Showing 1 words to 3000 words out of 24745 words

Chapter 1 - YAR AIKINA Complete Hausa Book Document By Aysha Maman Teddy .pdf

12 Apr 2025

2622

[8/19, 12:51] Maman teddy: *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*

*Home* *of* *peace* *joint*, *entertainment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*...



' *YAR* *AIKINA* ...
(my house maid...)



Story and written by Aisher moh'd
Maman teddy


*GODIYA*
Ina mika godiyata ga allah wanda yabani ikon fara littafinnan lfy allah yabani ikon gamawa lfy...



Gareku iyayena abun alfaharina ina godiya da tarbiyan da kuka bani tundaga tasowata
haryanzu allah yaja kwana yakara budi amen...



*DEDICATION*
I dedicate this page for you Sweat lailah love you so much


Wannan labarin kirkirarene ba fasahan wani acikinta...



Wannan labarin na kudine xaka turo #100 mawannan number airtel 08021737594.


______________________________




مسب الله نامحرلا ميحرلا

Free page
1️⃣➖2️⃣


Kaimashi horo sosain gaske,aina fadama baban shi inhar yakasa sai na ballashi, sannan
xaidawo gida.dan haka ku karkaryamun shi saiku kaishi tukur-tukur Zaria.
"cewan captain Anwar abdulrahim"
Ok sir, "cewan sojojin daya basu command"
Nan yajuya hadi dashiga barrack din sojojin.

Yana shiga parking space yadosa hadi da bude motanshi yashi yabata Iska...

Kaitsaye gidan iyayensa ya nufa,bai isa ba sai wurin 12pm.koda yaisa part dinshi yanufa,yana
shiga sojojin gidan suka biyoshi dakayansa duda bawasu kayabane.
Umarni yayi masu suka aje suka fita hadi da jawo mai kofa.
Directly bed room yanufa,yanashiga yacire kayanshi na sojoji sannan yayi privacy don ya watsa
ruwa.
Bayan yagama alwala yadauro hadi da yin sallah,bayan Ya idarne yabi lfyan gado tare da tunani
iri-iri,ahaka har bacci ya kwashe shi...


Dasafe daya yatashi,privecy yanufa hadi da dauro alwala,bayan yagama shiryawa direct part
din mom Ya nufa.a hanya ma'aikatan gidan kowa saurin gaishe shi yakeyi tun kan ya karaso
inda suke.xakaji ana gaisheshi,kowa na tsoran masifan shi,ahaka yaisa part din mom...
Yana Shiga mom na sakkowa nan tahau cewa sojana saukan yaushe,tana maganan hadi da
nuna tsantsan farin cikin ganin dan nata tilo.
Saurin isa inda mom take yayi hadi da hugging dinta,"sai yace"da daddarene mom shiyasa
banta shekiba...
Nan tacema house maid da su shiryama Anwar breakfast.nan suka shirye-2,kafin lokaci kadan
sungama komai nan suka isar ma hajiya...
Nan"tace" son xomuje kayi break,mikewa yayi tare dabin mom xuwa dinning area..nan tahau
serving din dannata ahaka yafara cin abyncin yana ci suna fira da mom,itako mom dadi
yahanata cin abuncinnata.

Bayan ya kammalane suka koma dakin mom suka cigaba da fira...
"mom tace"son yaya mimi kaga kariketa tsakani da allah,kacigaba da hakuri da ita,koda mukace
ka aureta bamuce ka wulakanta Taba,kodan kaga tana sonka kar yasa karinka wulakanta ta.
Ok mom"cewan Anwar"wanda lokaci daya idon shi yakada,tabbas baxan manta taba
arayuwata.maganar mom yakatsemai tunaninshi.
Mom ne"tace"anwar jiya mukai magana da mimi takecemun rabonka da gida kusan wata
uku.haba anwar ina ilimunka yake,baidace karinka yiwa mimi haka BA. tafada hadi da kallon
anwar da kyau,nan taga kwallah yaciko mai ido,gashi idon shi yaxama kaman gauta saboda

jah,tabbas ta tuno ma abunda yake tadamai da hankali arayuwa amma dole ne ingayamai Gary
aure bawasa bane... Mom tafada axuciyarta.
Cewa tayi"Anwar kayahakuri wannan dolene in gayama inhar ina kaunarka.

