Showing 18001 words to 19626 words out of 19626 words

Chapter 7 - DEPRESSION πŸ’”(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf

dai in Mai Kama da zarah ce ummanka " "a,a abbanmu saθŒ‚ ta iya yuwuwa umman tasace
shekara nawa da barin yaya zarah daga gidannan tun bani da wani wayo sosai ga shi har na
girma na mallaki hankalin kaina,"

"Kai fu ad "yata tana Raye Bata mutuba " Abba ya Mike a fusace ya bude wata kofa ya shiga
tare da rufewa, shikuwa Fu ad kallon Zaid tayi Tace kaga abbanmu ko zaka zauna dashi" Kai
kawai Zaid ya daga batare da yace Komai ba , Fu ad ne ya jjanyosa jikinsa ya Shiga jijjigashi
har yasoma lumshe Ido.


*Kaduna gidan su Amnaa


Umma ce zaune a gaban wayarta tana dannawa tare da jera number wayar Dr Abeed a jiki,
bayan ta Gama rubutawa ne ta janyo amnaa jikinta tare da Dora hannu a kanta tana bubbuga
bayanta ,sannan ta Soma Kira, bugu biyu Abeed ya daga

"Assalamualaikum" ameen wa, alaikumussalam barka da wannan lokacin dortor da fatan kaje
gida lafiya ?"

"Lafiya kalau alhamdulillah, sai dai ban gane dawa nake magana ba sorry ban dauki murya ba"
ya fad'a a takaice dai dai lokacin da yake gyra kwanciyar sa .

"Ayya yaro nice wadda n'a kawo yarinyar asbitin ku a Kaduna Har kace gida zaka koma ka
bani katin ka ,latina wadda ka ce zaka dinga taimakawa ?"

"Ehhh n'a gane n'a fahimta maman Amnaa ko sorry wallahi ban manta da kuba Kuna Raina
yanzu Ina Amnaa take ya jikin nata?"

"Jiki alhamdulillah , Amnaa gatanan tana kwance a jikina kasan uwa da da sai Allah idan
bata kwanta a jikina ba ajikinwa zata kwanta ,kuma kaga karamar yarinya ce batasan kowaba
saθŒ‚ ni ga kiwa datake fama da ita ,to dai Zan iya cewa tana yadda da wata yarinyar makwaftan
mu ,Allah sarki yarinyar akwai kirki"
Uhm ,Abeed yayi murmushi yace "Allah sarki wata yarinyar kuka samu?'

"Eh wallahi yar makwafciya Tace yarinyar a kwai hankali ga biyayya ga iyaye ,Kuma kaganta
kekkewa Wallahi, Ni da zaka yarda ma yadda baka da auren Nan ai saika ganta ko Allah zaisa
ka yaba da hankalinta"

"Uhm maman Amnaa kenan kedai kawai ki kwalleni yadda kika ganni yanzu dai inason ganin
Amnaa zuwa anjima domin tana min Kama da wata kwanwata Zan haku anjima a video call sai
kuga juna"

Washe Baki umma tayi bakin ta harrawa yake wajen cewa "ah to to Babu damuwa sai ma
bakirawo wannan yarinyar itama ku gaysa ko ya kace ?"


"Tom shikkenan Babu damuwa zuwa anjima bye" ya katse wayar kitt.


Umma Bata jira wata wata ba ta janye Amnaa daga jikinta tare da dungurar da ita a kasa Tace
"shegiya taji jiki Mai dadi tayi lamo kamar wadda zan shayar, "

Sumayya dake gefe tayi shiru ta zabga tagumi Tace" Allah umma nakamu da soyayyar wannan
doctor din tun kafin naganshi anjima ,Kuma shi gashi da alama tarkon mu Bai kamashi ba sai
wani share zancen yake Anya kuwa zai Soni?"

"Dalla Can banza shashasha waya fada Miki bazai soki ba shi waye, wane namijine zai ganki
yace Bai kyasa ba ai karya yake dolena ya soki wallahi ,to idan Bai Suki ba uban wa yake jira
ko wannan macacciyar yarinyar yake jira ta girma ya aura, aikuwa da ya cika asararre Dan
Wasa da zuciyarsa zayyi yarinyar da saura kiriss n'a aika shegiya lahira "
"Hmm ban da kince Yana so ya dinga ganinta Allah da kasheta mukayi kawai muka huta
haba ,nifa har na fara kishi da ita" ta karasa maganar hade da saka kafa ta ture Amnaa dake
kwance Yana kuka " allah sarki rayuwa kenan .


*Oga atiku*

"Hmm Wai haryanzu Baku samu mujahid ba,to kenan Ina wannan yaron ya shiga ne ? Dole n'a
nemo mujahid Tun kafin ya tona Mana asiri" "wallahi oga duk in da muke tunanin zamu samu
mujahid munje bamu sameshi ba ,kuma tun farko da an nemu shawarata tun kafin ya fita daga
gidannan zamu Gama dashi ,Dan Bai Kama ta ace wan da yasan sirrin mu mu barshi ya tafi ba
,kaga yanzu sai mudinga taka tsan tsan idan ba Haka ba sai dai mu hakura mujira sammaci
daga gurin hukuma" "no "oga atiku ya Mike a fusace tare da buga kafa yace karyane wallahi
duk inda za a samo shi a samomin shi gawarsa kawai nake bukata ,ba a Isa a kamani ba anyi
kadan a kamani a zauna lafiya , kuje kuduba ko Ina a fadin adamawa inason Naga gawar
mujahid" da sauri ya ran nasa suka hada Baki suka amsa sannan suka juya suka nufi hanyar
fita.


