Showing 15001 words to 18000 words out of 24745 words
Chapter 6 - YAR AIKINA Complete Hausa Book Document By Aysha Maman Teddy .pdf
saba....dan
atakure suke anan...
Ammie ne tace"me gidana ina xakujene...
Inna ne ta amshe dacewa"ai insuna tare basa xama cikin mutane.sungummace suyi nisa da
mutane dan suyi ta gulma suna dariya hadi tsokanan junan su.....
Nan aka hau dariya.suma dariyan sukayi suka fita...
Haka ko akayi mohammad nama Aisha gulman wannan kuma baturiyan a'ina kuka
samota...nan tafada mai hadi da tambayarshi wani school yake yanzu..nan yake shaida mata
yasamu school of nursing ne a zaria...
Nan da murna tace"Abuth kake nufi kenan...hmm lalai su mohammad manya...
Yace yanxun anturamu practical ne.shine naxaba b u k kawai.....
Ok kuna shekara na biyu ne...nana ta tambaya.
Ehh mohammad yace"nan suka cigaba da firansu....
A daki ne abba kecewa"toh ni danayi mawa hafeez alkawarin auren nana yaxamuyi yanxu...nan
akahau dariya.anwar na dariya yace'a daura kawai abbah...
Nan akasa dariya dacewa"ehh yanxu ba kishin dayake kasan baxaiyiwuba...
Haka mom tabasu labarin yanda sukai mata agidanta....
Nan akadinga darya...
Ganin laila tayi shiru dan ba fahimtar abunda suke cewa...nan hafeez yadinga janta da
fira..abunka da surutu nan tahau xuba kaman radio.haka yadauko hankalin anwar yasa
shi.shima shiga firan.
A haka har dare sannan suka fito dan tafiya...nan aisha tace"a gidan inna xata kwana...
Itako laila kawai daurewa take.
Ammie ne tace"toh lailankuma fah...
Aisha tace"ammie taxauna anan..
Laila na can ta kosa sutafi...saiji tayi ammie ta tabata hadi dacewa"laila xaki xauna anan ko xaki
xauna da ni...
Ai laila dasauri tace"no ammie xan biki...
Aishane tace"au bazaki xauna anan ba...
Laila tace"a'a xanbi ammie..ok.
Nan laila tayi hugging din Aisha hafi dacewa"bye my sweat...
Bye...nana tace"nan suka yi sallama hadi da nufar abuja...
Haka laila tafara rayuwa agidan ammie..
har magana sunyi da mom laila.kuma tayi mata godiya sosai....
Watarana ana break a dirning amma har lokacin hafeez bai fitoba.nan ammie tace mawa laila
taje ta kirashi...
Laila tamike hadi da nufar dakin part din hafeez..
Koda tashiga falon bayanan.dan haka abunka da baturiya nan ta kutsa kanta cikin bed room din
shi...
Dai dai yana fitowa daga privacy.daure yake da towel yana goge kanshi da karamun towel din
hannun shi...
Nan yaja yatsaya ganin laila.itako karakowa tayi hadi da kama mai hannu dacewa"morning ya
hafeez...
Hafeez ne yajanye hannun shi a hankali hadi daneman tsari yace mirning laila..
nan ta isar mai da sakon ammie.cewa yayi ok gani nan...mai makon tatafi sai tatsaya.nan
yanufah dressing morrow yafara shirinshi xuciyanshi na mai xafi.aranshi cewa yake wannan
wata irin yarinyace...
Kallon mirrow yayi nan yaga takafeshi da ido.
Haba baisan lokacin daya daka mata tsawa ba wanda sai fa tayi mugun firgita...ke mene kike
nimana dashi ne..fitamun adaki.ko akwai wani abune...duk da turanci yake mata...
