Showing 6001 words to 9000 words out of 15499 words

Chapter 3 - YAN BOARDING Ayshatuo.txt

Ayshatuo   

04 Jun 2024

8146

ba.


Bayan an koma class B/tech teacher din jss1 ne ya shiga bayan sun gaida shi suka zauna kallon twins din yayi yace su tashi haka kuwa akayi bayan sun mike ya maida Nabeela gaba ita kuma Fadeela baya Nabeela sae antaya mishi harara take akan ya raba su.


Haka da suka cigaba da rayuwar ta y'an boarding gaba daya kowa ya matsu ayi hutu especially su sadixy da suka ganiwa kansu tashin hankali.


Bayan kwana biyu Asma'u skl dota din Raj ta kwanta ciwo sosae kamar bazata rayu ba ganin ciwon nata yayi worse yasa aka maidata gda a gidan ma ba sauki sunje hospital dr basu gane matsakanta ba aka basu shawaran komawa na hausa wata kanwar mom dinsu ce tace a kaeta gurin masu maganin mayu a gani sbd harkar boarding sae a hankali.


Bayan sunje mutumin yace"hajiya Allah ya taimaka kun kawota da yuri jininta ne ake sha hakan yasa kuga ciwon nata ba sauki a ciki nan ya basu wasu magunguna yace kuma a tabbatar an kama masu Shan jinin idan ba haka ba zasu rasata.


Direct skl dinsu suka wuce suna zuwa office din principal suka shiga nan maman Asma'u ta Mata bayanin komae tasa aka kira mata Raj.


Su biyu sukaje itada faty bayan sun gaisa suka tambaya jikin Asma'u tave da sauki. Mama principal ta musu bayanin abunda ke faru da sauri faty tace"mama ranar da dare munje dibo ruwa bayan mun fara pumping muka ga jini sae muka bar gurin da gudu a hanya muka hadu da Laila da muka mata bayani banza ta mana"


Mama principal ta aika aka kira Mata Laila da taji abunda ke faruwa hankalinta ya tashi batayi tunanin Asma'u zata Kae wnn lkcn bata mutu ba. Da sauri tace"karyane ni ruwa na gani ba jini ba" mama principal ta kalli maman Asma'u tace" kiyi hkr hajiya zamuyi bincike yau komae ake ciki zan gaya Miki.


Bayan an tashi class mama principal ta kira gaba daya su sadixy da suka je dibi ruwa a daren amsa daya take samu a gurinsu nan ta kira Laila bayan tazo ta fara kawo Mata gardama ta aika aka kira nata Sargent ya dinga dukan Laila amma taki fadan gsky sae da tasha wahala kana tace ehh sune ke Sha mata jini gaba daya hankalin kowa na gurin ta tashi dama duk class din ba'a yarda dasu biyar din ba shi yasa ba Mae shiga harkar su. Nan take principal ta kira iyayensu a waya ba duka suka zo ba dan sauran ba Yan gari bane sae da aka tabbatar sun daena shama Asma'u jini kana akayi expelling dinsu daga skl din nan kayi emergency meeting.


As usual da dare lkcn prep biology teacher din ss3 yazo gurin hauwa dama itace buduwar shi can cikin daji sukaje yau Kam zuwan nashi yazo da sabon salo dan sae da yayi romancing dinta sabanin da fira kawae suke. Hmm nan gaba kowa yasan abunda zae faru🤔










*2 weeks ago*






Exams suka fara Nan kowa ya dage da karatu sosae marasa son karatun kuma na shashanci a hostel basa nan basa chan.


Ranar da yan jss zasuyi B/science dama shi Fadeela tafi iyawa Nabeela kuma mathematics bayan ta gama nata ta mikawa Nabeela paper dinta tayi submitting ta fita ita kuma ta zauna rubutawa Nabeela nata. Haka ma ranar da sukayi math Nabeela ta musu exams din kae twins sun iya iskanci yasin😆......










