Showing 9001 words to 12000 words out of 15499 words
6 inches abunka da mutum mara tsawo pics sukeyi gaba daya gdan har aunty Ameena data fito saeda tayi joining dinsu.
Hajiya ce ta hango ta window din dakinta ta fito waje sae da ta gama kallonsu tsaf kana tace"aikin kenan ayi wanka abi titi yanzu wannan tsinannen abun zaku saka ku fita a ganinku wae Kun rufe jikin ku"
Ba Wanda yabi ta kanta sae ma saurin da suke su fita karta tsaresu .
★★★★★
Bayan kwana *Asma'u santali* (skl doata din Raj) ta kirata a waya bayan sun gaisa take tambayar ta ina mama Asma'u tace"tana lpy tace a gaida ke"
Raj tace"toh Ina amsawa ki Mika min sakon godiya gurin yayanki na kayan da ya bada"
Asma'u tace"toh aunty Ruqayyah sae mun Kara waya"
Nan sukayi sallama
*****
Da dare suna zaune a daki sae ga Kiran waya unknown number banza tayi da call din harta tsinke aka kuma Kira nan ma banza tayi sae da aka kira a na uku da Kamar bazata dauka ba sae kuma tayi picking bayan ta saka wayar a kunnenta tayi shiru tana jiran ayi mgn daga dayan bangaren aka ce"Aslm Alkm"
A hankali tace"wslm"
"Da fatan kina lpy"
Tace"lpy"
Yace"Masha Allah" sae kuma tayi shiru
Tace"who am I unto plss?"
Cikin wata murya yace"Hafeez"
Sae da gabanta ya fadi Jin wanene a hankili tace"wane Hafeez din?"
Yace"yayan Asma'u santali"
Tace"ohh yauwa dama inaso na gode ma thanks for ur gift"
Yace"my pleasure dama nace ne Bari nakira mu gaisa"
Tace"ok thanks Ina gaida su mama"
Yace"zasu ji"
Nan sukayi sallama Aaj dake gefe ta sheke da dariya ta dauki wayarta ta dannama Sadixy kira tana dauka tace"hmm lbr da d'umi d'uminsa baby"
Cikin zakuwa sadixy tace"ban na sha meyene?"
Aaj ta kuma shekewa da dariya"tace mutumin Raj ne ya kirata yanzu"
Da sauri sadixy ta mike zaune daga kwancen da take tace"dan Allah"
Aaj tace"wlh yanzu suka gama waya"
Jin haka yasa Raj gane mgnr da sukeyi tace"munafukae kawae a hakan Zaki kare"
Aaj tayi dariya tace"wannan ke kika sani"
Nan suka cigaba da firar su da sadixy bayan sun gama sukayi sallama
Ya Bg dake zaune tace"Aisha Allah ya shiryaku keda sadixy'
Aaj tace"ameen ya Bg"
_____★
Haka suka cigaba da hutunsu gdan hajiya kuma yanzu a kullum Hafeez sae ya kira Raj da safe as early as possible zae tura Mata message hakama da dare..
Yau Saturday sae shirye shiryen koma sokoto suke sae da yamma suka tafi cike da kewar Yan uwa.
Bayan sun isa suka bada kayan su a na skl a wanke sbd gobe zasu fara shiri.
Washe gari suka shirya sukaje gdan su sadixy bayan sun gaisa suka shiga fira Nan take gaya musu mamanta tayi wani aure gaba daya sae sukayi wani iri sadixy tace"Kae nifa nafi son haka wlh"
Aaj tace"toh muje mugaida aunty"
Sadixy tace"Bata gdan tunda na dawo wae sun tafi umarah"
Raj tace"toh dawa kuke zama a gdan?"
Tace"masu aiki Mana Ni Allah yasa ma banida Kani ko kanwa a gdan Nan"
Raj tace"toh Allah ya kyauta"
Nan suka shiga tattauna akan abunda zasu siyo idan zasu koma dan idan suka tafi yanzu baza su dawo ba sae sun gama suka tsaeda jibi zasuje kasuwa. Sae dare suka koma gda.
