Showing 3001 words to 6000 words out of 19626 words

Chapter 2 - DEPRESSION 💔(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf

bani na kaita Allah" a zuciyar ta Kuma tace"Wai shi Abba kamar
yasan taget Dina duk yadda zanyi na fitar da aljanar yarinyar Nan daga gidanan na yi Amma ko
ta Ina na bullo sai Abba ya kauce Ina ma ace ya bani ita na kaita wallahi saina hullar da ita" afili
kuma tace" Abba kayi shiru bakace komai ba "uhm tun da nace bazaki iya ba kiyi hakuri kawai
ki zauna kinji, karki damu zata samu lafiya insha allah" "Tom shikkenan abba Allah ya Bata
lafiya" suna tsaka da wanan maganar saiga zainab ta shigo dauke da madarar a hannunta ajiye
was tayi a gefan malan sanan ta kalli jaririyar Tace "subahanallahi maiya sameta haka?" Ta
wani gigice kamar mutuniyar arziki "malan lafiya Naga jikinta duk ciwo ?" "Uhm kedai Bari
wallahi fadowa tayi mikomin madarar na Bata" Mika Masa tayi ,har ya dakko kofin zai fara Bata

da chokali sai Kuma yaga sai tiriri take "a,a haba zainab Yana ga madarar Kuma tana da zafi
wanan ai sai ta kona Mata Baki" "ah haba malan idan baka gode mun ba ai bazaka tsinemin ba
duk kokarin danari wajan hada madarar nan abin da zaka sakamin da shi Kanan nufinka Zan
iya cutar da ita kenan" ta fashe da kuka har da majina "kawai dai kace min Dan bani na haifi
yarinyar Nan ba nakeso na kasheta, Haka kakeso kace ko Sabi da bani na haifeta ba shine
zakace nayine domin na Kona Mata Baki haba malan " "kinga Dan Allah ya Isa karki dameni ki
karamin wani damuwar kiyi hakuri ba abin da nake nufi ba kenan yanzu dai dauki ki firfita ya
Sha iska" "uhm shikkenan Amma malan shikkenan dai.." "shikkenan me Ke barshi ma nasan
yadda zanyi" Afusace ya dauki madarar ya kurba ya jujjyata a bakinsa sann ya durkusa fuskar
yarinyar daidai bakinta ya Dora nashi bakin yashiga zuba mata madarar a hankula tana
shanyewa idanunta a bude cikin idon mahaifin na ta sai faman kallonsa take kamar Mai Shirin
Gane wani abin, "nashiga uku ikon ALLAH malan mai zan gani tsabar soyayyar ce yasa sa茂 ta
Haka zaka Bata madara tasha?" "Banza yayi mata ta cigaba da diban madarar ya na zubawa a
bakinsa Yana Bata har ta koshi, bayan ya kammala ya kalli zainab sake zaune a gefe ta saki
Baki yace "bani zani" "malan mai kuma zakayi da zanin?" "Ina ruwanki ki bani zani nace" "Tom"
Tace sanan ta Mike ta d'akko Masa zani ta Mika Masa sanan ta tsaya tana kallon abin da zaiyi
da zanin, abin mamaki taga ya Dora jaririyar a bayansa ya saka zanin ya daureta Yana faman
jijjigata batare da yace uffan ba ,haushi da bakin ciki ne ya kama zainab Dan Haka Tace" Amma
malan yanzu duk matan dake cikin gidanan gani ga sumayya ga munira duk bamu Isa mu Goya
taba sai Kai haba malan wanan ai duk salon ka janyo mana zagi ne" still Bai kula taba ya cigaba
da kaiwa da komowa a cikin falon Yana jijjiga ta har tasamu tayi bacci "Dan Allah malan ka
sakko ta n'a goyata yanzu idan wasu suka shigofa sa茂 su zagemu Akan Haka" "Babu wan da
zai zageki Akan Haka da ce 'yarki ce shine za a zageki akai amma wanan ana gani ansan
mahaifiyar ta itace ta rasu yau kuma Bata da Wanda zai goyata sa茂 ni d'in kingane" ya karasa
fadin Haka tare da ficewa daga dakin ya nufi dakinsa, "kutumar uba"zainab ta kurma wata uwar
ashariya Tace "wallahi da sake tur'kashi lallai kam yanzu aka fara wasan.




馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)

*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃


*Chapter 3*

TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑



馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*

*Chapter 3*




"Umma Dan Allah ki daina da mun kanki akan wannan Dan abin mene Dan ya goyata"

"dallacan shashasha rufemin Baki ke da bakisan ciwan kanki ba ,ko da Kuna yara Babu wadda
yata'ba goyawa acikin ku sai yanzu zai wani Fara goyata Ni fa aduniya bana kaunar jinin
fateema ya sarara a duniyar Nan, wallahi duk yadda za ai saina tarwa tsa rayuwar yaran Nan" "
uhm umma kenan ance duk abin da babba ya hango yaro ko ya hau dala da gwaran dutse
bazai hango ba to Ni yanzu na hango Miki wani abu da zai faru a Nan gaba" "to sumayya Mai
kika hango?" "Ba so kike k
kashe jaririyar Nan ba karta girma?" "Eh hakane Amma yanzu Ina tunanin Babu wata hanya da
Zan iya kasheta tun da mahaifinta kullum Yana makale da ita sai dai in ta girma na ci ubanta"
"umma kenan to idan ta girman ma bazaki iya kasheta ba" "mai?" Nashiga uku mai yasa kikace
Haka 'yarnan ?" "Abin da yasa nace Miki Haka lokacin da zata girma zaidu ya tasa yazama
saurayi ya mallaki hankalin kansa ,Kinga kuwa Baki da damar taba kanwarsa a gabansa idan
kika fiya takura Matama zai iya daukan kanwarsa su bar gidan Nan" "tabbas kuwa hakane
Amma sumayya kina da basira Taya akai kika gano Haka ni ban sani ba?" "Uhm umma nifa 'yar
yauce nasan komai n'a rayuwa kuma kullum idona dada budewa yake yanzu abin da zakiyi
shine Dole zamuyi yadda zamu fitar da zaidu daga gidannan tun kafin ya girma ya mallaki
hankalin kansa" "hakane 'yar albarkar 'yata" "to Amma umma hanyar da zamu fitar da shine
bani da ita inason ya bar gidan Nan na har a bada yadda Abba ma zai tsaneshi ya koreshi da
kansa" "hhhhh yarinya kina da uwa shu,Uma Taya zamu rasa hanya kedai kawai ki zuba Ido ki
Sha kallo zai du a satinan mahaifin sa Zai koreshi da kansa" "to umma ko fadamin Mana Taya
kenan kinsan yadda Abba take son zaidu kuwa shi kadaine fa namiji acikin mu?" " An jima da
daddare Zan turoshi d'akin ku ki kasance cikin shiri ai kin dai Gane abin da nake nufi ko?" "Kan
bala'i wallahi na gane ai kuwa Babu makawa mukayi Shirin Nan sai Abba ya koreshi Kinga sai
musamu damar cin uwar yarinyar Nan " "ai dolema na hallaka jaririyar Nan ko Dan Sabi da
akwatin gold dinnan" "akwatin gold Kuna ta me?" " Bakisan komai ba 'yanan Zan Baki labari
Nan gaba kadan" "Tom shikkenan umma Bari n'a je n'a fara shiri".


*After one week*

Bayan sati d'aya da haihuwar yarinyar Abban su ya Yi sadaka wan da yayi daidai da kwanan
mahaifiyar yarinyar a makabarta yau tacika bakwai Kuma yau ne suna Dan Haka ba ayi wani
taro ba kawai ya yanka ragone na suna kamar yadda kowacce yarinya ko yaro idan yazo duniya
ake yanka Masa, Haka itama aka yanka Mata katon rago sannan mahaifinta ya rada mata suna
Mai dadi da ma,ana *FATIMA* wato sunan mahaifiyar ta ya mayar Mata Amma ana Kiran ta da
*AMNAA* Masha Allah Allah ya Raya bisa sunnar annabi Muhammad (s.a.w)


Acan gida kuwa lokacin da zainab ta samu labarin sunan da Aka mayar wa da jaririyar sa茂
taji aduniya ta kara tsanar yarinyar domin gani take kamar fateema ce ta dawo "innalillahi
wa'inna ilaihirraju un ! Wannan Wace iriyar masifa ce ya tabbata dai sainayi kishi da wannan
yarinyar to wallahi ba a isaba " "haba umma ki kwantar da hankalin ki Mana sokike Abba
yagane kina bakinciki da zuwan amnaa duniya ,Allah idan kika cigaba da wannan mitar sai kin
batamana shirinmu Gaba daya dan Allah kiyi shiru ki daina wannan abin, mai akai akai wata

