomin bikin ba, asalima ma bata san da zance lefe ba,
sakamakon yadda ya ga tana nuna adawarta akan aure a fili, tun abin yana bashi mamaki har
yadawo bashi tsoro lokaci da ya sanarda Salma zance ita ce ta bashi shawarar ya dinga 6oye
Mata duk wani abinda ya yashafi zance auren na Aliyu, har zuwa lokaci da za'a yi biki saboda
basu san miye manufarta ba.
nan take Daddy ya yi na'am da shawarar Salma saboda shi kanshi lamarin na masifar daure
mishi kai.
"Akwati goma sha biyu Salma ta had'a har da tsaddadiyar mota akai kirar cadillac, lokaci da
aka kai lefen gidan Barkido ya yi fad'a sosai a cewarshi bayason bidi'a da kyar dangi suka
shawo kanshi ya amince aka kar6i kayan.
"Barrister Amina kwance akan gadonta ta yi zurfi a tunanin Aliyu abu d'aya ya ke daura mata
kai, ya kuma jefa zuciyarta cikin tunani shi ne tunda Aliyu ya zo sau d'aya bata k'ara jin
d'uriyarshi ba.
Sai kayan lefe aka kawo gidansu shin me hakan yake nufi?"
Anya kuwa Aliyu yana sonta?"
Wad'annan su ne tambayoyin da tarasa wanda zai bata amsar su.
"Mtsss....!
Ta ja tsaki ta dauki pillow ta matse gam a k'irjinta, ta d'an girgiza kanta cike da haushin kanta ta
tuna da halin da ta tsince kanta, game da Aliyu domin tun daga ranar da idanuwanta suka
ganshi, sai tunaninta ya canza zuciyarta ta bijiro mata da wani al'amari mai wuyar fassarawa.
Tsundun ta tsunduma begen Aliyu al'hali shi d'in bai san tana yi ba.
Ba ko shakka tasan ta kamu da soyayyarshi mai zafin gaske, duk da tana da labarin bai cika
zama wurin d'aya ba, shi mutum ne mai yawan tafiye-tafiye ak'alla ace yana kiranta a waya ko
gaisawa su yi koda bai mata firar soyayya ba.
Yaushe ma ya ga numbernki da zai kira ki.
Wani bangare na zuciyata ya ce da ita.
Yanzu ahaka za su yi aure al'hali bai da lokacinta, kenan hakan za su yi zaman aure?"
A karo na biyu tasake jan tsaki mtsss!
Cike da takaici zuciyarta sai rad'ad'i take mata, sosai take ji zafin kanta yadda ta shiga damuwa
akan mutume da bai ma san tana yi ba, asanyaye ta mik'e tashiga bathroom sakamako kiran
sallar magarib da aka fara.
***----****----*****
*LAGOS*
Aliyu na zaune a office dinshi da ke Lagos ayyuka sun masa yawa ba kad'an ba, duk da yau ya
sami sassaucin aiki, a matukar gajiye ya jingina bayanshi ga jikin kujera da yake zaune akai a
hankali ya zare sun shade glass din da ke manne a kwayar idonshi, tare da lumsashe
idanuwanshi wayarshi tayi ringing har ta tsinke bai d'aga ba, a karo na biyu tasake ringing sai
da ta kusan tsinkewa ya mik'a hannu ya dauka batare ya bud'e idanuwanshi ba ya yi picking ya
kara a kunnenshi.
"He...llo!
Yafad'a chan k'asan mak'oshi.
ka ci gidanku Sultan.
Ba shiri Aliyu ya ware idanuwanshi ya kuma gyara zamanshi, sakamakon muryar Daddy da taki
dodon kunnenshi.
"Dad ina wuni?"
Ban san inda yake ba.
Cikin shagwa6a Aliyu ya turo baki yana cewa Daddy....am sorry!
Duk da ban san laifi da nayi ba.
Fad'a sosai Daddy ya shiga yi mishi ta hanyar cewa karka maidani mutume banza Gadanga,
sau nawa ka je Yola wurin Amina bayan zuwanka na farko?"
"Tsuke fuska ya yi kamar Daddy yana ganinshi, ya ce Daddy am too busy ban samu zuwa ba
ayyuka ne suka yi min yawa.
Jeeddah Aliyu
[7/26, 11:50 PM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAN KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
*GIDAN RINA*
*10*
Amma duk lokaci da na samu sassaucin aiki zan shirya in je, amma kuma Daddy sai nake gani
ko ban je ba zan iya aika P.A na kamal amadadi na, sai ta yi mishi list na abunda take buk'ata
ko nawa ne zan ba t.....
"To hell with you ka da kud'in naka Gadanga.
