Showing 18001 words to 21000 words out of 22971 words

Chapter 7 - KADDARAR SARAUTA COMPLET BOOK BY SAIYYID WRITER.doc

Advertisement

duhu domin su bakake ne kuma basu kai Aljanun jejin haske karfi ba,

idanunsu suna yin ja kamar wutar mai tsanani zafi da karfi. Da sauri suka jeru suka hau layi, suka shirya tsaf domin fuskantar abokan gaba.

Sarah da Jidda kasancewar su Mutane suna dauke da kayan sihiri da aka ba su don taimakawa da kare jikin su, suna sama a tsaye

Sarah ta ri?e wata ?warya mai cike da wutar duhu yayin da Jidda ke Wauke da tauren azurfa mai Waukar jini  makaman da aka mallaka musu daga tsafin Aljanun Kasar jinnu.

Kowa na fuskantar juna zuciya cike da fushi banda Sarah da Jidda da zuciyar su ke ciki da fansa, kararrawar ?arar ce iska ta buga ta aikuwa sai Aljanun Jejin Haske suka yi ihu suka afkawa Aljanun Kasar Jinnu.


Muje zuwa&
_Daga alkalamin Saiyyid writer_


=?Q?=???*KADDARAR SARAUTA*=???=?Q?
*Jinin wanda aka zalunta baya shudewa*

*Written by
'?=???*
SANI MUHAMMAD LAWAN
(Saiyyid Writer)
*_Garkuwar taurari_*


Page (27&28)



Haske ya cika sararin samaniya, kibiyoyi masu wal?iya suka sauka kamar ruwan sama, nan suka fara sauka jikin Aljanun Kasar jinnu take jikin su yafara komewa da haske.

Sarah dake Sama ce ta watsa wutar duhu dake hannunta,aikuwa ta sauka akan mai bada umarni na Aljanun jejin haske, tuni yayi baki tare da yin duhu shikenan babu shi.

Zagaye Sarah tafarayi a sama tana watsawa a cikin Aljanun Jejin haske suna faduwa.

Haka ma Jidda tafar watsa nata wasu na zubewa wasu na bacewa.

Aljanun jejin haske ganin babu mai bada umarni yasa Aljana Jumana tsayawa wajen tare da bada wani umarnin, take kibiyo suka fara fitowa su ka saika jikin Aljanun kasar jinnu nan take Aljanun Kasar Jinnu suka yi ta kokawa, suna yankewa, suna konewa da hasken da yake ?one jikinsu.

Nanfa al amura suka yi muni  Aljanun Kasar Jinnu suna rushewa Waya bayan Waya kamar garwashi.

Sauka Sarah tayi kasa sanan ta Waga ?waryarta ta Wora ta a ?asa tafara magana da yaren tsafi.

Daidai nan ?asa ta buWe ta fitar da wani irin ?amshi marar daWi amma mai Sarna ga Aljanun Jejin Haske.

Tun kamshin yafara tashi zuwa inda Aljanun jejin Haske su ai kiwa suna shakar wannan ?amshi, jikinsu ya fara dusashewa, haskensu ya fara raguwa.

Dariya jidda tasaki harda rawarta a sama

 Sakko Jidda, yanzu ne lokacin mu!

Sarah ta fada tana yaficu Jidda.

 Barni nagama kallon su nasha dariya.

Hannu Sarah tasa tajawo ta da tsafi na shiri Jidda tayo kasa, sauka tayi tare Waga taurenta, ta yanka hannunta kaWan, jinin ya zuba a kan makamin.

Nan da nan taurenta ya fara haske kamar walkiya, hasken da yaragu na Aljanun jejin haske yadawo kam tauren nata, da sauri tafaha tauren nata ta tsafi taja shi.. Ta nufi shugabannin Aljanun Jejin Haske.

Tana zuwa inda yake ta yi wani irin ihu mai karfi da tdawa ta bugi tauren nata a ?asa.

?arar bugun ya ?ara daWa girgiza fili, Aljanun Jejin Haske suka firgita.

Aljana Jumana ce ta rufe ido tare da farayin karatun tsafi, tuni Sarah da Jidda suka baci daga cikin wanan jejin zuwa wani.

Wata uwar kara Sarah tasaki tare da fara tafiya domin fita domin inda ta watsa kamar wani keji ni suna ganin dik Abinda kw faruwa amma bazasu iya matsawa daga wajen ba

Sarah ta saki ihu mai zafi, tana kallon yadda aljannun su suke fadowa kamar garwashi.

 Ba zan bari su kaita garesu ba!