Nan laila saboda tsorata batasan lokacun datafara hawayeba.bakinta na rawa tace"i love you ya
hafeez...muryan tane yasarke hadi da fashewa da wani irin kuka tacigaba facewa"u are my
forever,pls ya hafeez lov me any more...i really luv u...tana kaiwanan ta fice da gudu tana
kuka...
Hafeez kuwa mutuwan tsaye yayi..yana kara maimaita kalamanta auciyanshi..u ar my forever,i
really luv u ya hafeez...shiru yayi na wasu lokaci kafin yacigaba da shirinshi...
Itako laila koda tafita ahaka tanu fi part din ammie tana kuka..
Ammie ne tace laila lafiya mai yafaru ne?tafadi hadi da rungumota...nan dad maya
hautambayan lfy...dai dai Anwar na shigowa.Anwar cewa yake ammie yau anan xan
break..shiru yayi ganin laila na kuka..matsowa yayi nan laila ta rungumeshi tana cewa"ya anwar
hafeez ne yayimun fada... Nan Anwar yace"me kika mai..
Dad ma tambayar da yayi kenan...
Nan tafara.wai saboda nace ina sonshine...
Haba nan ammie ta hau dariya hadi dacewa"hmm lallai mummunan shi dashi ne kikace kina
son shi amma ya miki fada lallai bari yaxo xai hadu dani..ammie tafadi hadi da lallashin laila.
Su dad da anwar sai dariya suke.suna mamakin hali irinna laila ba namiji xaice yanasonki
ba.a,a kece xaki ce..nanjuma skace dayake baturiya ce.haka suke aladansu...
A nahaka hafeez yashigo.ganin laila na kuka ammie na lallashinta.yasa shi faduwan
gaba.axuciyanshi cewa"yake allah yasa bata fada komai ba.nan yafara nafama hadi
dacewa"dayasani ya tsaya ya fahimceta.baya koreta ba.gashi yanxu xata kunyata shi agaban
su daddy..hmm tuncan ni najama kaina nake wasa da ita...
Nan yanufi dirning hadi fa daure fuska...
Haba nan anwar ya hau mai dariya hadi dacewa.inxaka saki ranka kasaki.kasamu ma ance
anasonka amma kana wani daurewa...nan dad yahau mumushi hadi da basu wuri..
Ammie cewa take...kyaleshi anwar koda tace tana son shi.bashi xanyi ban bincike halin shi ba...
nan hafeez yayi saurin kallon ammie hadi dacewa"bakisan halina ba ammi kuma yau..
Nan anwar yace bamusan halinka ba sai mun bucika ammi...nan suka hau dariya harda hafeez
din..ammie dakanta ta xuba ma laila abunci.amma laila takasa ci ranta baya mata dadi.dan
haka tamike dacewa"ammie am ok..
Ammi tayisaurin cewa"laila bafakiciba..laila ne ta kakalo murmushin dole hadi dacewa"ammie
na koshi..batajira jin me ammi xata ceba tayi dakinta...
Ammi ne ta waiga hadi da rufe hafeez da fada hadi dacemai katabbatar taci abinci na fada
ma.nan tanufi dakinta ranta abace...
hafeez kuwa da ranshi yagama dagulewa nan anwar yafara mai dariya.sannan ganin anwar
yashiga wani hali.nan ya lallabashi hadi da bashi shawara akan yanda xai shawo kan lailan...
Nan yatashi hadi dan barin part din..
Hafeez baida mafita dan haka nan yajeramata kayan break hadi da nufan dakinta...
A daki yasameta tana ta kuka.sallaman shi yasata saurin waigowa nan tayisaurin goge
hawayenta hadi dacewa"pls ya hafeez am sorry
Dan bakaramun tsorata tayi da hafeez ba.
Murmushi yayi hadi da nufo unda take.ya xaunar da ita.
Nan yace i luv u too laila..murna yasa laila ihu hadi da rungume hafeez.nan hafeez yace"bana
sin kina hugging dina kinji.kinga ni ba maharraminki bane....laila tace.ok baxan karaba..haka
yadinga bata abuncin saida ya tabbatar ta koshi sannan yabarta..