Daddy ya katse cikin fushi Daddy ya cigaba da cewa an gayamaka komai ne kud'i suke iya siye,
in fact yarinyarnan ba 'yar matsiyata ba ce ita kanta mai kud'i ce balle aje ga iyayyenta.
Yadda ka ke tink'aho ubanka mai arziki ne ita ma nata uba mai arziki ne, inaso ka jingine zance
kud'i a gefen ka natsu kasan me ka ke yi, saboda kai ba k'aramin yaro bane.
"Aliyu kamar zai fashe da kuka yake shafa sumar kanshi kafin ya ce kayi hak'uri Daddy I don't
mean to hurt you am just try to tell you how busy I'm but am so sorry, zan yi k'ok'ari gobe na
biyo morning flight nayi weekend a Yola.
"That's my favourite boy haka nakeso ji Gadangana.
kafin Daddy yasake magana ya katse kiran had'e da jefa wayar bisa file d'in da ke gabanshi, ya
tsurawa wayar ido yana girgiza k'afarshi, zazzafar ajiyar zuciya ya yi had'e da jin haushin Daddy
ganin da k'arfi da yaji yana so ya mak'alk'ala masa auren yarinyar da baya jin sonta a
zuciyarshi.
"Zuwa wannan lokaci yaci ace Daddy ya jinjina masa da namijin k'ok'arin da ya yi na
amincewa da auren, yaci ace ya yaba masa ya kyale shi yaji da k'unci da rad'ad'in da zuciyarshi
take mishi, ya Daddy yakeso ya yi da rayuwarshi ne?
"Shi mutum ne da bayaso damuwa ko kad'an sai gashi stress yana so ya yi mishi yawa.
ya jima shiru yana nazarin abinda ya kamata ya yi, yasan tabbas bashi da mafita dole yaje Yola,
musanmman yadda ya daure kanshi har da wani cewa zai yi weekend a can, ya zame mishi
wajibi dole ya je ko baya so in dai yana so zaman lafiya tsakaninshi da Daddy.
Ya d'ago kan ya dubi wrist watch d'in hannunshi sannan ya mik'e tsaye ya dauki wayoyinshi ya
bar office duk da yana da tarin ayyuka masu matukar muhimmanci.
****----****----****
*ABUJA*
Momma tafito daga apartment d'inta jikinta sanya da buba ta material black & golden colour,
kaitsaye apartment d'in eMaryam ta nufa dai-dai k'ofar shiga main parlor ta tararda wata 'yar
kyarmusasshiyar mata tana jiranta, barka da fitowa Hajiya!
Yauwa Ruky!
Shigo daga ciki ki ganta kwananan jikinta ya fara sauki sosai, momma tafad'a tana wucewa
gaba Ruky na biye da ita tun daga main parlor za ka fara ji gurnaninta, tsaki momma ta ja
mtsss!
wata k'ofa ta nufa ta sanya key ta bud'e wani irin masifafe wari ya bugi hancinta babu shiri ta
doshe hanci da tafin hannunta, cikin fushi ta shiga kwalawa inna Laraba kira inna laraba.....inna
laraba fa!
Da gudu tafito daga bedroom d'inta d'an kwalinta a hannu, cikin yanayi na tsoro ta k'araso gani
Hajiya.
Wannan wane irin wari ne ke fitowa daga d'akinan?"
Jikin inna laraba yana rawa ta shiga d'akin, Maryam na takure a jikin bango sai fizgar gashin
kanta take tana wani irin gurnani bakinta na fitarda miyau mai yauk'i, k'afafunta da hannayenta
daure da sark'a abin gwanin ban tausayi.
Cikin rashin tsoro Inna laraba tanufi wajenta, tashiga dubata tagano kashi ne tayi d'agata tayi
tanufi bathroom da ita ta tsaftattace mata jiki had'e da sauya mata kaya ta fito da ita bisa gado
ta zaunarda ita, ta dauki tissue ta goge inda kashin ya6ata tayi mopping ta kuma fesa air
freshner sannan fa momma da Ruky suka shigo duk da haka sai wani yayatsine fuska momma
take.
"Cikin daure fuska momma ta dubi inna Laraba ta ce inna ba mu wuri likita za ta duba ta.
To!
Cewar inna Laraba tana mai ficewa daga d'akin.
Daf da Maryam momma ta tsaya ta d'ago ha6arta cikin zallan rashin imani ta dauke ta da mari,
sai da ta kai kwace, sai kawai ta rufeta da duka tana yi tana zurfa mata zagi shegiya tsinaniya
muddin ina raye kin dinga gani bala'i da masifa har karshen rayuwarki.
