Showing 6001 words to 9000 words out of 26773 words

Chapter 3 - Ido A Duhu Book Free Complete By billy S Fari.doc

tabbata wani zai rigani a fadar zuciyarki, saboda haka nagodema wannan ni?af Win da ake sawa". Nayi murmushi haWe da cewa, "Ehmm haka dai kafaWa". "Haka zancen yake Janaam". Ya faWa adai-dai lokacin da muka kawo kusa dasu Umar Faruk yana katsa ma wata budurwa tsawa, Wauke kaina nayi nayi gaba amma ga mamaki na sai ban ji ya Nu'aym a tare dani ba, juyawar da zanyi don ganin ina ya tsaya na hango shi ya ri?e hannun Umar Faruk, ashe ina wuce ya Waga hannu zai mari wannan budurwar shine Ya Nu'aym ya ?arasa ya ri?e hannun kafin ta?arasa marubuta, tsaye nayi ban ?arasa wajen ba ina kallon ikon Allah, cikin sanyin murya naji Ya Nu'aym yana faWin, "Haba kai kuwa ba girmanka bane, meye ribarka idan ka daki mace? Be wise wannan ai ?auyanci ne". Rai a Sace naga Umar Faruk ya Wago kai yana watsa ma Ya Nu'aym wani irin mugun kallo kafin ya wafce hannunsa ya wani yarfi dashi gefe, budurwar data zube ?asa akan guiwoyinta tana kuka ya nuna da rinannin idanuwansa da suka kaWa sukayi ja saboda Sacin rai yace, "Idan ki ka kuskura kika sake bayyana fuskarki a gabana sai na wulakantaki acikin makarantar nan irin wula?ancin da ban taSa yiwa kowa ba, wawiya jaka kawai zaki bar nan ko sai na taka ki?". Nayi saurin runtse idanuwa jin kalmar daya jefeta da ita ina sake jin tsanarsa mai ?arfi a zuciyata, ko ta kan Ya Nu'aym Umar Faruk bai bi ba yabar wajen hannunsa ri?e da wayar sa daya karSe daga cikin yan matan dake zagaye dashi, Ya Nu'aym ya Waga kafaWu irin i don't care Win nan sannan ya baro wajen shima, "Me yasa zaka shiga sabgar wancan da bai san darajar mutane ba?" Na faWa ina ci gaba da tafiya, Ya Nu'aym na biye dani yace "Abun da yai ne bai dace ba Janaam, da can ?asar da nake zama ne za'a iya rufesa akan cin zarafin mace da yai, na rasa me yasa wasu mazan basa daraja mace bayan ita Win abu ce mai kima da daraja". "Wasu mazan dai ya Nu'aym, wancan da kake gani ya addabi kowa a makarantar nan, ka gode Allah da bai ma rashin mutunci ba". "Haba!" "Sosai". na faWa ina zama daya daga cikin kujerun dake wajen da muke zama, shima Waya ya nema ya zauna yana jinjina lamarin Umar Faruk da naci gaba da basa labari, da haka Nu'aymah ta dawo ta tadda mu wajen don zata iya hango mu. "Wai baka tafi ba Ya Nu'aym?" Ta tambaya tana mi?o mani ledar takeaway Win data yimana tare da ruwa da lemu sannan itama ta nemi waje ta zauna ta ciro robar abincin Waya daga ciki ta soma ci, wayar Ya Nu'aym ce ta Wau ruri ya ciro ta agaban aljihu, idanuwa ya zaro haWe da mi?ewa yana cewa. "Aymah bari na tafi Abba ne ke kirana, idan kun gama lecture Win sai ki kirani na Waukeku zan tafi da motar ki". Nu'aymah data jawo gorar ruwa tana sha ta cire gorar a bakinta tana cewa, "Allah Ya Aym ka takuramu da yawa gaskiya, yanzu don Allah sai mun tsaya jiranka idan muka gama baza kabar mani motata ba mu tafi da kanmu?" Bai tanka mata ba ya kalleni yace, "Janaam ni na tafi kada kimanta da sa?ona". Ya faWa yana Wan zuba idanuwansa akaina, nima kallonsa nake yi don haka nayi saurin jaye idanuwana haWe da cewa, "Allah ya tsare hanya". Ya amsa da amin sannan ya wuce.
