Showing 3001 words to 6000 words out of 23304 words

Chapter 2 - BASMA by Ummu Maher (miss green).txt

21 Jun 2024

4455

kurma ce._




Wattpad user name
Rabiatu333


Arewabooks
rabiattu0444




*Matso kuji👂🏻*


mu kasance masu rintse ganinmu da jinmu yin haka zaisa mu ragewa kanmu zunubi musamman yanzu da mutanen duniyar suka taƁarƁare,Allah ya tsare mana imaninmu amin.


----------------------------


5⚪6




. . .tafiya na ke cikin nutsuwa na saka hijabina kalar ruwan makuba,kasance wa ta mai hasken fata sai hijabin ya yi min ƙyau sosai,dai dai ƙwanar makarantarmu wata mota ta shawo ƙwana da gudu na yi gefe don saura kaɗan ta bigeni,tsoro ya shigeni na kama makyarkyata saboda tsoro bakina yana rawa.


dai dai lokacin na cikin motar ya fito yana faɗa na rufe fuskata don tsoro,Salimat ma alokacin sun taho zasu tafi islmiyyar don ita daman sai ta gama biyawa ƙawayenta na iska sannan suke tahowa ita kuma Hafsat ba tada lafiya.
Ai kuwa ganin wannan mai motar yana faɗa sai itama Salimat ta fara faɗan ƙawayenta na biye ta."Hmm wannan yarinyar ta saba wannan rashin mutuncin da ma ka bugeta ka buge banza don daman musaka ce,bata ji kurma ce don haka ka ga sai ta dawo babu hannu babu ƙafafu babu ido musaka sak".


wani tsananin tausayi ne ya kama Ahmad ya kalli inda Basma take ta takure kanta sosai saboda tsananin tsoro da fargaba,a take yaji yarinyar ta ƙwanta masa saboda ko da ganin yadda Allah ya yi ta haƙiƙa ya yi mata baiwar da ba kowa ne ya santa ba.
Kasa ƙarasa tunanin nasa ya yi ganin fuskar Basma yaji numfashinsa ya kusa ɗauƙewa.ga ta dai kurma amman Allah ya tsara mata halitta mai ƙyau da tsari babu wanda zai ce kurma ce saboda yadda Allah ya tsara baiwarsa.


Ta kowa ya yi a hankali ya ce"yi haƙuri kinji wallahi ban san ba ƙya ji ba".ya haɗa hannayensa alamar ban haƙuri.a take fuskar Salimat ta sauya don ganin mutumin ya biyewa Basma yana ta wani rawar kai,gashi ƙyaƙƙyawa dashi ɗan manya don daga ganinsa kuɗi sun zauna masa sosai.
Cikin fushi ta yi hanyar makarantar ƙawayenta na ta ƙara zuga ta,ita kuma tana ƙara hawa kamar ko gi.
Babu yadda baiyi da Basma ta faɗa masa inda gidansu ya ke ba amman taƙi,ƙarshe ma ta yi wucewarta makaranta,jikinta sai rawa ya ke.
Wani yaro ya samu ya tambayesa ina ne gidansu Basma tiryan tiryan yaron ya rakasa,Ahmad ya zaro kuɗi ya bawa yaron,cikin murna yaron ya ce"na gode".
"don Allah shiga nan gidan kace wai ana sallama da maigidan idan yana nan kaji"?cikin murna yaron ya ce "to".sannan ya shiga gidan.
Allah ya taimaka lokacin Alhaji yana Alwala ya shigo ya ce"wai ana sallama da maigidan".

To Alhaji ya ce sannan ya fito,hango mai danƙareriyar mota ya yi yana mamakin wannan waye?donshi babu wanda sukayi dashi zaizo wajensa.


Bayan sun gaisa Ahmad ya ce"daman Baba zuwa na yi in nemi izininka wajen neman aurar ƴarka don kada in tsaya da ita ba tare da anyi min ixini ba,idan muka daidaita sai in turo magabata na."


sosai yaji daɗin jin maganar yaron don dama haka addinin musulunci ya tanadar mana idan ɗayanku zai nemi aurar yarinya kafin ya fara tsayawa da ita to ya nemi ixinin iyayenta.

