Showing 9001 words to 12000 words out of 16870 words
DUNIYA LFY, *
*Dedicated to Fatima Abubakar Radda*
*27-28*
In banda juyi ba abinda safwan yakeyi,tudun boobs din sanaya akan kirjinshi sosai ya jefashi a wani hali.
Ita ko batama san yanayi ba,dan ita agurinta yau tafi kowacce rana dadi agurinta,tunda gata kan kirjin mijinta tana bacci hadi da mafarkai masu dadi.
cikin dabara yakamata ya kwantar da ita akan gadon ze zame jikinshi anata ne yaji carab ta rikeshi.
fitila ya haska,abun dariya ya bashi domin dan karamin bakintane ta cuno shi gaba alamun anmata ba daidai ba,koda ya duba har lokacin baccinta takeyi,
Kwanciya yayi yaja musu bargon,Ranar de safwan gadin dare yayi domin sanaya seda ta sake shigewa jikinshi cikin dare.
Da asuba atare suka tashi,dubanshi yakai fuskarta da ta dago tana kallonshi yayin da tayi dare dare akan shi ,
A hankali ya furta.
"to ay seki daga jakin da kika samu haka ko tunda gari ya waye"
murmushi tayi wanda ya kara kawata fuskarta tace cikin shagwaba.
"wanne irin jaki kuma,sede katifa,dan nan akwai dadin bacci"ta dora kanta akan kirjinshi.
"Au nine ma katifar,wlh kinyi da da"
"ba gwanda katifa ba,da jakin da kace,ay nama fada maka suna me dadi"
Sake kudundunewa tayi ajikinshi,
safwan lamarin nata yafara tsoratashi dan ya fahimci sam bata da kunya,alamun ta saba harka da maza kenan,
"to naji tashi muje muyi sallah kar lokaci ya kure"
Da kyar ta tashi,shima seda ta gama juye juyenta akanshi sannan ta diro kasa tana mika.
Binta yayi dana mujiya,ganin yadda hips dinta ya cika kamar ze fashe,wani miyau ne me dumi ya hadiye da sauri,ita ko tafiya ta fara yi zata fita a dakin a haka yadda take takunta kai kace nickiminaj ce har shape din jikin.
Da sauri safwan yazo gurinta ya damkota,yace cikin fada.
"ke mufa nan ba america bace ko london,bare ki dauka agabar teku kike,dan haka ki nemi kayanki kisa kan ki fita ehe kinji na fada miki"
cuno baki tayi gaba ta fara dira kafa,tana fadin.
"nifa a gidanmu Allah bana sa kaya sede in nayi wanka,"
"Au haka kike musu sagade sagade da wainnan kitba kitban cinyoyi atsakar gidan?"
Dariya abun yaba sanaya,musamman datakai dubanta kan hips dinta taga ya ɗora hannunsa akai batare daya saniba.
Dariyartace tasa ya farga da abinda ya aykata da sauri ya cire hannunsa,gamida sosa kai dan yaji kunya sosai,ficewa yayi adakin yana fadin.
"wlh kika fito ahaka nidake ne"
Koda safwan yaje toilet seda ya hada da wankan tsarki,dan bidirin da sanaya tasashi jiya babba ne,
ita ko Walldrop dinshi ta nufa ta bude ta shiga neman kayan daze mata daidai
wani jeans tasamu irin weezy dinnan da wata riga bodyhug ta saka abunka da mace me cikar halitta tsaf suka amshi jikinta,wandonne yay mata tsayi amman kasancewar pencil ne ksan se kawai yayi tattara daga kasan.
ficewa tayi tsakar gidan inda ta samu rahama ta dora ruwan zafi akan murhu.
"Sannu da fitowa aunty na"cewar rahama tana murmushi.
harara sanaya ta watsa mata gamida cewa.
"hold your sannu da fitowa i don't want it,jiya kinajin beraye zasu cinyeni baki tashiba,se brother dinkine yazo ya ceceni dan haka mun bata "
Rahama ta kasa mgn,in banda dariya ba abinda takeyi,buta sanaya ta dauka ta wuce toilet tana murmushi.
kunu da kosai Rahama ta shirya musu,bayan sunyi wanka sanaya kayan safwan ta sake sawa,duk da rahama ta bata nata amman taki sakawa.
Suna zaune suna shan kokon,safwan se harara yake zubawa sanaya akan sa masa kaya da tayi,ita ko ko ajikinta ,
Suna gamawa Rahamace ta gyara ko ina,sannan ta dawo suka shiga hira da sanaya,safwan mikewa yayi yacewa rahama.