"Anwar ne yace"ngd mom inallah ya yarda xanje kano awannan satin.mom taji dadin magnr
anwar dan hakan "tace mai"nayima alkawarin duk inda kaga baby xan aurama koda kowa xai
kita,nixan sota.
Anwar yaji dadin maganar mom dan haka yamike yanacewa mom nifah yanxu xankoma
barrack.
"mom tace "tun yanxu son, na dauka sai gobe.
"Anwar yace"no mom yanxu nakeso,dama so nake inganki,tokuma naganki mom...
Nan mom tayi ta sama dannata albarka har yabar gidan sannan takoma ciki...




______________________________



*KANO*
Binta.....binta....
Hajiya mimi ne maimagana. Kafin tarufe baki saiga binta,tashigo jiki na bari dan tasan halin
hajiyannata.
Gani hajiya "binta tace "hadi da xubewa gaban mimi.

Mimi waya tacigaba dayin charting abunta kaman baita takira binta BA. Sai da ta dau kusan
20minute sannan tadago hadi dacewa"binta yarinya nakeso mai karancin wayewa,kuma 'yar
gidan matsiyatan likis nakeso,wanda xata rinka kulamun da part dina.dakuma aiyukana... "Mimi
tafadi" hadi da isa da gadara na masu kudi. Bintane takuma kwantar da kai kaman xata mawa Mimi sijjada,"tace"hajiya 'yar shekaranawa
kuma wani irin aiki xatayi,don agayamasu...
Mimi tayi shiru kaman bataji mai binta taceba.

Kuluwa dake gyafe ne. aranta "tace "maganinta mujinta yakarinka yimata kaman sarki saboda
isa itakuma tana lallabashi wai ita gamai ba so muhimmanci.mtssww.tsaki tayi aciki tana kallon
Mimi da sai yanxu allah yayi mata dagowa.

"mimine tace"yarinya nakeso wanda baxata wuce 16yrs ba,kuma xata rika mun girki,gyaran
dakina dana husbyna.i think that's all. Mimi tafadi hadi dayamutsa fuska.nan binta jiki na rawa
tace"to hajiya asatinnan inallah ya yarda xansamota.
Ok mimi tace"tare damasu ixinin tafiya.

Koda suka futa kawanta ne"tace"kai mimi kodai kinason yarinya karamane dai kawai.

"mimi tace haba allah Ya kyauta Laura, 'yar aikina nefah.kuma talaka,kinsan yanda na tsani
talaka.mexan da ita huuu,um.husby na yakusa dawowa ma dole in shiryu na kwanakinnan
harya koma Tukunna.mimi takaruka maganar hadi da mikewa...




Dan, allah innah kiyahakuri wlh baxan sakeba.
Inna ko sairaran nana Aisha batayi kawai dukanta takeyi.hadi dacewa gobe innabaki talla
baxaki kara dawomun dashi baikareba.sai da tagaji dan kanta sannan ta kyaleta.tayi kicin
tabarta nan tana matsanancin Kuka..


Ahaka tallalaba tashige dakinta ta dauko wani allo tanaganin rubutun ciki nan ta hau
dariya...Allah Sarki nana Aisha kenan dakayimata da yawuce.muyan Inna yakatsemata tunanin
da takeyi.
Innane "tafara cewa"toh dan ubanki xama kikayi,baxakiyi wanke-waken ba ne insani.
Nana Aisha tayi saurin mikewa dacewa"innah dan alllah kiyahakuri.tsaki inna tayi hadi dabarin
Dakin...

Nana Aisha ne tayi saurin fitowa daga dakin tanufo wajen wanke-wanken, tafara.
Sallaman binta yaka tsemata tunani,amsallaman tayi hadi da saurin bata tabarma.
Innane tafito hadi dacewa sannu da xuwa hajiya binta.


Binta ta amsa da yauwa lantie...

Nana aisha tamike ta basu wuri,takoma yacigaba da wanke -wankenta.

Bintane tace"lanti magana ne mahimmanci yakawoni wurinki.
Lantie tace"inajinki binta.
Binta tacigaba dacewa dama hajiyan danake aiki awurinta ne takeson 'yar aiki,wanda taiya
gyaran daki,girki,dasauran aikin gida,shine tace insamo mata yarinya 16-17.shine naga nana
Aisha duk tadauki wannan halin.

Amma mekikace lanti...
Inna tanisa hadi dacewa aina gode binta,ai gomma taje tanimo mana kudun aurensu
jidda.tunda ita batada mashin shini,ga kanninta nan saura kwana nawane bikinsu.amma ita kare
baitaba xuwa dasusan sontaba.

Bintane ta kalli inda aishar take,nan tga kyau kamar balarabiya.

