Showing 24001 words to 26773 words out of 26773 words

Chapter 9 - Ido A Duhu Book Free Complete By billy S Fari.doc

yanzun nan zan dawo". Nayi sauri ina ?o?arin danne zuciyata na ce. "Karki damu ba komai ni zan wuce ma yanzu, Please na tura maki sako ki yimin attendance kin samu yi mini Win kuwa?" Nu'aymah ta ciro wayarta ta shiga dubawa da alama bata ga sakon ba ta nuna mani wayar tana cewa. "Kinga wallahi bai shigo ba, amma kin san ko baki turo mini ba ai dole zanyi maki ko?" "A da kenan Besty kafin ki sauya banda yanzu". Na faWa ina kokarin barin wajen, ko kadan bana so na faWawa Nu'aymah magana marar daWi akan ala?arta da Umar Farouk don bamu samu zuwa tare ba kamar yadda muka saba, nasan laifin ba nata bane duka set up Win Umar Farouk ne, ya yi ne don ya ?untata mani, Nu'aymah naji ta ri?o hannuna tana cewa. "Meye haka besty, ya naga kayanki a ji?e kuma kamar kina cikin Sacin rai, lafiya dai ko?" "Ba komai". Na faWa ina ?o?arin haWiye takaicin dake raina, "To ki jirani naje yanzun nan na dawo sai mu tafi". "No jeki kawai, ni zan hau adai-daita." Na fada ina cire hannunta daga ri?on data jimun, "Haba besty ba dai fushi kika yi ba ko?" Nu'aymah ta faWa fuskarta Wauke da damuwa, ganin haka yasa na Wan sassauta yanayin nawa haWe da cewa, "ba wani fushi, bana so n takuraki Kinga bansani lokacin da zaku gama ba, kibari kawai na tafi". "Ni gaskiya a'a Besty don Allah ki jirani ba komawa sanyi ba indai ba fushi kika yi ba". Bana so ta dauki wani ab???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@AC????DEFGHIJKLMNOPQRS????????????????????????????????????]^_`a????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????u a ranta kawai sai nace ta tafi zan jira ta Win amma kada ta jima taga an kusa kiran sallar magrib, da sauri ta bar wajen na bita da kallo cike da tausayinta, na rasa me ta gani a jikin Umar Farouk da har take sonsa haka don ko maza zasu ?are bana jin ni zan iya yi masa ko da kallon mutunci ne balle kuma na wata ala?a, ala?ar ma wai ta soyayya..



Call/WatsApp
07040402435


ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU =?O?
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen=?x?: *IDO A DUHU*

? ? ? ?? *NA*

*BILLY S FARI* =???

Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 15.
*LAST FREE PAGE*

Sai da nayi minti goma sha biyar a tsaye ina jiran?dawowar Nu'aymah, jin shiru gashi har magrib ta kawo jiki ya sa na Wauki waya na kirata, ringing ta yi tayi bata Waga ba har sai da rai na ya soma Saci sannan na ji can ta Waga. "Haba Nu'aymah idan baki tashi tafiya ba sai na wuce abina, magrib ke neman yi fa amma ace har yanzu muna cikin school bamu koma gida ba". Na faWa raina a Wan Sace ina kashe wayata ba tare dana jira me zata ce ba, can sai gata tare da Umar Farouk na hango tafe, hararar ta nayi lokacin da suka ?araso ba tare dana damu da Umar Farouk dake wajen ba nace, "Allah da kin ?ara minti Waya sai dai ki isko nayi tafiyata". Nu'aymah tayi dariya tana bani ha?uri sannan ta zura key Win motar ta buWe ta shiga ta zauna nima na zagaya na buWe Waya gefen na shiga na zauna. "Good night Aymah". Na ji Umar Farouk daya le?o ta jikin glass Win gefen ta ya faWa yana barin wajen, na taSe baki ina kauda kaina gefe har ta tayar da motar muka fara tafiya, wata ?ara motar ta fara yi da yasa Nu'aymah ta tsaya tana faWin, "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un". "Me yafaru ne?" Na faWa ina kallonta, sai data daki steering motar sannan tace, "Wallahi tayar motar mu tayi faci Janaam, gashi ba masu ?ara iska anan kusa, ya zamuyi kenan?" Ban kai ga bata amsa ba tana rufe baki Umar Farouk na kawowa saiti damu cikin tashi motar, tsayawa yai haWe da cewa, "Aymah lafiya?" Ta amsa masa tana cewa, "Tayar motar nan ta gaba ta yi faci". Umar Farouk ya kalli ?asan motar ta Sangaren da yasa Felicia ta sace masa tayar Nu'aymah Win ya saki murmushi sannan ya Wago kai yana cewa, "To yanzu ya za'a yi friendy? Zan rage maku hanya ne ko kuma na jaku acikin motar?" Nu'aymah tayi dariya haWe da cewa, "Wane ka jamu aciki friendy? Bari kawai muzo kayi dropping Win mu gida in yaso zan Turo driven Abba ya dauki motar". "Yadai yi dropping naki gida ke kaWai". Na faWa ina buWe gefen da nike na fita, cikin Wan Waga murya na ji Umar Farouk yace, "Ungo na mashin ki bata Aymah dama nima banyi niyar Waukarta a motata ba". Ban san me Nu'aymah tace masa ba don tuni nayi gaba abina, ina fitowa bakin gate na tsaya ina jiran abun hawa duk da nasan zai Wanyi wahala na samu saboda marece ya yi sosai, ina tsaye suka fito Umar Farouk ya yi parking yana sauke glass Win gefen Nu'aymah, na Wauke kaina gefe duk da ina jin Nu'aymah na yimin magiya na shigo mu tafi amma nayi banza da ita, saboda dana shiga motarsa nafi so na koma gida a ?afa, ina kallo ya tada motar sukayi tafiyarsu yana faman yi mini dariya, na ji wasu hawaye masu zafi sun cika mini ido don na ji ajikina shi ne yasa aka sace tayar motar Nu'aymah don kawai ya ?untata mini, saurin haWiye hawayena nayi don bana so na zubar dasu a banza ga wanda bai san mutuncin kansa ba ma balle na wani. Ganin bazan samu abun hawa ba yasa na fara takawa da ?afa zuwa gida, haka kuwa akayi tamkar hadin baki ban samu abun hawa ba har na iso gida a gajiye, sosai nake jin kaina tamkar ba ni