Showing 15001 words to 18000 words out of 27196 words

Chapter 6 - HALACCIN SARAUTA Book 1 to End by Benaxir Omar.txt

lallai asiri akayi muku
wanda bayaso babanki yasami magaji, ummanki tadamu
sosai musamman da aka rabata dashi [10/10, 9:06 PM]
Adda Bena: Ana haka shikanshi hassan yafara samun
matsala da yan fada, kinsan ance baasamun mugun sarki
sai mugun bafade, donhaka yalura duk munafukai ne
agefen sarkim saiyazama shikadai mutum dayake kin
yadda da maganganunsu, donhaka tuni tsana da keta, da
hassada yakara shiga tsakani, donhaka rayuwarku gaba
daya tadawo abin hatsari, hakam yasa ya kwasheki yakai
makarantan kwana don kar wani mummunan abu
yasameki, ran mutuwan mahaifinki kuwa ina asibiti mai
gidana yana jinya, aka turomin labarin mutuwarsa, nayi
jimami sosai nabukaci adauko ki daga makaranta
akacemin a a abarki don kuna jarabawa, da sati daya
surukata tarasu munje kaue taaziya kafin nadawo kika
dawo kika tattara kika tafi abuja koda nadawo nayi bakin
ciki anma dana gane gun wa kikaje saina bari kawai nasam
zata rikeki amana, mukan yi waya da ita lokaci lokaci Tana
gayamim awani hali kike ciki, saidai bantaba yarda
tahadamu ba, aganina guduna kike zanbaki wuri, kinji
takaiccecen tarihinki nasan bakisan da hakaba, iya abinda
zan iya sanar dake ayanzu ne, saikuma ina gargadinki da
duk wani magana dakikeyi nacewa zaki dau fansa,
kidenashi na gargadeki daki daina, karkije ki janyo abunda
zai dameki dakuma tashin hankali agareki, abinda yawuce
yawuce, inkuma kinki yadda zaki girbe abunda kika shuka,
domin bishiya kikeso ki tumbuke, dafatan kinjini? (Insha
Allah daga gobe zaku fara ganin dayawa, nagode da
sauraramim dakukayi so[truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 20
 benaxir  October 11, 2015  Hausa Novels
 116 Views
[10/11, 7:33 PM] Adda Bena: HALACCIN SARAUTA NA
BENAXIR OMAR Aliya ta gyada kai wanda itakanta inna
tasan cewa baikai har zuci ba, tana tantama dakyar ta
amince anma tana tsoron abunda zaije yadawo idan aliya
tayo bincike, bata cika son bincike ba itakam, tadai mike
tabarta, tana fita aliya ta watsa ruwa tasako dogon riga
tadaura dankwalin sannan tafito, inna ta kalleta “ina
zuwa?” “Kasuwa” ta amsa, inna takare mata kallo , saidai
batace komi ba saikin dawo, aliya tasan mezatace
donhaka ne ma tagodewa Allah datayi shiru, Allah yagani
batason takuri rayuwarta ba tsanani, tafice saidai itakanta
tasan tafita ne don taji gydan ya isheta batada dalilin fita,
ganin me awara tayi tanemi gu tazauna tasiya ta
murmuzashi a cikin ledan yadawo kaman kwado sannan ta
tusa a jakarta, gydanta nada taje haryanzu baa shiga
gydan ba, tashiga tazauna taci awararta ta koshi dama
tana yawo da coke dinta, takora da coke sannan tafito da
zummar takara gaba, hanyan fada tanufa kai tsaye
batareda wani tunani ba, harta yanki kwana taga sufyan
agabanta bai saurari mezatace ba ya damko hannunta ya
wuce da ita basu tsaya ba sai awani lungu, “Meye kuma
yaya?” “Bakida hankali ko? Ina zakije?” “Fada zanje”
“Kimusu meye” “Na ga yusuf” “Mahaukaciya,wuce mutafi”
