Showing 6001 words to 9000 words out of 19626 words
Chapter 3 - DEPRESSION 💔(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf
Yar da shi
bane sai da na sake murza idona Dan tabbatar wa ,wallahi Abba idan har nayiwa zaidu sharri
Allah ya saka Masa cikin gaggawa, haba Abba kayi tunani Akan Haka Mai zaisa nayi Masa
sharri ko Babu komai d'an ,uwanane kuma nasan idan nayi masa sharri Dole Zan mutu na
tadda Allah ga shinan ka tam bayeshi".
"Ban gane atam Baye shi ba wannan Mai zai iya cewa ban da a 'batawa mutane lokaci yanzu
kafin ya Fadi kalma daya sai gari ya waye gwara kawai amasa hukunci tun da dai anzan baza
kiyi Masa sharri ba" cewar umma Dake zaune a gyfe tana kallon yadda sumayya ta dage tana
fadin karya kamar gaske.
" A,a har yanzu bakisan Mata ba zainab bana tunanin wannan d'an karamin yaron zai iya
aikata abin da kukace amma Bari naji ta ba kinsa" "zaid! Zaid !! d'ago ka kalleni kaji ko" dagowa
zai du yayi ya kurawa mahaifin nasa ido cikin farga ba da rashin sanin abin da zaice.
Cikin nutsuwa ya Soma yimasa magana Yana cewa "zaid shin da gaske ne ka Shiga dakin
yayarka sumayya kuka abin da Tace kayi mata kay?" ,"Haba malan wannan ai ba adalci bane
yaza ai kadinga Masa irin wannan tambayar Kai ma kasan gaskiya sai karinga takewa" "Kinga
zainab ya isheki Haka kibari kamar yadda namata magana a nutse shima nayi Masa"
"Zaidu kabani amsa hakane?" "Ah ahh an abb abb abba wallllllllll walla wallahi ba Haka bane "
"Dalla Can rufe Mana Baki shashasha kafin kayi magana daya saika Bata Mana Rai ka bude
baki kayi magana ko yanzu jikinka ya gaya maka"
Habawa nan take cikin sa ya Murda jikake kulululu ya hadiye wani masifaffen yawu lokaci
guda ya tuno da gargadin umma da Tace duk abin da sumayya Tace tace to idan ba Haka ba
sai ta yanka shi Kuma ta yanka jaririyar su, "Kai zaidu magana fa nake maka shin dagaske ne
anyi Haka ?",Abba ya Kara jefo Masa wata tambayar a Karo na biyu.
"Eh ehhh eh abbbba da da dagaske ne an anyi Haka ?"
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju un ! innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Innalillahi wa'inna ilaihirraju
un !!! Nashiga uku zaidu innalillahi wa'inna ilaihirraju un !!!! Abba ya fashe da kuka ,itama
sumayya kuka ta sake fashewa dashi tana cewa "wallahi Abba in dai baka koreshi ba Ni saina
kashe kaina Sabi da duk lokacin da na ga fuskar yaronan Dole abin zaina dawomin Kuma zanji
ciwo ace kanine Dan iska kuma abba wallahi idan ka barshi baka Kore shiba zai zauna ne ta
Bata rayuwar mutane Har da yaran ma kwafta tun da yanzu Yana yaro ma yayi Haka balle
kuma ya girma Nan Gaba saiya zanyo mana masifa " "hakama bazata faruba dolene ya bar
gidannan bazai yuwu na zauna dashi a Haka ba" "uhm kokai fa wallahi idan ka barshi nan gaba
yar wani zaiyiwa ciki shikkenan kaga sa茂 ya Bata maka suna ya Bata sunan gidan Nan sannan
ya Bata rayuwar su yadda bamai Sha,awar zuwa neman auren "yayanka "
"Ki ma daina fad'ar Haka dolene na koreshi ayanzu Amma ban taba tunanin Haka daga gurin
zaidu ba iya tarbiyya na bashi hakama mahaifiyar sa"
Kuka zaidu ya saka ya Soma cewa "abbbbbba ab Dan allla allah...." Bai karasa maganar ba
yaji saukar wani gigitaccen mari a kuncin sa "uban me kuma zaka cin ?yimin shiru naji da bakin
cikin daka kunsamin"
"Hmm to yanzu Mai ake jira ya d'ebo kayansa ya bargidan Nan" "a,a zainab yanzu darene
abari sai da safe sai ya tafi" "wlh baza a bari sai da safe ba yanzu zai tafi" tatashi a fusace ta
shiga d'akin su ta d'ebo kayansa a cikin bakko ta hurga Masa, "tashi ka huce kafita" mikewa
zaidu yayi abin tausayi Yana kuka Yana Jan numfashi har da majina, "kukan me ka tsaya yi
tashi" ta kama hannunsa ta tunkudashi sa茂 gashi ya Fadi kasa Nan take bakinsa ya fashe jini
ya Soma wanke Masa Baki, saurin runtse ido abba yayi ya Mike ya shiga daki domin baya son
ganin zaidu a damuwa kawai Babu yadda ya iya ne sunfi karfinsa dan Haka ya zauna a bakin
gado ya saki kuka kamar karamin yaro ,yasan yanzu idan yace bazai Kori zaidu ba zasu iya
kaishi Kara mebi ma a yankewa zaidu hukunci na shekaru a gidan yari to da wanan abin gwara
ya koreshi din.
