Showing 15001 words to 18000 words out of 19626 words
Chapter 6 - DEPRESSION 💔(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf
gidan da sauri.
Acan gidan su Amnaa kuwa zainab n'a komawa gida tashiga sanarwa da sumayya abin da
yafaru a asbiti, sosai tayi mamakin yadda mahaifiyar ta tazage taringa sharara karya, Amma
Kuma saita danne Tace "to umma Kuma doctor Yana da kudi Haka Amma kika Bari mukayi saki
na safe?" "Dallacan shashasha waya fadamiki Ni zainabu zanga su Naga Rashi bama ki da
hankali, to Bari kiji har katinsa yabani zamuringa waya "to waya Kuma umma? Kinmanta ke
matar aurece?' "mestwwww banza to saime Allah Zan iya kashe aurena Dan na auri wannan
likitan ke bikiga kayau ba kamar shiyay kansa ni ina tunani ma wannan doctor din jinsin
larabawa ne " "Kai umma kikashe auranki fa kikace daman Har akwai wani Dan Adam da zai
rudeki ki iya kashe aurenan ki nasan duk kyau na doctor din Bai Kai Abban muba" "a uzubillahi
daina fad'a Babu hadima Abban me tab mutumin da duk ya tsufa kyan da ya dushashe
,ammafa duk da Haka bazan kashe aurena ba Zan zauna acikin gidannan kodan Naga bayan
wannan tsinanniyar yarinyar ,yan Zu abin da nakeso Dake Zan had'aki da wannan likitan domin
ki Sato Mana zuciyar sa kingane" "Kai umma ni fa idan bai min ba bazan kulaki shiba"
"shashasha akwai hotonsa a jikin katin kallifa " ta d'akko katin tare da nuna Mata sannan taci
gaba da cewa "ni uwarki ma nagani n'a rude ballan tana ke duk wani qualit茅s da ake nema a
jikin namiji wannan likitan ya hadasu" "woww umma ammafa ya had'u wallahi Ina sonki
ummana jibeshi fa Ni tun da nake ban taba ganin namiji Mai kyau kamar wannan ba umma ya
sunan shi?" "Eto Nan fa daya sunan shine ban sani ba Amma duba katin baza a rasa sunan sa
ajikiba" kallon katin sumayya taciga ba dayi tana karantawa anan ta ga sunsa a jiki,
"Woww ummana yanayin sa yanayin dadin sunan sa wallahi sunan yadace dashi" "ke dalla
gafara Can, yasunan nashi?" Sunan sa doctor *ABEED AK FADAMA*. "Kai AK FADAMA?"
Wannan sunan Aina nakejin sa ?" Tabbas n'a gane wannan mutumin shine wan da akaf fadin
nahiyar Nan yafi kowanne attajiri yawan dukiya da yawan gwalagwalai hatta kofofin gidan sa
ance na gold ne " "n'a gold umma?" Sumayya tayi tambayar had'e da zaro ido, "eh n'a gold aike
mun warke wallahi yanzu abin da za ayi kisan yadda Zaki ki sace zuciyar doctor ABEED " "tab
umma ba Dole ba" Bata Gama rufe bakiba sukaji amnaa ta chanyare da ihu alamar yunwa
takeji ,Nan take zainab da sumayya sukayi tsaki "shegiyar yarinyar Nan kukan Mai takiyi Haka
mestwwww" "a,a dai umma kisamu ki dauketa yanzu Sabi da Abba yakusa dawowa Dan wallahi
zai iya ganewa " "hakane Amma wallahi kafin na dauketa saina zaneta "umma tatafi da sauri
tashiga dukan d'uwawun amnaa da hannu itakuwa yarinyar ta dage sai kuka take abin tausayi ,
nikuwa marubuciyar nace idan karasa mahaifiya kayi kuka Dan karasa wani bangare na jikinka.
