Showing 12001 words to 15000 words out of 26260 words
Chapter 5 - Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel By Aisha Umar Indabawa.docx
,yashigo yanata xuba 'kanshi sai dariya yakeyi matasan ajin sai xugashi sukeyi sai babban yaya ata6aka a ta6a masifa ,Allah yabarmana kai ,shidai sai dariya yakeyi ,yana cikin yi mana laccar sai yadaina yashiga wata mgnar "yan matanmu inayi muku nasiha a koda yaushe kudinga kare mutuncinku,dan ita mace abar tausayice ,dan Allah kugane kulura kumaida hankali akan karatunku dan yanxo shine gatanmu yanxo,bara nayi muku misali da wata yarinya ,saida tagama xubar da mutuncinta sannan takesan tayi aure Amman abin ya faskara,gashi San auren takeyi kamar ta kai kanta,duk Wanda yaji halinta saiya gudu dan Allah a dinga kame kai " yan matanmu,holl din yayi tsit kuwa yana jinsa,ni kuwa tunda yafara nasan dani yake dan dai babu halin yin mgn ne,Na yanke hukuncin gara kawai nafita,dan nasan ba 'karamin aikinsan ba ne yafadi abinda yafi hakan a kaina,ko yace musu nice,yace wataran xan kawomuku ita har nan kuganta kuyi mata nasihar ta canja halinta kotasamu mijin aure kodameso a cikinku,akasa ihu ,Na mi'ke da sauri memakon nafita ta inda dalibai suke fita sai kawai namike Nahau matattakalar da yake nadinga tafiya inata yanga dan ayau sai nanuna masa macema da iya kissarta,duk namijinda yake ta'kamar baya kula mace mara kamun kan da shiba dan iska bane ,kuma bega macen da ta isa taja ra,ayinsaba ,tunda nafito yaxubamin ido ,yakasa dauke idonsa a kaina,Na bangajeshi Na wucewata ta inda yake fita,.
Wannan page din mexafine ina San wannan littafin Na xaxxafan rabo ina godiya
080 60812041๐
๐๐๐๐๐ZAZZAFAN RABO๐๐๐๐
Na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani๐๐๐
๐คณtyping๐คณ
๐ฆpage 10๐ฆ
My whats app number 081 60812041
Ina matukar jin dadin yadda ake bibiyar wannan novel din Allah yabarmu tare masoyan xaxxafan rabo๐
Shi kuwa sai sosa keya yakeyi ,nan danan ya fice daga holl din da mugun sauri dan kunyace ta rufeshi sbd irin kallan da yabita dashi kome ya kaishi ohu ya daki kansa da karfi,su kansu sauran mutanan holl din mamakin abinda salwa tayi sukeyi ,dan sunsan Salwa da kunya da kawaici gashi batasan abinda xai jamata matsala a mkranta fauxee ce tafara xuwa inda take saune tace salwa kinsan kuwa yau abinda kika aikata,fauxee ina sane wlh abinda yakeyiminne yayi yawa wlh ,tunda ya daukeni yar iska xan nuna nasa ni babbar "yar iskarce ni ,bashida wacce xaiyi misali da ita saini ,dukfa abinda yagama fada danifa yake ,kuma bakisaniba irinsu sune tantiran " yan iskan ,danma yaga ana rabuwa dashine ni kaina banta6a xatan xan iyayi masa hakaba,har xuwa kallona aka dingayi waiga wadda taso ta rungume Mlm Abdul ,nidai saina dinga 6uya duk inda nasan mutane xasu ganni ita kuwa fauxee dake bata rabo da abin dariya wai wlh mun burgeta kuma mundace dama ya aureni ,nace bakida aikin yi ke kina ganin xan iya auren me wannan mugun halin Allah ya kiyaye ,saida akakusan tashi saiga aikensa wai naxo ,nace to ina xuwa,na share Na rabu dashi,nace da fauxee ni xan wuce gida ,tace kawai ki bari ya Muhammad yaxo saimu wuce tare,nace kenifa baxan tsaya laccar karsheba ,sbd ya Abdul nemana yake yi,tace nima bara mu wuce tare bara Na kira ya Muhammad din tace to,kinsan yaufa ana rana muyi sauri karfa yaritsani ,yace mata yanama cikin mkranta yaxo wajen nauwara,yayi mana kwatancen inda yake ,a tsaye muka sameshi sunata hirarsu harda dariya ,ni dai kawai sun burgeni sosai,natsaya ina kallan su dan bansaba ganin kahaba ,muka gaisa ya kallemu kunxo kawai xaku takuramana,muka sa dariya muka nufi inda ya ajiye motarsa ,iri daya guda biyu sak babu abinda yaraba kodan a firgice nake ne oho,Na wuce fauxee dan ita ta tsaya da wani suna mgn ,dan saurin da nakeyi karya tarfani ,na bude gaban motar kawai nashige ,kawai naga anxuge Gila's din motar gaba daya na juyo da saurina muka hada ido dashi ,yace a tunanin ki duk takunki bansaniba, harni xanyi kiranki ki'ki xuwa baki isaba wlh salwa kinyi kadan to ina kike shirin xuwa yau ,yau jarabar bin maxance ta tashi kenan ,ai wlh salwa abinda kikayi kin bani mamaki wlh sosai ma,acikikin dubban jama,a ki kunyatani ,kixubarmin da mutunci ,to aniyarki ta biki ,in Allah ya yarda baki isa kija ra,ayinaba ,wato da banyi saurin kaucewaba rungumeni kikayi niyar yikenan,Na juyo da sauri ina kallansa ,yayi saurin kautar da kansa,daina kallona dan wannan idon naki yana isa mutum yashiga wani hali,nayi saurin sun kuyarda kaina .