"Wacce daga ciki ɗan samari"?.
"baba yarinyar kurma ce amman ban san sunanta ba?".


wani murmushin jin daɗi Alhaji ya yi sannan ya ce"to to Basma zaka ce min yarinyar kirki indai Basma ce na baka izinin tsayawa da ita don kaima na yarda da hankalinka da tunaninka don haka babu komai na yarje maka,idan kuka sasanta sai ka turo iyayenka,amman ni mariƙinta ne Babanta yana maiduguri da zama idan cen ɗin zakuje ma babu komai,mudai fatanmu kariƙe mana Basma da amana don marainiya ce".

"Babu komai Baba insha Allah bazan taɓa tozarta Basma ba ina fatan Allah yasa ta soni kamar yadda na ke sonta".


fatan alheri Alhaji ya yiwa Ahmad sannan ya ɗakko kuɗi a mota ya bawa Baba masu yawa yaƙi karɓa dole ya mayar dasu cikin motar.


Babu abinda ya ɓoyewa mama ta dinga murna tana sanya alheri,babu yadda Alhaji ya iya dole ya faɗawa Hajiya Sara.

Ranar ƙwana ta yi bata yi bacci ba saboda tsabar baƙin ciki da kuma hassada,da sassafe ta fara shirin tafiya ƙyauyensu don baza ta yadda tana ji tana gani wannan kurmar ta samu miji ƴaƴanta basu samu ba.












*don Allah kuyi haƙuri typing ya yi min yawa shiyasa na yi kaɗan*




*miss green ce*
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: BASMA:: https://arewabooks.com/book?id=62d10b4de4924f3d434fb605




_*🔖BASMA*🔖_


📄Littafi na 1




*UMMU MAHER(MISS GREEN🍏🍀)*


_Noticed🛐:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._




https://facebook.com/groups/943534712916776/


Wattpad user name
Rabiatu333


Arewabooks
rabiattu0444




*Matso kuji👂🏻*
Mu rage yawan cin naman mutane domin yin hakan yana haifarwa rayuwarmu tangarɗa sosai,kuma yana rage maka ƙima har awajen Allah.
------------------------------


7🟢8


. . .Abin tsautsayi Hajiya Sara ta yi hatsari a hanyar garinsu,ina zaune ina yankan salad sai ga Maryam ta shigo kitchen kai tsay,ta shaƙo min wuya tana ce wa"shegiya mayya kin lashe mana kuruwar uwarmu yanzu gashinan ta yi hatsari akan hanya wallahi bazamu yarda ba,daman tunda za ta yi tafiya ta ce ta yi mafarkin kin biyota tana gudu kina gudu to wallahu ba zamu yarda ba".kuka na fara yi ina buɗe bakina kamar zanyi magana duk hankalina ya tashi sosai saboda tsabar masifarsu yanzu duk na koma ƙashi saboda azaba.
Ga shi babu kowa a gidan,don haka tuni ta fara wanka min mari tana ce wa"shegiya munafuka tunda ki ka zo gidannan baki ɗaya kin hanamu da uwarmu zaman lafiya saboda tsabar masifarki da kuma maitarki sai anyi magana ace wai ke kurma ce ana jin tausayinki daga haka ki cinye mutane."
Fuska ta ta yi jawur saboda shan mari ta kumbura ga kuma farar fatata da ta yi ja ɗau,don kanta ta gaji ta fita badon ta gaji da dukana ba,tunda ni dai ba ramawa zanyi ba.


Ina zaune a kitchen ɗina ina ta kukan maraici,tabbas rashin uwa arayuwa ba ƙaramin tasiri ya ke takawa arayuwa ba,to ni banma santa ballanta ma inganta in faɗa mata abinda ya ke damuna tunda mahaifina ma ya manta yana da wata ƴa ma.


Wannan abin ba ƙaramin damun zuciyata ya ke ba,duk da mama bata taɓa barina na yi kukan rashin uwa ba,komai da uwa za ta yi wa ƴaƴanta mama tana yimin,wani abinma kafin ta yi wa Hafsat ni ta yi min.


Ina nab zaune sai ga yaya Abubakar ya shigo hankalinsa atashe don yanzu a ke faɗa masa hatsarin da ya faru da mahaifiyarsa,sai ya haɗu dani ina fitowa a kitchen ɗin fuskata ta yi jawur da ruwan hawaye.bakina ya kumbura har jini ya taru ba tare dana sani ba.