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 10*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 10*
*A.k FADAMA EXCITED*
Tun da su Fu,ad suke tafiya Zaid ya damesu da kuka har ya gaji yayi bacci a kirjin Fu,ad har
suka karasa katafaren excited din ak fadama Dake cikin garin adamawa, babban gate din da
aka Gina shi da zallar gold Mai tsada a ka wangale musu suka Shiga, excited din dake dauke
da manya man yan gidaje na alfarma, daya daga cikin part din suka nufa, a daidai parking
space din da yake wajen part din suka tsaya sukayi parking, Fu,ad ne ya fito dauke da Zaid a
hannunsa da alama bayan kukan da yaci bacci ya samu yayi, takawa ya somayi har yakara sa
bakin kofa ta farko wadda Tun kan ya karasa ta bude kanta da kanta, shiga yayi sukuma masu
gadin abba n'a biye da abba abaya shima yazo ya Shiga, a babban falon gidan'suka zauna
Abba ya bawa masu bagin sa umarni da su matsa Babu musu suka fita daga cikin part din
Gaba daya, basu jima da fita ba Abba ya ji wayar sa na Kara, cikin nutsuwa ya sa hannu ya
dauki wayar Dan ganin wayake kiransa a wannan lokacin, number faransa ce kuma Kiran daga
cikin family dinsa ne dan yaga number ,dayawa yayi a nutse yace
"Assalamualaikum" "ameen wa, alaikumussalam" aka amsa cikin wata sanya yayyiyar murya
Mai dadin gaske, "abbana! Ko ba a fad'a Masa ba yasan wanan muryar wanene acikin yaransa
sanan ya Gane wan da yake magana Dan Babu wan da yake kiransa da irin wanan sunan sai
shi, kafcikin yaransa kowa in ya tashi Haka yake cewa Abban mu, shi kadai ne yake kiransa da
abbana.
Murmushi Abba ya saka yace "karamin su babban su, kan lafiya ?" "Yar dariya yayi yace "Kai
abbana a she zaka ganeni wallahi nazata bazaka ganeni ba Dan muryata na sauya bakaji ba?"
"Uhm Abjeed kenan ko Ina bacci najiyo sautin muryarka saina Gane kaine" "to abbana
meyasa?" "Sabi da muryar ka ta fita da ban ,muryar ka ki wata macen albarka dan dadi" "uhm
uhm Kai abba dan Allah kadaina yabona sai kasa naji nidin wani hadaddene" "ah to da fa
bawani yabo gaskiya bake fad'a Abjeed Dina ,kasan ma mene kuwa ?" "A,a Abbana sai ka
fada?" "Uhm n'a zaga kasashe da dama Har yanzu Banga mutumin da ya Yi ko kwata na
kyawun kaba " zaro Ido Abjeed yayi yace "Kai abbana shikkenan dai abar Zan cenan yaushe
zaka dawo?" "Gobe insha allah ka dawone ai nayi tunanin Kana Duba茂 " "a,a Abbana nayi
kewarka ne shiyasa n'a dawo kuma Daman Ina farincikin dawowar Yaya Abeed shiyasa
nadawo" "au aveed din ya dawo ne ?" "Eh abba yaya Abeed ya dawo sai dai kamar baiyi
farincikin dawowa taba" "to meyasa Mai kagani?" "Abbana kaima kasani ai Sabi da Ina hanashi
tunani Mana yanzuma kaganshi can Yana fama da tunani" ",uhm bansan meyasa Abeed
yakeso ya illata kansa Sabi da zarah ba Ni kaina mahaifinsa na hakura ballanta na Kuma shi da
yayi silar wargatsa mata rayuwa, "shikkenan barni dashi Zan dawo gobe insha allah" ",Tom
shikkenan abba sa茂 ka dawo amma wannan abin kadaina" "mai kake tambaya ta Haka?"
