Showing 12001 words to 15000 words out of 19626 words
Chapter 5 - DEPRESSION 💔(damuwa) BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf
kowa farinciki" tafada a zuciyar ta a fili kuma Tace" uhm ai
doctor yadda nake son Amnaa bazan iya bada kyau tar taba ban sani ba dai ko ban Gaba,
amma doctor Kai da ga gani ma ko aure baka da shi balle Har na dau yata n'a baka to waye
zaiyi rainon kenan?" "Uhm Ni na fad'a Miki ai ninan da kike gani raino gadon gidan mune duk da
bani da aure ki bani ita kiga yadda Zan nuna Mata gata" "tab Ni da banason taji dadi kodai dai
da sa,a dayane shine zakace na baka ita taga gata "afili Kuma tace uhm a,a dai doctor kabarni
da yarinyata hakan ma na gode" "Tom shikkenan nidai daman aikine ya kawoni kasarnan Kuna
agobe nake Shirin komawa kasarmu ga Katina idan Kuna bukatar wani abu sai ku tuntubeni ta
wannan number " to doctor Aina kake kenan ?" Uhm kowa nawa Yana kasar faransa iyayena
Dan Gina yayan Nina Kuma dama' abin da ya kawoni adamawa na kammala shi Dan Haka
gobe zan koma Dan Allah mama sai adada kulawa kinji" Baki zainab ta sake budewa ta saki
kuka Tace "yaro tun da nake Babu wan da yata'ba kirana da maman sa kowa kallon wulakan
tacciya talaka yakemin ,amma sa茂 gashi yau nasamu da Wan da ya girmamani ngd sosai yaro
" "ah haba idan bama girmama manya da wad'an da suka girnemu ai bamucika ginin Abban
muba inason kisa a raki kinsamu da Wanda zai tallafa Miki ,akullum mahaifin mu Yana ce mana
duk wata Mac茅 komai kan kwantar ta kada musake mu wulakan tata Sabi da watarana itama
uwace Dan Haka kema a yanzu kinzama mahaifiya a gareni ,yanzu Ni Zan tafi Allah ya Bata
lafiya ga wannan sai kusayi wasu abubuwan da Baku da shi" ,ya Mika nata bandirr din kudade
guda uku sannan ya juya ya fita, Baki da hanci ta saka tana mamaki wannan kudade Haka to
shi wannan d'an gidan wane tab da alama Watan tafiyata Hajji ya Kama ,lallai wannan yarinyar
tazo da 'kashin arziki Amma fa hakan bazai Hana naki cin ubanki ba ,nadai hakura ki danyi
wasu 'yan shekaru a duniya kafin Nan Nima na samu abin da n'a samu a gurinsa inya so saina
kasheki....
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 8*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 8*
Tom Bayan oga tanimu ya bawa zaid kayan da zai Kai Tasha,shima ya shirya suka tafi tare,
a cikin motarsa sai da oga tanimu ya ga anzo daidai Tasha Sanan ya sauke Zaid ya shiga ciki,
duk inda zai huce sai masu gadin alhaji sun tsai dashi sun cajeshi ,ledar hannunsa ce kawai
basu amsa ba Sabi da sunyi waya da alhaji yace Aiken sane, sai da zaid ya karasa gate din da
zai sadashi da alhaji wani matashim saurayi ya fito daga cikin motar ya tsaya a bakin gate din
,har zaidu ya huce ya dawo dashi yace "kai zo Nan" da sauri Zaid ya tsaya Yana tuno kashai din
da oga atiku yayi Masa sai kawai ya cigaba da tafiya, shikuwa wanan matashin saurayin ganin
Haka yasa ya bi Zaid da sauri ya rukosa, yace "Kai Ina zaka ? Wane ya Aiko ka" a lokaci daya
ya jefowa Zaid wadanan tambayoyin Dan Haka kuwa Zaid ya Yi shiru yakasa cewa uffan, can
Kuma sai wannan saurayin ya karbi ledar dake hannun Zaid ya kwance ,Mai zai gani sai ga
