Showing 12001 words to 15000 words out of 16870 words
samuba.
Sanaya na kewar family dinta,sede duk wanda ta kira a waya be dauka har munaya.
Abunda bata saniba shine gomna ne yasa Allah ya isa ga duk wanda ya nemi sanaya ko kuma ita ta nemeshi ya amsa,shiyasa basa daukar wayarta.
Abun na damunta,ga safwan ba irin mazan da zaka zauna ka fada musu damuwarka bane,shiyasa sede tajabakinta tayi shuru.
Yau ne aka bukaci ganin su safwan a Nda dan haka da wuri ya shirya ya wuce domin yin exam
muje zuwa
Surbajo for life.
January 26 at 10:11am · Public
*SANADIN KIDNAPPING*
*ZAHRA SURBAJO*
*Kuyi hakuri banajin dadine shiyasa kukejin shuru *
*Aunty Hassana Tanko Atk kaduna,wannan shafin nakine kiyi yadda kikeso dashi,Allah yabar zumunci yasa mu gama da duniya lafiya Ameen,*
*Dedicated to Fatima Abubakar Radda*
*33-34*
Ranar sanaya wuni tayi kamar mara lfy,sabida zullumi,daga karshe da taga hakan bazata mata ba mikewa tayi taje ta dauro alwala tazo tafara nafila tana rokon Allah akan Allah yasa safwan ya fadi jarabawar .
Be dawo gida ba seda laasar,agajiye yake sosai,yana shigowa da sanaya yafara cin karo wacce ta kureshi da ido kamar ace ar ta arta a guje.
Murmushi yayi ya karasa gurinta yace.
"wannan kallon fa mrs safwan,ko duk na tsoron ince naci exam dinne?"
Shuru tayi tana me ci gaba da kallonshi,abun dariya ya bashi,dan ya fahimci har lokacin a tsorace ma take.
wuceta yayi abunshi,sede duk inda ya gilma idon sanaya na kanshi,tana binshi da kallo.
Wanka ya shiga yana fitowa still kallonshi takeyi,ajiye bokitin yayi yana murmushi ya nufeta.
Yana zuwa janta yayi zuwa dakinshi,se tirjewa take ita bazata bishi ba, A haka har suka shiga dakin.
zama yayi kan kujera,sannan ya dorata akan cinyarshi akaro na farko.
Ware ido kawai sanaya takeyi,
Hannu yasa ya gyara mata gashin da ke kokarin rufe mata fuska,sannan ya janyota ta kwanta a jikinshi yasa hannu yarungumeta.
"Inaso ki bani aron hankalinki,kinji sanaya ta"cewar safwan cike da tattali.
Kai kawai ta gyada masa,hakan ne yabashi damar ci gaba da cewa.
"Abunda na miki rannan ba zalinci bane,horo ne,na mikine sabida kibarni na huta,inaso kicire tsoron aykin da nake nema a ranki,kimin addua,ko so kike in samu aykin a kasheni gurin yaki?"
A zabure ta mike daga jikinshi tasa hannu ta rufe mishi baki tana kuka take fadin.
"Bazaka mutu ba hero,pls kadena fadin abunda ze tarwatsa zuciyata,wlh bazaka mutu ba"ta karasa maganar cikin matsanancin kukan da yaba safwan matukar mamaki.
Cikin kankanin lokaci har ta fice daga natsuwarta sabida kuka,yayi rarrashi amman taki yin shuru,budar bakinta se sake cewa tayi.
"Bazaka mutuba,ya kakeso inyi da rayuwata bayan ranka,iyayena da dangina sun gujeni sabida kawai inasonka,banida kowa sekai,zuciyata ta zabi rabuwa da kowa inde zan kasance tare dakai,bana burin kabar duniya,batare da kai da daddyna kunso juna ba,Safwan ina sonka,ina kaunarka,banuda buri a rayuwata da yawuce naji irin wainnan kalmomin daga bakinka"
Tana kaiwa nan ta mike zata bar kan cinyarshi,wawiyar rungumar da yayi matane tasa ta tsorata,dan ta aza dukanta zeyi.
Runguma yayi mata bata wasa ba ji yakw kamar zaa kwace masa ita.
cikin hawaye yace.
