Showing 6001 words to 9000 words out of 24745 words
Chapter 3 - YAR AIKINA Complete Hausa Book Document By Aysha Maman Teddy .pdf
Ina ruko captain.
Anwar daga banshi sai da yafadi dayaji magn friend dinnashi.yace"haba karatu takeyi ba
yanxuba ok.
Hafeez yace"ai ruko nakeyi dan haka beuty secondry sch.kk.
Nana Aisha tace"this year nagama ss3.
Ok anwar naso kishiga makarantan gaba kenan kafun kifara xance..nana batace komai tana ta
wasada yatsun hannunta.
Nan yace" to fadamun numbernki sai inkiraki.
Anwar kuwa ya cika yayi fam,sai kumbura kumbure yakeyi.yana hararan nana Aisha.
Nana duk taganshi amma tanuna kaman batasan yana yiba.
Haka taba hafeez numbern sannan tanufi mota dan tasan halin anwar,tacika kallonshi saiyayi
wani haukan..
Daxata yafine,hafeez yace"beuty sao kinjini...
oook nace"sannan ne gaba.
Ina cikin mota saiga wani ma'aikacin wurin yabude mawa anwar mota ya shigo.shikuma yasa
kayan da muka siya abaya..
A mota anwar baicemun ba bancemai ba.harmuka isa gida.anan ne hamdala dan gudun da
anwar keyi yabani tsoro.
Budewa nayi xantafi na debi kayan.anan yacemun"it's for you kitafi dasu part dinki.yana kaiwa
nan yayigaba baijirajin mexanceba.
Haka na nufi part dina da kayan.ina mamaki tah maixaice ma mimi...
Bayan ne sallahn magribane na bude kayan abaya nagani 12,takalma6,mayafi da hijab
ma6,bude ladden dayan nayi nan naga bra da pants,vest dasauransu.mamakiya kama niganin
duka kayan size dina ya anwar ya siyoo..
Ina haka sai ga kira daga wayana.sai da yakusa katsewa sannan na daga.
Assalamu alaikum
Nana Tace"
Hafeez ne yace".amin wa'alaissalam.
Kingane mai magana beuty.jin ance beuty nan ta tuno da shi...
cewa tayi"ya hafeez ne.amsawa yayi da ashe kina gane mutane.dariya tayi anan suka cigaba
da fira,adaren dai hafeez yasamu karbuwa a wurin Aisha.
Basu rabu ba sai da aka kira sallah sannan sukai sallama..
Shikenan tundaga nan hafeez kulum cikin kiran beuty yake,shikedebe mata kewa kullum.ko
aikita ke yana makale da ita,duk da tagaya mai maysayinta a gidan anwar ammah yace"shi ba
ruwanshi da wannan ita yake so.ba wani abuba.
A haka wata rana suna chirt da anwar.. yakecemai kai anwar xanyi waya da beuty fah yanxu
dan haka gud night.
Jin haka yasa anwar jin wani irin kishi.yau tabbas xai rabata da wayanta,dan ya lura ko aiki
takeyi tutur waya na kunnanta.a gogon bango ya kalla 9pm.a haka yabar mimi da tunitayi bacci
yafuta.
part din nana ya nufah,yanazuwa yaga dakin abude.saaka kai yayi nan ya ganta tana aikinta
mgn a waya.tsawa ya daka mata.wanda batasan lokacin da ta katse wayan ba.
Fizge wayen yayi.sannan ya hau kici kicin budewa.
Kukatasa ganin ya ciro sim din yana shirin karyawa.
Saurincewa tayi" ya anwar wlh ina sonshi dan allah karka rabamu..wani wawan mari anwar
yabata wanda saida takifa kan katifanta...saboda tsaban haushi anwar komai yakasa
cewa.inbanda futa dayayi uana huci kaman xaki...
Kwana buyu anwar ya daina ganin Aisha tun baidamuwa har yafara.nan ya tambayi mimi lfy bai
ganin Aisha anan take cemai"bata da lfy ne amma taji sauji gibe xata dawo bakin aikinta .......
Washegari da safe nana na kichin tana shiryama mimi break,jitayi anrungumata ta
bayanta.saurin waigowa tayi.anwar yagani da sauri taja baya ta na hawaye..
Nan yakara matsowa kusa da ita.nan ma still tayi baya.nan yafara baby plz nagaji da horon fa
kikemun,kinsan ya anwar me sonkine,baxai iya rayuwa ba keba...
saurin cewa a'a ya anwar baxaka yaudaren yanda kasaba ba..