"Subhanalillah,Rabi'atu me ya faru da bakinki kuma ya yi ja haka?".ɗan taɓa bakin na yi naji zafi sosai sai ga hawaye shar.


"Me ya faru wa ye ya yi miki haka?".ban basa amsa ba yasha gaba sannan ya ce"Rabiatu ni ba yaro bane ki gayamin abinda ya faru da bakinki ko kuma wallahi babu ruwana da ke".
da sauri na shige ɗakinmu ina kuka,yabi bayana da kallo yana tausayawa rayuwata,yana shiga ɗakin Hajiya Sara yaga Maryam ta yi zuru2 na rashin gaskiya ga tsoro fal idanuwanta don tasan Yaya Abubakar dukansa dukan mutuwa ya ke,sosai ya fuskance ya kuma fahimce ce wa ita ce ta yi wa Rabiatu wannan abin.


Bai ce mata komai ba ya shige ɗakin yana dariyar mugunta ya je ya kulle ƙofa ya fara jibgarta sai da ya haɗa mata jini sosai a bakinta sannan ya ce"to dabara ta rage ga mai shiga cikin rijiya ko yau ki ka ƙara yi mata haka nima fa bazan gaji ba,mu zuba mu gani."


yana faɗar hakan ya barta a wajen tana kukan neman taimako,Hajiya Sara ta karye a ƙafarta don haka sai da a kayi mata gyaran ƙafar sannan suka dawo da ita gida,ganin bakin Maryam duk ya kumbura ta tambayeta me ya faru?ta ƙwashe ƙarya da gaskiya ta faɗawa Hajiya Sara,ai kuwa da Abubakar yaxo ce wa ra yi"to sallamamme ɗan gidan hajiya hasiya ni dai yau wallahi na yafewa hasiya da Basma kai,tunda ka nuna a fili wancen kurmar ta fi ƙannenka mutunci,idanma wani abin ka ke nufi da wannan yarinyar kasani sai dai ka mutu don wallahi ba zaka auromin kurma agidana ba,daman Maryam duk ta faɗamin yadda ka ke tsare yarinyar a lungu kana tsara mata xance,kana nan tuzurun ƙato duk ƙannen bayanka sunyi aure kai ka zauna gantalewa,ayi dai my gani na yafewa hasiya kai".

babu yadda ya iya haka ya zauna yana ta nunawa mahaifiyarsa yadda zancen ya ke ammanfa sai ta toshe kunnuwanta tana yi mai kallon banza.daga ƙarshe dai tashi ya yi ya tafi ransa a ɓace da zaluncin da mahaifiyarsa ta ke yi.
Cen ma ɓangaren mama masifa ta ke sosai na abinda a ka yiwa Rabiatu Alhaji yana dawowa ta fashe mishi da kuka tana faɗa masa ce wa ya yi musu katanga dasu Hajiya Sara don bayan kurmanta so suke su kashewa yarinyar halitta ta dawo na ƙasashshiya,sosai ran Alhaji ya ɓaci ya bawa Mama haƙuri sannan ya yi mata alƙawarin kawo ƙarshen abin ƙwanannan gidan zai raba biyu yaga ta tsiya,sosai mama ta yi murna da hakan don idan da ita kaƊai ne ba za ta damu ba don matuƘar hajiya sara ta yi mata ita ma ramawa ta ke to shiyasa ba za ta yi mata hakan ba.








****
Sosai gaban Yarima ya faɗi ganin modesta a Ɓangarensa,ta matse sosai cikin kayan bacci,ya dafe kansa tunawa da ya yi mukullin ya barsa a wajen mai aikinsa,banza ya yi mata ya shige ɓangarensa dai gata ta buyosa tana wani rungumarsa,wani irin abu yaji yana yawo a jikinsa ya juya da sauri ya dafa wannan tsarin da mahaifinsa ya basa yana kiran sunan Allah,sai ga Modesta a ƙasa wanwar ta bugu sosai,wannan manyan hips ɗin na ta sun bugu,ta fasa ƙara.