Fizgan hannunta yayi suka isa bakim titi ya tsari keke
napep suka hau sannan yayi kwatancem gun, “Da kafana
nazo, dakayi hakuri zankoma da kafana!” Bai amsata ba
har suka isa yamikawa mai keken kudinsa sannan suka
shige inna tana tsakar gyda taga yazo yawuce da aliya
donhaka ta dauraye hannunta dama tana wanke kayan
miya ne, tabisu don ganin meke faruwa, “Bakida hankali
ne? Sau nawa zangayamiki aliya sau nawa zangayamiki ki
fita hidimar fada!, kifita rayuwarsu, mutanennen baruwanki
dasu, yusuf dinnan nagayamiki mahaukaci ne ki hakura
dashi kinki yadda wato ga karamin dan iska” Inna tashiga
dakin ganin yana matsifa yaki shiru tace “meyene yake
faruwa? “Inna kiga shigan jikinta, yarinya gaba daya
tadawo inyamura, aladan yarbawa, kinmanta akasan hausa
kike? Kinje kin dauko dabian wasu kina mana anan!” “Yau
nashiga uku zaku kasheni, meye zaka wani ce yarbawa,
agarin yarbawa nazauna? Kaidai inzakayi matsifanka kayi
ai gwara ni kai fa? Wayasan mekake aikawata, dogon riga
ne ajikina meye aibunsa, ?” “Dakikasa dogon rigan shine
zaki cire dankwalin?kin yafashi a gefe ,kokuma kisaka
gajeren wando kina yawo a kasuwa, zanga ta inda zaki
auru a garinnan, dawannan halin tashan kikeson auren dan
sarki? Wazai baki? ” Haushi suka bata itadai tasan ba laifi
tayiba sunbi sunsa mata ido, wacce tasa atamfa ta rataye
gyale awuyanta tarufo jikinta baaga laifinta ba? Saita
datasaka abaya dayarufe jikinta don kawai tayafa
gyalen?”nikuma nce maka zan auri yusuf ne? Ko na ce
maka zanyi aurene? Basai ku aurar dani nagani ba” bai
kulata ba yace “inna karta kara fita dawani shigan daya
sabawa addini, wannan ai karamin hauka ne!” Yana fita
tamike aranta tana cewa inga karamin beran dazai takurani
, da tuntuni bakasan daniba saidana girma nasan darajana
da mutuncina, tsaki tayi tamike akan kujera baccine mai
nauyi ya kwasheta bata farka ba sai magrib tamike tadauro
alwala tayi sallah sannan takunna tv duk da batagane
mesukeyi don wani indian film ne tadai zurawa tvn ido
sallama taji anyi anshigo tagane muryan anma tarufe
idonta kaman tana bacci, yashigo yazauna ganin tana bacci
yazura mata ido, yarasa yazaiiyi yanason aliya baikuma
san meyasa takeson juya masa baya ba, saiyanzu yasan
dalili da hussiena takirashi awaya yatabbata tazo tasami
aliya ne, yadda yasan kishin aliya yasan saiyayi dagaske,
ganin tanata runtse ido yaki ya tafi yasa tadanyi juyi
[10/11, 8:01 PM] Adda Bena: Tuni ya tallafota bashiri
tamike “meye haka zaka rikeni” saketa yayi awh dama
idonta biyu dakyar takoma don taji kunyan abunda tayi.
Cikin borin kunya tace “mekazomin anan, ilya yana nan
baiyi nisa ba” “Ki kira ilyan ko kasheni yayi ba inda zanje
yau saikin gayamin menamiki,aliya hussiena ba budurwa
ta bace so ake ahadamu da ita naki babanta abokin babana
ne alh.hamidu, tuni tazauna tareda zaro ido, don ta tuna
cewa sufyan yace mata alh.hamidu shine wanda suke tare
da mahaifinta ran ajalinsa, dasauri ta sake fuska donkar ya
fuskan komi “to ni meruwana?” “Nidai don Allah kiyi hkr.