Ranar da zasuje kasuwa tun safe suka fita a gda sukaje gdansu sadixy dan driver dinsu ne zae kaesu haka suka dinga yawo cikin kasuwa Basu koma gda ba sae kusan magrib.
..............•°•
Yau ta kama Saturday kuma a yau ne su Raj zasu koma skl sun shirya komae nasu tsaf suka fito da kayansu suka ska a mota dan sae da yamma zasu koma.
Gaba daya sunyi wani kalar tausayi Kamar basu ba sumayya da Abdulnaseer sae dariya suke musu akan zasu koma haka ma Aunty zaynab sae tsokanar su take Raj harda hawayenta.
Da yamma.ya Habeeb yazo daukan su Dan shi ne zae Mai dasu skl din.
Bayan ya ajiyesu akayi musu checking kana suka ja kayansu zuwa hostel tundaga nesa Yan uwansu ke musu sannu da zuwa Nan suka hadu da sadixy tama rigasu dawowa daki suka Shiga sae da sukayi settling kayansu kana suka shiga room by room suka gaisawa da classmates dinsu cike da Jin dadin ganin juna......
*Masoyana a duk inda kike alrairin Allah ya isa gareku ina Alfahari daku a koda yaushe Ayshartou really appreciate my lovely sisters 💔❣*
Comments
Vote
Share
#ayshartou
*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)
Na
*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay
ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)
12
.........washe gari Sunday sauran students suka dawo ciki ko harda Asma'u santali duk yanda Hafeez yayi su hadu da Raj taki bari dole ya hakura amma ya bada sako a Bata.
Da yamma suna zaune suna firar gda da abunda ya faru sae ga Asma'u tazo hannun rike da leda sae da ta gaidasu kana ta bama Raj leda din hannunta tace gashi inji Yaya karba tayi tace"nagode"
Itadae Asma'u smiling kawae tayi ta tafiyanta
Sadixy ce ta karba ledan ta shiga budewa perfumes ne guda uku masu tsada sae chocolate kala kala da hard cover guda biyu masu kyau daya pink dayan kuma red sae wasu pens da pencil masu kyau na Yan gayu sae wata paper.
Da sauri ta saka hannu ta wabce paper din daga hannun sadixy dake korakin budewa.
Dariya suka saka gaba daya ta mike ta bar musu dakin.
____________★
Hajiya Bosa ce zaune ta hakimce a kan gadonta daga dawowar wata yarinya yau harta fara cin zalinta akan wae ta bugeta da blanket dinta Bata sani ba kneeling ta saka ta tareda daga hannunta sama ta daura Mata wani karamin fashion bucket cike da ruwa kuma idan ya zube tasan sauran.
Duka da hawayen da yarinyar keyi baesa ta hakura ba sae ma lbrn ta da suka cigaba dayi.
Sae guraren 4pm ta barta ta tafi sae kuka take yarin bayan ta koma dakinsu ta gaya musu abunda akayi nan suka shiga planing yanda zasuyi ma bosa Dan ss2 sun tsane ta kuma tsabar iskanci harda su da suke immidiate juniors dinsu basu kyale ba. Dariya sukayi dukan su suna Kae Linda Baki da mutunci
Wacce aka kira da Linda tace"haka kawae zamu zuba ido ana cin zalinmu baza nu rama ba"
Amina Ado tace"wlh Ni na matsu a bamu shadow"
Dariya sukayi duka
____________★
Haka rayuwa ta cigaba da tafiyar masu yanda suka Saba irin rayuwar su ta *Yan Boarding*
Ranar Tuesday da dare Bayan sun dawo night prep ss2 suka da dama sun gama shirya plan dinsu suna jiran Bosa tazo wuce dan Bata tafiya da wuri sae a Yan karshe.
