Showing 1 words to 3000 words out of 19626 words
Chapter 1 - DEPRESSION 💔(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*SADAUKARWA*
*HAUWA,U DAHIRU TIJJANI SHATIMA YAKASAI*
*DOGIYA*
Dukkan godiya su tabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (S.A.W) wan da ya
hallaccine ya hallicci dukkan abin dake cikin duniya ,Ina godiya ga Allah suba hanaw wata ala
Wanda ya bani baiwa da ikon kawo muku tittattafai dadama ,to ayau ma Nasake samun wata
damar da Zan kawo muku kayataccen littafina me suna 馃挃D脡PRESSION 馃挃(damuwa)
*KIRKIRA*
Littafin 馃挃D脡PRESSION 馃挃kirkirarene Kuma littafin 馃挃 DEPRESSION 馃挃 yafarune
agaske ba hasashe bane Ina fatan ga duk wadda ta sani damar karanta littafin ta Yi amfani da
abin da littafin ya fadakar akai.
*NOTE*
Littafin depression ya kunshi abubuwa da dama' kamar yadda yarinyar da ke cikin Book d'in ta
kasance da ita da d'an uwanta 'yar uwa kada ki Bari abaki labarin wanan kayataccen littafin
domin idan kika Bari Aka baki labari za a barki a baya .
*GARGAD'I*
Ban amince wani ko wata ya samu damar karanta min book ta hanyar yimin audio batare da
neman amincewa ta ba ,dukkan Wanda ya karanta min shi audio batare da yasanar Dani ba
zanyi Shari a dashi domin abimin hakkina.
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 1*
*BISSIMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*鉁嶏笍
A Guje ya Tura hancin motar cikin asbitin Har haki yake hajan bud'e motar da yake ciki, batare
da ya kula da mutanen da ke zaune a gurin ba ya fito daga ciki ya bude gidan Bata ya sa kansa
ciki, hannu n'a ga ya sa ya dakko wata kekkewar matashiya daga ita sai daurin kirji, gashin kan
ta kuwa duk ya lullube Mata fuska baka iya tan tance ya yanayin kamannin ta duke.
A kafa d'arsa ya dorata yayi cikin asbitin da sauri ,Yana shiga ya shiga Kiran doctor's din
asbitin "doctor! Doctor!! Likita ku taimake Ni" Bai karasa fad'ar abin da zai sake cewa ba sai ga
likitocin sun fito cikin tashin hankali suka Kar'be ta tare da d'orata a kan gadon majina ta Tura ta
suka shigayi juya dakin da zasu mar bi haihuwar ta,ina kafin su karasa Shiga da ita taruga da ta
cika, allah ya karbi rayuwar ta, a tsora ce macen ta kalli doctor Tace "mun rasa ta ta cika doctor"
"innalillahi wa'inna ilaihirraju un Kinga Kuma cikinta Yana motsi da alama yaron be mutu ba"
"tabbas hakane doctor to yanzu ya za muyi?" "Dakko kayan aiki maza a shiga da ita d'akin
tiyata" ba bu wani sauran Bata lokaci sukayi gaggawar Shiga da ita Aka Soma mata aiki ,cikin
nasara da taima kon ubangiji sukayi sa,a yarinyar Bata mutu ba, Dan Haka suka dinke inda
suka yanka sannan likitan ta dauki jaririyar domin ta gyra ta, shikuma likitan cike da rashin
kwarin gywar Mai zai sanarwa wan da ya kawo ta ya fita harabar asbitin, anan ya same shi a
tsaye ya Kai ya dawo ya Kai ya dawo duk ya fita a hayyacin sa sa茂 gumi yake, hago fitowar
doctor da yayi ne yasa ya karasa gurin da sauri yace "doctor ya jikin bata?" Shiru doctor yayi
Yana kallon sa cike da tausa yawa yace "sa茂 dai kayi hakuri amma munkasa cetar rayuwar ta,
Wan da yayi sanadiyyar zuwan ta duniya ya karbi abarsa kayi hakuri" "hannu yasaka ya goge
kwalla da tacika Masa Ido bakinsa harrawa yake wajen cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un!