Aljanun Kasar Jinnu kam ganin ba Sarah ba jidda suka fara ?ara ?arfin hali.

Tana daga saman tafara karatun tsafi , tana Waga hannunta da ?arfi. da zarar ta Waga hannunta, ?asar take sake buWewa, ta fitar da wata irin ?ura mai duhu wacce ta yi kamar hayaki. Wannan ?urar ta fara rufe idon Aljanun jejin hasken.

Jidda kuwa, ta kulle idonta ta Waga taurenta. Amma wannan karon ta ji kamar wani nauyi yana danne zuciyarta.

K'asancewar suna daure kaman ciki keji Tauren ya yi ja sosai, yana nuna alamun cewa ba zai jure ba idan ta sake amfani da shi da yawa. Amma duk da haka ta cije ta ce:

 Idan rayuwarmu zata ?are, sai dai mu ?are da Waukaka. Muna tare da ku, Jinnu!

Jidda ce ta buga taurenta da kasa aikuwa taga yana aiki nan ta kalli Sarah tace:

 Yaya sun kulle mu anan amma aikin sihirin mu ba zai kullu ba.

Wuta daya Sarah ta dauka ta jefe itama taga tana aiki nan suka fara Watsa

Da taimakon sihiri daga Sarah da Jidda, sun fara maida Aljanun Jejin Haske baya.

A wannan lokacin kuma babban shugaba daga cikin Jejin Haske ya fito.

wani irin aljani mai girman gaske jikin shi dutsne mai walkiya kamar zinare bayan shi kuma wasu kanan Aljanu ne ke biye dashi.

Daya daga cikin kananan ne yace:

 Ba ku isa ku ci mu ba! Haske zai mur?ushe duhu!

kafin ya rufe bakinsa Sarah ta jefa masa Sarah ta jefa masa hutar duhu guda daya, tuni yayi duhu yafad'i, tauren hannun Jidda yakara haske.

Nana Sarah tafara yawo asaman inda suke tana jefa musu sunayin duhu, tauren wajem Jidda tana yakara haske.

Sai da suka tara sosai sanan tadaga gaba daya ?waryar wutar duhu ta jefawa shugaban Aljanun Haske kai tsaye ta tarwatse a kansa, wutar duhu ta shige jikinsa. Sai jikinsa ya fara karyewa a hankali, hasken ya dushe yana fitowa, ?arfinsa yana raguwa.

A dai dai lokaci kuma Jidda ta buga taurenta a kansa, wanda ya tarwatsa shi gaba Waya zuwa ?ura.

Aikuwa Aljanun jejin Haske naganin shugabansu ya rushe, suka fara guduwa cikin jeji, haskensu yana shuWewa Waya bayan Waya har suka Sace.

Sarah da jidda suka bayyana a cikin filin yakin nan Aljanun kasar jinnu suka fara ihun nasara suna murna da farin ciki.
Dukkansu suka durkusa a gaban Sarah da jidda itama tuni Jidda da durkusa.

Murmushi kawai Sarah ta yi, amma cikin ranta ta san wannan ya kasance farkon gwagwarmayar da ba zata ?are nan ba, domin akwai masarautar Zarwata wacce dayaki za aci ta


Muje zuwa&
_Daga alkalamin Saiyyid writer_


=?Q?=???*KADDARAR SARAUTA*=???=?Q?
*Jinin wanda aka zalunta baya shudewa*

*Written by
'?=???*
SANI MUHAMMAD LAWAN
(Saiyyid Writer)
*_Garkuwar taurari_*


Page (29&30)

Suna tsaye wajen kuma sukaji wata irin karar ?ararrawa ta busa  irin karar nan mai karfi da ba tai kama da ta duniya ba.

Dajin ya firgita, itatuwa suka yi karkarwa, dabbobin daji suka yi ta gudu cikin duhu.

Daya daga cikin Aljanun ne yace:

 Wannan alama ce ta cewa faWan aljanu ba ?are ba tukuna.

A cikin heji kam Bayan rushewar babban shugabansu, sauran Aljanun Jejin Haske ba su tsere gaba Waya ba cikinsu Harda Aljana Jumana. Sun Suya ne cikin inuwa, suna tattara ?arfin su waje daya.

Suna karatun tsafi domin dawo da hasken su dansu a ganin su wanan ba komai bane face farko.

A hankali suka fara sake bayyana, wannan karon ba cikin haske mai shudin launi ba irin na bayaba suna wal?iya mai haWa shuWi da ba?i  alamar cewa sun haWa ?arfin da ba a taSa gani ba.

