Showing 21001 words to 24000 words out of 26773 words

Chapter 8 - Ido A Duhu Book Free Complete By billy S Fari.doc

MU =?O?
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen=?x?: *IDO A DUHU*

? ? ? ?? *NA*

*BILLY S FARI* =؎?

Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 13.

Ni da Nu'aymah kuwa har muka iso gida babu wanda ya sake cewa wani abu har sai data ajiye ni gida, bayan na fito cikin motar ta kalleni? murmushi kwance akan fuskarta ta ce, "Karki manta dai an Waga lecture Win gobe 4-6 zamu yi ta,? don Allah kada ki taushe hannu." Nayi rolling eyes Wina tare da sauke su kanta sannan nace. "Shikenan amma dai sai nayi sallah la'asar tukuna zan fito". Bata ce komai ba ta tada motarta tayi reverse tabar wajen ni kuma na shige cikin gida.
A palour na tadda Mamah zaune tana gyaran alayyahu nayi mata sannu da gida sannan na wuce Waki, watsa ruwa na fara yi kafin na fito nasa ?ananan kaya na shan iska na samu Mamah a falo na karSar mata aiki ina yi muna fira, bayan na gama muka shiga kitchen tare, sinasir zata yi, haWinsa ta fara ni kuma na soma haWa miyar, Cikin hikima take sake koyar dani salon yadda ake girke-girke don kuwa Mamah ba daga baya ba in dai wajen iya girki ne tare da bashi muhimmanci, zan iya cewa tun ina da shekara takwas take shiga dani kitchen tana koya mini girki kuma har yau bata dena ba, a cewar ta iya girki shine mace kuma yana da wani kaso mai girma acikin rayuwar auratayya, haka ma tsafta da iya magana, a duk lokacin da muke aiki da ita to irin wuWannan nasihohin da dabarun zaman gidan aure sune firarmu da ita, a matsayinta na uwa bata Soye mini komai kuma bata barin kunya ta shiga tsakanina da ita in dai ta wannan fannin ne, a cewar ta nice madubinta aduniya da idan nayi abu kai tsaye za'a tuno da ita ko kuma a ambaceta.
Ba mu muka gama aikin ba sai kusan ?arfe biyu, a gurguje na shiga dakina na shiga toilet na Wauro arwala nayi sallah, bacci nake ji sosai don haka na haye kan katifata, kafin kace me tuni baccin ya yi awon gaba dani, bani na tashi daga daddaWan baccin da nake yi ba sai wucewar ?arfe huWu da rabi na marece, shi ma Mamah ce ta shigo ta tasheni tana faWin."Wannan wane irin bacci ne haka da bazai barki ki tashi ki gaida ubangijinki ba, haba ace har an gama salloli bawa na kwance yana baccin asarar? Wannan abu ai yayi yawa". Mirginawa nayi ina sake juyawa daga kwancen da nake nace. "Kai Mamah baccin ne yayi mun daWi fa wallahi". "To ai shikennan kije sai kiyta baccin na kyaleki sai kici gaba tunda bazaki tashi ba". Ta faWa da Wan Sacin rai wanda hakan yasa na buWe idanuwana a hankali ina tashi zaune tare dayin wata iri doguwar mi?a ina cewa, "Allah yahuci zuciyar ranki shi daWe Hajiya Mamah, Allah ya baki ha?uri na tashi". "Ai na zata baza ki tashi Win ba ne naje na haWoki da yayanki". Ina sauko da ?afafuwana ?asa nace, "Ni na isa ma! Bari kiga yanzun nan ma kuwa zan tashi". Na ?are zancen ina mi?ewa tare da shigewa toilet, sai da Mamah taga na kabbarta sallah sannan ta fice daga Wakin, bayan na