"Kasani abbana" " uhma karaminsu babbansu Kai ko to na daina Shan komai " "uhm abbana
kenan shikkenan Zan ganema idan ma baka daina shaba " "tom shikkenan bye" "uhmm uhm
Abbana kagaji Dani kenan?" "A,a ni n'a isa ingaji da king" "to naji har da wani cemin king wato
cin hanci za a bani to bai isheni ba ka fadamin wani abu" "Kai oh ni dan gidan innata wato
yaronan ka rainani da yawa sa茂 kace wata budurwar ka duk lokacin da zamuyi waya sa茂
kasa nace maka i love you , to wallahi kakiyayeni" "hhhh abbana gashinan ka fada to Nima I
love you too baby boy" kitt ya katse wayar batare da ya jira abin da Abba zai ce ba,
"Kajini da yaran zamani wai ni ne baby boy ? Hmm abba yayi kwafa ya juyo in da yaji ana
dariya kasa_kasa yace "to Kai Kuma fa wa kakewa dariya?" Abba ya fad'a tare da hade girar
sama da ta kasa" Fu,ad ne yace " wallahi abbanmu da Kai da yaya Abjeed Idan kuna wani abun
sa茂 kace abokanai ko Yaya da Kani" "uhm Fu,ad kenan ban San meyasa ba Abjeed ya Mai
Dani kamar wani kakansa Ni Ina tunanin ma Anya dannan ba a can asbiti aka canza min shiba "
dariya ce ta kubucewa fu,ad besan lokacin da yace "abbanmu Anya kuwa yakamata ayi bien
cike dan duk kanmu yaya Abjeed ya fimu kyau da komai Allah na tuba ayi mutum kamar aljani"
"kull fu,ad kafa na sake jin irin wannan maganar abakin ka Ni ma da Wasa nake Abjeed danane
na sunna Kuma mahaifiyar ku itace mahaifiyar sa" yayi maganar ransa a bace,
"Abbanmu! abbanmu dan Allah kayi hakuri nima dawasa nake ,abbanmu Wai Ni naji kamar
Yaya Abjeed Yana cewa Yaya Abeed ya dawo Kuma har yanzu Bai canza halinsa ba still dai
Yana cikin damuwa Wai Mai yake damun sane abbanmu !? Kullum Ina son insane Maine ainihin
labarin yaya zarah meyasa Yaya zai damu Akan ta Haka Amma kaki ka sanar dani, asanina dai
tasowar danayi a gida hoton yaya zarah kawai nasani kuma shinake kallo Amma har yanzu
bansan menene ainihin tarinhin rayuwar gidan mu ta baya ba domin ni a lokacin bani da wani
wayo sosai ban sani ba dai ko Yaya Abjeed yasani tun da shi ya girmeni Abba Ina son insan
menene labarin Yaya zarah Kuma wacece ita ? Menene dalilin da ya hadaka da ita tun da Naga
ita ba 'yarka bace Dan da ace Yaya zarah 'yarka ce wani abun bazai taba had'ata da yaya
Abeed ba, n'a rokeka abba ka barni labari Akan asalin tarihin A.k FADAMA".
Fu,ad ya karasa maganar Yana durkushe wa a gaban mahaifinsu cike da son sanin abin da
yake tambayar mahaifin nasu.