Kuyi hkr da wannan












Comments
Vote
Share






#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)


*TGIF*🧕📿






9




........Bayan sun gama exams suka fara Shirin komawa gda murna Kam ba'a mgn bakin kowa ka gani a washe Kamar gonar auduga. Ko Ina ka leka hifimar hada kaya ke *daga yau sae gobe jibi gda koda tsallen kwadi sae munje* 🤸🏻‍♀🚴🏻‍♀
Kae yasin boarding da dadi alkur'an idan akace za'ayi hutu jikake Kamar an gafarta ma ne😆


Ranar Friday da yamma suka shirya wasan da zasu da yamma kusan duka rabin skl suka hallara a skl compound wanda hakan dabi'arsune duk zasuyi hutu ana gobe gda zaka gansu suna wasar gada kowa zae daura zanin sa da Yar t-shirt ya fito suyi circle suna wakar ayye yaraye Oga *Bosa* ce ta fara bude musu fili da wakar _idan da Allah sae nayi aure gdan nera Ina taka ne in juya nera in hau nera sae tommorow Allah bamu kairin masoya inada yata da baza na baewa fulani ba meye dalilin da bazaki baewa fulani ba kwana a daji yini a daji Kamar kura sae tommorow Allah bamu kairin masoya_ wannan ce best wakar Bosa shiyasa da ta shiga dandali da ita take fara budewa.


Haka suka dinga wasan su yayin da wasu kiwa suna cen suna karasa hada kayansu wasu kuwa kitso sukeyi haka dae kowa da abunda yake keyi


_yasin idan bakiyi boarding ba an barki a tashar dan hauwa_⛹🏻‍♀


_Washe gari_
Ta kama Saturday kowa yatsuke cikin wankan shi na hostel wears da suka Sha guga suna Kiran kwae a zo daukan su su Raj Kam 9am Yaya kabeer yazo daukan su dama tare suke tafiya su uku Raj, Aaj, sadixy hakan yayi dae dae da zuwa daukan Asma'u santali wacca Hafeez ne yazo daukanta Raj na ganinshi tayi kasa da Kae sadixy kam dariya abun ya bata matsowa yayi musa da su yace "sannun ku Yan makaranta hope kun ganeni"


Sadixy tace"sosae ma ba Kae bane yayan Asma'u santali?"


Yace"ehh nine ya exams"


Tace"lpy alhmdllh"


Aaj dake tsaye tace"sannu"


Yace "yauwa"


Hakan yasa itama Raj dole tace mishi sannu sae da ya kalleta sosae kana yace"aunty Ruqayyah ya exams"


Tace" alhmdllh yasu mama"


Yace"suna lpy what's is ur position ko ba'a baku result bane"


Kasa ta karayi da kanta dan Ruqayyah na dae kunya ba tace"an bamu Ni nayi na 3rd"


Smiling yayi daya bayyana dimple dinsa yace"wow Masha Allah may Allah bless your knowledge"


Tace"ameen"


Sadixy tace"oh aunty Ruqayyah kadae aka sani mu baza a tambayemu ba ballantana Musa ran addu'a"


"Ohh sorry sis ba haka bane ai ban gama tambayar bane"


Tace"ba wani ko Aaj"


Tace"ehh"


Dawowar Yaya kabeer daga office din principal ne y katse musu fira bayan sun gaisa da Hafeez suka wuce shima ya dauki ma'u suka wuce


A mota sae tsiya suke ma Raj a haka har suka isa gda sae da suka Fara ajiye sadixy kana suka wuce gda


Asma'u ma a mota tana ta bawa Hafeez lbrn aunty Raj sbd itace 1st tana gaya mishi ne yanda Raj ke sakata karatu sosae ta kuma bashi lbrn twins dinda aka kawo musu da irin shakiyancin da Nabeela keyi a kana fadeela a daka..




Da murna suka shiga gdan aunty zaunab na nan dama ita unguwar take shi yasa kullum zaku ganta a gda da gudu suka shiga cikin parlourn suka makale mama da itama take musu lale da zuwa maman birnin kebbi ma nna wato maman Aaj itama tarbansu tayi sosae cike da jin dadin da wowar yaran nasu Nan fa suka baje a parlour ana fira bayan da mama batayi da su ba akan su tashi suje su cire Kaya amma sunki.......




_nima daga haka naje nawa hutun sati ukun kafin mu koma makaranta muga abunda zae faru Amma kafin nan zamuji a gdan ma abubuwan zasu tafi_


*Manage pls kwana biyu sae a slow wlh ku tayani da addu'a sisters*








Comments
Vote
Share






#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)








10




.........Bayan kwana biyu da hutu su Raj aka shirya sae birnin jega gaba daya farinciki suke dan rabon su da jega tun sallah suna so suje suga y'ar kakarsu abokiyar fadan su.


