Showing 24001 words to 24745 words out of 24745 words
Chapter 9 - YAR AIKINA Complete Hausa Book Document By Aysha Maman Teddy .pdf
kenan nan da Aisha komai na wankan gargajiya ita take kawo mata tayimata
wanka.
Haka Anwar tundaga wanan lokaci koyashiga part din mom a tsaye yake tsayawa.ko kuma
yadauki danshi suyi waje...
Hafeez kuwa anwa ta haihu kullum cikin kawomata mgni yake...tare da nunamata kulawa.
Ranan suna mutane bamasaka tsinke,kuma da yaci sunan shi moh'd Asim wanda sunan kakan
Anwar ne...yaro yasamu gata iya gata annuna mai,Aisha masu jego anshiga anfita tawaniyi
kyau abunta tayi kiba kaman sabuwan amarya an dau hotuna anyi vidio sosai....
Haka laila ake firi firi da tutsetsen cikinta adole anyi da...
Haka bayan suna da kwana biyu mom bayanda mom ta,iya ta tattara yanata yanata suka
tafi...mom tadinga ma Aisha tsiyan karta amince ma Anwar dan shi ba ruwanshi yy maki cikine
kekuma ki haife mai dan inxaki haifi 'ya'ya goma bazai damuba...
Haka axuciyan Aisha tace mom ai nasanshi,shi kawai kahaifan mai 'ya'ya.
Bayan Aisha takoma da wata mata akahadasu wanda xasu rinka yimata wanka...
A daren ta kwanta ne dan har lokacin anwar baidawo ba...
Cikin dare taji anwar yana lalubeta da sauri ta farka da tambayan waye?
Anwar ne yajawota hadi dacewa"harkinyi baccine..ehh nayi.Aisha tace"
Daukan Aseem yy yanufa baby care ya kwantardashi...
Mamaki yakama Aisha toh mayake nufi?
Kusa da ita yadawo ya xauna...nan ya rungumota...ai nan tagane inda yadosa kuka tasa
tanacewa"wai meyasa baka da tausayine ya Anwar.
Anwar ne yafara mata magiya hadi da bata hakuri bayanda ta iya hakanan ya kwanta da ita
daren....
*AFTER 7 YEARS*
wasu yara nagani suna gudu suna guje guje suna wlh buu haidar bro Aseem kubamu
teddynmu.
Wanda akakira da Asim ne yace"baxamu bayarba mom tace"karatu xamuyi yanzu...
Haudar ma mara mashi baya yy akan su dauko book dinsu su practicing na maths...
Wata yarinya da xaxxakan murya wanda naji ankira da mom easher cike da tsiwa tace"let dad
come aswear he will funish u...
Teemah tace"allow dem mom esher let dad came back..
A nahaka saiga sallaman Anwar da gudau teemah da easher sukayi jikin Anwar....
Nan teemah da saurin kuka ta hau kuka tanacewa"dad yanxu bro suka dinga yimana shouting
suna damun mu...
Kuka sosai teema keyi,itako mom easher tsiwa takeyi tana surutu...
nan Anwar yace Aseem da haidar suyi knee down.
Haka suka fi 30mns ahaka sai sorry sukecema anwar amma yy masu banxa...
Haidar dane waajen laila haka easher,termah kuma er anwarne...
A nahaka Aisha tayo sallama..sanye take da kayan likitoci farare....da gudu su haidar suka
nufeta mai cwtan su tadawo.....teemah ko haushi yacikasu shikenan mom ta kwacesu....
Nan Aisha tahau tambayan lfy hadi dafadan akan mene xa,asamata yara knee down...
A nahaka saiga hafeez da laila sun shigo saboda anan sukeda lunching dn haka suka nufo....
Itama laila funciko teemah da easher tayi xata buga nan hafez ya kwacesu....
Nan suka hauba su laila hakuri.nan Aisha tace subasu Haidar hakuri sannan takyalesu..
Haka su teemah suka hada baki tare dacewa"bro kuyahakuri baxamu karaba...
ok shikenan muje muyi lunch...
Cewan aseem.
Easher ne anacin abuncisai tahau kuka tambayanta ake lfy...
nan ta hau wlh mom my miji xai bani abaki..
Dariya akahauyi ganin yanda Asim ya hade rai.sunan yarane insuna duk abunka saikayi drya.
Haka takecema Asim my miji.in yace bamijinta bane shi.toh ranan baxaman lfy...dan kuka
xataitayi harsai yace ya yarda..
Haka yanxuma ganin tana shirin kuremasu kunne yashi daukan spoon hadi dacewa pen ur
mouth yana mata murmushi.damurna ta bude bakin ya haubata cike da farincik.dan yadawo
daga rakiyanta...
Haka cikeda farinciki suka hau cin abuncinsu hadi da firan Aseem da easher suna dariya...
Niko maman teddy nace allah yatabbatar da akhairi tsakanin Aseem da mom easher yasa aure
ya kullu muga yanda abun xai kasance.dan xamusha drama da alama....
*ALHAMDULILLAH*
DUKAN GODIYA YA TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI.A YAU NA KAMMALLAH
NOVEL DINA MAI SUNA...
'YAR AIKINA....
kura kuran dake ciki allah yayafemun.wanda nayimawa wani abun da baiji dadinshi ba da
saninaba ayefemun dan allah.
Kuma allah yasa novel dina xai fadakar,waanxartar tare da nishadantarwa....nagode da
soyayyar dakuke nunamun masoyana naku
sa dana nesa.inayinku aduk inda kuke頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁
Saimun hadu asabon lttafina mai suna 頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕
*MARYAMU SARAUNIYA*
頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕頎巾备頎柬炕
Daga alkalaman鉁嶍牸砜
Easher moh'd
maman teddy頎卷犯
08021737594....
Saina jiku masoyana 頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