Showing 3001 words to 6000 words out of 15499 words

Chapter 2 - YAN BOARDING Ayshatuo.txt

Ayshatuo   

04 Jun 2024

8143

ta shigi sae ta bada gata muguwa har ta kae bakin kofa tace And failure to do eat entiltle to punishment.


Dama sulopiyp na jiranta a bakin kofa tana fita ya shiga suna ganinshi suka fara dariya tafiyavyake kamar mace har ya kae bakin teacher's desk yace wash am so tired


Dariya suka su kace dat how u re always sir smiling yyi kana ya rubuta sunan subject akan board physics hannun shi daya na kan board dayan kuma ya kama kunkuru dashi dama haka yake abu kadan yace ya gaji shi yasa suke kiranshi da *sulopiyo* saboda mugun sakarae ne Allah dae ne yyi shi teacher amma wlh hmm.


*Boiling Point And Melting Point*


Ya kwashe more than 1 hour yana rubutu a board kuma abun haushi so daya ya goge board ya cigaba da rubutu 😆gsky wnn ya cika sulopiya kuwa bayan ya gama lession aka tashi dama shine last period.




Bayan sunyi lunch suka koma hostel da yamma suka fita evining prep tsabar iskanci irin na ss3 kan wata kasa da aka tara suka koma suka zauna hausa novel suka dakko suna karantawa Raj ce maiyi dan duk ta fisu iya karatun hausa a gefe kuma kwadon gari ne cike da roba suna ci........












Comments
Vote
Share






#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)


*мy ғorever ѕιѕтer мy ѕweeтнearт мy darlιng мy one and only мy adoraвle тнe love oғ мy lιғe _YᎪYᎪ ᏴᏩ ᏌᎷᎷᏌ NᎾᎾᎡ_ тнιѕ page ιѕ yoυrѕ ĸιyι yanda ĸιĸe ѕo daѕнι ι нearт yoυ ѕecond мoм caυѕe an elder ѕιѕтer ιѕ alѕo a мoтнer❤🔐*




5


.....Washe gari bayan assembly Raj ta fara neman hanyar guduwa dan bata gama copying assingment dinta ba su Aaj duk sun gama dan tare sukayi amma Raj da ta fara copying sae tace bacci zata yi bayan salahr asuba baccibya kara kwashe ta.


Riketa su sadixy sukayi kamar mara lpy suka kae ta pharmacy dan ta san halin Aisha Adil ba raga mata zatayi ba bayan sun isa pharmacy suka kwantar da ita suka ce ma dr din marar ta ke ciwo nan ya bata mgn ta koma ta kwanta.


Dasu sadixy suka koma class malam ta tanbayesu ina dayar frnd din tasu sukace tana pharmacy ba lpy smiling kawae tayi dan tasan karya ne assignment ne dae batayi ba amma zatayi maganin ta dama bata wahalar da kanta gurin yin karyar ciwo ba da ta kyale ta dan tasan Raj na assignment amma karya da rainin hankalin da tayi ne yasa tace zatayi purnishing dinta.


Bayan lesson ta fita daga class din direct pharmacy ta wuce zaune taga Raj da ka ganta kasan lpyr qalau wani wawan mari ta bata guda biyu sae da Raj ta fadi kasa da sauri ta dagi sukayi ido biyu da malam Aysha nan take gabanta ya fadi tace malam am sick dat why.. A tsawace tace shot off ur dirty moth before i loose my temper on u ni zaki raina ma hankali see me in d offce now.
Tana kae nan ta fita Raj gaba daya hankalinta ya tashi sae kuka take gashi gurin da malam ta mareta shatin hannunta ya kwanta.


Office dinta shiga jiki a sanyaye malama Aysha ta kalli Sargent tace gata nan kamata bulala 50 wani kuka Raj tasa sargent kam waje ya fita yace ta bishi haka ta fito sae kuka takeyi dukanta yake tana ihu dan Ruayyah akwae tsoron duka ihu take sae kace wacca za'a yanka yana mata goma ta fadi sume ganin haka yasa sargent tsayawa da sauri ya koma office ya gaya wa malama Aysha halin da ake ciki da sairi ta mike ta fita kwance ta ga Ruqayya bata motsi da sauri ta koma ta dakko ruwa ta dawo ta yayyafa mata sae gata ta kawo numfashi ai bata tsaya bata lokaci ba ta kamata suka wuce pharmacy da ita (sae ga Raj da ciwon gsk😆).


Allunran bacci dr ya mata kana hankalin malama aysha ya kwanta.
Su sadixy basu san abunda ke faruwa ba sae da aka tashi suka je pharmacy koda suka shiga Raj ta tashi daga bacci amma duk tayi so week nan suka tambayeta meke faruwa ta labarta musu komae tana sharar kwalla da sauri sadixy ta mike sae office din mama principal tayi sa'a kuwa tana nan ta gaya mata komae tace ta tafi zata suyi mgn da malamar.


