Showing 6001 words to 9000 words out of 27196 words

Chapter 3 - HALACCIN SARAUTA Book 1 to End by Benaxir Omar.txt

gwara tadanne ranta tabi hakkinta
tukunna, tajuya zata fice taji yana sumbatu, kwance akan
kujera, zuwa tayi tagyra masa kwanciyan tadauko bargo
tarufesa sannan tazura mishi ido gashin girarsa acike yake
ga gashin akwance tamike zata fita taji yaruko hannunta,
Kufara turowa adda [truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 7
 benaxir  September 27, 2015
 Hausa Novels  138 Views
HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR cikin numfashi
yace ina zakije? Aibanyi baccinba” tadan musguna gefe
sannan tace “toh meruwana?” Ficewarta tayi gabanta
nafadi daki tanufa ta kwanta tana tunani, alokacin bilki
tashigo take mawa aliya bayanin cewa dakyar waziri yaroki
alfarma yanzu dai anrufe matarsa harsai ran asabar ayi
hukunci, bayan aliya ta idar da sallahn isha tanufi fannin
yakolo wacce tasamu sauki kaman ba ita bace a kwance
kwanaki, abdullahi na gefenta suna magana koda aliya ta
tambayeta ko akwai abinda take bukata tace babu tafito
kenan tana tafiya taji ankirata “baiwar Allah” tajuyo tareda
sunkuyawa yamika mata glass hannunsa alamun takarba,
tamika hannu zata karba sai yafado shiyasake itakuma
bata karba ba, tuni ta sunkuya tafara kwashewa jikinta na
bari karya mata wani abu,sunkuyawa shima yayi yafara
kwashewa , jikin kwalban ne yadan shiga yatsanta, wani
kara tasaka, tuni yariko hannun yana dubawa yayi mamaki
kwarai dayaji hannunta da balain laushi, don asaninsa bayi
dai kam adan wahalan dasukesha jikinsu tauri gareshi
kaman ma icce, cire kwalban yayi wanda saidatayi dan
kara. Hakan yakara bashi mamaki domin wannan dan
ciwon bawani abu bane inhar cikakkiyar baiwa ce, yanaso
yatambayeta tarihinta tun farkon xuwa gydan yake mata
kama da yasanta awani guri anma yarasa ainane, mikewa
tayi tareda bashi hakuri yace bakomi, anan tasaka kai zata
wuce fanninsu ga mamakinta saitaga yusuf a tsaye kaman
tsohon zakanya daya fi shekara baici abinci ba, batace
komiba tawuceshi shima komawa yayi, dama asali gunta
zaije saikuma yaci karo da ita tare da kaninsa, wanda
bayaso, lallaima yarinyannan zataga tsiya, ranan baiyi
bacciba yanata tunani kodai soyayya suke? Yanzi haka
hala ya rungumeta kafin yazo? Toh meye suka rike hannun
juna? Kanshi ne zata fara ciwo tuni yajawo giyansa ya
kwankwada sannan yacigaba da hidimarsa domin kuwa ya
manta shagaf da bakin cikinsa, Bilkisu ce tafarka tsakar
dare saikuwa taga aliya akan salllaya tace “kekam kullum
ne saikinyi sallahn nan?kowacce dare inna farka saina
ganki akan sallaya baccin awa nawa kike? Gashi bakya
baccin rana sai jifa jifa,” aliya tayi shiru sannan tace
“akullum dan adam mai neman biyan bukata ne, akullum
yakan so wani abu, koda wannan bukatar tabiyu toh zai
samu wata tafito. Don haka meyesa bazan juya alkiblata
agun mai amsa adduoi ba? Mai Jinkai? Mai Buwayi? Mai
Girma? komi shine, duk wanda yarike Allah da manzonsa
bazai taba wulakanta ba, bazaiga wulakancin duniyaba,
duk kuma mai sallahn dare akwai wani haske da yakesamu