"Sanaya ni mutum ne me tsananin kishi,Keda bakinki kin bani tabbacin kin kwanta da wasu mazan,wannan abun shi yake wahal da zuciyata,bawai sonki ne bana yiba,kishinki ne yafi son da nake miki,kiyi hakuri sanaya,komai ze daidaita,amman dad dinki honestly speaking bana sonshi bana kaunarshi kamar yadda kinfi kowa sanin shima baya kaunata,dan gashi kin da yakemin harke ya shafa"
Shuru kawai sanaya tayi dan bata da abun cewa,se addua.
haka safwan yayta rarrashinta har ta dena kukan da yawancinshi na shagwabane.
mikewa yayi domin yasa kaya,bin jikinshi sanaya tayi da kallo,gaba daya a murde yake cikinshi har wani layi layi yayi,
Mikewa tayi tana murmushi,ta isa gabanshi,dariya tafara yi,cike da mamaki yake kallonta,yanaso yaga abunda takewa dariyar,
Ba komai takewa dariya ba,se ganin yadda kirjinshi yayi tumbul tumbul kamar na mata.
Beyi auneba se ji yayi ta taba da hannayenta tana dariya tace.
"Wai hero meyasa nonuwa suka fito maka kai ba mace ba,jikinka duk ya wani murde ya tattare,tsokoki ko ta ina curi curi,"ta karasa maganar tana dariya still tana ci gaba da tabawa.
Ajiye rigar hannunshi yayi yasa hannu ya matso da ita jikinshi,shima dariyar yake,hannu yasa akan mazaunanta duka biyun,yace cikin muryar da sanaya bata taba sanin yana da ita ba.
"wlh nima inada tambayoyi da yawa,wai meyasa mazaunanki sukayi manya haka,kuma koya mutum ya taba se yaji hannunsji kamar ze bace aciki dan laushi,sannan kema ga kirjinki acike sosai,wai meye sirrinne"yayi tambayar sanda hannunshi ya sauka akan kirjin nata.
Da gudu sanaya ta sakeshi ta ranta ana kare tana zaro idanuwa
Dariya sosai abun yaba safwan,karasa shiryawa yayi yafice tsakar gidan,inda yasameta ita da rahama,tana ganinshi ta boye bayan rahama tana dariya.
Shima ita yayi yasamu guri ya zauna yafara cin abincinshi.
Haka rayuwar taci gaba da tafiya,safwan da sanaya,akwai fahimta a Tsakaninsu,sede koda wasa be taba shaawar hada shimfida da ita ba.
Jarabawarsu ta fito inda cikin nasara yasamu yaci,dan haka yanzu shirin tafiya training yakeyi,sanaya duk tabi ta damu kanta.
Acan gidan gomnati ko tuni munaya ta amarce sa angonta shaheed,shagali akayi bana wasa ba amarya ta tare agidanta daya gaji da haduwa.
gomnane yayiwa shaheed auran huce takaici da munayar,bawai dan shaheed din ne ya bukata ba,amman girman dadsyn ne yasa ya amshi auran da hannu bibbiyu.
Kamun safwan yatafi training seda yayi musu cefanan abincin da zasu ci har yadawo,sannan yabarmusu dubu goma a hannunsu,wanda yasamu kudinne ta hanyar faskaren dayakeyi ba dare ba rana.
Cikin kuka suka rabu da sanaya,kuka bana wasaba,dakyar rahama ta rarrasota suka dawo gida dayake har NDA din suka rakashi
muje zuwa
Surbajo for life.
