Showing 30001 words to 33000 words out of 39554 words
Chapter 11 - AKWAI LOKACI Book 2 end BY UMMU AFAN .pdf
í ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í³š
FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION
(F.C.T.W.A)
HOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION
í ¼í¾—I DEDICATE THIS PAGE TO YOU MAMAN MUFIDA
Ina alfahari dake wallahi kina kasheni da wannan nice comments din naki Allah yabar
kaunaí ¼í¾—í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
í ¼í¾—AKWAI LOKACI í ¼í¾—
í ¼í¾—PAGE 153 to 155í ¼í¾—
YA SHAMSU yace inajinki honey
Kubra tace wallahi inasha awar naga yara agidan
Koda kuwa bani zan haifesu ba inason ganinsu
Ya shamsu yace bangane mekike fada ba kubra
Kubra tace nazauna nayi tunani
Halaccin da kukayi min a rayuwa Dan me nima bazanso abinda zai faranta ran ka Dana su
umma ba
Wallahi koba afadamin ba nasan yadda kakeson yara
Koba kaiba ma su umma fa girma ya kamasu zasuso suga yaranka kafin sukoma ga
mahallincinsu
Saboda son dasukeyi min da nuna kulawa agareni yasa bantaba jin umma tayi magana akan
rashin haihuwataba
Kuma nasan dole abin zai dameta
Kaga idan har nacika masoyiyarka ta gaskiya dole ne nayi kokarin ganin farin ciki arayuwarka
idan har INA da damar hakan
Ya shamsu yace duk meyakawo wannan maganar kubra mekike nufi kenan
Kubra tace ina nufin kayi aure Dan Allah muna bukatar muga yara acikin gidan nan
Dan Allah karki yadda da bukatuna
Kayi tunani mai kyau akan magana bakai zaka duba ba su umma zaka duba
Ya shamsu Wanda mamakin kubra yakeyi tubaran
Yace anya kina cikin hankalinki kuwa kubra
Meyasameki
Bantaba ganin macen datake jawa kanta kishiya ba saike
Kokuma kindaina sonane yasa kike fatan nakawo wata cikin rayuwarmu
Please banason sake jin wannan maganar a bakinki Dan Allah bana samum sabani dake amma
akan wannan zan baki mamaki
Kubra tasauka kasa tazuba gwiwarta akasa tana kuka tana rokanshi akan yacika mata burinta
Yaga abin nata ma dagasake ne yafita daga dakin yakoma dayar dakin yasaka key
Kubra kuwa ganin yabar mata dakin
Yasa tama rasa tunanin dazatayi
ahaka bacci yadauketa rana nafarko dasuka fara raba shimfida kenan da mijinta
Washagari da safe bayan sungama karyawa meenat tace zata ta kwanta Dan tana komawa
baccin safe falon yarage daga husnah sai umma sai anty kubra
Umma ta lura da kubra yau kaman bata lafiya takasa yinshiru tace khadijah lafiya kuwa
Kubra tayi murmushi tace umma ina da magana amma keda Abba nakeson magana daku
Umma da husnah suka kalli juna Dan basu taba ganin kubra cikin wannan halin ba
Umma tace to kutashi mutafi can falon abban naku sai kiyi maganar acan
Tare umma da kubra suka wuce sukabar husnah da damuwar rashin sanin maganar da kubra
zatayi
Can husnah tace kodai fada sukayi da yaya shamsu
Tace haba ya shamsu me anty kubra zata maka da har zai kasata adamuwa irinhaka
Haka ta tashi ta wuce part dinsu anty kubra tanazuwa tasamu ya shamsu a falo yana kwance
fuskarshi nakallon sama husnah tashiga
Husnah tayi sallama ya shamsu ya amsa tare dayin yaken dole
Husnah tace ya shamsu wai meke faruwa kaida anty kubra ne
Yatashi da sauri yace tafada miki wani abunne
Husnah tace a a amma yau bata cikin walwala kuma tace tanada magana da Abba
Ya shamsu yace ita kubaran yanzu tana ina husnah tace suna falon Abba
Dasauri ya shamsu yafita yayi hanyar falon Abba yanazuwa yace kubra wai meyasa bakya jin
maganane Dan Allah
Abba yace karaso mana ubana yafi nakowa sham sudden
Ya shamsu yashiga yasamu guri yazauna
Abba yayi gyaran murya yace matarka tasamemu da wata magana wacce da bamu amince da
itaba sabida ganin rashin dacewar hakan amma kuma tafimu hujja da da dalilu masu yawa