Yaja motar mukabar wajen ,yace kinga jiki ba irin na wandanda kike ma,amala dasuba ,fata kamar ni nayi kaina ,ke barama yau nagaya miki Salwa ,nifa da wuya nace inasan mace saidai tace tanasona ,mace daya nasan Na furtawaso itace Islam ,kuma in Allah ya yarda itace matar aurena ,ya kalleni yasa dariya yace koda yake da yawan maxa ance kece kikeyi musu fade bawai sune sukeyi mikiba ,bansan lokacin dana kalleshi ba ,yace to karya nayi miki ,koba hakan bane "yan mata kowafa yasani yasa dariyar mugunta ,hawayene sosai ne ya dinga xubomin,nace kanji tsoron Allah kadaina yimin irin wannan sharrin ya Abdul mutuncinka yana ta raguwa a idona ,idan baxaka fadi alkairiba to kayi shiru da bakinka ,ban cancanci wannan xafafan kalaman daga bakinkaba tunda kasan komai melaifina ya Abdul ,sai naga jikinsa yayi sanyi sosai be 'kara yin maganaba harya saukeni a 'kofar gida, nashiga gida tace waye ya kawoki nace ya Abdul nayi mata sannu da gida Na wuce dakina na dinga tunanin duniya ina kwance nace banda sharrin ya Abdul yata6a jin inda mace tayiwa namiji fa'de ko kuma salan sharrinne yaxo da hakan ,umma tace me kikeyine a dakin nace kwanciya nayi ,tace to kiramin Abdul a waya idan beyi nisaba ,yaxo yaci ,'dan wake tunda yanaso nace ni wayata babu change to dauki tawa ki kiraminshi sako kawai natura masa akan umma na kiransa idan beyi nisaba ,sallamarsa kawai naji yana cewa umma Ina wuni ,tace lfy lau ya aikin naka yace lfy wlh ,yace umma gani Salwa tace kina kirana ,daman 'dan wake nayi nasan kuma kana sansa shine na ajiye maka ,yace yauwa umma kamar kinsan daman yinwar nakeji ,wata yarinyace ta chajamin kai a mkranta ,shine harna manta da yinwar cikina ,tace Allah ya kyauta sai anayi ana hkr da dalibai ,yace gaskiyane umma ,kinga sbd tashin hankalin yau harna fara tunanin barin makarantar ,dalibai matsalane dasu barin wata guda daya tana wahalar dani ,ta mi'ke ta xubo masa ta ajiye masa a gabansa yace ngd umma ,yace kinga dalibifa guda daya saiyasaka hawan jini da ciwan xuciya a kaika lahira baka shiryaba ,ita dai umma dariya kawai take yi masa abincin da yaci kuwa bana wasaba ,inajin umma tanayi masa nasiha akan hkr,ai kuwa umma munayi sai dai mu'kara akan Wanda mukeyi .