kayan maye da kwayiyi n'a bugawa, zare Ido yayi yace "Kai waya Aiko ka? Wa akace ka
kawowa wadannan kayan?" Yana magana Yana dakawa zaid tsawa, shidai zaidu shiru yayi
Yana kallon saurayin cike da furgici a kan fuskarsa
Zaune yake cikin mota mai kimanin nera billion dubu dari da saba,in ,Yana zaunene ya jingina
bayansa a baya ,ma,ana mazaunin mai zaman banza ba mazaunin dreba ba, kekkewan dattijon
da a kalla zaiyi kimanin shekara 68 a duniya, farine tass Kai Kana kallon wannan dattijon kasan
ya jima Yana Jin dadi a duniya Dan har yanzu da sauran karfinsa a jikinsa, konnen sa ne ya
tsinkayo Masa tsawar da saurayin yake dakawa Zaid ,dasauri ya tsintse idonsa tare da cewa
"Kash aiki ya lalace, da sauki ma tun da Fu,ad ne, mikewa yayi da sauri ya zuro kafarsa wajen
motar ya Soma takawa har ya karasa in da suke, zaro Ido yayi ganin yadda ma,aikatan nasa
suka Dora bindigun su a kan d'an karamin yaro kamar zaid, a fusace yace "Kai fu,ad men茅
hakan?" "Uhm barka da fitowa abbanmu daman yaron nanne muka kamashi da kwaya " "to sai
me Ina ruwanku da kwayar da take hannun sa "
"Am sorry abbanmu Amma dai Bai kamata ba wannan yaron yazama Dole mutafi dashi idan
muka barshi anan zai girma a Haka kuma ya Bata rayuwar wasu yaran" "no ku barshi ya tafi"
"abbanmu doka ce Kuma zatayi aiki akai muje mota muyi magana" "ina zamu Babu inda zani
kusake shi" "tom shikkenan zamu sakeshi Amma muje mota muyi magana" gyd'a Kai kwai abba
yayi ya koma cikin mota fu,ad ya bishi a baya, suna Shiga fu,ad ya Kamo hannun sa tare da
tausasa murya yace " Abbanmu! Ina sane da cewa wadannan kwayoyin Kaine kasaka a kawo
maka ,kawai na basar ne dan bana son wani yafahim ci babban mutum kamar Abban mu Yana
aikata irin wannan ,haba Abba kainefa wadan da mutane da dama suke koyi da halayyar ka dan
Allah kayi hakuri n'a rokeka ka daina irin Wannan abin, nasani bai kamata ace nine wan da Zan
sameka na fad'a maka Haka ba Amma Abbanmu Ina so kada kayi la,akari da cewa Ni karamin
'dan Kane Kuma Mara shekaru dayawa ,duk da bani da shekaru Ina da hankali da hangen nesa
Dan Allah Abba amatsayina na Dan karamin Dan ka narokeka kadaina ,inajin Babu dadi Abba
da ba Haka kakemin ba kamanta yadda ka raineni wallahi abba inda ka kara shan wadannan
abubuwan wannan karan nima sha,zanyi bazan sanarwa da yaya Abjeed ko Yaya Abeed ba "
zaro Ido Abba yayi yace "
"Ana da hankali kuwa Fu,ad ,Ni kake fadawa kaima zaka Sha kwaya ? Bana so kada ka
Soma dan Allah , indai Akan wadannan abubuwan ne nadai n'a Sha, Daman damuwa ce nake
ragewa da ita" "haba abbanmu Wai har yaushene wannan damuwar taka zata kau, zuwa
tsawan shekara nawa run Ina karami nake kallonka da damuwa a fuskar ka Har yau narasa
lokacin dazaka daina damuwa ka hakura mana yaya bazata taba dawowa ba Tun da Har zuwa
wannan lokacin Bata dawoba" "a,a Fu,ad zata dawo komai Daren dadewa zata nemeni, duk da
cewar banine na haifeta ba Amma a cikin jinina da zuciyata nake jin ta ,damuwar rashin ta ta
hanani sukuni tsawan shekaru da dama ban San yaushene Zan sake saka ta a cikin idanuna
ba,har yanzu ban cire rai ba indarai da rabo zata dawo gareni kafin numfashina na karshe ya
kare" ya karasa maganar Yana share kwallar da tacika Masa Ido take kokarin sakkowa.