Aishar doguwace amma basosai ba,er dai -dai gajikin mata, shape hips,duk Sun bayyana,gata
da circle fuska afuskanta Beuty point ne duk intayi mgn sai ya loba...kai-kakai kwatan tamaku
irin kyaunta baxaiyuwuba sai inbata shafufuka Inayi...
Waigawatayi Inda lantie take axuciyar cewa take anya ba sharri latie keyima yarinyan nanba..

Manage with this banda chajine.



Maman teddy



More typing✍
More comment...




Share and comment
[8/19, 12:51] Maman teddy: *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*


*home* *of* *peace* *joint* *and* *entertainment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our*
*readers*



' *yar* *aikina*
(my house maid)



*Story* *and* *written* ✍
Maman teddy






________________________________

Free page
3️⃣➖4️⃣

Binta ko cigaba da kallon inna tayi,nan take tausayin Aisahar yakama ta.axuciyar tacewa take
daya ke ba 'yanki bane shiyasa...

"inna tace"bakomai binta ngd kuma Bari malam yashigo sai infada mai wannan abun arxukin.

Bintane dasan jin gulma "tace mawa inna "wai lanti waye iyayen yarinyan nan NE..

Innane tafara bata labari kaman haka...

Nana Aisha 'yace awurin mijina,da babanta da malam uwansu daya ubansu daya...

Sun taso annan kauyen doguwa tare da iyayensu,mahaifin Aisha yana dason karatun boko
tunyana saurayi don haka yake karatun shi cikin kwanciyan hankali.saboda iyayenshi sunyi
na'am da karatun shi. Shikuma malam harkan noma yakeyi shi da mahaifinnasu.
Ahaka harsuka girma,mahaifin Aisha Mai suna muhammadu sunan yayi karatune ammah AIKI
governati sam bayason shi.dan haka yafara kasuwancin shi.da ukon allah sana'an takarbeshi
shine xuwa garuruwa,barin kaduna yana kasuwanci sosai anan kuma yafi ganema wa nan...

Bayansun mallaki hankalinsu ne,yace"sufito da mata yayi masu aure.
Hajiya A'i mahaifiyansu tayi na'am da maganar mahaifinnasu. Hakako malam yafito dani
amataayin wanda xai aura.ammah muhammdu cewa yayi baida wanda yakeso,amma hajiya
taxaban mai adangi.
HAJIYA taji dadin maganar muhammadu, kuma tayi mai alkawarin samomai mata tagari.

Bayan kwana buyu takecemai tayi mai mata da 'yar kanwanta mesuna fatima.
Nan yayi na'am kuma yayi mawa hajiya gdy sannan yatashi yayafi.
Fatima iyayenta Sun rasu tun tana yarinya dan haka hajiyane takireta.ma,ana gida daya suka
taso da su muhammadu.
Na, adau lokaci mai tsayiba akayi auren muduka.
Nan doguwa muka xauna kusa da iyayenmu.mah'd tafiya kasuwancin shi yake to, ahaka
haryafara fita kasashe.shine har misra kasuwan Ci.. Ba 'hada shekara ba fatima tasamu ciki
tahaifo danta na miji.nan Muhammad yasamai Abdul Hafeez.saboda yayi alkawarin inhar yahai
fi da xaisamai Hafeez don yanaso yayi hadda da kankanin Shekaru. haka akayi yanada 5yrs yakai Hafeez misra karatu,awannan shekaran ne hajiya A'i
tarasu,ba,ahada shekaraba mahaifinsu yabita.

Ahaka mah'd yasai gida a kaduna ya kwashemu duka mukabar doguwa daxama.har lokacin
lanti bata taba ko batan wata BA. Dan haka kiyyaya yashiga tsakanin ta da Fatima.fatima
tagane amma bata taba nunawa BA. Itama tundaga Hafeez bata sake haihuwa BA. Hartsawon

shekara 12.alokacun allah yaba lantie ciki.murna wurin fatima BA, amagana anackin haka itama
saiga ciki.ahaka suka Raina cikin har suka haife yaransu lantie tafara haihuwan. Da namiji
akasamai suna Mahammed wato sunnan baban Aishar.haka akahaifi Aisha tsakaninasu wata
buyu ne da lanti.
Ahaka suka raini'ya 'yansu.harsuka kai shekara daya da Rabi. Awannan shekaran Hafeez
yakammala haddan Alkur 'ni danhaka akace xaidawo fatima baabunda takeyi banda murna.