Ya shamsu yadaga kai yace Abba yanzu inbanda shirme irin na kubra ta ina zanfara Neman
matar aure
Abba yace ai har matar ma tariga tasama maka ita
Dasauri yadago kai yakalli kubra wacce tamaida kanta kasa
Yace bangane tasamamin matar aureba
Abba yace wannan yarinya amina
Ya shamsu yace amina kuma wacece wannan kuma
Husnah dake bakin kofa tace meenat kenan
Duk suka kalleta anty kubra tace a itanake nufi
Na tabbatar a yanzu duniya ta mata karatun tanutsu zata zauna lafiya
Kuma meenat bakowa takeso sai yayanki
Tana son ya shamsu kobadan itaba ai zamu duba babanta da kakaninta tashiryu duk abinda
tayi da ina da tabbacin yarinta ce amma yanzu hankali yazo mata Dan Allah ke ma husnah
kifahimce ni
Husnah tace yanzu anty kubra dakanki kikeson janyo meenat ajiki bayan munsan ta musan
halinta
Anty kubra tace sanin da kika ma kuma kema na San kinyarda meenat ta canja
Abba yace duk kuzauna mufahimci juna
Nan Abba yayita musu nasiha
Sannan kuma yanuna musu faidar yin abinda kubra tace
Umma tace gaskiya khadija samun mace irinki awannan zamani maison farinciki Wanda take
taredashi koda ita zata rasa nata farincikin
Kai kuma shamsu idan wannan aure dazaka yi zaisa kubra tayi farinciki to kaje kanemi auran
amina
Abba yace wannan banyarda kabata wa kubra ba shamsu a rayuwar ka mace ce tagari
Wacce samun irinta a rayuwa sai antona
Kubra tace nagode dakuka fahimceni
Abba yace Allah yamiki albarka yabaku masuyi muku abinda kukamana
Anty kubra ta tashi tafita
Abba yakai kallonshiga shamsu dayayi suman zaune
Abba yace abinda yakamata yarinyar tayi a yanzu tabbas lokaci yayi dayakamata karamawa
kura aniyarta ba abinda zamuce ga wannan yaro Abdul Hakeem da iyayensa saidai Allah
yasaka musu da gidan aljanna
Kaduba yadda suke kula da 'yar uwarka ba abinda tanema tarasa
Baka tunanin hanyar dayakamata kaima kamishi wani Abu dazaiyi jidadi a rayuwarshi
To Allah ne yabaka damar dazaka sakamasa shima shine ka auri yarinyar nan amina kariketa
kamar yadda yake rike maka naka 'yar uwar
Nan dai su Abba sukayi ta fahimtar dashi faidar yin hakan
Da daddare kubra da yashamsu sunyi shirin kwanciya
Sunkwanta kubra kallon kayan da akaturo mata nasiyarwa ne wata kawarta ce take kawowa
daga Dubai
Ya shamsu yakarba yana kallo shima yace kai amma sunyi kyau wanne kikazaba
Kubra tayi dariya tace daga ganin Abu a waya kuma saina hau zaba kawaidai ita tafara
nunamin ne inga irin kayan data saro kuma nagani kaga nace mata ma sunyi kyau sosai
Yace hakane to ninace kizaba muku masu kyau keda asmau
Kubra tace a a fa wallahi bada niyar kasayamin nabude kaganiba kawaidai nabudene Dan
nasan ta turo sai dai nazabawa
Husnah dai tunda kayi niyya saya
Ya shamsu yace kizaba muku banason musu
Kubra tace to ai kabari muji kudinko
Ya shamsu yace bakyajin magana ko
Kubra tayi murmushi tace shikenan angama rankayadade
Saikuma tace muka saya mana kanwata fa meenat kagafa tunyanzu yakamata ka kafara
kwatanta adallcin fa
Ya shamsu yace yasalam kubra rigima wai ba anwuce wannan shafin bane
Kubra tayi murmushi tace yanzu aka bude shafin kuwa kasan fa jibi zasu koma gida yakamata
kagabatar da kanka agurin meenat
Ya shamsu yace Ashe kuwa saidai afasa kenifa barin fada miki wallahi bayadda na iya ne yasa
na amince muku keda su Abba
amma wallahi duk abinda yafaru dake zanyi kuka
Kubra tayi murmushi tace ba abinda zaifaruma sai alkairi
Yanzu dai mu uku zan zaba mana ko
Ya shamsu yakwanta yace yadda kikace
Murmushi kawai anty kubra tayi tace shikenan
Tace nazaba mana nida husnah katashi kazabawa meenat nata
Duk kubarshi amfasa indai nizan zaba mata