"zan shiga bacci in azhar yayi kizo ki tasheni kuma ku rage hayaniya"yana gama mgnr ya wuce dakinshi.
Murmushi sanaya tayi ita da rahama,bayan tafiyarshi ba jimawa sanaya ma ta mike tacewa rahama.
"sis zanje na taya yayanki baccin inyaso kya tashemu gabadaya"
"to auntyna afito lfy"
shigewa dakin tayi,inda ta hangeshi kwance dagashi se boxsize yayi daidai akan gado yanaso yayi bacci,dan ko kadan beyi zaton zata shigo ba.
Tun kan yayi mgn,yaga ta cire wandonshi da tasaka,dan dama ya isheta,rigarma cirewa tayi,sannan ra nufeshi sanye da pant da bra da sauri ya dakatar da ita da cewa.
"ke nifa ba dan iska bane,taya dan tsabar iskanci zaki wani biyoni daki da ranar nan gatse gatse"
turo baki tayi gamida cewa.
"nima baccin zanyi"
"dan zakiyi bacci kuma shine dan iskanci sekin biyoni,sbida tsbar bakida kunya shine harda cire kaya"
"naga kaima kacire ba gwanda nuba ma hrda bra nasa kai ina taka bra din, "
"agidan ubanwa kika taba ganin namiji da bra?"
"ko bakwa sa bra ay kuna saka singlet amadadinta dan haka ba laifi aciki danna kirata da bra,kuma ma kai wainnan manyan nonuwan naka Allah ko bra din kasa seta yimaka daidai"da yake safwan irin mazan nanne murdaddu kamar salman khan,shiyasa sanaya tace haka.
Tun kan safwan yay mgn ta wuceshi taje ta hye kan gadon ta zauna ta kure kirjinshi da ido.
"ke wannan kallon na menene nifa ba hariji bane wlh"
"Ayko ni harijace"ta bashi amsa tana wasa d harshenta.
zaro ido yayi waje yana kallonta,can kasan makoshinshi yace.
"da gaske?"
kai ta gyada masa.
Shuru yayi kamar ruwa yacishi,
"to ka kwanta man ni kabarni a zaune"
"dole sena kwanta zaki kwanta?"
"eh mana ko kamanta kaine katifata"bata jira ya bata ams ba ta turashi baya ta haye kan kirjinshi.
Safwan shuru yayi dan abun yafi karfin tunaninshi,
itako sanaya bakomai yasa sanaya take masa rashin kunyarba srdan yakara yadda da cewa itadin second hand dince kamr yadda yake tunani,ta haka zata koyar dashi sonta a secondhand din inyaso duk ranar daya gano gaskiya ya mutuntata.
Shikuma tunaninshi so yake yamata muguntar da ko yace tazo gurinshi gobe bazata zo ba
muje zuwa.
Surbajo for life.
January 17 at 1:56pm · Public
aysm"
*SANADIN KIDNAPPING*
*ZAHRA SURBAJO*
*ESHA MUSTAPHA, ALLAH YA SAUKEKI LFY,YADDA YA SHIGA ANA DARIYA ALLAH YASA YAFITA ANA DARIYAR
,DAKE DA SAURAN MATA MASU CIKI ALLAH YA SAUKEKU LFY DOMIN ALFARMAR ANNABI DA AL-QUR'ANI AMEEN,KEDA UNBORN SURUKATA KULLUM KUNA RAINA,ALLAH YA KAWO MANA ITA LFY,IN KUMA SIRUKINE SHIMA MUNA MASA FATAN ISOWA CIKIN DUNIYA LFY, *

*FIDDAH SOKOTO (MATAR AYMAN ME FITSARIN TSAYE,A BOOK DIN UMMU AYMANA)(KISHIYATA )DUK DA HAKA INA YINKI TA IRO,ALLAH YABARMU TARE ALLAH KUMA YAKAIMU RANAR AURANKI MU GIRGIZA UKU,MU KWASHI SHOKI,DAGA NAN HAR SOKOTO SAUTIN MURYATA ARANAR,LOVE YOU DEAR IRIN SOSAI DINNAN *
* just for you salma b,add with this *
*Dedicated to fatima Abubakar Radda*
*29-30*
Haka suka kwanta sanaya se shafa kirjinshi takeyi.
Shuru kawai yayi yana sauraronta,sosai hakan ke daga masa hankali.