Ba dai kin k'i mutu ba tsawon shekara ashiri da takwas ina azabtarda ke, da yake ran kare ne
da ke kin k'i mutu ki hutarda kanki nima in huta, to tunda kin kafe mu zuba ni da ke d'a halak ka
fasa, shegiya mai taurin ran tsiya.
Ta k'arasa magana tana huci.
Dafa kafad'arta Ruky tayi cikin sigar rarrashi ta ce don't worry Hajiya komai yana da lokaci tunda
ki ka iya jure zama da ita na tsawo shekaru 28 kisanta ba zai miki wahala ba.
"Bana so na kasheta ne da kaina Ruky na fi so wahala ta kashe, ta kinga ba wanda zai
zargeni.
"Haka ne Hajiya you're too smart.
Dariya momma tayi cike da jin dad'i an ya6e ta.
Yi maza Ruky ki yi mata allurar haka kawai 'yan kwanaki nan da aka daina yi mata allura tafara
acting like normal mutane, kin ko ga ba abu mai sauki bane na barta ta wark'e don haka daga
yau kin dinga yi mata allura kenan.
"Murmushin mugunta Ruky tayi ta bud'e handbag tafito da wani Vaccination, saida ta cika
sirinji ta kama hannu Maryam wacce tun lokaci da momma ta jingeta take kwance lamo kamar
mai bacci, ga jijiyar hannu Ruky tai mata allura ko motsawa bata yi ba cikin abinda bai wuce 30
seconds ba tayi bacci. "Wani mushirikin murmushi momma tayi tana k'arewa Maryam kallo, sannan ta juyo ta nufi
k'ofar fita yayin da Ruky ta mara mata baya flat d'inta suka nufa.
"A main parlor suka tarar da Tima zaune tana wasa da yatsun hannunta, kamar mai lissafi
momma ta dube ta ta ce Tima me ki ke yi anan?
Ba na hanaki zama a falonan ke kadai ba, ina zee-zee da Minat da suka barki ke kadai?"
Har momma ta gama zuba mata tambayoyi bata kalleta ba, sai wasanta take da yatsunta.
"Tima.....magana nake da ke fa.
Wani irin d'agowa tayi idanuwanta sun yi jajir sai kace abinda aka zubawa Barkono, ta mik'e
zubur ta nufi wajen momma da sauri momma ta ja da baya cikin wata rikitattaciyar murya ta ce
"za ta zo tabbas tana gam da zuwa ita ce za ta tone rijiya mai dauke da macizai da kunamu ta
fito da jar jakka mai dauke da kundin sirri. Tana gama magana ta juya ta nufi d'akinta tai barking k'ofar da k'arfi gaske.
momma da Ruky suka bi ta da kallo, girgiza kai momma tayi cikin rashin daukar Maganar Tima
da muhimmanci ta nufi sofa ta zauna wacce ke kallonta ta nunawa Ruky ta zauna.
Hajiya ina tausayi Tima wallahi, har nake gani kamar zunubin da ki ka aikata ne yake bibiyarta.
Murtuk'e fuska momma ta yi kamar bata ta6a dariya ba, hakan yasa Ruky ta sha jini jikinta.
"Duk haka sai da momma ta nuna mata k'ofar fita da d'an yatsanta, tashi maza Ruky ki fice
min daga gida aiki ki ke min kuma ina biyanki mak'udan kudi bana wasa ba, daga yau sai yau
ina gargadinki kar ki sake yi min kutse a cikin al'amurana duk duniya bani da babban mak'iyi irin
mai fad'amin gaskiya. "Allah ya ba ki hak'uri Hajiya na tu.......
Ya isa dallah kin riga da kin batan rai ki fita kawai sai gobe in kin zo.
Mik'ewa Ruky tayi sahunta a likkafa ta fice cike da takaici irin wulak'ancin da momma tayi mata.
****---****----****
*YOLA*
Misali k'arfe goma sha biyu na rana jirgin da Aliyu ya shigo ya yi landing, direbansu na yola ya
kira ya dauko shi daga Airport gidansu da ke nan Yola ya sauka ya yi wanka ya shirya masjid
ya fara wucewa ya yi sallar Juma'a daga masallaci, ya wuce gidan uncle suraj anan ya ci abinci
suka shiga tattauna zance business duk lokaci da uncle Suraj ya dauko zance aurenshi sai ya
shasshata zance.
Anan ya yi sallar la'asar, kafin ya yi sallama da uncle ya nufo gidansu Barrister Amina.
