Showing 1 words to 3000 words out of 22971 words

Chapter 1 - KADDARAR SARAUTA COMPLET BOOK BY SAIYYID WRITER.doc

Advertisement

??????>?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? P?RKSKS?1?) ???????JJ?J?? ?lq$
h? B? ??? =?Q?=???*KADDARAR SARAUTA*=???=?Q?
*Jinin wanda aka zalunta baya shudewa*

*Written by
'?=???*
SANI MUHAMMAD LAWAN
(Saiyyid Writer)
*_Garkuwar taurari_*

* DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIKIN KAI*

=?Q? &?>?z?KADDARAR SARAUTA=???
(Tsokaci& )

* Jinin wanda aka zalunta baya shudewa& sai yadauki fansa *

*"A cikin mulki akwai daraja& amma a bayan rawani akwai duhu, tsafi da cin amana."*

Lokacin da **tsafin Aljani** ya murWa gaskiya,

Lokacin da **yan uwan jini suka zama ma?iya**,

Lokacin da **jinin sarauta ya rikide ya zama jinin mugunta**,

=?Q? &?>?z?KADDARAR SARAUTA=???
( Shimfida& )

=??? *Kaddarar Sarauta*  Labari mai cike da tsoro, zafin zuciya, cin amana da zalunci da kuma zallan tsafi.
A cikin wannan gagarumin littafin Hausa, za ka tsinci kanka a duniyar **sarauta, tsafi, cin amanar jini, da hassadar  yan uwa**.
Wannan labari ne da ke nuna yadda **kujerar mulki** ba wai kujerar iko ba ce kawai  *tushen gwagwarmayar jini, cin amana, da kaddara*.

*Shin gaskiya zatayi nasara ko tsafi zai murda kaddara har abada?*
*Shin Sarauta zata tsira daga jinin fansa?*
*Shin akwai fansar datafi karfin tsafi?*

=?Q? &?>?z?KADDARAR SARAUTA=???
(Sadaukarwa& .)

*Na sadaukar da wanan labari ga Iyaye na dan yan uwana, sanan na sadaukar dashi ga yan uwana Marubuta mussaman yan kungiyar Taurarin marubuta writers Association*

KADDARAR SARAUTA=?Q? &?: Kirkirarren labari ne,banyi shi dan cin zarafi wani ko wata ba, duk wanda yaci karo da da wani bangare na labarinshi ina nemam afuwa.

Kada wani ko wata yayi amfani da wani bangare na cikin labarina, ya canja shi zuwa wani salo ba tare da umarnin marubuci ba, yin hakan zaijamaka tuhama daga wajen lawyer ta
(Barrister Aisha nura)

(the four quills star s)
Under the guidance of taurarin marubuta& ..

Chapter one :ASALIN MASARAUTAR ZARWATA
Page (1&2)


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J


INTRODUCTION& & .
 in the early 1900s, 120years ago& .

Shekara Wari da ashirin da suka shuWe, kafin rana ta saba tashi a duk safiya, akwai ?asa mai nisan gaske daga dukkan sauran masarautu 

?asar Dulhania Wani Sangare ne na duniya da babu wanda ya isa ya bayyana cikakken taswirarta, domin kogunan ta suna sauya hanya, dazuzzuka suna rufe hanya cikin dare, kuma iskar ta tana Wauke da maganganu daga kakanni waWanda suka shude.

A wancan lokacin, ikon masarauta ba ya tsayawa ne kawai a kan takobi da jarumtaka, a a, akwai wani ?arfi da ya fito daga cikin ?asa, daga cikin duhun da ba ido yake gani ba  Tsafin Haske da Duhu. Ana cewa kakannin farko sun samo shi daga wata aljanna mai suna (Uwar Haske),wacce ta yi alkawarin kare zuriyar su muddin za su kiyaye dokarta

Sarkin wanan karnin yayi duk kokarin sa wajen kiyaye wanan dokoki, haka duk wani sarki da yabiyo, wanan dokar ba komai bace face:

Gudanar da Tsafin Hasken wuta kafin hawa kan kargar mulki

A cikin wannan tsari ne sarakuna suka yi mulki tsawon ?arni biyu, babu wanda ya taSa karya dokokin tsafi. Amma labarai sun ce akwai wani sarki wanda zuciyarsa ta fara karkata wajen karya wanan sharadai na uwar haske Waukar ?arfin tsafi domin kansa, ba domin kare masarauta ba. An ce shi ne ya Sullo da abin da daga baya ya zamo la ana  Murya daga ?asan Daji, Kogin haske yayi magana, washe gari annoba takama rabin garin.

Dukda girma da arziki irin na Masarautar Zawarta, suna rayuwa ne kan wanan tsarin, kowane sarki, zai kai babban dan sa yayi Tsafin Hasken huta kafin hawa kan kargar mulki.

Tsafi yazama shine Asalin Masarautar Zawarta,Sarki bayan Sarki, Karni bayan Karni.

(1945)

A zuwa wanan lokaci har akazo kan Sarki Iliyasu.

Wanda lokacin Y ay anshi ya canja komai daga Masarautar zawarta, Sarauta tazama kaddara, tsafi yazama ruwan dare Rigima da gaba tsakanin y ay an Masarauta.

