Showing 27001 words to 30000 words out of 35109 words

Chapter 10 - AFIF BOOK COMPLETE DOCUMENT Writing by oum yasmeen.txt

shashin sa dake gidan domin an kusa shan ruwa gashi shi zayyi kiran sallah yana isowa kata faran shashin nasa zuciyar shi tayi wani irin bugawa ya tuno da sahibar sa sai yake ganin tana mai gizo


barka da zuwa mijina nasan ka sha hanya sannu da zuwu uban ƴa'ƴa na




" ya ka tsaya kana kallo na shigo gidan ka cikin aminci ,


"Kamar raƙumi da akala yana binta ,


Mijina kai min magana yau na dafa maka abincin da kafi so


Murmushi yayi yace


ni yanzu bana muƙatar komai ki dawo gareni mai yasa ki ka tafi kika bar mu kinsan irin ɗacin zuciyar da na shiga ni da yar mu kin tafi nur tana tsananin buƙatar ki


Dariya tayi tace


Na tafi gidan gaskiya inda kowa zashi


Dan Allah jidda ƙarki ɓacewa ganina muna buƙatarki




Shish tasa hannu a bakin ta ta ɗaga mai hannu tana mai bye bye


Dasauri ya ƙarasa cikin hamshakin floor nasu wanda iya tsaruwa ya tsaru ga kayan alatu iri iri yawa da mace agidan dan kullum amintatcan yaron sa sai ya gyara komai duk wani abu na jidda yana nan


" duk inda ka ratsa photo tane katu yawa kai mata magana ta amsa gawani glasa ƙato da kifaye kala kala gaban sa taja ta tsaya tace


Habibty kalli ina son yellon kifin nan da baƙi zan so ko da yaushe in buɗe ido ingan sa


Da gudu ya ƙaraso gun ya sa hannu zai ta ɓata ɓatt ta ɓace duk zuciya irinta Afif durƙusawa yayi ya rushe da marayan kuka mai nayi muku kuka kasheta me tayi muku wallahi ko iya nan kuka tsaya iya bakantamin arayuwa kunyi dama kun haɗa dani mun mutu tare




" jiddddddah jidddddah daman ana mai da hannun agogo baya da na gudo dake basu kashe kiba,




ta shiyayi yawa mashayi ya shiga toilet iya tsaruwa ya tsaru komai farine yawa kayi bacci anan saboda kyansa wanka yayi yayi alwala ya fito wata jallahbiya yasa milk color da hula tashi kafiye naci


yasa slippers ya dauki carbi turare ya fesa tuni sassanyan ƙamshi ya fara tashi ya haɗu da turaran wankan da yayi amfani dashi ya bada wani irin kamshe ba zaka so ka dena sha ƙarsa ba fita yayi kai tsaye babban masallaci yanufa dake fadar masarauta ya fara kiran sallah duk wani dake cikin masarautar ba zai manta zazzaƙar muryar sa




"dede da bugawar zuciyar wata tsohuwa dafe girjin ta domin iya kidima ta demauta tuni hawaye ya fara zarya a idon ta idonta yayi ja ƙarya kake aliyu wallahi sai na shafe tarihin ka dole inkoma gun boka domin yayi min ƙarya ya cemin bazai taɓa dawowaba ya akai ya dawo ta fara jifa duk wani kayan dake kusa data




" na shiga ukku da raina aliyu ya dawo ƙasar nan ba zata saɓo ba wallahi tuni gumi ya wanke mata fuska saboda tunowa da tayi shekara shiddda baya boka ya ce mata duk lokacin da aliyu ya dawo topa komai yana gab da zuwa ƙarshe kuma a kwai yarinyar da zai aura kuma ba acikin masarautar take ba ina hakan baza faruba ina yau dole aliyu ya je lahira ,


dole sarauta ta dawo gidan mu wallahi kai ɗana waziri dole ka zage dan tsai domin bazan dau asara a wannann karan ba wannan shegiyar uwar tasa ce ta warware min shirina dole aliyu ka mutu keee moma kiramim sarkin yaƙiii
*……………✍🏼*


*AFIF*






Oum yasmeen






*My first novel is return black*




_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


*____________________________________*


*____________________________________*




Chapter 75-76






"Dasauri moma ta tashi ta zube agaban ta yawa zata yi mata sudjada tace,


an gama ranki yadaɗi ta tashi ta nufi shashin sarkin yaƙii da sallama moma ta shiga inda ta tarar da matar sa tana girki


sannu da zuwa moma yakike yau kece a gidan na mu ?"


