Showing 18001 words to 21000 words out of 24745 words
Chapter 7 - YAR AIKINA Complete Hausa Book Document By Aysha Maman Teddy .pdf
sungama final exams dinsu....dan haka nan da kwana
biyu xata koma nigeria.....
Laila ne suka xauna suna shirya yanda bikinsu xai kasance....dan har iyaye sun shiga maganan
bikin laila da hafeez...kuma iyayen laila sun amince...duda babanta da yaso bijerewa.ammna
yayan laila mai suna mahbub shi yanuna ma dad yasan shi hafeez din.dan harsunyi kartu a
misra.... Da dad yaji haka shine nan ya amince da maganar kuma yace..yabada amanar laila dan allah
su kula mai da ita sosai....
haka dad sukai alkawrin kula mai da laila....
Toh anyanke bikinsu nan da sati uku dan hakane suke shirye shirye.....
Nana Aisha tace"baxa fara event ba sai an dauro auren laila sannan...dan sai anyi sati daya
ana event....a haka suka tsaya da shawara har Aisha ta dawo nigeria.....
Direct part din mon Aisha tasauka....mom murna takeyi da ganin nanan....dan haka bayan ta
kimtsa sannan mom tacika mata ciki...sai mahgriba tayi part din ammmie.....
Ammie na xaune taji shigowan nana.dagudu nana ta rungumeta.hadi dacewa"baeka da gida
ammie...
Nan ammie tace"barka yakk ya hanya...
Lfy qlao ammie.
Ammie tace"kina part din mom dinki ko?niwato batani akeyiba....
Laila tace"lah ammie bahaka bane.....
Ammie tace inba haka ane toh yaya ne....jeki shirya kixo muyi hira daddynki yakusa da
wowa.....
Ok wai ammi ina ya anwar da ya hafeez sukajene?
Nan ammie tace"suna kaduna mana.kinji ko ankara masu girma.
Lah ammie yaushe?
1mount kenan..
Aisha tace"allah sarki kai ammi naji dadi sosai fah.....
a haka tana ma ammi xuba tayi ciki....
Satin nana Aisha daya.tayo kano....
Anan taga sabon gidan da daddy yayima abbah...gida anguwa guda.gashi bakaramun kyau
yayi ba.
Da murna tashiga gidan.wata meaiki ke shaida mata inda innna take....
Tana shiga taga inna an hakim ce kushine...tayi wani mugun kyau kaman ba ita ba..
Da fara'a take mata sannnu da xuwa...
xama tayi kusa da inna.
A nan inna tafara tambayanta saukan yaushe?
Nan tagayamata.....
tundaga nan Aisha bata kara komawa gidan mom ba.tana wurin innah.......
A haka satin bikin hafeez yayi....kulkum sai dai Anwar da hafeez suxo gidan inna.don suji
abunda suke bukata.....
A ranan alhamis ne su abba suka nufah jaaapan.wanda ranan juma'a dubban mutane suka
shaida auren hafeeez moh'd da laila moh'd....
A ranan kuma a kadauko amarya xuwa nigeria.su inna da mom sune en gaba gaba daukan
amarya dukai airport....
Sai a yau laila ta tabbatar da soyyayan da ke tsakanin uwa da da.dan ita kuka mon kuka da
kyar aka sata amota sukayo airport.....
More typing✍
More comment
Maman teddy
08021737594...
[8/19, 12:51] Maman teddy: Typing.......
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
Home of peace joint entertaiment to educate and enlighten our readers
.
'yar aikina....
(my house maid..)
Story and written by
Eashert
Maman teddy
*PAGE*
3️⃣0️⃣➖3️⃣5️⃣
Haka sukayo nigeria laila nacike dakewan kasan ta...
Itako Aisha na gidan inna sai murna takeyi dan duk takosa su laila su karaso.....
Tana xaune cikin wata meterial lemon green...sai muryan anwar taji...sauri waigowa tayi.nan
taga yawani kashe mata ido....da sauri ta dukae da kai....
Kara sowa yayi yana cewa"ankawo maki lailanki tana dakin innah...
Kafin ya karake tayi sauri yin waje....
Sauri kama hannunta yayi..hadi dacewa"babby gobe xa'afara event.ni wlh duk na kosa inga
ankawomun ke dakina...inta kallonki muna soyyaya mu ko?
Aisha ne tayi shiru dan talura anwar harmanta da wayakeyi magana yake....
Cewa yayi"kinsan ana gama event dinnan kasannan xamu bari...