Kezan aura kenakeso ke zuciyata take bida “nan yagama
sumbatunsa anma aliya ko cikanka batace ba, yana fita
tajawo wayanta sufyan takira yana dauka yace “menenee?
“Kazo gida nasamu labarin alh.hamidu” bata saurayi
mezaice ba ta kashe wayan cikin minti talatin saigashi ya
iso “Aina kika samu labarin? Keda kike nanike a daki?”
“Meruwanka? Yusuf yazo yana ban hakuri akan yan biyun
dasuka min hauka ranan, wai yaran aminin sarki ne
alh.hamidu” “Allahu akbar, duk bincikena banje kansa ba,
don naga baida sarauta anma tazo gidan sauki, yaran
yanbiyu ne? “Ae! Bazaka gane wanne bace hassana ko
hussiena” “Tazo daidai zanyi soyayya da daya, kozan sami
kusanci da mahaifinsu ko yakikace?” “Kayi da hussiena”
“Munafuka don kihadani fada da yaronnan ko?” “Oho dai
kaikasani” “Kedai ki tabbata babu wanda yasan alakanmu
don anasani shikenan ansan kema yar galadima ce plans
dinki duk zasu rushe” Ficewa yayi yabarta bai nufi ko ina ba
sai fada fanni abdullahi da matansa, yasamu tarba sosai
anan yagwada sa cewa yaga yar alh.hamidu kuma yanaso,
abdullahi yayi farinciki inda yace wacce aciki? Sufyan
yagwada cewa hassana yakeson aura, aikuwa nan da nan
yafara murna yara masu hankali kayi saan mace dawannan
yace su shirya daredare zasuje gun mahaifinta, Daredare
suka sha manyan kaya suka nufi gydan alh. Hamidu wanda
yakarbesu hannu biyu biyu, abdullahi yayi bayanin kudirin
sufyan a matsayinsa na dan marigayi galadima, nan da nan
alh.hamidu yace “hassan adamu? ” Abdullahi ya gyada kai
tareda cewa “ae shi” “Masha Allah ashe zankara ganinka?
Mahaifina aminina ne sosai, Allah yajikan rai” Dukkansu
suka amsa da “ameen” “Ban isa naci amanar abotana da
mahaifinka ba, donhaka in hassana ce nabaka!” Sufyan
yanuna farincikinsa yakuma yi godiya ayayinda akace suzo
washegari don ganin yarinya Ranan sufyan yayi bacci mai
dadi ganin cewa yadauko hanyar bayyanar gaskiyan
mutuwan iyayensa, Washegari yashirya cikin janfa ya sha
turare sai kamshi yake suka nufi gydan shida abdullahi
ayayinda aka musu iso, yana zaune kanshi a kasa
gabanshi na fadi wanda shikanshi yarasa dalili tayi sallama
ahankali muryanta cikin sanyi sannan tashigo, alokacin
yadago yakalleta, tanada haske saidai bata da tsayi,
kananun ido gareta anma tanada karan hanci, kyaunta dan
daidai masha Allah, dama shi bai fiyeson bakaken mata ba,
musamman wanda yafisu haske, abdullahi ne yatabashi
tuni yadawo daga duniyan tunaninsa yafara amsa
gaysuwarta, kanta a kasa a zuciyanshi yace “anma aliya
munafuka ne, yanzu wannan salihan yarinyan zatace taje
tamata fada?wannan ai daga gani ba ruwanta salihar
macece, suka gaysa sannan abdullahi yafara neman
sasantasu itakanta hassanan tana fara ganinshi taji ya
kwanta mata arai, domin kuwa sufyan yahadu namiji ne
awaye, mai kyau da kwarjini taji ta narke da sonsa awansu
biyu suka fito tarako su har gate sannan yakarbi numban
wayanta, suna fita daga gidan tashiga dagudu gun
hussiena wacce take labe take kallonsu tsaf suka hau tsalle
da murna , su hassana anyi mijin aure, Sufyan kuwa yaki