ba saboda tsananin wahala, na samu da?yar na fara yin sallah sannan nayi wanka na kwanta, ina ganin kiran Nu'aym amma na kasa Waga wa har ya tsinke, sake shigowa wani kiran yai amma saboda baccin yai mun yawa ina kallo na kasa Wagaw har bacci ya yi awon gaba dani, bani na farka ba sai zuwa ?arfe goma na dare, na wuce kitchen na Wibo abinci Mamah na zaune a falo tayi mini sannu don tunda na shigo zata fara yi mini faWa na faWa mata ban samu abun hawa ba yau a ?asa na dawo gida. Murmushi nayi kawai na soma cin abinci na ina kallon wata drama da Mamah ke yawan kallo da ake yi a Zee word, ina cin abincin Ya Jameel ya shigo, da alama shima a gajiye yake yadda naga ya faWa kan kujera, gaida Mamah ya yi na gaishe sa nima sannan yace, "Mamah yau nasha wahala sosai, amma alhamdulillah an samu abinda ake bu?ata, zuwa wani sati ina sa ran zan buWe shagona in sha Allah". Mamah ta amsa mashi da cewa, "Kai ma sha Allah, Nasrun Minallah Allah ya sanya maka albarka a ciki kuma yasa abuWe cikin nasara da alkhairi, yau kam anko kuka yi kai da ?anwar ka". Sai daya kalleni sannan ya cewa Mamah, "Anko muka yi? Na me kenan Mamah?" "Na wahala da kace ka sha, itama yau tun daga school Winsu ta dawo gida ?asa wai ba abun hawa, ka ganta nan sai kusan ?arfe takwas ta dawo gidan nan". "Subhanallahi me yasa kika ?i kirana, ai da duk abinda nake yi na aje naje na Waukoki, halan ina ita ?awar taki ne ko bata shiga ba ne yau?" Ina tsiyaya ruwa a cup zan sha na ce, "Tayar motar tace tayi faci". "Ok tare kuka dawo ?asa kenan? Next time idan haka ta sake faruwa ki kirani sai naje na Wauko ku". Shiru nayi nabar zancen a yadda ya fahimcesa don idan yasan gaskiya ba ?aramin faWa zan sha ba ya kuma datse taren tamu kamar yadda ya so yi tun farko, Mamah tayi tsammanin zai fara shiga ya watso ruwa ne sannan yaci abinci, amma sai?taji yace na fara kawo masa abinci yaci idan ya gama sai yayi wankan ya kwanta ya huta gaba-daya, na je na haWo masa abincin na kawo masa sannan na koma inda nake zaune Wazu na zauna, yana cin abincin muna fira har ya kammala na kwashe kayan na kai kitchen na wanke, daga can Wakina na wuce na kwaso littafaina na soma bitar abinda akayi mana, kiran Nu'aymah ne ya shigo a wayata da sai a lokacin na bi ta kanta, tambayata tayi ya na iso gida na amsa mata da lafiya ?alau, muka Wanyi magana a tsaitsaye sannan ta kashe wayar, tarin messages Win ya Nu'aym na gani da missed call ba adadi, duka yana tambayata ne akan ya nike, ina lafiya, "I'm fine". Na rubuta na tura masa a ta?aice sannan na kashe wayar don har ga Allah yau bana jin yin hirar karatu nake so nayi sosai kafin na sake komawa na kwanta. Bani na kwanta ba sai zuwa kusan ?arfe Waya na dare bayan na kammala karatun na shiga toilet na yo arwalar bacci sannan na kwanta.