Sadixy na fita mama principal Ta kira malama Aysja masifa take mata ta idan take shiga bata nan take fita ba daga karahe ta bata 2weeks suspension akan sumar da yar mutane.........












Sorry guys ban samu na muku typing ba da yawa








Comment
Vote
Share








#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)


*Sorry sister kwana biyu kunji ni shiru abubuwan ne sae a slow yanzu just bear with the situation pls the novel is short ba mae yawa bane inshallah before 2020 zamu gama😀*




6


...... Wasa wasa Raj sae da tayi jinya amma alhmdllh taji sauki dan sae faman shirye shiryen visiting suke yi masu yin kitso nayi masu wanki ma haka kowa ya matsu Saturday tayi. Tun ranar Friday suke faman gyara compound din skl sosae kuma gurin yayi kyau.






*Visiting Day*


Yau take sallah agurin boarders kowa Kika kalli face dinshi zaki ganshi cikin farin ciki sbd ganin yan gdan.


Su Raj ne zaune a kasan wata bushiya dasu da yan gdan su a gefe kuma yan gdan su sadixy ne fira suke sosae suna kallon pics din bikin da akayi basa nan a wayar ya Bg Asma'u skl dota din Raj ce tazo bayan sun gaisa da kowa na gurin tace"aunty Ruqayyah maman mu tace kizo ku gaisa"
Tashi tayi itada sadixy suka tafi.


Bayan sun gaisa maman Asma'u tace"aunty Ruqaayah mun gode sosae fah Allah ya saka da alkairi auta ta gaya min gaba daya alkairin da Kika mata naji dadi sosae dan kin san sha'anin boarding irin wnn sae a hankali"


Smiling kawae Raj tayi tace"ba komae mama"


Hafiz yayan Asma'u dake tsaye tun dazu yana kallon Raj Kamar an dasa shi sae smiling yake cikin ranshi yace" hmm love at first sight


Kudi maman Asma'u taba ma Raj amma taki karba ba yanda bata yi tace aa ta gode suma suka kara yimata godiya Asma'u ta karba wayan mamanta tace"mama dan aramin phone dinki in karba no din aunty Ruqayyah idan akayi hutu zan dinga kiranta muna gaisawa" maman tace kafin mu tafi zamu zo mu gaisa da ummanki"
Raj tace to


Ta bata wayan Raj ta saka no dinta suka tafi. A hanya sadixy ke cema Raj"Kinga yanda guy din nan ke kallon ki"


Raj tace"hmm ni ban ma kula dashi a gurin ba"


Sadixy tace"wlh ya hadu yama fi Asma'u kyau sosae Kinga elder sisters dinta my Allah gaba dayan su suna da kyau sae dae wnn yafi wnn"


Raj tace"ba dole ba maman shuwa baban su fulani"


Sadixy tace"wlh idan yace yana sonki karki tsaya kallon ruwa kado ya miki kafa da irin wnn kallon daya miki shi ake Kira love at first sight baki ga yanda yake smiling kae wlh ya roller miki ne fa"


Cikin mamaki Raj tace"shi ya fada miki hakan kawae daga ya kalleni ai naga ba shi kadae yake kallona a gurin ba dukan su all their eyes is on me"


Sadixy tace"dalla matsa an gaya miki bana saurin gano irin wnn ne kin sanni da saurin harbo jirgin mutum especially samari"
Raj tace"Allah ya shirya ki to"
Tace ameen
Haka suka karasa gurin suna fira bayan sun zauna ya zainab tace"wae ya naga dis visiting bakuyi complain ba"


Da sauri Raj tace"wlh akwae babba ma kuwa mal Aysha ta saka baba Sargent duka na har sae da na suma"


Suma? toh laifin me kikayi nan ta Basu lbrn abunda ya faru mamanta tashiga mata fada inda take shiga bata nan take fita ba"meyasa bakiyi assignment din ba bayan kin san halinta ai gashi yanzu kinja ma kanki zanje in samu principal din taku tunda yanzu dukan da akeyi harda sumar da yaran mutane akeyi""


Suna zaune sae ga Asma'u da mamanta kallon kallo sukayi da maman Raj tace dama kina duniya hajiya Atta


Maman Asma'u tace"hmmm hajiya Hassan dama kece maman Ruqayyahn auta


Maman Raj tace"Allah sarki naga kama kam ya gda da bayan rabo"


Maman Asma'u lpy alhmdllh ya su shafa da zainab


Maman Raj tace shafa na lpy ai ga zainab nan" maman Asma'u tace Allah sarki kin san koda muka bar gari itace goye alokacin Hafiz nada 6yrs


Maman Raj tace Allah Ina Hafeez din na san ya rima yanzu


Maman Asma'u tace gashi nan fa yanzu baki gane shi ba


Maman Raj tace Ina ko zan ganeshi yaro ya rigirma aa masha Allahu kace sae aure yanzu


Shikam kunya ta ishe shi a gaban su Raj ana cemishi ya girma..lol
Nan fa suka zauna fira da tuna baya sae da aka kusa tashi suka rabu.