Tana tafiya cikin sauri tana Kiran Yan dakinsu su jirata taji yani wup da ita cikin blanket sae janta sukeyi har sukayi nisa da matane Nan suka shiga jibgarta babuji Babu gani sae ihu takeyi amma a banza haski su dinda akayi ne yasa su gudu a 360 metron dinsu ce ta karaso tana subhanallahi waye suke duka haka koda ta bude sae taga bosa bakinta yayi suntum ga face dinta ya kumbura sae fitar da numfashin walaha takeyi tana kuka.
Da taimakon Inna A'ee suka karasa hostel Yan dakinsu sae dariya suke mata cikin kuka tace"wlh sae naci uban Mae blanket din Nan wlh"
Daya daga cikin su ne tace" aikin banza sae dae kici ubanki dan blanket naki ne"
Kara kallonshi tayi sae kuma ta fashe da kuka Kamar wata yarin me Yan dakin zasu in ba dariya ba.....
Comment
Vote
Share
#ayshartou
*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)
Na
*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay
http://ayshartou.blogspot.com
ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)
13
........Washe gari da kyar Bosa ta shirya ta tafi class fuskarta tayi suntum gaba daya a class ma da teachers suka tambaya sae tace faduwa tayi.
Bayan break mai can CPU (computer teacher) ya shigo kallo daya yama Bosa ya kwashe da dariya sae da yayi Mae isarsa kana ya tsagaita yace"what happened to you"
Kuka Bosa ta saka Nan fa yan class suka shiga dariya sae da malamin ya tsawata kana sukayi shiru ya fara lesson.
_____________★
Daddy 501 ne ya shigo class dinsu Raj yana checking trousers dinsu Yana kawowa kan Raj ta bude window ta zuba da gudun bala'i Bata tsaya ko Ina ba sae hostel gaba daya yan class din kallo suka bita dashi dan sun San dae ba Wanda ke matse wandon shi amma Mae yasa ta gudu.
Hakan ya tunzura Daddy 501 ya fita fuuuuu Kamar zae tashi sama shi kadae yasan me zae mata bae tsaya ko Ina ba sae female staffroom malama shafa ya gayama abunda ya faru itama dama ta sakama Raj Ido neman abu kadan takeyi ta hukunta ta. Tace"karka damu daddy zanyi maganinta Allah ya kaimu gobe assembly"
Yace"toh shikenan"
...............★.................
Raj Kam tunda ta isa bakin gate din hostel ta tsaya tana haki sae da numfashinta ya koma normal kana ta zauna tana mgn ita kadae"kut Raj what have you done lallai na jama kaena bala'i nasan gobe sae an min assembly na kaena wlh 🤣 kae Raj kina wuta wlh hmm mgnr cin ubana ne gobe" haka ta dinga mgn ita kadae Kamar wacce ta zare sae da aka tashi kana suka shiga hostel *topic of discussion* gaba daya lbrn abunda Raj tayi yabi hostel kowa da abunda take cewa.
"Wlh gobe zakici ubanki Raj shegiya ga tsoro ga rashinjin mgn"
Dariya Raj tayi tace"hmm wlh Ni kaena na sani gobe sae nayi gashi"
Dariya suka koma shekewa da ita Raj ta Bata fuska tace"wato ma dariya zakuyi ko"
Aaj tace"toh da kuka kike so muyi idan ba iskanci ba ubanme ya kaiki saka wannan wandon"
Kwantawa Raj tayi tace"kudae kuka sani dadin abunma aiba Ni kadae na rage wandon ba harda ku"
_____★_____
Washe gari da safe kowa ya shirya zuwa assembly su Raj kuwa wandon da ta saka jiya shi ta kuna sakawa yau taci uban acuci mazanta harda su saka powder da kwalli aka bada turare suka fita tareda su sadixy suna ta Mata dariyar mugunta ita kuwa Raj ta rantse da Allah bazata Bari a dake ta ba.
