Showing 9001 words to 12000 words out of 24745 words
Chapter 4 - YAR AIKINA Complete Hausa Book Document By Aysha Maman Teddy .pdf
2weeks.anan yatambayeta yaushe xasu dawo?
Tace mai jibi in allah yakaimu.
Nan sukai sallama.
Abunka da soja yana daki yayi tunani yakoma kano ya tanbayi gidan su Nana koxai sameta.
haka a lokacin ya juya ya nufa kano gidan su Aisha...
Mom bayan ta rungume Aisha anwar tayi hugging dunshi hadi dacewa"welcome back my son.
Nan takama hannun nana Aisha sukai cikin gida.
Koda suka shiga da mamaki nana kebun dakunan da kallo.dan atarihin rayuwanta bata taba
ganin daki mai kyan na mon ba.nan mom tace ma Anwar"yaje dakinshi yashirya kafun tagama
kintsa nana Aisha.
Daki ya nufah itakuma mom ta wuce da nana Aisha wani daki...
Bayan sun shiga mom kecemata"baby kinga nan ne dakinki yayi maki ko akwai abunda xa,a
canja...
Bin dakin tayi da kallo nan tayi saurin cewa"mom nagode sosai.mom tayi saurin rukota hadi
dacewa"no baby don't mension that,you are my daugther now so duk abunda xanmaki kisa ni
mom dinkice ok...
Nana tadaga kai dan baxata iya magana saboda kwallan da ya cika mata ido sai yaxubo.tun da
take ba macen da ta taba cema uwa sai mom.
Mom jan hannun baby tayi xuwa privacy...
Anan ta nuna mata komai daxatai amfani sannan ta wanke mata kai ta fito tana mamaki gashi
irin na baby.dan takasa wankewa tabarshine inyagama hutawa suje a wanke mata kai...gashi
gayawa ga tsayi ko a india sai haka...
Nana Aisha sai da tayi kukanta mai isanta,sannan tafara wanka.bayan tagama ta tafuto nan
taga mon najiranta.
Nan mom ta hau gogemata jiki da towel sannan tafara shiryata...
Wani riga da wando mai axaban kyau mom tasamata.rigan fari da kwalliyan pink colour and
flowers pink.wandon kuma pinkne daga kasa akai mai flower fari.wow tayi matukar kyau,abunka
ga farin fata...
Haka mom takama mata gashi da pink ribom,sannan tamata simple makeup hadi da samata
plate shoe.
Mom ganin kyan da baby tayi batasan lokacin da tayimata kiss ba hadi dacewa"wow my baby u
look so quite...
Dariya nana Aisha tayi wanda side dimple dinta saida ya loba,wanda yakara mata kyau
sosai.nan tace"allah mom.....
Hmm nana kenan duk inda taje sai tayi surutunta,gasaurin sabawa da mutane...
"mom tace"so saima babyna.inaxuwa mom fita tayi hadi da rufomawa nana Aisha kofa.
Nana bin bayan mom tayi da kallo aduk lokacin da Anwar yacemata"baby ko mom tuno da
iyayenta takeyi,dan abbah yace maman ta batakiran sunan ta saboda sunan kakanta taci,sai
dai tace mata baby...
Nan kwalla yacika mata ido hadi dacewa"allah yaji kanku iyayena...
Nan tatano hafeez koyana wani hali oho,gashi sun saba sosai.ga son dayake nunamata kaman
bashi.yanxu yaxai yi .anya tayimai adalci kuwa,gsky baxatace bata son shi aranta ba.dan
yasota arayuwa dan shine mutum na2 dayanuna mata so a rayuwanta...
Mom ne takatsemata tunani hadi da jan hannunta xuwa dirning.baby ximuje kici abinci kinji...
*KANO*
Koda hafeez ya isa gidan Anwar kuluwa akahadashi da ita xuwa gidansu nana Aisha.anan ne
gidan sukejin lbrn nana batanan.
Koda lanti taji labari ba karamun bakinciki tayi ba,dan da tasan gidan captain anwar ne baxata
turata aikiba..
Dan koda da suka bar kaduna saboda ta fahimci akwai abunda dake tsakaninsune...
Gashi yanxu abunda take gudu yafaru...
Ammah ahaka tayi alkawarin nana Aisha baxata aura daya daga cikin suba.ko da ko xatayimu
su sharri ne....