Madam ataimaka plss wlh transfer muka samu kuma nasan yaran zasu iya covering kafin ayi exams tunda suma duk abunda ake a nan shi ake a can


Principal tace gsky baza nu karbe su ba sbd term yayi nisa har anyi second test
Nan suka shiga roko dakyar suka samu ta yarda akace gobe za'a kawo jss1








Da dare bayan kowa ya koma hostel suka shiga shirya kayan su yanda ya kamata fuskan kowa cike da farinciki.


Asma'u ce ta shigo kwanar su Raj ta zauna bakin bed dinta tace" aunty Ruqayyah gashi wnn mama tace na baki" ta mika mata 5k sae kuma wata leda tace wnn kuma ya Hafeez me yace na baki kuma yace idan kika koma gda zaku gaisa"


Aaj tayi saurin karbar ledar ta bude tarkacen chocolate ne kala kala sae dan wani wrist watch mae kyau. Shewa suka saka ita da sadixy suna tapa wa sadixy tace bana gaya miki ba hmm an gode Asmeey Raj banza ta musu ta kama hannun Asma'u suka tafi ta gyara mata kayanta ta shimfida mata sabon bedsheet dinda aka kawo mata mae zanen Micky mouse ajiki. Bayan ta gama ta koma daki suka cigaba da fira .








"Wlh kin san idan ba kaewa skl moda na wani abuba zamu bata da ita" ai ko Bata l rufe baki ba sae ga ta wae zata taya ta gyaran kayanta nan ta raba provision din biyu tace zata ajiye mata wnn har bedsheet dinta ta dauka suka tafi.






Washe gari aka kawo new student mata twins baza su wuce shekara 12 suna kama sosae dan baka iya banbance su. Mama principal ta hangi sadixy ta kirata ta hadata dasu aka basu daki dan yau Sunday ba class bonk daya baka komae nasu iri daya.


*Aljanu day*🤣


Wata Asiya ce aljanunta suka tashi zoku ga duka wayya students sae gudu suke dan kowa yasan idan aljanunta suka tashi ba sauki komae tasamu kwadama zatayi. Nan fa sisi baby ta zube kuzo kuga style din tafi gaba daya jikinta ya lankwashe tafiya take kamar spaghetti sae yanga take tana kwasar dariya nan fa kallo ya koma gunta tsayawa tayi cak sae ta fara rawa Kamar yar bori da kaga kalar rawar kasan bata masu hankali bace. Asiya ma na can sae gudu take zabgawa tana isa area classes ta zube tana buga kanta ga kasa.


Aaj kuma da nata ya tashi ihu kawae take tana kuka dan ita idan suka tashi bata hauka sae dae tayi ta kuka idan ta gama kuma ta kwanta baccin da bawanda yasan ranar tashinta.


Gaba daya students hankalin su a tashe yake nan aka hargitsa makaranta gaba daya abunka da mata liman ne yazo ya fara taimakon su yana musu ruqiyya wasu kuma sae zubewa kasa suke.








*Monday* _Busy day_




Tunda students suka tashi suketa shirye shiryen zuwa classes bayan an gama assembly kowa ya shiga class.


Da dare bayan sun gama lunch suka shiga prep 9:27pm generator ya mutu abunda basu taba gani ba nan fa suka saka ihu suna fitowa waje tsoro ya kara kamasu gashi jiya anyi rawar aljanu baka jin komae sae ihu wasu Kam har sun fara kuka new students dinda aka kawo Nabeela da Fadeela kam ae kuka kawae suke daga zuwan su jiya anyi wasan aljanu yanzu kuma ga wuta ya dauke cikin wnn dajin ga nisa hostel da nisa. Ai fah daga nan kowa ya gudu hostel prep dinda ba'ayi ba kenan..........












*Manage*






Comments
Vote
Share










#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤


*Fans inayinku irin sosae din nan comments dinku na bani laugh muje zuwa🚴🏻‍♀*




7


........washe gari mama principal ta hada musu assembly na kansu fada take tayi sosae kan abubuwan dake faruwa nan ta bama SS3 punishment for 2 days shara compound din makaranta 2times a day hmm Juniors abun so ya samu daddy 501 aka saka ya yankawa kowa portion dinshi mae shegen fadi sae dariyar mugunta yake.


