Showing 9001 words to 12000 words out of 23304 words

Chapter 4 - BASMA by Ummu Maher (miss green).txt

21 Jun 2024

4460

zuciyarsa,ya kama addu'ah ba wai tsoron auren ya ke ba,amman rashin lafiyarsa ya ke tunawa ba,don yasan tabbas idan bai samu mace mai mugun dauriya ba ba zata iya zama dashi ba.





****


Tun da Ahmad yazo zuwan ƙarshe ya yi min alƙawarin kawo kuɗi,ya ce in sanar da Baba ban ƙara ganinsa ba.




*miss green ce*


kada kuga bana typing da yawa ina zuwa skull abubuwa sunyi min yawa aɗan rage da wannan.






_MT COLLECTIONS🌿☘️_
_Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ado na kece raini💄💋 kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ƴar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj🤪 nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje💃💃🚶‍♀️🚶‍♀️ Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ƙiba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri😁 , ko matsalar infection ke damunki , rashin ƙarfin ɗa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ƙiba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai ɗaukar oga🙈👇 ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake🏃🏻‍♀️_


_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya😅 in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_🙈🙈


_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_


_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haɗi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na sheƙi yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na👇_
_INSTAGRAM🎯 #MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP🪀 08081202932_
CALL☎️ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina ɗaya ko sari... Zaku samu shagon🏙️ mu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya Aminu #MT COLLECTIONS 015_


_MT COLLECTIONS TAKU CE☘️_






Ga group


Na face book
ak saraki
&
Ummu maher miss green🍀






Ummu maher palace


👇🏻👇🏻


https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02Bi3dtp6ftDQ6vyRa5mVewzSiNsXA6N97Uq2Qeypf7j5g2FpN5XsRjsKqXGi3D2gal&id=100082587072617&sfnsn=scwspwa






Ak palace
👇🏻👇🏻




https://facebook.com/groups/943534712916776/
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: 🔖🔖🔖🔖🔖🔖🔖




*BASMA*








Na Ummu maher
(miss green)🍀




https://facebook.com/groups/943534712916776/


Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din👆🏽.








17🟨18




. . . .Abin ya dameni sosai na rasa wanda zan gayawa inji daɗi,Hafsat tana kallo a tv tana kallona don abin Basma yanzu ya daina ba ta mamaki don ƙwana biyun nan tambayar duniya ta yi wa Basma amman ta ƙi gaya mata,ina cikin wannan halin ne Mama ta kirani ɗaki don taji abinda ke faruwa akan maganar Ahmad don ta ga ƙwana biyu baizo ba? Nima ban iya ba ta amsa ba don nima ban san abinda ya hanashi zuwa ba.
Hankalin mama sosai ya tashi,ta samu Baba da daddare take faɗa masa halin da ake ciki,sosai ya yi mamakin abin yana ta murnar Basma ta samu miji kuma sai ga abinda ya faru.




Har gidansu Ahmad Baba ya je sai dai masu gadin gidan sub hanashi shiga,babu yadda zaiyi dole ya koma sai dai tun kafin yasha ƙwanar gidan hancin motar Ahmad ya shaho ƙwana Ahmad ɗin ma yaga Baba don haka ya yi parking ya fito suka gaisa cikin mutunci da mutuntawa Baba ya ce"Mlm Ahmad ko da baka faɗa ba nasan ba lafiya ba don gashinan na ga duk yadda karame sosai,Allah dai yasa lafiya".


"Baba ƙwana 2 banji daɗi bane wallahi,amman insha Allah gobe da safe xanzo har gida in sameka aƙwai maganar da na ke son muyi."


gaban Baba ne ya faɗi sosai duk da bayasan takurawa Ahmad ɗin amman sai ya ce"Allah ya baka lafiya insha Allah zan jira ka duk da nima gobe tafiya zanyi amman kafin nan Insha Allah zan jira ka".Sallama sukayi cikin mutunci da mutunta wa sannan Baba ya tafi,Ahmad shiru ya yi yana kallon Baba har ya bar get ɗin layinsu yana kallonsa zuciyarsa tana buga masa da sauri da sauri,baisan abinda zai faɗawa Baba gobe idan yaje ba?ce masa zaiyi mahaifiyarsa ta hana sa auren Basma?ko kuwa ce masa zaiyi ya fasa aurenta?.


Haka dai ya gama shawararsa babu mai basa amsa don haka ya shiga motarsa ya yi riverse ya tafi zuciyarsa a tunƙushe fal tunanin Basma yana matuƙar son Basma da zuciyarsa harma da gangar jikinsa,amman mahaifiyarsa ta yi masa katangar ƙarfe da ita hawaye ne masu zafi suka zubo masa ya share hawayen na tausayin Basma,ko da ace bai aureta ba yana mata fatan alkhairi a cikin rayuwarta.