Bayan ya tafi nake ba Nu'aymah labarin abinda ya faruwa tsakanin Umar Faruk da yayan nata, nan ta saka dariya tana cewa shima Ya Nu'aym Win da gangan ya shiga abinda bai shafesa ba, ina ruwansa tunda ba'a saka dashi ba? yan matanne sam ba class wallahi sai su yita binsa, ai ya yi maun dai-dai da yayi mata hakan gobe ma ta ?ara, baki na saki ina kallonta jin abunda take fada, sai da muka yi sallah sannan muka koma lecture, awa biyu muka yi muka g?ma, muna ?o?arin fita naga kowa ya ja ya tsaya ganin Umar Faruk zai fita, aikuwa na ja tsaki na wuce abina don bana da lokacin Satawa akan wani, yadda nake jin gajiya atattare dani bana jin zan iya jiran har sai wani ya fita. Ina saukowa daga stairs na Hall Win na hango ya Nu'aym, sai dana jira Nu'aymah ta fito sannan muka nufi wajen motar, muna zuwa na buWe baya na zauna, a maimakon ta zauna gaba sai itama ta buWe gefen da nake ta shiga ta zauna. "Kuce na zama driver". Ya Nu'aym ya faWa yana gyara zaman madubin dake gaban motar daga sama zuwa saiti fuskata, muna haWa idanuwa na sauke nawa idanuwan na mayar jikin glass Win ?ofar da nake zaune. Murmushi Nu'aym yai haWe da tada motar ya ja ya fice, muna kawowa bakin gate Win fita shima Umar Farouk na kawowa sukayi clashing, ?in Waga masa Ya Nu'aym ya yi ya wuce haka shima ya?i ya Waga masa, ga mutane a bayanmu sai horn suke yi, Nu'aymah ce naji tace "Ya Nu'aym don Allah ka Waga masa ya wuce". Nu'aym da ransa ya gama Saci a Wan hasale cikin tsawata murya yace, "Shout up Nu'aymah karki sake yin magana akan wannan yaron, bari naga ?aryar iskancinsa tunda shi marar kunya ne, idan yana tunanin shi tsagera ne zan gwada masa nawa tsagerancin yafi nashi". Sosai na ji daWin hakan hadda kaWa kai irin yayi daidai. Mutanen dake bayan mu dole suka ri?a juyawa suna komawa ta Waya gate Win don dukkansu babu alamar Waya zai ha?ura yaba Waya waje, can bayan mintuna biyar na hangi Umar Faruk ya fito daga cikin motarsa ya buWe Boot, bamu ankara ba sai gashi ya ?araso wajen motar mu a hasale, yana zuwa ya fara dukan glass Win motar mu, wata irin ?ara muka saki ni da Nu'aymah muka du?e ?asa, a hasale shima Ya Nu'aym ya buWe motar ya fito, hannu ya Waga zai wankama Umar Faruk mari ya ji an ri?esa ta baya, "Don Allah kayi hakuri bawan Allah kada ka biye masa ku tashi hankali". Wasu mutane daga waje da suka ?araso wajen suka faWa suna ba ya Nu'aym ha?uri, da yake shima zuciya ta rufesa kawai ya ture su gefe ya yi kan Umar Faruk ya turasa da karfi har sai da ya kusa faWuwa, nan fa suka sulle da faWa idan ya kai masa naushi shima ya kai masa, sai dai ga alamu ?arfi ba Waya ba saboda Ya Nu'aym kana kallonsa kasan gaskiyar hutu tabi jikinsa, shi kuma Umar Faruk banda hutu akwai alamun ?arfi tattare dash kasancewar kana kallon sa zaka ga ?a??arfan mutum ne saboda yanayin kirar jikinsa da ta bayyanar da hakan. Da kyar aka samu aka rabasu sun fasama juna baki, Umar Faruk bai tsaya saurarar kowa ba yabar motar anan yayi tafiyarsa, shi kuma ya Nu'aym Nu'aymah ce ta koma seat Win driver ta tada motar tayi reverse muka fita ta Waya gate Win fuskar ya Nu'aym da idanuwansa sun yi jajir saboda Sacin rai sai faman ?yacci yakeyi....