Haka soyyaya ya shiga tsakanin su maixafin gaske kullum sai sunga juna suke iya bacci.
A satin anwar yanufi kano.nana Aisha tayi murna sosai.kuma anan yake tambayarta laila.
Haba nan anwar yafada mata kalon son dasukeyi da hafeez.nan tahau dariya hadi dacwa"kace
inkoma inga gulma kenan...nan sukayi dariya..yadade sannan sukayi sallama.a satin
mohammad yakoma zaria dan sunkoma karatu..
Direct anwar gidanshi yanufah.yana xuwa yahadu da kuluwa a falon dakin.nan tace alhaji bari
asanarmawa hajiya..nan yace"no kubaeshi kawai.nan yanufi dakin mimi.gaban kuuwa saida
yafafi.saboda ayanxu tasan halun da mimi keyi..kuma yanxuma tana can tana aikinta...
Anwar bude kofan yayi nan yaji da key.key dinshi yasa ya bude..anan yahau salati ya sallami.
mimi yagani kwance yara mata biyu na kanta.sunyi nisa a harkan bamasusan yashigoba...nan
yaji mimi nacewa"wayyo salamatu dadi wlh.kidinga mun hakkk...muryan anwar hadi da tsawan
dayayi masu yasa su sauri sauka daga kan mimi.
nan yaxare belt din jikinshi yahau dukaansy salamatu.haka suke kuka amma bai kyalesu ba
saida suka kada motsi daha inda suke..
itako mimi makalewa tayi abango haf da rufe jikintabda bargo.haba nan yafixge bargon hadi
dajanyota.bugata yayi hadi dadukanta kuka take tana ba anwar hakuri amma baisan
tanayiba.sai da bakinta yamitu sannan yasamo sojoji yace"sufita suwatsar mai da su salamatu.
Mimi kuwa kuka takeyi tana tunanun hukuncin da anwar xai yanke mata.tana xau ne daga ita
sai diguwar riga.nan anwar yashiho hadi da bata takarda..kifitan mun a gida na sakeki saki
uku...
Nan mimi tafasa ihu hadi da bashi hakuri.amma figanta yayi ya fara janta har bakin get din
gidan shi ya wurgar...
A ranar yakama hanya yakoma gidan dad..
Kidayaje bai nuna ma mim komaiba..
Haka nana aisha takoma gidan ammie.hmm taga soyayya ko kunyanta basa ji.a satin laila
takoma jaapan.dan saura 2weaks suda wo school.
Su dad su diba mamakin abunda anwar yayi.dan saida aka kwana uku.iyayen mimi suka
kira.suja dunga tsinemawa anwar...
Daddy baiji dadin sakin mimi dayayiba..
Haka da mom.amma dataji abunda takeyi sai tace"gwara kuma inxai auri nana sai anyi test.nan
ammie tahau dariya hadi dacewa"wani irin test kuma..
Nan abbah yayanke hukuncin asatin xai daura auran Aisha fa anwar..mom tace"da anbari
yagama makaranta tukun.abba yace aure yace batarewa ba.intadawo ataren...
haka anwar ke murna dajin batun abbah.
kuma asatin aka daura auren anwar da aisha...
Laila dataji bakaramun dadi tajiba.
Haka anwar yake wani mamane mata har satin kimawa makaranta yayi..
Haka anwar yace"shi xaikaita.nan hafeez ma yace.xaije dan yaga laila...
haka duka suka nufi airport dan nufan jaapan...
Maman teddy
More typing
More comment...
[8/19, 12:51] Maman teddy: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION* ️
Home of peace joint entertainment to educate and enlighten our reader's.
yar aikina..
(my house maid..)