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Doctor cikin dake jikina ta fa?" "Tun kafin ta harfeshi ta rasu
sai dai munyi ko Karin yimata aiki mun Ciro yarinyar mace" idon sa ya runtse tare da sakin
murmushin karfin hali yace "Allah Mai d'aukewa da bayarwa ,sai gashi ya dauke min fateema ya
bani wata yarinyar duk a lokaci daya ,Allah yaraya ta yanzu doctor ya za ayi natafi gida da
gawar?" Kar ka damu Bari mu salla meka amma kafin nan ka kirawo iyayen ta su zo Naga Kai
daya baza ka iya ba ko" "a,a doctor fateema Bata da kowa anan Ni kadai ne gatan ta Haka
nima bani da kowa a wannan garin sai dai ita uwar gidana abokiyar zaman fateema" "okay tom
shikkenan Babu matsala zaka iya shiga sai mu taimaka maka zuwa gida" "tom shikkenan doctor
na gode sosai".
Kamar yadda duniya take juya rayuwa take karewa lokaci yake Kara kurewa numfashin mu
na dad'a karewa gudun zuciyar mu na sauri ,Haka itama fateema ta tsinci kanta a yau domin a
yaune tayi fatan ta na karshe kafin ta bar duniya, alokacin da ciwan zuciyar ta ya tashi zainab
ce zaune a gefan ta tana famar hura hanci tana kallonta ,cikin Ido da Ido fateema take kallon ta
tana cewa "Zainab wannan ciwan nawa na fahimci ba na tashi bane sannan ga zaidu Nan ba
shi da wani shekaru masu yawa balle ya iya kula da rayuwar abin da Zan Haifa ,bana da kowa
a adamawa kowa nawa Yana kasar faransa bansan a duniyar da suke ba ayanzu da ace Ina da
tabbacin zanyi tsawan Rai a duniya tabbas da na roki wata alfarma a gurin ki Amma Ina nasan
hakan bazai yuwu ba, Zan fad'a Maki wani abu wan da Baki taba Sani ba a tattere Dani, Ni din
tauraruwace a nahiyar mu sannan Ni ba talaka bace mahaifina hakshakin Mai kudi ne
mahaifiyata kuma jinin sarautar jamani kaf family Dina suna zaunene a faransa dan Allah ki
taimaka ko bayan Raina ki bawa yarana wannan a kwatin domin su nemi dangina"fateema ta
d'akko wata 'yar k'aramar akwati Mai sanye da wani dutsuna guda goma Sha saya sai Kelli
suke a kowanne dutse a kwai number guda daya, "to fateema wannan menake gani kamar
gold?" "Ba tantama kike ba gold sai sai an yisu ne da numbobin mahaifina ta nanne kawai Zaki
iya t'ai makawa su zaidu wajan Samo dangin mahaifiyar su, n'a rokeki ki taimaka ki rikesu kada
ki Bari rayuwar su ta wula kanta" bakin zainab Har rawa yake wajen cewa "insha Allahu Zan rike
muki amana" ta fad'a tana watsa mata harara ta gefan fuskar ta, wata uwar Kara fateema ta
saka hakan yasa zainab tsorata ta kwallawa malan Kira da sauri ya karaso ya dauketa sai
parking space ,a mota ta sata ya rufe sannan ya fita zuwa asbiti.
Wannan shine a bin da ya faru kafin zuwan su asbiti .
Tun da doctor ya taimaka Masa suka kawo gawar fateema gida zainab tashiga ihu da
kururuwar karya har da Suma, Wai ita ala Dole asai tana sonta, shikuwa zaidu dayake a lokacin
shekarar sa hudu bai San komai ba sa茂 dai shima yasoma kuka ganin yadda yaga mahaifinsa
na kuka" sumayya da munira wadan da suka kasance Sune manyan yaran malan suna zaune
Suma sai kuka suke na karya Dan duk kansu mahaifiyar su ta koya musu bakin hali.
Abu kamar Wasa malan Yana ji Yana gani akayi wa fateema wanka Aka sallaceta sannan Aka
huce da ita gidan ta n'a gaskiya,gidan da duk wani mumini da ma Wan da suka kasance ba
musulmai ba suma sai sun jeshi Allah yasa mudace muyi kekkewan karshe Ameen.