jaririya amnaa yarinyar da ko sati biyu batai ba bamuma da tabbacin zata Kai gobe dan Allah ki
kwantar da hankalin ki mu fara gamawa da Wan da muke tsammanin zai iya rayuwa yazama
wani a duniya" "ke dallacan rufemun baki shashasha kawai ,yau n'a tabbatar da baki da hankali
uban wa yasan Zan Kai gobe ,ke kanki yanzu kina surutun nan Zaki iya mutuwa bama amnaa
ba ,dan kina ganinta 'yar karama shine kike tunanin bazata rayuwa to kema daga Haka n'a
haifeki kika girma Haka, sa茂 kiga zaidu ya mutu amnaa Bata mutu ba shashasha kawai " "to
umma hakane abin da ma tab kenan kinsan da Haka kike cewa Kuma Zaki kasheta ba kya
tsoron kema ki mutu?" ",Ke kinga dan n'a fada Miki Haka bashine zaisa kice Zan mutu yanzu ba
,ajikina na kejin bayanzu Zan mutu ba ,ke meyasa jahilace ne nakaiki islamiya dankiyi ilimi
amma bakisan komai ba kin ki zama sa茂 kita zama da jahilcin ki ai ni fita ki bani guri ,ku ki
shirya ayau sai zaidu ya bar gidannan" batare da sumayya ta ce komai ba ta futa ta bar dakin .
Tana fita munira ta shigo idanuwan ta cike fal da hawaye ta tsaya tana kallon mahaifiyar tasu,
"ke dalla lafiya kikazo kika sani agaba Haka zakiyi kuka bana son shashanci fa" "umma yanzu
abin da kuke shiryawa kenan naji komai dan Allah umma Kar kuyi Haka zaidu Bai San komai ba
sai maraici bashi da wayan da zai iya zama shikadai yayi rayuwwa Dan Allah kar kusa Abba ya
koreshi" "to uwata ah nace sannu uwarmu ko nace sannu sahabiya uwar tausayi to Bari kiji
idan har naji zancenan agun wani kema sainaci ubanki wallahi sai kin gwammace bani ce
mahaifiyar kiba,ki fice ki bani guri tun kafin naci ubanki a gidannan muna fukar banza muna
fukar hofi ke ala dole mai imani" sum sum munira ta fuce daga d'akin tana goge kwalla.


*Tom misalin karfe 12 na dare kowa yayi bacci a gidan ba kyajin ihun komai sai na tsuntsaye
,zainab ce tsugune a gaban zaidu tana bugunsa da hannu ,shikuwa zaidu cikin baccinsa yaji
ana tashin sa dan Haka ya fara bude Ido Yana kallon ta dishi_dishi can Kuma sai ya fara
ganinta tarau ,cikin voice dinsa Mai ban wahala yasoma kinkina Yana cewa ummmmmm um
umm umma! "Kai da dalla rufemin baki banason ka 'batamin lokaci da wannan maganar taka
haba sai muyi minti 5 kafin kace umma Ni tashi ka biyoni" Babu musu zaidu ya tashi ya biyo
bayanta batare da sanin cutar da shi zatai ba, sai da suka zo daidai d'akin su sumayya sannan
ta tsayar da shi cikin rada Tace "kana jina ko Maza kaje aunty sumayya tana kiranka Kuma duk
abin da tacemaka kayi idan bakayi ba wallahi saina yankaka kajini?" "Sauri zaro Ido waje yayi
ya Kura Mata Ido "au tsareni Kai da kallo bakaji abin da na ce makaba" "saurin d'aga Kai yayi
ya bude baki zai ce to ,ta dakatar dashi da sauri "Kai Ni bana son jin amsarka sokake ka
batamin lokaci Maza SHIGA" Babu musu zaidu ya shiga d'akin Yana dube dube Dan ya kunna
kwai sai Kuma yaji an rufe kofar d'akin an saka sakata, sannan an kurma ihu "wayyo taimako
umma ! Umma ki taimaka min wayyo abba! Abba!! Kuna Ina Wayyo " Abba wan da ke kwance
a kan gadonsa amnaa n'a kan kirjinsa ya ajiyeta a kan gadon ya sakko da sauri yafito Yana
cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un ! Sumayya lafiya" ganin zainab da yayi a bakin kofar itama
yasoma tambayar ta Yana cewa "lafiya?" "Ina fa lafiya nima bansan mai yake faruwa ba Ina
kwance najiyo ihunta , malan kayi wani abu akai" .

馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)

*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃


*Chapter 4*

TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑



馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*

*Chapter 4*



Munira da ke kwance ko runtsawa batayi ba Sabi da a gaban idonta sumayya tagama shirya
komai sannan akan idonta zaidu ya shigo gashi Bata da yadda zata iya taimaka Masa, Dan
Haka ta Kara kudin dunewa tacigaba da kukan ta ,har sai da taji muryar Abban su Yana cewa
"Wai babu wan da zai iya bude kofar ne?" Sa茂 lokacin ta Mike ta karaso gaban kofar ta zare
sakatar, da sauri abba ya shigo ya kunna kwai yadda yaga sumayya be yasa ya runtse ido
"subahanallahi "sumayya Ina rigarki Mai yasameki Haka? Zainab ce tayi saurin karasawa ta
d'akko Zani ta rufeta ,sannan abba ya bude idonsa karaf akan zaidu Wanda ke zaune a gefan
shimfidar su ya takure guri daya sai muzurai yake, "Kai zaidu maiya kawoka Nan taso maza
zonan, abba ya Kamo hannunsa, "abba wallahi bazan Yar daba Dan uwar yaronan Ni da,ar
sace daman Ashe yaje an koya masa iskanci ban sani ba, akanme ina bacci zaina shafani "
"zafaki kuma wannan dan yaron sumayya kiji tsoron Allah "zainab ta fada kamar batasan komai
ba, "n'a rantse da Allah umma da gaske nake kinsan kaf gidan Nan Babu wan da ya kaini son
zaidu bazan taba iya yimasa sharriba Amma abin da zai sakamin dashi kenan Allah na tsani
yaronan , indai Abba Bai dauki mataki ba yau d'inan Zan varmuku gidan Nan.


"Tsaya waini ban fahimci abin da kuke nufi ba Maine ya faru?"

"Ah lallai malan yanzu baka ga abin da ya faruba ya tabbata fateema ta maka asiri shiyasa baka
ganin laifin yaranta ko kadan?"

"Ke zainab ki san abin da bakin ki zai dinga fadi Akan ta idan ban da rashin hankali baiwar
allahn ko wata daya batayi da rasuwa ba kudin ga fadin irin wannan magan ganun akanta ,Ina
Miki kallon Mai hankali Ashe Babu hankalin ki barni nayi magana da yarana bana so na sake jin
bakin ki akai" ya fad'a Yana huci.
"Iyye ah Dole wato n'a barka kayi magana da yaranka Tun da Ni an Dada maka atishawa nayi
na haifosu ,wallahi in dai Akan su sumayya ne baka da ikon da zaka hanani magana sannan
baka da ikon dazaka hanani Kare hakkin yarana, shi dai zaidun naji shi ba 'dana bane tun da
Haka kakeson na ce To kaje shi bazan sake magana akan shiba Amma wallahi muddum
zancen Nan ya tabbata gaskiya sai dai ka za'ba ko zaidu ko mu"

Juyawa tayi ta kalli munira wadda hawaye yabi ya wankemata fuska tsabar tsananin tausayin
zaidu da ya cika Mata zuciya tana ji tana gani ga gaskiya Amma Babu damar fad'a,. "Ke kukan
uban me kike ke kuma ko kema ya shafa kine shashasha kawai" "uuhm Babu komai umma
kawai Ina hango rayuwarnan yadda ta zama abin ban Al,ajabi" "to Dan uwarki da Baki hango
abin Al,ajabin ba sai da wannan abin ya faru ko da bakisan duniyar ta lalace ba sai da kika kalli
fuskata?" "Uhm umma wallahi tausayin ku nakeji" "tausayin mu ?" Tausayin mu to kima daina ji
huce ki bani guri tunkan na har Baki"


"Kinga zainab ya Isa Haka sumayya! Zonan"


Kara sowa sumayya tayi ta zauna idonta ya kumbura suntum hanci duk majina sai
shashshekar kukan karya take.

Abbane ya kalle ta ya ce "sumayya ! Sumayya!! Sumayya!!! Nakira sunanki sau uku sumayya
kiji tsoron Allah kitina Zaki mutu ki tadda allah kuma kisa azuciyarki a yanzu idan mutuwa tazo
Miki Zaki iya mutuwa ina da tabbacin cewa kin San alkalami ya hau kanki a yanzu ,idan har
kikayiwa yaronnan kazafi Allah saiya hukunta ki Kuma hukunci Mai tsanani Dan Haka kiji tsoron
Allah ki fadamin gaskiya sumayya".

Jikin sumayya Gaba ki daya yayi sanyi sa茂 taji kamar ta ce karya takeyi ,to Amma idan tau
Haka ta zubar da mutuncin ta dana mahaifiyar ta ,sabi da Haka yasa sumayya tayi karfin halin
cewa "abba hakika ban taba tunanin irin wannan halin daga zaidu ba saka makon irin kekkewar
tarbiyyar da kabamu duk da kasan cewar sa yaro karami ya ayka ta min abin da bazan iya yare
Masa ba da farko nayi tunanin babban mutum ne dana bude Ido Naga zaidu ban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login