Story and written by:
Eashan hafeez
Maman teddy
*DEDICATION*
Dedicate for you anty hassenart (mom afnan..)lov u more
*PAGE*
2️⃣3️⃣➖2️⃣4️⃣
*Bismillahir* *rahmanur* *rahim*
Fitan su anwar yasa nana Aisha mikewa.tana wani irin kuka.gaba daya brain din ta yatsaya da
aiki...ita batamagane ina komai yasa gaba ba.
A ranta cewa take"meyasa ammi sumewa kuma?
A haka take ta tunaninta.....
Koda anwar suka ko part din ammie.mom ne xaune kusa da ita.dan tafarfado,ammie kuka
take.yayinda mom ma kukan take.tana tausayamawa rayuwan nana Aisha...
Anwar ne yace"ammie plz kugayamun wai mekefaruwa ne?kunsan nana aisha ne?
Ammie ne tace"nana Aisha bakowa bace illah 'yana.''yan dana haifa da cikina....nan maganarta
yasarke sakamakon kukan da ya kwace mata..
Anwar ko mutuwan tsaye yayi...daddy ne yacigaba da basu labrin komai dayafaru....
Shima hadi da share waye da hanky....
Hafeez na mijin kokari yayi da bai xubar da hawaye ba...arashi cewa yke kanwata ne xataje
wani wuri amatsayin 'yar aiki...bayan muna raye.mai da kwallan idon shi yayi hadi da waigawa
inda daddy yake....
Dad ne yafara da to yanxu ba kuka yakamata muyi ba.gode ma allah yakamata muyi.
Nan ammie ta share hawaye hadi dacewa"hafeez ina son ganin baby...
Nan hafeez daya kasa tashi yace"anwar kirata.anwar tashi yayi.mai hafeez yatuna ohho sai
yabi bayan anwar suka nufi part din shi....
Nana Aisha ganin an rufe ta a daki.kuma shiru ba kowa sai karan a.c.yasata saurin daga
waya.daidai saiga kiran laila...da sauri tadaga hadi da fashemata da kuka...
Laila tagama rudewa dan haka ta hau tambayan lfy..
Nan Aisha tafara cewa:xan mutu laila,kitaimakeni nan tafada mata komai..bata ankaraba taji
karan bude ofah.saurin ajiye wayan tayi hadi da boyewa ajakanta....
Hafeez da anwar suka shigo kallon ta sukayi lokaci gida har tafada..
Kuka tasa tai bayan anwar tana ya anwar pls ka gudu dani dan allah....kar su min wani abu....
Anwar yace:baxasuyi maki komai ba ki kwantar da hankalinki kinji.
Hafeez yace"dawakike waya kike cewa ta taimakeki....
Murya kasa kasa tace"my laila...
Busan lokacin da dariya ya kubuce masuba.sai da sukai dariyansu iya san ransu sannan suka
tsagaita...
Hafez ne yace"yanxu baby laila datake jaapan taya ya xataxo ta taimakeki...anan.
Anwar yace"so inma tasan nigerian tasan kasan da kikene...ko state....
Nan suka karasa dariya.sannan suka ce"muje mom na kiranki..
Saurin kallon anwar tayi nan anwar yacema bakomai fah....
Haka suka isa falon ammie mom ne dake kusa da ammie tace xonan nana Aisha...
Bamusu nana taje.
Mom tajawota hadi da xaunar da ita jikin ammie...
Nan ammie ta rungumeta tana kuka sosai.daga bisani tadago ta hadi dacewa"baki gane ni ba
ko?nasan baxaki gane ni ba dama baby na.am so sorry dana barki arayuwa.ba'ason raina bane
nana Aisha kikawahala...kiyafemun my baby...
Nana shiru tayi dan bata fahimci inda xancen ammie yanufa ba.
A hankali idonta na xubar da hawaye tace ammienah.....
Nan take ta rungume ammie tana kuka sosai...ammie ma rungumeta tayi tana kukan..