Bayan sun je assembly ground aka fara national anthem Bayan an gama akayiduk abunda za'a yi malama shafa ta fara checking Raj na ganin haka taja hannun ma'u suka koma can baya tace"Dan Allah ban Aron wandon ki nasan idan kece bazata tsaya checking da kyau ba" haka kuwa akayi a cikin layi t cire wandon ta Bata tana sawa ta koma gurin ta a lkn saura mutum hudu akawo kanta.
Malama shafa na zuwa ta daga hijab din Raj ga mamakinta sae taga wandon ta palingo babba Mae Fadi duk dama tsayin ya Mata yawa kallonta tayi ta kasheta da Mari tace"ubanwa zakima makeup a Nan tell me who is ur guy among ur teachers da Zaki mishi makeup?"
Raj dake dafe da face dinta tace"wako xanma kwalliya do u think har akwae staff dinda zanma makeup ne"
Zata koma Kae Mata wani slap Raj ta zuba da gudu sae class mamaki ya kama malama shafa dan tasan Raj akwae tsoro kodae Aljanu ne da ita? Suma su Aaj mamaki ne ya kamasu haka dae aka karasa assembly din kowa ya tafi class dinshi...........
Mah wattpad people thanks alot I really appreciate your care Allah ya bar love Ayshartou heart u guys😘🌹
Comments
Vote
Share
#ayshartou
*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)
Na
*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay
http://ayshartou.blogspot.com
ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)
*This special page goes to my special sister one in million Aunty Zainab Alkali a sister to Raj u are so special to me dear may Allah's Noor be with you darling 😘*
14
........kwana biyun nan Raj gaba daya ta tubure Kamar ba ita ba sae ka ranste da Allah Aljanu me damunta da anyi Abu zata zuba a guje sae idan sun koma daki ta bama su sadixy lbr akan wae Bata so a daketa ne so idan ba haka tayi ba baza su shafa Mata lpy ba .
Yau ta kama Saturday basuda class Bayan sun tashi daga baccin sage suka kwashi kayan wanki si sae laundry wanki suke su hudu Raj sadixy Aaj da zeey Raj harda karbo kayan Asma'u suka wanke gaba daya.
Bayan sun gama Koda suka koma hostel mutane duk sun tashi kowa na harkar gabansa daki sukaje suka gyara komae nasu da suka gama sukayi wanka suka shirya sae dakin sauran Mayes dinsu Nan sukaji ana bada sako sbd yau za'ayi sneaking out zuwa kasuwa suma kudi suka bada a siyo musu waya karama da SIM card guda biyu sbd zasu saka a kawo musu waya idan za'a visiting tunda ba komawa gda zasuyi ba.
Da misalin karfe 12 sadixy ta zagaya baya Dan kwaso kayan da suka shanya Koda taje an matsar muau da Kaya gefe tace" kutumar Ina wace shegiya ce ta matsar Mana da Kaya geje toh koma wace yar iskan ce ta sameni"
Ta hada kan Kayan da aka shanya gaba daya tayi daki dasu tana masifa Koda taje daki su Raj suka tambaya ta gaya musu abunda ya faru dariya sukayi Aaj tace"sadixy case"
Tace"wlh sae Naga Kaya wace yar iskan ne......
Sorry guys wlh this weather na hanani typing so bear with me pls
Thanks 😊
Comments
Vote
Share
#aysharyou
*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)
Na
*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay
http://ayshartou.blogspot.com
ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)
15
........yau ta kama Sunday kuma yau ne ake inspection a hostel dinsu kowa sae faman gyara yakeyi Dan ganin yazo na daya. Da khadeeja Hausa aka fara. Wata khadeeja da tunda safe take kukan yunwa wae Bata lpy ta tada fitina sae an dafa Mata indomie shine suka dakko stove suka dora. Ana haka ne suka ji ance ga madam Ruth Nan ta shigo da gudu suka dauki stove da tunkunyar sukayi waje a 360.
Ya mutsa face dinta tayi tana kallon kowa Kamar taga Kashi sae da ta zagaya ko Ina kana ta dawo with serious tune tace"Ina stove dinda aka kunna a hostel din Nan?"