anty kubra ta kunshe dariya acikin bakinta Dan yadda yayi maganar yabata dariya
Husnah da meenat suna kwance sunyi shirin bacci
Husnah tacewa meenat duk da kinfada min Wanda kikeso yanzu idan Allah yacika miki burinki
kika aureshi Wanda kikeso yazakiyi wani irin tanadi kika mishi wurin faranta mishi
Meenat ta tashi tazauna tayi murmushi tace hmm wannan sirri nane tsakanina da mahaliccina
Dan Allah yaga niya ta akan shi idan Allah yacikamin burina Wanda banma taba mafarkin
cikansaba
amma wallahi Allah yasani inason shi sona hakika so mai tsabta
Husnah tayi murmushi tace Allah yacika miki burinki
Zaki auri Wanda kikeso meenat
Cikin tsananin mamaki meenat tace taya akayi kikasan Wanda nakeso bayan nasan banfada
mikiba
Husnah tace labarin zuciya a tambayi fuska kawata kuma nima antyna a yanzu
amarya agurin anty kubra mace daya tamkar yadubu
Mata agurin masoyinki ya shamsu
Meenat da mamaki take kallon husnah tace ya akayi kika fahimci asirin zuciyata
Husnah tayi murmushi tace karkidamu Allah dai yanuna mana lokacin
Ni husnah nafi kowa gata da samun matan yaya guda biyu masu sona Allah yabaku zaman
lafiya
Bana son tambaya bacci zanyi idan kika dameni zanfada wa dad dinki
Kin hanani bacci ta kwanta abinta tana cike da farincike
Meenat tarasa abinyi murna zatayi kokuma akasin haka
To kodai shima ya shamsun yanasonta ne kai a a akwai dai wani Abu
Kuma mai bata amsar taki fito da daita daga duhu
Tashi tayi tashiga bathroom alwala tayi tana Neman zabin Allah
Washagari da safe meenat takasa fita falo tayi takasa hada ido kowa inba husnah ba
Umma ana cin abincin rana
Anty kubra ta kalli husnah tace wallahi baki kyauta ba yanzu gashi kinsa tunsafe takasa fitowa
cikin mutane
Husnah tayi murmushi tace
ai dole takasa fitowa tunda bata da gaskiya takarasa maganar tana dariya
Umma tace tashi wa husnah kitashi kije kikiramin ita
Husnah tace to ta tashi ya shamsu yayi kaman yayi magana sai yabasar kawai
Next page
Yau kunga typing din kadan watspp ne yakebani matsala
Please marasa comments ina ganinku fa kara nake muku
Masu comment ina alfahari daku Allah yasaka da alkairi
Love you all
í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[06/05, 11:21 AM] UMMU AFAN : í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
STORY & WRITTEN
BY
THE SPECIAL AUTHOR /WRITER
UMMU AFAN í ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Š
FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION
F.C.T.W.A.
HOME OF QUALITY AND TRUSTED WRITERS OF THE NATION
í ¼í¾—I DEDICATE THIS PAGE TO YOU SISTER SHAFA'ATU (UMMU KHALEEL)
Ina alfahari da comment dinki over kina kokari sosai wajen suburbudo comment Allah yabar
zumuncií ¼í¾—
í ¼í¾—AKWAI LOKACI í ¼í¾—
í ¼í¾— PAGE 156 to 157í ¼í¾—
HUSNAH tashiga dakinsu da sallama tasamu meenat kwance dawa a hanunta
Tana chart husnah tace anty meenat umma nakiranki
Meenat tadafa kirji tace nashiga ukuna
Wallahi ina matukar jin kunyar 'yan gidan nan
Husnah ta ballawa meenat harara tace saikizaba
Ko zuwa kiran umma ko jinkunyar
Meenat tayi saurin saka hijabin dogo har kasa
Tace muje amma Dan Allah ya shamsu yana falon wallahi banason hada ido dashi
kunyarshi nakeyi wallahi
Sosai dariya yakama husnah tace yaukuma kece da kunya meenat
Meenat tazunburo baki tace bake kika fada ba kuma alhalin niban fada miki da bakina ba
Husnah tayi murmushi tace to ai labarin zuciya atambayi fuska
Husnah taja hanunta suka fito alokacin ya shamsu yadauki cup din tea dinshi
Yayi gefen kujera yazauna yana shan abinshi
Meenat suka fito da taga baya falon tayi hamdala azuciyarta
Ta durkusa harkasa tazauna gaban umma tace umma ina kwana
Umma tayi murmushi tace haba amina kinbuya adaki kinki fitowa kisha iska