Furicinta yayi mai xafi na yaudar.har abada baida kamanta..
saurin kallon wani side yayi nan yaga rexa.dauka yayi sannan yace"baby wanan rexane
ko,nace xan iya komai akanki kincemun mayaudari..kafun tayi wani mgn tuni yafara rubuta I IUV
U NANA a hannunshi..nan take jini ya balle kaman fanfo.nana tagama rudewa batasan lokacin
da takai bakinta kan hannunshi ba.tafara shanye jinin.shiko anwar idon shi ya yakada yayi jah.. Saurin tashi nana tayi tarungume anwar tana cewa"i luv u too ya anwar...
Ihun mimi shiya farkardasu.cewa.. take"nixakici mawa amana,mijina...YAR AIKINA...
Walh saina kasheki yau.huka taxaro xata yanki nana fashi.anan anwar yayi saurin rike wukan
hadi da yumata lafiyayyen mari.wanda sai da kimai ya tsaya mata da aiki.nan nana tafita hanyar
barin gidan tanufa.anwar ne yabibayanta
Mimi ne tayisaurin kiran wani soja dacemai"yayi sauri ya futa inyaga nana Aisha ya kashemata
ita.soja yafuta da axama dan isar da sakon mimi..
Anwar niman Aisha yake baigantaba.
Aisha natafi taji ansamata bindiga akai..dai-dai anwar na bullowa tsawa uadaka ma sojan hadi
da jan hannun aisha.
Xai tsaya fada,aisha tace"yaya kafuddani gidannan dan allah.tafada tana wani matsanancin
kuka.ganin haka ysa anwar bude mota yasa ta,sannan,yaxagaya maxauninsaya bar gidan.
Aisha tun tana gane inda suke dosa,har takasa ganewa.addu,a kawai take dan wannan gudu
bana lfy baane.toh yanxu ina anwar xai kaita.tambayan da take mawa xuciyanta kenan....
Toh masu karatu free page yayi ending a wannan page din.
Xakaturo #100airtel mawannan number dan samun cigaban labaruin.
08021737594
Writeen by:
Aisha moh'd
Maman teddy
Saina jiku masoyana a duk inda kuke
[8/19, 12:51] Maman teddy: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
*Home of peace joint,entertaiment to educate and enlighten our reader's*
' *YAR* *AIKINA*...
(my house maid.)
*DEDICATION*
*I dedicate this page for you my belove Abdul hafeez my future husby,my forever,happiness,my
every thing.love u untill the end of my life*
*Kawayena abokan arxiki kuma abokan tsegumi da gulma in yinku irin overn nan,kaman su
ummu hanan(mrs n j) hajiya hauwa(madam queen)in missing naku,kuma nagode da shawar
warin da kuke bani allah ya saka da alkhairi kuma yabarmu tare* ...
*Wannan labarin nakudine banyar da wani ya yimun 'yar xagaye ba.innagani a wani wuri
baxaimun dadi ba,so plz muyi komi tsakani da allah banda yaudara aciki tnx*
**Story and written* *by*
*Eashern hafeez*
*Maman teddy*
_____________________________*_*
*Page*
1️⃣1️⃣➖1️⃣2️⃣
Da mamaki naga mun nufo hanyar kaduna,bance mawa ya anwar komai ba sai kukana dana
keyi kaman raina xaifita.
Koda muka isa kaduna,direct wani asibiti ya anwar yanufa dani.bayan mun isa ne yabude mun
murfin motan na fito.
Daga kaina nayi nan naga anrubuta *EASHWAR* *HOSPITAL AND* *MATERNITY*
Nan naga ma,aikatan asibitin na gaishe cikin girma mawa.
Damamaki naji wasu nurse nacema ya anwar"u ar welcome doctor,jin haka nayi saurin kallon ya
anwar da mamaki a fuskana.araina nace ya xa,ayi captain yaxama doctor kuma?
Anwar yaga yanda Aisha kekallonshi,yasan da magana a bakinta.amma sai ya kauda kai suka
cigaba da tafiya xuwa wani office....
WAYE ANWAR NE...
Anwar dane a wurin achetec Abdulrahim machido gombe.shi kadai ne mahaifin shi ya
haifa,shiyasa duk wani gata na duniya suke bashi.mom din shi sunanta doctor Aisha musa
itama 'yar gombe ne dan auran xumunci ne tsakanin mom da dad... A yanxu mukamin dad a
nigeria shi ne minister of petroluem. Tun anwar na karami yakeson soja amma mom bataso kwata kwata.a haka anwar yagama
secondry school,dama mom tana cewa"doctor anwar yafi cancanta.don haka dad yatura shi
maleshia acan ya karanci medicine.kuma anan yahadu da mimi.
