Showing 141001 words to 144000 words out of 151322 words
Chapter 48 - Ke Alkhairi Ce Book (Complete) BIEBEE ISA--.pdf
ne kikazo Garin Katsina Gabaki daya, i want you to Sacrifice the 1year you spent in UMYU for
me, ina so Ki Hak'ura da karatun da kikeyi a UMYU" idon Naseeba ya kawo ruwa, Tayi saurin
maidasu, a ganinta kishinta yakeyi shiyasa be da Raayin tayi Karatu, amma Feeq beyi kama da
Mazan da ba son Matansu suyi karatu, k'ila yana da reason dinshi, Sonshi da takeyi zai sa tayi
mai komai, Ko don ta k'arasa ladarta, ko ba komai Aljannarta na tafin k'afarshi, a hankali tace
"Hamma na, ba sai ka rok'eni haka ba, nafa kawai Umurni ne, umurni kawai zaka bani, kace
Nasiba kin gama makaranta, ba zaki koma Makaranta ba, kai Mijina ne, ba sai ka rok'eni haka
ba, ko da a ce ina Level 400 ka bukaci da na yanke karatu na, wallahi ni me yi ne, balle Level 1,
ban ma gama sanin kan makarantar ba, Allah ya sa hakan yafi Alheri Amin" ta mik'e tsaye zata
tafi,tausayinta, Sonta da k'aunar ta suka k'ara shigar shi, nan ya sake bata babban Matsayi a
cikin ranshi, yace "Baby, baki gama karatu ba, yanzu dai zaki fara, i have plan for us, Abun da
ya faru a baya tsakaninmu da Saude and All, hakan ya sani tsoron Mutanen mu, baka san
wanda suke kewaye da kai ba, ba ka san ma su nufar ka da Sharri ba, hakan ya sa na tsani
fara sabon rayuwa a k'asar nan, ina tsoron sharrin Mai sharri, ina tsoron Hassadar mai
Hassada, Ina so muyi Nesa da k'asar nan, ina so mu fara Sabon Rayuwa inda ba wanda zai
matsa mana, ba wanda zai cutar da mu, inda zamu gina Rayuwar mu cikin Aminci da k'aunar
juna, Na gaya ma Uncle Zaid bukata ta, sai ya sanar dani dama Zai shirya mana Honeymoon a
London mu hudu, sai yace in tambayeki idan kina da raayin Zama chan, zai Samo mana gida, ki
fara Karatunki, And ni in fara Masters dina, idan baki da raayi, sai muje muyi 3weeks mu dawo,
toh Alhamdulilah kin Amince, So help me Lord! I'll make you Happy, you wont regret this I
promise, i'm going to shower you With Love and Care For the Rest of our Lives" kallo daya zaka
mata ka ga Murnar da takeyi a zuciyarta ya baiyana, Dadi ya mamayeta, Farinciki ya ziyarci
zuciyarta, ina zata saka ranta don Dadi, Alhamdulilah ta gode ma Allah a cikin ranta, ji take
kamar ta rungume shi, ta bashi tukwicin wannan Albishir da ya mata, wai ita yau Seebin Nene
zata je London? Bata taba zaton zataje ko nan da Airport ba, Amma da yake baka cire rai daga
rahamar Allah gashi Aure zai kaita London. Kashe mata ido yayi yace "Baby, we'll be there,
alone, just me and you, Just Us, then i would teach you how to love me" a hankali tace "You
dont have to teach me how to love you, because i Do" Wani dadi yaji a ranshi cikin wata murya
me sanyi yace "You What?" gangar Soyayya ta shigeta, bata son lokacin da tace "Yes Hamma, I
believe In Destiny, My Destiny is to Meet you, Marry you and be with You, I love you So much"
Dadi ke mai chalugude a k'irji, Farinciki da jin dadi ya ziyarceshi, takowa yayi ya matso gaf da