January 30 at 9:59am · Public
*SANADIN KIDNAPPING*
*ZAHRA SURBAJO*
*Dedicated to Fatima Abubakar Radda*
*35-36*
tunda safwan ya tafi sanaya ke cikin matsananciyar damuwa babu abunda take yi sai kewar shi gashi abubuwa sun taru sun mata yawa,Rahma bata zama a gida sabida makaranta da take zuwa,inta tafi sanaya ita kadai ke xama a gida ba abokin fira,gashi safwan ko wayar shi ta kira bata fiya samu ba,acikin dan kankanin lokaci sanaya har tayi baki ta rame
Shi ma anashi bangaren safwan adan zaman da yayi tare da sanaya sosai yanzu yake jin kewar ta,musamman idan dare yayi,yana dai kawai daurewa ne a matsayin sa na namiji,amma tabbas yana kewar tattausan jikin sanaya musamman idan tana mashi shagwaba,Abokan nanshi sun sha tambayar shi akan meke damun shi sai dai yace ba komai,yana son kiran sanaya a waya,amma yasan idan ya kira da rigima zasu rabu,shiyasa sau tari ya gwammace ya kashe wayar shi,
Toh!yau dai tura ta kai bango,domin yau shi da kanshi ya ke son yaji muryar sanaya,don haka Allah-Allah yake su tashi a wurin training domin ya kirata a waya
Sanaya ce duke a gaban murhun itace,tana hura wuta da bakin ta sabida iccen yaki kamawa,idon ta gabaki daya yayi ja sabida hayaki,karar wayar tace ta dauki hankalinta zuwa daki,domin ta jima ba taji karar wayar ba,don danginta babu mai neman ta,safwan kuwa sati biyu kenan tana neman wayar sa amma bata samu ba
Da kamar kar taje ta dauka,sai wata zuciyar tace taje ta dauka,mikewa tayi ta nufi daki,inda wayar keta kururuwa a kawo mata agaji,sanda taga sunan mai kiran nata har tuntubi tayi,ba kowa bane face safwan,hannunta har rawa yake yayin danna abun amsa kiran.
"my mrs "cewar safwan cikin wata sassanyar murya,tunda sanaya taji muryarshi wasu hawayr masu dumi suka fara zubowa akan fuskar ta
Tuni ta rushe masa da kuka,da kyar ta iya furta "My Hero................"maganar ta kaqare saboda kukan daya fi karfin ta
Safwan dama yasan za'ayi haka,lumshe idon sa yayi yana jin yadda kukan sanaya ke taba zuciyar sa,bai yi gaggawar hanata yin kukan ba sanda ya bari tayi mai isarta,sannan yace,"oya fada min maiyafaru? kike kuka"cikin shagwaba sanaya tace ba kai bane
"Nayi me?"cewar safwan cike da kulawa,kara shagwabewa sanaya tayi tace "ka tafi ka barni Rahma ma sai tayi tafiyar ta makaranta,tun safe sai karfe shida zata dawo,Ni kadai ake bari a gida,gashi wannan itacen ban iya amfani dashi ba kullum saina kone,kuma hayaki ya cika min ido,ta karasa maganar cikin kuka
Tausayin ta ne ya kama safwan tabbas ya yarda sanya tana son shi,don da bata sonshi bazata jure duk wata wahala akan shi ba,a jiyar zuciya yayi sannan yace
"kina aon na dawo ne?" da sauri sanaya tace kamar wani zai riga ta"eh wallahi ina son kadawo"
"Inna dawo me zaki min?"safwan ya fada cikin sigar san dagawa sanaya hankali,"zan maka duk abunda kake so"
"duk abunda nake so kika ce fa?"ya tambaya
"eh wallahi My Hero zan maka duk abunda kake so indai zaka bari wurin kazo mu xauna tare a gida"
Dariya safwan yayi kana daga bisani yace "har boobs dinki zaki barni na taba? "
Sanaya jin maganar tayi tamkar saukar aradu,cikin rawar murya tace "a'a kayi zamanka kawai ba saika dawo ba tun da dama zalumcin daka koyo zaka zo kamin,ni dama shiyasa tun farko ban so kaje wurin ba"ta karasa maganar cikin kuka
Dariya safwan yake yi acan inda yake zaune kamar zai kife,don kuruciyar sanaya na daya daga cikin abunda ke burgeshi da'ita,da kyar ya iya daurewa ya daina dariyar,yace "Haba mrs safwan nine fa?"