agun Allah, akwai daukaka da daraja da Allah yake basa a
idon duniya, yana hani da mummunan aiki, donhaka ni
inada bukatu na Allah yakareni, yajikan iyayena yakuma
biyamin bukatata don nacimma burina kema dakin fara
haka bazaki taba tozartaba!” Bilki tayi tunani sosai
maganan aliya gaskiya ne bata taba shiga wani tashin
hankalin dazaa wulakantataba, asalima tafi shekara 10
agydan anma aliya datazo a watanni kadan tafita farinjini,
kwarjini, kima da mutunci agun mutanen gydan har masu
aikin gydan, gaskiya dole tafara itama dahaka tamike tayo
alwala itama tafara sallahn,gari na wayewa aliya tanufi
fannin falmata wacce ta watsake sosai tadanyi aikacen da
bazaa rasaba, sannan tafito ahanyarta taga abdullahi yana
ganinta yafara murmushi “yakike? Ya hannunki?” Ta amsa
da ” lafiya lao” yayi mumushi sannan yawuce,isanta dakin
ta tarar da bilki tana jiranta , tace ina kuma zamuje?” Bilki
tace “gun yarima yusuf don yin aiki” tamike akan gado
takwanta tareda cewa “atunannina niba baiwar sa bane
yanzu, a fannin gimbiya nake” bilki arude tace “anma dai
kinsan inbanje dakeba wulakanci zansha ko? Don Allah kiyi
hakuri muje!” Aliya ganin bilki zatafara mata kuka tamike
suka nufi fanninsa, yana kwance yaki tashi jin muryan bilki
ya daka mata tsawa tareda cewa tafice tabashi gu!” Aliya
ce tace “kayi hakuri yarima” shiru yayi hakan yabata
daman bude kofan suka shiga, tuni suka kimtsa gun,
yanakan gado bai motsaba, sukayi sharansu da goge goge,
sungama alokacin yamike bilki tadauko abincinsa, ta ajiye,
harsun fice suna tsaye suna jira yasauko daga kan gadon
tareda nuni ma bilko na tafita, ficewa tayi aliya bataji
dadiba anma babu yadda ta iya, tazuba mishi yaci duk shi
kallonta yake sosai, yaki yakyafta ido yadda take servn
dakomi yabashi mamaki, cikakken wayayyiyar macece
tasan yadda ake handling fork, da yadda ake servn duk da
cewa bayin gydan anyi training dinsu na alada anma yadda
aliya take nata dabanne, ganin kallon yayi yawa ta tashi
takoma inda suke tsayuwa tana jira yagama, , yagama ci a
nutse sannan tazo kwashewa cewa yayi tazauna, hankali
akwance tazauna abunta, shikam tana bashi mamaki irin
tsoron da bayi mata suke if aka musu haka saboda ana
sani koransu ake, anma aliya hankalinta akwance yace
“zan iya jura idan kikace baki sona, anma bazan iya jura
naga kina soyayya dawaniba, yafi ciwo!” Takaleshi
fuskarshi asalin alaman tausayi ne, kana ganinsa kaga
wanda ya tsume a soyyayya, abun tausayi duk fadin ransa
da mulkinsa ji yadda yake ladab agaban mace, nimadai
benaxir abun yaban mamaki, aliya tace “nifa karka jawomin
akoreni, banda hanyan ci da sha sai agydannan,!” Wani
kallo daya saka mata sai datayi shiru, yace “kigayamin
waye ke ko inyi maganinki bakiyi kama da talaka ba, babu
komi naki mai kama da talaka , takalli jikinta sannan tace
meka gani ajikina, ko dankunne babu, sai wannan azurfan,”
yakalli azurfan sannan yace. Talaka bazai taba saka
azurfam dubu arbain ba, tayi shiru lalle yusuf yawuce
tunaninta dole tanemo wani karya don azauna lafiya,
donhaka tafara kuka, shiru yayi yana kallonta, zuciyarsa na
tafasa, meye kuma na kuka? Don kawai namiki magana?