Da kyar ya iya ce mata.
"ba kince bacci zakiyi ba,?"
kara matsarsa tayi gamida cewa cikin muryar daukar hankali.
"eh to ay baka sani bane"
"baccin ma se an saki?"
"eh mana,"
"kmar ya to?"
"kamar yadda nake saka baccin kaima"
"ok to jirani"sauka yay a gadon yaje ya kulle kofar sannan ya dawo gareta bayan ya cire kubar jikin kofar.
yana hawa gadon,sanaya ta fara zare idanuwa.
Murmushi yayi wanda da an gani ansan na muguntane.
Kwantar da ita yayi akan gadon sannan ya dora rabin jikinshi akanta ya sakar mata nauyi,sega sanaya na nishi.
wasa da gashin kanta ya fara,gamida hura mata iska a kunne, tuni ta fara lumshe ido,
Haka de ya Shiga batar mata da hankali da salon shi,sanda hannunshi ya sauka kan na shanunta daga ita har shi seda sukai suma na wucin gadin.
Sannu a hankali ya fara murzasu,cikin salo me rikitarwa,sanaya ko ta jima da hawa online dan haka har sake tutturo masa su takeyi.
ay safwan,dayaga sakon na mata dadi,ay se ya sauya salo,yakoma murza boobs din iya karfinshi.
wayyo sanaya,azaba ta isheta so take ta kwaci kanta amman ina ya danne ta tayi ihu tana kunyar rahama tajiyo,
ay kan wani lokaci tuni hawaye ya cika fuskarta kuka take harda majina, shiko be dena ba seda ya gaji dan kanshi ya saketa,ay dagudu ta diro dags kan gadon tana kuka.
boobs dinta zafi suke mata bana wasa ba sun ja jawur abunka da farar mace.
agurin ta durkushe tans ta kuka.
dariya safwan yayi yace.
"ya zo mana muyi baccin ko kin fasa?"
harara tabishi da ita da jajayen idanuwanta,mikewa tayi da kyar ta dauki kayan data cire dazu ta mayar,sannan ta dauki kubar taje ta bude kofar ta fice tana sharar hawaye.
Bayan fitartane karatun ta natsu yazo masa ya fahimci be kyauta ba abinda ya mata,
ita ko dakin rahama ta koma ta nemi guri ta kwanta tana jinyar kirjinta,da ya fara yimata ciwo.
Koda rahama taga tana kuka bata bi baasi ba,dan tasan tsakaninsune,
Safwan ya kasa baccin kaya yasaka ya fito zuwagurin sanaya,inda ya sameta kwance ta dafe kirji tana kuka
rarrashinta yashiga yi amman taki yin shuru,se tureshi takeyi daga kus da ita.
"kefa kikace nasaki bacci"ya fada cikin sigar zolaya.
Harara ta watsa mishi sannan tace.
"ko a asibitin dawanau na kano kake kwana ay yakamata kasan cewa boobs ba kayan wanki bane"
Dariyr da yake boyew ce ta fito,ayko yana dariyar tan a dukanshi.
"Yar renin wayo su turawan da kika gama rabarwa kyauta ay baku musu kukan zafiba seni,da kece kika sani bani na bukata ba"
maganar ta sosa ran sanaya amman seta daure ta bashi amsa.
"suma ba kyauta na basu ba,kudi suka biya,kaga ko kare da kudinsa,"ta karasa maganar tana dariya.
Sosai amsar tata ta kona ran safwan dan haka mikewa yayi fuuuuu ya fice a gidan gaba daya
lamarin gomna ko seda yasha kare karen ruwa sannan yadawo normal,kullum da tunanin taya ze raba auran sanaya da safwan yake,dan baze amince ya hada zuria da matsiyaci irin safwan ba.
muje zuwa
surbajo for life
January 19 at 2:11am · Public
aysm"
*SANADIN KIDNAPPING*
*ZAHRA SURBAJO*
*Kumin afuwar rashin jina,nayi rashin lfy ne,wanda se yanzu nadan samu sauki,*
*Akwai wainda kuka turomin sakon karta kwana a etisalat dina,bayan munyi waya daku, Maman Abba kd,masoyan zahra group,Khadeeja umar muhammad,naga sakwanninku masu dadi da faranta zuciyar duk wanda aka yiwa,barinma adduoin dake ciki,banda bakin gode muku,sede ince Allah amin,kuma Allah ya sadaku cikin rahamarsa ngd sosai,ana tare irin sosai dinnan *
*Auta Inna Ibrahim Kime,ke tawace ko banyi godiya ba,we are still together for ever *
*Dedicated to Fatima Abubakar Radda*
*31-32*
Har dare safwan be shigo gidanba se karfe tara na dare.
lokacin sanaya najin bacci amman taki yi kuma ta hana rahama yi sabida gudun beraye.