Munira Dake gefe a tsaye ta karaso da sauri ta durkusa gaban umman tasu tashiga rokonta
"Dan girman Allah umma kada kiyi Haka kiyi hakuri Dan Allah kada ki koreshi kiji tsoron Allah,
zaidu Babu abin da ya aikata muku Shidin kawai karamin yarone Bai San komai ba sai kadaici
da damuwa bashi da kowa sai mu yanzu idan kika koreshi Ina zaune?" Bashi da inda zaije
bashi da wayon da zai iya neman abinci yaci sokike ya wulakan ta BAYAN Yana da iyaye ,ko so
kuke kusa shi ya Rika bin layi Yana bara dan neman abin da zaifi?" Umma kada ku gurbata
rayuwar sa dan Allah ,Yana da tarbiyya Yana da addini daidai gwargwado kada kiyi sanadiyyar
fadawar sa gurbatacciyar hanya , dan Allah kiji tausayin sa kada ki koreshi".
Kafa tasa ta harbe ta da kafa ta Soma surfa bala'i "munira zanci... Hmmm da ace ba a gida
n'a haifeki ba wallahi da saina ce canzamin ke a Kai ,ni duk yarona indai ta Sha nonona Babu
dugon imani a zuciyar sa amma ke bansan uban wa kikayo ba Naga alamar sai na fara Saba
Miki tukunna Zaki daina min shishshigi a lamurana ,wallahi muddum kika Kara magana akan
zaidu saina tsine Miki albarka shashasha kawai"
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Zaki tsinemin fa kikace umma ni Zaki tsinewa?"
"Eh tsinemiki zanyi huce ki ban guri"
"Kai kuma tashi tunkafin na karkasheka anan" tayi maganar tana daga zaidu ta ja hannun sa
zuwa waje, me gadi Tace ya bude Mata gate Babu musu ya bud'e Mata ta tura zaidu waje
sanan ta hurga Masa jakar kayansa.
Juyowa tayi ta kalli Mai gadin Tace "sauran Kuma Naga ka taimake shi abakin aikin ka"
tajuya ta koma cikin gidan.
Tsayawa yayi maigadin Yana kallon ikon allah Can Kuma sai ya mayar da gate din ya rufe ya
saka sakata a zuciyar sa yace "Allah sarki rayuwa idan ba mahaifiyar ka agida sai yadda kagani
gashi wanan yaron mahaifiyar sa ko sati uku Bata cika da rasuwa ba Amma jibi ,Allah ya
kyauta" ya koma kan kujera ya zauna.
Cikin tsakiyar dare misalin karfe 4 hadiri ya hado Ganga Ganga yayi bakikkirin sa茂
waljiya ake gari yanata kara, Can Kuma sai ga wani ruwa Mai karfin gaske ya sakko shahhhh
kamar da bakin kwarya sosai , Mai gadi dake zaune a waje ya Mike ya Shiga dakinsa ya kwanta
can Kuma sai yaji bazai iya kwanciya ba Yana da tabbacin zaidu Bai bar kofar gidanan ba Dan
Haka ya Mike cikin sauri ya bude gate aikuwa can ya hangoshi ya takure guri daya sai rawar
d'ari yake ruwa ya jikeshi jakaf, "yaro" dasauri zaudu ya dago ya a kallonsa, "zonan kaji" Babu
musu zaidu ya taso d'auke da kayansa a hannunsa ya shigo, maigadin ya Kama hannun sa ya
kaishi dakinsa, sanan shima ya Shiga,.
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 5*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 5*
Acan cikin gidan kuwa Abba ya kasa bacci yarasa Mai take Masa dadi sai faman juyi yake Yana
tunanin halin da 'dansa namiji tilo guda d'aya yake ciki ,ji yake ajikinsa duk inda zaidu yake a
yanzu baya cikin koshin lafiya, zaune ya Mike ya kalli zainab yace "yanzu Ina zaidu yanufa
gashi ana ruwa karfa yakamu da zazzabi " "to sai mai?" Mu ina ruwan mu Kai kadamu kanka "
"uhm zainab Dole n'a damu wlh damuwa tazama Dole hankalina bazai kwanta Bari naje n'a
duba ko Yana waje" "kaje ka duba kuma?" "Eh dubawa zanyi idan nayi Haka allah saiya
kamani" Yana Gama fadar Haka ya fice waje" sauri ya shiga Yi har ya karasa bakin gate din ya
zare sakata ya leka ko Ina Amma yanemi zaidu sama ko kasa ya rasa, jiki a sanyaye Babu
kwari ya juyo karaf suka hada ido da Mai gadi yace " alhaji lafiya wani abun kake nema ne ?"
