Showing 9001 words to 12000 words out of 19626 words
Chapter 4 - DEPRESSION 💔(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf
dalili?" "Uhm malan kenan ni kaina mamaki nake
Bari sumayya ta dawo ko munira nasan zata yadda da su musamman munira" "okay tom
shikkenan sai na dawo Dan Allah ki kula da ita" "insha allah" Tace sanan malan ya fita.
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 6*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 6*
Baifi minti 5 da fita ba ta dungurar da AMNAA a k'asa tare da dungure mata Kai Tace
"shashasha,wato ka ajiye baiwarka mai kular maka da yarinyar ",tana maganar tana kallon
yarinyar tana zare mata ido, "ubanki zakici wallahi sainayi ajalin ki indai nice ba yafi sonki Akan
sauran 'yan,uwan ki ba, takarasa maganar tare da d'aukar ta da hannu d'aya ta ajiyeta a waje,
ajiyeta keda wuya ruwan sama ya sakko kamar da bakin kwarya, aikuwa yarinyar ta chanyare
da ihu tana kuka tana faman Mika hannu tazo ta dauketa ,Amma Ina Sabi da tsabar mugunta
saima ta sake turo kofa ...
Allah sarki wannan baiwar Allan da bataji ba Bata gani ba batasan komai a duniya ba sai
soyayyar mahaifinta da kiyayyar zainab , yarinyar da har yanzu batasan wacece mahaifiyar taba
,kallon zainab take a matsayin itace jigon rayuwata ,
Sallamar su munira ce ta dawo da zainab daga gengedin da tafara ,jin yadda taji munira ta
zabga uban salati ta na ihu "innalillahi wa'inna ilaihirraju un mun Shiga uku! Umma kin kasheta
umma!! Kina Ina umma zokiga Amnaa" ta durkusa ta dauketa a San k'ame ko motsi Babu a jikin
yarinyar Sabi da yadda ruwan ya shanye jikinta Gaba daya Har fuskarta , "amnaa! manaa!! Ta
shiga Kiran sunan ta tana jijiga ta ,dai dai lokacin da umma ta fito daga d'aki Tace "lafiya kike
min Kara aka Sabi da Baki da hankali daga dawiwar ki" "umma ! Umma kalli ki duba kigani Dan
Allah ,jibi yarinyar Nan umma yanzu har tsanar da kukewa amnaa takai Haka?" "Dallacan
rufemun Baki uban mai nayi mata Har da zakice n'a tsaneta ,ke indai baki min. Sharriba bakya
jin dadi?" "Umma Naga alamar bakisan Mai kika aikata ba to kin kashe ta Bata motsi umm kin
kashe amnaa" "what namai?" Na kasheta kikace uban me nayi Mata da har Zan kashe ta?" Ta
sa hannu ta finciko hannun yarinyar kwalli daya wai zata dauketa take taji hannun yayi Kara ji
kake kass "na shiga uku innalillahi wa'inna ilaihirraju un!! Umma kin karya ta wallahi kin balla
mata hannu " hannu zainba ta dora Aka tashiga juyi a gurin tana salati da salallami tana zufa
ruwa ake a lokacin Amma ita gumine ya Soma zubo mata, "shikkenan munira zamana yakare a
gidannan saganan Kuma sai gidan yari nashiga uku sai kicemin ta duri ruwa da yawa ai da
bazan nata wannan daukan ba ,bani ita muje asibiti ko Bata mutu ba " "a,a umma wlh bazan
Baki ita ba nasan halinki sai ki karasa ta ,indai asbiti ne Zan kaita da kaina" "eyee sannu uwar
tausayi jikar Anna bawa to wallahi ba kin tafi kaita asbitin ba ,Sora naji wannan maganar a gurin
abbanku ,idan kika sake naji wannnan maganar hmm saina miki abin da yafi wan da nayiwa
amnaa saina Miki tsanar da saikin gwammace allah bai halicceki a cikin wannan gidan ba"
"shikkenan umma bazan fada ba amma dan Allah kiyi hakuri ki bani kudi natafi kinsan baza a
dubata kyau taba Dole sai na bada kudi" "to bazan bayar ba nace bazan bayar ba indai da
kudina za a dubata Allah sai dai ta mutu" "umma ta mutu fa kikace?" Dan Allah umma Taya akai
kika Bari shaid'an yaci galaba a kanki Mai yasa ? Ni dain nasan a da mahaifiyata ba Haka take
ba wallahi umma kin canza ,ki Tai aka ki bani ita na kaita asbiti umma kada ta mutu" "rufemin
Baki Ni cewa nayi Miki ban San hanyar asbitin ba "umma tayi tsaki ta dauki hijabi ta fice kamar
