Showing 24001 words to 27000 words out of 27791 words

Chapter 9 - ZARINAT (زرينة) book 1 free page's by zainab dodo.pdf

Advertisement

04 Jun 2025

1634

ta fara rura alamun kira na shigowa, dubawa tayi taga yah ansar ne ta d'aga, aunty
maryam ta fita ta bata waje

Sallama tayi masa ya amsa " Ki tabbatar da gobe kin dawo" kalmar da taji ya fad'a kenan
" Yaya dan allah ka barni har zuwa jibi idan yaya bilal zai zo sai mu wuce tare" Umurni nake
baki ba neman shawara ba" yaya please please please " kinji me nace ai" yana fad'in haka
ya kashe wayan

Zarinat shuru tayi ta rasa abun yi, harda wayar ta kasa janyewa saman kunne allah ya gani
bataso komawa gobe ba, tana zaune a haka har aunty maryam ta dawo ta sameta, aunty
maryam ta tambeta lafiya take zaune haka kamar wacce aka aikoma da sak'on mutuwa, sanar
mata tayi aunty maryam ta bata hak'uri, tana k'ara lurar da ita wasu abubuwa


Washe gari, yaya bilal ya bayar da mota a kaita



Koda suka iso bataga motarsa ba alamun baya gidan,
Cikin main falo ta shigo bakin ta d'auke da sallama ta shiga husna na zaune a falo tana kallon
tv, kallo d'aya tayi mata ta d'auke kai taja kayanta tayi 'bangaren ta, husna tabi bayan ta da

harara tare da fad'in " Gayyar tsiya an dawo kenan"

Sarai zarinat tajiyo ta sai dai bata tamka mata ba ta yi tafiyarta


Tana shiga ko hutawa bata tsaya yi ba ta aje kayan ta ta fara gyaran d'aki duk da ba wata k'ura
ko datti da yayi ta share tayi mopping ta saka turare d'akin ya d'au k'amshi ga sanyin AC ga
k'amshin turare suka had'e sanyayen k'amshi na ratsawa, tana gamawa ta d'ora girki, tuwon
semo da miyar egusi ne
Bata wani jima ba ta gama, ta fad'a toilet tayi wanka tare da d'auro alwala sai da ta gabatar da
sallah sannan ta shirya cikin wani yadi marar nauyi daguwar riga, rigar tana da d'an Fad'i da
k'asa wajen gefen k'afafuwa an masa tsaga kayan basu kama jiki sai dai yadin yana lik'ewa a
jiki mutum haka ake siyar da kayan tare da mayafin su, ta gyara face d'in ta ta shafa jambaki
pink, yayi mata kyau sosai ta feshe jikin ta da turaruka masu dad'i ta yafa mayafin kayan yarda
ta yafa sa ta fito da gashin ta ya k'ara mata kyau sai k'amshi ke tashi a jikin ta

Falo ta fito ta zauna, ta kira faridah ta sanar mata ta dawo suka d'an ta'ba fira














"D'an banza fito–fito tana baka kana shanyewa shiyasa kake k'ara lek'ewa ohh ni y'ar nan
daman ance inda ranka kasha kallo yaron nan bansan lokacin ka koma haka ba tunda kayi aure
idanunka suka bud'e nabar ganema kan ka wai zaka fito ne ko sai na shigo d'akin, inna ta fad'a
had'e da rik'e k'ugu " Kadai san d'akin ba bak'ona ba ne wajen shiga dan ba kunyar shiga d'akin nake ba " ta fad'a
tare da k'ok'arin cire takalmin ta tashiga sai nasir ya riga ta fitowa" Waya ce ka fito ne ai da kayi
zamanka ka gani zan shigo ne ko kuwa?


" Haba inna dan allah kiyi hak'uri wallahi magani nake bata bata jin dad'i sosai" iyyeeeee
magani kake bata sannu wato ga MATAR SO ko tunda hannu ta sara da zaka zauna bata

magani kaji min wani sabon salon iskanci " Inna bata jin k'arfin jikin ta taya zata iya bama kanta"
To mu lokacin mu ba ai wannan iskancin ba magani ba wanda zai baka zai zaka d'auka kasha
abun ka " Inna wannan ai zamanin ku ne aure fa saboda ibada da kuma taimakon juna yasa
ake yi" Ahhahh malam nasuru bara na kawo maka shimfid'a ka zauna sai ka fad'a min dakyau
yarda zan gane d'an jabbura kai ni zaka fad'a ma aure saboda ibada da taimakon juna tun kafin
a haife ka nasan da wannan karatun " Allah ya huci zuciyar ki inna ban Fad'i maganar da niyar
'bata miki rai ba dan allah ki gafarce ni.................................................................















