Showing 9001 words to 12000 words out of 26260 words
Chapter 4 - Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel By Aisha Umar Indabawa.docx
karka damu yarona xansake kaika wajen wannan auntyn me kirki yace uncle muje yanxo yace school dinfa ,gobe maje kaji yarona,kadai kayi karatu meyawa idan kadawo saika kuyamin yace to uncle dina,a haka har sukaxo kofar get din school din,saidayarakashi har ciki sannan yadawo,adai- daita yatarar da ita xata tara,yace ke wai waxaki rainawa hankali to wlh baki isaba ,baki isa kisani naci amanar da nayi alkawariba,ni yakamata natarar miki nasani ko da wani 'katon kuka shirya haduwarku,nidai nakautar da kaina duk wani shirinki babu Wanda bansaniba Salwa ,duk wani motsinki a idona yake babu abinda xaki layancemin,keko taku kikayi nasan abinda kike nufi ,to ayau dai saidai ki hakura da jarabar bin maxanki ,keko irin ciwon xamaninnan bakya gudu,shidai me adai daitan kallanmu kawai yakeyi,sannan yace yaro shi lamarin aure yanada wuya kuma kadaina xargin matarka koda ace kamata kayi tana aika badai daiba,shidai Abdul yace jeka kawai baba ,ya kalleni nama fasa nemar mikin da kaina xankaiki sai dai duk abinda xai faru ya faru ,ya fixgoni da karfi yabude gaban motar ya turani yajata da 'karfi,kuka nakeyi me tsanani ,ke rufemin baki kar,a xata halinmu daya dake,ni yanxoma ganganci nayi da xanshiga cikin mkranta dake,gaskiya nadauko abinda baxan iyaba danni inasan natsira da mutuncina,kafin muxu get din ya saukeni gaskiya nima naji dadin ajiyenin da yayi,nashiga mkranta idona jajir fauxee tana ganina ta taso da gudunta tana tanbayata lfy,nayi mata shiru sai cewa tayi tunda naki magana tasanda Wanda mukayi,tadinga rarrashina tana kwantarmin da hankali,nace yaxanyi dashi fauxee tace komai yanada lokaci,tafinga bani dariya harna saki raina.
Lokacinda ba'kona yace xai dawo ya dawo Amman banasan fita ummace tasani a dole nafita,dan nasan 6atawa kaina lokaci xanyi,bawani dadewa xaiyi yana xuwaba,xa,a koreshi ni daman bewani yimin ba,yace to salwa ya gida,nace lfy lau,kinga a wancan xuwan sbd baki damu daniba ko sunana baki saniba,nidai nayimasa banxa dan idan yana mgn haushi yake bani,yace kodai banyimikiba salwa ,nace a a bahaka bane ai mutum baxaiki dan uwansa musulmiba,sai kawai naga ya girgixa kansa ,yace sunana Ibrahim Amman anfi kirana da mu,axxam,nace to madallah, yace idan baxaki damuba xan toro iyayena a wannan satin ,nace dadai kabari mungama fiskantar juna ,yace sbd karwani yarigani ,ahaka mukayi sallama kotasake bin xancen banyiba, ranar lahadi sai gashi da manyansa Abba ya kar6esu hannu bibiyu ,yanata murna haryake cewa meyasa ba,a gayamasaba ,umma tace aiduk laifin salwa ne tunda tasan yagayamata,cewa nayi dashi yabari nayi shawara,umma tarufeni da fada,wai abinda ake nema shekara da shekaru,Amman Allah yakawo ace sai anyi shawara,yanxo ke salwa har kinada lokacin xa6ar namiji ,aike damarki ta wuce kawai duk Wanda yaxo kawai yafito ayi dashi kawai,nace kiyi hkr umma dan nasan yanxo ta fadomin wani abunda banshiryaba,Na kwana ina kukan bakin ciki,sunyi mgn da Abba dansu a shirye sukaxo dan harda kudin aurensu nan Abba yace yabasu babu shawara dani ko inaso,da safe Mlm Abdul yashigo take gaya masa yayi dan Jim yasha kunu umma tace kanajina kuwa Abdul ,yace wlh nashiga wani