Tabbas yasan Rashin Basma tamkar rasa rayuwarsa ne,don shi da kansa mamakin irin ƙaunar da ya kewa Basma ne,don Allah ya jarabcesa da mugun jin tausayinta don lalurarta tana buƙatar a tausaya mata sosai a bata kulawa acikin rayuwarta uwa uba kuma ga ta marainiya lada biyu kenen.
Yana shigowa har zai wuce ɓangarensa yaji Hajiya ta ce"lallai Ahmad yanzu haka ka koma zaka wuce ɓangarenka ba tare da ka shigo mun gaisa ba?na fuskanci tunda na yi maka maganar wannan shegiyar gantalalliyar yarinyar raini ya shiga tsakani na da kai,saboda na yi maka tsakani da ajalinka shine zaka gujeni,tun yanzu Ma an fara yimin haka ina ga nan gaba kuma?ai sai abinda na gani,tunda ta gama sanin maza idonta ya buɗe duk an zubar da ƴaƴan a ƙwararo".


ɗan saka hannunsa ya yi ya share hawayen fuskarta jin irin zagi da cin fuskar da mahaifiyarsa ke yi wa Basma,tabbas mahaifiyarsa bata ƙyauta masa sam,don ko ƴaƴa matan da ta aurar ba ta yi musu auren dole ba,ammanshi ga shi ko bincike bata yi ba anzuga ta ta hau kai,bai ce mata komai ba ya shige sashinta duk jikinsa ya yi sanyi sosai.


Riƙe baki Hajiya ta yi tana ce wa"ikon Allah sai kallo yanzu dai Ahmad saura kaɗan a bamu fili ka zaneni ko?saboda na yi maka magana shine harda kuka akan ƴar iska tambaɗaɗɗiya,wa iya zubillah ji ya yi kamar ta ɗana masa wani mashi acikin zuciyarsa yana ji dama ace shi ta zaga ba Basma ba,da wani ne ya zagi Basma da yau sai ya yi ƙwanan baƙin ciki kamar yadda ya saka Basma aciki amman babu yadda zaiyi don mahaifiya ta wuce gaban komai a rayuwa.


Cokali ɗaya biyu ya yi ya cire pork ɗinsa yana goge bakinsa sa tissue yana shirin tashi yaji Hajiya ta ce"ikon Allah abincin ma yau baza kaci ba?tunda na taɓa ƴar gwal da gwalagwalai shiyasa zaka caccakamin abinci kabarsa awajen?ni dai yau na ga ƙaddara wallahi wannan wani irin so ka ke yi wa wannan yarinyar?".


Fatima ce ta kalleta ita da Afrah suna mamakin yadda ta takurawa yayansu akan abinda bai kai ya kawo ba,Babu yadda ya iya haka ya zauna yana ta turawa ba don yaso ba daga ƙarshe ta ce"Ahmad idan ka gama cin abincin ka sameni a sama aƙwai magana mai mahimmaci da zamuyi da kai don na ga alama sai na tashi tsaye kamar yadda aka asirceka nima in tashi tsaye muyi yaƙi dasu,don ni ba sallamammiya ce irinka ba."
Babu yadda ya iya haka yana ji yana gani ya ajje abincin yana ta juya cokali,ya jiyo muryar Fatima ta ce"Yaya ka yi haƙuri da halin Hajiya insha Allah za ta sakko har ta yadda kuyi aure".


ɗan murmushi ya yi ya shafa kan Fatima sannan ya tashi yabi Hajiya gabansa na dukan uku uku,yana zuwa ya isketa akan ɗan wani ƙaramin stool ya tsugunna cikin sanyi kamar ba ita ce ta gama masifa ba ta ce"yanzu Babana don na yi maka magana akan wannan watsatsiyar yarinyar shine zaka watsamin ƙasa a ido?kai yarone Ahmad haryanzu baka san abinda ya ke maka ciwo ba,shiyasa za ta haɗa baki da uwarta su cuceka,wataƙil ma da cikin shege za'azo maka kaga wa gari ya waya dole mu karɓa tunda za ace aure ya ba ka".


"Hajiya inason ki yi bincike sosai akan yarinyar nan kafin ki yi mata hukuncin wannan ƙazafin".sosai Hajiya ta waro idanu tana kallon Ahmad kamar yau ta fara ganinsa,mamaki sosai a fuskarta ta ce"gaskiya Ahmad sai yanzu na yadda ba ka da hankali sam arayuwarka hankalinka da na ke gani ashe duk shirmen banza ne,to ba zanyi binciken ba ka ji?idan kuma ƙarat za ka bi kaje duk inda zakaje ka faƊa ni dai na ce ba zaka aure ta ba".