Comment and share fisabilillah ♥️

ZARINAT ( ةنيرز )










Mallakar
Zainab dodo✍️

Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number
09046495943
Chart only




_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
T. W. F

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 1️⃣9️⃣

In Sha Allah remains one page mu kammala free page's, so mai son ci gaba da karatun
wannan littafin sai yayi payment a saka sa a paid group two hundred 200 ne kacalsannan da
d'in da d'ahwa ba iya littafin kawai zan rik'a muku posting ba in Sha Allah zan koyar daku
abubuwa guda 9
*1 Yarda ake madarar gari cikin sauk'i yarda zaki samu Sana'ar da zaki kama ki rabu da zaman
banza*
*2 Yarda ake sabulum gyaran jiki da fuska*
* 3 Yarda ake yoghurt*
*4 Yarda ake papaya soap*
*5 Yarda ake had'in lalle yayi marron mai kyau*
*6 Yarda ake sabulum cucumber*
*7 Yarda ake tsami gaye*

*8 Yarda ake orange soap*
*9 Yarda ake tuwon madara*

Duka wad'an nan abubuwan videos ne ta yarda zaku gani da idanu yarda zaku fahimta da kyau
kuga yarda ake yi

Haba y'ar uwa wace banzar ce kuma kike jira ki karanta littafi kuma ki koyi abubuwa har guda
tara


Wacce ta shirya biyan kud'i gashi
* Banka name u b a*
*Acc no: 2277089777*
* Zainab mustapha dodo*

Sai a turo da shaidar biya ta wannan number
*09046495943*
*Sai na jiku yan amana*


"Wato kai nasuru na fuskanci kafi d'aukar matarka da muhimmanci akan ni uwar ka dana duk'a
na haife ka wata tara da kwana tara da awa tara da sakon tara na d'auka kafin na haifeka
amman yanzu ka shigo duniya idon ka sun bud'e tarrr dake kallo na har kake fifita matarka a kai
na ko wato kai ga d'an balah ja'u ko " Haba inna dan allah ki daina fad'an irin wad'an nan
maganganun kema kin san ba yarda za ayi na fifita ta akan ki sai dai kowa da nasa matsayin a
waje na "


" Kai nasuru ni allah d'aya kawai zaka cemin na yarda dan an rik'a da an shanye min d'ah, wuce
muje ga shimfid'a can ka zauna d'akin dai ne bazaka koma ba " Nasir bai ce komai ba ya wuce
ya zauna saman tabarmar ita ma ta zauna




"Inna nace wai kinga kin kwana biyu baki lek'o su kuluwa ba mai zai hana ki lek'o su kiga yarda
suke " Aah ka fito fili ka fad'a min ka gaji da ganina ne kora ta kake yi na tukura muku kai da
matar ka na baku waje ku sha iska ba sai ka yi wata kwana_kwana ba " Haba inna ni na isa
wallahi bada wata manufa na Fad'i haka ba naga wai kin kwana biyu baki je ba gashi ita ma
bata zo ba shiyasa nace kije ki dibo lafiyar ta"

Shuru inna tayi tare da nazarin maganar sa can tace " Eh to kuma kayi gaskiya ina ganin jibi
zan shirya naje na dibo ta" To allah ya kai mu inna "Amin


Yah ansar tun da ya shigo cikin babban falon gidan yake jin k'amshin turaren ta, wani irin farin
ciki ne ya lullu'be sa har wani nishad'i yake ji, bai shiga 'bangaren nata ba har sai da yaje yayi
wanka ya shirya cikin k'ananun kaya wad'an da suka kar'bi jikin sa, yaje d'akin husna ya ganta
yayi d'akin zarinat

Sallama yayi ya shiga, da kyakkyawar fuskarta ya fara cin karo tana kwance fuskarta ta facing
door tana charting,


Tsaye yayi ya zuba mata ido kamar wanda ya fara ganinta yau, k'amshin turaren jikinsa ya
kaima hancinta sai kuma jikinta ya bata da ana kallanta, d'ago kanta tayi ta gansa tsaye ya
had'e hannayensa biyu a k'irji, tashi tayi daga kwancen da take


Ya k'araso cikin falo ya zauna, cikin girmamawa ta gaidasa ya amsa cikin sakin fuska tare da
tambayar ta ya hanya da su yaya bilal, lafiya k'alau alhamdulillah tace masa