Tafiyar awa daya da rabi ta kaesu jega da gudu Raj ta fita sae cikin gda hakan yasa yan gdn suka gane sun iso Yan matan gdan suka fita tarbo maman skt tun a waje aka fara oyoyo ana murna da farincikin ganin juna bayan sun shigo da kayan suka shiga dakin hajiya domin gaidata


Raj ce ta fara shiga tace"hajiya Ina yini"


Kallonta kawae tayi tace"uhmm ai ba yanzu Kika shigo ba Ina Jin lkcn da yan uwanki ke Miki oyoyo to shina ni sae yanzu Zaki zo gaida Ni bana so tafi abunki"


Gajeran tsaki Raj tayi tace"hmm matsalar ki"


Hajiya tace"me kike cewa"


Raj tace"aa Yar tsohuwa bada ke nake ba"


Hajiya tace"ga uwarki can da ita kikeyi ja'irar yarinya"


Mama ce ta shigo bayan sun gaisa ta hajiya tace "Ina husae?"


Hajiya tace"ta tafi argungu amma gobe zata dawo"


Mama tace"Allah ya kaimu goben lpy"


Hajiya tace "ameen ya hanya"


Mama tace"lpy hjy mun same ku lpy"


Hajiya tace"toh lpy Kam kin San jiko da jini"


Mama tace"haka ne Allah dae ya mana afuwa" ta amsa da ameen.








Da dare bayan sallah isha duka Yan matan suna zaune a dakin su da suke zama idan sunzo family hause din nasu fira suke abunsa sae kwasar dariya suke


Yaya bg tace"Ruqayyah Ina yaron da muka gani gurin visiting dinku"


Dariya kawae tayi tace"Kae ya Bg Ina na sani nifa ko kanwar shi bamuyi waya da ita ba"


Salma dake gefe tace"su y'ar ruqucy manya to wa aka samu kuma"


Dariya sukayi gaba daya sumayya kanwar Raj tace"help me ask"


Raj tace"Kae nifa ba Wasa nake daku ba tam"


Dariya suka saka gaba daya dakin Asma'u dake gefe tace"dadina dake sis shegen son girma dudu bae shekara uku Kika bama sumayya"


Tace "ehh naji ai ko ban bata shekara dari ba na Bata kwana dari marasa kunyar yara"


Ya Bg tace"Kae amma dae Kun San ba'a dakin Nan zaku kwana ba ko"


Shewa sukayi Aysha tace"kinji Yaya Bg da wani zance to a Ina kike so mu kwana idan ba'a nan dinba so kike hjy ta cinyemu gaya ba miya ne yau?"


Dariya sukayi Raj tace"daga zuwana dazu sae da mukayi fada ita hajiyar nan ba Mae iya Mata ba y'ay'an ba ba jikoki ba kowa yi take dashi"


Dariya sukayi aunty maimuna dake zaune tana jinsu sae yanzu tayi mgn tace"toh banda cin fuska" da yake yarinyar kanin hjiy ce


Ya Bg tace"ba wani cin fuska dazun na gama Jin kina complaining ta Miki wani abu"


Aunty maimuna tace"ehh naji amma dae yanzu bazan bari ku hayayyaqo ta ba nasan da mutum daya cikin ya fara sauran ma zasu dauka ne"


Dariya sukayi Asma'u ta dauki wayar ta kunna waka Nan fa suka fara competition din kumma waka dama dabi'arsune da mutum daya ya kunna zakiga kowa ya fiddo wayar sa ya saka tashi aunty maimuna ta ciro earpiece dinta ta saka tace"matsala na daku ke Nan wlh yanzu zaku maeda Mana da daki Kamar tasha"


Dariya kawae sukayi.


