Showing 33001 words to 36000 words out of 39554 words
Chapter 12 - AKWAI LOKACI Book 2 end BY UMMU AFAN .pdf
min matar ma bata da matsala itama
tabada goyan baya kuma tayi alkawarin zama da meenat tsakani da Allah
Hakeem yace aidama itabata da matsala su laila ne damuwata kunsan halinsu
Suje suyita abin kunya mummy tace Gaskiya kam
Kuma gaskiya yarinyar nan kubra bata can canci kishiya ba
Muna zumuncinmi gwanin sha'awa da mutane azo ana raba mana abin kunya
Daddy yace to duk naji baya ninku
Nan yadauki waya yafada wa abbansu husnah komai abban su husnah yace bani Abdul
Hakeem din
Abdul Hakeem ya yakarba da ladabi kaman yana gaban abban sun dade suna magana kafin
sukayi sallama
Abdul Hakeem yace Allah yasa dai karsu dinga jamana abin kunya a inda ake ganin
mutuncinmu
Dadddy yafito da sadakin da kudin Nagani inason yakuma fada musu ranar da suka tsayar
Mummy tace har cikin raina naji dadin wannan Abu sai dai ita aminar akira ajamata kunne sosai
tazauna lpy dasu
Hakeem yakira wayar meenat tazo tazauna akasan carpet
Ke yaushe kuka fara soyayya da shamsu
Mummy hafsat ce ta wurgo mata wannan tambayar duk ta gigice tayi shiru kawai
Daddy yayi murmushi yace yanzu dai mamana kinason asake minkafa kenan ko akaro na biyu
Mummy tayi murmushi tace ai gwamma da aka maka kafar taje can nima na huta da zaman
kishi da ita
Daddy yace kai mummyn Hakeem badai kishiba
To nikuma ba inda za aje min da mata inasonta
Meenat dai yau duk surutunta bakin ya mutu
Hakeem yace amina Dan Allah karkisake biye ma su laila kizo kibamu kunya
Kinga dai gidan mutunci ne ko
Meenat tadaga kai sama tace to daddy
Hakeem yawa mummy da daddy saidafe yawuce part dinshi
Daddy da mummy suka cigaba dawa meenat nasiha harshima daddyn yaje byakwanta
Hakeem nashiga part dinsu yaga husnah kwance tayi bacci cikin wasu fitunannun sleeping
dress
Ya karasa kusa da ita yakwantar da kashi a kirjinta husnah dai bacci yayi nisa
Yaga dai bazata tashiba Dan tunda tasamu cikin intafara bacci kaman ta mutu
Yashiga yayi wanka kafin yafito yayi shirin kwanciyar sa
Ya kwanta tare da manno husnah ajikinshi Dan harsunsaba baya iya bacci saiyajita jikinshi haka
itama idan tabude ido taga yana kusada ita tofa tana jikinshi
Yana nashafa mata kanta yaso yatasheta sai kuma yafasa
Dan yaga taji dadin baccin ta
******
anty kubra zaune itada umma suna lissafin kudin dazai kawo na sayayyar kayan lefe itafa anty
kubra komai takeyi daurewa kawai saboda kwata kwata bata jin dadi sosai
Taki nunawa ne saboda karaga kaman saboda maganar auren yasata damuwa
Suna gama wa ta tashi tadauki hijabinta tace umma barin shiga nan makwafta yarinyar salma
ba lafiya manal
Umma tace ayya koshiyasa bana ganinta kwana biyu anty kubra tace wallahi
Umma tace kigaishemin Da ita
Anty kubra tana fita gidan doctor salma tashiga taci sa akuwa tana gida
Doctor salma tace kai yau kubra kece komafarki nakeyi anty kubra tayi murmushi tace nice
wallahi doctor
Tace mushiga daga falo
Nan suka shiga bayan sungaisa
Takewa doctor salma bayanin yadda takeji kusan sati uku da suka wuce
Doctor salma tayi mata tambayoyi ta amsa
Tace kitashi kishiga kiyi fitsari zanmiki P T test
Anty kubra batayi musuba
Tayi doctor tayi gwaje gwajensu
taga yasa mata positive aikuwa da murna tasanar da anty kubra
anty kubra tsaban farin ciki saiga hawaye sharshar yana bin kuma tunta
Doctor salma tace haba kubra ai murna yalamata kiyi ba kukaba
Kubra tace hakane Allah nagode maka
amma Dan Allah karkifa dawa megidanki Kinsan idan megidanki yasani zaifadawa shamsu
kuma banason mijina yasan da wannan cikin
