Showing 21001 words to 24000 words out of 26260 words
Chapter 8 - Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel By Aisha Umar Indabawa.docx
kashiga cikin gidan yace to ai daman khairiyyace tace nazo muyi wasa ,to karka sake in uncle yaji zai zaneka yace bazansakeba ma,shigowarsa kenan aka labarta masa ,ranshi ya6aci sosai dandai antaushe shine ,Amman sbd tsabar takaici har kuka yayi ,yafice da sauri mommy tadinga kiransa ko tsayawa beyiba ,tace tashi kabimin yaronnan kasan halin zuciyarsa ,yace rabu dashi kinsan yau anta6a masa shalelensa ni kaina narasa halin Alh abubakar yanada saka ido akan abinda babu ruwansa ,yadade yana gayawa mutane sultan shegene to ayau zan nunamasa matsayin sultan a wajena yafice daga gidan yanata maganganu ,itadai hajiya Aisha addu,a takeyi Allah ya yayyafawa wutar ruwa,tunda alh yafita a fisace tasan anta6o shine inba hakaba babu ruwansa ,abinda yaganine ya dagamasa hankali irin mutanan da suke wajen ,be dadeba yafarajin jiniyar "yan sanda nan da nan mutane suka fara guduwa sbd tsoron kar,a hada dasu a tafi dasu daga zuwa kallo ,Abdul yagani yaci kwalar rigar alh abubakar shi kuma sai borin kunya yakeyi waishi begayawa sultan hakaba sai dai idan a wani wajenne aka gayamasa,Amman yaza,ayi da jankalinsa yagayawa sultan irin haka ,Wanda yasan bazai iya dauke maganar ba ,sudai " yan sanda suka tasa k'eyar alh abubakar sukayi gaba ,shi kuwa Abdul shida daddy sa suka bisu a baya ,daga tafiyarsu "yan unguwar suka dinga cewa daman duk me surutu karshensa bazaiyi kyauba ,suka dinga fadar irin munafincin da yakeyi a cikin unguwar ,yana hada matan aure da mazajensu fada duk abinda zaifada ba alkairibane ,aka dingayimasa Allah shikara yau yahadu da gamonsa ,tunda rigima tahadasu da manyan mutane sai Allah.
Wani babban mutum yace aini alh abubakar abinda yayimin baxanta6a mantawa dashiba ,ina jos banagari yayimin waya wai iyalina kullum bata wuni a gida wai kuma yanaganin wasu k'artin maza suna shiga gidana wai nayi saurin daukan mataki sbd " yan unguwa sunfara maganar ,raina yagama baci banyi wani bincikeba nataho banyimata bayanin inakan hanyaba ,sai da muka sauka a tasha nakirata nace tayimin tuwo ,nacemin yau zandawone nace nimadai bansani ba tarabu dani ,yasake kirana wai yanzo yaga wani yasauketa a mota nace masa to kawai ,atake nasake kiranta nace tazo tabani mukullina sai tacemin naturo kofar nashigo a bide take ,da saurina nak'araso dan nakamata batanan ina shigowa tananan banga alamarma tafitaba dinkima yakeyi nidai koda tayimin sannu da zuwa ko kulata banyiba ,a haka muka dinga rigima da ita yanzon hakama tana gidansu ,ashema number tawama a hannunta ya kar6a yatura "yarsa khairiyya ,kunga aini yagama cuta wlh ,sai yanzo nake danasanin mak'otaka dashi Ku kuma ina mebaku shawarar bincike kafin mutum ya yanke hukunci ,mutane suka dinga