Showing 36001 words to 39000 words out of 39554 words
Chapter 13 - AKWAI LOKACI Book 2 end BY UMMU AFAN .pdf
suna kasa metsarki tun bayan faruwar alamarin nan suke
saudiya
Suna ta ibada da Neman yafiya agurin Allah
Daddyn Hakeem suna waya sosai dasu danshi yake musu komai shida Hakeem
Daddyn Hakeem kuwa shiyake sanar da su zancen auran meenat da wan husnah
Sosai suma sukaji dadi sukasa albarka
To shine yanzu suke shirin dawowa saboda auran meenat
***
Ya shamsu Yakoma gida lafiya anty kubra ta tarbeshi da murnarta takai mishi ruwan wanka
Yayi wanka yaje part din su umma sukaci abinci da shi ya shamsu indai badasu umma yaci
abinciba anaci anahira kamar dai yadda suka saba ada
Sunyi shirin kwanciya sai akakira wayar yashamsu
Yace kubra tamiko mishi
Anty kubra tayi murmushi ganin wayoyi biyu a aljihunshi
Takwaso duka tace honey wannan wayarfa batareda yakalleta ba yace nawane
Tace amma dai wayartayi kyau tana danna screen din wayar wani hoton meenat ne ya bayyana
ajiki tayi kyau kuwa
Cike da mamaki anty kubra tasake kallon wayar tace lalle ma namiji kaman bashinake ta
matsamai yaje gurintaba
Ganin ta tsaya kallon wayar yace kikawo min mana Honey
Kafin kubra tayi magana har ankira wayar ya shamsu akarona biyu
Kubra Tamika mai yaga lovely sister husnah kenan
Bayan tamishi yagajiyar hanya tace yaba anty kubra itama suka gaisa tace abawa kanwarta
Suka gaisa da meenat
Kafin husnah takarba anty kubra taba ya shamsu wayar husnah tace yaya shine baka ba
meenat wayarta ba itakuma takasa maka magana ko
aikuwa ya shamsu yatashi daga kwancen dayake yace subhanallah ai nazaci tadauka nema
amma gobe zan bayar akai mata
Husnah tace OK kasan zama bawaya ba dadi
Sukayi sallama Ya shamsu yakai kallonshi kanwayar dake hanun kubra yace wallahi basan
nataho mata da wayaba
Honey
Kubra tayi murmushi tace badamuwa ai hakan ma yanuna min kai karbi meenat sosai Allah
yabaka ikon aldalci atsakaninmu
Ya shamsu kunyar anty kubra ce ma shitakamashi Dan yasan bashida bakin kare kansa
anty kubra talura da hakan yasa tashiga mantardashi wanann kunyar
****
Rana bata karya yaune daurin auren SHAMSUDDEN DA AMINA
next page 踫
Your comment is needed fans
Love you all
踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫
[06/05, 11:24 AM] UMMU AFAN : 潤潤潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤
潤潤潤潤
潤潤潤
潤潤
潤潤
潤
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
STORY & WRITTEN
BY
THE SPECIAL AUTHOR /WRITER
UMMU AFAN 踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫
FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION
F.C.T.W.A.
HOME OF QUALITY AND TRUSTED WRITERS OF THE NATION
潤I DEDICATE THIS PAGE TO YOU SISTER MAMA AL'AMIN
Ina alfahari da comment dinki over kina kokari sosai wajen suburbudo comment Allah yabar
zumunci潤
潤AKWAI LOKACI 潤
潤 PAGE 161 to 162潤
YONG PROF yayi rawan gani sosai Dan abinda yawa meenat shiyawa anty kubra colour ne
kawai ya ban banta su
Anyi biki an watse kowa Yakama gabanshi Husnah tayi tayi Hakeem yabar takai amarya yace
Sam baiyadda tabi rubibiba kar ature mishi hancin baby
Sosai taji haushi amma haka ta hakura ba yadda zatayi
Su anty Aisha matar Ahmad da su hajiya rukayya suka kai amarya gidan mijinta dake kano
Tarba sosai aka musu yan kawo amarya sunji dadin tarbar sosai komai cikin girma akayi shi
Yarage saura amarya itakadai adakin ta bakowa
Can anty kubra tashigo tace sannu dazuwa kanwata Dan Allah meenat wannan kunyar kirageta
mijinkifa ba maison kunyabane
Kizage kinuna wa mijinki so yadda shima zaisan yes yayi amarya karkiji kunyata munzama daya
tunda yanzu mundawo karkashin adalin miji kamar mijinmu Dan haka kirage indan nine wallahi
Dazuciya daya nake tare dake kanwata fatana Allah yahada kanmu muhadu mufaranta ran