*********
Sosai hankalin Nu'aym ya tashi ganin irin reply Win da Janaam ta mai do masa dashi, take zuciyarsa ta fara yi masa yan sa?e-sa?e tana hakaito masa wasu abubuwa, gashi ya yita kiranta lambarta a kashe, kamar zai yi kuka ya juya akalar kiran nasa ga Nu'aymah, tana Wagawa ko gaisawa basuyi ba yace. "Aymah lafiya, me ke faruwa da Janaam ne?" "Ban gane ba Ya Aym, wani abunne aka ce maka ya faru da ita?" "Oh my God! Stop this ki faWa mini gaskiya, lafiya take saboda na kikkira wayarta bata Waga ba na tura mata sa?onni masu yawa sai dai ta maido mini da amsar daba ita nayi tsammani daga wajen ta ba, daga ?arshe ma ko dana sake trying number nata it's switch up, what's going on?" "Calm down Ya Nu'aym, Janaam tana lafiya, amma wai yaushe har kuka yi irin wannan sha?uwar da gabaWaya duk kabi ka ruWe hakan?" "Aymah make damunki ne ina tambayarki kina tambayata?" "Kayi ha?uri Ya Aym, mun haWu da ita school lafiya ?alau take, yanzu haka bamu daWe da gama waya da ita ba, ina ga dai akwai sabgar da take yi ko kuma wani abun daban, amma dai na tabbata lafiya take". Nu'aymah ya sauke wata ?arfaffiyar ajiyar zuciya haWe da cewa, "Alhamdulillah, Shikenan Aymah sai da safe." "Ok Ya Aym take care bye". Ta faWa tana kashe kiran cike da mamaki, duk data jima da sanin soyayyar dake tsakanin su amma batayi tsammanin shakuwar dake tsakaninsu tayi karfin da zai iya shiga irin wannan damuwar ba don bai ji daga gareta ba, murmushi ta saki tana hango tsananin dacewar yayan nata da ?awarta kamar yadda itama take ganin ta dace da Umar Farouk Winta.
*********
Washe gari bayan kammala lecture Win mu muka nufi wajen cin abinci, tun akan hanya Nu'aymah ke waya har muka iso wajen, wayar da nake da tabbacin da Umar Farouk ne take yi wanda hakan ya sa nake ji tamkar nayi mata shegen duka, da?yar na samu ta gama wayar tana faWin "ok sai ka shigo". Sannan ta katse kiran, girgiza kai kawai nayi ba tare da nace mata uffan ba kafin nakira a kawo mana abinci, indomie da soyayyen kwai mukayi oder sai kuma lemu mai sanyi da ruwa, bayan an kawo mana abincin muna fara ci sai ga Umar Farouk ya shigo, tun dana ganshi na Waure fuska ina sake haWe rai tamkar ban taSa dariya ba, seat Win dake tsakiyar mu ya ja ya zauna yana kallon Nu'aymah yake faWin. "Wai Aymah meye matsalarki ne? Ina matsayin abokin ki baza ki iya nema na ba muje muci abinci mai kyau da ma'ana ba sai kin zo kin ci irin wannan jagwalgwalon da zai iya taSa maki ciki? Wane ba kauyen ke baki shawarar yin hakan? Please don Allah tashi muje na kai ki restaurant inda zaki ci tsabtataccen abinci mai kyau da lafiya Kinga nima yunwar nake ji ga su Felicia can a waje tare muke suna jira sai mu tafi gabaWaya". Ina kallon yadda Nu'aymah ta haWe rai jin ya ambaci mutanen nashi nayi kamar zanyi dariya amma nayi saurin rufe baki ina tari, cike da kishi Nu'aymah tace. "Ni bazan je tare dasu ba kawai kuje". "Dalili? Ko kin manta tare kika ganmu dasu?" Umar Farouk ya faWa yana haWe rai, Nu'aymah na kumbura fuska itama ta ce, "Amma ai nasan matsayina da nasu ba Waya ba, taya za'a yi kace zamu fita tare dasu, kawai ka sallamesu sai mu tafi tare da Janaam". Wani kalar kallo Umar Farouk ya yi mata tare da kallona yace, "Ni na faWa maki cewa kina da wani matsayi ne daya zarta nasu aguna? Kawai ki tashi muje in zaki je amma ni bazan Wauki