"kai din"
"aikuwa sai na dawo tunda bakya son zamana anan"
"wallahi karka dawo kayi zaman ka"
"Ahap ina nan tafe yau da daddare,haka dai ja'inja ta barke tsakanin sanaya da safwan yana sai ya dawo,ita kuma tana bazai dawo ba.shi ko safwan abun nema ya samu,haka yasa sanaya a gaba da tsokana,akan cewa yana nan tafe yau dinnan,ita kuwa sanaya kuka take har da majina akan bata son ya zo,safwan bai kyale sanaya ba,sai da yaga da gaske kukan take sannan ya kyaleta,suka shiga hirar arziki,be kyaleta va,sai da ya tabbatar duk wata damuwar da take ciki ta yaye,sanna suka yi sallama akan zai kirata da daddare
Muje zuwa
Surbajo for life
February 18 at 9:48pm · Public
*SANADIN KIDNAPPING*
*ZAHRA SURBAJO*
*NA DAWO DA YARDAR ALLAH,SEMUN GAMA*
*Dedicated to My sweetheart Fatima Abubakar Radda(am sorry )*
*37-38*
Wuni sanaya tayi cikin firgici game da zuwan da yace zeyi,haka ta dunga abu salalo salalo.
Koda Rahama tadawo daga makaranta haka ta sameta,bata tambayeta meke damunta ba dan tasan,kwanan zancan.
Tun sanaya nasa ran zuwan safwan har tazo ta cire,dan tsawon sati guda kenan bezo dinba.
Anashi bangaren safwan,ko dama tsokanarta yayi ba zuwan zeyiba,
Haka rayuwar taita tafiya,har zuwa lokacin dasu safwan suka kammala taining kuma Allah ya bashi saa aka daukeshi.
Be fadama sanaya ba,dan haka basusan ze dawo ba.
Rahama ta tafi mkrnt,se sanaya kawai agida,ta gama girke ta shiga wanka,safwan yashigo gidan cikin sanda.
karar ruwa yajiyo a bayi,sannan ga zanin sanaya rataye jikin kofar bayin hakan ne yasa yagane ta shiga wanka,ne.
Kofar bayin yaje cikin sand,yasa hannu ya dauke zanin ya wurgashi,cikin ruwan dake gangarowa ta cikin bayin zuwa kwatar da suke wanke wanke da wanki.
Yana wurgashi,yayi sauri ya shige dakinsu.
Sanaya ta gma wankanta fes,ta mika hannu dan daukar zanin ta,sed wayam bashi ba alamar shi.
Lekawa tayi seta ganshi yashe akasa take ta fahimci iska ce ta yardar mata dashi.
bude kofar tayi,hannunta rufe da gabanta,ta falfala da gudu zuwa dakinta,danta suturta jikinta.
Tana shiga ta nufi akwatin da safwan yase mata tana zuba kaya.
zata duka kenan taji anriko mata boobs dinta ta baya,cikin wani salon da ya haddasa mata lumshe ido,arazane ta bude ido ta fara kokarin kwatar kanta sede safwan ba rukon wasa yay mata ba,
Zata kurma ihu ne taji muryarshi,can kasan makoshi,yana fadin.
"sweet wife nine"
da sauri ta juyo tana kallonshi,sosai yayi baki ya rame gashi ko sajen fuskarshi yanzu babu,ya aske,binshi take da ido.
yayinda shi kuma wata zazzafar shaawartace ke dawainiya,dashi,yayi danasanin yarda zaninta.
Dan yasan ganin surartane yajefashi cikin yanayin da yake ciki.
daukarta yayi cak yanufi kan gado da ita,se alokacin sanaya ta tuno ba kaya jikinta.
Ayko nan fa dambe ya kaure tsakanin sojan da ya hango dan boko haram,da kuma talakan da ya hango,ana rabon kudi,kunga ko kowa zeyine bakin rai bakin fama.
"Don Allah kabarni,naje nasa kayana,ba komaifa ajikina"cewar sanaya cikin kuka dan ta Kasa kwace kannata.
"au da gaske ba kaya ajikin ki ?"cewar safwan sanda yasa hannu yana shafar hips dinta.
Runtse ido tayi jikinta na bari,cikin kuka take cewa.
"iskanci zakamin ko?"
Lakuce mata hanci yayi,gamida nutsa fuskarshi tsakanin boobs dinta yace.
"Babu kalmar iskanci tsakanin miji da mata,sede soyayya"
"to ay kai baka taba sona ba,taya soyayya zata wanzu tsakaninmu?"cewar sanaya cikin raunanniyar murya.
Hannu yasa ya dago kanta,ta yadda hakan yaba hancinsu damar haduwa,yafurta a hankali.