Wani gwauran numfashi abbanmu yaja hade da tsuramin Ido Yana kallona cike da mamaki
,can Kuma sai Abbanmu ya cemin "Fu,ad kana son sani abin da ya fitar da Zara,u daga daular
fadama ko? Fu,ad labarine Mai tsayi wan da ya shafi abubuwan ban tausayi da ban Al,ajabi a
cikin sa ,sannan labarine Mai rikitarwa ,idan nace Zan baka labarin Nan bazai yuwu mugama
shi a yanzu ba Dan Haka namaka alkawarin Zan baka labarin ka biyoni bashi"
Cikin furgici n'a kalli abbanmu hade da hafiyar wani masifaffen yawu nace "abbanmu wannan
abin da ka fadamin ya Kara sakamin kaunar sonjin wannan labarin abbnmu Dan Allah ka
taimaka kafara bani labarinan ko a takaice ne kafin mu zauna kasamu lokaci" "uhm fu,ad kenan
shikkenan Zan baka rabarin Amma ba da kaina ba Zan dakkoma ka asalin littafin da
marubuciyar nan ta rubuta Akan Zara,u sai na baka ka karanta kaji" "to abbanmu meyasa
bazaka bani da kanka ba sai nake ganin kamar jin komai daga bakin ka sai ya fi" "a,a fu,ad ka
karanta komai ni balallai n'a iya fada maka wani abun ba sabi da kunya da nauyin ka da nakeji,
kaje cikin Wan cen d'akin ka bude drowar zaka ga littatafai guda uku babban ciki shine wan da
zaka ji dukkannin abin da kakeson sani" "to abbanmu Amma Abbanmu Naga d'akin arufa Ina
mukullin sannan abbanmu Zan iya tafiya da littafin faransa ?" "Eh zaka iya Amma kada ka Bari
Abeed ya gaji, sannan mukullin Yana jikin kofar " Abba ya fada tare da mikewa ya hau sama
Yana cewa "kasha karatu lafiya"
Bayan tafiyar abbanmu sama Fu,ad ya Mike yanufi kofar wadda daga gani an dade ba a bude
ta ba ganin yadda Kura ta baibayeta ga Yana har jikin mukullin, cikin azama Fu,ad ya dauki
mukullin ya saka sai ga kofar ta bude , murmushi yayi kana ya tura kofar ya danna Kai, Nan
take ya dawo baya da sauri kasan cewar kurar da ta daki fuskarsa ga Yana da tacika d'akin, tari
ya somayi na yan mintina Yana tunanin ya shiga ko karya shiga domin tun daga yanzu har yaji
tsoro da kid'ima ya Soma ziyartar zuciyarsa, tunani ya shigayi can Kuma sainaga ya Yi addu,a
ya danna Kai ciki hade da saka hannu ya shiga Kore yanar har ya Isa bakin drowar , batare da
Bata lokaci ba ya shiga duban littafin can ya hangosu kamar yadda Abba ya fad'a masa babban
littafin ya dakko ya juyo Zan fito Nan take idanunsa suka Kai kan hotunan Abeed dake manne a
jikin bangon dakin ,Can Kuma ya hango hoton wata kekkewar yarinya a gefe Mai Kama da Yaya
zarah bakinsa har rawa yake wajen cewa "Kai Adeena Mai yakawo hoton Adeena Nan d'akin
Daman ta zauna a cikin gidannan to kenan waye ya haifeta Daman ba 'yar abbanmu bace to
idan ba 'yar Abba bace Yar wace ko dai 'yar Yaya Abeed ce ? Kai bazai yuwuba, fu,ad yayi
saurin fita daga dakin ya koma dakinsa inda ya samu Zaid sai baccinsa yake hankali kwance,
saurin zama yayi ya bude bangon littafin ya Soma karantawa kamar Haka,..........
Asalin labarin ya Soma ne Tun daga farkon zuwanta gidan mu ,ita din ba kowa bace face
kaddara ta,wadda ta kasance nakaso a rayuwata dama' iyayena Baki d'aya ,wannan daki nane
wan can Kuma d'akin Dake gefena na hannun hagu shine sakin ta.