Meenat tayi murmushi tace ba komai umma tace umma azumi nakeyi
Kafin umma tayi magana anty kubra tafito daga part dinta tace yauwa kokefa meenat amma
kinki fitowa kisha iska
Meenat kanta akasa tace anty ina kwana anty kubra tace lafiya qalau antashi lpy
Umma tace wani irin azumi yau lahadi
Husnah tace au umma har kinyarda ma azumin takeyi
Wayace tayi ringing kan dining din dasuke husnah tace ya shamsu ankiran wayarka
azabure meenat ta kalli bayan ta kan kujera aikuwa caraf suka hada ido
Tayi saurin saukar da fuskarta kasa tana
Shima ya shamsu baisan lokacin da yakalleta ba yakau da kansa
Husnah ta kallesu tayi murmushi kawai
Umma talura da yadda meenat tarikice tace tashi mana kici abinci
Meenat tace to umma amma kasa yafi min dadin cin abinci
Anty kubra tadauki wayar ya shamsun takai mai
Yakarba yace tazauna anan
Tayi murmushi tace ina karyawa nefa honey
Ya tashi yadauki wayarsa da yace biyoni
Anty kubra tabi bayansa sukatafi part dinsu meenat ganin sunbar falon yasa tadan sake kadan
Prof da Ahmad ne sukawa kano diran bazata
Ya shamsu sosai yakarbesu a falonshi prof yakira wayar husnah yace baby kufito mutafi ko
Husnah tace badai kunzo kanoba
Murmushi prof yayi yace naki wasane ke atunaninki zan iya barinki har kwana hudu ukun ma
dakyar nayi
Yashamsu yashigo falon yaga Hakeem nawaya
Ahmad yace kaga wannan romeo din barnar kati baya mishi wahala
Wai kuna gida dayama amma kana kashe murya a waya
Ya shamsu yayi murmushi kawai yana jin dadin yadda Abdul Hakeem yake ba wa kanwarsa
kulawa ko agaban wayekuwa
Kodan wannan zai auri meenat zai riketa tsakaninshi da Allah
Meenat da husnah suka fito cikin rakiyar anty kubra da umma
Sosai umma tahadawa meenat tsarabar su humra ne da dai sauransu anty kubra ma tabasu
nata
Sosai sukayi kewa meenat dai Allah Allah take sutafi Dan ta takura sosai wallahi
********
Bayan sati biyu da komawarsu Abban su husnah da wani abokinshi sukatafi Kaduna
Dama daddyn Hakeem yasan dazuwansu
Shida daddyn Ahmad suka karbesu
Bayan anci ansha Abba yakawo musu bukatarsu
Daddyn Hakeem yanisa yakalli daddyn Ahmad yace lalle wannan yarinya amina Allah
yanasonta
Mutum kamili mai nutsuwa kaman shamsu yanemi auranta bayan duk Abu abuwan datayi
abaya
Abba yace duk wannan yawuce alhaji muyi maganar yanzu kawai
Daddy yace duk da bani ubanta jikatace to amma da ubanta da itadin duk mallakinane wallahi
naba wa shamsu ita halak malak
Nan sukayi hamdala da godiya
Abba yace idan bazaka damuba tunda ba auran farko bane daga ita harshi shamsun zanso a
yanka mana sadaki mubiya
Daddy yace hakane amma naji wannan alamari sosai
Daddyn Ahmad yace tunda hakane ga sadakin nan nabiya wa Dana shamsu
Abba yace a a haba alhaji karmuyi haka daku mana wallahi da komai mukazo
Daddyn Hakeem yace haba ba komai karka daga hankalinka dan yabiyawa danshi sadaki kuma
ma ai shamsu Dan mune kana nufin da wani guri yaje Neman auren aimune masu biyamasa
sadaki bawai Dan bashidashi ba sai Dan can cantarsa
Hakadai sukata raha abinsu har suka tsaida lokacin aure nan da wata biyu masu zuwa
Abban ya shamsu ya fito da kudi yace tunda anbada nasadaki to ga kudin Nagani inaso
Dakyar daddyn Ahmad yakarba
Da daddare daddy da Hakeem sun gama cin abinci
Daddy yace akwai maganar danakeson nayi daku kaida mummynka
Mummy hafsat tayi murmushi tace to tasamu kenan tunda naji meeting
Daddy yayi murmushi yace sosai kuwa
Nan daddy ya sanar dasu komai
Hakeem yace daddy kar ayi haka wallahi matar shamsu yarinyar kirkice
Aje amina taje tabata musu zaman dasukeyi mai cike da kwanciyar hankali
Daddy yace duk namusu bayanin wannan sai suka nuna