Showing 27001 words to 27196 words out of 27196 words

Chapter 10 - HALACCIN SARAUTA Book 1 to End by Benaxir Omar.txt

Advertisement

sauki da yusuf yahado malamai
anata addua da saukan qurani, domin sarkin yayi tashi
harya gaji, Allah cikin ikonsa tasamu sauki duniya takoya
mata hankali ta nutsu tazama mutumiyar arziki domin
kuwa hatta bayi darajasu take, kansu yazama ahade da
yakolo Yayinda aliya tahade da mijinta, abun
alfahirinta,garkuwan jikinta sannan sanyin idaniyanta
Sufyan yazo ya auri hassana wacce ta tare a gydan da
sufyan ya kare mata,zaman lafiya alhmdlh nima benaxir
omar ina jinjina muku dakukayi hakuri dani duk da
matsalan dana rinka samu bansamu na karasa muku da
wuriba dakuma rashin cigaba akan lokaci, nagode sosai
Allah yabar zumunci Ina gayda rukayya bayero for helping
out, yu really made me do dix, Kausar nd ummi aisha na
sadaukar da littafinnan agareku don nuna godiyata
agareku, Tom ni benaxir omar nagode muku saikunjini
asabon labarina dazanyi anan gaba HANNU[truncated by WhatsApp]
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
07039625239


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login