Muryan mom ne yakatse su tafara lallashin su akan suyi hakuri.allah ne yarubuta haka sai
yafaru arayuwansu...
Haka dad ma yadinga yin musu nasiha hadi da tayasu murnan haduwansu...
Anan ne dad ya umarci mom anwar dasu basu wuri..
Kafin dad yafita dady kecemai gobe yanaso xasuje kano wurin malam......
Dad yace allah yakaimu goben duka xamutafi sai kushirya.
Bayan futan su dad ne.hafez yaxo kusa nana yaxauna.nan nana tafada jikinshi tana
kuka..saurin goge mata hawaye yayi tare da mikar da ita xiwa inda dad yake xaune...
Dad ne yabude mata hannu.nan Aisha ta fada jikinshi tana kara kuka..daddyne ya hau
lallashinta hadi dacewa"bana son ganin wannan kukannaki momyna...ko kukan rashin
masoyinnaki ne hafeez insani.....yafada hadi da barkwanci.dan shi mtum ne mai yawan
barjwanci... Nan duka suka hau darya....ammie tace kataba ganin kanwa ta auri yayanta...
Daddy ne yace"no nixanfara daga kaina.don duk abunda uwata take so shixan mata...
Nan suka hau dariya duka.haka suka wuni cikin farin cikin ganin diyannasu......
Da safe shieyawa skayi duka din tafiya kano...
a mota ne suna fitowa dadainan wani mota na kokarin shiga.nan jamiai suka tsare motan...
Xage glass din motan akayi waxasu gani inba laila ba.
Nan nana tayi saurin cewa"mom laila ce..
mom da mamaki tace"laila...kafun tayi magana hafeez yafita daga motan yanufi unda laila take.
Nan yace mawa masu tsaron su shiga da motanta.ita kuma yace"ta xo motansu...
nan laila tabi bayanshi suka shiga motan...
Dai dai nan ammena tambayar waye laila mom nafada mata...
tana shigowa suka rungume juna.sai murna suke.Aisha ne tace"my laila nayi missing dinki wlh...
laila tace"bawani nan nfiki wlh sweat easher.wai maiyafaru ne?meyasa meki kiki kirani.wlh mom
yso janani xuwa wai bansan kowa ba.nasamata kuka nace xaki mutu.amma kuma naganki lfy
lao.
Anwar ne yace"dama taso dagamaki hankalu ne ai....ke kuma ga masoya kawa xata mutu
baxaki xaunaba...ko?
Hafeez ne yace"ai in ita bata mutuba.ita dataxo ninjeria batasan kowaba itace kecikin
kasada...ai dasaimuga kika bace nanan xata fito nemanki ne...
Anwar ne yace"wah wannan matsoraciyan.
nnana ne tace"wlh ya anwar xan nemeta
Laila tana dariya tace"ina nasan halin kawata ai.kafin kowa yasani ma xata futa nemata...
Sudai su mom najinsu suna dariya.ahaka har suka isa kano suna shirmen firansu...
*KANO*
Tuda lanti ta auram da yaranta take wahala da su.wulakancin yau da ban na gobe da ban....
ahaka mijin jidda yayimata sakin wulakanci.haka makota keta dariya suna cewa hakkin
marainiyan allah
iitama ummi tama can mijin banda wahalar da ita ba abunda yakeyi.
A haka take xaman hakri..
Tundaganan lanti tafara nadaman abunda tayimawa nana.tanema gafarran malam ajan ya yafe
mata.amma sai ayacetanemi gafarar marainiyace..shi batai mai kimaiba..tundaganan lantita
cannja jullum adduanta allah yanuna mata nana aisha ta bata hakuri..
Maman teddy
More typing
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy: *Typing* ........
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
*Home of peace joint entertainment to educate and enlighten our readers*
*'YAR AIKINA....*
(my house maid.)