Doctor salma ta gwalo ido tace kekuwa kubra meyayi zafi haka abinda kukadade kuna nema
Allah yabaki kice kar a fadawa mijinki
Kubra tace ina da dalili mai karfi ne yasa nafadi haka kuma zanfada miki yanzu
Nan anty kubra tabata labarin komai
Tace kinga idan wallahi nasan zaice yafasa auran
Kuma idan yafasa auran bazan yafewa kaina ba zanga kaman nice sila
Kuma gashi gidan mutunci zai yi auran idan yace yafasa ai zasu daukeshi karamin mutum
Doctor salma baki tasake kawai tana sauraron karfin hali irin na kubra
Gaskiya ko ita kubra ta matukar burgeta
Tana hali mai kyau Wanda kowani miji zaiyi alfahari da ita
Murmushi salma tayi tareda jinjina mata tace Allah dai yabiyaki kubra wannan jahadi da kikeda
niyyar yi
Kuma insha Allah keda kanki zakifadawa mijinki alokacin daya dace
Nan sukayi sallama kubra ta koma gida
*******
Biki ya rage saura sati kowani bangare sunata shiri kamar masu aurar da budurwa ko saurayi
komai da ake bukata ya shamsu kubra yakeba itakuma tazage tsakaninta da Allah tanayin
komai
Ba Wanda ya lura da cewan tana da shigan ciki ajikinta saboda komai da jikinta takeyi abunta
Kayan lefe kuwa masu kyau da tsada guda dozin wato shabiyu itama kubra yasake mata komai
kuma yabata makudan kudi taki karba yanuna rashin jindadinshi
Saita karba tamishi godiya
Kamar kullum sunzo kwanciya tace honey yanzu Dan Allah abinda kakeyi ka kyauta
Ya shamsu dake aiki a lap top dinshi yajuyo yace meya faru honey
Anty kubra ta ce yau kusan saura sati fa auranka amma Baku taba magana ba aizaka sa
iyayenta suji badadi suzargi basonta kakeba kaman dole akama
Ya shamsu ai basonta nakeba kubra inada mace kamanke mezan nema agun wata mace
Kubra ta taso ta ringumeshi tabaya tace nasani mijina amma inason kaduba iyayenta Dan Allah
Ya shamsu yasaukar da ajiyar zuciya yace yanzu yakikeson ayi
Kubra tace gobe kaje Kaduna kufahimci juna Dan Allah kabata abinda take bukata na hidimar
biki
Ya shamsu yace naji Allah yakaimu shikenan hankalinki ya kwanta
Kubra tadaga kai tace yauwa honey
Yanzu kabar wannan aikin Dan Allah kazo mukwanta bacci nakeji gashi gobe zakayi tafiya ta
kashe computer taja hanunta mijinta zuwa kadu gado
******
Washagari kubra takira Husnah tasanar da ita zuwan ya shamsu
Tace tasanar da meenat
Husnah tace toshike nan kifada mishi yataho minda furar umman nan Dan Allah
anty kubra tace to mama food
Husnah tace anty hardake ko kinacemin mama food ko
Anty kubra tayi murmushi tace aidole wannan babyn dai yasaki ci wallahi
Suna gama waya husnah ta kalli meenat tace yaufa mijinki yanahanya saiki tashi kifara shiri
Meenat tace banason wasafa niwacece da zakice zaizo domina tadafa kirji
Husnah ta ce ke amatarshi mana
Meenat tayi murmushi tace hmm ninasan fa bawani sona ya shansu yakeba
amma zanmishi biyayya insha Allah zaiyi alfahari dani
Yauwa antyna meya yashamsu yafi so acikin abinci amma fa saikin tayani kisan har yanzu
hanun baifada ba
Tayi murmushi
Husnah dai tausayin meenat yakamata ashema itama tasan ya shamsu bayasonta
Tare sukaje kitchen sukayi aikin abinci
Large shabiyu da rabi sukagama
Kowacce tashiga wanka
Meenat tasha gayu sosai da taimakon husnah
Yashamsu karfe daya darabi
Next page
Your comment is needed fans
Ina alfahari da Ku over wallahi
í ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Š
[06/05, 11:22 AM] UMMU AFAN : í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—í ¼í¾—
í ¼í¾—
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
STORY & WRITTEN
BY
THE SPECIAL AUTHOR /WRITER
UMMU AFAN í ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Ší ½í¶Š
FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION
F.C.T.W.A.