"Ehwllh lafiya qalau surda aikoni akai ina sarƙin yaƙi yake ?"


Surdah tace


yana ɗaki bara in miki iso da shi tashi tayi ta goge hannuta ajikin towel ɗin kusa da ita ta nufi ɗakin nasa bata daɗi ba ta dawo tace ki shiga da sauri ta shiga da sauri domin isar da saƙon uwar ɗakin nata sallama tayi inda ta tarar dashi yana shan ruwa barka da shan ruwa sarƙin yaƙii


"amsa sallamar ta tayi yace,


Yauwa moma lafiya na ganki haka?"


uwar ɗakina ce ta ce


Tana son ganin ka


"To, jikin sa na rawa ya tashi domin yasan ba abu bane mai sauki yasa hajjar waziri neman sa ,


Wanan kenan


an idar da sallah inda ya shiga shashin inna cin abinci sai ga kiran abbie ya shigo wayar sa da sauri ya dauka yace


"barka da shan ruwa,


"kana ina ka same ni a shashin mamanka?"


Dam yayi sai kuma ya shiyu kashe wayar sa da sauri ya tashi ya kalli inna yace


na tafi abie na kirana da ganan zan tafi gidan radio birnin zaki zasuyi hira dani


"To, masha Allah ka amsa gayyatar su kenan ,


Eh kawe yace mata da sauri ya fita



"kai tsaye shashin mamy ya nufa duk da zuciyarsa ta na wani irin har bawa addu'oin tsari ya ɗinga karantowa a'ransa tuni duhun da yake gani ya fara raguwa jikin sa har rawa yakeyi addu'a ya karanto sannan ya sa ƙafarsa ashashin nata


tun yana yaro ya dena zuwa ashashin ta ba don dukan da mamy ke mai ba aa sai dan in yazo sai ya rasa hanya ko kuma yaga mucizai sai ya koma amma ko mamy zata kashe shi yana son ta a matsayin ta na mahaifiyar sa


sallama yayi


yayi da suka amsa mai duk wani ahalin mamy yana gun harta matar abdulraman da yar su ɗaya dugon dining table ne suna zaune suna cin abinci yayin da abbie ya gama ci ya sami gu yana zaune da sauri ya dur ƙusa ƙasa ya tsuguna cikin ladabi yace


barka da shan ruwa abbie gani


yauwa abbana satin da na baka ya cika ka sami matar?"


cikin ladabi yace


Ai min afuwa insha Allah zanne mo


"Abbana tun yaushe nake maka afuwa ?,


to insha Allah gobe bayan shan ruwa ni da galadima zamu dau rama aure ba zata tare ba sai ranar sallah


"a di mauce ya dago kansa ya dubi abie toni kansa ya fara juyawa da ƙƴar yace,


abie ba zan iya auran ko wacce mace ba abie nafa rasa jidda na har abadah


Cikin tausayawa abie yace


"wanda ya mutu ya mutu sai haƙuri afif itama wannan zaka sota insha Allah zakayi alfahari da ita tashi ka jeka Allah yayi maka albarka,


Kamar mashayin giya ya tashi yayi ya fara tafiya da sauri nur ta rumgumai shi tace


daddy na yau nayi azumi


"To, my princess ɗita sai da safe yayi maya kiss a kumatu fita yayi yana haɗa hanya ya nufi shashin sa shiryawa yayi cikin manyam kaya ya fita domin zuwa gidan radio tafi yake yana fusgar motar sa lura yayi da ana binsa yasa ya ƙara gudu ga kansa dake ciwo kamar ya fashe...