Kukan da Fu,ad yake rikewa ne yakasa rukuwa sa茂 da ya zubo , Sabi da tsananin tausayin
Abban su da ace Yana da damar da zai iya dawo Masa da farin cikin sa da ya rasa a baya
tabbas zaiyi hakan ,Amma Babu dama dukiya da murlki da sarauta da iko baza su taba iya mai
do Masa da shi ba sai dai wani ikon Allah, jiki a sanyaye Fu,ad yace "abbanmu to Mai zai Hana
ka dauki yaronnan ka ceceshi daga wannan halin da ake kokarin saka sa a kai ka rikesa Tun da
Naga baiyi nisa a harkar ba, ko hakan zai sa shaye shayen da kadade kanayi Allah ya dubeka
ya yafemaka, Mai bima ta dalilin Haka allah ta dawo da yaya zaraah" "a,a fu,ad baza a Yi haka
ba ba Haka mukayi da wadannan mutanen ba ,idan nace Zan dauke musu yaro naci amanar su
kawai abin da nakeso da Kai ka sak茅 shi yatafi" "a,a abbanmu Babu wani alkawari da ka karya
daga gani wannan yaron Babu abin da yasani Dan Allah ka taimakesa ,da ace suna da wata
dangan taka da yaron bazai guduba ,Abba Yana ganin na Kama yaron wan da ya kawosa ya
gudu ,Kuma da d'an uwansune ai ba zasu yadda su sashi a wannan had'arin ba kayi tunani
Abba"
"Eh Kuma fa hakane tabbas nayadda kaidin Mai basira ne shikkenan kaje ka d'aukeshi
kushiga motar da kazo a ciki sa茂 mutafi dashi gida, inyaso gobe sa茂 muhuce kasar mu dashi"
" wayyo allah dadi abbanmu nagode sosai" fu,ad ya fad'a jikin Abban nasu ya rungume, "oh
nifa kaga abin da take hadani da Kai fu,ad har abada bazaka taba girma ba ,yanzu sabi da
shashanci men茅 n'a fadowa kaina Kai ko kunya ma bakaji saika karyani ,idan ka karyani ka
huta ai" "hhh abbanmu kenan ballema bazan taba karya kaba kamanta nine auta Taya Zan
girma anki ayimin Kani" yayi maganar a shagwabe , "to ai gashinan kasamu magajinka sai abar
Masa ciyar " "uhm Abba Wai har yazama danka Kai ammafa nayi farinciki Allah ya Kara lafiya
Abban mu" "ameen thumma Ameen Fu,adu na" "a,a fa Abba Ni kadaina cemin Fu,adu ga
sunana Mai dadi zaka na cemin Fu,adu"
"Ikon Allah to Mai kakeso nace maka?" "Fu,ad zaka ce " "Tom shikkenan fu,ad yanzu nayi
daidai" "eh yauwa ko kaifa yanzu kam kayi daidai" yafara Yana zuro kafarsa wajen motar tare
da yiwa abbansa sallama ya koma gurin da yabar Zaid da ma,aikatan su. Yana karasawa yace
"am Abba yace kusake shi " Babu musu suka matsar da bindigun su daga kan zaid , sankuyawa
fu,ad yayi yace "Yaya sunka?" "Za za Zaid" ya fad'a daker , wanan abin da Fu,ad yaji yasa
zuciyarsa ta karayin rauni Bai San sanda kawalla ta Shiga zubo Masa ba a zuciyar sa yace
"Allah sarki bawan Allah mebi ma maraya ne" afili kuma yace "kanina zaka bini?" Saurin girgiza
Kai zaid yayi alamar a,a "maiyasa kabiyoni mutafi bazan cutar da kaiba " kuka Zaid ya saki
Yana son yace wani abu Amma ya kasa fad'a sai da ker ya iya cewa "Yaya mujahid" ganin Zaid
Yana kokarin Bata musu lokaci hakan yasa fu,ad ya dageshi tsam ya saka shi acikin mota
shima ya Shiga sanan ragowar ma,aikatan suma suka shiga suka Soma tafiya motocin suna fita
a jerea jere.
馃挃_____*DEPRESSION*_____馃挃
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*馃挃
*#JURIYA*馃挃
*#SOYAYYA*馃挃
*#DAMUWA*馃挃
*#HAKURI*馃挃
*#YAFIYA*馃挃
*#KYRA*馃挃
*Chapter 9*
TO馃槍 TO馃槍 TO馃槍馃挭馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN
SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR
SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU
MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI
SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION
(DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN
'YAR'UWA馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
馃挃_*DEPRESSION*_馃挃
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 9*
Har gumi oga atiku yake wajen tukin motar da ker ya iya saita kansa ya dawo gida ,Yana
shiga a tsai tsaye ya tadda su mujahid suna jiran dawowar sa, shi kuwa mujahid Babu abin da
yake dubawa sai bayan oga ko zaiga bullowar Zaid Amma shiru hakan yasa jikinsa yayi sanyi
idonsa ya kada yayi jajur bakinsa ya Soma rawa daker ya iya bude Baki yace "oga Ina Zaid......
Kar dai kacemin zaid ya mutu ? Oga kamin magana Mana Ina zaid yake naga kuntafi tare Kuma
ka dawo Kai kadai han kalin ka kaima a tashe Naga sai gumi kake Dan Allah kayi min bayani
karka cemin sunkama Zaid ko ya mutu, "oga atikunw yayi Masa shiru kawai ya tsaya ya zuba
Ido yana kallonsa cikin ikon Allah ganin yadda lokaci daya yanayin mujahid ya canza kamar ba
mujahid din da yasani ba yarasa dalilin da yasa ya damu da wanan Zaid din" mujahid ne yakara
cewa a Karo na biyu "oga Ina Zaid?".......