Daga nesa aka ji ?arar muryar su:

>  Ku Wauki zuciyarku da ?arfin ku! Ku nuna cewa haske ba zai mutu ba, ko da kuwa an dushe shi da duhu!

Nan take, kibiyoyin haske suka sake sauka daga sama kamar ruwan wuta. Wasu daga cikin Aljanun Kasar Jinnu suka rushe suka ?one da ?ara mai ban tsoro.

Sarah ta saki ihu mai zafi, tana kallon yadda aljannu suke fadowa kamar garwashi.

 Ba zan bari su kaita garesu ba! ta furta, tana Waga hannunta da ?arfi.

Tukunyarta ta ajiye a kasa tare da fara karatun tsafi mai karfin gaske, nan da nan kasa tafara girgiza wani abu daga cikin kasa yafito ya shiga hannunta.

Da zarar ta Waga hannunta, ?asa ta sake buWewa, ta fitar da wata irin ?ura mai duhu wacce ta yi kamar hayaki. Wannan ?urar ta fara rufe hasken da Jejin Haske ke jefa musu.

Jidda kuwa, ta kulle idonta ta Waga taurenta. Amma tabbas wannan karon tana ji bata da wanan karfin gaba daya jikinta yayi laushi babu kuzari a tattare da ita, daga tauren yayi dai dai da faduwar ta kasa.

Fada yayi tsanani tskanain Aljanun jejin haske da Aljanun kasar jinnu.

faWan ya koma zallan tsana da kiyayya a tsakaninsu. Kibiyoyi masu wal?iya suna haWuwa da wukake masu ba?in duhu. Ana yankewa, ana konewa, ana rushewa.

Wani babban aljani daga cikin Kasar Jinnu ya Waga muryarsa ya ce:

 Ku tsaya! Wannan rana ce da zamu nuna musu cewa duhu ma yana da ?arfi!

Tafiya Aljanu kasar jinnu suka farayi suka hade da jejin haske, nan da nan Sarah ta sauka tare da tata wukar mai zallan tsafi da sudbaru, yanka da sare sare kadai ke faruwa a tsakanin su, Sarah na baza ido ta ina zata gano Aljana Jumana amma babu ita.

Ganin fadan Aljanun yafi karfin Sara yasata fita ta koma wajen tukunyarta.

Ana tsaka da wannan rikici, Sarah ta lura da wani abu. Duk lokacin da ta Wora ?waryarta a ?asa, hasken Jejin Haske yana dushewa. Sai ta gane cewa asalin ?arfin su yana da ala?a da ?asa  idan ?asa ta sha wutar duhu, to hasken su yana raguwa.

Tsalle tayi tare da dora ?waryar duhu a tsakiyar fili, ta fara karatun tsafi tare da kananan Aljanu na farko da suka koya matsa tsafi su biyar.

cikin muryar da ba ta san ta inda ta fito ba. Nan take, ?asa ta girgiza sosai, itatuwa suka fWi, ?ura ta tashi har ta rufe sararin sama.

Aljana Kalmasa ce ta dauke tauren jidda tafara bugashi da ?asa. Bugun da ya fitar da wani irin ?ararrawa mai ban tsoro kasancewar Aljana ce ta buga ba mutum, wanda ya sa Jejin Haske suka ri?e kunnuwa suna ihu.

Da haka Aljanun Kasar Jinnu suka sake samun ?arfi. Suka kama abokan gaba, suka mur?ushe su Waya bayan Waya. Hasken jikinsu ya dushe, ya koma kamar turSaya, har suka Sace daga doron filin gaba Waya.

Sai aka yi wani irin shiru. Wata rana mai annuri ta haskaka saman daji, kamar an kawo ?arshen duhu.

Shugabannin Kasar Jinnu suka taru a gaban Sarah da Jidda wacce ta tashi bayan kallama fadan, suka dur?usa.

Sarah ce tace:

 Wannan nasara ce kawai ta yau. Jejin Haske ba su ?are ba. domin akwai Aljana Jumaana da babu ita anan.

Jidda ta ri?e hannunta, tana mai cewa:

 Zamu shiga jejin hasken mukawo karshen su baki daya, yau zasu kare.

Daha haka suka tatara suka nufi jejin haske domin gabatar da fadan karshe tsakanin su.

Kai tsaye jejin Haske suka nufa shigarsu Jejin wani Hayaki mai duhu ya rufe sararin jejin, wuta takama tsakanin Aljanun Kasar jinnu, karkashin kasa yafara zafi tare konewa, nan kasar wajen tayi baki kamar bakin kwal.

Jejin yayi shiru babu komai sai karar iska da ?amshin jini da wuta ke yawo cikin iska.