Allah wadarai da halinsa ,sukuwa acan Abdul ne yaketa magiyar a kaisu koto kawai ,sbd gara ayimusu tsakani dashi shidai yayi nadamar abinda yayiwa yaron sai bada hkr kawai yakeyi ,dagyardai alh yahakura yace kuma yafita daga harkarsu tunda abin yazama hakan ," yan unguwa kuwa tsakaninsu mutunta juna nan dai "yan sanda suka sasantasu kowa yadawo gida ,ita kuwa mommy dataga Abdul yashigo ta kalleshi taga yana dariya ,tace yaya dai ,yace kinga yadda yayi muguwar nadama sai hkr yake bayarwa wai in Allah yayarda bazaisakeba mommy tace to yamasake mana mu bamushiga harkarsaba shine xaishiga tamu ,aini wlh yazamar mana annoba a unguwar nan ,shi ai ba,a ta6a fadar mugun halinsa ba,kuma ansan yana dashi ,ai saidai kawai Allah yashiryeshi ,cewafa akayi har yankankai yakeyi harda dakin da ba a shiga a gidan Amman banganiba Allah natuba ,shidai Abdul sai dariyar mugunta yakeyi ,yace wlh mommy sai kinga idonsa kamar mutumin arziki duk yayi tsuru- tsuru ,yace mommy ina mutumin nawa ,tace bacci yayitayi da yaci kuma yak'oshi nayi mamakin wayon sultan ,ai wlh duk Wanda yayi kuskuren sake gayamasa kotoce zatarabamu ,tace to Allah ma yakiyaye gaba ,yace ameen .
Azuminmu yau idan munkai koma ,to ak'a idarsu Abdul idan azumi yakai goma suna raban kayan abinci ga wad'anda basudashi to awannan karanma hakan take ,rabo sosai sukeyi habu shine dan aken kawai ,sai wata giggiwa yakeyi sai kace shine alh dan idan yakai Aiken akabashi tukuci kin kar6a yakeyi wai anraina masa hankali sai kace wani yaro ,aishima shekara iwar haka shine merabawa,sai dai yawancin mutane sunsan halin karyarsa suyitayi masa dariya.
Kuyi hkr da wannan
💖💖💖💖ZAZZAFAN RABO💓💓💓💓
💫💫💫Aisha Umar Indabawa💫💫💫
🌟🌟🌟marubuciyar littafin Meka Maidani🌟🌟🌟
📱Typing📱
🅿️ 1️⃣6️⃣
🌹🌹🌹ina godiya masoya littafin zazzafan rabo🌹🌹🌹
Gidansu Salwa kuwa abinda Abdul yasa akai saida yabawa kowa mamaki a "yan gidan shi kansa habu direba saidayace ranka yadade duka wannan din can za,a kai ,yace candin nace ka kai ai suna da bukatar abinda yafi hakan ,yace shikenan ranka ya dade ,nima dan Allah gidan da nake Neman aure nima atemakamin da dan wani abun nakaimusu ,to naji kakai kadawo sai muyi mgnar ,da saurin sa yadinga dauka yanafita dasu har saidaya nemi temakon ma aikatan gidan suka tayashi ,itadai Salwa dataga habu direba yanata shigo da kaya ,tace kai wai daga ina ne wai kaketa shigomana da kaya haka ,yace Abdul ne ya aikoni wai ayi azumi cikin wadata ba atsaya ana kame kameba ,tace me kake nufi fice dasu daga gidannan bama bukata ,yace a a kedai asha shayi me kauri a soya kwai a wadace idan sun k'arema ayi magana a k'aro wasu ,nidai haushi yakamani ,betsaya namayar masa da martaniba ,yayi gaba abinsa ,nace zanyi maganinka wlh dan dai mu talaucin namu bekai hakanba ,nashige ina gayawa umma tace duk inajink abinda kuke cewa,bara yadawo babu abinda muka