Tsuru tsuru sukayi Kamar wadan da aka kama suna sata Maimaita tambayar tayi a tsawace kowa yace shi bane Kneeling ta saka su duka tace"kafin na dawo make sure Kun fito dashi if not...hmm"
Ta juya ta fita Yan Ameena house da sukaji lbrn abunda ya faru a khadeeja House da sauri Faty bombom cikin daga murya tundaga bakin kofa tace"Y'an small room madam Ruth na zuwa ku dauke stove dinku wlh" Nan fa aka fara rididdar boye rough food da sauri su Raj suka dauke duk wani abu da na cooking da suka San an hana su zuwa dashi sadixy da Rabash suka kwasa cikin Ghana mazgo sukayi jumping ta window din Yan large room Basu tsaya ko Ina ba sae cikin Bush inda suka ramin da suka Saba ajiye kayan suka tono suka zuba kana suka saka zani suka rufe suka mayarda kasar suka koma a time din har madam Ruth ta shiga hostel din da Sanda suka shiga ta window.
Ko Ina kamshi me tashi na room freshener komae na hostel din blue and white sbd kalar kayan y'an Ameena house kenan. Kallon Faty bombom tayi tace"kuma kuma da stove dinne?"
Tsuru tsuru tayi Kamar Mara Gaskiya kana ta girgiza kanta a tsawace Madam Ruth tace"da Kae na Miki mgn ne da Zaki bani amsa da ka"
Da sauri tace"sorry ma'am"
"Sorry din uwar ki if you repeat it again you will see what I would do to you Bush girl" ta juya ta fita, gwalo faty bombom tayi tana dariya tareda kwaikwayar yanda madam Ruth tayi duka suka saka dariya.
Sadixy tace"Allah ya taimake mu da mun yabama Aya zakinta yau"
Aaj tace"wlh kuwa Allah sarki Yan khadeeja House"
Madam Ruth bayan sun fita nana House suka je Suma komae nasu tsaf ko Ina sae kamshi yake sunyi decorations da yellow and white kalar house dinsu Suma. Fateema house ma ko Ina green and white sae kamshi ke tashi. Haka ma Aisha House duk nasu yafi kyau sbd Red and white kuma kunsan dole zaifi kyau(saura kuma wani yace sbd sunana ne nace yafi kyau😎)
Jameela hause kuma suke da pink and white komae nasu tsaf dan House dinsu yafi girma.
__________★
Madam Ruth bayan sun gama inspection din sukankoma khadeeja House da mamakinta Koda ta shiga kowa harkar gabanshi yake wata uwar tsawa ta daka musu da tasa sae da naji tsoro a razane kowa ya juyo da sauri sukayi Kneeling wasu ma har sun fita harkar gabansu.
Wayarta ta ciro ta Kira discipline master ba jimawa sae gashi ya zo ya kirata yace gashinan bakin gate Dan baa Bari su shiga hostel din. Korasu tayi gaba daya students din skl compound suka je Nan aka kira sargent ya fara dukansu Kamar Allah ya Aiko shi bayan an gama masu kuka nayi masu kunkuni nayi punishment aka basu dukan su duk da haka Basu fito da stove din ba juniors din house sae Allah ya isa suke Dan ba halin fada sbd sun San ubansu zasu ci a gurinsu bosa.......
Comments
Vote
Share
*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)
Na
*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay
http://ayshartou.blogspot.com
ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)
16
........Haka rayuwa ta cigaba da tafiya da dadi da ba dadi rayuwar birding dae kowa yasan sae kayi hkr azalunceka a hanaka kuka kuma dole kayi hkr Dan ba yanda ka iya.
Zaune suke gabada dayan su suna kallon wani India film a laptop din hafeesha gaba daya attention dinsu na gurin sae da sadixy ta kalli kowa kana tayi dariya sae ta Dan fita waje ta dawo da gudu tana "ku boye malama shafa