wata tsohuwar mahaukayi ya, tana tafe tana salati kamar wata Mara gaskiya Tana cewa
"innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Nashiga uku yanzu idan Malan yazo mai ZAN ce masa ?" Dai
dai lokacin da ta Isa bakin titi ta tsare Mai adaidai ta "hajiya Ina Zan kaiki?" " Please Nan Gaba
kadan asbiti Zani nawa Zan baka?" "Dari biyar " "haba bawan Allah dari biyar Kuma?" "Kinga
baba ruwa fa akeyi idan yamiki ki shigo idan Bai Miki ba Bay tafiya ta" "shikkenan muje Amma
ban da Ina tsoron kada wannnan yarinyar ta mutu ban je asbiti ba da wallahi sisita bazan kashe
ba a kafa ZAN tafi" ta karasa maganar tare da Shiga a saidai ta, BAYAN ta zauna a cikin
Zuciyar ta ta ce "Wallahi muna dawowa sa茂 n'a daki d'ari biyar d'ita dan ba uwar kice ta bani
kudin ba" "am baiwar Allah anzo fa kina can kina tunani" "okay tom n'a gode " ta zaro daribiyar
ta Mika mm asa tashi ga asbitin a guje.
*Zaid kasan Mai nake so da Kai?" "Aaaaa,a "ya fad'a tare da tsirawa mujahid Ido, "Ina son
duk abin da oga atiku ya baka kafin ka Kai kafara sanar mun, Sabi da a kwai gurare masu
hatsari da ake Kai Kaya Kuma a samu akasi "yan sanda suzo kame ta gurin, ya kamata ka
d'inga kulawa kaji, Ina tausaya maka ne su baza su duba Kai yaro bane wallahi kulleka zasuyi "
daga masa Kai zaid yayi tare da cewa "to too Amma Dan Dan al alllah zaka kaini a bani ma ma
magani magana ta ta dawooooooo dai dai?" Murmushi mujahid yayi gami da kallon sa ta shafa
masa Kai yace "kar ka damu kanina insha allah idan Har nasamu kudi Zan kaika domin Nima
bana jin dadin ganin ka a Haka magana Tana maka wahala ,kada da hakuri kaji" "uhm uhm yau
yau she zaka kaiiiiiii Ni na na na ga Amnaa?" "Uhm Allah sarki d'an uwa mai dadi kada ka damu
insha allah zaka sak茅 ganin 'yar,uwarka hakan da ta faru bayana nufin kara bu da ita n'a Har
aba da ba, insha Allahu bazasu cutar maka da kanwarka ba zata rayu Kuma watara na zaka
ganta" ya na magana Yana kallonsa cike da tausaya wa, wayar shi ce ta shiga ruri ,cikin hanzari
ya d'aga tare da karawa a kunne yace "yanka yadade barka da wanan lokacin" "barka ina
zaid?" Oga gashinan muna tare wani abun ne ya faru?" "A,a akwai wata harkalla da zamu buga
ne ina son Zan bashi aiki yanzu zai kaiwa Kaya tasha" "Kai oga Tasha fa kace za su iya
kamashi wallahi kasan basa da kirki" "a,a baza su Kama shi ba ai shi karamin yaro ne bazasu
fahimci komai a Kai ba ,kuma ma idan sun Kama shi mu Ina ruwan mu badai ya biya mana
bukatar mu ba" "a,a oga dan Allah a Can za wanan abin idan ba damuwa ni Bari n'a zo n'a
amsa n'a Kai" "Kai baka da hankali wan da za a kaiwa kayanan shahararren Mai dukiya ne
kowa ya san shi a kasarnan idan Aka samu matsala Koda d'aya ce sai an kamamu" "ah to indai
Haka ne oga ai Babu wani abu Dan sun Kama Ni , bakaji Mai kace ba kowa ya sanshi kaga
kuwa zai iya belin mu " "hmm shifa ba Yana Kar bar kayanan Nan da sanan 'yayan sa ki wani
nasa ba a,a Babu wan da ya sani ,Idan Kuma muka Bari wani daga cikin ahalinsa ya Ankara
tamu ta kare , shiyasa na ce a aika Zaid ya Kai Babu wan da zai fahimta," "hmm oga bazaka
gane ba gwara Ni idan an Kama Ni nasan tayadda Zan kwaci kaina shikuwa fa baisan yazai ba
ga maganar sa Bata fita kamar ta kowa kaga kuwa akai matsala" "Kai mujahid Ina maka
magana Kana mayar mun to Bari na fito na fad'a maka yadda zaka gane, idan wanan mutumin
yazo kasar nan Tun daga farkon Tasha har izuwa filin jirgi masu gadin sa ne da masu take
masa baya ga uban rundunar sojoji da suke a gurin ,Kai Kana da hankali zaka Kai kan ka gurin
sokake ka mutu " zaro ido mujahid yayi yace "tofa yanzu kenan ta za a Yi?" "Kawai ka turomin
Zaid ya Kai Masa , katse waya kaga alhaji ya na sake kirana" 'kitt mujahid ya ktse gami da
kallon Zaid yace "Ina fatan dai kaji duk abin da muka tattauna da oga ko" batare da yayi