Misalin karfe 12 na Rana su malan suka dawo daga makabarta Dan Haka doctor ta Dan
kawa malan jaririyar da fateema ta Ha茂fa tare da k'ara bashi hakuri suka tafi, Tun da ya kalli
wannan yarinyar yaga wani abin mamaki da Al,ajabi yarinyar sak mahaifiyar ta Babu abin da ta
Bari nadaga kyau da kamanni irin na mahaifiyar ta, Nan take malan yaji wani so da kaunar
yarinyar ya shiga zuciyarsa yaji aduniya Babu abin da take so irin wannan yarinyar, hakan ne
yasa yaji tsoron ya bawa zainab rukonta Dan yasan halinta zata iya cutar da ita, sai Kuma wata
zuciyar tashi Tace "cutar war me Kuma ita tarasa wadda zata cutar sai wannan kankanuwar
yarinyar Mai tasani? Kada ka damu Allah zai kare ta" Kai kawai ya jijiga yace "to idan ban bawa
zainab rukwon wanna yarinyar ba wazan bawa?" Yana fadin Haka ta bude kofar gidan ya shiga,
a zaune ya samesu sunyi jigum jigum suna jimami can Kuma ganin malan d'auke da yarinya a
hannun sa yasa ta Mike ta karaso ta amsheta, durumm gaban ta ya Fadi ganin fuskar matar da
ta fi tsana a duniya a fuskar wannan yarinyar Nan take yanayin ta ya canza Tace "malan! Kar
dai kace yarinyar da fateema ta Haifa ce?" "Eh zainab itace kinga ikon ALLAH ko ita Kuma
Haka kaddarar ta tazo in gota kisamu ki hada Mata Madara Tasha kinji, Dan Allah ki kula da
rayuwar yarinyar nan kiji tsoron Allah idan kika cutar da ita allah Yana kallon ki" "uhm malan
kenan Kana tsammanin Zan iya cutar da jininka haba malan bantaba tunanin zakamin irin
wannan fassarar ba" "a,a zainab ba abin da kike tunani bane kawai dai na tuna mikine akan kiji
tsoron Allah Ni Zan koma gurin zaman makoki kije ki hada madarar nasan yunwa takeji" "tom
shikkenan sai ka dawo ta fada tare da juyawa ta Shiga dakin ta , tana shiga sumayya ta bi
bayan ta , a bakin gado ta sameta Tace"umma Wai Mai baba yake fad'a ne kuma saiki kula da
ita din,?" "Hmm sumayya kenan sai kace bakisan Hali na ba wallahi summa tallahi sai Naga
bayan wannan yarinyar badai ya barta a gurina ba hmm karya damu" "umma Mai zakiyi Mata
Danni wallahi har nafara kishi da ita ayanzu fa Zan iya rantsewa baba yafi sonta akan mu Dan
wallahi Naga tsan tsar son wannan yarinyar a cikin idanuwan sa" "uhm kada ki damu n'a fada
miki wato nufinsa nayi kishi da mahaifiyar ta n'a samu ta mutu sa茂 kuma wannan yarinyar ta
bullo itama nufinsa kishi zanyi da ita wallahi bai isa ba yayi kad'an" ta Kai idonta kan fuskar
yarinyar Tace "shegiya aljana Mai Kama da mahaifiyar ta sai Naga wan da zai Bata madarar a
Daren yau ko kwana baza Tai ba wallahi ta sheka basai in da abinci zata rayuba to bazan bada
madarar ba" ta dungurar da jaririyar a kan gadon Nan take yarinyar ta kwalla uban kuka ,ita
kuwa ko a jikinta tayi ficewar ta , sumayya kuwa harar ta watsa mata ta daga hanci daya ta sa
hannu ta mintsineta a kafa nan take gurin ya kwailaye abin ka da fatar jarirai, Allah sarki baiwar
Allah ga yunwa ga azaba tun kafin ta zama cikakkiyar mace.