Da yamma sauran students suka fita prep jss1 sae shige ma twins sukeyi note din Asma'u da wata fareeda suka ara suna copying note.


Da dare Nabeela tazo wuce wa bata kula ba ta dan bangaje bosa juyawa tayi tace"kan bura uba wace yar iskar ce mae ido a tsakiyar Kae ba bugeni"


Haba Nabeela na Jin haka ta zuba da gudu duk Kiran da ashar dinda bosa keyi bata juyowa ba.


Washe gari suka hadu da Fadeela Nan ta hau dukanta tace"ke dan ubanki ni zaki buge juya ki gudu ba'a taba yar iskar yarinya irinki ba wlh zaki sani ungu karba cigaba da sharan"


Share hawayenta kawae tayi dan tasan Nabeela ce dama duk inda suka je sae ta nuna halinta kuma ta gudu sae dae karshe a kama Fadeela a jibka.


Bayan kwana biyu ss3 sun gama punishment dinsu kowa na class ana evening prep zeey ce tace"guys Kun San zamu iya fita skl din nan ba tareda kowa ya sani ba"


Suka ce tayaya tace"wancen hanyar ruwan da akayi idan muka duka ta cikinsa muka rarrafa shi zae Kae mu waje kuma idan Kuka lura staff basa fitowa during evening prep"


Ihu sukayi suka ce shegiya zeey shi yasa nake sonki yanzu yaushe zamu fara fita danni wlh dama na gaji da zama ko gda bazan je ba zan dae je ganin gari"


Faty tace"Ni bani da problem da ba Yar gari bace Kinga ko ba Wanda zae ganni" haka suka cigaba da shawaran yanda zasu fita skl din.








Bayan kwana biyu zee da faty suka shirya duk wani Mae sako ya bada haka suka saka zani da T-shirt sae hijab suka dinga crolling kasa har suka fita kana suka mike........








Just to keep u busy tonight 😉


Sorry fans Saturday and Sunday Ina busy sosae bana samun enough time manage








Comments
Vote
Share




#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)


8


.......... Sae da suka tabbatar an shiga night prep kana suka dawo cikin skl bayan an tashi prep kowa ya kwashi kayan karatunsa ya koma hostel. A can suka yada zango nan fa suka fito ma da kowa sakon shi suka bashi sae ihu sukeyi nan suka yanke shawara duk bayan kwana biyu zasu rika fita idan suka ce kullum to za'a Kama su ne.




Dare mahutar bawa kowa kwanta a gadon sa sae sharar bacci suke. Aaj sadixy nuwaira da faty ne suka fito zasuje toilet Aaj mae touch light a hannu mistakenly ta haska wata yar ss1 Zubaidah gaba daya jikinta a bude gashi ko pant bata saka dagani ma maybe wanka tayi bacci ya dauke ta dan towel ne a jikinta amma ya koma gefe blanket dinta kuma ya fado kasa. Da sauri Nuwaira ta daka mata duka a cinya a gigice ta tashi tana neman towel dinta kasa Aaj tayi da touch din sae da ta daura towel kana sukace ta saka kaya bata tsaya b'ata lkc ba ta saka sukayi gaba.


Ruwa suka tsaya zasu debo a bucket faty ce mae pumping ruwan haskawan da Aaj zata sukaga jini na zuba haba sae ihu suka kwasa da gudu zasu bar gurin wata classmate dinsu Laila suka gani zataje debo ruwan sukace mata jini banza ta musu ta wuce abunta tana waka. Bayan ta fara pumping ruwan taga jini haka ta cigaba har sae da ya cika kana ta dauka ta wuce area classes dama sune Yan cult sunan group dinsu *pink Ladies* su 15 ne ss3 biyar sae sauran yan ss1 and 2 ne.


Su sadixy bacci ma gagaran su yayi gaba daya tsoro ya shige su zafin da suka fara jine yasa sadixy tashi ta bude window dama akwae bushiya a kusa da room dinsu budewan da zatayi taga Shafa'at sani a gurin ana mata kitso ihun da tayi ne yasa su Aaj Kara tsorata Raj da Husna dake bacci suka tashi gaba dayan gurin window suka nufa suma suna ganin abunda ke faruwa suka saki ihu gaba daya suka fita dakin da gudu hakan yasa wasu students tashi daga bacci a hostel dinda ke kusa da nasu kuma gudun kato ake gaba daya students sun haukace sae ihu suke hakan yasa wasu staff da basu kwanta ba Jin hayaniya suka fito da gudu amma ba'a samu nasarar kama katon daya shiga hostel din ba.


Washe gari bayan sun tashi breakfast su sadixy sukaje office din mama principal suka mata reporting abunda suka gani fada tashiga musu tana kiran karyane ita bata yarda ba haka suka dawo class sunata zaginta Shafa'atu sani Kam bata ma san sunayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login