mijinmu banda jin zugan kawaye da zuciya zasu kaimu subaro mu ne kawai
Kinji ko meenat tadaga kai tace insha Allah anty na
Nagode da kaunarki gereni
Anty kubra tace ba komai yanzu kitashi kikara gyarawa kafin angon naki yashigo
Meenat taki tashi anty kubra data lura bazata tashi ba
Tayi murmushi ta tashi tamata sallama tafita
Kubra nakomawa dakinta tafashe da wani kuka mai ciwo yauce rana tafarko dazata kwanta
batareda mijinta basa raba shinfida saidai idan tafiya yayi
Yau gashi zama sufara raba kwnane dawata
Tace ya Allah kasan niyyata na alkairi Allah kabamu zaman lafiya da mijinmu kasa yazama
shine mujinmu a aljanna
Ta kashe wutar dakinta ta kwanta
Ya shamsu yana shigowa direct bedroom din kubra ya wuce yanshiga yasameta tana bacci
Wanda azahirin gaskiya ba bacci takeba batason ganinsane kawai
Ya shamsu zama yayi dai dai kanta yana shafa gashinta
Yace Allah yamiki albarka matata
Allah yasa kece uwargidata nagidan aljanna
Kinsadaukar da komai saboda ni
Nima ba abinda bazan iya yiba saboda ke
Allah yabarmu tare mutukaraba
Ya manna mata kiss agoshi
Yafita zuwa bedroom dinshi yayi wanka yasa kayan bacci aiko yanagama shirin kwanciya ya
kwanta abinshi tare da kara karfin AC din abinshi sai muce yashamsu asuba tagari ango
Meenat dama tasan ba lalle yazoba Dan talura saitayi da gaske kafin tadan samu hankalinsa
Ta tashi itama tayi shirin bacci takwanta
Umma kuwa suna hira dawata aminyarta
Maisuna hajiya zulai
Hajiya zulai tace nikuwa hajiya anya kinlura da yarinyar nan kuwa khadijah dakyau kuwa
Umma tace a a lafiya kikace haka
Hajiya zulai tace ai daga yarinyar nan tana da juna biyu
Bakiga yadda ta dashe tayi kyau ba cikin idonta zaki duba dakyau zakiga zahiri
Umma tace nikaina naso nazargi haka
Saikuma nace yaran yanzu da suke Neman cikin ido a rufe
Da cikin ne zadasu sanar dani
Hajiya zulai tayi murmushi tace aiko dai daga shamsu har khadijar bazasu iya ba yarane masu
kunya
Umma tayi murmushi tace allah nagode maka daka nufemu daganin wannan Abu Allah ka
tabbatar da zarginmu akan kubra
Hajiya zulai tace saikiyi kuma wani zargi aiko kaffara bazanyiba yarinyar nan cikine da ita Allah
dai yaraba lafiya
Nan sukayi ta tattaunawa tasakaninsu
****
Washagari da asuba meenat tashi tashiga kitchen tafara aiki anty kubra kuwa tanayin sallah
gajiyar biki yasa bacci yakwasheta a sallayar
Meenat tagama komai tashirya a dining din falon su umma nan taga anacin abinci
Kafin tawuce zuwa dakinta donyin wanka
Anty kubra kuwa farkawata tayi dasauri ta kalli agogo taga taga takwas saura salati tayi
Cikin sauri tafita zuwa kitchen ko hijabin ma bata tsaya cirewa ba
Tana zuwa falo taga kan dining anjera komai takarasa da mamakinta ta bubbude
Tace tomehakan yake nufi kenan
Duk yadda akayi honey ba adaki sa takwana ba
Ta wuce bedroom din ya shamsu tana shiga taga yana kwance abinshi
Jinbudewar kofar yasa ya shamsu ya farka sukayi ido hudu da juna ya ware hanunshi wai ta
taho
Kubra ta nuke kafada ya shamsu tashi yayi dasauri yace wayatama min baby na
Kubra tace yanzu kayi adalici kenan kabar yarinya ta kwana itakadai tana Bakuwa
Ya shamsu yayi murmushi yace hoo kubra rigima
Yatashi yazo yakamota yace kinsan namanta ma sai yanzu da kika tuna min
Kubra ta kalleshi da mamaki tace yanzu akawo maka amaryar kace wai kama man daita
Sakeni Dan Allah honey gaskiya baka kyauta ba su haka sukewa husnah ba duba wannan
hallaci nasu karikemusu yarinya dakyau
Ya shamsu yarungume kubra yace am sorry NY wife nayi tunanin zato zo nan ne
Tace amma kace min kaman ta yasosa keya yace a banmantaba
Yayi murmushi yanayin yadda yake maganar yabata dariya sosai atare suka fasheda da dariya