daina murmushi shikam sonta yake, karfa yagagara cika
aikinsa harya ajiyeshi a gydansa sannan yakara fitowa
yataho gydan inna, yayi hakanne donkar abdullahi yasan
gydan saboda bacin rana, aliya tana kwance yashigo
“Adarennan yaya meza kacemin?” “Ke. Tashi! Sharri
zakiyima hassana ko? Yarinyannan yar salaha da ita ba
ruwanta, “Ko dai taje ta nutsu don kissa irin na mata nikam
kabarni bacci zanyi” fannin inna yaje yaci yakoshi sannsn
yafice” Washegari aliya taci wanka tsaf tashirya cikin
atamfa dinkin yakarbeta sosai ba kadan ba, tana zaune,
sallama akayi wasu dogarai ne sukace wa inna ana neman
aliya a fada Hankalin inna yayi dubu yatashi tazo fannin
aliya “mekika yi musu?” “Babu , suwaye?” “Daga fada ana
nemanki” tayi tunani iya tunani tarasa meya hadata dagun,
tafito a sanyaye s[truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 21
 benaxir  October 12, 2015  Hausa Novels
 104 Views
HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Gabanta fadi
yake don babu irin tunanin dabatayi ko wanene ba, dahaka
suka isa fada taga bayanda tasaba ganin mutane ba,
andan cika sosai, fannin falmata aka nufa da ita inda taana
ganinta ta taso ta wanka mata mari umma uwar soro ne
tayi sauri taja aliya wacce tarike kuncinta cike da takaicin
abunda yasameta batasan metayi ba ankafamata mari,
falmata cikin fushi take cewa “duk wanda ke da hannu
acikin wannan aikin kuhado min dashi,” ahanyan fita da
itane taga sufyan da abdullahi suna tsaye ganinta da yayi
yasa ya tsure anma bai gwadaba don kar wani ya
tsammace wani abu, yaja abdulllahi gefe tare da
tambayanshi meya faru? “Kasan harkan mata da matsala,
nagayawa yusuf yabar yarinyannan saboda abunda zai
jawo mata, mahaifiyarsa batada shariya, yaki yadda, yanzu
yazo yakwanta ciwo tun ast week, anma ciwon yayi tsanani
ne shekaranjiya wanda dogaransa sunce daya dawo daga
gidan aliya ne yakwanta. Kuma sumbatu yake yana kiran
sunanta, hakan yasa mahaifiyar tace ko aliya tamishi wani
abune, wai mayya ce tanason cinye mata da, ”
“Subhanallah” “Yanzu dole munemi hanyar fidda aliya daga
wannan matsifan narasa meya dawo da ita garinnan”
“Muje muga gimbiya” Suka nufi fannin gimbiya yakolo inda
suka mata bayanin abunda ke faruwa hankalinta yatashi
sosai, anma babu yadda ta iya bata isa tasaka baki aciki
ba, don baa haka, yazama dole tanemi mai ceton aliya
hakan yasa tafito don zuwa ganin aliya wanda akasa a
cage, aliya idonta ya kumbura yayi bul don tasha kuka, ita
badamuwanta abunda suke mataba damuwanta shine
yusuf yawarke ko zata gwada masa irin son datake mar,
kodataga gimbiya tuni kukan yakaru,gimbiya ta yi umurni
wa masu gadin dasu fice zatayi magana da ita suna fita
tariko hannunta “Aliya meya faru? Kigayamin gaskiyan
abunda kika sani” Cikin kuka aliya tabata labarin abunda
yafara faruwa tundaga tsohon gidanta, zuwa haduwanta
dasu hassana da hussiena dazuwamshi data koreshi da
ilya, dakuma zuwanshi na biyu shekaranjiya kenan sannan
tacigaba dacewa “wlh ranki shi dade ni ba mayya
