Showing 18001 words to 21000 words out of 26773 words

Chapter 7 - Ido A Duhu Book Free Complete By billy S Fari.doc

yau ba school?" "Akwai amma sai zuwa ?arfe sha biyu". "Allah ya kaimu". Mamah ta faWa tare da mi?ewa ta nufi kitchen, ni kuma tsayawa nayi na fara gyara mata Wakinta na share na goge sannan na dawo palour shima na gyara shi na goge na turara turaren wuta na Wan fesa room freshener yadda ?amshin zai yi irin daWin da Ya Jameel ke so, don sam baya son shigowa yaji ?amshin turaren wuta da haya?i na tashi. Kitchen na wuce na samu Mamah na ri?a mata aikin da take yi muka ?arasa haWa breakfast Win a t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????are, bayan mun gama ta wuce Waki ta yi wanka ni kuma na kwashi abincin na kai dining na jere na sake dawo kitchen na gyara inda muka yi aikin na wanke kayan da muka Sata, sai da naga yayi Mani tas yadda nake bu?ata sannan na fito na wuce Wakina nima na shiga wanka.
Nu'aym kuwa bai ga message Win Janaam ba sai da ya shiga jirgi yana ?o?arin tashi, sosai ya ji daWi kafin a gurguje ya tura mata da,? _"thank you kyakkyawata, zanyi kewarki sosai, Please ki kula mini da kanki". _
Muna breakfast sa?on Nu'aym ya shigo, da yake wayar na a hannuna nayi saurin buWewa na karanta, murmushi na saki bayan gama karanta sakon sannan na ajiye wayar na maida hankali ga cin abincin da nake yi, amma fa zuciya ta kasa daina tunani haWe da hango fuskar Ya Nu'aym yana mini murmushi, Allah ya sani tsakanin jiya da yau ya shayar dani madarar ?auna sannan ya tsuma ni da salon zazzafar soyayyarsa ta yadda bansan lokacin da nima na kamu da soyayyarsa ba.
******
Kallonsa Momy keyi tun daga sama har ?asa ganin shigar dake jikinsa, kuma a hakan shirin zuwa makaranta ne yayi yazo ya faWa mata ya tafi, girgiza kai tayi kafin tace. "Umar Farouk amma dai bada wannan shigar zaka tafi makarantar ba ko?" Kallon kansa yai sama da ?asa shima, saye yake cikin gajeren wando da amless Win riga na kamfanin Puma, sai wata irin rafkekiyar sar?a daya saka a wuyansa, a gefen aljihun wandonsa kuma ya soka handkerchief a ciki, ga wata sar?a mai manyan duwatsu daya saka a hannayensa, sai kuma jaka mai dogon hannu daya ratayo ta wuyansa zuwa ?ar?ashin kafaWa, sai yan kunnaye daya saka a kunnuwansa da wani kyalle daya daura a saman kansa daya sha wani kalar aski dasu Felicia suka rakasa akayi masa jiya, snickers ne a ?afafuwansa fuskarsa tasha ba?in glass, kallo Waya zaka yi masa ka gano babu mutunci a tattare dashi ga duk wanda ya shiga gabansa yau, murmushi ya saki ganin yadda Momy ta haWe rai tana jefo masa tambayar haWe da cewa. "Menene laifin shiga ta Momy? Na rufe inda ya zama dole na rufe a jikina so me zai hanani fita haka?" "Haba Umar Farouk! Kai baka rabuwa da abinda zaka janyo mini magana ne? Ka fa san halin Dadynka idan ya ganka da wannan shigar ba lallai ya ?yalesa ba, idan tani ce wannan ba abun damuwa bane, amma surutun da zai yimaka ne kasan bazai mun daWi a rai ba". Rungumeta yai yana dariya haWe da cewa. "Momy ?yalesa, ki nemi kaWa kawai ki toshe kunnuwanki, in da sabo kuma ni na saba da faWan sa, so bazai Sata mun rai ba ko da ya ganni ya yi mun faWan". "Ka tabbata?" Momy ta faWa tana kallonsa don duniya ba abinda ta tsana sama da Sacin ransa, yai mata murmushi yana kada mata kai alamun tabbatar mata