Tace Dan Allah yau ka gaiyaceta dakin nan dakanka Dan taji itama kadamu daita
Ya shamsu yayi murmushi yace yadda kikeso haka za ayi madam tayi murmushi tace kaje
kashirya muje muyi break tagama komai yace wa
Kubra tace kanawata mana
Ya shamsu yayi murmushi yace to zauna kijirani nafito
Kozaki tayani
Kubra tayi murmushi tace ai kodaya bazanyiba honey
Nima wanka zanje nayi kakira kanwata tatayaka
Tana fadar haka yafada bathroom abinshi
Kubra kuma takebe baki tayi waje abinta
Wanka sosai meenat tadauka tayi kyau sosai abinta
Kubra ma tadau gayu abinta tayi kyau sosai ba kadan ba
Meenat ganin kubra yasa taraina kanta
Dan ganin kubra tamata zarra
Kubra da murmushi tace sannu da aiki kanwata amma fa kinyi laifi
Meenat tadago dasauri ta kalleta kubra ta ce hakkina nane nabaki abinci yau my kanwa meyasa
kika shiga kitchen batareda da la'akari dake amarya bace
Meenat murmushi kawai tayi tace bakomai anty aikomai namiki banfadi ba
Kafin kubra tayi magana umma tafito suka gaisheta ta amsa sosai tace inashi shamsun kubra
tace
Yana zuwa yanzu nakirashi umma tace kuci abinci mana kinyi shiru
Kubra tayi murmushi tace to umma aike muke jira
Umma tayi murmushi tace o ni kam zanga ranar dazaku girma keda shamsu wai kuce saida
umma kwaci abinci
Takarasa maganar tana murmushi
Kubra tace umma ai munriga munsaba ne
Ya shamsu yashigo da sallamarsa umma yagaisar kafin yace umma Abba yafitane tace yafita
yanzu yanagama karyawa
Ya shamsu yace amma yayi sammako dayawa
Umma tace ai suna dataron dattawan unguwane yau
Shamsu yace OK hakane natuna yaja kujera yazauna
Ya kalli kubra yayi murmushi yace kekuma bagaisuwa
Kubra tace bayan Wanda nama dazu
Kafin yayi magana meenat tace yashamsu ina kwana
Ya amsa batareda ya kalleta ba abin yaba umma kunya danta Lura ko kallon ta baiba
Ya shamsu kam azuciyarshi hamdala yayi daya bashi mata kaman nashi Dan harga Allah
sunmishi kyau dukansu
****
Da daddare bayan sungama dinner meenat ta tafara tashi tayi musu saida safe umma tace
amina har kingudu kenan
Meenat tayi murmushi tace umma ai ina bacci da wurine shiyasa
Umma tace shikenan jeki kwanta abinki Allah yamaku albarka yabaku masu yimuku abinda
kuke mana
Ya shamsu yabita da kallo ta wutsiyar ido
Umma na kallonshi murmushi kawai tayi anty kubra ma tayi musu saida safe
Sai wayajen goma ya shamsu yayi yatafi bedroom dinshi bayan yagama shirin baccin shi daga
shi sai gajeran wando
Yadauko aikinshi yafarayi a laptop
Can dai yaji wani kasala yasaukar mashi
Shifa baisaba rabuwada matarshi ba itakuma wannan yarinyar baiga alama zata zo ba
Waya yadauka ya Dial number meenat akaro nafarko dayafara kiranta
a waya kenan
Meenat cikin bacci taji kiran wayarta
Ta lalluba tadauka kawai akunne tasa batareda taga sunanba
Mur yar ya shamsu taji aikuwa ta wartsake sosai
Yace kihado min coffee kikawo min dakina
Tace to cikin sanyin jiki
Hijabi kawai ta nema yasa akan sleeping dress dinta
Tayi hanyar kitchen cikin minti biyar tahada mishi tayi hanyar data ke tunanin nan ne dakinshi
Da sallama tashiga ya amsa yanacigaba da abinda yakeyi ta ajiye mishi tayi hanyar fita yace
inazaki
Tace zanje nakwanta ya ajiye computer yace haka yakamata kikawo wamijinki Abu amina
Meenat taduba dakyau inda tayi kuskure bataganiba amma saikawai tace kayi hakuri bazan
sakeba
Ya shamsu yatashi ya isa gabanta yace hakurin mekike bani
Meenat tace nalaifin dagace nayi
Yace banyi ba saikin gyara
Meenat tace fada min saina gyara yace good girl
To kulle mana kofar gaban amina yafadi dam
Ta kalleshi taga yayi hanyar bathroom bata dazabi ta kulle
Ya Shamsu yafito daga
Bathroom yakalleta yace jekiyi alwala
Meenat dai duk abinda yace mata shitake yi
Tafito daga bathroom tasamu ya shimfida musu sallaya