ALLAH KA JIKAN IYAYENMU =?O?
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen=?x?: *IDO A DUHU*

*NA*

*BILLY S FARI* =؎?

Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 3.

Rai a Sace na yadda taga an maida mata da Wa ta dawo gida tayi parking Win motarta ta kashe ta fito ta fara tafiya tamkar wacce ?wai ya fashewa aciki, a yanayin da take ciki idan ka kalleta zakayi tsammanin itama dukan tasha saboda yadda gaba daya jikinta ya mutu, sashenta ta nufa da gudu yar tata ta rugo ta rungumeta tana yimata oyoyo, bata iya tanka mata ba sai ma janyeta da tayi daga jikinta ta wuce Waki abinta, tamkar yarinyar za tayi kuka tabi mahaifiyar tata da kallo, tasan halinta idan tace zata je ta sameta Wakinta yanzu nan zata maido duka fushin da take ciki a kanta, don haka sai kawai tabar sashen gabaWaya ta nufi na matan babanta ta shige cikin yan uwanta, dama tafi samun natsuwa da farin ciki idan tana tare dasu sama da mahaifiyarta dake nunawa kamar ba ita ta haifeta ba.

Saman gado ta jefa mayafinta da jakarta ta zauna gefensa tasa gabaWaya hannayenta ta tallabe fuskarta dasu. Ya Allah! Ta ina zan fara? Ta tambayi kanta cikin matsananciyar damuwa tana jin baza ta iya zuba idanuwa ba a raba Wanta da rayuwarsa, koma meye tasan dole ya zama bisa kuskure da tsautsayi yafaru, minti biyu tayi a haka ta mi?e ta shiga toilet ta dauro arwala tayi sallah, tana idarwa bayan tayi addu'a ta mi?e ta shiga kitchen, abinci ta shirya da kanta sanin duk wanda zai girka abinci a gidan idan ba ita ba yaronta baya ci saboda tun yana ?arami ta sabar masa da haka, bayan ta kammala tafito ta Wauki wayarta ta kira ?anenta, bugu Waya ya Waga ta faWa masa yazo tana son ganinsa, ba'a jima ba ya iso gidan ya gaisheta sannan suka zauna ta sanar dashi halin da ake ciki, tausayin ta ne ya kama shi duk da koma meye ita ta jawo saboda yadda take nunawa yaron so abun ba'a magana, jajanta mata ya yi kafin ta Wauko abincin ta bashi tana cewa, "Ka kai mashi abinci kuma ka ?o?arta ya samu yaci, akwai magani dana saka aciki ka bashi yasha kafin gobe nasan abinda zan yi don wallahi bazan iya zuba idanuwa ba Wana na kulle a hannun 'yan sanda suna gana masa azaba, bazan iya ba wallahi". "Shikenan amma kibi komai a hankali kuma kiyi addu'a Allah yayi masa mafita, saboda case Win kisa ba abu bane ?arami". "Koma dai meye ina bu?atar yarona gida akusa dani". "Allah ya kyauta". Ya faWa sannan ya mi?e ya dauki abincin ya tafi.
Kasancewar yau ita keda girki har goma ta wuce bai gane ta ba yasa ya Waga waya ya kirata, kamar bazata Waga ba sai kuma tayi wani tunani da sauri ta Waga wayar kafin ta katse ta kai a kunnenta ba tare data ce uffan ba, jin tayi shiru yasa shi cewa. "Ina jiran ki?" Kafin tace wani abu ya katse kiran, haushi ne ya kamata don so tayi ta dan?ara masa maganar da zata hanasa bacci yau kamar yadda ita da Wanta suma baza su runtsa ba, sai gashi ya katse kiran, kwafa tayi haWe da yaye duvet Win data lulluSa dashi ta sauko saman gadon don tuni ita ta kwanta