da hakan, addu'a tayi masa Allah ya tsare sannan ya fice, jakar dake jikinsa ya buWe ya ciro key Win motar Dady sabuwa daya Wauko ba tare da Momy ta sani ba, mai gadi yakira yasa ya cire rigar dake jikin motar, ba tada wata datti don shekaran jiya aka kawo masa ita ya buWe ya shiga sannan ya tayar, sai daya bata wuta sosai kafin yai wani irin reverse da ?arfi, dai-dai lokacin Dady da fitowarsa wanka kenan Momy na taimaka masa yana gyarawa yaji ?arar tada mota da ?arfi hade da yin reverse, da sauri ya fito Momy na biye dashi gabanta na faWuwa, suna kawowa Umar Farouk na jan motar da karfi, cikin Waga murya Dady ya shiga cewa mai gadi ya rufe masa gate amma inaa.. kafin mai gadi yakai ga rufewa har Umar Farouk ya fice aguje, cikin Sacin rai Dady ya juyo yana kallon Momy tare da nuna gefen da sabuwar motarsa take ajiye daba komai wajen sai rigarta a ?asa yana cewa. "Kin gani ko? Yaron nan sam baya da hankali, sabuwar motar tawa da aka kawo shekaran jiya zai Wauka ya tafi da ita wajen shashancinsa? Har ya akayi yaga makullan motar ya Wauka kuma baki hana shi ba?" Shiru Momy tayi haWe da sadda kai ?asa ba tare data ce komai ba don ita kanta bata san lokacin daya Wauki makullan motar ba, tsawar da Dady ya daka mata ta sa ta Wagowa a Wan zabure tana kallonsa, "ba dake nake magana ba?" Ya sake tambayarta ransa a Sace, ganin mai gadi na kallon su yasa Momy juyawa ta koma ciki ya yi saurin bi bayanta yana cewa, "Au renin har ya kai haka ina magana kina tafiya? wato ke da Wanki na fahimci so kuke yi ku maida ni mahaukaci acikin gidan nan ko?" "Haba Alhaji wace irin magana ce kakeyi haka fisabilillahi? Shin wai yaron na ba Wanka bane da zaka ce bazai yi iko da abinka ba? Menene don ya dauki motarka Wanka ne fa? Kuma tunda kaga ya Wauki motar ina ga tashi ta samu matsala ne". "Oh k! Na fahimci da saninki kenan yai haka? To wallahi daga ke har shi na baku awa biyu kacal ya dawo mini da motar nan ko ku haWu da fushi na da baku taSa gani ba". Yana gama faWar hakan ya juya ya fice daga gidan ba tare daya bi takan breakfast Win data haWa masa ba, so take yi ta dakatar dashi amma ya?i saurarenta, ranta a Sace tace, "menene fisabilillahi don ya Wauki motarsa, idan bai dauka ba to tawa yake so yaje ya dauka? Mtss.. Allah ni bana son wannan halin da kake wa yaron nan ko kaWan". Tayi maganar tamkar mai yi da wani kafin ta wuce Waki ta Wauki wayarta ta shiga laluben lambarsa.
Umar Farouk kuwa yana kawowa bakin gate Win shigowa makaranta ya hango motar Nu'aymah a gaba, sai data shiga sannan ya shigo shima yai saurin jerawa da motarta haWe dayin horn yana sauke glass, kamar ance Nu'aymah ta juyo idanuwanta suka sauka akan Umar Farouk ya sakar mata wani shu'umin murmushi daya saka zuciyarta kaWawa, hannu ya Waga mata yana faWin. "Hi Aymah Good morning". With so much happiness Nu'aymah ta rage taka motar tana cewa, "Morning Umar Farouk, how are you doing?". Ya amsa mata da "Fine", sai daya kalli gabansa da yake tu?i yana sake ri?e steering wheel Win motar kafin ya juyo ya kalleta yace, "You look so cute". "You too looking so beautiful Umar Farouk ". Nu'aymah ta faWa cikin rawar kai da wani maWaukakin farin ciki, Janaam kuwa dauke kai tayi cike da takaici da ganin Nu'aymah zata Sata masu lokaci su makara shiga class har azo afara lecture bada su ba...