Sosai yake gudu amma basu fasa binsa ba yana daf da zuwa wajan yansandan da suke kula da hannya suka juya sosai abin ya daure mai kai to mai hakan ke nufi kenan basu dr tane ba suka turo suba ba ko de canza salo sukai ?,


anya kuwa ba wasu bane yanzu suke bibiyar sa iska ya furzar mai huci


ci gaba yayi da tafiya har yazo gidan radio birnin zaki iya kawatuwa gurin ya tsaru duk wata katanga ta gun anyi zanan masarauta inda da harshan amheric na kasar ethopia suka sa gidan radion jaha


hade yake da gidan tv na birnin zaki gurine babba ga wani irin tsari akai mai yawa kana gidan tv aljazirah komai anyi shi bisa tsari da ƙwarewa tunda ga farkon shigowar ka CC tv camera tana haska komai ga wasu irin kayan aiki horn yayi mai gadi ya boɗe mai da yake ansanar dashi suwansa parking yayi


"yafi to yafara tafiya cikin nutsuwa da ƙasaita kallo daya za kai ma kasan ya hada komai kamilin mutum ƙwarjini izza kamala har ya isa ƙofar da zata sada shi da inda za'a gabatar da program ɗin


darene amma kamar rana yana shiga kowa yana aikin gabansa suna ganin shi kowa ya taso MD ɗin gun ya zo ya miƙa mai hannu sukai musabaha yace


"barka da zuwa saraki ansha ruwa lafiya,


a takaici yace lafiya


"kai MD ya jin jina sannan ta nuna mai wani gu yace ,


Bismillaah shi go a nan zamu gabatar da ashirin sannan tun last week muka sa a shafikan mu na internet cewa zaka zo to mutane da yawa sun aiko da tambayoyin su a kalla sun fi dubu daya


jimyayi a cikin deep voice din sa ya ce


"iya 40 minutes kade zan iyayi ,


Tom shikkenan ba damuwa


baƙin sa dauke da addu'a yashi ga gun inda ya sami daya daga cikin gujerun da aka tanadar domin yin shirin ya zauna ashe dan jaridar masanin makamar aiki shi yake jira


har ƙasa ya durƙusa ya gaisheshi da yake afif ya girmeshi kuma ubangidan shi yace


in aka sami matsala to zai ko reshi domin wannan wata damace da kowa yake so ya samu na yira da saraki to shi ya samu ƙar yayi mai wasa da damarsa tuni mai dauka ya shirya yayin da ƙyamarori suka haska shi ko wanne mai dauka ya bada attention ɗin sa gudun samin matsala haka sound man ma ya bada hankalin sa abar magana aka maƙala mai


"Dan jaridan ne yace,


assalamu alaikun barkan mu da shan ruwa da fantan kowa yasha ruwa lafiya sannun ku da sake kasancewa damu a filin


daga bakin mai shi shirin ne da yake gayyato shahararron yan kasuwa manyan ma aikatan gwamnati da ma masu gwagwarmaya har da yan siyasa a yau mun kawo muku fitatcan baƙon mu wanda duniya take damawa da ashi al'umma da yawa sun buƙaci a zo dashi


domin yayi fashin baƙi akan abubuwan dake faruwa a wannan ƙasa tamu ta ethopia yankin birnin zaki ƙar inci kaku da surutu ba kowa bane face wannan gwarzon dan kasuwa kuma babban likita a sibitin kainuwa inda ya ruke mukaimai kala kala wato


"Dr kuma professor Aliyu mansur mai zaki ,


"dr barka da zuwa ,


"yauwa "


dr ka gabatar da kaika gamasu kallo da sauraran ka domin gabaki ɗaya shirin nan mun sa shi a radio television


