Showing 12001 words to 12157 words out of 12157 words
Chapter 5 - TSATSUBA 2 Littafin Yaki Na Abdulaziz Madakin Gini .pdf
gaba idan kuwa na rigashi mallakar hular lamsara tofa duk inda muka hadu
saina gane cewa shine dan hailur kuma nan take zan kasheshi. Sai kiyi tunani bisa wannan
alfarma dana nema a wajanki kuma ki tuna cewar kin taba neman alfarma a wajena kuma nayi
miki tun da kinsa na 'yanta matan zuri arku daga matsayin bayi sun koma kuyanginki idan har
kikayi mini wannan alfarma guda daya dana nema a wajanki babu mamaki ungulu ta Koma
gidan ta na tsamiya.
A lokacin da Nikuma AlQuyraemey Zankoma Inda nafi Wayau wato Neman na Aure,,,
..
Anan ne Littafin TSATSUBA NA BIYU YAZO KARSHE
marubucin Littafin yace.
.
SHIN SHADILA ZATA IYA YIWA SARKI SHARDAS ALFARMAR DA YA NEMA A WAJANTA?
.
SHIN SU SARAUNIYA LARBISA ZASU SAMI NASARAR SAMUN ABOKAN TAFIYARSU?
.
WANE IRIN MASIFU DA TASHIN HANKALI ZASU FUSKANTA KAFIN SU ISA KOGON
KITABUL SIHIR? SHIN SARAUNIYA LARBISA ZATA CIKA BURINTA NA MALLAKAR LITTAFIN
TSATSUBA