Abba yaji badadi amma dayaji anwar ne ya gudu da ita sai baidamu ba sosai,dan yasan baxai
cutar da ita ba...
Ga tausayin hafeez dayakamashi.dan dukawa har kasa yayi yana mawa abba magiya akan ya
aura masa Aisha wlh xai riketa amana,xai kulada ita fiye da tunaninshi...
Abbah ganin ya fita hayyacin shi soja mai amsa sunan soja amma yana xubda hawaye akan
wata mace..lallai son bana wasa bane.don haka baisan lokacin dayace"daina kuka hafeez
nayima alkawarin xan aura ma Nana Aisha koda kowa xaiki.toh ni xan aurama ita....
*ABUJA*
Koda mom takama hanyan dirning surutu kawai takema nana dan tasaki jiki dasu.
Haka taxaunar da ita a chairs din wurin.dai-dai anwar na saukowa daga step.tsayawa yayi yana
kallon aisha kaman ba itaba...
Tayi wani mugun kyau.
Wow kinyi kyau baby kinganki kuwa...
"mom tace"ban san shakiyanci son.
Mom serious kai yauxamiyi pic dayawa baby..
Mom tace"dawa xaku fita kuyi pic din badai da baby ba dan yanxun nike da ita ba kai ba.baxan
yarda karinka fita da itaba. ai ba maharramanka bace...
Kafin yabata amsa dad ya shigo falon.
*KANO*
Hafeez ya yanke shawaran nufowa abuja,don duk inda yake tunani yaje ba anwar ba,alaman
shi...
Da safe yanufo abuja a hanya mom take sanar mai da sun taso daga America.nan yace
mata"yana hanyan a buja xaixo yau.
Mom taji dadi dan a tunaninta saboda sune xaixo tun kansu dawo....
Haka hafeez ya isa abuja cikin koshin lafiya...
Dad ne yaxauna a dirnning hadi dacewa"nana Aisha amayar anwar.
Kunya yakamata tayi sairin cewa"antashi lfy daddy.
"cewa yayi lfy nana,ki saki jikin ki nan gidankune kinji.kuma mom mamakinne dan haka karkiji
kunyan komai.
Murmushi Aisha tayi.
Mom tace"ai ni nayi baby na huta da wancan yanxu sai adaina damuna...
Dariya duka sukayi.nan mom ta xuba mawa nana Aisha abincin,nana dai tanaci tanajin nauyin
dad.nan mom tace"tasaki jikinta.nan anwar yadau spoon wai xai bata a baki...
Mom tace"sannu mara kunya.nan aka suka hau dariya...
A kwana biyu tuni nana tasaki jikinta.mom kayan gayu ba irin wanda bata saima nana ba...
Anwar da Aisha na xaune a sitting room suna firansu da dariya.
Sallaman hafeez yakatse masu xancensu.saurin mikewa nana tayi hadi dacewa"ya hafeez.....
Hafeez karakowa inda suke yayi,shi ko anwar yana xaune kaman bai ga kowa ba...
Hafeez haushi da kshi bai san lokacin da yahau cema anwar mayaudari,munafiki, anan
yaudarannaka yatsaya.na dauka kabar kasan da itane ai,matsoraci kawai...
wannan furucin shiya batama anwar rai.ni kake cema matsoraci?
Hafeez yace"ehh ance maka.
Ina kafun kace wani abu dambe ya kaure tsakanin hafeez da anwar.fada na mutuwa sukeyi,nan
nana Aisha ta fasa ihu hadi dacewa"dan allah kuya hakuri...
Kukan nana mom taji wanda yasa mom fitowa da sauri....
Maman teddy
More typing✍
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy: Typing,,,,,,,,,,
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
'''( *Home* *of* *peace* *joint* , *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our*
*readers*....)
*STORY* *AND* *WRITEEN* *BY*
Eashan hafeez
Maman teddy
*'YAR AIKINA...*
(my house maid.)
~Wannan labarin kirkirarrene ban amfani da fasahan wani/wata acikinta ba...~
*PAGE*
1️⃣7️⃣➖1️⃣8️⃣
Haka mom suka nufah airport.bayan isan sune dad yayimawa nana Aisha fada sosai akan
takula a kasan.kar tabi shashancin mata ko samarin kasan...
Godiya nana tayi tareda mawa dad alkawarin in allah ya yarda baxata bi irin wannan kawayan
ba.