Call/Watsapp 07040402435

ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU =?O?
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen=?x?: *IDO A DUHU*

? ? ? ?? *NA*

*BILLY S FARI* =؎?

Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 12.

Murmushi Umar Farouk ya saki haWe da cewa. "Friends?" yana mi?oma Nu'aymah hannu ta jikin motarsa, Nu'aymah tayi dariya haWe da cewa, "Are you kidding me?" Umar Farouk ya amsa da "No can we be friends?" Dariya ta sake yi tana sake ri?e steering motar tace. "Yeah why not?" Tayi maganar cike da?farinciki tana mi?o masa hannu kamar zasu tafa suka sa dariya. Gaba Umar Farouk yai yana jin daWin yadda yaga Janaam ta cika tayi fam saboda Sata masu lokaci da yai, ita ko Nu'aymah ji tayi tamkar an gafarta mata, ganin abinda ya faru takeyi tamkar a mafarki, wai Umar Farouk ne da kansa zai ce su zama abokai? Wow! wace irin rana ce yau mai sa'a ta taka? Ta tambayi kanta cike da jin daWi tana cewa Janaam, "Ai na faWa maki he's very nice person besty baki yadda ba, don Allah duba kiga abinda kika yi masa jiya amma duk da yasan tare nake dake bai kullace ki arai ba ya tsaya munayi magana, gaskiya ki cire wannan tsanar da kika yimasa don abinda ya faru jiya tsakanin ku kece mai laifi kuma baki kyauta ba".? Kauda kai nayi ba tare dana tanka mata ba har muka iso department Win mu, kai tsaye class muka shiga saboda har anfara lecture zuciyata sai ?una takeyi akan wulakancin da Nu'aymah ta yimun.
Kamar yadda yake a ?a'idan ce awanni biyu ake Wauka ana lecture kafin a gama koma sama ga haka, kasancewar ba muda wata lecture a gaba yasa a wannan lecture Win sai da muka buge kusan awa uku munayi, malamin irin lecturers Win nan ne masu tsanani da ba ko yaushe suke da time ba na zuwa karantar da Walibbai saboda wasu uzurukka na rayuwa, sai dai suna ba lokacin da suka samu na karantar da Walibban muhimmanci sosai. Shi yasa babbar matsalar malamin shine attendance, matukar ba kada 75% na attendance Winsa to baza ka taSa passing course Winsa ba, yau ma yana gama lecture yasa a dauki attendance akai masa a mota bayan ya kidaya mutum ko nawa ne, Umar Farouk ya fiddo takarda ya fara rubuta sunansa duk da ko ba shi ne c.rep Win mu ba, Waya bayan Waya ya ri?a mi?owa ana rubuta sunaye, yana zuwa kaina ya tsallake, banza nayi masa da niyar idan ya gama zan karSa na rubuta sunana ga wanda ya rubuta sunansa na ?arshe, ba tare dana makare ba na karshe na gama rubuta sunansa ya wafce takardar, kafin na yun?ura nake na karSa a hannunsa Win na rubuta sunana har yaje ya kaima malamin dake zaune cikin mota yana jira takardar, yana bashi kuma ya tayar da motarsa ya tafi, a bakin kofa mukayi clashing da Umar Farouk nayi folding hannaye na akan kirji cike da Sacin rai ina kallonsa, wani shu'umin murmushi ya saki yana yi kamar bai ganeni ba tare da raSawa ta gefe na ya wuce abunsa, kwalla na ji sun cika mani ido nayi saurin gogewa don bana son ya gani reni ya shiga tsakanin mu, kasa komawa cikin class Win nayi jin ihu da suke yi ana tafawa Umar Faruk tare da kambama wankansa da sam baya da maraba dana yan iska a idanuwa na, Nu'aymah kuwa tuni naji yana sanar dasu itace best friend dinsa a kaf faWin makarantar kar wanda