kammala na gyara katifata sannan na fito, a falo na samesu ita da Ya Jameel suna jiran fitowata muyi lunch, na ce "Mamah barka da wuni". "Barka Janaam har an gama sallar?" Bance komai ba shima ya Jameel na gaishesa, yana latsar wayarsa ya amsa mini da "Lafiya ?alau Auta ya karatu?". "Alhamdulillah". Na bashi amsa ina ?o?arin serving dinsu sinasir Win da muka yi ni da Mamah, ?waya Waya na sakawa ya Jameel yace ya ishe sa, miya na Wiba mishi a Wan ?aramin bowl na ajiye mashi a gabansa, haka ma Mahmah itama sannan na jawo kujerar dake kusa dani na zauna nima na zuba ma kaina na soma ci, ko rabin ?waya Waya ya Jameel bai ci ba na sinasir Win naga ya ture yana faWin. "Mamah ni dai bana son wannan abun". Yai maganar yana ture plate Win gefe, kallonsa tayi?kafin tace, "Wai kai kam har sai yaushe zaka dena tarar cin wasu abubuwa?, mutum kenan yace baya cin wannan baya cin wancan sai kace mace mai tsohon ciki? Shi yasa na damu da kayi aure ko na samu na huta da tsirfan nan taka" "To Mamah wannan abun ne shi ba masa ba shi ba wainar fulawa ba, ni dai sam bai mun ba". "Kai dai kace kawai bai ma ba, amma in dai baka haWashi da masa ba tofa karka haWashi da wainar fulawa, Janaam sai ki tashi ki sama mashi wani abun da zai ci idan kin gama". "A'a zan je na siya a waje Mamah, kawai tabar shi yaushe ta dawo makaranta akwai gajiya tare da ita". "Wace gajiya yarinyar data sha bacci yanzunnan ta tashi, kana ji ma ko Sallah sai yanzu tayi".
Saurin mi?ewa nayi don bana son Mamah ta hau yin mita na makarar da nayi wajen sallah na nufi kitchen ina cewa. "Just a minute Ya Jameel yanzunnan zan kawo ma wani abincin".? Na shige da sauri tare ?o?arin kunna gas, tunanin me zan dafa mishi da zai nina da sauri na soma yi, "Yes". Na faWa ina ciro indomie ?waya Waya mai Wan girma, tukuna na Wora na zuba ruwa aciki sannan na bude fridge na ciro kifi na wanke, duk abinda zan nema sai dana haWa waje Waya sannan na soma aikina, nan take gidan ya karaWe da ?amshi cikin mintinan da basu gaza goma ba na kammala na juye a plate na kawo masa.
"Yawwa auta sannu da ?o?ari, yanzu Kinga wannan zanci na koshi har sai naji ba daWi". Na saka dariya haWe da cewa. "A'a Ya Jameel har sai dai ka barshi, ina zancen sai ka ji ba daWi in har zaka iya ci?" "Lallai kam, faWa masa". Mamah ta faWa tana dariya itama, spoon na farko daya kai abakinsa naga ya wani yatsine fuska, haWe rai nayi don nasan dai girkina yayi daWi, kallona ya yai yana haWiye lomar daya kai cikin bakinsa kafin yace. "Wannan wane kalar girki ne haka Janaam mai shegen daWi". Nayi saurin sauke ajiyar zuciya ina dariya haWe da cewa. "Ni dai nasan babu ta yadda za'a yi kace girkina nan bai yi daWi ba duk wannan uban ?amshin da yake zubawa". Mamah na dariya ta ce, "Ai ?amshi ba shine daWin girki ba Janaam, ni na ma Wauka kwaSa kika yi masa daya Sata fuska haka". Ya Jameel yace. "Ai Mamah indai Janaam renonki ce babu ta yadda za'a yi takasa iya girki, shi yasa nake tunanin matar da zan aura dole sai tazo wajen ki tayi course Win girki na wata