Anan Aisha tace"ina kuma xamuje ya anwar....
Anwar yace"honey moon mana....dan sai mun xagaye kasashe sosai....
Kiran hafeez yakatsemai tuna ninshi.nan yace"ok hafeez gani nan xuwa...
Nan yace"bari inje kiran wancan dan rainin wayon.yana kaiwanan yayi waje....
Binshi tayi da kallo tana dariya.wato hafeez dinne yake cemawa dan rainin wayo....
Kasa ta sauko tanufi dakin innnah...
Nan taga mutane cike a dakun amma bataga laila ba...
Nan tace mawa inna.laila na inane innah?
Inna tace"tana bedroom....
Nan tayi bed room ganin laila tayi kwance tana kuka....
Saurin xama tayi akan bed din.jawota tayi hadi dacewa"plz my laila kidaina kuka dan allah....
Meye na kuka kuma?
Nan laila baki narawa tace"mom dina....
Dasuri tayi shiru sakamakon kukan da kwace mata.....
Nan take nana Aisha kuka yaxomata...itama fah nan da 1weak xata bar su innah....nan tahau
kuka...ita kuka laila kuka....bamai lallashin wani.
A haka sannan Aisha tafara lallashin ta.har tayishiru....
Haka inna take kula dasu kullum.laila tasaki jikinta sosai...
Haka mom taka womasu masu makeup na tsawon sati daya.....
Haka akajera 1weak kullum cikin event akeyi da karban baki.....
Bayan angama wannan ne suka tare a gidajensu.dake garin lagoes.dan aikinsu yakoma
can.shiyasa dad ya yanke shawaran su tafi can.....
Haka a dauki amare xuwa gida jensu....
Daxasu tafi ne laila kuka Aisha kuka.da kyar aka babbaresu....
Duda gida daya suke amma saida akafara sauke Aisha.
Wow mutane saiyabawa suke da tsaruwan gidan...maaikata kowa na nata hidima....
A haka akanufi da kowa part dinta....
Bayan isha,i kowa yafito dan amaida shi gida.
Anan su laila suka kara shan wani fadan hadi da nasiha....
An gwaye basu shiga dakinsu ba sai wurin 10,00pm....
Bayan fitan mutane Aisha ta tashi ta dauro alwala hadi da addu,an allah basu xama lfy....
Bayan ta idarne.ta tashi tahau kallon dkin kai mashaallah.daki yy kyau sosai....
Bayan takoma ne taxauna a wani cushine dake kusa da royal bed dinta...anwar yamudo
kofah.wanda yasa gabanta faduwa...tunda take da anwar bata taba ganinshi gabanta yafadi ba
sai yau.....
Anwar ne yanufo ta fuska dauke da annuri........
More typing.........
More comment.
Maman teddy
08021737594....
[8/19, 12:51] Maman teddy: Typing........
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
Home of peace joint entertaiment to educate and enlighten our readers.....
*'YAR AIKINA...*
My house maid.
Story and written✍
Eashar...
Maman teddy
*DEDICATION*
I dedicate this page for u my flowers fans...ina yinku over and over.dan haka page din kune
wannan kuyi yanda kuke so da shi❤️
BAN HANA ATURAMUN NOVEL DINA WANI GROUP BA.DUK WANDA YA TURA WANNAN,
KUDIN SHINE... , AMMA DAN ALLAH KAR AJUYAMUN NOVEL DINA...DUK WANDA YA
JUYAMUN ALLAH YA ISA....
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*
_______________________________
*Page*
3️⃣6️⃣➖3️⃣7️⃣
Nufan inda take yayi.saurin rufe idonta tayi da mayafin dake kanta....
Dan saida inna taja kunnanta akan kar tabude idonta.amma saboda fitina irin na Aisha sai da ta
bude...
Murmushi Anwar yayi sannan ya xauna gefen bed...hadi dacewa"amaryata ayau,abunda na
dade ina fata.kuma ina son gani saigashi allah ya nunamun a yau...dan haka ngd ma allah da
yacika mun burina na mallakanki nana Aisha.allah yahada kanmu yabamu xuri,a na gari....
Aisha ne murya kasa kasa tace"amin ya allah...
Murmushi yayi hadi dacewa"toh budemun fuskan ingani ko naiya budewa da kaina....
Aisha ne tayi shiru...
Ok kosaina siyan baki sannnan xamu fara hiran...
Aisha dama abunda yahata magana kenan.nan tace sosaima kuwa saikayi siyan baki tukunna...