*Miss green ce*
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: _*🔖BASMA*🔖_


📄Littafi na 1




*UMMU MAHER(MISS GREEN🍏🍀)*


_Noticed🛐:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._




https://facebook.com/groups/943534712916776/


Wattpad user name
Rabiatu333


Arewabooks
rabiattu0444




_MT COLLECTIONS🌿☘️_
_Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ado na kece raini💄💋 kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ƴar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj🤪 nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje💃💃🚶‍♀️🚶‍♀️ Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ƙiba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri😁 , ko matsalar infection ke damunki , rashin ƙarfin ɗa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ƙiba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai ɗaukar oga🙈👇 ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake🏃🏻‍♀️_


_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya😅 in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_🙈🙈


_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_


_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haɗi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na sheƙi yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na👇_
_INSTAGRAM🎯 #MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP🪀 08081202932_
CALL☎️ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina ɗaya ko sari... Zaku samu shagon🏙️ mu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya Aminu #MT COLLECTIONS 015_


_MT COLLECTIONS TAKU CE☘️_




9🟢10


Da ƙer modesta ta tashi ranta na matuƙar yi mata suya ta ce"yanzu Yarima saboda na nuna maka so da ƙauna shine zaka yimin wannan abin to wallahi zaka san ka yi min haka sai ka zo kana roƙona in soka".
ɗan murmushin ƙarfin hali ya yi sannan ya nuna mata ƙofar ɗakin da hannunsa ya ce"ku fita banason in ƙara ganin wannan mummunar fuskar ta ki don Allah,ke ko kunya ma bakiji ba?shin shi addinin na ku bai hanaku zina bane?kin daɗe kina yaudarata da salonki ada cen baya ma dana biye miki yanzu Allah ya shiryar dani,don haka kada ki yadda in ƙara ganin fuskarki anan."


yana faɗar hakan ya yi shigewarsa ciki ya batta anan,kuka sosai modesta ta yi a wajen gani ta ke kamar ba Abeed ɗin da ta mayar dashi mayen mata bane,tabbas Abeed mutunne mai mutunci da karrama ɗan adam,ya ɗauketa aiki ne ba don komai ba sai don tausayinta da ya ke ji a matsayinta na mace kuma talaka,har yau har gobe shine ya ɗauki nauyin ciyar da iyayenta,da ya ke suma anan pataƙwat ɗin suke.


Tun fara aikinta a gidan ta ke matuƙar sonsa da ƙaunarsa ta gwadasa ta fanni da dama ba tare da ya taɓa ko da kallonta ba,rana ɗaya bosayo wata ƙawarta ta bata shawarar yi wa Abeed asiri,da ya ke mutum ne mai tsoron Allah da ki ya ye dokokinsa,a wanan lokacin bai kamasa ba,sai ta koma kan abincin sa anan ne ta samu dama,ta zuba masa maganin mugun sha'awar mace,ai kuwa awannan ranane ranar da Abeed bazai taɓa mantawa da ita ba,ya fara saɓawa mahallincinsa suna holewarsu da Modesta,aƙwai lokacin da modesta ɗin taja garinsu kasa haƙura Admiral B.ya yi ya.ɗakko bosayo wato aminiyar modesta suka tare,aƙwai wanda mahaifin Abeed ya ɗora wajen kula masa da ɗan na sa duk da ba yaro bane,amman zama irin wannan babu mata,ga kuma matan da kansu suke kawo kansu,don haka yasa a kula masa da duk motsin da Abeed zaiyi.ai kuwa wannan mutumin ya gano Abeed yana kawo mata gidansa,lokacin da mai martaba yaji wannan ba ƙaramin baƙin cikin abin ya yi ba,kuka babu irin wanda baiyi ba yasan halin ɗan sa da bin dokar ubangiji bazai taɓa yin hakan cikin hankalinsa ba,dole aƙwai wata a ƙasa.


Babu shiri ya kira Abeed ya ce ya dawo gida,ai kuwa aranar ya dawo yadda yaga ran mahaifin na sa ya tashi ba ƙaramin ɗaga masa hankali ya yi ba,babu abinda Mahaifinsa ya ɓoye masa na daga cikin abinda aka faɗa masa akansa.


Sosai Abeed ya yi nadamar abinda duk ya aikata haka kurum dai yaji bazai iya rayuwa idan babu mace ba,kai tsaye ya faɗawa mahaifinsa abinda ya ke ciki.