biyar kafin na yarda a Waura auren". Dariya muka sa ni da Mamah na mi?e naje bayansa na tsaya ina cewa. "Mamah bari nayi masa waigi ta baya kada ya faWi don Allah wannan sanyi ne yake yi". "Mako Win ba komai sanyin ne". Ya faWa yana sake kai indomie Win abaki, Nan ma dariya muka sake sawa cike da farinciki. A kullum rayuwar da nake yi tare da ahalina kenan ta farin ciki da walwala suna masu nuna mini ?auna da soyayya, a tashina ban san wani abu hantara ko tsangwama ba awajen su, ko laifi nayi sai dai su zauna suyi mini nasiha, sai sunga abun na bu?atar jan kunne sosai za kaga sun zauna suna yi mini faWa, ni kuma ina kiyayewa ba kasafai nafiye yin laifin da har zai kai suyi mini faWa ba balle duka
Da daddare bayan na kammala komai munyi sai da safe da Mamah na kwanta ina ?o?arin saka wayata a caji sai ga kira na gani da sabuwar number ta ?asar waje, ina gani nasan Nu'aym ne, ban Waga kiran ba har sai dana bari ya tsinke wani ya sake shigowa sannan na Waga a karo na uku. Sautin sanyayyar ajiyar zuciya na ji yayi daga cikin wayar kafin yace. "Har kin sa na fara tunanin sake yin wani booking gobe na dawo Nigeria da baki Waga wayar ba, ya kike kyakkyawata?" Nayi murmushi ina gyara kwanciyata yadda zan ji daWin yin wayar haWe da cewa, "Ina lafiya ya kuka isa?" "Ni da waye?" "Kai da zuciyata mana". Na faWa ina murmushi haWe da jin daWin muryarsa, ya ce "Kin ganki ko? Har kinsa tsabar kishi na ji wani abu ya tsaya mini a wuya da kika fadi haka, yanzu sai kiyi ?o?ari ki saukar mini dashi kafin ya sha?eni yau nakasa yin bacci". "Taya kenan!" Na faWa cike da son karin bayani akan kalamansa, "Kice kina sona da bakinki naji da kunnuwa na". "Ai tunda har kaga na amince maka to tabbas ina sonka, ko kana shakka akan haka ne". "Ehmmm to bazan ce a'a ba, amma zan ji daWi sosai idan har na samu tabbacin haka daga bakinki, wannan zai kore mini fargabar da nake ciki cewa wani zai iya kwace mini ke". "To shikenan rufe kunnuwanka na faWa maka". Dariya na ji ya saki haWe da cewa, "Ranki shi daWe anyi ba'a yi ba kenan, idan na rufe kunnuwana to taya zanji?" Cike da shau?i na juya kwanciyata ina cewa, "zaka ji mana ko ka manta komai nawa naka ne, ni zan jiye maka da kunnuwana". "Na ?i wayon". Ya faWa a sakalce nayi murmushi haWe da cewa, "Tom kabari zan kawo maka ziyara zan faWa". "A ina kenan?" "A mafarki". "Me yasa baza'a faWa yanzu naji ba?" "Kunyarka nake ji". "Iyyee kice akwai aiki agabana kafin nayi nasarar yakice wannan kunya da zata hana na samu tabbaci akan soyayya ta". "Ai ka riga ka samu tunda har na aminta dakai kuma na baka soyayyata, me yai saura kuma?". "A Waura mana aure na ganki acikin gidana, cikin dakina, a saman gado na kuma bisa ?irjina, wannan shi yai saura?tsakaninmu kyakkyawata, Kinga kuwa akwai sauran aiki a gabana". Nu'aym ya fa cikin wani irin sanyin murya, wata irin kunya ce naji ta rufeni da tasa na kasa cewa komai, haka yayita magana yana jana da fira amma na kasa cewa uffan, tun ina saurarensa har na dena saboda baccin da yai awon gaba dani....