Yayi mata sallama ya tafi ,tunda ya fita take yabansa nidai har mamakin yabon da take yi masa nakeyi ,wata irin hidima yakeyiwa gidanmu rabon da Abba yasiyi kayan abinci harna manta ,ya Abdul ne yake siya komai da komai tun Abba yanakin kar6a harya hkr sbd nacin da yakeyi masa ga biyayya sai kace dan cikinsa,duk duniya ya Abdul babu abinda yakeso sama da doki dan duk wani wajen da ake ajiye doki yasani dan har wajen kiwon dokuna yake dashi ,idan xa ayi kilisa yara suxo suyita ara ,kowa yasan shi mayen dokine ,dan abokansa mayendoki suke cemasa dan tun yana karamin sa, to gashi dansa sultan yagadoshi ,dan duk inda yaga doki ya dinga murna kenan yana tsalle ,wajen dokunan Abdul kuwa kullum sultan yana wajen a xaune ,saida Abdul din ya gane yasa habu direba ya dinga kula dashi sbd karsu harbeshi ,bikin rahma xamuyi wannan satin ,tare mukeyin karatu da ita ,duk tabimu gidajenmu ta raba mana kati ,ni sbd tasan irin tsananin da aka yimin a gidanmu ,ta nemi alfarmar umma dan Allah tabarni naxo bikin tace to rahma xanbarta ,sai dai bandakai dare a waje tace to umma ai wani abun sai dare ake farawa kamar fatin "yan mata ,ai SBD babanta ,tace a ro'karmanashi dan Allah umma ,tace shikenan, ranar kamu fauxee CE taxo waimu tafi,tace da umma xamu iya kai bayan isha umma dan Allah ,to Allah ya kiyaye kuma Ku kama mutuncin kanku ,muka amsa dato umma ,murna rahma tadingayi sbd umma ta barni naxo ,ina ganin lokacin da xamu wuce Mlm Abdul shida sultan akan mota sunyi shiga iri daya da 'kananun kaga sunyi kyau sosai ni kaina abin yabani mamaki da naga sultan yana dagamin hannunsa ,nima saina tsinci kaina da daga masa nima ,ina kallan yaron yanata murna ,shi kuwa Abdul kallo daya yayimin ya dauke kansa yasha kunu, nima nasha kunu na dauke kaina ,bayan tafiyarsu ya kwalawa malam habu direba kira ,yace yi sauri kabimin motar can data wuce salwace a ciki ,Mlm habu kuwa ya arta a guje ,daman abinda yakeso kenan bare kuma ansahi ,munafikine nakin karawa bare kuma ansahi daman yadade yana bibiyar lbrn salwa ,Amman babu fuska a wajen Abdul, suna gaba yana binsu a baya ,inda Allah yatemakeshi sun dan tsaya kara mai amota da babu yadda xa ayi yakamosu ,a kundila suka tsaya ,shima yayi parking din motar nesa dasu har yaga inda suka shiga da alamama kamar biki akeyi ,yajuya ya gayawa uban gidansa ,sbd tsabar Sharrin Mlm habu sai cewa yayi wai yaga kamar sun sake shiga wata motar da maxa a ciki,nanda nan ya sauko daga motar ,yace sultan koma gida unguwa xani ,yace uncle nima xani dan Allah ,idan kabarni a gida kuka xanyi ,yasa shi a motar yatayar sukabar layin duk Wanda yagansu saiya birgeshi shi kuwa sultan tamkar dan larabawa ,ya tsaya a kofar gidan da akayi masa kwatance sai yaga ai gidansu rahma ne yata6a rako abokinsa Ibrahim ashema bikinsane,dadai beyi niyar xuwaba amman yaxama dole ya halacci bikin dan yasan halin samarin yanxo ,kuma gashi Salwa xata halacci bikin gara yasa mata ido ,ya daga wayar yakira Ibrahim yace a ina xamu hadu ,yace muhadu a gidansu amaryar ina hanya to ina tsaye a kofar gidan masu ina jiranka,akan mota suka tarar dashi da sultan duk sauran