Nan yace"ok nasiya da abu mai daraja...
Dariya tayi hadi dacewa"bana tunanin akwai abunda xaka iya siyan muryata da shi..
Nan yayi dariyan shima yace"affuwan ataimakeni inga fuskan.nasan banda abunda xan iya
siyan baki da shi....
Murmushi tayi hadi fa bude fuskan...
Nan yahau surutunshi hadi da tsokanan ta....
Anwar yace"Aisha tasomuje dirning dan nasan cikinnan naki bakomai aciki...
Langwabar da kai tayi a shagwabe tace"ya anwar na koshi...
Anwar ne ya mata hanci hadi da kwakwayon muryanta..
Nan ta hau dariya...
Ahaka suka nufi dirning...
Dakanshi yayi serving dinta.ya ajemata hollondia da gasasshen kaza agabanta..
Kallonta yayi nan yace"xaki iyacine ko inbaki da kaina...
Yatsina fuska tayi sai kuma tace"bari in taimakeka inci dakaina...
Nan tafara cin kazan ta.hankalinta kwance...
Shikanshi gogan mamaki yake yanda tazauna tana cin kazanta hankalinta kwance...
Aranshi yace"anya kuwa Aisha tasan mene aure?
Itako Aisha koda laila tafara bata labrn first night.cewa tayi ina ita ya Anwar dinta baxai mata
haka ba...dan haka tasaki jikinta takecin kazanta....
Laila nacan bamusan halin da ake ba.
Nana Aisha ne tace"ya Anwar ya kai bakacin kazan...bakaji yanda yayi dadi ba wlh.
Dariya yayi hadi dacewa"amm nakoshine..ok Aisha tace hadi dacewa"nima na koshi fah.
Kama mata hannu yayi suka koma bed room.nan yace kinyi sallah?
Saurincewa tayi"ehh
Ok kina da alwala kenan..nan ma tadaga mai kai.
Sai yace"bari inshirya inyo alwalan toh tace"
Bayan yadauro alwala,yana fitowa ya shimfida masu darduma hadi dacewa"nana zomuyi
sallah..
Nafah cema nayi sallah na.shiru yy kafin yace"wannan na lafila anayi duk in anyi aure...
Nan Aisha gabamta yafadi...data tuna a islamiya ance ranan da miji xai kusanci mace suna
sallahn nafila.
Maganan shi yakatse mata tunaninta...ta so kidauki mayafinki gashi...
Tashi tayi jiki a mace ta amsa mayafin..
Nan suka fara sallah.bayan ya idarne ya dora hannunshi a kanta yayi addu,a hadi dayimata
tambayoyi....
Nan tabashi amsa a natse...
Bacci kike ji ko?
Daga mai kai tayi.dan tafara tsorata da Anwar din..
Ok jeki kwanta ni wanka xanyi tikunna.
Tashi tayi ta nufi gado shikuma yayi toilet.ganin ya shiga yasata saurin jan bargo ta shige...
Bayan ya futo direct dressing mirrow yanufah...shiryawa yayi tsaf.sannan ya feshi jikin shi da/
turare kala kala masu sanyin kamshi....
Nufan bed din yayi sannan yajenye bargon da tarifa da shi..
Murmushi yayi hadi da kwanciya agefenta.
Itako Aisha da taji mutum kusa da ita.nan tayi saurin tashi xata sauka..
Kama hannunta yayi..kuka xata samai nan yayi saurin cewa plz my easher.....bata tsaya jin me
xaice ba.tahau kuka tana ya Anwar dan allah ka kyaleni...
Ganin Aisha na shirin tada mai maaukatan gidan yasa shi jawota da karfi.nan ya rungumeta
hadi da hade bakinsu waje daya....mutsu mutsu tafara ammah tuni Anwar ya danneta wanda
motsi takasayi.nan Anwar yafara kissing dinta ta koina.a haka yakai har breath dinta,nan komai
yafara tsayamai da aiki.haba Anwar da yagama fita hayyacinsa nan yafada wani sabon duniyan
da bai taba jinshi a ciki ba....ba abunda yakekiyi illah sumbatu dan baisan inda kanshi yake ba.
Itako Aisha tun tana kuka tana ya Anwar ka yahakuri tun tana iyawa har ta dawo bakinta ya
mutu...