Haba aliya !” Haka yata lallabi cikin kukan tace, “ni bansan
iyayena ba, natashi agun wata antyna a abj, anma iyayena
yan garinnan ne. Toh antyn tamutu suka koreni yan gydan
shine nadawo wannan gydan banawa bane, nata ne babu
hanyar ci da sha shine kawai naje nima aka kamani” har
cikin ransa yaji tausayinta yakuma tausayinta tuni yace
“zan yantaki, kuma zan aureki” ido ta zaro sannan tace ”
kanaso ka kara tadamun hankali kasan cewa bazaa barka
ba, dan sarki dole sai yar sarauta, baba na manomi ne ta
ina muke da sarauta, dariya yayi sannan yace “ni mai
ruwana , inasonki abunda nasani kenan, kuma bawanda zai
hanani aurenki, balle jikina nabani ke matata ce,” aliya tace
“toh nidai kayi hakuri kabarni nasamu naci, kuma ba sonka
nakeba donhaka kayi hakuri” dariya yayi yasan tafada ne,
hartamike zata fita yace. Tsaya!, yakaraso gefenta tana
tsaye tana tunanin mezaice don hankalinta bai kwanta
dashiba, “jiya me abdullahi yamiki? Inace bai
rungumekiba? Daure fuska tayi tareda cewa “meya kawo
runguma?* kamanta yanada wacce yakeso har anyi
tambaya?, meye na zargin?” Yayi murmushi “toh ai All men
cheat, saidai kawai girmanki da darajarki zai gwada, inhar
yabari kikasan yana neman wata, toh bai daraja kiba,
anma mai sonki ko zaki mutu bazaki saniba, so bawani
abubane don yaganki yace yanaso,” bata kulashiba zata
fice saiyacigaba ” kinga kaman ni ko ina neman wasu ba
damuwa tunda kece major share holder aiba damuwa, ”
tasan har ranshi yafada, sabida yusuf nada neme neme,
hakan yake tsorata ta kodai itama jikinta yakeso! Namiji ba
a iya. masa, gashi tafara sonsa, kyaunsa da takurinshi ya
sa tafara sonsa, son da bata tabayiwa wani da namijiba,
wanda inhar tana tare dashi takan manta duk wani bakin
cikinta shiyasa take taka tsantsan dashi domin kuwa yusuf
zai iya ruguza mata plan dinta, matsalan shine yusuf ne
namiji data fara so take kauna, har daki tunani takeyi ina
mafita? Yazatayi? Kodai zata gudu tabar fadane? Toh
gashi tanason ta gyra zaman yakolo da falmata don yakolo
tana cikin hatsari, toh itadai yazatayi?? Gashi batada
abokin shawara, tayi missing iyayenta sosai kuka tayi sosai
kaman ranta zaifita har aka kira azahar alokacin tayi sallah
anma idonta ya kumbura bilki ta bukaci sukai abincin rana
inyaso inta dawo taje gun yakolo, anma aliya taki, koda
bilki taje haka tadawo bayadda ta iya tanufi fannin, yana
zaune haka tagama zubawa yana kallonta ganin idonta ya
kumbura tuni ya ce meya samekk? Bata amsa ba wanda
hakan yasashi kara birkicewa, aliya meya sameki?” Bata
bashi amsaba sai taji wani sabon kuka, hannunta a
fuskanta tuni yaga hannunta a kumbure ma, nan da nan
yarude first aid box yadauko yayi dressing hannun, yasa