tana faman karanta wasikar jaki don baccin bai iya Waukarta ba, babban hijabi ta saka kasancewar kayan bacci ne ajikinta sannan ta nufi sashen maigidan nasu, tura kofa tayi ta shiga sannan ta mayar ta rufe ta jingina aijkin ?ofar ta naWe hannayenta a kirji fuskar nan babu Wigon walwala ko ?ire a tattare da ita. "?araso daga ciki mana". Ya faWa yana ?o?arin canza channel a tv Win dake jikin bango a gefen gadon. Sai da ta taushi zuciyarta sosai sannan ta iya cewa. "Kafadi abinda kake son faWa ina so na kwanta". Hankalinsa ya maido kanta yana ?are mata kallo kafin yace, "Kizo ki kwanta anan mana". "Bana bu?atar hakan domin babu natsuwa atattare dani". "Ban gane ba?" Ya faWa yana kafeta da idanuwa, tsananin takaicin yadda yake magana tamkar bai san abinda ke faruwa ba da halin da take ciki ya sata fashewa da kuka tana cewa, "Dole zaka faWi hakan tunda kai hankalinka a kwance yake kama manta da halin da Wana yake ciki saboda baka son sa baka ?aunarsa". Takaici ne ya rufe sa shima cikin zafin rai yace, "Indai akan wannan maganar ce eh Win mu barshi a bana sonsa tunda ba jinina bane! Wai me yake damunki ne? Ya kike so nayi shi Win ai ba yaro bane, abinda ya aikata yana sane da cewa kuskure ne zai iya jefasa awannan halin da yake ciki amma yaje ya aikata sai kace shi yafi kowa ba?ar zuciya, Yanzun nan muka gama waya da d.p.o ya kirani ya faWa mani sunyi sunyi ya buWe baki yayi magana ko report ne a dauka yadda za'a iya bada belinsa amma ya?i, ke da kika je ma ya tabbatar mani da cewa bai tanka maki ba to me kike so ayi masa? Ko zamu zo mu sanya bakin cikinsa ne a zuciya mu mutu?". "Ba haka nake nufi ba, gaba-daya fa ka nuna tamkar ba kai ka haifesa ba, ka nuna kamar ba Wanka bane shi, ka kuma ?i Waukar wani mataki don taimakonsa, bayan ina da tabbaci akan waya Waya idan za kayi za'a sako mani yarona, gabaWaya tunda na dawo zuciyata ke faman tsuke mani waje Waya takeyi idan na tuna yadda suka bubbuge mani fuskar yaro, sun sauyawa masa kamanni ko tafiya baya iyayi da kansa". "Haka ya zaSa don haka wlh bazan taSa sa a fito dashi ba, ai zama a cell ko gidan kaso, gyara hali ne, don haka yaje tunda mu mun gaza a matsayin mu na iyayensa su sai su gyara mana halinsa, lauya Waya bazan Waukar masa ba sannan kuma bazan nemi abada belinsa ba don sunce idan har yakai gobe bai ce komai ba to jibi zasu mi?a sa kotu". "Abun da zaka faWa kenan? To wallahi bazata yiyu ba kuma idan ka ?i Waukar masa lauya ai ni mahaifiyarsa ina da rai kuma kasan zan iya yin komai, idan nace komai to fa ina nufin komai ciki har da abinda baka yi tsammani ba". Tana gama faWar haka ta juya ta bar Wakin. Ji yai gabaWaya kallon ya fice masa arai sai kawai ya kashe tv Win ya shiga kai da kawo a tsakiyar Wakin, ba wai baya jin damuwa bane shima akan halin da Wan nasu ke ciki ba ne, kawai baya so ya nuna mata ne saboda ta gano kuskure da girman laifin da take aikatawa na nuna ma yaron son da daya wuce wuri. Da haka ya nemi waje ya kwanta ko zai samu bacci ya Waukesa.