"Zaid kake tambaya ta bama zaka Yi hamdala Dana dawo araye ba sai dai wasu tambayoyi
da kakemin kamar zaka da keni" ziki Babu kwari mujahid ya karaso inda oga atiku ya tsaya tare
da Kura Masa Ido Yana karantar yanayin sa ,Can Kuma sai yace "Dole na tambaye ka Ina Zaid
Sabi da tare kuka tafi ,Dan Allah ka fadamin ina ka kaishi zaid amana ce shi a gareni " "au to
amana? Waya baka amanar ko kwalta ce ta baka amanar Dan nasan a titi ka tsinto shi, Wai
yanzu mujahid har Ni oganka kake kallon tsabar idona kana min wad'anan tambayoyin kamar
wani sa,an ka, to zaidu Yana hannun su sun Kama shi sai Mai ,zaka iya barina yanzu na sarara
haba tambaya tun da nadawo kakemin ita Ina laifin kace nadawo lafiya wato Zaid kawai kasani
to Ina ga zuwa yanzu zaid ya Dade da zama macacce " "innalillahi wa'inna ilaihirraju un!"
Mujahid ya fada Wade da dafa Kai ya d'ago idanun sa cike da hawaye tab a ciki yace "yanzu
oga ka kyauta kenan mai ka aikata Haka , innalillahi wa'inna ilaihirraju un sa茂 da nace kabari
ZAN Kai zaidu yarone baisan komai ba Amma ka d'芒ge shi zai Kai yanzu gashinan abin da
kajanyo shikkenan Daman haka kake so burinka ya cika ka kashe Zaid ,nasan dama' tun da
nazo da shi ba sonshi kake ba ,to hankalin ka ya kwanta kakashe Zaid Allah sarki bawan Allah
bashi da kowa sai Allah yanzu ka rabashi da duniya ta hanyar gurba tacciyar sana,ar ka ,
shikkenan Babu komai kamar yadda ka kashe Zaid Nima wata Rana zaka min Haka domin
Nima ba Dan uwanka bane kaganni ne ka taimakeni ,n'a gode da taimakon da kayi mini allah ya
saka da alkairi Amma kasani zama dakai ya kare "daga Haka mujahid ya Mike tare da goge
hawayen Dake zuba a kuncinsa ,sannan ya Yi hanyar fita, abokinan sa wadan da suka dad'e
suna yiwa oga atiku aiki ne suka Shiga tsayar da shi suna bashi hakuri Amma mujahid ya ki
tsayawa ya ciga ba da tafiya tare da cewa0 "Kuna Allah ya ganar da ku kamar yadda nagane
wannan hanyar da muke bi ba Mai kyau bace nabar ku lafiya" dai dai lokacin da ya fice daga
gidan.
"Kallan me kuke? Kuma idan zaku bishi ban hana kuba zaku iya tafiya, Daman shi Haka d'an
Adam yake ka dakko shi daga Rana ka saka shi a inuwa daga baya ya butul ce maka, jibi sabi
da wannan d'an jaririn yaron yayimin Haka shekara sama da 12 ina tare da mujahid sa茂 gashi
yaro karami Wan da ko shekara daya basuyi tare ba ya butul cemin akan shi" "Nima gaskiya
oga nayi mamakin abin da mujahid ya aikata ban San maiyasa yake kaunar yaronan ba muma
lokaci guda mukaga soyayya Mai karfi ta shiga tsakaninsa da Zaid" "mtstwww Kai Kuma Ali
akwai ka da muna furci to Ina ruwanka kasan yaro akwai saurin Shiga rai dadin da dawa kuma
Zaid abin tausayi ne allah idan yaronan Yana magana wataran har kuka yake sani" haushine ya
Kama oga atiku a fusace yace "okay tausayi ko to kaima zaka iya bin mujahid Dan da alama Kai
ma wataran zaka iya cin Amana ta kamar yadda yayi min ,Amma kusani Baku tsira ba sannan
bakuci nulus ba duk inda kuka shiga a fadin duniyar Nan saina Nemo KU na kashek",
"Oga kusa fa?" Ali yafada tare da zaro Ido "eh kusa ai duk wan da nazauna dashi musamman
mujahid yariga da yasan sirrina tun da yaci amanata zai iya kaini Kara gurin hukuma Akan
harkalla ta ,Dan Haka ya zama Dole na kwar da su" yan Gama fadar Haka Bai jira abin da Ali
zai ce ba ya shige cikin