abokan namu suka dinga mamakin ganinsa wai lallai yaciri tuta yana da sa a ,kuma yaciri tuta ,shi kansa yasan xa,ayi babar harka wajen kamun aka nufa ,banta6a xatan ya Abdul xaije wajen,harkata Na dingayi ,kayan danasaka yayi matukar yimin kyau ,material ne yallo,sai nayi mata hadin blue ga dinkin ya xaunamin nasa takalmi me tsini ni kaina nasan nayi kyau sosai daman atamfa nasako da xamu taho shi kuma nasakoshi a jakata watace da taxo yiwa amarya kwalliya tayimin sbd munyi hira sosai ,nasake a wajen inata harkata SBD naga tabamu muhimmanci nida fauxee, wajen yayi kyau sosai ya burgeni ga amaryar tayi kyau sai sheki yakeyi ,rawa sosai nakeyi akuyar daure tasamu sake,abokan ango kuwa sai xubamin naira sukeyi,ni kuma sai rawata nakeyi,a tsanake dagowar da xanyi muka hada ido da ya Abdul, yanata kallona yana dariya da alama nagama birgeshi besan naganshi ba ,sai nunawa sultan ni yakeyi kaga aunty can jeka wajen ta ,yace bakaga yadda take rawaba daman ta iya rawa haka aunty ,Abdul yace kagantadai tanata yin rawa a cikin mutane ,sultan yace ainasan kaine ka koya mata yin rawar yace kayimin sharri sultan yaushe kaganni inayin rawa to kaima yau kayi mu gani dan Allah uncle, so kakeyi ace tafika iyawa xumuje muyi tare da aunty kayi mata likin kudi itama to tsaya ango ya shigo sai muyi kaji yaron kirki,ita kuwa tunda ta ganshi ta shiga hankalinta dan tasan saita fuskanci wulakanci daga gareshi,ta nemi waje ta xauna tayi tagumin dole,fauxee da kida ya rinjayeta taxo tajamin hannu akan mukoma fili ,naki yadda data gaji ta tafiyarta ta barni.
Kiyi hkr da wannan kaina yana ciwo.
๐๐๐๐๐ZAZZAFAN RABO๐๐๐๐na Aisha Umar Indabawa ,marubuciyar littafin Meka Maidani ๐๐๐
๐ฑtyping๐ฑ
๐ฆpage1๏ธโฃ1๏ธโฃ1๐ฆ
Bissimillahir rahmani rahi.
Dan Allah kuyi hkr kunjini kwana biyu, rasuwa akayi min ,ina fatan kowa yana yana cikin koshin lfy .
Naji dadi sosai da bibiyar littafin nan da kuka dingayi Allah yabarmu tare๐
Duk abinda nakeyi yanxo yana kallona ,axuciyarsa yace lallai wannan yarinyar da xa a barta daba 'karamin hatsari xata jawowa iyayentaba ,Ashe daman batayin abu dan Allah wato daga ganina ta nutsu ta koma gefe ta xauna ,kamar mutuniyar arxiki ,lallai duniya tana rudar mutane ,sai da ango da amarya suka shiga yaje yanayi musu liki da Dallas ,ya kuma mi'kawa sultan ya dagashi shima yanayi musu ,bayan yafitone yaxo dai dai inda salwan take xaune ,yace 'yan mata babu kudin likine ,yaxaro a aljihunsa ya mika mata ,yace ayiwa abokan harka liki tunda duniyar xama kikaxoyi ,yaja hannun sultan sukabar wajen da alamama kamar ya gama xaman wajen tunda naga sai faman duba agogo yakeyi ,takwas saura minti biyar nagani ajikin wayata ,nan danan hankalina yatashi namike da sauri ina Neman fauxee ,nagaya m,ata nifa tafiya xanyi ,tace da Allah kibari bayanxoba ,daman ita fauxee akwai San bidi a wayata naji tana 'kara nadauka ,saijin ancemin,duk wata yarinyar arxiki yanxo ta nufi hanyar gidansu ,wadda kuwan takesan shanawa saitaita xama ,idan kinada niyar tafiya gida sai a temaka miki ,idan kuma anan xa a rage dare ,sai nace dasu umma surefe kofarsu ,kincemin anan xaki kwana .