nema muka rasa afannin kayan abinci ,yana iya bakin k'okarinsa abbanku danya faranta mana ,saida akasha ruwa sannan umma tagayamasa abinda yafaru ,yace kinsan koda ba ayi hakanba ba k'ar6a nakeyi ba ,bare anyi hakan ,yace mungode madallah abawa mabuk'atan da suka fimu ,yakira Abdul din a waya yace masa yazo yanzo kafin ashiga sallar asham ,yace masa to yana zuwa ,yashigo da fara,arsa yagaidasu umma ni kuma nagaisheshi ya amsamin da sakin fuska irin na munafikai in kuma a wajene kamar yaga makiyarsa wai namijima ya iya munafinci ,Abba ya galli Abdul yace naga kaya ngd sai dai ni banida bukatar komai ,dukdani talakane babu abinda bangama siyaba kafin azumi ayi hkr abawa wad'anda suka fini bukata ,Abdul yayi shiru sannan yace dan Allah Abba k'arkaki kar6a a wannan karan ,kaga ga bikin salwa yazo kuma ana bukatar duk irin wadannan kayan ,ainasan kanadashi kayi hkr ka kar6a ,yace kayi hkr Abdul nariga da narantse ,yace gaskiya Abba banji dadiba duk lokacin danayimaka kyauta saikaki kar6a karka damu Abdul ,adole Abdul yadawo gida yace da habu direba yaje gidansu Salwa yadauko kayan da yakai ,yace oga aina kai yace to nace kadawo dasu tunda sunce basaso ,shikuwa habu direba yayi saurin yin gaba yadda kasan ba,asan ransa yakaiba ,yana hanya sai mita yakeyi wai duk Wanda bashidashi yafiyin izgili banda girman kai abaka abu Amman kaki kar6a ,Allah yasani yabani sai kawai nakai gidansu budurwata nasakeyin darajama su dauka nima wani alhajin birninne ,ya kwada sallama nafito nace habu ya akayi ,yace kayannanne da oga yace nakawo yace abashi abinsa nadaka masa harara nace saika dauka ya kallini a wani wula'kance yace aishikenan tunda kunyiwa kanku,nidai najuya sbd basa,an yinabane ya wuce yafara daukan kayan sai murna yakeyi sai kace yanda akayimasa bushara da gidan aljanna ,ita kuwa umma bataji dadin abinda Abba yayiba ,sai dai batada damar yin mgn idone nata ,dan idan Abba yayanke hukunci saidai tazuba ido,dan taga Abdul beji dadiba sosai ,shikuwa,habu direba yana kaiwa akace ya wuce dasu cikin sito din gidan ,duk bejidadin abinba dan ba hakan yayi tsammani ba a tunaninsa za,ace yakai gidan surukan nasa ,yau take sallar dan yau kowa kagani a cikin farinciki yake tun Daren jiya ,umma tagama miyar taushenta dan Abba yakawo kajinsa da yawa da zabi ita kuma umma tayi tuwanta da waina da sinasir ,bata wani wahalar da kantaba wajen mik'awa makotaba dan bakar6a sukeyiba ,sbd suna ganin sunfi karfinsu ,Amman a wannan karan umma ta yanke hukuncin ta mik'awa gidansu Abdul ,tunda taga yanzo abin yaragu akan da ,tazuba a babbar kula tazuba a miyar a k'arami ,tace Salwa zuki mik'a gidansu Abdul ,nazuba mata ido tace haka nace miki Salwa ainaga yanxo komai yawuce nace to ,daman nayi kwalliyata irin ta "yan matan Jami,a ,ita kanta umma sai datace kai Salwa kinyi kyau masha Allah ,nace ngd umma .