Cikin voice ɗin shi mai daɗin sauraro yace



Sunana Aliyu mansur Aliyu mai zaki an haife ni a garin birnin zaki dake ƙasar ethopia nayi karatu a birnin zaki inda nayi primary har izuwa secondry a Al'rasheed comprehensive school inda bayan nayi sauka na tafi america nayi karatuna a kan gynecology bayan na gama na tafi addis abba university na tafi nayi phamarcy wato ilimin sanin hada magunguna nayi aiki da Chicago hospital na tsawan ashekara daya zuwa biyu nayi aure amma Allah yayi wa matata rasuwa mun sami rabon ya'daya


wannan shine ta ƙaitatcan tariyina


'To, dr ya akaji da gwagwarmaya duk da sai aka ne mai ka rana tsaka aka rasa we mai ya faru?"


shiru yayi yan wasu saƙanni yace


"abin da yasa ni natafi ina kasuwanci ne a ƙasar ethopia shine na koma can da kasuwanci na kuma ina son hutu shiya sa na tafi tsahun shekara shidda na zauna,


Amma mutane da dama sunce we ka gamu da ciwan damuwa ka gamu dashi ranar litinin biyar ga watan shekara ta dubu biyu da ashirin da ukku gidan wata jarida sun bayyana cewa ka tafi


america ba ethopia ba neman lafiyar ka saboda ka gamu da ciwan dis order an sami wasu mutane suna zuwa kafar yada labarai suna cewa sai an ƙwace maka lasisin ka shin ya abin yake ?"


dan murmushi yayi wanda sai ka kula sannan zaka gano shi yace


"a gaskiya ba haka yake ba saboda a lokacin ina gidana a zaune na sami jaridar nayi mamaki tabbas bayan mutuwar mata ta jidda na shiga damuwa sosai wallahi ina nan ina binkice duk wanda na samu da sa hannu cikin kashe matata yayi kuka da kansa domin jinin ta ba zai tafi a banza ba


dr kamar kana gugar zanane cikin wannan kalaman naka kasan wayan da sukai wayannan kisan gillar ne


dan jarida yanzu nace maka ina binke ce sannan inna gama zan miƙa taƙardar ƙotu




we shin da gaske ne ne mai martaba sarki yayi wasu kalame ida kowa yake zargin da kai yake amma kafin ka amsa mana


"To masu kallo gashi mun shiga cikin hira gadan gadan ku jeramu zamu tafi hutun ta ƙaitatcan lokaci a daka cemu,




tuni team ɗin su dr uzairu suka zobawa tv ido zuciyoyin su tamƙar su fashe saboda baƙin ciki mai dala ne yace


Uzairu wallahi yaron nan sai naga bayan sa da tuni na kashe sa amma kuka ƙi bani haɗin kai


hmm mai dala kenan wannan fa da kaki gani uwar tsafin mu tace ayanzu ba abin da zai ƙara ta siri a kansa shirin mu ma yana gabda warwarewa


"What ai ban san haka ba to fadar ta ba fadar Allah ce ba to wallahi ko zanyi yawa wo tsirara sai naga bayan sa saboda shifa na bada ƴa tuniya gyara kalamin sa saboda yana shirin ban kadowa kansa asiri ya ballowa kansa ruwa........✍🏼


*AFIF*






Oum yasmeen






*My first novel is return black*




_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


*____________________________________*


*____________________________________*




Chapter 77-78






*Takun karshe*


Barkan mu da dawowa daga hutun ta kaitatcan lokaci yanzu shirin zai cigaba


"we shin da gaske ne mai martaba sarki yayi wasu kalame da kowa yake zargin da kai yake mai ne gaskiyar al'amarin ?"




wacce magana kaki nufi nidai iya sanina mai martaba sarki yayi magana ne akan zaiyi murabus ban san wannan maganar taka ba


"amma mutane dayawa suna ganin da kai yake ,


hmmm cewa yayi fa zai dora wanda ya can can ta ni kuma tsarin masarautar birnin zaki be min ba bana son mulki kaga kuwa ban can can taba


"ranar daya ga watan marus an sami mutuwar matar ka a asibitin ka shin babu cctv camera da har aka kasa gano wanda yayi mata kisan gillah ?,


Akwai amma kisan anyi mai mummunar shiri ta yarda ba mai ganowa duk wata cctv camera an kasheta bata aiki wata kuma an juyar da ita tana kallo sama yaya za ai agano fuskar wanda yayi haka


Dr wasu suna ganin rashin tsarone ya janyo hakan


Ba rashin tsaro bane


"TO, kana dawowa sai kuma akaji matasa na cewa sai kayi shin da gaskene kai zaka fito gwamnar garin nan ,


wannan bani da magana akasan saboda komai nufine na Allah


"kenan kana so?"