magana ba ya daga Masa Kai idonsa cike fal da kwalla, ganin Haka yasa jikin mujahid yayi
sanyi sai yaji kamar ya karbi kayan ya Kai da kansa, can Kuna sai ya dafa kafadar Zaid ya
janyosa jikinsa yace "Zaid ka kwantar da hankalin ka kaji insha allah Babu abin da zai faru da
Kai kaji ,nasan Mai kake tunani Amnaa ko ?" Karka damu insha Allahu zaka je ka dawo lafiya
kuma zaka rayu da kanwarka cikin ikon allah" Yana magana ya na jijjiga bayan Zaid alamar
rarrashi.
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 7*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 7*
Tana Shiga asbitin ta shiga Kiran likitocin asbitin a gigice " doctor ! Doctor's!! " Suma
likitocin a tsorace suka fito ganin yadda take kwada musu Kira kamar wadda zata tashi sama,
"lafiya baiwar Allah" wani likita ya fad'a fitowar sa kenan, Mika Masa Amnaa tayi wadda ke
sankame cikin zani, "baiwar Allah lafiya ya Zaki kawo Mana gawa kice muduba ta Anya kina da
hankali kuwa?" "Gawa kuma wallahi ba gawa bace da ran ta Dan Allah ku taimake ni" "kinga
baiwar Allah ki kwantar da hankalin ki Naga gaba daya a rub'e kike ,wanan yarinyar da kika
kawomin ta riga da ta mutu Babu wani sauran Rai a jikinta" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un ta
mutu dan Allah doctor ka duba ta walalhi Bata mutu ba da ranta mai yasa zaku yanke wanan
hukunci Haka ku gawada duba lafiyar ta zaku tabbatar da abin da n'a en fada maku kawai fa
ruwa ne ta dan daketa ,shine har zakuce ta mutu Dan Allah ku taimaka wallahi idan mijina yazo
yaji wanan abu kasheni zaiyi" "Kinga baiwar Allah kada fa ki daga Mana hankali mu Ina ruwan
mu da wani mijin ki da wayasa ki barta ruwan ya dake ta sakacin ku na mata lokacin da take a
cikin ruwan ke kina Ina Sabi da tsabar rashin sanin darajar haihuwa" "Dan girman Allah doctor
Ni dai katai makeni komai zakace saika fadamin daga baya amma ni yanzu ka tausaya min,
wanan dada 'bata lokacin da akeyi wajan Yin magana shima sa茂 yasa ko Bata mutu ba ta
mutu dan Allah ka taimaka please" "ke Kinga bafa Zan taba yarinyar Nan ba salon ta karasa a
gurina ki d'ebo min hukuma kice na kashe Miki yarinya to bazan iya ba ,Zaki iya tafiya" "idan
kana son iyayen kan ka taimake ni. Dan girman allah" "uhm shikkenan to jira Ni anan "ya juya
ya Soma tafiya zuwa cikin asbitin, daki daya ya shiga wan da shine daya daga cikin d'akunan
da ake ajiye yara wadan da suka kusa mutuwa ko suka mutu, a kan gado ya Dora ta sannan ya
zuba Mata Ido Yana kallon ta cike da nazarin a bin da ke damun ta, hannun sa ya saka guda
daya a kan cikinta sannan ya shiga anfani da yatsun sa guda daya Yana d'an d'Anna kirjinta
zuwa cikinta ,ba a dauki wasu 'yan mintina ba sa茂 ga ruwa Yana fitowa daga cikin bakinta Har
da hancin ta, da sauri doctor ya zaro Ido cikin kidima yace "subahanallahi" wannan ruwa Haka
garin ya akai Haka?" Yana magana Yana danna wa har ruwan ya daina fita daga bakinta ,can
Kuma baiwar Allah taja wani dogon numfashi ta Soma bude idonta, sa茂 kuma ta canyara da
ihu Daman kuka take abin ya faru ,ganin Haka yasa ta cigaba da kukanta tana Mika Masa
hannu alamar ya dauketa duk a tunanin ta a lokacin acikin ruwa take ,Gaba kidaya tabi ta
furgice ,Babu yadda doctor ya gudun Kar ta shid'e yasa ya saka hannu ya dauketa yashiga
jijjigata Yana Dan babbuga bayanta, can Kuma sai yaji shiru alamar tayi bacci, hakan yasa yayi
gan dala ya Mai da ita Daman gadon ya fita waje gurin zainab,
Yana zuwa gaban ta a fusace yace "kina da hankali kuwa Anya ma wannan yarinyar kece kika
haifeta?" Kasheta kikeso kiyi ko?" "A,a doctor wallahi 'yatace Kuma kasan yadda uwa takeji
akan danta bazan taba iya kashe wannan yarinyar ba Ina son ta to Mai zaisa na kasheta?"