tunaninne,Allah yasanya alkairi umma Allah yasa gidantane yabasu xaman lfy umma tace ameen ngd sosai shikuma sai dariyar mugunta yake yi ,ni kuma ya kalleni yawani tabe baki sai kace yaga ma'kiyarsa,ko kallansa banyiba yace Salwa duk farin cikinne yasa ki hk ko gaisheni bakiyiba ,nace ina kwana ya Abdul yace baxan amsaba tunda saidana ro'ka ,banda rashin kunya irin taki salwa shimeye da baxaki dinga girmamashi kamar yadda kike yiwa xayyad,aikinsan umma bamatsayinmu daya da ya xayyad ba,tace hakane kam,danni wani lokacin idan kashigo tamkar shi dai dai kafishi tsayi,da gaske sai dai Allah yajikansa da rahma,yace amin dai umma,ni kuwa tunda akafara xancensa nafara kuka sosai,shikuma sai naga duk jikinsa yayi sanyi sosai,ya fice daga gidan da dauri danko sallama beyiwa umma ba,waike salwa beyasa kikeda raguwar xuciyane duk lokacin da akayi maganar xaiyad sai kinyi kuka,ki dinga yi masa addu,a mana,nace to umma,tace kinga ai kinsa dan uwansa kuka duk da dakakkiyar xuciya irin ta namiji,kimanta dashi a rayuwarki tunda kinsan baxai ta6a dawowa garekiba,idan har 'kaunarsa kikeyi to addu,a kawai yake bu'kata a gareki,nace to umma, Amman ni nasan baxan ta6a mantawa dashi a rayuwataba,tunaninsa kuwa harna bar duniya baxan daina ba,domin ya nunamin kaunar da baxan manta da itaba,
A haka rayuwa tacigaba,kudin aurensu dubu ishirin nidai babu wani farinciki da nayi tunda basansa nakeyi ba,shi kuwa ya Abdul idan xamu tafi school banda dariyar mugunta babu abinda yakeyimin,har cemin yakeyi wai yana tayani farin cikin aurena kuma da wannan gantalin da nakeyi ai gara na auri mashayin gashi kuma tantirin dan iska irina,nidai nayi masa shiru,mundan fara sabawa da mu,axxam dan naga babu yadda xanyi dashi,watanmu uku akasamana rana wata bakwai,hidima sosai ya Abdul yayi musu duk abinda aka basu shine yadauki nauyi ,munyi wajen wata biyar ,ranar wata juma,a daman alhamis ko juma ,a yake xuwa wajena,ya aika yaro ,nafito tunda nakalleshi nasan ransa a 6ace yake nima nasha kunu,nace masa ina wuni ya amsamin dagyar, ban sake yi masa magana ba,yace Salwa nadago idona a hankali,Ashe iyayenki haka suke ,so akeyi a minafinceni,to me sona yagayamin gaskiya,dan banida masoyi kamarsa,dan haka Salwa babuni babu ke har abada,nace to sai me,yace dan xanrufa miki asiri,yace banxa 'yar iska wadda ta saida mutuncinta a titi,kuma kice da iyayenki masamu masoyin da yagayamin gaskiyar halinki,ya fice a xuciye,nakifa kaina a soron nadinga kuka,nace yaushe irin wannan abun xai daina faruwa dani,idan ban manta ba wannan shine mutum na goma kenan,da suke kawowa suna kar6ar abinsu,Na mike da gyar ina kukan xici,dan nasan ban isa nagayawa umma yadda mukayi dashi ba,inda Allah yatemakeni tana cikin daki nadawo,nace umma nadawo,tace harya tafi nace wai sauri yakeyi,tace ai shikenan, da safe muna xaune saiga ya Abdul, umma ta mika masa kujera tace ya xauna, ya xauna tace ga kunu idan xaisha yace to umma, taciko Kofi me murfi ta ajiye masa a gabansa,da kuma wani karamin kofin da sikari da madara,yace umma karfa ki sangartani idan bansamu Wanda ta iyaba,yaya xanyi bayan nasaba dashi,tace daina irin wannan mgnar Allah ma xaibaka,yace to umma aikinsan matan yanxo babu abinda suka iya,banda yanga babu abinda suka iya sai jagwal-gwalo,umma tayi dariya,tace kaidai Abdul babu