"Am uhm dan Allah bakaga inda zaidu yayi ba" tinani mai gadin ya somayi da kamar ya ce
Masa gashi a dakinsa sai yaji tsoron Kar nemansa yake sukara dukansa Sabi da Bai tafi ba
koma gudin tsoron Kar ya rasa aikinsa yasa yace " gaskiya Banga zaidu ba"
"Oh good innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Shikkenan bansan kuma yazanyi ba " ya fad'a tare da
sauri komawa cikin gidan,
Sai da Mai gadin ta dan tsaya kafin ya koma cikin d'akin sa ,cikin sauri ya janyo zaid ya shiga
cire masa jikankun Kayan ya lullube sa ganin yadda yake rawar sanyi, "sannu zaid kaji ,zaka ci
abinci?" "Ehhhh ZAN Zan ci" "Tom shikkenan tashi Kaci" mai gadin ya dakko Masa ragowar
abincin Daren da da yaci ya rage, sosai zaidu ya shiga cin abincin har ya cinye Tass sanan ya
kwanta ya Soma bacci, Allah sarki rabon sa da komawa bacci Tun da zainab tazo ta tashesa.
Acan cikin gidan kuwa bayan ya Abba ya koma zainab ta shiga tambayer sa "shin kaga
zaidun?" "Uhm wallahi ban ganshi ba na duba duk inda ya kamata Amma ban ga Zaid ba ,ban
San Mai yasa ba jinake kamar wani abu Yana faruwa dashi ,yanzu Ina yaje wazai rikeshi awane
Hali yake bansani ba kawai mudai min yanke hukunci cikin fishi ga abin da ya ja Mana" "ban
gane hukunci cikin fishi ba malan nufinka kenan da ansani anbar shi llai ma wato Sabi da ba
Fatima ya so ya lallata ba ko?" "Kinga zainab ya isheki ki barni naji da abin da yake damuna
karki karamin wani ciwan kan dan Allah" ..
"Okay d'akin ma ai sa茂 n'a barmaka Tun da ciwan kai Zan Dora maka" ta karasa maganar
tare da ficewa d'akin su sumayya.
Tana shiga ta sameta a zaune ta zabga ta gumi ta kasa komawa bacci ,gefan ta ta samu ta
zauna ta ce "sumayya lafiya kuwa naganki a Haka ?" "Uhm umma tunani nake Ni sai nake gani
kamar abin da mukayi bamu kyau ta ba hukuncin da akayiwa Zaid ya Yi tsauri jikina duk yayi
sanyi ban San maiyasa nakejin na aikata wani babban zunubi arayuwa ta ba umma mufita mu
nemosa Dan Allah" "afita anemosa to bazan jeba shashasha kewai maiyasa Baki da hankali ne
Ina ruwanki da halin da zai Shiga ,to Bari kiji na fad'a Miki idan ma kina mafar kin fadawa malan
karyane abin da yafaru sharrine kika Masa to ki daina Dan wallahi bayan korar mu da zaiyi inya
sani har Kotu saiya Kai karar mu an yanke Mana hukunci ,yanzu kuwa idan kikayi shiru zamu
kashe AMNAA sanan mu yi amfani da wan can dukiyar" "wace dukiyar Kuma umma?"
"Shashasha wancan dutsen gold din na cikin akwatin can da fateema ta bani kafin ta rasu" "
okay na gane yanzu dai umma Ina son ba koma school gobe Kuma kinsan Abba Bai biya
kudinnan ba" "oky ai Babu damuwa Allah ya kaimu goben Ameen" "ameen umma".
