Showing 24001 words to 27000 words out of 39554 words

Chapter 9 - AKWAI LOKACI Book 2 end BY UMMU AFAN .pdf

02 Jul 2025

2110

up
踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫

潤AKWAI LOKACI 潤





潤PAGE 145to 146潤




HAKEEM cikin tsananin gigicewa yakaraso falon kasa yayi yana jijjiga husnah amma ina ta
sume kuma gajini ya balle

Mummy takaraso tana salati
Ta yarda jakar hanunta ta sumkuya itama gun husnah



Prof cikin tsananin tashin hankali yadaga idonshi da yayi ja jawur da alamu hankalinshi ma
yabar jikinshi

Tunda ga kan Laila da meenat da suby Wanda jikinsu ibanda rawa ba abinda yakeyi


Meenat dai fitsari tasaki atsaye Dan tasan yau takade

Hajiya rukayya da hajiya suwaiba suka taso cikin tsananin tashin hankali

Kai meyasa zakuyi haka duk da ita tafara ai baikamata kubiye mata ba

Hajiya rukayya tace duk da yarinyar ce bata dakunya


Cikin tsananin bacin rai Hakeem yadaka wasu hajiya rukayya tsawa

Yace ya isa haka mummy hafsat inbanda kuka ba abinda takeyi tace daukota mutafi asibiti

Muceci rayuwarta karta mutu suci nasara abinda suka aikata

Cak Hakeem yadaga husnah zuwa mota mummy tabi bayansa dasauri suka shiga mota

Megadi yabude musu gate Hakeem yatsaya yacewa baba megadi karyabar kowa yafita daga
gidan har sai yadawo

Impact kasa kwado ka kulle gate din

Yana gama bada sallahun

Yaja motar dasauri sai hospital

Suna zuwa akazo da gado za atura ta Hakeem bai saurari gadon nasuba ya sungumeta sai
imargency yanashiga likitoci suka bi bayansa danshi sananne ne asanshi sosai


Dakanshi ya ajiyeta a gadon wani daga cikin doctors din ya matso kusa da Hakeem yace

Ya shiga lallaba Hakeem akan yayi hakuri akan yayi hakuri yajirasu anan kar yashiga


Hakeem yace badamuwa amma Dan Allah kuyi iya kokarinku akanta itace farincikin mu daga
har iyayena

Likita yace insha Allah zamuyi iya iyawar mu akanta


Hakeem yafito yaga mummy a waiting room cikin tashin hankali tana waya da daddy

Dan dama daddy yatsaya gurin babban aminansa suna ganawa

Mummy tasanar mishi da halin da tasamu gidan yace subahanallah kuna wani hospital din ne
tasanar dashi


Hakeem ya kalli mummy yaga duk yadda hankalinta yatashi

Nan ranshi yadada bacci

Baibari mummy tagan shi ba yawuce gidan

Su Hakeem nafita Laila tace shikenan shiga uku aurena yakare


Hajiya rukayya tace rufe minbaki akan wata kina jininshi zai sakeki


Suby tace munshiga uku yau Allah kadai yasan yadda zamu kasance



Cikin kuka meenat tace mummy wallahi da baki daketa a ciki ba

Yanzu idan ta mutu fa kinyi kisan kai fa kenan

Allah kasa kar husnah ta mutu Allah kayafe mana

Allah muntuba

Kafin ta rufe baki Laila ta bige bakinta shegiya idan dukan ne ma aike kikafara


Meenat tace amma aini marinta nayi bazantaba dukanta aciki ba


Yanzu kunsan wani irin hukunci daddy zai yanke mana


Kafin ta rufe baki Sunga anbako kofar cikin tsananin bacin Hakeem yacire belt din jikinshi
tundaga kan Laila meenat suby

Yafara tafarsu ihu suke sosai suna bada hakuri amma ina baisaurara musuba

Hajiya rukayya tace Ashe baka da hankali agabanmu kake dukan matar ka da 'yarka da 'yar
uwarka akan mace


Hakeem bai saurareta ba

Tunsuna da bakin ihu har suka kasa bude murya hajiya rukayya da hajiya suwaiba sun ga
tashin hankali a idonsu ake Neman kashe musu yara

Hajiya rukayya tayi kiran duniyar nan wa daddyn Hakeem amma yaki daga warta

~~
Mummy data ga shiru Hakeem baidawo kawai jikinta yabata yatafi gidan ne tasan irin
zuciyarshi idan yabaci ba kyau


Ta kalli daddy da dddyn Ahmad tace yakamata abi Son zai iya yin abinda baidace ba


Daddyn Hakeem yace barshi yadau duk matakin dazai dauka akansu
Yau bazan hanashiba cikin damuwa mummyn Hakeem tace wannan ba dai dai bane daddyn
Hakeem zai iya daukar matakin daza azo ana danasani