Ciki da gajiyawa domin ayau ya tambata sai yayi ciwon baki yace


"mulkin ƙasar nan yana bu ƙatar masu tsaurin zuciya domin cin hanci da rashawa sun yi mata yawa ba damar yi gaskia sai an kawar da kai to wallahi ina nan na kusan gyarawa kowa zama kuma zan bayyana fuskokin da suke safarar ƙananun yara suna lalata musu rayuwa ya kama al'umma ku sani cewa kusan wanda zaku ɗin ga zaɓa amatsayin shugaba


Tuni mai girma gwamna ransa yayi mugun ɓaci cikin fusata ya dubi matemakin sa yace




" da hallacan kashemun wannan yaron,




ai dole musan yarda zamu kawar dashi amma kamar yaka mata mutsaya muji ƙarashan hirar musan yarda zamu bullo masa


"hakane kuma dole insa a kashe mun shi ,





Sanan kuma kana dawowa sai ka kori wayan da suka kulalma da asibiti lokacin da baka nan har ka kai su kotu yan zu haka suna gidan ƙoyan tarbiya .




"laifi sukai min sun cinye mun kuɗi masu yawa kuma kuɗin al'umma ne da ace nawa ne xan iya bar musu


TO dr ayi sallama da musu sauraran ka


wannan ke nan


a gajeye ya fito daga dakin daukar shiri iya gajiya ya gaji lambar yabo suka bashi tare da kyaututtuka fito wayayi nufi inda ya ajiye motar shi ya dauka tafi yake cikin nutsuwa gidan shi dake j.r.a ya nufa a gajiye ya yi horn mai gadi ya bode mai car park ya nufa




inda ya ajiye motarsa ya fito cikin nutsuwa duk da gajiyar da take tare da shi ya fara tafiya wani kati ya fito da shi mai kama da ATM ya zura a kofar nan da nan ta buɗe yashi ga yayi


switch ya danna nan da nan haske ya mamaye daƙin kai tsaye bedroom ya nufa inda ya fara cire kayan sa ya shiga toilet


wanka yayi yafi to sanye da bathrobe a cikin sa dressing mirro ya nufa ya ja stool ya zauna ya fara shafe shafe komai nasa cikin nutsuwa busar da gashin kansa yayi


yashir sai ƙamshi yake zubawa inda ya nufi wardrobe ya dauko pajamas yasa masu ƙauri saboda sanyin da ake safa yasa


ya zura slippers yafi ta floor saboda ya samawa kansa abincin da zai ci fridge ya nufa ya dauko cake da fresh milk ya dauko tumble da plate ya fito dining room ya nufa ya za kujera ya fara ci sosai yaji daɗin cake ɗin daya ke ci


wayar shi ce tayi ƙara alamar shigowar ƙira banza yayi saboda be son number ba sai da aka kira sau ashirin a gajiye yadaga domin kiran yana neman ya hana shi nutsuwa bayasan damuwa dagawa yayi beyi magana ba yayi shiru


"cikin salon jan hankali tace,


Hello my man how are you hanal ɗin ka ce


Zaro ido yayi yace


Pls bawan da kike tunani bane kika kira be jira me zata ce ba ya kashe wayar


Kuka ta fashe da shi ta waɗa kan gadon gimbiya rumaisa tace


Anty rumaisa kinji de abin da yace wallahi ina son sa in narasa shi ban san ya zanyi ba


Ki kwantar da hankalin ki boka yace inde kun haɗa ido dashi in har kinsa wannan kwallin to ya dawo hannun mu


Da sauri ta tashi ta rungumai anty rumaisa tace


Dan Allah anty rumaisa


Wallahi kuwa


"aikuwa naji daɗi bara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login