"inasonki sanaya,son da bayan rahama da ummana babu wata diya mace dana taba yiwa irinshi"
Kauda kanta tayi gefe ta furta,
"baka sona hero,wlh baka sona,jikina kakeso,dan ka ganshi bayyane a fili,don Allah karka keta haddina matukar babu sona A ranka,me sona nyiwa tanajin kaina pls kabari har kafara sona,na rokeka"
Ganin zata sauya mishi aniya ne yasa yayi hanzarin hada bakinshi da nata ya shiga ayka mata sako.
Tun tana basarwarnan,har yazamto abun na mata dadin da yasa ta shiga mayar masa da martani.
Sosai safwan ya iya sauke mace online,dan haka tuni sanaya ta lula bakin gaba,
Har wani rukoshi take idan yadan yunkura,seda safwan ya tabbatar,da cewa she is ready to receive him,sannan ya cillar kwallonshi araga,cikin incewar Allah bayan ya karanta adduar da manzo S,A,W, ya koyar damu.
wayyo Allah sanaya,wata razananniyar kara ta saki,gamida manna masa cizo a kirji,wanda shima zafin d yajine na cizon yasashi bude kofar,da karfi batare da yasani ba.
Tun tana kukan najin muryarta harta koma ko motsi bata iyayi,tanajin yadda yake mata dalla dallah,hawaye kawai kebin fuskarta,
Shiko garujen,cinye du,besan zuru ba,yi yake kamar ya samu inji,memakon ajiyo kukanta se kukanshi akeji,dan besan a inda yake chatting ba,facebook ne ko whatsapp,ko kuma togo?
Fans abashi amsa.
Muje zuwa gobe da safe da yardar Allah zaku kara ganin posting.
Nasan zakuce surbajo ta sauya, sauyin na dolene,kumin afuwa.
Surbajo for life.
March 6 at 5:57pm · Public
*SANADIN KIDNAPPING*
*ZAHRA SURBAJO*
*Masoya na kuyi hkr don Allah, ina gani sakwanninku akoda yaushe na cigiyata da littafina,kuma inajin dadin hakan sosai,shiyasa na dauki aniyar ganin nayimasa zama daya domin ku,surbajon ce yanzu ba irin ta da ba,nauyi ne yadan karu wanda ke cinye duk lokacina dan haka kuyi hkr,bayan Sallah da yardar Allah akwai show me dadi,*
*Zanyi amfani da wannan dama domin mika gaishe gaishena wanda suka faru abaya.*
*Mrs mahmoud ina miko taaziyata game da rasuwar mahaifinki Allah yajikansa yasa aljanna ce makomarsa,Esha mustapha mama ta tafi mama ta dawo,Allah yajikan mahaifiyarki yasa aljannace makomarta,little mama da muka samu kuma Allah ya rayata bisa tafarkin tsira,Hafsat dahir jos Allah yajikan babyn mu ke kuma Allah ya baki lfy,ya maida alkhairiFiddah sokoto ta ayman bada kanki asare tunda ayman ya koroki yanzu iro ya dauka to ina miki adduar samun dauwamamman zaman lfy fiye da yadda ummu aymana ta samu agidan ayman,asha shayi lahiya ,kuna da yawa wasu har na manta sunan da akwai mutane biyu da suka haihu kwanaki a group dina na zahra surbajo novels,i think jamur yar baba na ciki,da maman zainab data haihu yarinyar ta koma,duka ina miko sakon taaziyata da taya murna,ngd*
*mmn gidado,inna ibrahim kime,billyn shantali,minash,jidda abbas,hassan atk,salbiyya adam,fatima radda,esha mustapha,hafsat dahir,fidda,mrs mahmoud,salma b etc,you mean everything to me,*
*Dedicated to Fatima Abubakar Radda*
*39-40*
Hon suke mata akan ta tashi akan hanyar amman ina kojinsu batayi,ganin haka ne yasa sojoji fitowa dauke da bindigu sukayi setinta da su domin atunaninsu yar kunar bakin wake ce.
Ganin bindigane yasa rahama dawowa hayyacinta,akidime ta ruga da gudu gurin sanaya da nufin daukarta su gudu.