ita, har suna iya jin hucin Juna, a hankali ya zare Hijab din jikin ta, nan da nan ta daburce,
idonta ya juya don tsoro, shikam yana son yanda idon ta ke juyawan nan idan ta tsorata da abu,
murmushi yayi ya Rungumeta sosai, ido ta runtse saboda tsoro, a hankali ya rada mata a kunne
"Shhhh, keep calm, I got you" lamo tayi a jikinshi, shikuma ya sa hannu ya ware ribbon din da
aka daure gashin kanta, gashinta ya zubo, ashe tana da gashi haka, a hankali ya dago ya
tallabo fuskar ta, bata bude ido ba har yanzu ya kai bakinshi kan nata ya bata light kiss, kafin
yace "I Love you Baby, with every fibre of my being, I will love you always and Forever" murya
chan ciki ciki tace "I love you More Baby"
_Bibilicious Biebee_
KE ALHERI CE
NA
BIEBEE ISA
®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION(NWA)
K'ARSHE
Shigowa dakin tayi tana Sallalami tana tafe hanayenta, da sauri Seebi ta ture Feeq, tana
sinsina kai, shikenan Yanzu Nene zatayi Shela dasu, don tasan ta gansu, ba su san Nene
gwanace ba, wayyaya ce in taso, yi tayi kamar bata ga me sukayi ba ta kalli Seebi tace "yanzu
ke Seebi, wannan k'aton Gardin zaki kalla ki kira da Bebi? Bebi fa? Amma an cuci jarirai da
k'ananun Yara" Seebi ta sauke sigh of relief, tana jin dadi Nene bata gansu ba, abunda bata
sani ba tun sanda ta shigo Nene na la6e ta window, Seebi bata tanka ta ba ta rabata ta gefen ta
wuce da sauri, Nene ta galla wa Feeq harara tace "Dangin Tsaka, an zo ana mana fankama,
amma an tsaya ana ma Mata k'aramar murya" Girgiza kai yayi ba tare da cewa komai ba ya
fada toilet, don yau ba zai bar Nene ta bata mishi Mood ba, yau ya na cike da farinciki mara
Misaltuwa, Nene ta durkusa ta kwashe tray din ta wuce tana Murmushi, a baiyana tace "a ganin
su ban ga suna Sumba ba?" lols.
Rafeeq na fito wa toilet ya ciri Waya ya kira Uncle Zaid, Ringing daya ya dauka "Rafeeq
Lema, why are you calling me in the Middle of the Night?" "Uncle Zaid, its to 10 fa, dare yanzu
har yayi?" Oh God, did You forgot? I have a Wife Stupid" dariya yayi yace "Ohh Sorry, na manta
wallahi, i thougbt har yau gauro ne kai" Zaid a k'agare yace "Shuttup and go straight to the
point, Matata na jira na" Rafeeq ya ta6e baki yace "Su ma su Mata, Dama in gaya ma Seebi
said Yes, ta amince" Ohhh Feeq ba zaka iya bari sai da safe ka kirani ba?, kar ka sake kirana
sai bayan 1week" dif ya latse Wayar, daria Feeq yayi Ahh Su Uncle Zaid dokin shiga dakin
Amarya kenan? Lols.
A Gurguje
Kwanci tashi ba wuya gun Allah, Rafeeq ya gina soyayyar sa a Zuciyar Seebi cikin kwanaki
kadan, bai jin komai gaban kowa ya nuna mata So, in kuwa tana kusa dashi to sai fa ya rik'e
hannunta, Nene tayi masifar tayi tsiyar amma a banza, don shi indai kan Seebi ne Neh-neh ta
bar bata mai rai, haka dai aka Kamala komai na tafiyar su Seebi, zasu tashi ta Lagos in two
days, ana Gobe zasu tafi Seebi ta fita gidansu Usheey, zasu biya gidansu Miemee ta musu
bankwana, A gidan su Miemee suka kulle a daki, suna bata shawarar yanda zata rik'e Mijinta,
sai ta cire kunya da sauransu.