Washe Gari da safe karfe 6 Mai gadi ya tashi zaidu saga bacci ,ya sauya Masa Kayan
jikinsa sannan ya gyra Masa bakkon kayansa yace "tom zaid na maka iya taimakon da Zan iya
maka yanzu abin da nakeso ka tashi ka tafi Tun kafin wani a cikin gidannan yasan kana
dakinnan ,kaga idan akasan kana cikin dakinnan korata zasuyi kayi hakuri kaji bayan wuya sai
dadi, duk halin da zaka tsinci kanka aciki kada ka cutar da wani ko kace zaka dauki kayan wani
haramun ne kaji" sannan nayi niyar taimakon ka Amma Babu Dana iyalina ba anan garin suke
zaune ba da na kaika gida na Amma Babu ko Mai na Allah basa karewa a duniya kaje Allah zai
taimaka maka" batare da Zaid ya ce masa komai ba ya goge hawayen idonsa ya Mike sannan
ya dauki bakkon sa da ta so fin karfin sa dan ta masa nauyi ,ya Soma tafiya ,har ya Kai bakin
kofar d'akin ya juyo ya kalli baba Mai gadi yace " naaa na na na nagoooooo de" daga Haka ya
fita ya zare sakatar gate din ya fita, tun da ya fita ya Soma tafiya Bai San in da zai nufa ba har
sai da yayi nisa da gidan su sosai zai Sha kwana sannan ya juyo ya kalli gidan ya kurawa gate
din gidan Ido ,kana ya Shiga lungun ya ciga ba da tafiya a kasa Babu Mai taima kon sa, duk in
da ya huce kowa sai ya d'ago ya kallesa Amma Babu Mai cewa uffan Akan Haka, har ya fita
bakin titi, Wasa Wasa zaid yayi tafiya mai nisa har ya soma jigata Sabi da yunwa da ta Soma
tambayar cikin sa, Tun da bai ci abincin safe ba gashi lokacin har karfe 11am tayi ,Amma duk
da Haka Bai daina tafiya ba sai da karfinsa ya kare Kat sannan ya samu guri a kasa ya kwanta
ya Dora kansa a kan bakkonsa, duk wan da zai huce sa茂 ya kalleshi Babu wan da ya kulashi
balle ya taimaka Masa , wani yarone matashi bazai huce shekara 17 a duniya ba yazo hucewa
jikinsa kaca kaca rigar sa kuwa duk a yage ,da alama Yana Shan wahala a duniya ,har ya huce
inda Zaid yake ya dawo , a ga bansa ya tsuguna yace "yaro lafiya ?" "Kai lafiya ka kwanta
anan?" Zaid dai Sabi da yunwa ta ci tacinyesa baya iya ko magana Dan Haka ya bi wannan
matasha da Ido ,Yana rike ciki idonsa na zubda hawaye, ganin Haka yasa wannan yaron ya
Gane abin da ke damun sa bakomai bane face yunwa , da sauri ya Mike ya karasa gurin wata
Mata Mai sai da abinci a gefe ya Mika kudi ta bashi abin ci ta dawo gurin zaid yace "tashi kaji
yaro Kaci "mikewa zaidu ya kasa Yi Sabi da ya jigata ,ganin Haka yasa wannan saurayin ya
dagoshi yashiga bashi abincin Yana ci Har ya Soma dawowa hayyacin sa, sa茂 da Zaid ya
cinye abincin tas kafin ya bud'e Baki yace "naaaa na na nagoooooo de" hawaye masu zafine
suka cika idanuwan wannan saurayin ganin yadda Zaid yake magana da ker yasa ya fahimci
Yana cikin tashin hankali ,yasan Babu Mai tsayawa ya saurari maganarsa balle ya taimaka
Masa da wani abu sa bida kafin ya Fadi kalma daya sai an Bata lokaci, Dan Haka yayi
Sha,awar ya taimaka Masa ,kallon zaidu ya sake Yi wan da shima zaid kallon sa take , "yaro
zaka bini?" saurin d'aga masa Kai zaid yayi Har da Dan murmushin sa, "Tom shikkenan gama
hutawa sa茂 mutafi a Can gaba kad'an gidan ogana yake Nima ka ganni maraya ne kamar Kai
bani da kowa shiya taimake ni kuma nasan kaima zai taimaka maka" murmushi zaid ya Kara
Masa can Kuma sai yace "mutafi ka huta?" "Ehh eh naaaannn n'a huuuuuu ta" Mika Masa
hannu saurayin yayi yace to muje ko "ya dagoshi sannan ya karbi bakkon kayan suka Soma
tafiya ...
*Bayan wata buyu*
"zonan shalele na" tayi maganar tare da mik'a mata hannu, nok'e wuya tayi gami da k'ara k'an
k'ame mahaifin nata cike da furgici, "uhm malan kaga Taki zuwa,kizo kinji maza zoki karbi
Madara" Takara Kiran 'yar k'aramar yarinyar a Karo na biyu, murmushi malan yayi ya Mike
tsaye yace "Ni Zan fita ga tanan Dan Allah ki kula da ita kinji" "Tom shikkenan honey sai ka
dawo" ta fad'a tare da d'aukar AMNAA da bazata huce wata biyu a duniya ba, kuka AMNAA ta
somayi tana zillo ajikita, ganin Haka yasa malan ya dawo ya na cewa "Wai Ni zainab Mai yasa
yarinyar Nan Bata son zuwa gurinki n'a rasa