Showing 6001 words to 9000 words out of 23304 words
Allah ya baki masu yi miku biyayya ke ma".
Hafsa ce ta tsantsaramin ƙwalliya,na yi ƙyau sosai kamar ka ɗaukeni don ni ba ma'abociyar ƙwalliya ba ce iya ka in saka hoda da lipstick shikkenan,ni adole na yi ƙwalliya kuma ko ina akace in shiga zan shiga.
Mama ta ce"Basma baƙon fa yaxo har yanzu baku gama ƙwalliyar bane?yana ɗakin babanku kinga babu daɗi yana jiranku fa?".
Hijabina na ɗakko a wanke a goge ruwan skye blue na saka,ai kuwa Hafsa ta tirɓune fuska wai dole sai dai in saka mayafi,duk abinta ƙin sakawa na yi na noƙe ƙeyata alamar ba zanyi ba,dariya Mama ta yi ta ruƙo hannu na tana ce wa"ko turare baki saka ba Basma bari asaka miki".
war na yi da idanu na kamar zanyi kuka ta sani sarai bana saka turare don duk matar da ke saka turare tamkar tana yaɗa zinane don wani ƙamshin kawai zaiji ya ji yana sha'awar mace don haka dole mutum ya kiyaye dokokin ubangiji.
Ina shiga ɗakin kaina a ƙasa na tsugunna na gaishesa ba tare dana kalli fuskarsa ba,ɗagowa ya yi yana kallona sosai yana jin ninkin son Basma acikin ransa,tabbas auren Basma ayanzu shine babban burinsa na rayuwa,yana sonta da dukkanin gaskiyarsa.
Na samu guri na zauna a lallausan kafet ɗin idanuna a ƙasa yana wasa da ƴan yatsun hannuna ya ce"Basma ni sunana Ahmad nasan baki sanni ba,amman na sanki ni na nemi ixinine tun daga wajen mahaifinki kafin inzo,na yi hakanne don kare hukuncin Allah wanda ya horar damu,idan zakuyi aure ku fara neman izinin mahaifin mace ba kawai ka tsare yarinya akan hanya ka ce kana so ba".
"Basma ina ƙaunarki da dukkanin gaskiya ta,ina sonki don Allah badon komai ba,sai don addininki da hankalinki,tabbas duk wanda ya aureki a matsayin matar aure to tabbas ya samu mata tagari,ina fatan yadda na ke sonki ki soni ko da bai kai yadda na ke sonki ba".
ɓoye fuskata na yi waini kunya,ya kalleni ya ce"Basma ba zanyi miki dolen so na ba,zan baki nan da ƴan ƙwanaki har ki saba dani.
Nan dai ya dinga yimin hira ni kuma ina ta ɓoye fuska ta,don matuƙar kunyarsa na ke ji,da zai barni da tuni na daɗe da guduwa,don muguwar kunyarsa na ke ji.
Shima ya fuskanci hakan sai ya tsagaita hirar tamu ya ce"to Basma zan tafi da ƙaunarki da kuma sonki,don Allah kimin abinda zan ta tunaki har in ƙara dawowa."
to fa rasa me zanyi masa na yi,kunya ta isheni na juya fuskata. Ya ce"Basma kenan kunya ta hanaki sakat amman na gode don kunyarma ai tana da daɗi a wajen mace,don haka ni zan tafi insha Allah wani satin ranar jumma'ah kenan zan dawo".
yana fita na Ɗan rakasa Ƙofar gida,nan muka haƊu da maryam a hanya har tana neman bugeni,ta saki hanci da baki tana kallon Ahmad wanda bai ma san tana yi ba.
Mamakin ganina atare dashi ta yi,wani malulun baƙin ciki ya tsaya mata a zuciyarta,ta kalli bayan Basma ɗin ta gallara mata harara ta wuce tana ce wa in kinsan wata ai baki san wata ba,don wallahi bazamu yarda ki yi aure agidannan mu bamu yi ba.