Mimi tun a nigeria take son anwar amma kasancewan yaki bata fuska yasa tadaina kulashi ta
hakura.sai gashi sun hadu a maleshia.ita tana karantan dentist ne,kuma mimi irin 'yan iskan
student dinnan ne, itane neman mata da maxa.anwar baya santa kwata kwata,kuma sa'nni ne
dan baxai bata yakai 3yrs ba..don yanxu mimi tayi30yrs. A haka anwar yagama karatunshi ya dawo gida najeria.mom da dad sunyi farinciki matuka da
dawowanshi.kuma anan dad yakemai albishir da ya budemai asibiti.murna wurin anwar na,a
magana..
Bayan anyi celabrating din bude a sibitine, mimi ta taso tundaga maleshia wai taxo taya anwar
budewan asibiti.
Mom tagi dadi sosai duda ta dago abynda ke tsakaninta da anwar amma nunawatake
bataganeba.anwar ko cewa yake"inbadan kawancen dake tsakanin mom da mamanta da sai
yayi mata rashin mutuncin fa baxaya kra kulashiba...
Ana haka wani friend din dad major ne yake cema dad ansamu bacance din yara a
NDA.shekara buyu xasuyi sufuto da mukaminsu mai girma kuma insuka kara1year xasu xama
captain...
dad yaxauna sunyi tunani da mom xasu bar amwar. yayi tunda till nowr yanason sojan.
Anwar dayaji maganar bakaramun dadi yajiba,ahaka ya taho NDA har yahadu da nana Aisha.
Bayan rabuwansu ciwo yayi kaman xai mutu,wanda har india sai da akafita dashi..bayan ysamu
saukine mom tayanke shawaran aurensu da mimi saboda koyasamu kulawan matan sosaihaka
anwar bainuna mawa mom bayasoba. akayi aure.tundaga ranan da anwar yakusanci mimi ya
hane ba vj bace tsanan dayakemata ya karu fiye da da...
Itakuma mimi ta daina bim maxa,amma tana sana,anta na less da yara har safaransu
akemata...wannan kenan......
Koda nana Aisha suka shga office cewa tayi"ya anwar kai dama doctor ne?
Murmushi yayi sannan ya gayamata komai nan ta shamamaji sosai.anan yake gayamata 4pm
xasu bar asibitin.nan tace" xatayisallah.toilet uanuna mata sanan yaje don kawomata abincin da
xata ci...
4pm girginsu yadaga xuwa Abuja..ita dai batasan inda anwar xai kaitaba binshi kawai take...
A haka harsuka sauka..nan a airport taga jerin motoci najran xuwansu.haka akabude masu
mota suka kama hanyan gida.
Tsoro da mamaki yakama nana ganin gidan dasuka shiga anguwa guda.get sai da suka shga
sau4 ana budewa ana rufewa,,ga sojiji gunin bantsoro,har gumma na gifanshi basukai nan
yawaba..gasu fuskansu ba imani aciki..
Suna isa mom tasha less golden daarshi pink. Wow masha,allah tayi kyau sosai.nan tanufo su
da sauri ta bude side din nana Aisha tarungumeta tana cewa"oyoyo my baby...
A bangaren hafeez kuwa yakira num Aisha amma akashe hakan yatadamai hankali sosai,nan
yayanke hukuncin xuwa gidan anwar dan yaga ko lfy.dan ruwa da iska ba mai rabashi da
beuty,shidai allah yasanma tsananin sonta wanda baitaba yima wata 'ya macaba...
Itako mimi tadau aljawarin duk inda taga nana Aisha sai ta kusan kasheta.
Bata da aiki sai sun batu tanacewa"mijina,'yar aikina....ni xakuci amanata...
Manage with dis fans
Kuya hakuri fa wannan wlh saboda na amsa kudinkune nayimaku,ina hanyan tafiyyane shi
yasa amma na gobe xanyi maku read more3 inallah ya yarda..
Eashan hafeez
Maman teddy
More typing...
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
(Home of peace joint,entertaiment to educate and enlighten our reader's...)
*'YAR AIKINA...*
(My house maid.)
Story and written by
Eashan hafeez
Maman teddy
Banyarda wani/wata tayimun editing novel dina ba.inkuma anyimun xan sada mutum da
mahallici.shi kadai yasan yanda xai yi dashi...