Nadauki kular da hannuna dayar kuma narike a dayan hannun sake me marikice ,gabana sai faduwa yakeyi sbd raban danashiga gidan harna manta ,nayi sallama mommy ta amsamin da fara,arta tace lallai yau inada babbar ba kowa salwace a gidan namu ,Na gaisheta ta amsamin namik'a mata kular nace gashi inji umma ,tace to kice angode madallah ,najuya da saurina nace sai anjima tace kizauna mana Salwa daman suntafi masallaci saini kadai ,nace sbd kar umma tayimin fada tace zankaika mata nidai nace to kawai sbd banasan musu da babban mutum ,banwani dadeda zamaba suka dawo harda alhajinsu nasunkuyar da kaina nagaisheshi yace bakowa kikayi ,tace bakaganetabane salwace fa ,yace aikinsan rabandana ganta nadade sosaima ,shikuwa Abdul nagaisheshi yayimin banza ,sai mommy ce yace Abdul bakaji anayima mgn ba ,yawani juya da sauri au dani take mommy tayi masa dakowa tace bansaniba marar kirki ,shikuwa sultan yayi zamansa a wajen habu direba saidaya dade sannan yashigo ,yasha farar shadda babbar riga tasha aiki da kula da takalminsa sau ciki yayi kyau sosai ,anko sukayi da uncle din nasa ,yana shigowa lah aunty kece a gidan namu ni banta6a ganinkiba sai yau ,dan Allah kidinga zuwa nace masa to kawai ,namike nayi musu sallama nafito ,inajin tanata kirana nayimasa shiru ,ina zuwa gida umma tafarayimin fada Amman da nayimata bayani saitayi shiru nazuba abinci inaci gaskiya umma ta iya girki sosai ,shikuwa ya Abdul saidaya tabbatar da nafice daga gidan sannan yafito ,yazauna yanayiwasu umma barka da sallah ,ya ajiyemata rafar dari biyar yace ga barka da sallarki ga kuma Na daddy ,to mungode madallah Allah yakara budi ,yace amin mommy Na yace mommy mekika yi mana Na sallah ne ,tace nayi tuwo da miyar taushe sai alkubus da funkaso sai naman kaza danayi farfesunsa tace duk sunakan table ,sai waina da aka kawo daga gidansu Salwa ,yace lallai umma kinciri tuta da Salwa yashigo cikin gidan nan ,ni daman nasan aikota akayi da bazatashigoba ,yace kai mommy natafi naci abinci dan yinwa nakeji ,yace Abdul sarkinci .
Dan Allah kuyi hkr da wannan banida chagine
🌺🌺🌺ZAZZAFAN RABO🌺🌺🌺
💫💫💫Aisha Umar Indabawa💫💫💫
📱Typing📱
🅿️ 1️⃣7️⃣
🌹🌹🌹masoyana kuyi hkr da dadewar danayi banyi typing ba ,kunsan jiki da jini 🌹🌹🌹🌹
Shidai yana dariya yawuce kan table, yadauki alkubus daya da finkaso daya ,saiya bude kularsu Salwa yadauki waina guda daya ,yana cikin ci su mommy suka shigo ,tace lallai tunkafin ni da aka kawowa nabude harka bude kadauki rabonka ,yace a a mommy ninasanma da rabona a gidan danfa har zuwa nakeyi shan kunun gyada,ko nace tayimin dan wake ,ta kalleshi Ashe kana zuwa gidan ,yace sosaima ai tanada kirki gasan mutane ,ni tsaftartacema tafi girgeni komai nata tsaf dashi ,koda mommy ta tanbayi daddy meza,a zuba masa sai yace ayimasa irin hadin Abdul ,tace har wainar ,yace gaba daya zuba mana ,tana zubawa tana mamakin canjawarsa ,itama tazuba shikuwa sultan yana wajen habu direba ,sai dasuka kusan gamawa sannan yashigo ,akace sultan ga abinci yace yaci wajen habu direba ,mommy tace aiban aikamasaba ,yace daga gidansu aunty aka kawomasa shine mukaci tare ,Abdul yace to zomu k'ara yace nina k'oshi yace to shikenan ,ita dai mommy nagidansu Salwa kawai taci dan abincin yayimata dadi sosai ,suka gama kowa yatashi.