••••••••
Tun dazun yake kiranta a waya wayar bata shiga, da sauri ya dawo gida ya haye Sama,
dakin Mami ya fara dubawa don yanzu tafi zama chan bata nan, sai ya lek'a kitchen, ya L'eka
dakin Nene bata nan, sai Nene ita kadai, juyawa yayi ya fita cike da damuwa, Maminsa bata
nan itama, ya kira Mami waya yana me tambayar Seebi, ta shaida mai da nan ta barta da Nene,
Dakin Nene ya koma, zaune ya ganta tana cin dabino, tana ganinshi ta hau taunar dabinon nan
kamar Chewingum da gayya, shiru yayi na kusan minti 3 kafin yayi tsaki yace "Neh-neh ina
Baby?" shiru tayi kamar ba ta ji shi ba, Rafeeq ya k'ulu sosai, amma beyi zuciya ba, to ko don
Yace Baby ne tak'i kulashi? Ya dan sausauta murya ba kamar dazu da yayi kamar yana mata
gadara yace "Neh-neh, ina Naseebah?" nan ma Shiru ta mai, kamar ya mak'ureta don haushi,
Amma ya daure ya kai zuciyarsa Nesa yace "Neh-neh mana, please ina Naseebah taje?"
mik'ewa tayi tace "Haba Dunkum, haba Dunkum, ya zaka tasani gaba kanai man tambayoyin ya
Uwata ta haifeni? Kazo kana min wasu surutai a ka, kana fa da Hayaniya, Kana maganar wata
Bebi, ni bansan baby ba na dai san 'yar Tsana(Doll Baby), Ajiyar Seebin ka bani? Yaushe rabon
da kai man magana? Yau da yake kai ke so sai gaka kana min magana, to banganta ba, fitar
min a gaba" Rafeeq ya k'urawa Nene ido, ya san dai idan ya bude baki ya mata magana k'arshe
ya kai ga sa mata hannu, juyawa yayi Kawai ya fita, Dadi ya kashe Nene ganin ta k'untata ma
Rafeeq, har da hayewa Gado tana murna, ko ba komai ta rama Wulakancin Da ya mata ranar
Bikin shi.
Aneesa ya gani ta fito daga kitchen rik'e da Plate, tace "Yaya Rafeeq ya dai?" cikin doko yace
"Anee ina Baby? Ohh taje gidansu Ushee, da Miemee" gudu gudu, sauri sauri ya sauka daga
Saman. Daidai Haraban Gidan suka ci karo, tare take da su Miemee da Usheey, Tsayawa
sukayi, straight gunta ya nufa tare da jawo hannunta, Ba tare da yace komai ba ya ja ta daki, Su
Miemee suka bisu da kallo, tare da fadin "toufa" suka wuce cikin Gidan.
Dakinsa ya rufe k'ofar a lokacin tsoro ya cika ran Seebi, da bango ya sadata ya mata rumfa da
hanayensa, ya tsura mata ido kamar ba zai tanka ba a hankali yace "Baby kin sa na shiga
damuwa, your phone wasnt going through" amda sanyi jiki tace "Kayi hakuri, naje musu
Bankwana ne" to meyasa baki jira na dawo ba na kai ki, i was worried about you, and your
Grandma was so Annoying, i nearly Hit her" a hankali tace "Hamma, ka dai na gigin cewa
zakayi hitting Nene, i know shes annoying and she loves you" kada idonsa yayi yace "And it is
you i love" da sauri ya hada bakunan su, ta tureshi iya k'arfin ta tace "su Miemee na jirana" ya
rik'o hannunta yace "Oya na basu time, because in two days time, its going to be The two of us
alone" bata gama saurarshi ba ta fita da gudu don yanayin shi na bata tsoro.
RANAR TAFIYA
Bayan An musu Nasihohi da Adduo'i, Daddy, Mami Anee, Abba da Umman Aunty Zee, Abbii,
Ummi da Nene suka raka Uncle Zaid, Aunty Zee Seebi da Feeq Airport din dake Kaduna a
Mando, inda zasu tashi zuwa lagos, daga lagos zasu hau Jirgin da Zai sada su da England.