Nan da wata biyu ma masu zuwa ka shirya aure don daman ƴar gidan ƙanwata Hajiya jummai wato Samira ta daɗe tana sonka kana wulaƙanta ta,to wallahi ni dai ba zan yarda ka auri wanman yarinyar ba".


sunkuyar da kansa ya yi sam baison auren Samira don sam bata da tarbiyya balle kunya,shi sam ko da auren ma zaiyi ba xai iya auren Samira ba.
"Yanzu Aliyu daga dawowarka babu hutu zaka tafi ganin Basma?ina laifin ka huta kaci abinci ko?.ƴar dariya ya yi sannan ya yi wa Hajiya Meena Kiss a kumatu ya ce dont wait again My ammi na yanzu zanje indawo,don wallahi tunda naje Canada tunanin Basma kawai na ke na kasa komai wallahi."


babu yadda ta iya da ɗan na ta abin sonta a kullum duk abinda ya ke so to tabbas ko da ranta baya so dole sai ta soshi,don lalurar Aliyu bata son damuwa dole ta rakasa kawai da addu'ah.


Yau ma ina dawowa a hanya na ji horn ɗin mota a bayana,da sauri na juyo ganin Aliyu ban san lokacin da na fara fara'ah ba,don ban san me yasa duk sanda naga Aliyu na ke jin wani abu a game dashi ba,ko akan Ahmad bana jin hakan amman akan Aliyu ina jin wani abu can cikin zuciyata.


Kuma ko matsanta kaina dana ke yi ƙwana biyu da ƙarin tunanin Aliyu don tunda muka yi haɗuwar farko bamu ƙara haɗuwa ba.


Murmushi ya yi min sannan ya ce"Basma kenan na rasa me yasa duk lokacin da nazo unguwar nan muke haɗuwa a ƙwanar makaranta?.


























_MT COLLECTIONS🌿☘️_
_Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ado na kece raini💄💋 kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ƴar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj🤪 nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje💃💃🚶‍♀️🚶‍♀️ Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ƙiba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri😁 , ko matsalar infection ke damunki , rashin ƙarfin ɗa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ƙiba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai ɗaukar oga🙈👇 ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake🏃🏻‍♀️_


_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya😅 in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_🙈🙈


_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_


_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haɗi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na sheƙi yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na👇_
_INSTAGRAM🎯 #MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP🪀 08081202932_
CALL☎️ _09060703187_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina ɗaya ko sari... Zaku samu shagon🏙️ mu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya Aminu #MT COLLECTIONS 015_


_MT COLLECTIONS TAKU CE☘️_






Ga group


Na face book
ak saraki
&
Ummu maher miss green🍀






Ummu maher palace


👇🏻👇🏻


https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02Bi3dtp6ftDQ6vyRa5mVewzSiNsXA6N97Uq2Qeypf7j5g2FpN5XsRjsKqXGi3D2gal&id=100082587072617&sfnsn=scwspwa






Ak palace
👇🏻👇🏻




https://facebook.com/groups/943534712916776/
*Ummu maher ce*
[08/08, 14:11] Miss Green🍀: *🔖BASMA🔖*








NA💋
UMMU MAHER(MISS GREEN🍏)




Wattpad user name
Rabiatu333


Arewabooks
rabiattu0444






19🟡20




. . . .Nima murmushin na yi ina kallonsa duk da bai furta min wata kalma da zan gane ce wa sona ya ke ba,amman na ga so na acikin idanuwansa,sai dai Ahmad ya riga daya shige masa gaba amman ni dai da za'a tambayeni wanda na ke so to tabbas shi zan zaɓa.


ƙyautar wani ɗan ƙaramin kit ya bani ya gaya min ce wa daga tafiya ya ke yanzu ko hutawa baiyi ba,amman tunda yanzu ya ganni zai wuce gida.


Waige na ya ke har ya shiga cikin motar ni kuma sai murmushi na ke masa ban san ya ya ake ba so ba,amman tabbas ina son Aliyu so kuma mai tsanani.




Kallon banza Maryam ta yi min ta saki tsaki ta ce"banza mara kamun kai kawai ko da wani bakin ma ake hira oho?".ko kallonta banyi ba na biyo hanyar gida tana yimin kallon hadarin ka ji baƙin ciki fal zuciyarta don arayuwarta idan da wanda ta tsana bai wuce Basma ba,yarinyar ga ta kurma amman aƙwai farin jini don ko ta ina ba tada makusa sai dai matsalar baki wanda shima Allah ya ne ya ƙaddara mata hakan a rayuwarta kuma kowani ɗan adam da irin ta sa ƙaddarar.




"Hajiya wannan yarinyar idon masu kuɗi gareta yanzu ma haka fa da wani mai mota na ganta a tsaye,wallahi wannan har ya fi Ahmad kuɗi da komai wallahi,gaskiya Hajiya ni fa ina tsoron yarinyar nan ta yi aure mu bamuyi ba".