bace,jinina a tsarkake yake,” Gimbiya yakolo taji tausayinta
anma babu yadda ta iya donhaka tace “bazai yiwu
naceceki ba, dole dole shi zai ceceki idan yamike akan
gado, inhar bai mike ba, zata iyasakawa a illata ki”hankalin
aliya yakara tashi bata taba jin mutuwa zamzam haka ba,
tagama tsorata tarasa ina zata saka ranta, gimbiya tasamu
tadan lallabata kafin takoma fanninta ta ai akira bilki, ta
umurceta datana kai mata abinci tace injita, takira abdullahi
da sufyan ta bukaci suje suga jikin yusuf din ko zaagane
meke damunsa sun nufi fannin sa, suka tarar da likita ne
sai bayi guda biyu, sufyan yazauna yadan duddubashi
kasancewar yanada dan ilmi akan lafiya,yakuma tambayi
likitan shidai likita yace jininsa tahau abinda yagani kenan,
sufyan yadanyi dube dubensa sannan yaja gefe yazauna
kusa da abdullahi yana cewa “nifa inaga akwai abunda ke
damunsa yana boyena, its lyk akwai weak heart, mezai
hana akaishi asibiti agani, abdullahi ya amince da
shawaran, nan da nan ya umurci da azo akai yusuf asibiti ,
falmata wacce take fanninta tuni tafaso dakin hankali a
tashe tana cewa ” iiiiiina kuma zaku kaishi?” Daga yanda
take jan maganan sufyan yagane cewa tabbas batada
gaskiya, abdullahi yadaure fuska sannan yace “asibiti
zamuje suduba jikin dakyau” “Babu inda zaku kaishi!” Cikin
tsawa tafadi haka don saida hankalin bayin yakoma gun
kowa ya tsaya jungum jungum, ganin basuda niyya yasa
abdullahi yariko yusuf din dasauri sufyan yarikoshi alamun
yabari karya rikoshi haka suka barshi akan gado suka fito
domin kuwa falmata ta kasa ta tsare Bilki kuwa dataje kai
abincin basu barta tashiga ba dole takoma tasanarwa
yakolo abun yaci mata rai anma babu yadda ta iya dole ta
san yadda zaayi a farkar yusuf kamin wani abu yasami
aliya, sufyan kuma samu yayi ya lallabi abdullahi suka
shiga gari babban asibiti suka dauko likita yazo da kayan
aikinsa a fannin abdullahi yasauka wani daki da aka ware
masa, suna jira dare tayi donsu cika aikinsu inhar basu
magance matsalan adaren ba washegari zaa iya zartarwa
aliya hukunci domin falmata tasa annemo hujjoji nacewa
aliya mayyace kuma ita take illatashi inhar baakasheta ba
yusuf bazai tashi daga sumbatun dayake ba,saida suka
bari kafa yadauke sukaja likitan suka kaishi fannin yusuf
suka rufo kofan, yayi bincike sosai yagano cewa kwaya aka
bashi wacce tafi karfin kwalkwalwarshi hade da allura,
saboda kasanceear aliya ce aransa yasa yake sumbatar
sunanta, yadanyi dube dubensa sannan yace zaiyi alluran
dazaiyi reversing dinshi, anmishi allurai kwaya biyu anma
likitan yanuna musu cewa sai bayan awa hudu ko biyar
yatashi hakan yasa dole suzauna agun, dukkansu babu
wanda ya runtsa yusuf baitashiba sai hudu na asuba nan
da nan suka lallaboshi yazauna suka watsa mai ruwa zai
fara matsifa abdullahi yatoshe mai baki sannan yace yayi
shiru yaji, cikin basira suka mai bayanin abunda ke faruwa
sannan sukace hanya dayane don ceton aliya idan safiya
tayi yacigaba da yadda yake inyaso idan antashi hukunta