070404042435



ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU=?O?
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen=?x?: *IDO A DUHU*

? ? ? ?? *NA*

*BILLY S FARI* =؎?

Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 14.

Ta Sangaren Nu'aym kuwa jin saukar lumfashinta a hankali ya tabbatar masa da tayi bacci, hakan yasa ya kashe wayar yana jin gabaWaya jikinsa ya saki wata irin masifaffiyar soyayyarta na taso masa, bai ?i jinin ace yau ya mallaki Janaam ba ta zamo mallakinsa, Yana jin wani irin kishi a kanta da baya tunanin zai juri wani ya raSeta, shiyasa nan da 3month dole zai sake komawa don ya tabbatar da babu wani abirnin zuciyarta sai shi.
********
Washe gari misalin ?arfe biyu Umar Farouk ya kira Nu'aymah, cikin jin daWi ta Waga tana faWin, "Wan halak yanzu nake cewa bari na taSoka na ji".? "Ki ji me?" "Ba komai". Nu'aymah ta faWa gabanta na wani irin faWuwa, sosai take son bayyanawa Umar Farouk soyayyarta amma wata zuciyarta na gargaWinta akan haka, tsoronta Waya kada tazo ta faWa a samu matsala ko gaisawar ma su dena yi. Jin tayi shiru ya sashi cewa. "Aymah zaku shigo school dawuri kuwa?" "Anya? Sai anyi sallar la'asar kasan an maida lecture din 4-6". Umar Farouk ya amsa da "Ok! to shikenan ba damuwa". Har zai kashe Nu'aymah da jin muryarsa kaWai ke haifar mata da wata irin natsuwa haWe da tsumammen farin ciki ta ce, "Ya akayi ne Umar Farouk? Idan kana bukatar hakan ni sai na shigo kafin lokacin, dama dai Janaam ce ta so mu bari sai anyi sallah". Murmushi Umar Farouk ya saki tare da cewa. "Hakan zai fi gaskiya, idan kuka ce sai anyi sallah ba lallai ne ku samu farkon darasin ba, anyway duk yadda kuka yi, sai mun haWu". Ya faWa tare da kashe wayar?yana kwashewa da wata irin dariya, shi dama bawai son shigar su yakeyi da wuri ba, shi kansa ba zai shiga da wurin ba so kawai yake ya kuntatawa Janaam don yana da tabbacin Nu'aymah baza ta jirata ba, juya kwanciyarsa yai yaci gaba da baccinsa da yake yi hankali kwance.
Nu'aymah kuwa suna gama waya dashi ta kira Janaam kusan sau biyar bata Waga ba hakan yasa ta ha?ura da kiran ta mi?e ta shiga wanka kasancewar lokacin har ?arfe biyu da rabi tayi, ko data gama shiri karfe uku da kusan mintina bakwai ta fito tana ta zuba ?amshi abunta, Ummi ta kalleta tace. "Nu'aymah ina zuwa haka?" Saboda ganin irin adon data chaSa, murmushi Nu'aymah ta saki sannan tace, "Ummi nayi kyau ne?" Tana wani jujjuyawa gaban Ummi, Ummi ta taSe baki tana cewa, "Nu'aymah bakya da kunya ko? Ni kike cewa haka bayan ina tambayarki ina zaki je baki bani amsa ba!" "Oh God! Kema fa Ummi kinsan babu inda zan je idan ba makaranta ba". "Au! shine kika zuba wannan uban kwalliyar?" Hugging Winta Nu'aymah tayi ta baya tana dariya take cewa, "Ni dai ki min addu'a karki saka na makara." "To a sauka lafiya, Allah ya tsare". "Amin Ummi." Nu'aymah ta faWa tana gyara mayafin data saka ta nufi hanyar fita, da gudu Nihla ta bita abaya tana cewa, "Adda Nu'aymah don Allah in zo mu tafi?". "Ba yau ba Nihla sauri nake yi". Ta faWa tana fiddo key Win motarta daga cikin jaka ta buWe ta shiga ta tayar sannan tabar gidan, Nihla ko harara ta bita da ita har ta fice daga gidan sannan ta koma ciki tana ?un?uni.
Gidan su Janaam ta nufa da niyar Waukarta su wuce tayi parking a ?ofar gidan ta fito ta shiga ciki, da Mamah sukayi karo a palour cikin girmamawa da ladabi ta gaisheta, Mamah ta amsa tana yimata sannu da zuwa take cewa.