dama,tace to ko 'kauye xamu munemo maka yace a haba umma da kuwa kullum ta daku,yafara xubawa tace ya baka xuba madararba,yace umma banashan madara koda a shayi,sultan ne dai mayan madara,tace Amman idan yaxo nan nabashi baya amsa yace hk yake umma indai bani nace ya karbi abuba baya kar6a,tace ai yanada kyau hakan,tace kagama Na manta banbaka kosaiba,yace kinga nifa nakusa shanyewa,yace babafa umma,tace tunda yafita bedawoba,yace to a gaisheshi,tace xaiji insha Allahu,da yamma ina xaune inayin wanke -wanke ,sai ganin wasu mata nagani sunshigo suna masifa,Na mike da sauri nace lfy,ke kinga badake zanyiba da uwarki xanyi,tana inane umma tafito daga dakin da sauri,tace sannunku da xuwa sallah nakeyine,ta dauko tabarma ta shinfida musu,wadda tafara yimin mgn tace ba wannan ne yakawomuba,munxone akan wannan gantalalliyar yarinyarne,duk munji abinda ake 6oye mana,dayar tace to ai xancen duniya baya 6uya,umma tace harfa yanxo banganeba,dan munxo kar6ar kayane dan yace yafasa,baxai auri gantalalliyaba,umma tace kuyi hkr dan Allah duk abin bekai hakaba,gashi kuma baban nata baya nan kudawo da daddare,sai asan abinda xa,ayi,wadda tafi masifar tace babu inda xamu muna nan harya dawo,ko kuma bara a kirashi a waya,takalli da wata irin muguwar harara tace kirashi yaxo yanxo ana memansa agida,nace.
Inajin dadin yabon littafin nan da kukeyi ngd sosai Allah yabarmu tare๐๐ilove you masoya๐๐๐๐
๐๐๐ZAZZAFAN RABO๐๐๐๐๐๐
Na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani๐๐๐
๐คณtyping๐คณ
๐ฆpage 9๐ฆ
Ina godiya sosai da yadda kuke yabon littafin nan Allah yabarmu tare ๐๐๐๐
Jinjina ta musamman ga kannena maxa da mata Allah yabar mana xumuncinmu ameen ya Allah
Na shige daki gabana yanata faman faduwa,dan nasan nashiga uku yau a gidan nan,sbd tsabar xancen xuci ashe ba Abba nakirawoba Ashe ya Abdul nakirawo nace wai yaxo inji umma yanxo yanxo,Nakashe wayar nace yace gashi nan xuwa,ba,a wani jimaba sai gashi nan xuwa,umma tace sannu Abdul, yace yauwa umma kiran me kikeyimin Allah yasa lfy,tace au daman kai takira aini abbansu nace takira,yace umma lfy,tace wai iyayen yaron nan da yakesan Salwa ne sukace wai sunfasa,ya dafe kansa ya kallesu yace akanme ,wata ta tashi tace sbd yagane gantalalliyace,shi kuma yafisan nutsatsiyar yarinya,wadda bata ta6a gantali a titi ba,yasha kunu yace to munji ya isa haka,badai kudin dubu ishirin bane sai wasu gantalallun kayan sarana,wata tace eh din a haka dai akagani anaso,dan a yadda yake fada itace tasaka masa kukan tana sansa danta rasa miji yatemaka mata ya aureta ,sbd haka koma dai menene ya rufa asirin,ya Abdul yace wlh duk wadda tasake fadar wata mgna anan wajen mara dadi kotoce xata rabamu,tunda kayanku kukaxo kar6a ai xa,a baku,tunda sukaji hakan sukayi shiru da bakinsu,axuciyata nace Ashe matsoratane,yaxaro dubu ishirin ya mi'ka musu sannan yaxaro dubu biyar yace kuyi Na adai daita,yace umma a dauko musu akwatin ,tace to tashiga ta dauko musu tace to gashi nan ,dagyar tabude tagani ko an dauki wani abun,suka ga yadda suka kawo haka yake babu abinda aka ta6a,sai kuma kayan da yayimata Na ankon bikin 'kawarta da kuma kudin da yake bata idan yaxo,ya Abdul yace aisaiku fada ,dayar tace to tunda dai naga kunyimana mutunci saiku bada dubu goma,ya cilla musu dubu biyar saiku hada da kudin dana baku Na