Wannan pagen nakune masoyan littafin nana Aisha 'yar aikina.dama duk wani masoyin littafina
a koina a fadin duniya....wannnan page en nakune kuyi yanda kuke so dashi.....
*STORY AND WRITTEN* ✍
Eashart.....
Maman teddy
.
*PAGE*
2️⃣7️⃣➖3️⃣0️⃣
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR RAHIM*
Sun sauka jaapan cike dani shadi.....a airport ne suka cidda laila har taxo daukansu....
Da sauri laila takaraso hadi da hugging din nana Aisha.tana cewa"oyoyoo sweat easher.....
Nana itama rungumeta tayi hadi da tambayarta meyakawota airport.dansun cemata sai gobe
xasu xo gidan mommynta....
Dariya laila tayi hadi dacewa"mom na can najiranku toh.ita tace"inxo mutaho tare yanxu....
Hmm bayan da sukayi haka suka shiga motan laila....
Abun mamakin dakuma yabaima Aisha dariya shine....
Taxo shiga maxaunin da laila takene Anwar yajawao hannunta hadi dacewa"kibar hafeez
yaxauna nan...abunka da dan basajja.sai yawaiga inda laila take yace"ko ba haka ba laila....
Laila dasauri tace"haka ma yafi....
Haushi yakama nana Aisha nan tajuya takoma back sit...sannan Anwar yahau dariya hadi shiga
daga ciki....
Haka suka kama hanyar gidansu laila.
Anwar ya lura Aisha tayi fushi kuma baitaba gannin fushinta ba....da haka a motan yarike mata
hannu yana wasa da shi....
Saurin dagowa nana Aisha tayi...nan taga yakafeta da ido...baxata iya juran hada ido
dashiba...dan haka tasaukar da kanta kasa.
Ganin haka yasa anwar cigaba da abunda yakeyi.duda idon shi na kanta....
Aisha takasa katabus.duk ta kosa su isa gidan su laila...
Shiyasa take farin cikin barinta nigeria saboda fitinan Anwar...muryan shine ya katse masa tuna
ninsa...
My baby am sorry....dagowa nana tayi hadi da nuna kaman bakomai a ranta tace"ya anwar
maiyafaru....
Murmushi yayi dan yasan halin nanan har yau bata canjaba...
Na ce kidawo back sit..
Aisha tace"no ya anwar nan yafi cancanta dani ai.naje inbar mijina shikadai ma mai masa
hira...nan laila taja birki hadi dacewa"toh ya hafeez kar ayimana lalata fah....
Hafeez ne yace"aikunsu kenan ko agida ai.....
Nan laila tayi dariya hadi dace wa"wato saboda soyayya ko girmanmu na yayyu sun manta
kenan....dariya duka sukayi hadi dacewa"ina kina nan da girmanki antyn mu....laila dasan girma
batasan sanda tace"to allah maku albarka.ba Anwar kadai ba har hafeez yayi dariya sosai hadi
da mamakin son girma irin na laila....
A haka suka isa gidan mom laila....
Suna isa sukai sitting room....mom laila ne tasauko hadi da hugging din nana tanacewa"u ar
wlcm dear....
Aisha da murna ta rungume mom nan mom tayi ciki da ita....dan ta shirya...
Bayan fira da mom taxauna tanayi dasu hafeez.har mamaki sukeyi kodai batasan halakan dake
tsakaninsu da laila bane?amma ganin laila har taxo tana nuna mata hafeez yasa su tabbatar da
tasani....
Haka mom tacika masu tumbinsu...sannan tace"a gidan nana xata kwana....
Haka suka koma masaukinsu...cike da farin cikin yanda mom ta nuna masu so...
Da safe sukayi masu sallama xuwa nigeria...laila taso suyi kwana biyu ne saboda masoyinta..
Amma hakanan suka tafi...Aisha sai dariya take.aranta tasan laila bataso tafyn su ba...
Yau da gobe sai allah.yau su Aisha har