Hajiya da tazo wuce wa taji sautin kida na tashi taja tunga ta tsaya abakin kofar dakin nasu labulen ta daga cikin fada tace"ga kaza uba, wane irin iskanci ne Zaki maida Mana gda kamar tasha wlh yanzun nan xan koreku gaba daya sae dae kune wani gurin ku kwana sbd tsabar iskanci da tashe balagar tsuntsaye zaku wani sakar mana kida to bari iyayen naku maza su shigo naji wannan gdan gadona ne Ni kadae daga ku har iyayen naku sae na koreku Naga ta tsiya yanzu"


Gaba dayansu shiru sukayi suna dariya kasa kasa Salma tace"wae hajiya kin manta da Musa Habib din zae mutu ya gaya Miki kishiyoyin ki zasu zone sae faman fadan kike ke daece da gda muma ae munda gado tunda mune kishiyoyin naki koya kukace sisters"


Dariya sukayi suak hakane sumayya tace"Allah baki hkr hjy ae ba sae kin koremu ba zamu bar Miki gdan nan da kwana biyu"


Karasa shigo dakin tayi ta nufi inda Salma ke zaune zata maketa tayi saurin barin dakin da gudu tana dariya hajiya tace"kudae kuka sani yara sae rashin kunya gaku duka Kun isa aure amma kun tsaya wae sae kunyi boko to ae saemu ga ta tsiya bokon ya kawo muku mijin aure mu gani"


Ya Bg tace"wlh Allah sae zae kawoshi wae hjy kin manta aure lkc ne dashi idan lkcn yayi ae dole sae anyi"


Tace"ehh ammaae da niya"


Asma'u tace"nifa hajiya ba wani aure da zan karayi bazan yaudari mijina ba tunda ya rasu Nima aure a gurina ya rasu"


Hajiya tace"ungo nan maras kunyar yarinya gaba daya Kun fandare kunfi karfin kowa bari dae yayan naku ikraman ya dawo"


Dariya sukayi Aysha tace"to me zae mana shine ya haifemu ne ko shi zae Basu mijin auren?"


Hajiya tace"aa ubanki me zae bada"


Tsaki tayi tareda murguda baki"


Hajiya tace"bani kikama ba uwarki kikama"


Tace"wlh ba dae uwata ba hajiya ki fita idona fa tom"


Dariya sukayi duka dakin hajiya tayi kanta gadan gadan ta ruga da gudu waje"


Tace"Yar isiya da Kin tsaya ai"


Fita tayi ta bar musu dakin tana masifa.








_washe gari_ tun a gurin tashin asuba suka fara fada da hajiya bayan ta shigo dakinsu ta kunna bulb din ta fara tashin su a lkcn ana batun Kiran sallahr farko dama sun san halinta shi yasa ba Mae kwana dakinta dan yun karfe uku zata tadaki wae ki tashi sallah ki gayawa Allah bukatarki shi yasa ba Mae kwana dakinta.


Bayan sun tashi ta fita tana masifa "yara sae shegen son kwanan wahala shiyasa ai kuke ma mutane rashin kunya son ranku na tabbata duk wani dan musulmi koda jaririne idan akayi Kiran sallah sae y motsa ballanta ku godan godan daku ace sae an tadaku" haka tayi ta masifa.


Bayan sunyi sallah suka zauna fira masu komawa bacci suka koma.


Da misalin karfe 7am hajiya ta shigo ta taras dasu wasu suna bacci wasu kuma suna fira sae da ta gama kallon su tsaf kana ta shiga tada masu bacci gaba dayan sae magahin bacci suke Mata ganin haka yasa tace"Bari na debo ruwa Zaki sani"


Ai ba shiri suka tashi suna misika ido tace"manyan banza kannin ku duk sun tashi Amma ku kuna Nan kuna baccin asara ku tashi ju gyara min gda kun san bana son kazanta sakarkarun yara kawae"


Ya Bg tace"hajiya kenan bazaki ko Bari mu gaisa ba kin hau fada da uwar safiyar Nan"


Hajiya tace"uwar kice mai fada ba Ni ba zaku tashi ko sae na Saba muku"


Tashi sukayi suka fito tsakar gdan a cike iyayen su maza na zaune bayan sun gaida su suka raba aeki wasu sukayi wanke wanke wasu kuma shara da mopping Mai aiki tayi musu breakfast.


Bayan sun gama suka dawo tsakar gda suka zauna gefe daya kan tabarma suna fira hajiya ta kallesu tace"aikin kenan zaman banza"


Ya Bg tace"oh ni Bilkisu hajiya wae Dan Allah me muka tsare Miki ne?"