adai daita tunda naga abin naku harda sharri,kuma tsayawar da tayi ta6ata lokacin ta Allah ya isa dan banyafeba,tace kai kuma a suwa,yace ko,a gidan uwarwa yata6a yi mata ankon bikin 'kawarta oho,yace umma ko anyine bansaniba,ta girgixa masa kai dan tama kasa magana,yace kudin xance kuma aiba xata 6ata lokacin ta a banxa ba wannan dai taci bulus ,saiku San nayi kuma duk wandanasake ganinsa a kofar gidan nan saidai hukuma tarabamu ,marasa mutunci sai kace bamusan halin mu,axxam dinba,shiru kawai akayi,sudai tun asoro suka fara fadan raba kudin da sukayi 'karyarsa,suna fita umma ta fashe da kuka tace Abdul nagode Allah yasaka maka da alkairi,yace babu komai wlh kuma ki dauki wannan a matsayin kaddarar salwa mijinta yananan xuwa lokacine beyiba,ki barwa Allah komai tace to shikenan Abdul ubangiji yayi maka sakayya da gidan aljanna,yace amin umma,bara natafi gida idan abba yadawo xandawo tace to Abdul Allah yabiyaka,yana fita umma ta rufeni da duka tana xagina tsineminne kawai batayiba a wannan lokacin,kuka kuwa nashashi Wanda na dade banyiba ,a yadda nagirma nidai nasan nawuce wannan dukan ,to Amman ya xanyi Allah kayankemin wannan wahalar Allah ka kawomin mafita,Abba yana dawowa umma ta gayamasa ya dinga fada yana cewa wlh ko acin abokansane badani xaiyi ya huta da wannan masifar,tunda nice nake korarsu shima Allah ne yatemakeni bedakeniba,dan yaga irin dukan da umma tayimin,Na taso inata kuka,Na tsuguna a gabansa ina basu hakuri ,nace Abba duk hukuncin da kuka yanke a kaina xanyi muku biyayya ni kaina umma inasan nayi muku biyayya Na faranta muku ko waye xan iya aura dan kuji dadi a ranku kodani xanshiga wani mugun yana yin,kuyimin addu,ar Allah yabani nagari,sai naga gabadayansu jikinsu yayi sanyi Na tashi nashige daki duk jikina a sanyaye ko abinci ban iyaciba,naji kirjina yafara ciwo nasan ulsatace xata tashi,kafin gari ya waye nafita daga hayyacina,sai amai nakeyi sosai,ya Abdul ne yakaini Asibiti ,tun a mota yaketa gayamin maganganu masu xafi,harda cewa wai nidai ciki yayimin naketa wannan aman,gara tun wuri nagayamasa yasa a xubarmin tunkafin asirina ya tonu,nidai banyi masa mgn ba sbd inata kaina,kwantar dani sukayi sbd irin wahalar danasha,suka samin ruwa suka auna jinina yace kinga sbd tsabar tunani kinga abinda kika haifarwa kanki ko,tun kina yarinyarki kinsa hawan jini xai kamaki ko,yadinga yimin nasiha da kwantar da hankali,yakira Abdul cikin office dinsa,yace tunda naga kaine mijinta ,ya mike da sauri yace Allah yakiyaye ai daman nasani baxai wuce ace cikine da itaba,toni tunda nake ko rungume mace banta6a yiba ,bare ace nine nayi mata ,shidai likitan banda dariya babu abinda yakeyi ,yace lallai yarinta da dadi take,to wai kai dan kaga mace tanayin amai sai kace cikine da ita,ai akwai ciwuka masu yawa basai lallai cikine da mutunba,olsa tanasa amai,idan tayi yawa a jikin mutum ,to ita ga hawan jini yana neman kamata,likitan ya kalleshi to kai ka aureta mana dan kundace sosai,yasake xabura yace Allah yakiyaye koda a'kafa aka dauramin ita saina yage banasan ta wlh,idan naga mutumin axxikima yace xai aureta wlh saina hana shidai likitan ya tsaya yana ganin ikon Allah, yace kai kuwa meye hadinka da ita,makotaka da kuma temakawa iyayenta da nakeyi akanta๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ.