bandage har lokacin hawayen ne ke zuba, yayita
rarrashinta hartayi shiru, wani irin sonta ne ke tsuma shi,
yace mezanmiki kiji dadi kidena wannan kukan?” Tayi shiru
sannan taja numfashi sannan tace “karka yantani, karabu
d[truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 8
 benaxir  September 28, 2015
 Hausa Novels  130 Views
[9/28, 8:19 PM] Adda Bena: HALACCIN SARAUTA NA
BENAXIR OMAR kallonta yayi tareda mikewa yana cewa
“kinsan hakan baamai yiwuwa bane, donhaka kibari kawai”
kukan takara sake mishi bashiri ya dawo tare da nuna
amincewarsa, dakyar dai yabarta tafice tanufi fannin yakolo
wacce tasamu suna muhawaran kayan azumi da zaa raba
wanda saura kwanaki ne kadan, yakolo macece mai kima,
mutunci da daraja kowacce ya zataso ace tasameta a
matsayin uwa ko suruka, daga kan kayan azumi suka koma
bayanin auren abdullahi, nanfa ashe yarinyan yar gidan
waziri ce, hankalin aliya yatashi, itadatake shirin daukan
fansa meyakai abdullahi? Wani zuciyar tace “keda kike
harin uba, meya hadaki da ya” dahaka tabar zancen Yusuf
kuwa hankalinsa ya gagara kwanciya da aliya dogarai uku
yadiba suka fice daga fadan, gidan aliya suka nufa anma
gidan arufe gam, donhaka kawai yusuf ya umurcesu dasu
balla mishi kofan, sunsha wahala kafin suka samu suka
cire kofan, yana shiga yakarewa idon kallo babu wani abu
dazai iyacewa zai cire masa kokontonta aransa, yagama
bincikenshi haryafito saiyakoma kasan gado anan yaga
wata yar box kamar asusu, yacirota yakira daga cikin
dogaransa suka balla masa,sannan yabude. Littatafai ne
sai hotuna guda uku, dayana galadima daya kuma na wata
wacce da alamu matan galadiman ne, saikuma hoton
yarinya da galadiman, daya zura mata ido tabbas aliya ce
kammaninta bai canja ba, yafara bude takardun daya
bayan daya, tunda yake baitaba shiga tashin hankali irin na
wannanba, ya mugun tsorata, tabbas yasan harda sarki a
hannun kashe galadima toh anma gashi fansa tazo dauka,
yaduba takardun kaf, kwalin degree dinta ne, harda
certificate din nysc, ya tsorata da aliya anma yaji nutsuwa
aransa, yasan duk dadewa zai aureta tunda itama yar
sarauta ce, kuma tanada ilminta, toh anma yazaiyi yaceci
mahaifinsa,? Dasauri yamayar da komi sannan yafito
alokacin har ankawo wani kofan yasa suka saka sannan
aka jingina mata mukullin a kasan kofan, sauran mukullin
yatafi dashi, dakyar ya iya takowa yazo fada, jiki a sanyaye
yanufi fanninsa, kwanciya yayi akam gado yana juyi babu
irin tunanin dabaiyiba aransa, yagagara bacci yakuma
gagara tashi yagagara motsi duk tashin hankali na bidansa,
sallarhn magrib ce tasashi tashi ko dayaje masallacinma a
gefe ya kudundunu, for the first time tunda mahaifiyarsa ta