*A police station*

Duk wani duka da horo da ake yiwa mai laifi don ya buWe baki yayi magana ko ya amsa laifinsa anyi masa amma ya?i furta ko da kalma Waya ce, tsabar dukan daya sha gaba-daya idanuwansa basa buWuwa, tsanin tausayinsa ne ya rufe ?anen mahaifiyar tasa daya kawo masa abinci, cikin sigar lallashi ya fara yi masa magana, "Bana tunanin a wannan gaSar taurin kan rashin buWe baki kafadi gaskiyar magana zai amfaneka, idan kuskure ne ko tsautsayi yakamata kafaWa don anemi hanyar da zaka iya samun sassauci, kasan irin shakuwar dake tsakaninka da mahaifiyata baza ta iya jurewa ganinka cikin wannan yanayin ba, gashi acikin da?i?u yan kaWan da kamaka duka ta fita hayyacinta, don Allah ka faWa masu abinda ke faruwa ko belinka ne mu samu bayar kafin agama bincike". Nan ma dai kansa na sunkuye ?asa bai buWe baki ya yi magana ba har ?anen mahaifiyar tasa ya gama maganarsa, haka ma abincin daya kawo masa yayi juyin duniya dashi ya samu yaci ko da kaWan ne yasha magani amma ya?i karSa, a dole haka ya mi?e yabar police station Win da abincin ba tare da ko kallon abincin yai ba, sanin halin yayar tasa idan tasan bai ci komai ba zata tashi hankalinta yasa ya samu almajiri akan hanyarsa ta komawa ya rabar masu da abincin..
******
Duk wanda yasan ?auna da soyayyar dake tsakaninsu da Wansu dole ya tausaya masu halin da suka shiga ciki bayan tabbatar da cewa lallai sun rasa shi rasawa ta har abada, dukkansu sun shiga cikin matsanancin tashin hankali daya haifar masu da matsananciyar rashin lafiya musamman mahaifin yaron, wanda hakan yasa har akayi komai na mutuwar yaron aka rufesa bai san inda kansa yake ba, ya koma tamkar mutum mutumi yake yi don ya kasa gasgata faruwar lamarin. A Sangar Waya zuciyarsa ta cika da son Waukar fansa ta hanyar ganin yasa shima wancan saurayin an kashewa kamar yadda ya kashe masa Wa, Mahaifiyar yaron ita ta koma lallashinsa tare da bashi baki wanda ita kanta karfin haline kawai takeyi.
A Sangaren bincike sau biyu yan sanda na zuwa ganawa da wannan matashiyar budurwar, sai dai yanayin data shiga ciki na zazzaSi mai nauyi yasa basa samun damar yi mata tambayoyin da suka dace sai Wan abinda baka rasa ba dangane da ita da ala?ar dake tsakaninta da ahalin gidan, wanda yayanta ne ke rakata ayi komai a gama su dawo gida, yau kwana na uku kenan da faruwar lamarin ranar da ake tunanin washe gari za'a tura case Win zuwa kotu, zaune take tayi zuru-zuru yayan nata da mahaifiyarta sun tasata agaba ganin ta samu sau?i, yayan nata yace. "Wai ni abinda ke damuna kuma nake son sani shine, shin meye ala?ar wanda aka kashe dashi wanda ya yi kisan? Shin kinsan shi ne koko a gidan da kika taddashi kika fara ganinsa?" ?ago kai tayi tace. "Eh Yaya nasan shi". Zaro idanuwa yai haWe da cewa. "Makashin? Taya?". "Lalle kam tambaye mana ita don ni nafara wani tunani akan lamarin nan, a ina kika san shi?" Sai data share ?wallah sannan ta fara basu labari....





ALLAH KA JIKAN IYAYENMU =?O?
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen=?x?: *IDO A DUHU*

? ? ? ?? *NA*

*BILLY S FARI* =؎?

Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 6.

Ko da Umar Farouk ya isa gida main palour ya nufa, Momy na kitchen tana aiki bata ji shigowarsa ba, sai daya buge kusan minti talatin sannan ta fito daga kitchen Wauke da kulolin abincin data gama haWawa ta nufi wurin dining ta jeresu, juyawar da zatayi ta hango Umar Farouk sai cika yake yi, da sauri ta ?arasa wajensa ganin gefen bakinsa da jini tayi saurin zaunawa kusa dashi tana shafo wajen cike da kulawa ta ce, "Na shiga uku Faruk me ya sameka haka ne?" Har lokacin zuciya bata sake sa ba ya kasa cewa komai sai ma cire hannunta da ya yi yana juyar dakai gefe, "Ya Salam! Kamun bayani Umar meya sameka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login