"haba Maryam ni fa bazan taɓa yarda wannan yarinyar ta yi aure ku bakuyi ba,idan har na bari wannan yarinyar ta yi aure ku bakuyi ba ai na cuci kaina wallahi,don haka kuma daina tunanin komai insha'Allah bazan bari wani ma ya raɓeta ba,dole in san abinyi tunda an rabata da wancen ta koma wani".


haka dai sukayi ta ƙulle ƙullensu na yadda zasu kassara rayuwar Basma,ita kuwa Baiwar Allah bata san wainar da ake toyawa ba.




Abba da kansa ya aika aka kirowoni ya shaida min halin da ake ciki a game da zancen aurena da Ahmad wai ya fasa,sosai naji baƙin cikin abin amman babu yadda zanyi haka tawa ƙaddarar take,ganin halin dana shiga yasa Baba yasa ni a gaba yana ta yimin nasiha mai ratsa jiki.




Mama ta yi baƙin cikin fasa aurena da Ahmad ya yi,ta yi min nasiha sosai da yadda da ƙaddara,Hafsat ta samu miji wani munir harma ya aiko an kawo kuɗi,mama tana murna sai kuma ga abinda ya faru.




"Anya Aliyu haka kuwa zaiyuwu ace kana son yarinya amman kamar wani yaro ka kasa gaya mata kuma ka kasa zuwa gidansu ka gaya mata?gaskiya ka canza tsari ka fi kowa sanin yadda banason ɓacin ranka ko kaɗan,don Allah ka gaya mata ko kuma ni inje har gidan na su in tona komai don bazanso ɓacin ranka ba?".


"Insha Allah zan gaya mata Hajiya ta".dariya ta yi sannan ta ce"gaskiya Babana baka da kirki".nan dai suka saka dariya dukansu abin sha'awa wanda haka ya kamata kowacce uwa ta kasance da ƴaƴanta,ko da yaushe ka gansu cikin annushuwa ba wai kaje gida ka gansu kamar gidan makoki ba,kowa yana danna wayarsa kamar gidan karuwai.




****


Babu yadda Abeed ya iya yana ji yana gani ya fara zuwa ɓangaren Bilkisu gani ya ke kamar zai cuci yaranne don shidai babu yadda za'ayi ya ƙwana da mace ba tare da wani abu ya faru ba,kuma shi ga irin lalurarsa yana ganin ba kowacce macece za ta iya auransa ba,idan ba irinsa ba wacce ta kasance mai irin matsalarsa.


Bayinta suna kusa da ita suna mata fifita ya shigo,tsaɓar sarauta ko da ya yi sallamar ma sai da taga damar amsawa sannan ta kori bayin na ta,shima abinda ta yi masa shi ya yi mata ya shige ɗakin ƙwanansa ya barta anan.


Cixon yatsanta ta yi tabi inda yabi da idanu tana harararsa,ranta yana mata suya shifa namiji haka ya ke idan yaga ana sonsa babu abinda ba zaiyi ba don ya ƙuntata maka.


Tuno wani abu da ta yi yasa tabi bayansa badon ranta ya so ba,sai don wannan abin da ta tuno,yana cire kayansa ta samesa sai ta wayance sannan ta amshi kayan ta fara taya sa cirewa,wani abu yaji tun daga kansa har zuwa ƴan yatsunsa,amman sai ya daure ya cije ya shiga wankan.


Yana fitowa daga wanka ta nufo inda ya ke ta rungumesa ta baya,yaji wani yar ajikinsa yana nema ya saki layi jin abinda ta ke masa.ya yi saurin janye hannayensa sannan ya ce"ke baki iya gaisuwa ba ko?".ɗan turo bakinta ta yi sannan ta ce"ina wuni".?


"lafiya".


Kawai ya ce mata ya cigaba da saka kayan baccinsa sannan ya umarceta da ta yi alwala suyi sallah,babu yadda ta iya don ita wataran ma sai ta ga dama take sallah don haka ta turo baki sannan ta wuce banɗakin,yana hangota ta cikin madubi shi kuma lokacin yana shafa body spray ya ce a zuciyarsa yanzu wannan har ita ce mace ta gari?kana saka ta bautawa Allah tana turo baki lallai aƙwai aiki a gabansa.


Wanka ta yi sannan ta ɗauro alwalar tana wani kallonsa kamar mayya,yadda ya yi mata wani mugun ƙyau daya saka wata jallabiyya mai sulɓi ruwan fari mai ƙyau da haiba.gashin kansa duk ya ƙwanta don kan Yarima Abeed ba ƙaramin gyara ya ke sha ba.
Gashin jikinsa ma duk a ƙwance gashinan da yawa kamar ka kitsesa,wani haɗiyar yawu ta yi aranta tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login