"Barrister Amina ta kammalla shirinta tsaf cikin Arabian gown ash colour tayi rolling da d'an
siriri veil orange colour, ta fito sak'ale da handbag d'inta ita ma kalar orange tayi masifar kyau da
yake Ummi ta fita shiyasa ta lek'a d'akin mai aikinsu Asabe ta ce koda Ummi ta rigani dawowa
ki fad'a mata na fita saloon gyara gashi, gudu-gudu ta fito saboda daga wurin saloon tana so ta
biya gidan Barrister Zarah Ladan tun kafin ta k'arasa parking lot tai using remote k'ofufin motarta
suka bude ta shiga tayi ma motar key tayi reverse, ta nufi gate sai gate d'in a bude wata
dalleliyar mota kirar Jeep Volkswagen, ta shigo dole tai reverse ta koma baya ta bata wuri ta
wuce a tunaninta ko d'aya daga cikin guest d'in Abba ne, wani abin takaici ba kowa a gida dole
ta tsaya tai entertained d'insu, ta kashe motar had'e da jan tsaki mtssss!
Ta bude k'ofa ta fito yayin da bak'in suka yi parking, direba ne yafara fitowa ya bud'ewa Aliyu
k'ofa ya fito tai tsaye turuss....tabbas ta shaida fuskar Aliyu cikin salon tafiyarta mai daukar
hankali ta isa wurinshi, fuskarta dauke da sanyayye murmushi sannu da zuwa!
Ta fad'a kamar mai koyon magana.
Cikin husky voice dinshi ya ce Yauwa mun same ku lafiya?"
Lafiya qalau ya su mommy?"
Lafiya qalau suke.
masha Allah!
juyawa tayi wajen gate man ta yafuto shi da hannu, cikin azama ya iso ta ce ka shiga da bak'o
falon bak'i ina zuwa tak'arasa magana had'e da nufar cikin gida.
Jeeddah Aliyu
[7/26, 11:52 PM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
*GIDAN RINA*
*11*
Ta kwalawa Asabe kira ta tayata had'a mishi abinci da drinks, ta dubi Asabe ta ce dauki ki kai
masa Asabe ki ce mishi ina zuwa.
"Bayan Asabe ta kai mishi abinci ta dawo ta lek'a d'akinta ta ce ta kai mishi saida iya juice ya
sha ya ce ya k'oshi da abinci, shikenan Asabe ki mayarda abincin kitchen.
Ta mik'e ta isa gaba dressing mirror ta gyara fuskarta, ta fesa Asrar alhub perfume sannan ta
fice cikin sanyayar muryarta tayi sallama ya amsa can k'asan mak'oshi, sai da ta zauna a sofa
da ke facing nashi sannan tasake gaidashi ya amsa a tsanake, shiru ya biyo baya kowanesu da
abinda yake sakawa a ranshi wayarshi tayi ringing hakan yasa ta d'ago ta sace kallonshi ya yi
receiving call d'in cikin tsadadd'en turancinshi yake magana, da business partner dinshi tsawo
30 minutes ya dauka yana waya kafin ya katse kiran ya d'an sace kallonta dai-dai ita ma ta
d'ago ta kalleshi karaf idanuwansu suka sark'e, wani irin kwarjini na musanmman kwayar
idanunshi tayi mata fiyye da farkon ganinta da shi, kamar daga sama taga yasake mata
k'ayatattace murmushi wani irin sanyi ya ratsa tun daga tsakiyar brain d'inta har zuwa tafin
k'afarta.
"Ita kanta batasan lokaci da ta mayar masa da martani murmushin na shi ba.
"Cikin salon maganarshi mai cike da yanga da aji ya ce Barrister da fatan za'ayi min afuwa
kasancewar kin gani daga sama ba sanarwa, wannan ya faru ne a dalilin rashin sanin phone
number dinki kiyi hak'uri da rashin ganina ayyuka ne suka sha min kai, yanzu dai bani digit dinki
gudu kar a koma 'yar gidan jiya. Yakarasa magana yana shafar geminshi.
Ta sadda kanta K'asa fuskarta dauke da yalwattace murmushi, ta shiga karanto masa numbers
dinta duka guda biyu da ta ke using da su.
"Ya shigar da digit din a wayarshi ya yi saving da Barrister 1 da kuma barrister 2 ya kira
numbers da wayoyinshi a lokaci d'aya phones d'inta guda biyu babban da k'arama suka yi
ringing ta kai dubanta ga wayoyi ni ne kiyi saving numbers d'in yafada kamar mai koyo magana.
"murmushi kawai tayi batare da tayi magana ba, haka Kuma bata kalleshi ba.
Shiru ya biyo baya na tsawo wasu dak'ik'u, gani za su 6ata lokaci a banza shi kuma ba abinda
yafi ba muhimmanci irin