" Yaya na kawoma abinci?" Wai har kinyi girki da dawowan ki? Murmushi tayi tare da fad'in " Eh"
Sannu " Uhmm na kawo? " Rinat har sai kin tambaya tun daga ranar da kika yi tafiya ba abincin
da ya sake shiga ciki na sai tea amman naga ke hakan bai dame ki ba " Marairaice fuska
tayi cikin jin tausayin sa tace" Yaya meyasa zaka ce haka " Saboda da yanzu kina can zaman
ki" shuru tayi kawai ta Mik'e ta nufi dinning table ta d'auko kula da wani filet mai d'an zurfi wanda
ta had'a cos low a ciki, ta koma ta d'auko filet da spoon tazo ta zuba masa ta kawo coslow d'in
nan ta zuba a gefe, yaji kwai da bama, ta kawo masa lemo mai sanyi ta zuba a cup sannan ta
zauna

Tun da ya fara ci ko magana bayayi dad'in abincin ya Kai masa har cikin mid brain yaji dad'in
sa sosai fa

Kwanan ta d'aya da dawowa ta koma school, faridah taji dad'in ganin ta sosai saboda kwanakin
nan da tayi bata nan duk bata jin dad'in zuwa makaranta sun saba da tafiya su biyu suyi karatu
idan kuma basu da lecture su d'an yi fira amman da bata nan ta koma ita kad'ai, zarinat taje
mata da kayan biki faridah tayi gadiya sannan ta sanar mata da yawan tambayar ta da Dr abbas
ke yi




Yah ansar zaune a d'akin sa, haka kawai yayi sha'awan shiga TikTok d'in sa ya duba kunna
data yayi ya shiga, video's d'in wak'ok'i kawai yake gani yana wuce wa tsaki yaja ganin ba wani
abun amfanin da ya gani wani video ya wuce, shuru yayi tare da fad'in " Kamar face d'in zarinat
ya gani kai ina bama ita ba ce, ya fad'a a zuci
Baya ya koma ya tsurama video ido zuciyar sa na tafasa, ganin video zarinat ita da afrah sun
saka kaya iri d'aya sunyi kyau sosai, da alama photo ne sai ta d'ora wak'a akai, ransa ne ya
'baci sosai ganin face d'in ta a TikTok ga video nan tayi kyau sosai murmushi kwance a fuskarta,


Shiga yayi ya duba yaga shi kad'ai ne abun da ta ta'ba yin posting, yaga ta samu likes sosai da
followers, ga comment d'in da aka rik'a mata na sunyi kyau sosai zuciyarsa ce ta buga lokacin
da yaci karo da comment d'in wani mutum, idanunsa suka rufe har wani dishi_dishi yake gani ya
Mik'e ya fito kai tsaye ya nufi d'akin ta
Bata falo ya wuce bedroom nan ma bai ganta ba har zai fita yaji motsin ruwa a bayi tsaye yayi a
d'akin hannunwansa a baya yana zarya cikin d'akin,

Bud'e k'ofa tayi ta fito tana d'aure da towel d'an guntu rabin cinyoyinta duka a fili ta nufi gaban
mirror ta tsaya hannunta rik'e da wani towel tana tsane ruwan jikinta

"Mene ne wannan?" Taji muryar yah ansar ta doki kunnenta, da sauri ta d'ago kanta ta gansa ta
cikin mirror, takowa yayi har gabanta ya sake nuna mata video tare da maimaita tambayar sa,
ganin ba wasa a idon sa yasa taba ce komai ba bare kuma bata da abunda zata fad'a dan tasan
bata da gaskiya akan 'bacin rai idanunsa har ja sukayi,
Fad'a ya shiga yi mata sosai inda yake shiga ba nan yake fita ta, gashi ta tsani ayi mata fad'a
hakan yasa ta fashe masa da kuka tana basa hak'uri, wayarta ya kar'be ya fita

Sai da taci kukan ta sannan ta koma toilet ta wanke fuskarta ta fito ta shirya, agogon dake
manne a d'akin ta duba taga da sauran lokaci ta fito falo taci abinci ta d'auko bag school d'in ta,

ta fito yah ansar na zaune a falo system d'in sa na gabansa da alama aiki yake yi yau kuma
baya da alamun zuwa office

Tun da ta fito k'amshin turaren ta ya kai masa sai dai bai d'ago ba bare ya kalleta har ta k'ara so
wajen sa ta durk'usa ta gaidasa, amsa mata yayi cikin sakin fuska har yanzu kuma idanunsa
nakan system d'in sa

Tana durk'ushe a gabansa " Yaya makaranta zan je" A dawo lafiya " Allah ya yasa uhm uhmm
yaya wayata" sai lokacin ya d'ago kansa tare da kallanta