ta yafito yafadi gaskiya shikam tuni hankalinsa yatashi jin
cewa aliya na cage saboda shi, zuciyarshi na radadi
mikewa yayi waizaice yadaukota suka danneshi dakyar
suka lallabashi ya yarda, kafinnan suka wuce fannin
abdullahi don yin alwala sutafi masallaci alokacin ankira
sallah Dasafe aliya idonta yacika ya kumbura ganin cewa
yau komi zai iya faruwa da ita, taci kuka harta koshi ta
godewa Allah,karfe goma saiga dogarai inda akaje da ita
mahukunta, gurin da ake hukunta duk wanda yayi laifi
acikin fada, ta sunkuyar dakanta ayayinda umma uwar
soro taketa bayanin abubuwan da aliyan tadauka daga
karshe tace “zaki fadi gaskiya ko ki fuskanci hukunci, ke ba
baiwa bace da an miki hukunci mafi tsanani, sannan kinsan
cewa hukuncin maita a masarautannan shine akashe
mutum, donhaka kifadi gaskiya kisake yarima kisake
kurwansa,donkar ki fuskanci tashin hankali, ” Aliya kuka
take sosai yayinda take kallon sufyan wanda ke mata
alamun tayi shiru anma tagagara ganewa shikenan itakam
yau mutuwa tazo mata, ta ina zata sake yusuf, gashi
mintuna kadan aka bata tasakeshi, kukan datake harya
hade zuciyanta alokacin. Kawai saiga yusuf yashigo filin
falmata it[truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 22
 benaxir  October 13, 2015  Hausa Novels
 129 Views
[10/13, 8:13 PM] Benaxir omar: HALACCIN SARAUTA
NA BENAXIR OMAR cikin wani yanayi na fargaba tace
“yarima?” Dasauri tanufeshi shikuwa yanufi inda aliya take
ya kunce igiyan da aka daureta dashi, ji yayi kaman ya
rungumota ko zatasan halin da zuciyanta take ciki anma
babu yadda ya iya, tuni kuwa abdullahi yashigo filin shima
riketa yayi suka dagota wanda kowa saida yayi mamaki
kenan aliya tasan dukkansu? Bilki ce tanufesu don riko
aliya, sufyan ma gun yanufa nan da nan akasata a mota
yanufi asibiti da ita, yayinda falmata ta yi umurni da a
watse nan da nan yusuf yace baigama ba yanada magana,
hankalin falmata yatashi tasan cewa asirinta zai tonu
donhaka takara daure fuska anma yusuf bai saurareta ba,
yakira likitan dasu abdullahi suka kawo mishi da likitan da
falmata takawo, yacewa likitan falmatan yamasa bayanin
meke damunsa cikin tsoro yace “zazzabi ne da rashin
bacci,”, yakalli likitan da sufyan suka kawo masa sannan
yace masa “meka samu yake damuna?” “Allurai ne akayi
ranka shidade da dan kwayoyi ” Yusuf yamike yahade rai
tamkar sarkin dayake shirin yanke hukunci “kukama minshi
harsai yafadi dawa yahada baki aka sashi abunda yayi,”
nan da nan dogarai suka kamashi, anan yahado da tsohon
da aka kama wanda yake cewa tabbas shi mai kama
mayune kuma aliya ma mayyace ita tacinye iyayenta,
dukka yasa aka kamasu sannan yanufi fanninsa wanka
yayi da zummar yabi aliya asibiti saidai fitowarsa yatarar
da mahaifiyarsa tana jiransa, bai kalletaba balle yanuna
yasan tana gun harta gaji donkanta sannan tace “in nina
haifeka kasakesu” Wani kallo daya mata itakanta saidata
tsure bai kulata ba don tunda yake itakanta bata taba ganin
bacin ranshi irin na ranan ba, kaya yasa yafito don ji yayi