A nan akafara kiransu time din tafiyansu yayi...
Anwar ne idon shi yakada dan saida da yakemawa Aisha nasiha yatuna kalan jaapan
din...shikuma ga bakin kishi.
Mom tafara toh Aisha kuyi sallama xamu wuce...
Duk daukin da nana Aisha ta nuna sai taji wani iri daxata tafi kwalla ya ciko mata ido,bata
ankara ba taji saukar su...
Nan tayi saurin rungume hafeez tana kuka sosai.
Hafeez rungumeta yayi yana lallashinta tare dacewa"baxasu dadeba xasu xo.anagama election.
Anwar kuwa kishi ya kular da shi.barin wurin yayi.ba wanda yaga wucewan shi waigawa kawai
nana tayi taga babu Anwar a wurin...
Nan tahau kara sama mom kuka tanacewa"ya Anwar besan tafiyanta...
Dan anata tunanin Anwar tafiyanne bai so.batasan kishi ne yasa shi barun wurin ba...
Mom ne tace"no my baby bahaka bane kawai xaiyi missing na kine.
Mom ita tasan anwar kishi ne yasashi barin wurin amma tace"mata haka.itakanta mom tarasa
gane tsakanin su su biyun wayafi son nana Aishan.
Kuma yanda ta fahimci Aishan batan ma me ake kira so ba.kawai dai tana son Anwar tana son
hafeez...
Jirginsu ne yakara alaman tafiya.nan mom taja hannun nana Aisha.
Nana Aisha ne tahau cewa"yah hafeez pls kaba yah anwar hakuri kaji?
Daga mata kai yayi yana mata murmushi.arayuwanshi baiga mai rabashi da Aisha ba sai
muruwa.dawannan tunanin ne yake har jirgin su yadaga....
Anwar kuwa allah ne yakaishi gida lfy.
Dan bai jira sucurities ba yayo hanya.a dakin shine yake tunani wato Nana Aisha hafeez take
so?
harda wani hugging dinshi wato xatayi missing dinshi....
Hmm idon shi yawani kada kaman jan gahur...
Bakin hafeez yake gani yanxu duk yamanta alkhairin shi na baya...
Gashi yakasa fahimtan nana Aisha yarinymta ne ke cinta...
A haka ya nufi toilet ya watsa ruwa hadi da dauro alwala...
Dad da hafeez gida suka nufah hadi dayima su mom fatan sauka lfy..
Abba kuwa bayan ya amince da yafiyan nana Aisha baitaba gayamawa lanti ba.kuma ranan da
mom xasu tafi sai da takirashi tagayamai.nan yayi mata fatan alkhairi da gdy.
Anan mom taba nana Aisha wayan dan sugaisa da abbah.haka abba yayi tamata nasiha akan
takula da tarbiyanta.kuma tabi mon sau da kafa.dan ayanxu bata da kamansu daga shi saisu...
Nana Aisha harda kukanta tace abba insha,allah.
Abba yadinga samata albarka sannan sukai sallama.....
*JAAPAN*
Mom sun sauka lfy lao kuma sun isa masaukin su lfy.
Nana Aisha tayi mamakin ganin yanda mom keda gida a jaapan.dan harda ma,aikayta a
gidan,amma ba masu yawa ba.kaman get man,house maid3sai mai kula da nana.
Mom tace mawa"Aisha wannan ne xata ringa kulawa da ita.ta ajetane a matsayin momyn ta.dan
ta yarda da ita sosai.dan haka komai tagani wanda bata gane ba.tariga yambayanta...
Nana Aisha ta waiga inda matan take.dattijuwace wand batafi40 ba.kuma baturiyyace daga
gani.matan sai wani murmushi take mata.
Aranta tace"ni inani ina baturiyya.turancin nawa nawa yake.hmm xa,ai hauka a gidannan..
Tafa aranta.maganan matanne yakatseta wanda mom tace sunan ta victoria.
Mommy victoria ne tace"come my dear daughter.
Jiki a sakube nana taje wurinta.
Rungumeta tayi hadi dacewa"how ar u dear...
Am good mummy.Aisha tace da xaxxakan muryanta wanda dakaji xaka fahimci yarinyace
sosai...
Mummy victoria ne tace" xaki xauna dani ko,ina so ki kwantar da hankalin ki.mom xata rinka
kawomaki xiyara sosai har kigama school din kinji...