A tsakar gida ya samesu,inda rahama taimasa sannu da zuwa,yana amsawa dakinshi ya shige,
Rahama dariya fushin nashi ya bata,juyawa tayi ta dauko abincinshi,taba sanaya tace.
"aunty ga abincin yaya ki tafi masa dashi,ni zanje na kwanta seda safenku"bata jira taji komaiba ta juya ta nufi dakinta,tana shiga ta turo kofar.
tsam sanaya ta mike ta dauki kayan abincin ta nufi dakin.
A tsakar daki ta sameshi zaune yayi rasherashe yana rubutu a wata takarda.
da sallamarta ta karasa kusa dashi,ta ajiye kwanukan abincin,sannan ta maida idonta kan takardar da yake rubutun aciki.
Gabanta ne yayi wata mummunar faduwa azabure ta mike tsaye tana salati.
masu karatu kuma nasan kun zaburan
Da sauri ya dago yana dubanta,itako se tsuma takeyi,da kyar tace.
"Haba Hero don Allah form din NDA fa naga kana cikewa,nufinka aykin soja zaka shiga?"
tsaki yayi gamida maida hankalinshi kanta yace.
"Eh shi zanyi,koko laifi ne?"
"ba laifi bane,gani nayi baka shiga soja ba ma ka shahara gurin iya mugunta ina ga kuma ka shiga wanda wlh nasan duk abinda aka koya maka na mugunta acan akaina zaka fara gwadawa"ta karasa maganar cikin kuka.
Sosai batun nata ya bashi dariya,ayko ya shiga yimata dariya,seda ya gaji dan Kanshi sannan ya tsagaita,yace
"Jita don Allah harda wani tabe baki tana kuka daga cike form inaga kuma ace sanye cikin uniform din kika ganni dauke da bindiga,na setaki,ranar kuma inaga fashewa zakiyi"yaci gaba da yi mata dariya.
ita ko har lokacin bata dena kuka ba,harda majina.
Seda ya gama cike form din tsaf yaje ya adana,sannan yazo ya zauna yafara cin abincin.
Sanaya na tsaye se goge kwalla takeyi kawai,dan yau tana ganin ko bacci bazata iya yiba.
Be kulata ba,dan ya fahimci yarinyar akwai shagwaba harda ta banza,tunda form din NDA yasata kuka inaga kuma ganinshi tayi janye da igwa.
yana gamawa ya wanke baki,yaje ya haye kan gado yayi daidai abunsa,yafi awa kwance amman sanaya bata da niyyar dena kukan bare tazo ta kwanta.
Sakkowa yayi tsam yazo ya dauketa gabadayanta yaje ya kwantar daita akan gadon.
Har zuwa lokacin kukan take.
Kureta yayi da ido yana kallon yadda hawaye ke zarya a fuskarta wacce tuni ta rine tayi ja.
Jawota yayi jikinshi,sannan yace a sanyaye,dan ya fahimci sanaya batason zafin nashi,
"Sanaya me yasa kike da yawan kuka ne haka?me kike tsoro a zamantowata soja?"
"ni kukan bansan yana zuwa ba ay,ni in ka zama soja zalina zaka dunga ci,kamar yadda kamin dazu da safe"ta karasa maganar cikin kuka.
Murmushi yayi ya janyota jikinshi yace.
"kiyi hkr ko dazu ma kin damenine shiyasa nai miki haka,amman bazan sake ba kinji ko,kimin fatan alkhairi,ko kinfi so naci gaba da faskaran karfina ya kare acan?"
Girgiza kai tayi,tana murmushi.
Nande yayta rarrashinta har seda tayi shuru,sukayi bacci tana kan kirjinshi.
Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya,tuni safwan yazaga da sanaya gun danginsa na kauye dana birni,kowa na kaunarta sabida kyawawan dabiunta.
tunda safwan yayi submiting na form din yake jiran ranar da zaa kirasu yin exam.
Dama ko form din se masa akayi wani aminin babansu,da yake Tsohon sojane,shine yasai masa form din.
Rayuwarsu se godiyar Allah,amman baduk abinda suka nema suke