" Ba yanzu ba" To" ta fad'a cikin sanyin jiki ta Mik'e har ta fara tafiya ya dakatar da ita cikin Jin
dad'i ta juyo d'an ta zata wayar zai bata, tun daga kan k'afafunta dake sanye cikin wasu cover
shoes na mata masu shegen kyau da tsada yake kallanta har sama, sanye take da wani siket
na roba black rigar ita ma ta roba ce pitch colour, sai afterdress d'in da ta d'ora akai black ta
yafa mayafin ta

siket d'in bai wani kamata ba sai dai rigar ta kamata dan har ana iya ganin shatin inda bre d'in ta
ta tsaya da yarda breast d'in ta suka fito sosai ta saman bre d'in, face d'in ta ya kalla yaga bata
shafa komai ba sai lipgloss d'in da ta shafa wanda yasa idan ga gani zakayi zaton jambaki ne
pink a bakinta
" Zo" ya fad'a, taje hannu yasa ya janyota tare da zaunar da ita a gefen sa batayi aune ba kawai
taji lips d'in sa akan nata ya shiga tsotse la'b'banta, sai da ya tabbatar da ya tsotse lipgloss d'in
sannan ya d'auke bakinsa kan nata " Je ki cire wad'an nan kayan ki sa wasu sannan kuma daga
yau kar na sake ganin kinyi irin wannan shigar da sunan zaki je school ke ba school kad'ai ba
ko ina ne ma kada ki sake fita da irin wannan shigar kinji abinda nace?" Kai ta kyad'a masa
alamar eh ta Mik'e jiki a sanyaye ta nufi d'akin ta, ta jima a zaune sai da ta kalli agogo taga time
ya tafi sannan ta Mik'e da sauri ta canza tufafi ta zura dogon hijabn ta ta
fice........................................................

Comment and share fisabilillah ♥️

ZARINAT ( ةنيرز )










Mallakar
Zainab dodo✍️












Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number
09046495943
Chart only




_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
T. W. F

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣0️⃣

Last free page's
Ku hanzarta yin payment dan morar wannan gara'basar ki karanta littafi kuma ki koyi yarda zaki
samu Sana'ar da zaki rik'e akan d'ari biyu kacal y'ar uwa haba d'ari biyur ce zata gagareki
har kiyi losing wannan gara'basar, ki samu Sana'ar da zaki rik'e ki dogar da kanki ki huta da
yawon dan allah rantamin d'ari uku jibi zan baki ga abubuwan da zan koyar bayan karatun
littafin da zakiyi

*1 Yarda ake madarar gari cikin sauk'i yarda zaki samu Sana'ar da zaki kama ki rabu da
zaman banza*
*2 Yarda ake sabulum gyaran jiki da fuska*
* 3 Yarda ake yoghurt*
*4 Yarda ake papaya soap*
*5 Yarda ake had'in lalle yayi marron mai kyau*
*6 Yarda ake sabulum cucumber*
*7 Yarda ake tsami gaye*
*8 Yarda ake orange soap*
*9 Yarda ake tuwon madara*

Duka wad'an nan abubuwan videos ne ta yarda zaku gani da idanu yarda zaku fahimta da kyau
kuga yarda ake yi

Haba y'ar uwa wace banzar ce kuma kike jira ki karanta littafi kuma ki koyi abubuwa har guda
tara


Wacce ta shirya biyan kud'i gashi
* Banka name u b a*
*Acc no: 2277089777*
* Acc name: Zainab mustapha dodo*

Sai a turo da shaidar biya ta wannan number
*09046495943*
*Sai na jiku yan amana*

*Yanzu ne zan gane masoyana masu K'auna ta*

*Allah ya bada iko ya hore abun biya*




" Inna ana nan zaune?" Nasir ya fad'a tare da aje filet d'in dake hannunsa yace " ga abun
kumallon ki nan au na manta ban d'auko jug d'in ba" ya Mik'e ya je ya d'auko jug ya kawo

Inna ta bud'e filet d'in baki ta sake tare da fad'in " Nasuru mene ne wannan?" Inna doya da kwai
ce sai kuma k'osai ai wallahi fatima tayi k'ok'arin yin wad'an nan abun ko lafiya bata da fatima
na k'ok'ari " Kai dan allah dakata yanzu dan allah sai a kawo min ita haka tsirara duk k'amshin
da naji yana tashi a gidan nan ace wannan abun ne kawai ina wannan abun da nagani mai
kamar carbi?" Inna wallahi iya kan abunda aka soya kenan ai k'amshin kwai ne kikeji kuma
gashi nan an had'e da doya"


" Nasuru! Nasuru! Nasuru kaji tsoron allah wallahi tun da baka san a fad'in laifin matarka ai dole
kasan yarda zaka kare ta tashi kaje " To inna ayi hak'uri" Tun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login