yatsani munanan halayyan mahaifiyarsa don batada hali ko
kadan tabari son mulki da son zuciya yarufe mata ido,
bayason halin mahaifiyarsa ko kadan yasan shima da
halinsu daya anma haduwarsa da aliya yacanja, yadawo
cikakken mutum yadawo mai tausayi yakuma san darajan
dan adam, yanzu yasan meya keyi kuma ya gode Allah
daya hadasa da aliya akullum yana kara kaunanta sonta
daban ne, dasauri yakunna motan sannan yafice daga
fadan, asibiti yanufa wanda aka kwantar da aliya wacce ta
gigice, sufyan duk tunaninsa karya rasata, haushin duk
yancikin gydan yakeji don gani yake aliya zata iya rasa
ranta, Allah kadai yasan kukan dayake a zuciyansa,
tunaninsa Aliya ce kadai tarage masa yazaiyi insun rabashi
da [10/13, 8:50 PM] Benaxir omar: Aliya , donhaka duk
tunaninsa ta tsaya cak yusuf ne yashigo a rude yana
tambayan ina aliya, abdullahi ne yamasa bayanin cewa
sunbata gado suna dubata,numfashi yaja yazauna yadafa
kansa nauyi yaji kanshi yanayi, don shikanshi wankan
dayayi ne ta taimaka masa yaji karfin jiki, sunfi awa
azaune kafin likitan yafito nan da nan suka mike inda yace
musu tasamu kidney problem don kaman anmata wawan
bugi agun, kuma gaskiya dukka biyun sun lalace ana son
acire kuma abata guda daya, bayan haka anason jini
sannan kuma tabugu sosai akanta dole ajira aga farkwanta
suyi adduan Allah sa tatashi lfy kar asamu wani
matsala,sufyan dafa kai yayi ya tsuguna agun saiga
hawaye suna zubowa, abdullahi da yusuf wanda shima ya
rikice kallomsa suke, kishine yashiga ran yusuf akanme
sufyan zai damu? Meye hadinshi da aliya? Atake yace
likitan yacire nasa inyazo daya, anma sufyan nan da nan
yamike tareda cewa muje aduba kidney din, da jinin , yusuf
wani harara yasakar mishi domshikam ji yayi hankalinsa
yatashi har bari hannunsa yake, likitan saiyaga kaman
abumsun gasane, donhaka yace waye yafi kusa da ita?
Yusuf yayi caraf yace “nine masoyinta” Sufyan bai
kalleshiba sannan yacema likitan “muje ! Ni yayanta ne
uwa daya uba daya!” Ba yusuf ba hatta abdullahi dake
kallon su sai daya tsorata wayan hanninsa yasake a kasa,
tunaninsa ya tsaya cak, ya cukumo sufyan “kai dabban
wani gari ne? Don kawai kana sonta zakace kai danuwanta
ne?” Inna wacce tashigo asibitin a rude taga sufyan wanda
yakirata yamata bayani tanufo kansu dasauri tanacewa
“sufyan ina kanwarkan take? Yau munshiga uku innalilahi”
yusuf sakeshi yayi don ya mugun tsorata, azatonsa yasan
wacece aliya ashe yaudaran kansa yake baisan komi
akantaba, jan jiki yayi gefe tareda zama akan kujera
yayinda sufyan yanufi dakin likitan don samun karin bayani
gameda kidney dazai bayar inda likitan yasanar dashi cewa
dukka biyu sunsami matsala sun lalace donhaka dole acire
asamata wani ko guda daya tasamu tayi surviving, tunda
har kumbura tanayi wanda sai alokacin shi sufyan yalura
dahakan shidai yasan yaga tacanja baiyi tunanin wani
abuba tunda baidade da ganintaba anan yace shi yayanta
ne uwa daya uba daya aka bashi duk wani fike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login