Daddyn Hakeem yace barshi yadauka koni idan naje abinda zanmusu zaki sha mamaki


Mummy tayi shiru tunda taga daddy yadage tasan ankaishi makura


Daddyn Ahmad yace a a baza ai hakaba alhaji abubakar idan rai yabaci bai kamata hankali ya
gushe ba


Daddyn Ahmad yakira Ahmad a waya yace yayi maza yaje gidan Hakeem akwai matsala

Yana gama fadin haka yakashe wayarshi Ahmad cikin sauri yaduki key din motarshi yayi gidan
Hakeem



Duka iya duka sunshashi agurin Hakeem yamusu rugu rugu da jikinsu

Ahmad yashigo cikin tashin hankalin abinda yagani

Yayi saurin kama belts din Hakeem yace haba prof wannan aiba girmanka bane dukan mata


Hakeem yace Ahmad kabani belts din nan naci ubansu dakyau kisa suke Neman yimin agida
kisan ba akan kowaba sai akan baby


Ahmed yayi salati yace tana ina ita yanzu

Hakeem yace hospital da mummy

Hakeem yadauki wayarshi yakira doctor yace yajikin matarshi

Likita yace munsamu nasaran farfaduwarta amma am sorry to say tasamu miscarriage (wato
bari kenan )

Hakeem yace what's wayar hanunshi tafadi kasa tafashe kuwa akasa rugu rugu

Baisan lokacin dayazauna ba Ahmad yace yaya dai mesukace maka

Hakeem yace I lost my unborn baby

Husnah tayi bari asakamakon dokan dasuka mata


Hakeem yadago kanshi yakalli Ahmad yace Ahmad yanzu daba mushigo shikenan haka zasu
kashe min husnah itama da narasata kaman yadda narasa cikin dake jikinta ko ? Ahmad yadda
yake maganar kadai ya isa yasaka ji tausayinsa


Ahmad cike da tausayin abokinsa yasa hanunshi kan kafadar Hakeem yace kayi hakuri
abokina mugodewa Allah dayasa husnah tarayu


Insha Allah
Allah zaiba kuwani masu Albarka


Hakeem yadaga kai yakalli su meenat datake kuka kamar ranta zaifita ga jikinta yayi rudu rudu
da dukar mahaifinta suby kuwa ta gudu gurin uwarta tana kuka acan



Laila kuwa tayi shiru ne tana kukan zuci


Kaman daga sama Laila taji Hakeem yace nasakike saki uku kamar yadda aka wa 'yarki


Wani gigitaccen ihu Laila ta fasa
Hajiya rukayya da hajiya suwaiba sukasa salati

Sukace yanzu sakamakon dazaka mana kenan Abdul saboda mace aiko ba aure a tsakaninku
kai me rike
Laila ne


Hakeem ya watsa musu wani mugun kallo yace karna dawo nasameku a gidan nan

Yadaga waya yakira DPO na police yace yace yanason yaturo mishi yaransa zasu taho da
masu laifi yanzu nan


Dayake DPO amininsane sosai batareda tambaya ba yace OK nan gidanka zasu kenan
Hakeem yace a atakaice


Meenat ta rarrafo takama kafan daddynta tace daddy na tuba Dan Allah kayafemin

Wallahi daddy Sharron shaidan ne bazan sakeba daddy kayafemin


Cikin tsawa Hakeem yace sakemin kafa kafin na nakara miki mugun duka yanzun nan

Ahmad yace kayi hakuri karka hadasu da hukuma ai abinsai yai yawa

Hakeem yayi murmushin takaici yace duk abinda zanmusu bazaikai na asarar da suka sa
nayiba


Hajiya rukayya sukasa baki suna ta bada hakuri akan karyakira police

Laila kuwa kuka take sosai tana bawa Hakeem hakuri

Yace nayi danasanin sanainki a rayuwata Laila
amma yaudai Allah ya kawamin karshen zamana danadake daga ke har iyayenki mata Allah
ya isa tsakanina daku


Laila suna kuka suna rokonshi da yayi hakuri amma ina kokallonsu baiba


Haka sunaji suna gani aka tusa keyarsu zuwa police station

Hajiya rukayya tace Ashe baka da mutunci abdulhakeem harda mu zaka hada ka kulle baka
dubi girmanku a matsayinmu na iyayenkaba


Ahmad zaiyi magana Hakeem yadaga mishi hanu

Yace a kwashesu a tafidasu


Suna ji suna gani aka kwashesu zuwa police station

Hajiya suwaiba kawai akabari itama din Ahmad yace a barta



Hajiya suwaiba ta tashi tafita driver din ta yabude mata kofar mota

Tace kawuce dani katsina daman yasaba zuwa dasu gurin bokansu shiyasa tana ce mishi
katsina yagane Inda zasu