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 2*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 2*
________malan na zaune a wajen mako ki yaji jikinsa ya basa kamar a kwai wani abun a
gidan ,dan Haka ya Mike ya shiga, tun da ya bude gate din ya shiga jin kukan yarinyar har
tsakiyar kansa, cikin tashin hankali ya ce "zainab wannan ba jaririyar ce take kuka ba Kuma
kinaji?" Zumbur zainab ta Mike daga in da take zaune ta shiga kame kame Tace " am uhm
Daman u hm wallahi malan haba daya na shiga damuwa ne Akan mutuwar fateema shiyasa
ban ma San tana kuka ba, Kuma yanzu nagama Bata madara ta samu tayi bacci shine na
kwantar da ita" "ayya Allah sarki zainabu karki damu mebi Bata kwoshi bane yanzu Ina madarar
sai na Kara Mata da kaina" wani masifaffan yawu zainab ta hadiye gami da tauna lebe ta daga
hanci daya Tace "au yanzu malan kana nufin Zan iya cutar da ita kenan har da zakace mebi
Bata kwoshi bane ko?" "No ba Haka nake nufi ba ai nasan duk rashin imanin ki Dole Zaki
ragawa wannan jaririyar,idan ma kince zakiyi Mata wani abun mai ta sani batasan komai ba
koma kin aikata Mata wani abun ke da Allah yanzu dai bani madarar na Bata, ke kuma
sumayya Shiga dakin ki dakko min ita" Babu musu zainab ta Shiga kiching ita Kuma sumayya ta
Shiga daki ta samu yarinyar har takusa fadowa daga kan gadon Sabi da tsabar mukunta
sumayya ta janyo janin gadon saiga shi jaririyar ta fad'o kasa jikuke timmmm, Nan take ta
canyara uban ihu wan da yayi sana diyyar shigowar malan a guje Yana salati "innalillahi wa'inna
ilaihirraju un ! Sumayya mai yasa m茅ta Haka?" Kukan muna furci sumayya ta daki Tace
"wallahi Allah Abba Nima ban sani ba Ina shigowa na ganta a kasa duk taji ciwo Allah sarki abin
tausayi Allah ka kaita asbiti kaga cikinta duk ya kurje" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Ya furta
tare da sa hannu ya dauki jaririyar ya rungume a kirjinsa zuciyarsa na bugawa sosai Yana Jin
son yarinyar da tausayin ta na Kara shigar sa.
"Sumayya bani ruwan zafi kinji" da sauri sumayya ta futa zuwa kiching anan tasamu
mahaifiyar ta take fad'a Mata abin da ya faru, dariya zainab ta shiga Yi har da rike ciki Tace
"shegiya Ashe dai kedin jini nace, yanzu uban mai zaiyi da ruwan zafi tsabar fi,il?" "Uhm wai
gasa mata gurin zai danyi sa茂 ya goge ciwan?" "Ah lallai to baza a Kai ruwan yanzu ba ta mutu
shegiyar yarinyar, bakiga nami minti 30 a cikin kiching din Nan ba hmm ai na fiso ta jigata sosai
kafin nakai yadda ana Bata cikin shegiya zai kulle ta mutu har lahira kowama ya huta" "to umma
Amma zaidu fa bake tunanin zai iya zamar Mana matsala?" "Mestwwww zaidun banza zaidun
hofi shi awa, guba Zan zubawa d'an banza shikkenan narabu da bakar masifa " "tab nayar da
umma mai fada da ke sa茂 ya shirya nidai idone nawa yanzu dai bani ruwan na kaiwa Abba Kar
yayi tunanin Ni na hullo da ita" "tom shikkenan ga shi can a cikin kula ki dauka ki Kai masa"Tom
Tace sanan ta juya ta dauki kular tayi waje.
Tana shiga dakin ta Mika Masa Tace "Abba gashi wallahi sai da na tsaya dafawa shiyasa na
dad'e" "uhm Allah sarki sumayya da alama kina son wanan 'yar uwar Taki Naga bakeson abin
da zai taba lafiyar ta" ya karasa maganar Yana daukar wani zani a gefan sa Yana Sawa acikin
ruwan Yana daddanna mata a jikinta, Allah sarki ita kuma baiwar Allah sa茂 mimmika hannu da
kafa take tana tsala ihu tsabar zafin da takeji, sumayya kuwa taune le'be tayi ta juyar da fuska a
zuciyar ta Tace "kad'an ma kika gani yarinya kin Shiga hanun mugaye in dai Har Kinga kinsamu
Salama to ba kya wanan duniyar ne" "afili kuma ta kalli abba Tace " Abba tausayi take bani da
wanan abin ai gwara akai ta asbiti Dan Allah" ta karasa maganar tana goge kwalla, kallonta
Abba yayi yace "kiyi hakuri kinji sumayyy Nima bawai bana son na kaita asbitin bane idan na
fita kowa kallona zaiyi Kuma idan na tafi wazai zauna wajen makoki kina ganin dai yadda
mutane suka cika kofar gida yanzu Haka Zan tsallake natafi asbiti da acema zaidu babbane sai
na bashi ya kaita ke Kuma Kinga macece ba zai yuwu ki huce ta ciken mazanna. Nawaje ba"
"hakane Abba Amma da ka