auresa daya mike yayi nafila rakaa biyu yana rokon Allah
yabude masa haske a lamarin daya danno masa, Allah
yasa abunda yake zargi bahakaba, yayi kuka sosai wanda
kowa a masallacin yaji mamaki, abdullahi ne yadafa
kafadarsa tareda cewa “zanyi mamakin abunda zai kawoka
masallaci harkayi nafila, nasan bakaramin abune, Allah
yashige mana gaba, sannan wannan yarinyar aliya!,”
dasauri yusuf yakalleshi jin ya ambaci aliya , yace ” bata
taba maka kama ba? Kaman kasanta abaya?, tanamin
kama da nasanta anma na manta,” dasauri yusuf yace ba
itabace wannan daga wata duniya tazo” abdullahi ganin
yusuf ya amsa da zafin nama yatabbatar da maganansa
don tuni yana zargin yayan nasa da son aliya, shidai babu
keta balle hassada adduanshi tazama sanadin shiryuwan
yusuf, Yusuf nakomawa fada yashiga daki baifi minti goma
ba saiga bilki da aliya sunshigo rike da tire dinsu suka ajiye
akan dinning sannan suka koma gefe, yatashi yazo
yazauna abincin yake kalla anma baya shaawan ci,
asalima baiyi niyyan saukowa daga kan gadonba saidon
yakalli aliya dakyau hakan yasa yazo yazauna, kare mata
kallo yayi wacce itakuma kanta a sunkuye ne batasan
yanayiba, tabbas duk wanda ya tsura mata ido yasan
batayi kama da baiwa ba, kuma duk mai ilmi da wayewa
yasan cewa aliya wayayyiyar macece, ba daga kayaba
kome tasaka wayayyen mutum baya buya , zuciyarsa tayi
nauyi jiyake kaman yayi hauka, zaitona mata asirine don
yaceci mahafinsa? Kokuma zai rufa mata asiri don yana
sonta,duniya tamasa zafi, kansa ya sunkuyar akan table
din tareda cewa “kufita” sunfice saidai aliya jikinta yabata
ba lfy ba, tadai share suka dawo daki, * bilki tana jaje
tareda cewa shekarana goma agydannan bantaba ganinshi
haka ba, toh ko kinmasa wani abune?? Aliya bata kulataba
alokacin shikuwa yarike kansa wacce take matsanancin
ciwo, tunaninsa yarude, bude fridge yayi sannan yaciro
giyansa kwalba guda saidaya shanye a lokaci guda, yakara
ciro wani yakafa kai saidaya shanye, fadi yayi agun sai
bacci, can karfe takwas bayan aliya tagama sallolinta tafito
tayi magana shiru jin baimata isoba tasan meyake
ayyanawa, donhaka tashiga tareda dubawa ga mamakinta
taganshi a kasa kaman matacce, kanshi tanufa tana
girgizashi sai dai yana numfashi hakan yasa ta tabbatar
bacci yake, pillow tadauko masa sannan tasaka masa,
tarufa masa bargon domin a.c na dakin akunnene, tana
zaune ta zura masa ido tana tunani “yarima! Meyake
damunka? Meya sameka kashiga damuwa? Bantaba
ganinka hakaba!” Fuskarshi ta dishe ,zuciyanta na mata
radadi jitayi kaman andaura mata dutse akirji, batasan
hawaye nazuba a idontaba, dawuri tasa hannu tana
gogewa, abun yabata mamaki daga ganinshi haka shine
tafara kuka? “Yooo ni aliya wani irin so nake maka?