Da sauri nasuri jakata nafito ko tsayawa yiwasu amaryar sallama banyiba,nasan dai nace da fauxee natafi dagamin hannu kawai tayi dan tasan baxan iya tafiya ni kadaiba ,sbd yanayin unguwar ,gashi kuma tasanni da tsoron tsiya gashi unguwar babu mutane sai kayi tafiya me nisa kafin kaga wani ,a xuciyata nadinga godiya danni temakona ma yayi dan komai xai iya faruwa a wajen ,naje kusa dashi nace ngd da temakon da kayimin ,ko kallona beyiba bare nasamu mgnar arxiki ,yace da sultan yashiga mota ,nabude gidan baya naxauna nayi tsuru dani kamar munafika ,tunda muka fara tafiya becemin komaiba shida sultan kawai suke hirarsu a kofar gida ya sauke ni nashige cikin gida da murnata ,nasamu mafaka dan nasan idan nace dashi muke baxa ayimin fadaba ,ina shiga kuwa tarifeni da fada nace umma ya Abdul ne yace natsaya mutaho tare sbd yana cikin abokan ango tace to ai shikenan tunda kuna tare kinci sa a abbanku be dawoba dan nasan da yadawo saimunsha fada dagani harke din nace Allah ya kiyaye ,washegari yini da kuma dinner da daddare to Amman yini kawai xanje dan nasan dinner tafi karfina da wuri fauxee taxo har tanayimin tsiyar wai jiya ko sallama banyi mataba sbd jikina yana rawa naga mala,ikana ,nace kinmanta dai lkcin da nayi miki sbd hankalinki yana wajen rawa ,nace kedai wlh fauxee kirage san bidi a ,tace to ke karkiso nace nifa babu wata dinner da xani ,jiyama dan ya Abdul yarufamin asirine da bansan yadda xanyiba ,tace kawai dai tsoro ya hanaki sakewa ,gashi kuma kinyi kyau Salwa kinga kuwa yadda kika gigita maxan gari ,nace xugani dai fauxee ,tace ke wlh da gaske nakeyi ,shi kansa Mlm Abdul din ya dinga kallanki kamar wani tsohon maye nace wannan kuma kinyi masa sharri ,tace lkcin da kike cikin fili ya dinga kallanki yana dariya damun hada ido dashi saiya gintse fuskarsa kamar beta6a dariyaba ,nifa har mamakin kallan daya dinga yi miki nadingayi Amman dake yafini wayo saiya nuna kamar bake yake kalloba nace nidai duk abinda xakice bayadda xanyiba tace to ai shekenan,wajen karfe shidan yamma nafito xantafi amaryar tanatajin haushen tafiyar tawa nace sbd kar umma tayimin fadane jiyama bakiga fadan datayiminba tace to shikenan Salwa ngd Amman dan Allah gobe kixo kai amarya nace mata to amarsu Allah yasa tabarni ,mun taho da fauxee xata rakani bakin titi nadau mota ,sai kawai ganin mota mukayi a gabanmu ya xuge Gila's din motar yace ke ina xaki ,nace gida xani sbd naga dare yakusa ,yasha kunu yace kin kauta Allah yasa inda kikace xaki nufa ,ba inda aka saba xuwaba ,
Tace to Salwa nixan juya tunda ga Mlm Abdul kuntafi tare yace a a tsayata aisaita halacci dinner, nace a a wlh umma tace karnakai dare yace a a gantalalliya garadai a tsayadin ,nayi saurin tare a dai daita sahu ,ya fito da sauri ya sallameshi ya kalleni yasha kunu idan kinga dama sai kishiga a kaiki gidan tunda yau gantalin ya isheki ,koda yake nifa sainaje dinner sbd ina daya daga cikin abokan ango yace ke fauxee shigo mukarasa gidan saita shirya fauxee tace to ai bataxo da shirin xuwaba yace to meye ai saitaje haka,koda yake kasuwa take nema koxa a samu Wanda xai taya idan bata xubar masa da mutuncinsaba dan kuwa duk Wanda yasanta inyaga mutum da ita to sunansa mara kamunkai ,nima da nake yawo dake ansan nafi karfin ajikinki kodame gadin gidanane Salwa yafi karfin ajinki ,itadai fauxee tsayawa tayi tana kallan ikon Allah waishi wane irin mutum ne banda fadar mgn babu abinda ya iya ,gashi idan yaxaro wata mgnar baya tunanin mexata haifar ,ita kuwa Salwa tsayawa kawai tayi tanajin irin maganganun da yake gymata ,haka tahakura suka koma da fauxee amarya ta gansu ta dinga murna tace Allah dai yayi saikinje wajen tunda bakiyi shirin xuwaba ,ga wani material da aka dinkamin kinga kuma shegen telan nawa yayimin yayimin kadan kidauka kawai nabar miki ni kaina nasan yayi kyau ga dinkin ya dace da kayan riga da siket ne Amman danasaka saiyatashi kamar doguwar riga naci daurina kamar gwagwaro nayafa karamin mayafi daman takalmina me tsinine danni inasan takalmi me tsini ,ina fitowa na nufi mortar tasa sainaga kamar beganeniba sai nace ya abdul nashiyo ya kuramin ido yace Salwa yanxun abin naki har yakai da arar kaya ,wlh kincuci iyayanki dan banga abinda suka rageki dashiba duk wani kokari suna duk