*A.k FADAMA*

Tun da Abba ya shiga d'akin Bai fito ba sai da ana kwalla Kiran sallar magriba Dan Haka
kaitsaye ya shigo d'akin da ya fita ya bar su Fu,ad. Ciki Dan yayi tunanin sun fita, Yana shiga
cike da mamaki ya gansu daga Fu,ad har Zaid baccinsu suke Sha cikin kwanciyar hankali,
murmushi yayi a zuciyar sa yace "oh su zaid iyayen rigima wai ummana ce, allah ya kyauta"
hannu ya Kai kan kafar Fu ad ya shiga bugunsa cikin nutsuwa yace" Fu ad ,Fu ad tashi Mana
lokacin sallar magriba yayi kanaji ana sallah kana bacci oya maza Mike kayi alwala mutafi,
Babu musu Fu ad ya Mike tare da furta la,ilaha,illalahu Muhammadur rasululla (s.A.w) sannan
ya ce "allah abba banmasan baccin ya daukeni ba" "shikkenan ai yanzu dai tashi Zaid shima
mutafi yayi salla idan muka dawo ka hada kayanka jirgin asba zamubi kaji" "a razane yace
"abbanmu asba fa?" Eh ko da wani abunne?" A,a abbanmu Daman kan maganar littafinnan
ZAN iya tafiya dashi San wallahi ban karantaba Zaid ya Sona kuka nadai fara farko" "tom
shinkkenan zaka iya tafiya dashi amma kada ka Bari Abeed ya gani " daga Haka Abba Bai sake
cewa komai ba ya sauka kasa,


Fu,ad kuwa mikewa yayi yanufi bathroom cike da tunanin abin da yasa yace kada ya Bari Yaya
Abeed ya gani.



Yana Shiga alwala ya dauro sannan ya fito bedroom,Kai tsaye in da ya bar Zaid ya koma ya
shiga tashin sa, "zaid tashi Kayi sallah kaji" motsawa zaid ya somayi can Kuma ya Mike Yana
murza Ido, cak Fu ad ya dagasa zuwa bathroom ,shina alwalar ya Yi Masa sannan ya fito dashi
hannunsa ruke da nasa ,suka fita zuwa masallaci.

*Faransa*

Kwan ce take a kan luntsu memiyar katifarta mai rai da lafiya ,kekkewar dattijuwar da akalla
bazata huce shekara 55 a duniya ba, bude idonta tayi da sauri jin yadda yarinyar ta shigo tana
tsalle cike da karagi tana cewa "ammi! Ammi!! Ammi yau abbanmu zai dawo woyyo dadi""
innalillahi wa'inna ilaihirraju un" Adeena narasa maiyasa Har yanzu girma kike bakya hankali
yanzu Dan Allah kin kyau ta kenan Ina bacci na Mai dadi Zaki zo kina min ihu aka, cemiki akai
bansan Abban zai dawo bane? To Mai da murna ciki yarinya Abba dai sai gobe zai dawo ba yau
ba" baki Adeena ta ta'be zatai kuka tana magana Tana babbuga kafa Tace "Allah ammi uncle ne
ta fadamin yau abbanmu zai dawo kuma nasan bazai mun karya ba" "eyeee ah lallai yarinyar
nan wato uncle bazai Miki karya ba itakuma ammi zata Miki karya kenan to Dan ubanki uncle
din ma bani na haifeshi ba ,Ni yakata kifi sanin gaskiya a gurina Sabi da Ni matar Abban ce"
"wallahi ke ba matar abbanmu bace " "la ha ila Adeena kina da hankali kuwa Har kina rantsuwa
Ni ba matar Abban ku bace ,to kenan matar wace Kuma duk yaran gidannan wace ta haifesu?
"Tab nice matar sa Naga abbanmu yace ke ba matarsa bace nice matarsa Kuma duk yaran
gidannan har su uncle Abjeed duk Ni na haifesu ba keba" "ah to yayi kekika haifesu ko to zonan

zakici kwal ubanki yau tun da Ni kin Mai Dani kakarki" ammi ta Mike da sauri, kafin ta gana tashi
Adeena ta watsa a guje, tana dariya.


Tom a can adamawa kuwa bayan su Fu ad sun dawo daga sallah d'akin da ya huce Kai tsaye
,ya hada komai nasa da yake bukata,kana ya dauki wannan littafin ya saka a jaka karama ya
fito zuwa harabar gidan, Kai tsaye but din motar ya bude ya saka kayan sannan ya dawo ya
kwanta, ko da ya kwanta kasa bacci yayi Sabi da tsananin tunanin abin da zai karanta a littafin
Nan, har ga Allah ya matsu yaji menene asalin wannan labarin da har yanzu kowa yake Masa
wasa da hankali yaki sanar Masa, Yana Haka bacci Mai dadi yayi awan Gaba da shi.


ι¦ƒζŒƒ_____*DEPRESSION*_____ι¦ƒζŒƒ
(DAMUWA)

*#CIN AMANA*ι¦ƒζŒƒ
*#JURIYA*ι¦ƒζŒƒ
*#SOYAYYA*ι¦ƒζŒƒ
*#DAMUWA*ι¦ƒζŒƒ
*#HAKURI*ι¦ƒζŒƒ
*#YAFIYA*ι¦ƒζŒƒ
*#KYRA*ι¦ƒζŒƒ


*Chapter 11*

TO馃槍 TO馃槍 TOι¦ƒζ§ι¦ƒζŒ­ι¦ƒζ‹‘ι¦ƒζ‹‘ι¦ƒζ‹‘ι¦ƒζ‹‘ι¦ƒζ‹‘ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login