yayi kokarin Sata mata rai domin hakan zai sa a haWu da fushinsa, juyawa nayi na kalli Nu'aymah sai wani farin ciki take yi, murmushin takaici na saki kafin na koma na dauko handbag dina na fito daga ajin, don naga abun nata tamkar tana neman za?ewa sai kace ta manta waye shi, da sauri na ji ta biyo bayana tana faWin. "Janaam wait ina zaki je kuma?" Cak na tsaya ina kallonta ta cikin ni?ab cike da takaici kafin nace, "Ina zan je kike tambaya besty? Wai me ya sami kanki ne? Umar Farouk ne fa da babu wanda bai san irin tsagerancinsa da rashin mutuncinsa ba acikin makarantar nan! Shine zaki ?ulla abota dashi har kina wani washe baki a gabansa? Kin manta da wulakancin da yayi maki a tsakiyar filin makarantar nan har zaki zo ki wani biye masa, Gaskiya kin bani kunya besty". Hannuna ta ri?o haWe da cewa, "Oh my God! Besty me yasa abu baya wucewa a wajen ki ne? Ya fa bani hakuri don me zan ri?esa arai? Sannan kuma ai jiya agaban mutane kika maresa kema amma kina gani bai ri?eki a rai ba, don..." Saurin dakatar da ita nayi ina Waga mata hannu haWe da cewa. "Ya isa haka Nu'aymah, ai ina ga ba wani abun zamuyi ba yanzu tunda mun gama lecture ko? To sai kizo mu tafi gida ni bazan iya kallon wannan kayan haushin ba?" "Shikenan na ji, amma Please ki saki ranki". Nu'aymah ta faWa tare da ri?o hannuna muka nufi wajen motar ta muka shiga ta tayar muka wuce, bamu kai ga ?arasa fita ba wayarta dake saman steering wheel Win motar tayi ?ara, "Please besty duba ki gani waye?" Ta faWa ba tare data kalleni ba, ba musu n mika hannu na Wauko wayar, *MY DREAM* naga an rubuta a jikin screen Win na zaro idanuwa haWe da Wago kai na kalleta ina mi?a mata wayar nake cewa, "Your dream! Yaushe kika fara soyayya ban sani ba besty?" Hannu ta Waga mani tana dariya bayan ta kai wayar a kunne, "Hello". Ban ji me aka faWa ba acan cikin wayar ba bayan sakanni da Waga warta sai gani nayi tayi parking gefe tare da cire wayar a kunnenta. Tsareta Win da taga nayi da idanuwa yasa tayi murmushi tana cewa. "Kai Besty! Wannan kallon fa? Sorry bani mintuna biyar ya karaso muyi sallama". "Wai waye Your dream Win naki? Zai shigo ne ko dama a makarantar nan yake?" Dariya ta saki tana kwantar da kanta a jikin seat Win motar kafin tace, "Umar Farouk ne fa, tun ranar daya kirani nayi saving Win number sa da wannan sunan, shine my dream man". BuWe motar nayi da niyar fita sai gashi yayi parking dai-dai ta gefen da nake, rasa yanda zanyi nayi saboda tsananin Sacin rai sai dai kawai na kawar da kaina, yana dariyar da nake da tabbacin yana yi ne don ya Sata mini rai yace, "Haba Aymah waya faWa miki haka ake abota, tafiya ba sallama!" Dariya tayi kafin tace. "Am sorry zan kiyaye yin haka gaba". Felicia dake gaban motar sa tayi tamkar zata fashe don takaici, wannan karon ba ita kaWai ba gaba-daya yan matan nasa dake cikin motar daya Wauko ji suke yi tamkar su fita su rufe Nu'aymah da duka saboda ganin ogan su ya fara maida hankalinsa kanta, a tunaninsu son ta yake yi ko kuma soyayya suke, motarsa ya ja yana Waga mata hannuhade da cewa. "Bye". Ta amsa da "Bye Farouk". Sannan ta ja motar ta muka fice, kasa jurewa nayi sai dana kalleta cikin Sacin rai nace. "I think dole mu raba hanya dake Nu'aymah matukar zaki na yin haka dashi idan muna tare saboda bazan iya Sata lokuta na masu matu?ar muhimmanci ba ina jiran ki akansa ba wallahi". "Ya Allah, ni kam na rasa me Umar Farouk ya tsare maki Besty, yanzu wannan yar tsayawar da muka yi har ya yi maki abinda ya Sata maki rai? To koyi hakuri kin ji". Ta faWa tana juyowa haWe da kallona, harara kawai na maka mata na dauke kai don bansan kuma me zan sake cewa ba tunda ta rufe baki na ta bani hakuri.