Sai da yamma yaje gidansu Salwa yabawa kowa barka da sallah ,dasunk'i kar6a,sai dayace atunanina yanxo munzama daya ,dan Allah Abba kudaukeni a matsayin yazid ,yadai dinga magiya sannan suka kar6a ,kuni da banyi tunanin zaibaniba yamikomin nayi gdy ,ya kuramin ido yace duk wannan kwalliyar ta nazir dince nidai nayimasa banza ,yaga surutunsa ya fice ,umma tadinga yabonsa da kirkinsa ,nidai nace tabdijan duk kirkinsa bekai yayansaba ,nace Allah yajik'ansa da rahma nan danan idona yaciko da kwalla ,nayi saurin gogewa dan kar wani yagani .
Koda nazir yazo da yamma yabani barka da sallah dubu biyar yashiga yagaida umma itama yabata kudi ,muna tsaye dashi saiga sultan nan harya canja wata shigar ta k'ananun kaya sababbi dasu sunyimasa kyau sosai ,daman shi kullum a hakan yake ,sultan yagaisheshi ya amsa da dariyarsa ,yace Salwa ina kika samo yaro mekama dake ,nace dan makotan mune ,yace Amman kamar tayi yawa nidai nasa dariya ,dazai tafi yabawa sultan dubu biyu yace sbd darajar kamar da yakeyi dake ,nagama sakamasa kayan abincin sallarsa da umma tace abashi ,mukayi sallama yace to sai gobe nashige gida da sultan a hannuna ,wasa wasa har muncinye wata shida ,dan yau sauran kwana talatin da biyu bikina ,duk wani shirye -shirye umma tagama yimin ni kaina har mamakin abun nakeyi ,hatta kayan dazansa yana hannuna sbd matsalar teloli ,dan ankoma kala biyu fauxee tafitar ,muna zaune da umma a tsakar gida wani yaro yayi sallama wai ana sallama dame gidan inji wani memotar kaya ,Abba yafita daman shigowarsa kenan ,suka gaisa dame motar ,yace daman inji alh Aminu ne ne yace akawomaka kayan auren yarinyarka Salwa ,yace wane alh yace makocinka yanuna masa gidansu Abdul ,shidai tsayawa yayi yana mamakin abun ,yace a gaskiya badai nan gidan yacemaka ba ,yace nan yacemin wlh ,yace to shikenan kace ngd masa sai dai azuciyarsa be yadda shidin akace yakawowaba ,sbd rabon dasuyi wata mgn dashi harya manta ,saidai zaiyi masa mgnar idan yadawo da magarba ,yasa aka bude shagon gidan aka xubasu ,saida suka hadu a masallaci yayimasa mgn kayan ,yace nasa akawowa "yata Salwa ne ,yace ngd sosai Amman nadade dagama siyamata komai duk dani talakane ,ya kalli abban yace kamanta komai dan Allah ,kakarb'i kyautar da nayimata,Abba yace to shikenan ngd Allah yabar zumunci ,kodaya koma gida yake gayawa umma yadda sukayi tace to angode Allah yasa albarka yace to ameen,bikidai sai sake k'aratuwa yakeyi dan yadda kowa yake gandokinsa abin har mamaki yake bani ,sauran yayyena da suka dade basuyimin hidimaba sai kawomin abin arziki sukeyi ,shikuwa Abdul siyayyar da yayimin abin abun tsoro acewarsa wai sunrage mugun iri a layi dole yakashe kudinsa da yasa dan sunrabu da annuba ,idai azuciyata gdy nakeyiwa Allah ga yanayin biki ga kuma jarabawa a gabana,tunda ashekarar 'karshe nake dole nadage ,anaya sauran kwana biyar bikina saiga wasu mata nan acikin mota ,umma tagaishesu aka ajiyemusu ruwa dalemo ,daya daga cikin su tace mudai bawani tashin habkaline yakawomuba ,dan Allah duk wani abunda muka kawo Na auren nazir dan Allah afito mana dashi ,karku nemi wata mgn daga wajenmu domin