Yaja musu sallah sukayi
Humm su ya shamsu ansha amarci meenat kuwa tasan tazo hanun namiji Dan bakaramin
wahala tasha
Ya Shamusu yarungumota akirjinshi yana gode mata yana mata rada akunne haka kawai
meenat tasamu kanta cikin nashadi
Wanda batajishi lokaci da suketare da bash ba
Yau ni meenat nice kwance kirjin ya shamsu Allah na godemaka daka cika min burina
Washagari anty kubra ta tashi dawuri tayi abincin karyawa Dan taga shigar meenat dakin ya
shamsu
Tagama komai tajera musu
Itama ta tashi taje tayi wanka
Duk sunhadu a dining suna break umma tace wa anty kubra yanzu idan shamsu zai boye min
aike baikamata kiboye minba
Abinda muka Dade muna fatan Allah yakawo amma dagake har shamsun kunyi shiru waiku
kunya aishi ciki Dan dumane zaifito mugani
Daga kubra har ya shamsu suka kalli umma yashamsu yace umma bangane mekikefada ba
wacece mecikin
Umma ta kalli kubra tace au mijin nakima baisaniba
Kubra tasaukar da fuska kasa tana murmushi tashi tayi tagudu daki
Umma tayi murmushi tace kai khadijah bantaba ganin matar aljanna irin kiba duk wasu suffa da
ake suffantawa tahadasu tashi kaje tafada maka da bakinta
Ya Shamus dasauri yabi bayan kubra
Yashiga dakinta yace honey meye gaskiyar wanann Abu
Kubra tayi murmushi tace to ni ai mamakin ma yadda akayi umma tagane inadaciki nakeyi
saboda nayi kokarin ganin ba Wanda yafahimci hakan harsaibayan auranka kuma gashi Allah
yacika min burina
Ya shamsu yadurkusa yace neyasa bakifada minba kafin nayi aure
Kubra tafada mishi dalilinta nayin hakan
Ya shamsu yace tabbas umma batayi kuskuren kiran ki da yar aljannaba saboda duk kina da
abinda akasufaffanta
Adduar duniyar nan dai kubra tashashi harsaida tarufe mishi baki tace ya isahaka mana mijina
fatana kawai Allah yasaukeni lafiya yanzu
Meenat ma tanuna jindadinta sosai hartace wa kubra anty Dan Allah kibar komai zandinga yi
harsaikin haihu da kubra taki ganin aikin zaiwa meenat yawa amma ya shamsu yasabaki
Suna raba kwana daddayane tsakaninsu komai meenat zatayi Koran kwananta koba nataba
Gashi sun hada kai sosai da anty kubra komai sunayi ne dashawarar juna
Gashi ya shamsu yana matukar sansu yana shagwabasu
***
Bayan wasu watanni Husnah ce zaune kafanta sun kukkunbura sosai Dan tunda cikin yashiga
watan HAIHUWA yake wahalar daita
Mummy hafsat ce zaune kusada da ita a filin jirgi na Dan asaudiya zasu kai ta ta haihu acan
PROFESSOR ABDUL HAKEEM yakaraso inda su mummy suke yace mummy ankira Ku
mummy tace inaji
Kainakejira kasan baiya tafiya zatayi ba
Sai antaimaka maka mata
Hakeem yace wallahi banji dadin da bansamu visa ba wai sai gobe kuma yanzu idan
kunsauka yazakiyi daita mummy
Husnah tayi murmushi tace la zaniyafa mummy bari kigani tasaka takaminta ta tashi dakyar
Hakeem yakai hanu zai riketa mummy tace barta aihakan datayi yana iya taimaka mata
Dakyar Husnah take tafiya har ta isa gurin jirgin hawan nezai gagareta Hakeem yadauketa cak
yayi sama daita
Yana mata magana
Yace takula dakanta shima insha Allah gobe zai dira a saudiyar
Tace insha Allah yakula mata dakanshi
Ya manna mata kiss kafin yafito suka hadu da mummy tana kokarin hawa yace mummy Allah
yakaiku lafiya
Mummy tace yauwa son sai ka iso din
Nan dai sukayi sallama
*
Hakeem yagama had a kayanshi kenanda Dan gobe shima zaibi bayansu
Wayar shi ce tafara ringing yana dauka yaga mummy dasauri yayi received
Mummy tace albishirinka yace goro mummy tace Asmau dai ta haihu yanzu kofito dasu ma
ba'ayiba wani hamdala da hakeema yayi tareda adduoi
Yace dama haihuwar ba walane mummy
Mummy tace itadai Allah bainufaba ba muna isowa asibitin harsunbamu masauki itakuma
husnah tafara nakuda
Hakeem yace mummy me akasamu mummy tace namiji ne amma nima fa har yanzu bangansu