*****

Husnah sai datayi kwana biyu a hospital kafin ta war ware amma fa ita keda ciwon amma zafin
Hakeem ne mejinshi


Dan a can yake kwana mummy ma tare suka zama acan sai dare yayi daddy zaizo sukoma
gida


Mummy ta kalli Hakeem tace son yakamata afada wasu ummanta cewan tayi bari ko
Kaga yanzu kosunzo zasuganta da kyau bakaman shekaranjiya ba


Hakeem yace hakane nan yakira wayar ya shamsu yasanar dashi

Ya shamsu ya jajanta sosai kafin yace yanzu baya gida amma zaikoma kida yasanar da umma


Nan sukayi sallama

Mummy ta kalli Husnah dake bacci hankalinta kwance tace Allah yasaka miki abinda suka miki

Duk da ba kekadai abinyataba ba amma aikece kwance gadon asibiti


Mummy tace wai ni inasukayi ne kanon suka gudu ko suna gidan hajiya suwaiba



Hakeem yace suna police station mummy ta dafa kirji tace subhanalla police station kuma Son


ai baikamata ba sai duniya ta zageka

Kafin Hakeem yayi magana sai daddy dake shigowa yace kamin dai dai son Allah yamaka
albarka
Inasane da hukuncin daka dauka akansu kuma yayi dai dai



Yanzu haka suma suna nan hospital din
Mummy hafsat tace waye balafiya daddy yace abin badadi


Hajiya suwaiba tayi hatsari a hanyar katsina tun shekaran jiya da abin yafaru

Driver din ta atake ya mutu ikuma aka rasa 'yan uwanta akayi da ita general hospital katsina to
anan aketa bincike a gidajen TV dake ina zaune a office nagani shine mukaje muka dauko ta


Babu kafafuwanta ba hanu daya ga wani wari dake fita daga jikinta


Sai yanzu take fada min inda zata wai gidan boka zata takai Abdul Hakeem a tufe bakinsa kar
yasake maganar yasaki Laila



Mummy tasaki salati tace idan ba a mutuba za asha kallo aduniya
Yanzu har yanzu matar nan bata rabuda dazancen boka da malamn tsubbu ba

Hakeem yasaukar da ajiyar zuciya yace Allah mungode maka daka nuna musu tun aduniya


Daddy yace wanann kadai ya ishesu ishara idan masu shiryuwane

Daddy yace ganin tanan rai hanun Allah yasa naje nayi Berlin su suzo sugana tanemi gafararsu


Kuma kutashi kuje kuyafe mata
Cikin sanyin jiki Hakeem yakalli husnah dake bacci

Mummy tace muje mudawo kafin ta tashi Allah yarufa asiri

Ahmad yashigo da shida a Aisha da kulan abinci

Mummy tace a a Aisha wato bakya jin magana ko kina fama dakanki nace kihuta da kawo
abincin nan kinki ko

Aisha tayi murmushi tace bakomai mummy ai bana jin komai
Mummy tayi murmishi tace to Allah yaraba lafiya 'yar albarka

Nan Ahmad suka gaisa da su daddy

A tare suka je can dakin da aka kwantar da hajiya suwaiba

Suna shiga suka ga ba abinda takeyi sai tonawa kanta asiri tare da cisge cisgen gashi da hanun
daya rage mata


Duk Wanda ke dakin kuka yakeyi na wannan abin mamaki da al'jabi


Hakeem yabisu da kallo daya bayan daya yaga tabbas sun ji jiki

Lokacin dayaga meenat zaune gefe tana kuka gashi tayi baki tayi duhu Dan duk da meenat da
uwarta take kama amma fa hasken babanta ta kwaso meenat farace sosai ba sarki amma
kwana biyun dasukayi a daure yasata koma kaman bata da gata take tausayin 'yarsa
yakamashi yayi tur dasu hajiya rukayya dasuka bata mishi tarbiyar gudan jininshi
Zai yafe was meenat amma sai ya tabbatar tagyara halinta tazamo mutum


Bai ankaraba yaji wata kara

Dubawan dazaiyi yaga duk sun rufu akan hajiya suwaiba Wanda rai yayi halinsa
Da razanan nan ihu tacika


aikuwa suka hau koke koke

To jama a yaufa ga karshen hajiya suwaiba nan kungani
Allah yarabamu dason zuciya irin na hajiya suwaiba




Next page


Your comments is needed fans


Love you All 踫踫踫踫


踫踫踫踫踫踫踫踫
[05/05, 10:18 PM] UMMU AFAN �: 潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤
潤潤潤潤
潤潤潤
潤潤

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Story & written
By
The special writer