Nana ne tace"ok mummy ngd.nana saida tatsaya lokacin da mummyn ke magana tana
tunani.dan mgn nata irin naturawan nnane wanda suka amsa sunan su turawa.
A ranta tace"kalan turancin season film din da mimi ke kallo.hmm mema sunan film din.nan
aranta tace"until the end of my life...
Hmmm fans don miss dis season untill d end of my life. wanda bata kalla ba an barta a
baya.kixo kiga yanda ake soyyayyan endless love...
Nana da ta tuno da mimi nan take gabanta yafadi.dan tama manta da wata mimi arayuwanta...
Aranta tace"to yah Anwar meyasa har yanxu bai koma ba.keee nana Aisha ina ruwanki
ohoo.tunda allah yarabaki da bala'i sai ki godemai...
Mommmy victoria natace"suta so suyi lunch.nan suka mike duka xuwa dirnning....
Hafeez gida ya wuce.yana xuwa mommy tafara tambayanshi ina nana Aishan take...
Nan ya gayamata komai.
Mommy taso ganin nana Aisha amma tace"in tadawo nigeria kointaje jaapan taje don taga
wannan nanan dasuke fada takanta.
Kowa nacewa"yana so.
Hafeez ne yayi dariya hadi da hayewa steps dan ya shiga room din shi...
Mimi kuwa tadau alkawarin duk inda taga nana Aisha baxata barta da rai ba.dan kullum acikin
bincike akeyimata ko nana ta koma gida amma shiru sai ace nanan gidan jiya.
Anwar ko takira numbern shi bai dauka.a haka kullum take cikin kira.
Sana'anta ta koma dan har yaran akafara kawo mata.
Wata rana kawanta juwayryya ta kawomata yara 'yammata uku.anan take cema ta taxaba.
Dama sai sunyi testing sannan akefara daidai tawa.ko sunansubata tambaya sai sunyi gwaji
wanda tayi mata sai adai daita.
A haka sukai cikin daki da 'yammatannan.
Nan mimi ta kwanta saman gado.sukuma kowa ta cire kamyan jikinta.hadi da nufo inda mimi
take nan suka fara ciremata kayan jikinta.
Sai da suka mata zindir yanda duke sannan kowa tafara yin aikunta.yanda xata samu shiga a
wurin mimi...
Daya takama mata nono tana wani lilayawa.nan mimi tafara wani rufe ido tana budewa.
Dauankuma tana wani shata kaman mage....
Wanda ake kira da salamatu ne ta wani yage kafan mimi nan tadauko xuma tana sa yatsanta
tana shafewa.tun anan mimi tafara jin wani sabon tsimi na tashin mata...
Bata ankaraba taji halshenta cikin Hq dinta.tana wani tsotsa kaman tasamu sweat.nan mimi ta
fara nishun dadi.ganin haka yasa salamatu laluban vj point dinta.datakama wani riko tayi mai
tana wani mugun tsosa da karfi.nan mimi ta hau sunbatu tana cema sauran biyun sutafi...haka
sykayu saurin sakayan su sukai kasa.
Itako salamatu ganin mimi na sumbatu yasa ta kara ruke wurin sosai.da sauran suka fitane.
ta dago hadi da cafkan nononta daya tana likiya kan nonon.dayan kuma takai bakinta tana
tsotsa.nan mimi tahau sumbatu hadi dacewa"wayyo dadi,xaki kasheni.wayyo kibari
xanmutu..salamatu tasan sumbatun dadi ne yasata haka dan haka ta cigaba da aikinta ba ji
bagani...
Bata ankara ba taji mimi naxubar ruwa wani ferrrrr.haka yake xuba ta kasanta kaman anbude
famfo.
.
Ganin haka yasa salamatu kai bakinta wurin tana shan ruwan....
Mimi ganin salamatu tayi mata kaca-kaca yasata janyo ta tana kibarnan kisha mun nan.tana
nuna ninonta.dama salamatu ba dai iya tsotsan nono ba.haka mimi ke kukan dadi.dan rabon
datayi tun tana bakuwa a harkan...