Ahaka suka shirya tafy Abuja Don acan jirgin xai sauka.
Daxasu tafi NE, fatima taba lantie nana Aisha dacewa cikin dare xasu dawaoo.tundaga wannan
lokaci bamukara jin labarin fatima ba da muh'd BA...


Nan lanti tayi shiru daga ba bunta lbr sakamakon shigowan malam.
Nan binta tayi mata sallama dacewa Gobe xata dawo daukan nana Aisha.

Bayan fitan Bintane lantie kegayamawa malam yanda sukayi..nan yahau Fada Hadi dacewa
lantie kiji tsoron allahfa kurike marainiyyan allah.
Nan lanti tahau fada hadi dayin kamar xata rufe shi da duka..abunka Da anmalleke shi sauyayi
shiru.takaruka dacewa gobe xata tafi ba fashi.

Malam kallon nana yayi yace"kiyahakuri uwata.
Murmushin dole tayi"dacewa"bakomai abbah.tsaki lantie Tayi, taigaba abunta.

Washegari nana aisha tashirya xata tafi gidan mimi,abba barin Gidan Yayidan baxai iya hada
ido da nanaba.
Muhammad kuwa kuka yakeyi da xata tafi,duk gidan bawanda suka saba kaman
Muhammad.nana ma kuka take.ahaka sukai sallama...


Kano suka nufa itada binta.haka suka isa layin zoo road, Nan adai-daita yasauke su.binta
tabashi kudi hadi da nufan kofarwani gida.
Nana Aisha ta tsorata daganin girman gidan,haka taga sojoji na kewaye da gidan nan tafara
tuno abubuwan dasuka wuce.har suka isa batasan Sun isaba.saida taji sanyin A.C nan tadawo
dawo tinanin datakeyi.


Mimi tagani xaune 'yan aiki namata hidima.tawani kishin gida anamata lalle hannun ko yayi
kyau kamanna larabawa
Ganin yanda binta ta xube yasa nana aisha yin yanda tayi.
Binta ta gaishe da mimi hadi da nunamata nana aisha amatsayin wanda xata rinka mata aiki.
Mimi tadago ta kalli nana aisha,balaifi tayi amma ina fata kingayamata ayukanta.
Nan binta tace"ehh hajiya na fada Mata.ok mimi"tace"sannan tabi nana Aisha da kalllo. nan

taga Wani tsumman bakar ladder da kayan ta Aciki.

Mimi tace"mawata daga masu mata aiki data karba laddern hannnun Aisha tayarda can waje...
Nan mai ikin takarba laddern nana.mimine"tace"ban ingani,mikamata tayi nan taduba ciki kawai
sai mimi tawargar da ladder hadidacewa afutan mata dashi.
Wurgin datayi dashi nan wani allo hadi da takarda yafado nan nana Aisha tayi saurin nufan inda
katakon yake, saurin dauka tayi hadi da takardan...
waigawa tayi inda mimi take "cewa tayi hajiya dan Allah kibarmun wanna. Mimi daga kaitayi
alaman shikenan.
Nan tace"bintata nunamata dakinta..dasauri binta tayi waje ..nan nana Aisha tabi bayanta.
Part din masu AIKI suka wuce nan naga anwuce da ita wani daki. dakin na mutum daya ne,
dakomai dakomai aciki,akwai toilet sai falo da katifa adakin. Nan bunta "tace "toh nana ga dakin
Kinan. Gobe inallah yakaimu xaki fara aikinki abangaren hajiya. Ok abunda nana tace"kenan.
Nan binta taciro waya Tabata sannan tace"gawaya hajiya tace abaki saboda xaki dade bakije
gida ba.da sim Aciki.kuma gakayanki nasawa tasemaki.
Godiya nana Aisha tayi ma binta sannan binta tatafi...
Bayan fitan binta nana tafara bin dakin da kalllo wanda ko amafarki bataitunanin shiganshi BA...

A satin Nana Aisha tafara aikinta kuma Mimi najin dadinta komai ta iya...

Nana Aisha nacikin taya su kuluwa wanke-wanke nan taji suna fira dacewa gobe alhaji xai
dawo.nan taji gabanta yafadi haka Kawai. nansuka Cigaba dacewa"hmm kenema kika shiga
uku nana Aisha, kinsan halinshi kuwa.kuluwane maimaganan"nana Aisha ta girgixa kai.
Nan tacigaba dacewa"ita kanta matannashi tsoransa takeyi.haka xatayi ta rawan jiki akansa
yana wulakanta ta agaabanmu,har tabaka tausayi wlh.
Ummine"tace"wlh bata da matausaya.dubi yanda takemana kaman wata alahnmu.ai maganunta
mijinta.