UMMU AFAN

踫踫踫踫踫踫踫



�FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION�

�� (F.C.T.W.A)��



�HOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION�




潤I DEDICATE THIS PAGE TO YOU AGAIN UMMU FARHAN ina alfahari dake wajen nice
comments wallahi Allah yabar zumunci keep it up dole nasake Baki kyautar page Dan kin can
canta sosai 踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫踫







潤AKWAI LOKACI 潤







潤PAGE to 147 to150潤







HUSNAH zaune acikin lambunsu
Kafarta cikin ruwan sweemingfull dinsu


Hakeem yana cikin ruwa yana wanka

Husnah tana watso mishi ruwa

Tana dariya yace niko barin zo kiga wallahi sai kin shigo ruwanan


aikuwa tana jin zai kamota cikin ruwa ta tashi

Tagudu shikuwa tana ganin yafito daga ruwa yabita harzuwa part dinsu

Tagama gudunta yakamata yace wanakama tace natuba Prince


Yace bazanyi hakuriba saikinzo munkoma munyi wankar tare tazaro ido cikin tsoro tace kasan
fa inatsoron ruwa


Yace nasani sosanke tsoron yafita a ranki karfin yakai karshen maganarsa wayarsa ta daukara


Yaduba yaga Ahmad ne yayi sallama Ahmad yace albishirin ka

Prof yace goro Ahmad yace kayi 'dafa

Cikin farin ciki Hakeem kai haba yaushe kenan Ahmad yace gamunan mundawo gida ma


Hakeem yace naji dadi wallahi Allah yaramana shida imani

Gamunan zuwa yanzu insha Allah


Nan sukayi sallama ya kashe wayarshi



Husnah ciki murna tace anty Aisha ta haihu ko Hakeem yace a maza kishirya muje muga baby
ko
Husnah tace to tare sukayi wanka yashiryata itama tashiryashi


Husnah cikin duguwar Riga maron colour da adon bakin flowers ajiki

Tayi rolling baki mayafi tayi kyau sosai yarintar ta dada fitowa yayi sosai

Hakeem yashirya cikin kananan kaya yasaka bakin wando da T shirt maron colour sun balain
karbarsa sosai


Husnah tace gaskiya kayi kyau sosai bana son 'yan mata su kalle min kaifa kasan 'yam matan
nan bakunyace ta ishesu ba


Hakeem yayi murmushi yace kedakinga kanki aini Bakomai bane
Shiyasa inzamu fita tare nake kokarin ganin nayi kyau sosai Dan kar mutane su dauka driver
dinki


Husnah tayi murmushi dimple ta yalotsa sosai Hakeem yasa hanun yace yauwa kingani ko
Banyarda idan munje kiyi murmushi ba saboda karkowa ya kallemin wannan two beautiful point
dina
Yanuna dimple dinta



Husnah tayi murmushi tace ai sai idan magana ne bazanyi tunda duk yadda bakina yamutsa sai
shima ya lotsa


Hakeem yace zan nanesu kuwa idan yazama daga nisai ke saina daye



Husnah tayi murmushi tace wallahi sweet idan nabiye naka baza mutafi ba fa


Yace gaskiya kigoge jambakin nan
Saboda yamiki kyau sosai

Husnah cikin shagwaba tace haba sweet kaga fa jambakin kalan kayanane maroon kuma
dankai nasaka


Yace mai wayo kawai mutafi amma kirage murmushi

Atare suka shiga part din mummy hanun su a hade da juna


Wacce suka gani zaune kan carpet din mummy

Da alamu mummy fada take mata ga akwatin kayanta nan da alama dai yanzu tazo


Meenat kenan tana ganin shigowar daddyn ta

Ta tashi taje ta tsuguna gabanshi tana kuka tace daddy Dan Allah kayafemin bazan sakeba
Natuba da zuciya daya daddy Hakeem tsaki yayi

Ya karasa gurin mummy Husnah har cikin ranta bata ji dadin abinda yafaru ba
Ga mamakinta meenat ta rike rigarta tace Dan Allah asmau kiyi hakuri kiyafemin wallahi nayi
nadamar abinda yafaru bazan sake kwatan tawaba da izinin Allah


Husnah tayi saurin sa hanu takamo hanun meenat dake kuka kaman ranta zaifita tace Dan
Allah meenat karkisake tsuguna min wallahi na Dade da yafe miki tun tuni daman ina rokon
Allah yakawo lokacin dazaki fahimci gaskiya
Kuma gashi Allah yanufa nayafe miki duniya da lahira my besty na
Nima kiyafe min idan nabata miki rai



Meenat tayi murmushin jin dadin yafiyar data samu daga aminiyarta

Tace wallahi baki min komai ba anty na nasan kuma bazakitaba min badai dai ba saboda nasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login