Nan tafara mai damawa salamatun kafin kacewani abu duka sunfita hayyacinsu..ban da fitan
ruwa ba abuda mimi takeyi.tana farawa salamatu xata kai bakin ta wurin tana tsotsa.nan xakaga
mimi na kankane kafah tana sumbatu hadi dacewa" ki cunye duka pls,haka ta dunga sumbatu
da kuka hartasamu relief sannan tayo wanka suka sauka kasa.anan take cemawa juwayriya
tadauki salamatu.haka salamatu ke ta godiya.....
Niko nace allah yarabamu da aikata irin wannan aiki.allah ka kare bayinka ga baki daya.
Kwana buyu da xuwan Aisha tafara xuwa lectures.mom ne takaita sannan kuma take gayamata
aranan xata wuce.baxata sameta a gida ba.
Anan mom taba phone wanda xasu ringa communicating taciki.
Nan Aisha tafara ma momo rigima
hadi da koke koke.haka mom tadinga lalashinta har tayarda.sannan sukai sallama.
Maman teddy
More typing..............
more comment.
[8/19, 12:51] Maman teddy: Typing,,,,,,,,,,,,,,,
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
*Home* *of* *peace* *joint* , *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *reader's* ...
' *YAR* *AIKINA* ....
(my house maid.)
*STORY* *AND* *WRITTEN*✍
Eashan hafeez
Maman teddy
Dedicate to you zainab fixa and hauwa abubakar...
Banyarda wani kowata tayimun editing novel dina ba.in kuma akayimun to xan dangana mutum
ga allah shi kadai yasan yanda xaiyi da shi...
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM* .
*PAGE*
1️⃣9️⃣➖2️⃣0️⃣
Haka mom tabar nana Aisha cike da kyawa.
Wani lecturansu ne yaxo hadi dacewa"come to my office.binshi Aisha tayi.anan ne yakeba ta
wasu files da id card nata...
Ana cikin haka wata baturiyya ta shigo office din hadi dacewa"mornning sir.
Lecturan ne yace"morning laila.ga kawa nakawo maki,class mate dinkine.yanxu xanbata room
dinta...
Wanda aka kira da laila ne tayi saurin rungume nana Aisha hadi dacemata you ar wlcm friend.
Nana Aisha ne tace" tnx.
Nan laila ta waiga hadi dacemawa doctor emma daya kawo nana Aisha room dinta ne.dama
she is d only one in her room...
Nan doctor emma yace"ok kuje lectures saikudawo in antashi...
Ok sir,laila tace hadi da kama hannun nana Aisha sukai aji.
Koda suka shiga lectures kowa binsu yayi da kallo.hadi da mamakin wannan 'yar waye da laila
xata rikemata hannu harsu xauna sit daya...
Daidai nan mr amerche na shigowa.
Anan yagabatar da kansa garesu hadi dacewa ko yatashi ya gabatarda kanshi...
Haka kowa yatashi yana gabatar da kansa.da akaxo kan su laila.
Laila ne tafara cewa"suna na laila moh'd.
Nana Aisha tayi saurin kallon laila datace"sunanta moh'd laila.aranta tace"dama
musulmace..jikinta ta kalla nan taganta da wani damanman wando blue da cyan din riga..sai
wani takalmi mai mahaukacin tsini.kanta ta kalla taga wayam ba hijab sai facing cap da
tasaka.gashinan na turawa ya xubo har kafada...
Bata ankara ba taji laila natabata hadi dayimata alaman saura ita...
Nana Aisha yafara dacewa"sunana Aishar moh'd frm africa....
Kowa binta yayi da kallo cewa afrika datayi.dan a tunanin su baturiyace ko balarabiya.ganinta
da rolling....
Ita kanta laila tayi mamakin jin Aisha er africa ce...
Ahaka suka gama lectures sukai office din emma.
Anan yake bata key din room dinta da takandun comfarming din dakinna sune....
Nan sukai godiya hadi da nufar room dinsu...
Koda suka shiga nan nana Aisha taga bed dinta.komai suna da shi aciki.complet salf
contained...
Kitchen laila ta jata.nan taga tarkacen abuncu cuwa...
Coffie laila tajawo flask taxyba mawa nana Aisha.
Bayan Aisha tashane.laila na shirin girkamata abunci tacemata gida xata tafi...
Nan laila tace kaidan makarantan dole xaman hostel akeyi.nana tace ai gobe xata dawo gaba
daya da xama...
Nan tadaga phone xata kira sucurity din daxasu maidata gida..nan laila tace ita xata kaita...
Haka tadauki key takai Aisha gida.sanan suka gaisa da mom