masu shigar munafukai a motata ba, kuma kema kin san da haka". Ya ?are zancen yana mi?ewa tare da kafeta da idanuwa, a mamaki na sai naga Nu'aymah ta mi?e, so ya riga da yayi mata illar da bata isa ta iya yi masa musu ba, kallona tayi tace, "Besty bari muje mu dawo". Na kaWa kaina ta cikin ni?ab ina cewa, "A sauka lafiya Besty". Ba tare dana kalli inda suke ba, ni dai burina yabar wajen na samu naci abincina hankali kwance, in da sabo a 'yan kwanakin nan nafara sabawa da irin wula?ancin da yake yi mini, har sun juya sun tafi sai Umar Farouk ya tsaya, juyowa ya yi sai kawai ganin shi nayi akaina ya dauki plate Win abincin da Nu'aymah ta tashi ta bari ya kifa a cikin abincin nawa yana faWin. "Nasan ba lallai ne ki ?oshi da naki ba, to ga wannan ki ?ara dashi tunda babu a gidan tsoho". Yana gama fadar hakan ya juya, har yayi step Waya sai kuma ya sake dawowa yana cewa, "Oh! na manta ya kamata fa?na rage maki aiki yan mata". yana gama faWar hakan ya Wauki gorar lemun dake gabana ya buWe ya tuttulesa duka a cikin abincin yana ?are mini kallo, nayi folding hannaye na akan ?irji ina yin relaxing a bayan kujera ina kallons har ya gama tuttule lemun duka acikin indomien dake gabana, gorar ruwa ya sake Wauka ba tare dana ankare ba kawai naji yana tuttula mini ita a jiki, cikin Sacin rai na mi?e da niyar zabga masa mari kamar waccan ranar sai kawai na ji kamar an ri?e mini hannu. Murmushi ya saki haWe da cewa. "Me ya hanaki 'yan mata? Wlh kikayi kuskuren sake Wora hannunki akan fuskata sai na yimiki wulakancin da baki taSa tsammani ba a rayuwarki, zaman makarantar nan ma sai yayi maki wahala bagidajiya kawai ai da ki mareni ki gani, ko waccan ranar da kika ga na ?yaleki akwai tanadin abubuwa da dama dana yimaki da sai kin yi nadamar abinda kika yi mini a rayuwarki, wannan ma kaWan daga ciki kika gani". Yana ?are maganar yayi gaba yana cewa Nu'aymah su tafi, tsaye tayi ta kasa motsawa tana kallon irin wula?ancin da yaiwa Janaam, juyowa yai ransa a Wan Sace jin bata biyo shi ba yace. "Muje mana Aymah?". "Kawai kaje ni bazan tafi ba". Ya Wan zaro idanuwana yana yanke fuska yake cewa, "Saboda me?" Nu'aymah tace, "Haba Umar Farouk Janaam fa ?awata ce, ko me tayi maka ai ta cancanci kayi mata kara ka Waga mata ?afa ka dena yi mata wuWannan abubuwan ko don ni?" Wani kallo ya yiwa Nu'aymah yana haWe girar sama da ?asa yake cewa, "Nayi mata kara? Wace karar ita tayi mani bayan kina kallo ta Waga hannu ta mare ni a gaban mutane? Tukuna ma da kike cewa ko don ki na Waga mata ?afa to a matsayinki na wa a wajena zan yi hakan? Ko kin manta you're just a friend not my sister, cousins ko wani daga cikin family nawa to akan me zan ?yaleta?". "Haka zaka ce Umar Farouk?" Nu'aymah ta faWa idanuwanta cike da hawaye, Umar Farouk ya amsa mata da "Eh haka na faWa, ke daban ita daban ba Waya kuke ba a wajena balle kiyi tunanin zata ci albarkacin ki, don haka idan zaki zo mu tafi kizo idan kuma kin fasa zuwa fine". Yana gama faWar hakan ya fice ya ja motarsa dasu Billy ke ciki suna jiransa suka bar wajen....


