Showing 15001 words to 15499 words out of 15499 words
ba. Kida kawae sukeyi suna waka da rawa wasu kuma na tsifa wasu karatun novel kowa da abunda yakeyi dae mama principal ce tamusu shigar bazata dan dama ana kae karansu kullum akan rashin karatunsu sbd sunga ana basu answer shi Yasa. Ranta ya mugun baci wata uwar tsawa ta Daka musu dayasa kowa ya shiga hanakalinsa "so you are trying to prove me that what your teachers are saying is true ss3 am very disappointed with you wlh banyi tunanin abun naku har yakae haka ba but don't worry we will meet on Friday no one will give you any answer u will write it yourself " tana Kaenan ta juya ta fita .
Dariya bossa ta sanya tace "dama ae kune kukaga zaku iya bamu answers to yanzu wane karatu akeso muyi kuma raenin sense shan tea da cokali mae yatsu 😂😂 dariya duka suka sanya suka cigaba da harkar gabansu
Kamar yanda mama principal ta fada ranar Friday kuwa ba'a basu answer ba gashi chemistry ne sae dae sukaeta cizon yatsa masu wayon cikinsu ne kwae sukayi karatu gaba dayansu exams din ya basu haushi da suka fito sae zagin mama principal suke.
Bayan suna gama WAEC suka koma gida suka bar sauran students dan jss3 ma suna shirye shiryen fara JSCE watan su daya da sati suka koma skl zasu fara NECO haka suka fara exams duk basa jin magana kullum sae an samu matsala dasu.
*Agurguje*
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya su Raj sae shirye shiryen graduation party akeyi tareda jss3 dinsu ranar Saturday aka gudanar da kayataccen graduation cikin farin ciki iyayensu duk sunje taya y'ay'ansu murna Hafeex ma yaje farinciki gurin Raj ba'a magana pics kam anshasu kamar ba gobe bayan an gama aka watse washe gari Sunday akayi hutu su Raj an zama graduate present ss3 kuma sun fara shirin muguntar da zasuma Juniors dinsu.
THE END
ALHAMDULILLAH ANA NA KAWO KARSHEN BOOK DINA NA YAN BOARDING READERS SORRY PLEASE I HAVE TO SUMMARIZE SHIYASA KUKAGA KARSHEN YAZO A HAKA STRESS DIN SCHOOL YAMIN YAWA ALLAH AMMA BEAR WITH ME PLEASE
INA MIKA GODIYATA ZUWA GA
NEESHAR'S CASTLE
FEEDEEN BASH FANS CLUB
HAUSA NOVELS GROUP
SA'A TAFI MANYANKAYA GROUP
MANAB FANS
ZARAHA FAROUQ FANS
MASARAUTAR BILLIN ABDUL
DANDALIN HAUSA NOVELS
SHU'UMIN NAMIJI FANS
ZAUREN KHADIJA CANDY
REAL NANA AISHA FANS
REAL LADINGO FANS
HAFNANCY FANS
MY WATTPADIANS THANKS ALOT KUMA BAN MANTA KU BA U ARE ALWAYS IN MY ♥
AND THE REST BUNCH OF THANKS ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI NAGODE SOSAE WITHOUT YOUR SUPPORT MY FANS NASAN DA YANZU BAN KAE HAKA BA ALLAH YA BIYAKU.
AUTHOR OF
*ASHWAAN
*KIBIYAR KADDARA
*HUMAIDAH
*BARIKIN SOJOJI
*YAN BOARDIN
ZAN CIGABA DA YAN BOARDIN INSHA ALLAH AMMA BA YANZU BA SAE NAN GABA GA SUNAN SHI
👇👇👇
DAGANI SAE KE (RIVALS DEN)
DA SAURA MASU ZUWA IRINSU
×AZZALUMIN NAMIJI×
×WANI ZAMA×
×DA WATA RAYUWAR×
×BARRISTER MEENAH×
ONE ❤
AYSHARTOU❤