Saurin rufe littafin fu,ad yayi ya fita Dan ya tabbatar da abin da yagani a cikin littafin, Yana
karasawa cikin falon ya nufi dakin dayake a hannun hagu ma,ana dakin kaddarar yake son
gani, Kai tsaye ya karasa bakin kofar ya tsaya kamar yadda yasamu mukulli a jikin kofar d'akin
da ya dakko littafin Haka itama wannan kofar mukullin a jiki take, murdawa yayi ya shiga , Nan
take yaga wani uban Kira da datti wan da yafi ma na d'akin can, duk da Haka tusa Kai ciki yayi
tare da Kade yanar d'akin, a hankula ya shiga zagaye harabar d'akin Yana kallon ko Ina nacikin
d'akin ,komai yananan yadda yake sai dai datti da d'akin yayi kawai zama yayi a gefan gadon
sai jiyayi ya zauna a kan wani abu ,da sauri ya tashi ,wayoyine guda biyu a ajiye sun Yi Kira
sunyi tilis hatta zanin gadon ma yayi datti kamar ba fariba, sai kayan Wasa Teddy a kasa manya
Kai kana ganin d'akin kasan d'akin macene, wayar ya dauka ya Soma dannawa sai dai Babu
alamun zata kawo Dan Haka ya bude bayan wayar sai ga memory ya Fado, da sauri ya dauka
ya ajiye komai ya nufi hanyar fita, har zai fita ya ci Kara do wani kekkewan hoto a bakin kofar
,Baki ya bude tare da cewa "woww Yaya Zarah da kina k'arama kinfi kyau kamarki sak kamar
Adeena ,to Amma Ni Wai abin da nake son tabbatar wa shin Adeena 'yar wace Daman ba
Ammi ce ta haifeta ba?" Fita yayi tare da tunani kala kala a zuciyarsa ya koma d'aki kana ya
dauki littafin zai cigaba da Karan tawa , zaid ya tashi daga bacci ya Soma kuka.
"Oh my God"
Fu ad yace tare da rufe littafin ya ruko hannunsa tare da janyosa jikinsa yace "Zaid menene ?"
To ya Isa daina kukan kaji, Yana maganar Yana Dan jijjiga bayansa ,"zakaje gurin abbanmu
taso maza muje n'a kaika gurin abbanmu kaji, yafada Yana sakko dashi daga kan gado, sannan
ya Kama hannun sa suka futa wajen falo, Kai tsaye sama suka nufa gurin abba, lokacin da
suka karasa dakin a rufe yake Dan Haka fu ad ya Kwan kwasa ,murya a tausashe Abba yace
"Wanene?" "Abbanmu Fu ad ne" batare da abba yasake cewa komai ba ya Mike daga kwancen
da yake ,hawayen idonsa ya goge sannan ya ajiye hoton dake hannunsa ya tashi ,zuwa bakin
kofar ya bude Masa, kallo daya Fu da yayi Masa yasan kuka yake, hakanne yasa shima ya
hade girar sama da ta kasa yace, "abbanmu kuka kake ko?" Murmushin karfin hali Abba ya
kwakulo yace
"Fu ad ba kuka make ba" "uhm abbanmu kenan to shikkenan Amma wancan hoton dake kan
bed dinka da?" "Hmm Fu ad ka isheni da tambaya fa " "tom shikkenan Abba tun da Haka kace
Daman Zaid na kawo maka ya debe maka kewa" "ah to kushigo" Abba ya matsa suka shiga ,a
kan gadon Fu ad ya ajiye Zaid shima ya zauna tare da Mika hannu ya dauki hoton, murmushi
kawai yasaki yace "uhm kaddarar 'yan gidannan kenan" idon Zaid ne yakai kan hoton nan take
idonsa ya ganomasa wadda kejikin hoton ,a tsorace yace "umm umma " yayi maganar tare da
Kara matsawa kisa da hoton tana kallonta ,Nan take ya fashe da kuka ya shiga shafa hoton da
hannnu, cike da mamakin Zaid Abba ya karaso ya rike Zaid yace "yaro kasanta ne a ina kasan
ta?" Daga Kai yayi kawai "
"Aina kasanta ?" "Umma na ce" Zaid ya fad'a a takaice ,ummanka kuma?" To ummanka to tana
Ina?" Fu ad ya watso Masa tambaya "ta taaa ta mutu" zaro Ido Abba yayi a tsorace yace "ta
mutu Kai wannan ba ummanka bace nasan zarah na Raye Ina da tabbacin zata Bata mutu ba,
sai