Sosai Seebi ke Kuka ta rungume Iyayenta Mata, ta dade Rungume da Nene, kuka sosai takeyi,
duk taurin zuciya irin na Nene sai da tayi k'wallah, da taga kukanta ba me k'arewa bane, sai
tace da Feeq "Kai Dunkum, zo ka janye Matarka" jin kukan yake har ranshi da k'yar ya
banbareta daga jikin Nene ya doraya a kafadarsa, a hankali ya rada mata a kunne "I got you"
Uncle Zaid yace "Alright ya isa hakan nan, lets get going" ya Rik'o hannun Matarshi, har sunyi
gaba Nene tace "Dunkum" kamar ba zai tsaya ba, sai chan ya juyo, sai da ta harareshi tace "Ka
kular min da Seebi, Kamar ba zai tanka ba yace "InshaAllah" nan suka fara daga wa juna
Hannu har suka kure wa ganinsu.
LEEDS BRADFORD AIRPORT
A gajiye libis ta fito daga Jirgin, ta sha bacci a kafadan Feeq, Aunty Zee na ta mata daria,
Feeq ya rik'o hannunta suka fara tafia, Kayansu su ka kwasa, Uncle Zaid ya tsaida musu Cab,
suka shige inda yace akai su *Bradford Intl Hotel* suna isa Zaid ya kama musu Daki Biyu,
Room 123 da 124 aka basu, 123 duk suka shiga suka baje, Feeq yayi ordering Abinci daga
Room Service, sukayi Jami'n sallolin da ake binsu, sannan sukayi Nafila, bayan sun idar ne
Zaid ya dafa kan Zainab kana ya Umurci Feeq da ya dafa kan Seebi shima, hakan yayi, Zaid ya
na karanto Addua Feeq na maimaitawa, sun dade suna ma Matayensu adduoi da adduoin
zaman lafia a tsakaninsu kafin suka shafa, bayan sun danyi lazimi ne Zaid ya kalli Zainab yace
"muje daki ko cutie? Nasiba ta mik'e itama, Zaid yace "Ina zaki Seebi?" murya k'asa k'asa tace
"Aunty Zainab zan bi" Feeq ya harareta, Zaid yayi Murmushi yace "Babyn Son, ga dakin ku nan,
in kuma kin fison chan din Son ku koma, mu sai mu zauna a nan din" a daddare tace "ai na zata
dakin Mata daban na Maza daban" Feeq ya fashe da daria, Aunty Zee ta kai mai Jifa tace "Oya
tashi ka taya Baban ka kwashe kayanmu ku kai mana daki" Feeq yayi fuskar tausayi ya kalli
Uncle Zaid zai yi magana Uncle Zaid ya mai ido, ya tashi yana turo baki kamar wani jariri, ya
dauki trollyn Aunty Zee, Uncle Zaid ya dauki Jakkanshi suka fita suka barsu.
"Seebi D'iyata, ki kwantar da hankalin ki, ki natsu, na lura duk a tsorace kike, Seebi Auren fa
kenan, lada zaki samu in kika faranta ma Mijinki, kuma zaki samu akasin hakan in kika sa6a.