Cikin ɓacin rai ya ce ai kuwa aure ya kamata ayi maka don bazan yarda ana zubar min da mutunci ba,faɗin wannan maganar har zazzaɓi sai da Admiral B.ya yi donshi fa har yanzu baiga macen da ta ƙwanta masa ba.


Ana haka Sarki ya haɗawa ɗan na sa maganin tsari da kansa sannan ya koma,sannan sarkin yasa wannan mutumin ya ƙara zuwa ya yi masa ɓoyen sirri,anan ya gane yanzu Admiral B.ɗin ya daina bin mata ya nutsu aikinsa ne kawai a gabansa.


Sosai Sarki yaji daɗi ya kuma yi wa ɗansa fatan alkhairi akan Allah ya bawa ɗan nasa mata tagari sanyin idaniyarsa.
Duk wannan abin da ake yi Sarauniya jidda bata san me ake ciki ba,ita hankalinta yanzu ya koma kan nemowa ɗan ta mata ta nunawa sa'a ƴar sarauta don ita a tsarinta idan ba ƴar sarauta ba,to lallai ba matar yarima ba ce.






****


Muna dawowa daga makaranta ina bitar karatuna hankalina aƙwance na ruƙo qur'anina a ƙirjina kaina a ƙasa,kunya,kamala,hankali,duk kana kallona ba sai angaya maka ba kasan ce wa na tattara duk wannan nasabar.


Dai dai wata mota mai ƙyau na wuce ko kallon inda take banyi ba sai kawai naga mai motar ya biyoni,yasha gabana,saurin ɗaga idanuna na yi na kallesa,masha'Allah ƙyaƙƙyawa ne sosai babu ƙarya kuma saurayi ne bazai wuce 28 years ba,gaba ki ɗaya ya saki hanci da baki da komai yana kallona,ya ce assalamu alaikum duk da bana ji kamar ya sani ya ɗaga hannayensa ya haɗa biyu alamar gaisuwa,nima amsa masa na yi da hannuwa na ya ce"yaya sunanki"?.yana maganar yana dariyarsa mai tsayawa arai,ganin ban basa amsa ba ya ɗakko wani ɗan littafi a aljihunsa sa bairo,babu yadda na iya na rubuta masa sunana Basma.


Ya karɓa ya ce nice name Basma,ya rubuta min sunansa Zaidul abidin,na ɗaga masa hannu alamar na tafi don tsoro ne fal a zuciyata gashi zuciyata sai bugawa ta ke ban taƁa jin son wani Ɗa namiji ba,irin abidin kawai lokaci ɗaya naji ina sonsa.


Yasha fa gashin kansa ya yi ya shiga motarsa ya biyo Basma har ƙofar gidansu,don abaya ya biyota ba tare da ta sani ba.


Ya ɗauki wayarsa yana murmushi ya ce"Ammi na yau dai addu'arki ta amsu ayau na samo miki suruka Basma".


murna sosai mahaifiyarsa ta yi don aabidin shi kaɗai ne ɗanta aduniya shiyasa ta ke matuƙar sonsa kuma ta ke son ya yi aure da wuri,musamman saboda matsalar da ya ke da ita ta ciwon zuciya.








*Miss green ce*
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: _*🔖BASMA*🔖_


📄Littafi na 1




*UMMU MAHER(MISS GREEN🍏🍀)*


_Noticed🛐:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._




Wattpad user name
Rabiatu333


Arewabooks
rabiattu0444




*Matso kiji*


Yin sallah akan lokaci yana da matuƙatar tasiri acikin rayuwarmu,na hanamu alfasha da kuma kariya daga ubangiji.
---------------------


11🟡12


Ina zaune ina karatun alqur'ani a cikin zuciyata mama ta nufo inda na ke tana dariya ta ce"Basma anjima zaki yi baƙo ya ce wa babanku anjima xaixo wajenki to don Allah Basma kada ki ba da ni,ki bawa mara ɗa kunya kinga dai halin da muke ciki daga ni har ke,aurenki ayanzu shine zai kawo warwa rewar matsalar gidan nan don daman ke ce basa son gani agidan don haka duk baƙin cikinsu sai kin riga ƴaƴanta aure muna nan dasu.


Ɗaga kaina na yi cikin biyayya,mama ta ce"Allah ya yi miki albarka Basma ya haskaka miki rayuwarki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login