"Hajiya wallahi da idona na ganta sun fito daga ɗakin Abba na ƙasan bene,wallahi Hajiya sai munyi da gaske kan yarinyar nan don na ga alamar nan ba da daɗewa ba za ta bar gidannan ta barmu."
"ina ai wallahi bata isa ta yi aure a gidannan ba,ke bari ma ingaya miki Basma indai ina raye babu wanda zai so ta don wallahi bama ta Isa ta yi auren ina raye ba".
muna sallama da Ahmad ya shiga cikin motar ni kuma ina bakin ƙofar motar,sai ga Yaya Abubakar nan na gaishesa ko amsawa baiyi ba ya shige cikin gidan.
Na koma gidan duk guiwa ta asake,ina ji araina ko na yi masa laifi ne ban sani ba?babu wanda zai bani amsar don haka na shigo cikin gidan.
***
Bayan Yarima Bilal ya samu hutu ya dawo gida,gidan ana ta hidimdimu,duk da yasan duk sanda zai dawo Sarauniya jidda tana gabatar masa da walimu kala kala,amman sai yaga na yau kamar yafi na kullum,kai tsaye mangaren mahaifiyarsa ya nufa yana zuwa ya rungume ta yana ce wa"Gimbiyata na dawo dafatan na sameki lafiya"?.
itama cikin farin cikin ganin ɗan na ta ta ce"lafiya lau ɗana yariman gobe,kuma ango".
da mamaki ya ke kallon Sarauniya jidda da taga mamakin hakan ya ke sai ta ce"jakadiya Ramlat ku fito tare da Khadija".
ƙyaƙƙyawar yarinya ce a gabansa ta tsaya wacce tasha ƙwalliya cikin kayanta na sarauta bayan ta zauna ta gaishesa ya amsa yana mamakin wannan wacece?.
"na san baka santa ba amman yanzu zaka santa wannan matarka ce ayau aka Ɗaura maka aure da ita,aƘwai gimbiya abida ma itama matarka ce yau aka Ɗaura muku aure ita a sudan ta ke Ƴar masarautar mu ce"
da sauri ya tashi yana mamakin wannan yanke hukunci irin na mahaifiyarsa sarauniya jidda,yaya zaiyi da mata biyu a yanzu kuma?.
*miss green ce*
_MT COLLECTIONS🌿☘️_
_Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ado na kece raini💄💋 kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ƴar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj🤪 nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje💃💃🚶♀️🚶♀️ Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ƙiba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri😁 , ko matsalar infection ke damunki , rashin ƙarfin ɗa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ƙiba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai ɗaukar oga🙈👇 ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake🏃🏻♀️_
_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya😅 in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_🙈🙈
_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_
_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haɗi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na sheƙi yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na👇_
_INSTAGRAM🎯 #MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP🪀 08081202932_
CALL☎️ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina ɗaya ko sari... Zaku samu shagon🏙️ mu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya Aminu #MT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE☘️_
Ga group
Na face book
ak saraki
&
Ummu maher miss green🍀
Ummu maher palace
👇🏻👇🏻
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02Bi3dtp6ftDQ6vyRa5mVewzSiNsXA6N97Uq2Qeypf7j5g2FpN5XsRjsKqXGi3D2gal&id=100082587072617&sfnsn=scwspwa
Ak palace
👇🏻👇🏻
https://facebook.com/groups/943534712916776/
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: _*🔖BASMA*🔖_
Na💋
*(UMMU MAHER)MISS GREEN🍀🍏*
_Noticed🛐:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._
https://facebook.com/groups/943534712916776/
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
13🟢14
. . . . . Kasa magana Abeed ya yi kawai ya sunkuyar da kansa don hukuncin da mahaifiyarsa ta yanke akansa ya yi masa tsauri mata biyu alokaci ɗaya?bai gama tunanin ba ya ji ta ce"babu abinda za ka nema sarkin gobe komai na saka an tanadar maka shi need,shahararren ɓangaren mai martaba wanda ya tanada saboda kai,don haka part ukune aciki sai ka zauna aɗaya matanka a biyu."