Umar Farouk kuwa tsabar farin ciki kiWa ya ?ure a motarsa yana jin daWin yadda yau ya Sakanta ran Janaam, duk da bai ga fuskarta ba idanuwanta kaWai sun tabbatar masa da sa?onsa ya isa yadda yake bu?ata, don haka kai tsaye wata restaurant ya wuce dasu ya siya masu abinci suka ci, tsabar farin ciki yasa ko wacensu ta Wauki duk abinda take so a Sangaren snacks da drinks aka sa musu a leda ya biya sannan suka fito, kuWi ya rarraba masu ko wacensu ta kama hanyarta shi kuma ya shiga motarsa ya tayar yabar wajen aguje.
Ko daya iso gida a harabar gidan hango Momy tsaye, tayi kiransa a waya har ba adadi bai Waga ba gabaWaya hankalinta ya tashi, abokinsa Ridwan kuma ta kira sa ta tambayesa ina Umar Farouk ya sheda mata cewa shi yayi tafiya kwana biyu bai shiga makarantar ba basa tar don ko waya basu yi ba, tsoronta Waya kar wani abu ya samesa tunda taga yadda ya fita aguje da motar.
Yana shigowa cikin gidan ta sauke ajiyar zuciya, wajenta ya nufa bayan ya yi parking ya kashe motar ya fito, "Momy lafiya?" Ya faWa ganinta a waje tamkar mai jiran tsammani, ta sauke ajiyar zuciya haWe da cewa, "ina ka shiga Umar Farouk ina ta kiranka baka Waga ba duk kabi ka Waga mini hankali?" "Haba Momy, nifa ba yaro bane ki daina damuwa haka saboda ni Please, kiyi hakuri nabar wayar ne a mota". "To mu shiga ciki ka samu kaci abinci muyi magana". Ta? faWa tana kamo hannunsa suka shiga daga ciki, a palour suka zauna Umar Farouk na cewa "Momy a ?oshe nake mun biya restaurant ni dasu Billy mun ci abinci, mu dai yi maganar kawai, me yake faruwa?" Cikin sigar lallashi Momy ta fara magana tana cewa. "Farouk me yasa ka Waukarwa Dadynka mota?". Yarfa hannayensa biyu ya yiwa a gaba haWe da cewa, "Oh my God! yanzu Momy don na Wauki motar Dady wani abune? Menene aciki ni fa dansa ne, don wa yake siyen motar ko tara kuWin ba don mu ba?" Momy ta sauke ajiyar zuciya tana cewa. "Nima dai haka na gani, amma tunda baya so kadena ko kuma ka ri?a tambayarsa idan zaka Wauka, yanzu ba don Allah ya taimaka ka dawo gidannan dawuri ba haka zai mana cin mutumci daga ni har kai acikin gidan nan don cewa yai ya bani awa uku na faWa maka kadawo masa da motarsa". "To ya yi Momy, ga key Winsa nan, dama na Wauka motar zata Wauki hankali, but babu ma wanda ya damu da ita ga shi nan na ajiye". Ya faWa cikin Sacin rai yana Wora key Win motar a saman center table dake tsakiyar paloun tare da mi?ewa ya fice daga paloun, yana jin takaicin abinda Dady keyi masa tamkar ba shine ya haifesa ba, kullum cikin yi masa faWa yake da hantararsa ko gajiya baya yi, wannan abun na matukar taSa masa ziciya shi yasa yafi son Momy a kansa...



Call/WatsApp
07040402435

ALLAH KA JIKAN IYAYEN

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login