"Aikuwa kinga mutuniyar taki bata nan Yanzun nan na aiketa gidansu baffanta, halama har lokacin makarantar ya yi?" "Kusan haka Mamah, bana so ne mu makara, gashi ina ta kiran wayarta bata Waga ba,". "Ai kuwa ina ganin ta bar wayar a gida tana chargy ne". "To shikenan Mamah bari na tafi, kice mata na wuce." "To zata ji Allah yai maki albarka, gashi zaki wuce ko ruwa baki sha ba". Nu'aymah tayi murmushi sannan ta mi?e tana cewa, "Ba komai Mamah sai anjima". Mamah ta rakota har kofar gida tana sa mata albarka, sai da taga ta tafi sannan ta juya ta koma ciki tana yaba halin kirki na Nu'aymah tamkar ba yar masu kuWi ba. Ko data isa school tsirarun mutane ne aciki kasancewar ba'a fiye saka lecture Win 4-6 ba, kai tsaye department dinsu ta nufa tana faman dube-duben inda zata hango Umar Farouk, sai dai ga alama ta fahimci kamar bai shigo ba, wuri ta samu tayi parking tare da ciro wayar ta. Kiranta daya shigo wayarsa shi ya tashe sa daga baccin da yake yi lokacin ?arfe huWu, cikin Muryar bacci ya Waga yace ,"Nu'aymah?" "Na'am, wai baka fito bane gani cikin school tun Wazu ina jiranka". Ta faWa cikin sigar shagwaSa da bata san lokacin da ma tayi ba, tsaki yaWan ja yana cewa, "wallahi bacci ne ya Wauke ni, bani nan da mintuna kadan kina ganina". Daga haka ya kashe kiran ba tare daya jira cewar ta ba, wanka ya shiga ya fito ya shirya ya yi sallah anan Waki sannan ya Wauki key Win motarsa da wayoyinsa ya nufi makarantar, tafe yake ya ?ure sautin disko dake tashi cikin motar yana bi yana rausaya kai har ya ?araso, yana zuwa bakin gate mai adai-daita sahu na ajiye Janaam zata sallamar sa, wani irin murmushi ya saki tare da rage tafiyarsa har sai da Janaam ta gama sallamar mai adai-daita Win ta nufi cikin makaranta sannan ya biyo bayanta, sai daya zo saiti da ita sannan ya zuge glass din motar yana yi mata wani irin kallo cike da sha?iyanci kafin yace, "Ya dai yan mata? Yau ba'a samu lift Win bane? Ko da yake na manta motar bata tsoho bace ashe hanya ake rage miji da ita, sorry tunda kin iso, watakil da akan hanya ne muka haWu zan yi tunani ko zan iya rage maki hanya nima, anya ma zan iya? Bye sai kin iso yan mata". Ya faWa yana Wage glass Win daya sauke tare da shiga cikin wasu ruwan sama da suka kwanta a gefe da ?arfi duk suka Sata mata jiki gabadaya, tamkar an dasa Janaam haka tayi tsaye wajen zuciyarta na tafasa tana ganin kamar hadin baki ne sukayi da Nu'aymah don su tozarta ta, inda Allah ya taimaketa kayan jikinta ba?a?e ne ta yarfe hijabinta sannan ta ?arasa cikin makarantar, idan tace wannan abun bai Sata mata rai ba to tabbas tayi ?arya, sai dai ta sani munduwa Waya bata amo ita kaWai, so yake yi ta biye masa amma ta Wauki alkawarin duk abinda zai yi mata bazata taSa kulasa Win ba har ya gaji ya bari, kamar yadda bazata taSa daina jin tsanarsa a zuciyarta ba in dai zai ci gaba da tozarta mutane haka.
Ko data iso bakin department Win su har malamin ya shiga, tana zuwa ya dakatar da ita waje ya hanata shiga, kamar za tayi kuka ta ciro wayarta ta turawa Nu'aymah sako akan tayi mata attendance, lokacin wayar na a hannun Umar Farouk don seat Waya suka zauna da Nu'aymah. Yana ganin sakon ya yi deleting ya kuma hana Nu'aymah da tayi yunkurin yi mata attendance Win bayan an tashi tayi mata.
Ransa fes suka fito hall Win da sukayi lecture suna tafe shi da Nu'aymah suna fira suna dariya, Nu'aymah na hango ni da sauri ta nufo wajena tana faWin "Am sorry Besty nasan ni mai laifi ce agunki, wlh Umar Farouk ne yace na shigo da wuri akwai maganar da yake so muyi, kinga ma ko dana shigo Win bamu samu yin maganar ba, amma bari naje mu gama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login