Dako anwar ya shigeta.wani ihu tasa hadida kiran sunan hafeez,mom da laila wanda tundaga
lokacin bata kara sananin inda kanta yake ba.niko nace hafeez nacan shi da lailan dan itama
tana wani hali ayanxu.sai dai mom din kuma tayi maki nisa bare tajiki nana Aisha.sai dai ki
hakuri.... Anwar ya susuce gaba daya.yamanta ma halin da Aishan take....
Sai da suka kai 3am sannan ya fara dawowa hayyacin shi....magana ahankali ya hauyi yana
sauke numfashi...am so soory dear.yana fadi hadi da shafata nan yaji kaman bata numfashi...
Saurin dagota yayi hadi dacewa"my easher pls kibude idonki....kinji.
Ganin Aisha ba alaman motsi yasa shi kinkimanta ya ajeta agefe...sanan ya dauko first aid box
dinshi..nan yafara bata taimakon gaggawa.da kyar yasamu ta farfado dan shikanshi yasan ya
wahalar da ita..bayan ta farfado ne banda kuka ba abunda takeyi.kuma takasa magana..saboda
axaba. A haka Anwar yadinga bata hakuri..ganin saukan numfashi yasa shi ganewa tayi bacci.dan
haka ya gagyara mata kwanciyanta...shima ya kwanta hadi da rungumeta jikinshi.
Bangaren hafeez kuwa yadebi mamaki dayaga laila vj ce.dan shi yadauka tuni tadade da
watsewanta...
Amma saiyaga akasin haka.barin yanda yaga tana manne mai da ya shigo dakinnata...dan
haka bai tsaya wani dogon tunaniba ya auka..laila tasha kuka dan atunaninta abun dadi ne da
shi.barin yanda kawayenta ke bata labrin cewa da dadi...amma yau saida ta tsine ma
kawayenta har ta gaji.....shiko hafeez daren nan yaxamanmai daren da baxai taba mantawa a
rayuwanshiba.....
Da safe Anwar bayan ya kintsa yayi sallah.nufan inda Aisha take yayi,nan yakafeta da ido yana
tuno abunda yafaru daren jiya.daren da baxaimanta da shi ba a rayuwa,daren daya samu farin
cikin shi..
A hankali yasa bakun shi dai dai kunnanta yafara kiran sunanta...
Saurin bude ido tayi ganin Anwar yasa ta fasa ihu tana xaginshi hadi dacewa"mugu
axxalimi,bana sonka daga yau ya Anwar...tausayi tabashi da kuma dariya....yasan axaba ne
yasata....
Dan haka yace"kiya hakuri baxan karaba kinji.....
Ture shi tayi hadik dacewa ka rabudani nii...
ok bari inkaiki toilet toh
A,a nixan iya Aisha tace"da kokarin sauko da kafanta kasa...nan takara samai ihu hadi
dacewa"wayyo allah xafi xan mutu...saurin daukanta yayi yanufi da ita privacy dan yasan dama
baxata iyaba....
Tsayawa yayi yaga gudun ruwanta...
More typing....
More comment
Kuyi manage da wannan plz cox banda enough chage ne...
Maman teddy
08021737594.
[8/19, 12:51] Maman teddy: Typing〰️〰️〰️
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
..home of peace entertaiment to educate and enlighten our readers.
'YAR AIKINA...
My house maid..
*DEDICATION*
I dedicate this page for you my 'yar aikina fans da sauran masoyana a duk inda suke a fadin
duniya....
*Bismillahir* *rahmanur* *rahim*
*PAGE*
3️⃣8️⃣➖4️⃣0️⃣
Koda ya nufa toilet da ita,a ruwan dumi yasata.nan tayi xillo hadi da sakamai kuka.saurin cewa
yayi sorry ni ne ko...baxan karamaki da xafi ba....nan yahau xubamata ruwan dumin a hankali...
A hankali yakai hannun shi kasanta..nan tayi saurin rufe ido.Anwar kuwa aranshi cewa yake
gskyna karata dayawa.nan tausayinta ya kamashi...
A hakali yake zubamata ruwan dumin a cikin hq dinta yana shafamata a hankali...
Nan yadago hadi da kallanta sai yaga idonta a rufe yake...
Cewa yayi my easher da dadi ko?
Daga mai kai tayi alaman ehhh..
Haka yayi tamata har tafarajin dama dama...sannan yayi mata wanka..bayan yagama
yacemata"kin iya wankan tsarki ko?nan ma ba baki sai daga kai tayi..
Murmushi yayi sannan yace"ok kiyi inajiranki a bed room kinji..bata ce komai ba.ya fita...