Baba Aminu dake zaune kusa da hajiya yace"gidanku kuka tsare Mata yanzu uwar tawa kike ma haka a gaba anya kuwa y'a balla kina so mu shirya"


Dariya kwae tayi tace"Allah baba tun jiya take takura mana dama hajiya da taga an cika gda sae ta hau fadan rashin dalili"


Baba Aminu yace"Allah ya shiryaku.. ya kalli hjiy yace"Ni zan tafu hajiya sae kuma anjima idan Bashiru yazo kice ya kirani"


Tace"toh shikenan Allah ya bada sa'a"


Yace"ameen" ..........














Comments
Vote
Share




#ayshartou


*YAN BOARDING*
(🅻ᴀʙᴀʀɪɴ 🆁ᴜǫᴀʏʏᴀʜ)



Na



*ᎪYᏚᎻᎪᎡᎢᎾᏌ*
Wattpad @Neeshejay


ғᴏʀ ᴍʏ
*Ruqayyah Ahmad Jega*
(ᴍʏ ᴅᴀʀʟɪɴɢ ʀᴏᴏᴋᴇʏ❤)


11


........Da misalin karfe 11am mama Husae ta sauka gaba daya gdan ya kuma kicimewa da hayana Kamar ana biki ko sallah tsayawa fada muku irin kaunar da wannan dangi kema junansu bata lokaci mutanen waje ma basa gane dan wannan da na wannan haka suka taso cikin so da kaunar junansu tundaga iyayensu har kansu yaran.


Bayan an gama gaisawa Yan matan gdan akalla sun Kae set hudu kowa da grp dinsu haka sukayi wanka suka shirya cikin wani rantsatstsen lace iri daya sae dae kowane gda da kalar nasu Su suke da Mae background black da touch of baby pink sae ya Bg ita kadae ce mace a gidan su nata gray sae Yaran baba Aminu suke da orange da lemon green sae Yaran baba Bashiru suke da ash and red sae Yaran baba Murtala kuma green da toch of pink haka ma yaran aunty Asma'u da aunty zainabu red and black gaba dayan su sunyi kyau dama Yan matan gdan badae baya ba gurin wanna kowa so yake ace yafi kyau.




Shiryawa suke dan su fita da wuri idan ba haka ba yanzu hajiya zata jajibo musu wani aiki Aysha dake zaune bakin gado daure da towel dagani fitowar ta kenan daga wanka ta tsaya tana kallon su gaba daya sun wani baza kayan makeup a daki sumayya dake shafa eyeliner ta juyo ta kalleta tace"kut lallaima wato ko Mai Baki shafa ba bare aje ga maganan Kaya zauna kina kallon mutane Allah tafiya zamuyi mu barki a Nan yarinya.


Itadae Aysha dariya kawae tayi tace"so nake na gama ganin wankan kowa ne kana nasan wane iri zanyi ni"


Dariya duka Yan dakin sukayi Asmeey tace"dan ki tashi ki shirya kin San ke Zaki daura min dankwalina"


Nasma dake gefe tana kallon mirror tace"Asmeey daga ke sae ni"


Ramla ma tace "nasma bayanke"


Haka suka dinga jera layi itadae Aysha sae dariya takeyi sumayya tace"wae ana Miki mgn dan Kinga suna binki ne kome?"


Bata ce komae ba sumayya ta cigaba da cewa"shiya kukaga Ni na daura kayana ban tsaya jiran kowa ballanta a rainamin hankali"


Asmeeey tace"ai wlh ko sama da kasa zasu hade sae ta daura min shi"


Itadae Aysha dariya ne kawae nata Mae ta dakko ta shafa bayan ta gama ta saka kayanta kana ta Shiga daura musu dankwali simple one ta musu Zarah Buhari san da tagama musune kana ta shafa powder sae wani pink lipstick da tasa kadan sae liner da mascara ta zauna daurin dankwalinta itama Zarah Buhari tayi sae flat shoes dinda tasa da veil a waje ta taradda su suka sae pins sukeyi itama tayi joining.


Chann na hango muku Raj sae wani glowing takeyi tayi kyau abunta sae wasu hills da ta saka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login