HOME OF QUALITY AND TRUSTED WRITERS OF THE NATION
í ¼í¾—I DEDICATE THIS PAGE TO YOU SISTER BALARABA
Ina alfahari da comment dinki over kina kokari sosai wajen suburbudo comment Allah yabar
zumuncií ¼í¾—
í ¼í¾—AKWAI LOKACI í ¼í¾—
í ¼í¾— PAGE 158 to 150í ¼í¾—
Afalon su mummy aka sauki ya shamsu shi sosai suka gaisa da
Da mummy Husnah dake da mummy tace yaya ina furana
Ya shamsu yayi murmushi yace mummy kina fama da shawagwabar husnah umma dai huta sai
mummy kuma
Mummy tayi murmushi tace tayi abinta lokacinta ne ai tana debe min kewar yarinya mace
Yashamsu yace aitagirma dayawa mummy tace mummy tace wadin ai husnah yarinya ce idan
batayi shagwabar ta yanzu sai yaushe zatayi
Husnah tayi murmushi tace to yaya kaji daiko
Saika bani furana kawai
Ya shamsu yace ai na manta da furar ki
Husnah tayi murmushi tace caf ai kuwa da bazan bari kaga matarka ba nima sai ka koma
kakawo min kafin kaganta
Mummy tayi murmushi yanayin shakuwar ya shamsu da husnah yabata sha'awa
Sosai duk da yagirme mata hakan bai hanashi Jan kanwarshi ajikiba
Key din motar yabata yace tadauko a mota
Da murna ta karba tayi hanyar waje
Mummy tace yi a hankali 'yata kefa saikace bame cikiba bakya nauyin cikin ma kai yarinta me
dadi
Mummy tace to nibazan Barka kaci abinci
Barin turo ma ita aminar
Ya shamsu wayarsa yadauka yayi Dial number din kubra tana ganin kiranshi tadauka tayi
sallama tace honey ka isa lafiya ya kanwata
Ya shamsu yace zakifara ko nifa nakiraki ne naji nice voice dinki
Kubra tayi murmushi tace nagode mijina dafatan kasamesu lafiya yace kowa lafiya
Husnah tashigo falon ganin yana waya yasa ta haura sama gurin mummy can falon daddy
Clashing sukayi da meenat zata sauko husnah tace kai matan yaya kinyi kyau wallahi kar ki
safa saikuma tayi shiru tana murmushi meenat tace karnasa me kinganki
Kina nan sai tsokana ko am kinsan meye husnah wallahi kunya nakeji sosai
Husnah tadafa kafadarta tace kisawa kanki kwarin gwiwa kefa mace ce haba yakikeson badani
ne kaman ba meenat din Dana sani ba
Kinsan Allah saikinyi da gaske kafin kisamu kan yayana wannan kunyar duk bazai fishshekiba
wallahi
Saboda bahaka antyna take mikishiba
Beside ma fa namiji baya son yawan kunya
Saboda kunyar yana cutar dasu dayawa
Meenat tace nagode da shawararki yar uwa kuma small mama na
Zanyi aiki dashi
Ta kalli ledar hanun husnah tace karfa kishanye kekadai please nasan cinki
Nasan wannan furrar tunda kika damu dashi zaiyi dadi over wallahi
Husnah tace jeki fa kinshanya min yaya na a falo
Meenat tayi murmushi ta karasa sauka
Cike da ladabi da kunya ta durkusa kasan carpet tana jiran yagama wayar sa
Shikam ya shamsu soyayya sosai suke zubawa a waya da anty kubra
Yadau kusan minti talatin kafin kubra tace Dan Allah idan kana kusa da kanwata ka kashe
wayar nan
Ba dadi wallahi cin fuskane
Ya shamsu ya kalli gefen da meenat take tunda ta ajiye kanta kasa bata dago ba saita bashi
tausayi
Yacewa kubra gata nan yamika wa meenat wayar batayi tsamma niba taga wayar dago kai tayi
suka hada ido yace karba
Ta karba suka gaisa da anty kubra meenat ta tambayi umma kubra tace umma lafiya qalau
Kafin sukayi sallama kubra ta kashe wayar Dan karma yakarba wayar yasake wata maganar
Meenat ta kalli screen din wayar ya shamsu hoton taga hoton anty kubra dashi sunsa kaya
iridaya suna murmushi hoton yamata kyau sosai
Ya shamsu ganin bata mika mishi wayar ba yasa ya kalleta da kyau yaga metake kallo yaga dai
tazubawa
Wayar ido
Meenat tamika mika mishi wayar
Tace ya shamsu ina wuni yace lafiya ya mutan gidan
Tace kowa lafiya yace madallah
Daga nan kowa yayi shiru
Tsawon minti goma daga baya yace amina bakya maganane ko kuma nine bakyason ma