Fitan shi yasata bude idonta nan ta fara kuka tana tuno ya hafeez da laila.aranta tace:hmm ai
ya hafeez baxai ma laila haka ba.
Nan tashare kwallan idonta hadi dafara wankanta nan bayan ta gama ta dauro towel hadi da
fitowa..
Xaune tasamu Anwar a gaban dressing mirow yana xaman jiranta.da sauri yatashi
yanufeta.kama hannunta yy yace"xaki iya tafiya yanzu?a hankali tace"ehh.
Nan suka nufi bed side drower taxauna.komai yadaukomata kaman kayan da xata saka,har mai
shiya shafa mata.sannan yadauko wani garnannen leshi yasamata..dayaxo samata fauder ne
tahaumai dariya..
Dariya yy hadi dacewa"dariyan me kkyi?
Daryan takayi sannan tace"ya Anwar yau kaine xaka samun powder hmm ai baka iyaba...waya
fada maki bari kigani kuwa xakigane na iya samiki powder...
Haka taxauna anwar ya goge fuskanta da powder...
Yasa mata lipstick...
Sannan yakamata suka nufi dirnnig table.
Lokacin da suka isa tuni maikatan gidan sun gama jere masu table din da abuncu cuwa kala
kala...
Anwar ne yaja ma Aisha kujera hadi da xaunar da ita...hmm manya kenan masu ba so
muhimmanci yanda ya kamata...
Haka ya xubama mata abuncin a gabanta...
Haka ya dau spoon wai xai bata abaki.nan tayi saurin cewa"nah ya Anwar xan iya ci da
kaina...da kyar tasamu ya kyaleta sannan yafara cin nashi...
Haka suka cigaba da rayuwansu anwar na ko karin yaja Aisha ajikinshi yanda xata saki jiki da
shi sosai.tun daga wannan rana Anwar bai kara kusantan nana Aisha ba..danhaka tasaki jiki da
shi sosai..sai dai intaga yanaabun da xai wuce gona da iri shine xata saka mai kuka ta tureshi
gefe... nxma
Haka ya kyaleta tsawon 1weak bai mata komai ba..kullum tana cikin magiya akan ya barta ta
leka part din su laila.amma yace"bata da lfy sai taji sauki xaikaita...
Aisha haka xatahau cewa"taji sauki ita kawai ya kaita amma yace"shi ba yamxu ba..dan haka ta
kyaleshi ta hakura...
Haka itama laila kema hafeez magiya amma yaki barin ta taga Aishanta.
Amma su kuwa hadu wansu sukeyi susha firansu san ransu...anan hafeez yaji Anwar na neman
wuce gona da iri,sai yace mai kai ka bimun kanwa a hankali fah...dan nasanka.
Anwar yayi dariya hadi dacewa"kaima kabimun kanwa a hankali.hafeez yace"au ashe kayi
kanwa ban sani ba?
Anwar yace"au bakasani ba,toh yau kasani ai.tun yaushe nayi kanwa ni...
Hafeez ne yace"toh laila ai ta girma ma baby sosai.
Anwar ne yayi saurincewa"bawani sosai bane fah...
A haka sukai ta gardamansu da tsokanan junan su.
Wata rana Aisha na kicin tana yankan carrot dan tace ma masu aiki ita xata ringa ma mijinta
girkin dare.suna su na safe ne kawai..
Ta kukafe sai aikinta takeyi kawai bataji motsin mutum ba illah rungumeta da akayi tabaya..shiru
tayi dan tasan me aikin...
Tana shirin cewa"ya saketa tayi aikinta,sai taji yana samata hannu a cikin 'yar yaloluwan rigan
da tasa da karamun mini skirt...
Muryanta ne yafara rawa dan takasa manta daren farkon nan da ta wahala a hannun shi...
Kafunta yi wani mgn ya hade bakin su wuri daya yana tsotsa kaman yasamu sweat...
Kukan da tasaka mai ne yasa shi sakinta hadi dacewa"am sorry baxan sakeba kinji?
Daga mai kai tayi alaman toh..nan yaja hannunta dacewa"xomuje kiji wani abu.
Saurin fixge hannunta tayi dan tagane inda yadosa,sai tace"ni ina aikine kabari ingama.ganin ta
yano shi yasa shi sosa keya hadi da barin kitchen din.
Haka da daddare ya hanata sukuni....
Banxa tayi mai kaman bata gane inda ya dosa ba..
Haka ya jawota ya rungumeta tsamm ajikin shi,dan yau baxai iya hakuri