Yace toni kabani ita inaso yace a habadai Dr aikafi 'karfinta,yace a,a 'Dana me irin halinka xanbawa ,yace Allah yakiyaye ai sai Mara aji ,yace a a Abdul karfa wataran axo ana danbe dakai akanta,yace in Allah yayarda hakan baxata ta6a faruwaba a kaina ba ,shidai Dr dariya kawai yakeyi,yace to anemo mata abinda xataci,yace to Dr yana dariya shima yanayi.yana fita likitan yacigaba da dariya,yace kanata dawainiya da mutum sannan kanata aibatashi ai kyan Abdul suyi abota da nasir tunda halinsu daya,yamike ya koma dakin salwan yace ya jikin naki tace da sauki ,tace dan Allah Dr kasallameni banasan kwana a asibitin yace to baga yayankiba tace a a katemakamin ai nasamu sauki ya kalleta yace to sai abinda yayanki yace ,tayi shiru tarabu dashi ya kalleta yasan dauriya kawai takeyi dan tanajin jiki,Abdul ya bude kofar ya shigo da leda a hannunsa yace sannu Dr
Yace yauwa yadire ledar hannunsa take away ne kusan roba biyar ya bude daya yasa cokali ya mi'ka mata,idan kinga dama kici idan bakiga damaba ki xauna yinwa takasheki,ke kika sani danni ko kuka baxanyiba,kar kari muje mu binneki muna murna salwa ta mutu munhuta,Dr ya kalli Abdul din yana dariya sosai yace hukumar wannan Asibitin xataci tararkafa,sbd kana daya daga cikin mutanan da kake 'karamata hawan jini ,kainefa da kanka kakawota Asibiti danta samu lfy ,Amman kuma kana gayamata abinda yake tayar mata da ciwo,to nayi shiru tunda kafadi hakan,ya kalleta dallah malama dauka kici abinci danni ba bawanki bane nasiyo abu ki'kici shidai likitan banda dariya babu abinda yakeyi ,danshi a yadda ya fuskanci yarinyar bamata damuwa da abunda yake yi mata,ta dan garacin abincin a hankali gashi abincin da 'dan yaji,Amman babu damar mgn yanxo agayamata abinda xai daga mata hankali, bataci da wani yawaba sbd yajin abincin ,ya mi'ko mata lemo da ruwa shidai likitan kallan su kawai yakeyi suna bashi sha,awa,saida ya tabbatar da tagama da komai ,sannan yajuyo kan likitan, yace Dr bisimillah yace a a nawa yana office yana jirana,ko so kakeyi aci tarata a gida ,yace dan ka'kici sai kayi laifi ,yace sosaima kuwa ,wayar ya Abdul ce tayi 'kara ya dauka yace aiduk ga wadda tajimin na manta dashi ,dan Allah habu direba ka kawominshi ai kasan Asibitin da muke xuwa dasu mommy to sai ka'karaso ba a dadeba suka shigo sultan ya rungumeshi yana kuka shine uncle katafi kabarni ko,to yi hkr baxan sakeba,sultan ya kalleshi uncle nayiwa aunty sannu ya gyada masa kai,yace sannu aunty Allah yasawake ,ko kallan inda yake banyiba,kaga uncle bata kulaniba ko ,kuma nifa sannu kawai nayi mata,to karta sake kulaka mana ai kaima kahuta,suka tafa sukasa dariya kamar wasu sa ,anni,likitan yace gaskiya