Gaba daya sunyi tsurku tsurku sun kasa motsi basu san me kuma Aljanna Jumana ta shirya ba, gaba daya sun rikice suna tsakiyar wannan rikicin, Aljana Jumana ta tsaya da cikakken ?arfi. Idanunta suna wal?iya kamar taurari a cikin duhu.

A hannunta dama akwai zoben wuta, a hagu kuma makamin azurfa da aka haWa da ?arfin dangi na jini.

>  Ni ce fitilar jejin Haske ?asar Jinnu nice karshen ku!"

Ta furta da ?arfi, tare da kurma ihun da ya girgiza bakar kasar gabaki daya.

Sarah ce tace:

>  Kinyi naki kingama Aljana Jumana, a yanzu karshen ki ne yazo.

Sarah nafadin haka Babban Aljani a cikin Kasar Jinnu ya Waga hannunsa sama.

Daga hannayensa wani bakin duhu guda bakwai suka fito, kowanne ya juye ya zama makami mai wal?iya.

> "Jumana,"

ya faWa cikin murya mai sanyi amma cike da haWari.

> "Kin gina zalunci da shi yazama karshen Jejin ku, ki zuba zalunci da babu wani Aljani da yayi kalal shi sai dai kin manta Duhu baya taba tsoron shudin haske.

Wani tsalle Aljana Jumana ta yi ta shige cikin iska, ta jefa zoben wuta wanda ya rikide zuwa jan hasken huta.

Wanda ya jijiga filin gaba daya Aljanu suka fara zubewa kasa.

Aljana jumana tana daga sama ta wurgi da Aljanun Kasar junnu.

Sarkin Aljanun kasar Jinnu ne yace:

>  ?arfi ba zai taSa cin nasara a kan hikima ba,"

yana fadi yana kara takowa kusa da ita.

Ganin karfin shi ma hadin gwiwa yana tunkaru ta yasa ta saki ihu mai karfi, nan da nan bishiyon jejin suka fashe.

Kara hada karfinsu Aljanun Sukayi tare da daga Sarah zuwa Sama a karkashin ikon su baki daya,wani irin haske ne masu duhu guda uku suka matso kusa da Sarah.

suka yi da ira har da Sarah Daga jikinsu akwai wani dubu mai tsananin zafi nan suka rufe Aljana Jumana dake sama.


Wani irin Ihu Aljana Jumana tayi, tana fadin:

>  Ku daga hannayen ku kada kubari na murkushe ku.

Amma ina Sarah ta kare murkushe ta Sai kawai aka ji ?ara mai ban tsoro  jikinta ya narke, ya zama ?ura mai Wumi, sannan iska ta Wauke ta ta watse cikin sararin jeji.

Shiru ya mamaye filin. Aljana Jumana ta kare baki daya.


Chapter 5: Lalacewa Masarautar Zarwata da kumbu.


Gaba daya ranar daga Gimbiya Zulfa da Sarki Tukur babu wanda ya iya runtsawa domin suna nanne amma hankali su na wajen fadan Aljanu.

Dai dai lokacin Mutuwar Aljana Jumana wata kara mai karfi ta karade kunnuwansu, tare da girgiza dakunan su.

Anan take Tukwanen da Aljana Jumana tabasu su ka fara rawa baki daya tare da faduwa kasa suka fashe a lokaci daya.

A zabure Gimbiya Zulfa ta miki tana fadin:

 Munshiga Uku karshen mu yazo, Karshen Zarwata yazo.

Haka ma a can bangaren Sarki Tukur ya tashi yana fadin:

 Karyane Aljana jumana bazaki mutu ba, babu mahalukin da ya isa yarabani da Zarwata.



Muje zuwa&
_Daga alkalamin Saiyyid writer_


=?Q?=???*KADDARAR SARAUTA*=???=?Q?
*Jinin wanda aka zalunta baya shudewa*

*Written by
'?=???*
SANI MUHAMMAD LAWAN
(Saiyyid Writer)
*_Garkuwar taurari_*


Page (31&32)


Washe gari da Safe Gimbiya Zulfa tana cikin bacci domin bata samu baccin ya dauke ta ba sai can cikin dare.

Hayaniya takeji Sama sama hakan yasa ta bude idanu tare da tashi, bata ko shiga ban daki ba balle ta wanke jiki ko fuska ba tafita.

 Hayaniyar menene?.

Tafada a tsawace,daya daga cikin hadimanta ce tace:

 Ranki yadade wani k'aramin magana ne ke tashi a cikin gari, shine mutane ke yayata maganar.

 Wace magana ce haka?.