Innalilahi, karnazo nagagara cimma burina, zuciya batada
kashi” wasa wasa hawaye nazuba saigashi tanata kuka, oh
ni benaxir abun mamaki dama haka first love din take?, Tun
karfe takwas aliya take zaune akan yusuf bata runtsaba
har karfe uku nadare tana gadinsa, lokaci lokaci dogaran
suna lekowa don tabbatar da babu abinda yasami yariman,
karfe uku tamike tayo alwala tahau sallah, a sujjadda ta
tsinci kanta da rokon Allah ya shiryi yusuf, Allah yabashi
lafiya ya yaye masa damuwansa sannan yanema masa
mafita, sai asuba tahakura bayan sallahn asuba tacigaba
da gadinsa, yusuf bai farkaba sai karfe goma nasafe tana
ganin yabude ido tafara tambayanshi ko lafiyansa lao, yayi
matukar jin kunya bayajin kunyan [9/28, 8:25 PM] Adda
Bena: Mahaifiyarsa bayajin kunyan mahaifinsa anma ya
tsinci kansa da jin kunyan aliya, ta taimaka mishi yaje
bandaki sannan tafito. Wanka taje tayi sannan tacanja
uniform dinta tamike kan gado, bacci mai nauyine ya
kwasheta, Yusuf kuwa fitowarsa yaga babu ita dasauri
yakira dogarinsa daya tareda cewa “ina aliya? Kiramun ita
ai batagama aikin ba” ya amsa da toh, bilkisu ce ta tasheta
anma haka tamike sukaje fannin, tea yasa tahada mishi
yana kare mata kallo, tayi iya kokarints ganin ta danne
baccin datakeji, tahadamai yaci da cake sannan yakoma
kan gado, zata dita yace “dawo ki tsaya harsainayi bacci”
tana tsaye haryafara bacci sannan tafito bacci takomayi,
har azahar alokacin yatashi yaga bilki ransa ba karamin
baci yayiba tareda cewa ina aliya? Kikiramin ita, ta
sunkuyar dakai gami dacewa “bataji dadibane yarima tana
bacci yanzu haka” yazaro ido mai yasameta?” “Babu
baccin dabatayibane yajawo mata, tun shekaranjiya
rabonta da bacci, ” shiru yayi yana tunawa tabbass yatashi
yaganta kenan azaune ta kwana, tsanar kansa yayi yanajin
haushin kansa oh aliya, kiyimini hakuri, shikadanshi kaman
yakashe kanshi, mikewa [truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 9
 benaxir  September 30, 2015
 Hausa Novels  115 Views
HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Budewa yayi
yashiga wanda yabawa bayin mamaki domin yaran
sarakunan har matan basu zuwa gun, umma uwar soro ce
kadai me shiga da fice agun, gaba dayansu kowa ya
sunkuyar dakai domin sun gama tsorata, ayadda suka
sanshi sunsan sarai cewa ba lafiya ba, bayada mutunci ko
kadan , yakare musu kallo yaga wani gado ne akwai
mutum kan gadon yanufa, aliya ce tana bacci , yazura
mata ido sosai. Yasa hannu yasa ajikinta yaji yayi zafi
sosai, bayin sunyi mamaki nan da nan kowacce tafara
tsegumi, yafice fanninsa yanufa yadau wayarsa yakira
likitan gydan, bashiri yazo anan yasa bilkisu suka kamo
aliya suka kawota fanninsa aka dubata, likitan yace rashin
hutu ne da wahala, da rashin sabo da wahalan, yabata pain
reliever, da maganin bacci, haka dai yatafi hankakin yusuf
atashe baiyi motsi agefenta ba, yanata kallonta yarasa
wani yanayi zai fassara kansa, Maganan yusuf yashiga
fannin bayi tuni tabaza cikin fada, falmata ranta yabaci
sosai, data bukaci bayani agun jakadiya nan jakadiya ta ce
mata “bayin sunce kwana biyu yana nuna alamun damuwa
wa aliya” falmata tazaro idanu domin ta mugun tsorata,
yanzu yarasa wacce zaice zai kula sai baiwa? Duk neman
matanshi bai kare awaje ba harsai yazo gun bayi?”