kanshi ya kulle sosai ya kasa gane komai don haka bai ƙara ce wa komai ba,ya nufi sashensa yana jin zuciyarsa ta cunkushe sosai,sam baya son auren dole ko kaɗan amman mahaifiyarsa sai da ta dage ta yi masa,shi fa haryanzu baiga irin macen da ya ke so ba,yana son mace mai ilimi,mai kunya,mai kare dukkanin haƙƙoƙin ubangiji akanta,waccs bata damu da rayuwa da abinda ke cikinta ba,kuma wacce bata fiye magana ba,infact ma da zai samu kurma da sai ya fi jin daɗin rayuwarsa sosai.
Don shi ba mutunne mai yawan yin magana ba don haka ya fi son zama shi ɗaya ma wani lokacin.
Yana shiga ɓangarensa ya shiga banɗaki ya saki shaya tana ƙwarara a jikinsa,sam bai shiryawa aure yanzu ba,idan ma ya shirya yafi son ya zaƁi matar da hannunwansa.
Gaban mudubi ya tsaya yana goge jikinsa ya kalli jikinsa sosai,a zahirin gaskiya shi namiji ne mai karsashi,chest ɗinsa yana da faɗi sosai Allah ya yi masa halitta mai ƙyau da haiba,babu macen da zai ce yana so ayau ba tare da ya samu ba,sai dai lalurarsa kawai ya ke tunani.
****
"Hajiya Saratu wallahi na yi mamaki sosai da har ki ka bari wannan yarinyar ta samu saurayi ke baki samu ba,ni dai idan zaki yadda da na baki wata shawara wallahi idan har za ki ɗauka".
"haba Hajiya Lantai ai kinsan tun muna yara ke aminiya ta ce,don haka ki faɗi shawararki kai tsaye don na san ba zaki bani shawara mara ƙyau ba".
"idan kin yarda ina son ki binciko gidansu wannan yaran muje mu samu mahaifiyarsa mu gaya mata duk abinda ke wakana,cewar wannan yarinyar kurma ce kuma an taɓa zubar mata da cikin shege".
tafa hannu sukayi Hajiya Sara ta ce"kai lantai kin iya mugunta iri iri wato idan Hasiya tasan wata bata san wata ba,wai ita mai ƴar ƙanwa don na ga alamar ma tafi son shegiyar kurmar da ƴaƴan cikinta."
"Hmm ai kuwa dai na gaya miki haka za ayi don kinga ba a bori da sanyin jiki gwara ma musan abinyi tun yanzu". Nan dai suka cigaba da tsinewa baiwar Allah Basma wacce ma bata san wainar da ake toyawa ba,dukkaninsu da zaka tambayesu tambaya ɗaya ba zasu iya amsa maka ba?me Basma ta yi musu suka tsaneta?ba za su taƁa gaya maka ba,kawai dai hassada ce da kuma Ƙiyayya.
Bayan wannan zuwan sau uku Ahmad yana zuwa,duk zuwan da zaiyi sai ya aikomin da abubuwa sosai har mama tana faɗan abubuwanda ya ke kawowa sunyi yawa.
****
Gimbiya Bilkisu da kuma gimbiya Abida,sun ci ƙwalliyarsu irin ta ƴaƴan sarauta,suna zaune kan lafiyayyun kujeru waɗanda suka amsa sunansu kujeru,irin ƙirar faransa ƙasan ƙafafunsu an saka tumtum sun ta ka tumtum ɗin da ƙafafunsu.