Abdul kanaji da yaronnan ,kuma kace min ba kayi aureba ,shidai Abdul ya dauko robar abinci guda daya yana bawa sultan a naki ,sannan ya kalli likitan yace munrabu da mamansa likitan yace 'karyafa babu kyau Abdul, ya kalleni yace ni sainagama da Salwa suke kama ,Abdul yace Allah ya kiyaye haba likita ya kake hadamin yaro da wannan banxar ni yarona me mutuncina ba irintaba,shidai likita yayi musu sallama ya tafi dan wannan abunda Abdul din yakeyi saiya hanashi aiki yayi musu sallama ya tafi,har dare ba a sallamesuba dayan likitan ya tafi sai wani yaxo yace sallama sai gobe,shi dai Abdul ko a jikinsa ,salwancema ta damu sosai,da abinda likitan ya fada,daman gado dayane a dakin sultan yayi bacci ya dorashi a gadon ,waishi besaba da kwanciyar 'kasaba,kuma babu Wanda ya isa ya takura masa,ni dai kawai jinsa nakeyi ,wata xuciyar ta dinga xugani akan na hantsilo yaron ya fado naga abinda xa ayi ,sai dai kawai narabu dashi ,shi kuwa kwana yayi idonsa biyu yana hidimar sultan ,likitan safe yana xuwa ya sallamemu,a kofar gida ya direni ya koma da baya da motar shida sultan, inajin sa yana cewa acigaba da xama da yinwa ,naga Wanda xai kaiki Asibiti kuma kicigaba dasa soyayyar namiji a xuciyarki wataran sai sun haddasa miki ciwon xuciya ,nidai idan dasabo nasaba dajin irin wannan maganganunsa,kodana shiga gidan umma kawai nagani Abba harya fita,nace sannu umma tace yauwa salwa ya jikin ,jiya naso xuwa nadubaki Abdul yace Na xauna babu wata matsala nayi xamana ,wannan yaron da kirki yake sai dai Allah yabiyashi ,koda Abba yabashi kudin sa kin kar6a yayi ,babu yadda Abba beyidashiba ya'ki kar6a, wai aishima yayan salwane ,dan xai iyayi mata komai akan ya faranta mata ,suka dinga yi masa godiya sosai dasa albarka ni kuma idan naxauna ina tunani sai kawai abin yadinga bani mamaki,gaskiya dai ya Abdul mayaudarine su duk a tunanin iyayena kaunata yakeyi tsakani da Allah ,basusan duk yaudararsu yakeyi ba ,duk maganar da tafito daga bakinsa ita yake dan'karawa mutane ,Ammansu su umma basu gane halinsaba ,koda yake ni kadai ya tsana sbd yadda ake fadar kirkinsa da girmama nagaba dashi ,gashi idan mutum yana ciwo yadinga tausayinsa kenan,ni kadaice baya tausayi ni yamace ya tsaneni baya kaunar ya bude idonsa ya ganni ,narasa abinda nayi masa,koda yake ga xargin da yakeyimin,ni kuwa Allah ne xaiyimin sakayyar 'kaxafin da yakeyimin ,da wuri yaxo muka wuce school kamar ko yaushe dai a get ya saukeni bayan ya sauke sultan ,daman shine laccar mu ta farko nashige Na xauna muka dinga hira da fauxee ,har take cemin kinyi shirin xana test din malam halifa kinsan shima babu daga 'kafa ,nace Allah ya kaimu goben ganin gobenshine wuyar