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*
_______________*___*_____________
*PAGE*
1️⃣5️⃣➖1️⃣6️⃣
Mom ne tayi saurin jan nana Aisha dake kokarin shiga tsakanin su..nan taja Anwar hadi da
wanke shi da lafiyyayen mari,kana hankalin kuwa Anwar?wannan fah hafeez ne ba wani ba.
Meyasameku ne?
Hafeez ne yadukar da kai kasa,baice komai ba.
Shikuwa anwar cewa yake"mom wai nana Aisha yake so...
Nan mom ta fahimci inda suka dosa.
Au akan macane kuke wannan damben mutuwan?hmm yayi maku kyau.wlh Anwar hafeez
kunban kunya,tunda kuke baku taba kwana biyu bakuga juna ba, balle fada.haba dan allah...
Mom ne taja hannun nana Aisha sannan tace masu"ku biyoni ciki.
Mom daki takai nana Aisha sannan ta dinga bata hakuri,tana lalashinta.a haka ta kwantar da ita
sannan ta rufeta da blanket ta fito.
Anwar da hafeez a falon mon banda hararan juna ba abinda sukeyi.
Mom ne tashigo fuska ba yabo ba fallasa.
Kushines ta xauna sannan tafara da cewa"yanzu abunda kukayi kun kyauta kenan,yanxu
wanan mekukayi kenan?kuna tunanin Aisha xata soku a haka,kuma kunan sonta kuke?hmm
wannan basanta kukeyiba.dan da kuna sonta baxa kutaba tayar mata da hankaliba...
Karkumanta Aisha yarinya ce karama,tana da karancin shekaru xata iya yanke shawaran barin
gidannan.toh intai haka mai akayi kenan.
Yaxama bawanda ya aureta kenan.kunga duk kuntashi abanxa...
Kuma karkuman tafa election saura 10 days.motsi kadan xakuyi abata ku.kuma siyasan ta
watse in haka kukeso shikenan...
Mom ta fada hadi da kallonsu.
Mom kiyahakuri in allah ya yarda baxamu sake ba.
Hafeez yace haka.
Anwar ma abun dayace kenan.
Mom taji dadi sosai kuma tayi masu alkawarin daxaran anci election xatasa nana Aisha taxaba
wanda takeso acikin su....
Hmm niko nace toh maman teddy wa Nana aisha xata xaba ne?kowa dai tana mai son jini
ne.ba hafeez ba ba anwar ba.toh kowaye gwarxon nata ohoo..
*KANO*
A wannan satin aka daura auran jidda da ummi.abba yaso daga bikin saboda rashin nana.sai
lanti tace"inah ita 'ya 'yanta aure xasuyi,baxa sujira wanda taje yawon karuwanci ba.
Abba baiji dadi ba.nan yace"karuwanci fah kikace..
Ehh karuwanci mana.tagama dai tadawo.dan yanxu masu kudin basa auran yaran
mataiyata.auran kwarya tabi kwarya akeyi...
Haushi yasa baba kasa magana futa yayi yabata wuri...
Haka da biki in antambaya nana Aisha sai tace"taje yawon karuwanci..
Haka akai biki.baba yayi kokari duda bawasu masu kudi suka auraba.ammah lanti sai iyayi ake
kaman sum aura 'ya'yan senatoci..
Jidda mai wankin hula ta aura.du yagama mata karyan saurautan amma har akaibiki suna ganin
lokaci kadan xai arxuki...
Itakuma ummi mai provision takare mawa...dan jalin gaba daya shagon bai dubu dari ba...
Mom hafeez tasauka gida nigeria lfy.hafeez bakaramun murna yayi ba.dan rabon shi da mom
kusan 1year kenan...
Mom anwar batai shawara da kowa ba taneman ma nana Aisha admission a japan.sai ana
sauran 2days tafiyanta sanna take gayamasu hafeez dan tace"baxata aura masu nana da
karancin shekaru ba.kuma amatsayin secondaria ba...
Anwar da hafeez sun so mom tajanye amma tace"nanaG sai tatafi,shekara 2ne xatayi sannan
ta dawo.
Anan suke tambayan mom wani karatu Aishan xatayi?
"mom tace"karatun likitanci xatayi.
Abba mom da dad suka samu.dan harkano suka je.kuma abba yace"ya amince.amma surike
mai amanar marainiyyan allah.
Mom da dad sun godiya sosai da amincewan abba.kuma sun mai alkawarin rike Aisha tsakani
ga allah...