Ammanfa ko waccensu hararar ƴar uwarta ta ke,don mabanbanta yare ne kuma ba ƙasa ɗaya ba sai gashi sun haɗa miji da juna,ita gimbiya bilkisu balarabiya ce ƴar ƙasar masar wacce mahaifinta aminine ga sarkin ƙaisa mahaifin Yarima Abeed,don haka suka ƙulla alaƙa tsakanin ƴaƴansu don aminintakarsu ta ƙara samun gindin zama don tun suna makaranta a merica suka shaƙu da juna gasu kuma ƴaƴan sarakai,tun daga nan abota mai ƙarfi ta shiga tsakaninsu,kuma haryanzu suna yin amintakarsu don idan ɗaya abu ya shige mai duhu ɗaya kan kira ɗaya don su samu solving ɗin matsalar.
Gimbiya bilkisu tun ba yau ba tasan yarima Abeed alokacin da suka je masar shi da mahaifinsa da kuma ƙaninsa sufyan ɗan gidan fulani don shi Abeed ba shida aminin daya wuce sufyan ƙaninsa ɗan gidan fulani khadija,saboda son da mahaifiyarsa ta nuna masa tun yana ƙarami har kawo iyanzu,bayan sufyan sai Mohd shi kuma makaranta sukayi tare.
To fa tun anan take matuƙar son Abeed don har ciwo ta yi saboda yarima Abeed anan ne fa Mahaifinta ya ti tsiye ta har ta faɗa masa gaskiya to tun daga lokacin ya yi wa amininsa magana,ko da ya faɗa masa ba ƙaramin daɗi yaji ba to shine aka fara shirin auren ba tare da uban gayyan ya sani ba wato Admiral B.
Sarauniya jidda tana jin hakan ta ti tsallen baɗake ta ce itama sai an auri ƴar ɗan uwanta,babu yadda sarki ya iya dole ya bata haɗin kai aka aurawa Yarima mata zankaɗa zankaɗa har guda biyu.
***
"Hajiya wallahi abinda muka faɗa miki babu sharri ko ƙage acikinsa idan har ma baki yadda ba to kije unguwar ki tambaya".
ran Hajiya Salamatu ya ɓaci sosai don a ganinta duk abinda Ahmad zaiyi bai taɓa ɓoye mata ba,sai yau saboda wata lalatacciyar yarinya kuma kurma ya ne mi aure ba tare da ya gaya mata ba?.
gaskiya ta yadda da maganar waɗannan mutanen don idan ba haka bane me yasa tunda Ahmad ya fara neman auren bai gaya mata ba?.
Hajiya Salamu ta ce"ina zuwa bari in hau sama in dawo,ku dai ba gode muku da wannan ƙauna da kuka nuna wa ahalina".
tana hawa Lantai ta ce"Hmm kinji fa wannan gidan dukiya tsububu ace muna ji muna gani mubar yarinyar nan ta ƙwashi irin wannan daɗin?".
*miss green ce*
kada kuga bana typing da yawa ina zuwa skull abubuwa sunyi min yawa aɗan rage da wannan.
_MT COLLECTIONS🌿☘️_
_Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ado na kece raini💄💋 kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ƴar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj🤪 nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje💃💃🚶♀️🚶♀️ Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ƙiba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri😁 , ko matsalar infection ke damunki , rashin ƙarfin ɗa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ƙiba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai ɗaukar oga🙈👇 ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake🏃🏻♀️_
_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya😅 in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_🙈🙈
_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_
_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haɗi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na sheƙi yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na👇_
_INSTAGRAM🎯 #MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP🪀 08081202932_
CALL☎️ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina ɗaya ko sari... Zaku samu shagon🏙️ mu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya Aminu #MT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE☘️_
Ga group
Na face book
ak saraki
&
Ummu maher miss green🍀
Ummu maher palace
👇🏻👇🏻
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02Bi3dtp6ftDQ6vyRa5mVewzSiNsXA6N97Uq2Qeypf7j5g2FpN5XsRjsKqXGi3D2gal&id=100082587072617&sfnsn=scwspwa
Ak palace
👇🏻👇🏻
https://facebook.com/groups/943534712916776/
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: _*🔖BASMA*🔖_
Na💋
*(UMMU MAHER)MISS GREEN🍀🍏*
_Noticed🛐:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._
https://facebook.com/groups/943534712916776/
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
15🟩16
Cikin murna sosai su Hajiya Sara suka dawo suna wa su Basma dariya Hajiya Lantai ta ce"Hmm kin san Allah ni har na fara jin tausayin mutanen nan don wallahi na hango tsagwaran masifa a fuskar wannan hamshaƙiyar matar."