magana
Meenat tace bahakabane to bakaci komai na gashi ankawo ma komai
Ya shamsu ya kalli kayan gurin yace ai bakiso naciba tunda baki bani komaiba haka ake barin
bako
Meenat tagirgiza kai tamatsa kusada abincin ta saving dinshi komai
Tace bissimillah ya shamsu yace to anty meenat
Tayi murmushi batace komaiba kasa yasauka yafara cin abinci
Meenat haka kawai tatsinci kanta da sahanu tadauki wayar ya shamsu
Ya shamsu ganin tadauki phone dinshi murmushi yayi kawai yacigaba da cin abincinsa
Meenat kallon hotuna take sosai daga hotunan shi saina kubra saina husnah da su umma
Ta dauki wayarta tayi connecting ta xender tayi ta tura pic masu kyau na shi Dana anty kubra
Ya shamsu yace mekike turawa tace hotuna
Yace nawa kenan tace na anty kubra
Yace banyarda ba inga wayar idan dagaske kike
Meenat tayi murmushi yabashi wayar duka yaduba yaga abinda ta tura
Yadauki number dinta yabata wayar
Yaciro kudi bai Masan tawansuba ya ajiye yace ga wannan kiyi hidima dasu
Meenat tace wallahi kabarsu niba abinda zanyi
Sai walima kuma mummy ce zatayi komai
Yace yace nariga nayi niyya
Tayi godiya kawai daga nan ya kalli agogo yaga time yace zan wuce kinsan sainabi office din
daddynki Dan baimasan na zoba
Meenat dai tana ta wasa da hanunta
Duk wayoyin ya kwashe yazuba a aljihunshi meenat kuma takasa magana
Yace kikara su mummy muyi sallama
Meenat ta wuce yabita da kallo harta sama amma batasan yana kallon ba
Sunyi sallama da mummy tace Dan Allah kagaishemin da umma kace mata munga tsaraba
mungode tabashi aika yakaiwa umma
Husnah tace to yaya sai munkawo ma amaryar ka
Yace shikenan yar kanwata kikula da kanki
Tace insha Allah yaya sakon gaisuwa na zuwa ga antyn data fikowacce anty aduniya
Ya shamsu yayi murmushi yace zataji insha Allah meenat tadauki kayan da mummy tabayar
akaiwa su umma
Tarakashi hargurin mota tabude tasaka kafin ta jingina da jigin motar tana son tambayar
wayarta tana kunya
Ya shamsu kuwa baimasan tanayiba tashiga motar shiyace to amaryar shamsu sakin kinzo ko
yana gama fadar haka yaja motarshi yayi gaba
Murmushi meenat tayi tace nasan bakasona ya shamsu amma ina fatan kasoni a ranka koda
bazai kai yadda kakeson anty kubra ba daman bankai kaina nanba
Saiga hawaye yana zubo mata
Saiji tayi ana share mata hawayen
Tabude ido taga husnah ce
Meenat bata San lokacin data fada jikin Husnah tana kuka ba
Kukan datarasa namenene shi
Da daddare YOUNG PROF da husnah falonsu Hakeem yace sweet albishirin ki Husnah dake
kwance jikinshi tace goro Prince
Yace saikinfada min goron albishir dazaki bani idan nafada miki husnah ta tura baki tace kaifa
Prince nasan irin goron ka fa tayi maganar tana shagwaba
Yayi murmushi yace to aike kekadaice me iyabani wannan goron
Husnah tasake kwantar da kanta a shimfudaddan kirjin mijinta tana shakar kamshinsa
Tunda tasamu ciki itakuma takeson kamshin Hakeem sosai kullum suna manne da juna idan
yadawo daga office
Tace inajinka yace angama miki gidan marayun nan da asibitin saboda haka bayan biki
Saimuje mukwaso su umma suzo sugani susa albarka aciki
Baiyi aune auene ba yaji hawaye a kirjinshi
Yadago kanta yace lafiya sweet meye kuma na kuka husnah tace bansan mezan maka
nabiyaka Prince kamin komai a rayuwata kacika min burina danake dashi tun ina yarinya Allah
ya
Kafin takarasa godiyar dai Hakeem ya hade bakinsu guri daya saidaya kusan minti biyar kafin
yace karkisake min godiya
Wallahi aini bawan Allah kuma ni bawankine kiyi yadda kikeso dani bayan su mummy banida
samada ke
Itama dai husnah ganin bazai barta tamishi asalin godiyaba
Yasa tafara nuna mishi farincikinta tahanyar abinda yafiso
*****
Hajiya rukayya da hajiya Laila