Itadai Aisha jinsu takeyi Kawaie tana tunanin yanda xata fuskanci aikinta. Gashi har bed room
ita xata ringa gyara mai dana Mimi. Hmm cewatayi nashiga ukuna ni Nana Aisha. Ahaka
harsuka gama kowa tayi dajkinta....





Dasafe dawiri tashiga part din mimi saboda tasan da aiki yau.
Nana Aisha tayi aiki sosai yau ga abunci da tayi kala-kala.itane harwurin 5pm sannan ta
kammala.datagama abunci tadiba a wani Bowl sannan tayo hanyan waje...

A. Bakin kofahne taji tayi karo da mutum.dagowa tayi afirgice tare dacewa"dan Allah kayi
hakur..maganan Tane yadauke sakamakon ganin fuskan dabaxa ta manta ba arayuwanta.
Anwar ne cikin shiganshi na Shadda milk yasa hula meratsin milk Wow yayi kyau matuka.

Nan tayi shiru axuciyata cewa take Kodai gixon datasaba gani nashi ne... Maganarshi Ya
katsemata tunanunta. "nan yace" Baby easher,fada yayi cike da rudu. Nan tadago da sauri
kafuntaba shi amsa mimi tasakko daga bene.karakiwa inda anwar yake tayi hadi da rungumeshi
dayimai kiss Akumatu.nan"Tace"oyoyo my husby.bata jira yabata amsaba ta waiga wurin da
Aisha take,nan tace husby itace sabuwan 'yar aikina danayi.baibata amsaba illah raba jikinshi
dayayi Danata yawuceta, ranshi na mai wani irin xafi.itako Nana Aisha da sauri Taba r dakin
tana goge kwallan idon ta.dagudu tashige dakinta tana wani irin matsanancin Kuka.
Mimi da bata lura da halin da Nana Aisha kecikiba,nan tabi bayan anwar dan atunaninta
miskilancin shine ya iso mata dashi...






Toh wacece Mimi???
Kuma wani alakane ke tsakanin captain anwar da nana Aisha....
Dun kubiyo ni maman teddy dan inwar ware maku xare da abawa

Wannan lbrn na kudine inba biya xakayiba pls karki karanta dan baxaki samu cigaban labrn
duka ba.to dan Allah karmu bata' mawa juna lokaci...

Xaki turo airtel #100mawannan Number 08021737594

Kuyahakuri baxan cigaba da typing ba sai safiyan idi.commitment sunyi mun yawa ngd.


#share and
#comment
[8/19, 12:51] Maman teddy: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*



*Home* *of* *peace* *joint* *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*.




'YAR AIKINA
(my house maid)


Ina Maku barka da Sallah yanda mukai sallahnnan lfy allah yasa muga na badi lafiya amen.

Innalillahi wainna ilaihrraju'in,allah yayi mawa kaka na abdulkarim rasuwa,allah kaji kanshi da
Rahma kasa aljanna ne makomarsa ameen



مسب الله نامحرلا ميحرلا




________________________________




Free page
7️⃣➖8️⃣



Anwar kwala kiranta yake,yana karawa,ammah shiru babu baby easher ba labarinta.

Waige-waige yakeyi koxai ganta amma baiganta ba. Can yaji motsi daga bayan shi,saurin
waigawa yayi nan yaga ba still kowa.shiru yayi yasa kunnansa dakyau dan yaji daga ina yakejin
motsin.
Sunan shiyaji takira" yayana Kataimake.... Nan yaji shiru da alama anrufa mata bakine.

Direct inda yaji sautin muryanta ya nufah,mamaki yakama shi ganin dakina 103,axuciyan shi
cewa yayi Yanxu Daniel har kanan yara baxai kyale ba..saurin katse tunaninshi yayi ta hanyar
banka kanshi Dakin...


Daniel yagani na kokarin cire mawa Nana Aisha skirt din jikinta,yarufa mata baki da tafun
hannun shi...

Anwar ne yayi saurin kwala mawa daniel Kira.....

Daniel da yaji unexpected Voice yayi saurin waigowa, ammah inah,kafun yawaigo tuni anwar ya
cafki wayan shi yana duka ta ko ina.....

Daniel dayaji axaba nan shima yahau maidamai dana shi Dukan.

Haka anwar yayi mawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login