Hakuri zakiyi kawai ki saki jikinki, jinji daughter? Kai kawai ta gyada mata hannun ta ta rik'o suka
fita. "Kaga abunda matarka ta ja mana ko?" inji Uncle Zaid, Rafeeq yace Matarka dai, da ba tace in
biyoka ba da i wont be stucked in here with you" Nidai gaskia i cant sleep without my cutie, tashi
muje dakin" da sauri Feeq ya tashi suna murda k'ofar dakin sai ganin su sukayi tsaye, a tare
suka sakar ma Junansu Murmushi, Aunty Zee ta hararesu duka tace "Sai ina?" cike da so da
k'auna Zaid yace i was about to get my Wife, coz i cant sleep without her" shauki ya kama Aunty
Zee idonta suka rufe ba ta ganin kowa sai Uncle Zaid tace "and i can live without you Sweet
Zee" Rafeeq ya gyara murya yace "We want to be like you when we grow up" sukayi daria duka
har Seebin, Zaid ya jawo hannun Aunty Zee ciki, ya tura Feeq waje yace "Oya Babye, Seebin
Nene goodnight" ya rufe k'ofar. Daria ya basu duka, suka kalli Juna Feeq yace "Baby, Me Aunty
Zee tace miki?" Hararshi tayi ta juya dakinsu ya bi bayanta yana daria. Yana shiga dakin duk ta
tsorata da yanayinshi don cicibarta yayi yayi toilet da ita, tana ta zillewa, cikin bath ya direta, ta
kalleshi zatayi masifa yace "Wanka zakiyi babyna" Juyawa yayi ya fita daga toilet din, Akwatin
ta ya janyo ya ciro mata wata doguwar riga ta Bacci me Hannu, ya kwashi kayan shafan ta dake
cikin wata jakka ya kwankwansa mata yace "ga kayanta nan, ya juya, sai da tayi kusan 15mins
tana wanka ta shirya ta fito daga toilet din, chan daga Nesa ta ganshi yana latsar laptop dinshi,
ba tare da ya kalleta ba yace "Baby kin fito? Uhm kawai tace dashi, ya rufe laptop din ya dauki
towel dinsa ya fada toilet din shima wankan yayi, ko da ya fito ganin dakin yayi da duhu, Toilet
din ya bude ,hasken toilet din ya hasko mai ita, tana chan tsakiyar Gado ta rakube, Murmushi
yayi ya kunna wutar dakin, a hankali yace " Baby* ta runtse ido wai ita tayi bacci, kana ganinta
kasan baccin k'arya takeyi, wucewa yayi ya shafa mai tare da fesa turarruka masu k'amshi, ya
sa 3quarter da wata bodyhug, sanyi takeji amma ko don kar tayi k'warar motsi ya san idonta
biyu sai ta lafe, hayewa gadon yayi, idonta ra k'ara runtse wa, bakinshi ya kai kan kunnenta,
cikin salon shi yace "Baby me baccin k'arya" Zumbur ta bude ido, tace "Hammana kayi hakuri
DanAllah" dora kanshi yayi kan hannunta "baby me kika min" jikinta ya fara rawa, idonta ya fito
don fargaba, abun da yake so kenan ya gani a kwayar idonta Murmushi yayi yace "i love it when
you get scared like this" kukan shagwaba ta fara yi, ya sake Murmushi yace"Baby me kuka ba
hawaye" yana ta kallonta tana ta dramar ta, na shgawaba da sakata, ita tsakanin ta da Allah
kuka takeyi, cike da so da k'auna yake kallonta, Hannu ya sa ya mata rumfa tana kwance, yace
"Shhhh, Keep Calm Baby, i got you kinji?" da kyar ta gyada kanta tare da runtse idonta, bakin
shi ya kai kan nata ya shiga mata hot kiss, jikinta yayi labas har ta samu courage din
responding, Rungumeta yayi sosai yace "Oya baby kiyi Bacci, kwanta kinji" kasa Magana tayi,
ta rufe ido, sunfi 30mins a haka, ta kasa Bacci, sabida yanda ya rungumeta ta ya yake so tayi
Bacci a haka? Shi ma hakan ne, ya kasa baccin jinta a kusa dashi yana sa shi wani iri, ya kuma
kasa rabata da jikinshi, sarai ya san ba bacci takeyi ba, a hankali ya kai bakinshi kan wuyarta
yayi kissing, kafin ya kai kan kunnenta yace "Baby" bata amsa shi ba, illa jikinta da ya fara rawa,
kara rungumeta yayi yana mata rada a kunne har ta samu nutsuwa, haka ya samu damar
sarrafata son ransa, kuka takeyi mara sauti, bakinsa be daina fadin"Baby, i got you, Shhh kinji? i
am not going to hurt you, keep Calm!" abun da ya ta ce mata kenan.
A wannan daren maaurata 4 dinnan sun raya daren nan mai Albarka, daren da suka na lak'abi
da Daren Alheri.
Bakin Rafeeq ya k'i rufuwa, cike