Jakadiya tadanyi gyran murya sannan tace ” gimbiya
wannan fa inaga nufinsa daban, don sundade tare, inhar
biyan bukata ne kinsan yarima yanayi sau daya zai
shareta” falmata takara tsumuwa, batasan lokacin data
mike tanufi fanninsa ba, dogarai suna kokarin yimata iso
anma ko jiransu batayiba tafice tashigo, gabanta ne yayi
mummunan fadi ganin yusuf yana zaune agefen aliya, da
alamu yayi nisan tunani tunda baisan tashigo dakin ba,
wani tsawa ta daka masa wanda saidaya firgita ganinta
yasa yadan rusuna, bai idda ba tace “wani rashin hankali
ne wannan? Jakadiya fita da ita!” Jakadiya taje ta tashi
aliya wacce jikinta yayi zafi sosai tarasa yadda zatayi,
donhaka taruketa zasu fice falmata tace “saketa!” Aikuwa
aliya tajita akasa dasauri yusuf yanufeta yadagota zaifice
da ita budan bakin falmata tace “zandaga maka nono
yusuf, wlh inka kuskura kabita zandaga maka nono” cak ya
tsaya ji yake kaman yayi hauka. Alokacin aliya tajanye
jikinta tareda cewa “zan iya tafiya badamuwa karka damu”
fitanta sashimsu tanufa inda kowa kallonta yake alamun
tausayi bata kulasu ba takwanta, alokacin jakadiyar yakolo
tazo ta dubata, acewarta yakolo na gaysheta da jiki, fitanta
kenan alokacin yusuf yabar gydan don baiga amfanin
zamansa ba, gydan aliya yanufa anan yakwanta yasha
giyansa, barci ta kwasheshi, falmata kuwa tarasa yazatayi
gwara tun wuri takauda aliya donhaka ta umurci azo da
aliya, dakarfi aka kamo aliya tana kallonta aliya duk
tacanja kamanni, falmata ta umurci da adauko bulali nan
aka baza aliya ta kwashi dari masu karfi da zafi, tunda
mahaifiyarta tahaifeta bata taba shan wannan azaban ba,
aka kwara mata ruwan sanyi, falmata tace “sakamakon da
ake samu kenan idan mutum yashiga hurumina,” suma
aliya tayi anma haka falmata ta umurci a watsa mata
ruwan sanyi tana farkawa aka daure hannayenta tabaya da
kafafunta aka kwantar da ita akasa,tasa aka dauko
kankara aka jera mata a cinyoyinta,kakkarwa take, duk
tafita hayyacinta burinta baisamu yacika ba zata mutu,
dukka wanda yakegun dole yatausaya mata. Bilki ce taruga
da gudu fannin yakolo tasanar da ita abunda ke faruwa,
bashiri yakolo tafito isowanta gun tace akunceta falmata
takalleta sama da kasa tareda cewa “a matsayinki na
wacece?” Yakolo tace “a matsayinta na baiwa ta!, inbaki
manta ba ai kinkoreta nadauketa!” Faalmata taji kaman ta
makuro wuyan yakolo tsaki taja tare dacewa “zanga wanda
zai daina abunda nasashi,inku jahilai ne takoma tazauna a
kujera; yakolo tayi murmushi dakanta tanufi kan aliya ta
kunceta. Tarungumota sannan tanufi fanninta da ita,
falmata tsaki taja tabar gun tareda zagin bayin, A fannin
yakolo ta aika aka kira likita yaxo yamata dressing jikin
yabata magunguna, abdullahi ne yashigo ya tsorata ganin
yanayin datake ciki, tana bacci anan sukayi shawara da
mahaifiyarsa a[truncated by WhatsApp]

HALACCIN SARAUTA 10
 benaxir  September 30, 2015
 Hausa Novels  122 Views
HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Tana
farkawa tayi mamakin ganinta afannin yakolo anma yakolo
ta gwada mata bakomi, sallolinta tayi a zaune don bata iya
tashiba, abdullahi duk tausayinta yacika sa gashi haryafara
tsanar kansa yasan tabbas yasan aliya anma yamanta
aina ne? Wannan wacce irin mantuwa ne, Yusuf bayan
farkawanshi wanka yayi yacanja kaya sannan yarufo gydan
yadawo fada, atake yafara neman bilki cikin kuka tasanar
mishi da abunda yafaru, ranshi abace yanufi fannin
mahaifiyarsa donjin baasi kamar kullum cemasa tayi
“inzaka shekarana kana neman yanmatan da basu daceba
baxan gaji da koransu ba, kanemo mai tushe mai asali, ”
baice komi ba yafice , fannin yakolo yanufa wanda kowa
saidayayi mamaki yagaysheta sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login