Karya kike da ace yarkicr baza ki barta a waje ke kishiga daki ba, da alama mahaifiyar ta
kishiyar kice ko?" "Haba likita yazaka d'inga Bina da wadannan munanen kalmomin Akan Yaya
Mai kasani akai na" tana magana Tana kuka "Ina da miji Amma kamar Banda miji kullum cikin
kuka nake da kuncin rayuwa yanzu takai ta kawo ma abin cin da zamuci ga garar mu yake balle
kuma gurin zama , yau Watan mijina daya da guduwa ya barni Babu Kira Babu message kullum
cikin bin gida Jen masu kudi nake Ina atai nakamin , yauma abin da ya faru kenan nashiga
makotan mu domin su taimaka min kafin n'a dawo Ashe ita ta rarrafo ta fito waje shine nazo na
sameta acikin ruwa tsulum_tsulum ruwa ya shanye ta har wuya , wayyoo Allah na bansan Mai
zanyi ba bani da kowa bani da Mai taimako na uhm uhm uhm" kukan zainab ya tsanan ta kamar
gaske, shikuwa doctor Nan take jikinsa yayi sanyi idanuwan sa duk suka cika da kwalla ,murya
a sanyaye ya kalle ta yace "kiyi hakuri kinji wallahi nayi Miki mummunar fahimta ne shiyasa
Amma kiyi hakuri kinji Kuma inssha Allah Zan taimaka Miki da wasu kudade kafin ki tafi kinji" "to
doctor nagode kwarai da gaske Amma da kabar shi bana son na dora maka nauyi " "a,a ai
bake kika rokeni ba nine nayi niyyar na taimaka muku ,tom shikkenan doctor nagode Allah ya
saka maka da alkairi ya biyaka da gidan aljanna ,yanzu Ina ita Amnaa take da dukkan alamu
wani abu ya faru da ita shiyasa kafito kanamin
fad'a" ta yi maganar tana Jan majina hade da rausayar da murya ,Wai dan ya kara jin tausayin
ta, "uhm Kar ki damu dama' nazata kina sanene kika Mata Haka da ace an Kara wasu yan
dak'iku kafin ki kawota zata iya mutuwa alokacin sai Kuma Allah yayi da sauran kwanan ta a
Gaba ,yanzu tasamu bacci Zaki iya shiga ki ganta Allah ya Kara lafiya sai a kula" "insha allah
doctor Zan kula yanzu ina ne dakin" ta tambaye shi yayi Mata nuni da hannu, hanyar d'akin ta
nufa ta bude kofar a hankula sannan tashiga ,karasawa tayi bakin gadon ta Yi tsaye a kan ta,
Can kuma ta tabe Baki Tace "shegiya wato Ni Ina can Ina zabga karya danna fitar da kaina
Ashe ke kinan kina aikin sharara bacci ,dama kin mutu ai shashasha"ta fada tare da Kai hannu
zata dungure mata Kai sa茂 ga doctor ya shigo, da sauri ta Shiga shafamata Kai tana cewa
"wayyo Allah yarinya ta yanzu da kin tafi kin barni shikkenan bani sauran wani wan da Zan gani
naji dadi ,Kai Allah na gide maka da ka rayamin amnaa ta" "uhm gaskiya ne alamu sun nuna
kina kaunar 'yarnan Taki Kuma gata kekykewa Ni har da zance kibani ita nayi rainonta?" "Ni
wallahi da Haka zata faru Dana fi