munji komai ,Allah yatemakemu yaro bashida hakkin kowa akansa kuma babu bakin uwa atare dashi ,ni kuwa harnafara kuka sbd nasan me hakan yake nufi ,addu,a kawai nakeyi Allah karya sake mai maitamin irin hakan ,domin idan hakanne to nafitar da tsammanin sake wani auren ,domin nasan duk Wanda yasake zuwa Neman aurena sai an hanashi Allah yayimin sakayya ,ita kuma umma dakin Abba tashiga tadinga daukomusu duk wani abunda suka kawo ,yana addu,ar Allah yabayyana Wanda yake lalata auren Salwa,tana tsaye suka dinga fita da kayan tana kallansu ,ni kuwa banda kuka babu abinda nakeyi ,wannan shi ake kiran naga samu naga rashi ,anacikin wannan abun akace nazo inji nazir ,nafita daga ganin idonsa kasan yana cikin tashin hankali ,yakalleni Salwa meyasa kika aikata hakan meyasa kikabari shedan yarinjaye zuciyarki meyasa kika 6oyemin lamarinki ,nace subarni Na aureki hakan ni inasan ki kome kikayi Amman sunki Salwa hawaye suka zubomasa inayi miki fatan alkairi ,Na kalleshi nace me akacemaka nayi ,yace Ashe kinta6a haifar shege bansaniba meyasa bakigayaminba yadda nake sanki zan iya rufamaki asiri,nace nazir 'karya akeyimin ,daga bayana naji ance wannan fa ko haryanzon 'karyar akayimiki ,juyawar da zanyi kawai sainaga sultan a hannun wata mata Amman bansantaba ,bamma ta6a ganintaba tace ko haryanzoma baki ganeshiba ,bansan lokacinda Na kwalla 'karaba sai ganina nayi a 'kasa a sume ,bantashi sanin inda kaina yakeba sai a gadan Asibiti, umma tana ri'ke da hannuna anayimin 'karin ruwa,ta kalleni tace sannu Salwa Allah ya yanke miki halin da kike ciki, nidai babu bakin mgn sai hawaye .
Likitan yashigo yace dan Allah adinga kiyaye duk abinda zaisata 6acin rai ,ko wani tashin hankali ,itadai umma binsa yawai takeyi dato ,dan itama daka kalleta kasan tanacikin wani hali dauriya kawai takeyi dan babu yadda zatayine ,yasake rubutumin wasu magun gunan,wasa-wasa sai danayi kwana uku a asibitin sannan aka sallamemu,nidai banida abinyi sai kuka ,gashi "yan biki harsun fara zuwa barimma " yan uwan umma daba ,a kusa sukeba duk sunzo,wa"yandama basusan abinda yata6a faruwa daniba kowama yasani ,a haka akamayar musu daduk wasu kayan su dasuka kawo,shikuwa nazir tunda ga ranar bansake ganin saba ,naji dai dance bashida lfy,kuma anbashi "yar uwarsa a ranar da akasaka a ranar za,ayi ,nidai naga samu naga rashi ,ubangiji ka kawomin dauki dan sanka da annabin rahma,yadda abbanmu yashiga tashin hankali ,hakama gidansu Abdul dan mommy sa harda hawayenta ,shi kuwa Abdul dariya yasa duk da yaji tausayin iyayenta ,wai itace tayiwa kanta dabata kare mutuncintaba daman abinda ake gujewa mace kenan da namijine da tuni yamanta yayi aurensa ,wani sabon 'kuncin gidanmu yashiga datuni sauran kwana biyu bikina babu yadda zanyi sai gdyar ubangijina ,da daddare Abba yayi kirana yace kiyi hkr Salwa komai daga Allah ne ,lokacin kine beyiba kidaure kicinye wannan jarabawar ,nidai nayi shiru banda hawaye babu abinda nakeyi yace kiyi hkr kije ki kwanta saida safe ,nace ngd Abba, inajin hirarsu umma akan tausayin da nake basu ,umma tace babu komai Allah yana sane da ita,yace ni zuwan inna