Hafeez yaso Momyn shi taga nana Aisha.amma mom tace"sai ta dawo sa hadu.hakanan ya
hakura...
Mom datasamu nana Aisha taji dadin maganar.aranta tace" ta tafi ta huta da futinan su
anwar.kowa suka hadu aikinsu kenan in antambayeta watake so tace shi....
Mom da kanta tace"xata kai nana Aisha jaapan.
Anwar yayi bakin ciki dan yaso shi xai kai ta...
Safiyar lahadi mom da nana Aisha ne suka fito dan xuwa airport.anwar da hafeez,daddy duk
suna jiransu a parking space.
Nana Aisha mom takama mata hannu tashiga da ita motansu.dan kowa yawasa wukan
motanshi xata shiga.
Ganin mom taraba gardama yasa kowa shiga motanshi.
Nan get man ya bude masu get.nan motoci fiye 5 suka mara masu baya xuwa airport.....
Manage with this banda chagine...
Maman teddy
Fans inajin comment dinku ina godiya sosai allah ya bar kauna.
Eashan hafeez
08021737594.
[8/19, 12:51] Maman teddy: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
(HOME OF PEACE JOINT,ENTERTAIMENT TO EDUCATE AND ENLIGHTEN OUR
READER'S...)
*'YAR AIKINA...*
*(My house* *maid* ...)
*WRITTEN* *BY* :
Eashern hafeez
Maman teddy
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*
______________*_*_________________
*PAGE*
1️⃣3️⃣➖1️⃣4️⃣
Captain hafeez yanke shawaran tafiya gidan captain anwar yayi,dan haka yadauki key yanufi
mota yashiga ya dau hanyan kano...
A motane yafara tunanin lokacin da suke waya da nana Aisha yaji tsawan hafeez,atunanishi
fitinan shine da 'yan aiki amma tundaga ranan ko ya kira wayanta baisamun ta.kuma inya kira
anwar bai dauka.toh meyake nufine?meye ruwanshi da aisha.axuciyanshi yake wannan
tunanin,nan yayi saurin buga sitiyari hadi dacewa"No Anwar baxaimun haka ba.
A haka ya isa kano direct gidan Anwar ya nufah.yana isa nan wani soja yayi saurin bude mai
get,nan ya shiga da motan shi.sauran sojojin haka suka hau kame mai na sojoji hadi da gaishe
shi.kallonsu bai yiba yawuce abunsa cikin gidan.direct sitting room ya wuce.anan masu aikin ke
kwasan gaisuwa baibi takansu ba yayi ciki yanacewa sukira mai mimi dan yasan baxai samu
anwar a gida ba.
Nan hadixa tayi saurin shigewa tare dacemai toh alhaji.
Kuluwa kuwa cewa take aranta"wannan mutumin haryafi alhaji futina wlh,ga isa ga gadara
mtssw.tsaki tayi aranta gashi tana neman Aisha bataganta ba.yanxu kowa gidan yasan halin da
akeciki.wasu dayawa tausayama Aisha suke dan mimi baxata kyaleta ba.akan anwar xata iya
komai...
Nan hadixa suka saukkoda mimi atare.nan kowa yabar falon dan yanxu kowa bala,i take mawa.
Tana saukowa suka hau gaisawa da hafeez ba yabo ba fallasa dan bawani yi suke ba...
Anan yake tanbayanta 'YAR AIKINTA...dacemata yana kiranta baisamunta...
Nan mimi tadago captain yana son Aishane.
Aiko nan ta kwashe mai komai yanda sukayi da anwar ta gayamai hadi da fashewa da kuka.
Inah baisan lokacin da ya mikeba yana wani irin huci,nan take alluran shi yafara mikewa.da
sauri yabar falon yanufa mota yabata iska.ganin jan motan da yayi ba mimi ba har sojojin sun
tsorata.dan haka da sauri get man yabude mai get tare dajah baya.dan ahalin dayake ciki xai
iya kisa baisan yayi ba...niko nace allah ya kare captain hafeez...
Mimi daki takoma tare da tunani iri-iri dan tasan xuciya irin na aminan insuka fara fada kaman
xakuna...toh yanxu mai xai farukenan.azucyanta take wannan tunanin...nan tadau phone dinta
tafara dirlling numbern aminiyanta kuma abokiyan sheke ayanta juwayriyya...
Hafeez tafiya yake baisan inda yake nufah ba.har ya iso jaji.kuma ya yanke shawaran gobe
xaitafi a buja...
Ana haka saiga kiran mommyn shi na shaidamai xasu da nigeria.saboda election saura