dariya Maryam ta yi sannan ta ce"Hmm wallahi Umma kin burgeni da kuka je gidansu wannan Ahmad ɗin,ai wallahi idan tasan wata bata san wata ba,wai su sn baza hanci da baki za a wuri ɗan mai kuɗi,ai wallahi tallahi sai Basma ta bar gidannan tunda ba gidan ubanta bane."
Hajiya Sara ta ce"Hmm ai ni dai tunda har suka shigo gona ta sai sun san sunyi da ƴar halak,haifaffiyar ƴa haka kwai ina ji ina gani kurma naƙasashiya ta riga ƴaƴana aure ai ba ma zai yiwuba."
****
har dare Admiral B.yana kaiwa yana komowa a ɓangarensa ya rasa yadda xaiyi da wannan hukuncin da mahaifiyarsa ta yanke,yana son mahaifiyarsa kuma yana jin maganarta,amman sji baisan ta yadda zaiyi ya zauna da mata har biyu ba".
kai tsaye ta baya yabi ya isa sashen Fulani Khadija don duk da ba itace ta haifesa ba yana matuƙar sonta,don matar ta yi ta ko'ina don bata taɓa bashi muguwar shawara ba tun yana ƙaraminsa har zuwa yanzu da ya yi wayo,ta haɗa kansa dana ɗanta sufyan saboda haka kansu ya haɗu sosai duk da shi bai kai saba,ayanzu yana da shekara ashirin da biyar,don haka ya basa wajen shekara goma don sanda aka haifi Sufyan yana da wayonsa sosai.
Tana zaune da bayinta suna hira,ya tsaya yana kallonsu abin sha'awa abinda tunda yana ƙarami bai taɓa ganin mahaifiyarsa da bayi suna hira ba,saboda mahaifiyarsa tana amfani da sarauta ta ganawa bayinta azaba sosai shiyasa kowa a masarautar tsoronta ya keji,ko da ƴaƴanta su Hajara bata hira sji kaɗai ne take hira dashi sosai harda dariya sai kuma mahaifinsa Sarkin ƙaisa.
Tana hangosa ta kama dariya tana ce wa"oh ango yaushe rabonda na ganka a ɓangarena har na manta saboda kunya ko?".
A shagwaɓe ya fara magana kamar ɗan yaro"ya ce da kuka yi min auren dole ba".?
mamaki sosai Fulani khadija ta yi ta ce"duk ɗa nagari baya kaucewa abinda iyayensa suka ce ya yi,don haka bana son in ƙara jin maganarka akan hakan,ka yiwa kanka fatan alkhairi akan wannan auren kada ka duba ce wa kaima yanzu fa ka kawo ƙarfi(ma ana ka girma)don haka ka yi a hankali don ka rabu da duniya lafiya.
"Kada ka taɓa ɗaukarwa kanka haƙƙin wata ka danne acikinsu kowacce ka ba ta haƙƙinta,Allah ya yi maka albarka ya sakawa aurenka ma albarka".
Sosai yaji daɗin addu'arta suka yi hira sosai tuni ya ji hankalinsa ya ƙwanta,ɓangaren Abida ya fara nufa tunda ita ce amarya yana jin yadda gabansa ke faɗuwa,ya taɓa dai dai saitin zuciyarsa yana jin adadin bugawar