?ARSHEN FREE PAGES KENAN, WANNAN LITTAFIN NA KUDI NE, GA MAI BU?ATA ZAI IYA TURA KU?INSA KAI TSAYE TA WANNAN ACCOUNT ? 1000

*ACCOUNT NO*
7040402435 (MONIEPOINT)
*ACCOUNT NAME*
BALKISU SANI KAURA
*SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR*
07040402435



ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU =?O?
 "$&>@B\^`????????,.0


J
L
N
?
?
?
??B'D'?,?,?>?>EEE*E,E.E?Q??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q(R*RFSHSJSLSdSfShS?S?S?S?S?S?S?S?S?STT>T@TBTV|X|????????????????????????R?T???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.T?V?p?r?t?????????????????$?&?(?$?&?^?`?????P?R?b?d?f?h?j?l?n??????????????>?@?B?l?n?????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??????????.20222426282:2n2p2?2?2?2?2?2?2
3 3383:3`3b3d3?3?3?3?9?9?9EE?`?`?`?`?`?`RjTj`jbj??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.bj?o?oVwXwZw\w^w`wbw?w?w?w?w?w xxx2x4x6x`xbx?x?x?x?x?x?x????????.?0??????????????? ??d?f?h???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.h?????????????????????>?@?B?????*?,??????vxz|??&(JL?????JLN??????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.???????????. 0 ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
"
$
`
b
d
?
?
ln??$!&!z@|@vHxH?O?O?O$P&P??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.&P?P?P?P?P?P?P(Q*Q,QlQnQ?Q?Q?Q?Q?QRRRR4R6RLRNRPRRRTRVRXR?R?R?R?R?RSSS*S,S.SXSZS?S?S?S?S??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?S?S?S?e?etjvj?n?n$r&r??????????????????????????8?:? ?p?r?t?v???????????????????"?$?z?|?~????????????????????V?X?Z?? ???????V?X?d???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.d?f? $$$$$F$H$J$?$?$?$?$?$?$?$?$%% %J%L%r%t%v%?%?%?%// YY]]?_?_pmrmtmvmxm?m?m?m??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?m?m?m?m?mn@nZn\n^n?n?n?n?n?n?n?n?nooo?r?r?z?z????*?,??0?2?4?L?N?P?R?T????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??$?&?(?R?T?z?|?~???????? ?0?2?H?J?????n?p???????????????????????????????.?0?????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?????????? ?"?$?b?d????????$?$%%11$1&1\V^V`VbVVWXWZWrWtW?W?W?W?W?W?W&X(X>X@XBXDXFX|X~X??????????????????????????????????????????|0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J, "$&@B^`?????.0

L
N
?
?
?D'?,?>E??????????????????????????EE,E.E?Q?Q?Q?Q?Q?Q*RHSJSLSfShS?S?S?S?S?STT@TBTX|?????????????????????????????????????????????T?V?r?t???????????&?(?&?`???R?d?f?h???????????????????????????h?j?l?n?????????@?B?n??????????0222426282:2p2?2?2?2???????????????????????????2?2 33:3b3d3?3?3?9?9E?`?`?`?`Tjbj?oXwZw\w^w`wbw?w?w???????????????????????????w?wxx4x6xbx?x?x?x?x????0??????????????f?h?????????????????????????????????????????@?B???,???xz|?(L???LN?????????????????????????????????????0 ? ? ? ? ? ? ? "
$
b
d
?
n?&!|@xH?O?O&P??????????????????????????&P?P?P?P*Q,QnQ?Q?Q?QRRR6RNRPRRRTRVRXR?R?R?RSS,S.S??????????????????????????.SZS?S?S?S?S?evj?n&r?????????????????:? ?r?v?????????????$?|?~????????????????????????????????????????X?Z? ????X?f? $$$$H$J$?$?$?$?$?$% %L%t%v%?%?%???????????????????????????%/Y]?_rmtmvmxm?m?m?m?m>n@n\n^n?n?n?n?n?noo?r?z??????????????????????????????,?>?2?4?N?P?R?T?????????&?(?T?|?~????? ?2?J???p?????????????????????????????????????????????????0???????????????"?$?d??????$%1&1??????????????????????????&1^V`VbVXWZWtW?W?W?W(X@XBXDXFX~X???????????????/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????<DocumentSummaryInformation8????????????)\WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'(????*+,-.???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?`hn?
? ??????
TECNO BF6
TECNO LD7@@P???? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List ?)?QT???bjh??&P?S??d??m???~X-./0123456789:E??h??2?w???&P.S????%????&1~X;<=>?@ABCDEFGHIJ?)???0?G"??.?{$? ?CalibriCalibri;?z?(?[SOSimSung??.?[x? ?Times New RomanTimes New RomanK?z ???|?8I{?~ LightI{?~ Light??z???|?8I{?~DengXian[?
???$B? Cambria MathCambria Math ???h??G???? ?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ????_GoBackA)A)?@???
????.??+,??D????.??+,???? PX` hpx???  ? 06ICV?!288b347be47b43d8a084a6485da5c897

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login