Bin ta sojojin sukayi dan koya mata hankali,dago sanaya tayi,wanda hakan yay daidai da waigowar me girma gomna dake cikin mota yana kallon meke faruwa.
Ko a mafarki yaga sanaya dole ya ganeta sabida son da yake mata yafi gaban wasa,jikinshi har bari yake gurin bude motar ya fito,
Da gudu ya nufe su yana kiran.
"my baby sanaya"
A razane sanaya ta farka tana bin shi da ido,hannu ta mika masa kamin ya karaso ta sake sumewa,yana zuwa rungumeta yayi yana kukan kiran sunanta,
Se alokacin ya lura da cikin jikinta,ga jini dake zuba akidime ya dauketa sukai mota rahama nabin su abaya.
Kai tsaye asibiti na musamman suka nufa da ita wanda tunkan su iso anyi waya dan haka komai ready sukawai ake jira.
Ana gungurata agadon daukar marasa lafiya daddynta rike da hannunta yana kuka har suka karaso kofar labour room.
dakatar dashi likitocin sukayi awaje sannan suka shige da ita.
Duk abinda yadace shi sukai mata,yayinda awaje daddy yakasa tsaye ya kasa zaune kuka yinshi yake kamar yaro,dan wannan ne karo na farko daya taba ganin sanaya cikin mawuyacin hali.
Cikin ikon Allah da taimakon kulawar likitoci ta haifo yaranta guda biyu duka maza,masu kama da mahaifinsu.
Sede rayuwarsu na cikin danger dan babu isasshen jini ajikinsu daga su har mahaifiyarsu wacce batasan inda kanta yake ba.
Sanda likitoci kema daddy bayani komawa yayi kamar dutse dan tsananin tausayi,taya zaace jariri ba jini,rasa abun yi yayi seda likitan ya sake mgn.
"your Excellency ba bu isasshen lokaci zamuje lab aduba in akwai wanda zeyi daidai da su se asa musu"
"ban amince asa musu jini wani ba,jikokina ne fa,muje aduba nawa in zeyi"cewar gomna yana share hawaye.
Koda akaje lab jininsa donor ne dan haka beda matsalar bawa kowa,seda aka dibi leda hudu ajikinshi, ,
biyu akasawa sanaya daya daya kuma akasawa babys din duk da basu shanye shi duka ba.
Seda jinin ya kare sannan aka fito da babies din da se kuka suke.
Rahama rasa inda zata zauna tayi don murna yayinda daddy shima baa barshi abaya ba gurin murnar samun karuwar.
Sanaya se magrib ta farfado,sanda tai arba da daddy kuka ta rushe dashi,tana mika masa hannu da sauri yaje ya kama hannunta yana shafa kanta.
Cikin kuka take fadin.
"daddy ka yafemin,wlh son mijinane yafi karfin zuciyata kayi hkr"
"haushin ki kawai nakeji baby na amman na jima da yafemiki,ki kwantar da hankalinki kinji,"cewar daddy cikin sigar rarrashi.
"daddy nagode,saura safwan shima ka yafe mishi don Allah daddy"
"taya zan yafewa wanda besan darajarki ba,kinsan aya na ganki kuwa inda ban zoba kinsan meze faru,no sanaya babu yafiya tsakanina da safwan he hurt me alot,and yoo too,"
Zata sake mgn ya zare hannunshi anata ya nufi gadon jariran dake ta faman cilla kafafunsu sama.
Sosai yakejin son yaran azuciyarsa,duk da kamannun dasuke da safwan hakan be hanashi sonsu ba.
Waya yayi gida ya sanar da mahaifiyarta da mubina,baa jimaba suka iso asibitin cike da kewar yar uwarsu.
Tunda suka rungumeta sun kai minti goma basu sake ta ba dan murnar ganinta.
Rahama ko nacan wajen dakin tana ta faman kiran safwan wanda ta gagara samunshi.
Kwatsam se gani tayi yana kiranta,da sauri ta dauka tana fadin.
"haba yaya ina kashiga irin haka,nemanka nake kamar zanyi hauka,yau wlh saura kiris sanaya ta mutu,"
Ji tayi alamun faduwa yayin da ta jiyo hayaniyar mutane awayar ana fadin.
"Ku kira ambulace sagent safwan ya fadi,"
Agigice rahama ta mike tayi