 Kiyi hakuri ranki yadade karamar magana ce wai kun halaka dan uwanku sanan kunason kashe yaransa.

 Daga ina maganar tafito.

 Kiyi hakuri ranki yadade muma bamu sani ba.

Kai tasa ta fice zuwa bangaren mai martaba, ga matukar mamakin ta taji maganar na zagaye fadin cikim gidan Masaruatar, bangaren mai martaba tashiga ta tarar da matan shi zaune cirko cirko.

 Lafiyanku?, ina mai martaba.

 Yana ciki babu lafiya.

A kidime Gimbiya Zulfa tashige cikin dakin, yana kwance idanunsa na kallon Sama, tana shigowa yatashi yana fadin:

 Zulfa bazan bar masarautar Zarwata ba, bazan bar mulki na ba.

Rike mai hannu tayi tana fad'in:

 Duk abinda mukayi abaya muka karbi mulkin nan bazai tashi a banza ba, babu wani wanda ya isa ya mulki zarwata muna raye.

Kwantar da kanahi yayi akan cinyarta, tahau shafa masa kai tana fadin:

 Karka saka damuwar komai a ranka ko babu Aljana Jumana zamu sami wata Aljanan Sann yanda muka raba Yarima Abbas da Kaddarar sarauta muka kashe shi, to haka zamu rana kaddarar Sarautar Zarwata da kowa.

Kallon kallo ne yashiga tsakanin Matan Sarki Tukur dasuke labe suma jinsu, maganar ta doki su daman maganar da aka tashi da ita a zarwata yau gaskiyya ce.

Daya a cikim su tace:

 Fulani kinji wata magana.

 Naji Naji Gimbiya Falmata, Gaskiyya mai martaba da mai babban daki basu dubawa kansu ba.

 Shine dai Fulani.

Alamun tawowar Gimbiya Zulfa sukaji hakan yasa, suka koma suka zazzauna nesa da juna kallomsu tayi sanan tace:

 Ku bamu waje.

Tashi sukayi ko wacce tayi bangarenta ita kuma Gimbiya Zulfa ta koma ciki.

Fulani ce takalli Gimbiya Falmata bayan komawar Gimbiya Zulfa tace:

 Gimbiya Falmata gaskiyyar Sarki tafara bayanna, akwai wani sirrinshi da nake boyewa shekara da shakaru amma yau dole na bayyana miki.

 Wane sirri ne haka Fulani.

Rufe ido Fulani tayi sanan tace:

 Mai marataba yana neman maza.

 Neman maza kamarya?.

Gimbiya Falmata tafada a tsorace.

 Kwankin baya watarana ina zaune chiroma da wani matashin yaro suka shigo lokacin mai marataba bashida lafiya.

Bayan mungama gaisawa natashi nabasu waje zuwa bangarena mintuna kadan nafito naga futar chiroma amma shi kadai babu yaron da yazo dashi.

Da matukar mamaki nadawo banagaren a hankali, Gimbiya Falmata abinda nagani har yau yakasa goguwa a idona.

Shiru Gimbiya Falmata tayi na yan muntina sanan tace:

 Amma Fulani kam kinyi kokarin iya cigaba da zama da mai martaba bayan kinga wanan abun, nikam a yanzu ba najin zan iya zama dashi bayan wancan abun na kashe dan uwansa, ga neman maza abin yayi yawa.

Batakai ga rufe bakintaba suka ji wani mitso daga cikin dakin, tashi Gimbiya Falmata tayi amma Fulani ta riketa tare da cewa:

 Kin manta sunce mu basu waje.

Dawowa tayi ta zauna amma kuma motsin basu daina ji ba sai wani irin abu da sukeji wanda yasa suka kasa yarda da zaman.

Tashi sukayi a tare su ka dawo zuwa babban dakin amma ba a nan motsinba, kallon juna sukayi tare da fara tafiya zuwa Dakn mai martaba.

Abunda sukaji yayi matukar tsorata su, Fulani ce tace:

 Gimbiya Falmata mu koma kar muga abinda ran mu zai baci, domin tabbas ganin Namiji na kusantar Namiji ba karamin mummunan hoto zai zamar miki a kwakwalwa ba.

 Bari mune muganshi, yasan munganshi Fulani karshen zaman mu yazo.

Tana fadi ta bude labulen abunda tagani yasata sukam tsaye haka ma fulani.

Gimbiya da mai martaba kama kamewa sukayi a yanda suke, ihun da Gimbiya Falmata tasaki ne yasa Juraij babban dan Fulani daya shigo dakin tawowa inda suke da sauri.

Shima abinda yagani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login