Sarki Iliyasu ya kasance yana da mata guda uku amma cikin su dayace ke da yara guda ukun, wayanda sune:

1.Yarima Abbas shine babban dan Sarki Iliyasu.

Abbas yataso mutum mai hakuri,juriya da tausayi,Abbas yadakko duk wani hali na kankasu Sarki Abbas wanda aka mayar masa da sunan sa, har mashi yanason fin Sarki Abbas hakuri.

2. Sarauniya Zulfa itace ta biyu wajen Sarki iliyasu.

Zulfa taso yarinya mai izzah da issah,jinin sarauta nayawo a cikin jikinta, Zulfa bata tausayawa kowa a rayuwarta ta duniya,sanan batajin shayin yiwa kowa magana hatta da Wazirin Sarki.

3. Yarima Tukur shine auta wajen sarki Iliyasu.

Tukur yataso mutum mai son zuciya da kuma son mulki,tun tasowar tukur babu abinda ke damun shi kamar, Abbas ne zai gaji Sarki bashi ba,wanan yajawa Abbas tsana mai girma a zuciyar Tukur, kamar ba ciki daya suka fito.


Ana wanan lokaci ne Sarki Iliyasu yabukaci,malamin tsafi mai suna Baru da yafara koyawa m,a Yarima Abbas,domin shekaru kadan suka rage zuwa ga murabus dinshi.

Zulfa ce tashigo B angaren Yarima Tukur, yana zaune daga bangaren wajen hutawarshi, tafiya takeyi kana ganin ta kasan tana ciki wani hali,babban abu yadameta.

A haka takaraso zuwa inda yake, fadawanshi na ganin ta suka fara basu waje,domin yarima tukur baiyadda wani yatsaya ba lokacin dasuke tattaunawa da Zulfa.

Bata samu arzikin zama ba ta furta:

 Yayana munacikin matsala.

 Matsala wacce kuma gimbiya Zulfa.

 Yanzu nan umarnin yafito daga fada, kan Baru yatafi da Yaya yafara koya masa tsafin Haske.

Shiru Tukur yayi na tsawon minti na 10 sanan yace:

 Yanzu shi mai martaba yabada wanan umarnin.

 Tabbas Yaya,kasan indai mai martaba bai bada wanan umarnin ba, babu wanda ya isa, Yaya idan hakane Aljanna Jumana tayi mana karya,kuma hukuncin kisa zamuyi mata.

Kallon Zulfa yayi yadda ta damu akan yayi sarautana yake kara saka masa sonta a zuciya, jinta yakeyi a zuciyarsa sama da yanda yakejin Mahaifi da Mahaifiyarsa.

 Zulfa yau bayan rana takarasa faduwa zamuje wajen Aljana Jumana, ki kwantar da hankalinki.

Tashi tayi tahuce zuwa b angarenta, a hanya tagamu da Yarima Abbas,fuskarshi da mayalwacin murmushi yatare ta da cewa:

 Amincin ya tabbata gareki,gimbiya zulfa.

Murmushi tayi wanda iyakarsa kan lebenta,sanan tace:

 Yaya, anfito daga fadan?.

 Anfito gimbiya,mai martaba ya umarce ni sa fara zuwa daukan darasi wajen Barau.

 Uhm Ubangiji yataimaka.

Tafada tana hucewa zuwa nata b angaren,shima yahuce, Allah ya jarabci Abbas da kaunar yan uwanshi, yanason su so irin wanda ke yawo a jini wanda ake ji a zuciya.

Kai tsaye bangaren Yarima Tukur yakarasa, sai dai baisameshi a inda yake zama ba,hakan yasa yahuce domin a tsarin yarima Abbas indai ba babban dalili ba, baya shiga cikin dakin mutum sabida yasan nan din sirrin mutum ne.

Kai tsaye b angaren Mahaifiyar su, Fulani Rumana ya nufa, inda ya sameta tare da Manyan baki, zama yayi daga gefe har sai sa takamalla dasu sanan yashiga daga ciki.

 Fulani barka da hutawa.

Murmushi Fulani Rumana tayi sanan tace:

 Nasamu labari daga cikin fada cewar zaka tafi wajen Barau.

 Shine abinda nazo sanar dake ranki yadade.

 Inayi maka fatan nasara akan komai,yarima Abbas.

Murmushi mai sauti yayi domin yasan duk randa mahaifiyar shi takirashi da Yarima, to tanacikin farin ciki sosai.

Zama yayi suka dan taba hira sanan yatashi tare da cewa:

 Nabarki lafiya.

Daganan Bangaren Yarima Tukur yanufa amma bai kara samunshi ba, yayi mamaki sosai domin yarima Tukur ko da yashe yana wajen da yake kira da chamber tundaga karfi 04 har zuwa karfe 09 na dare.

Bangaren Yarima Tukur kam yana sani ya shige ciki sabida yasan dokar yarima Abbas, na rashin shiga cikin sashen mutum.

Haka Yarima Abbas, yayi ta zagaye a bangaren Yarima Tukur amma baisami ganin shi ba, gashi kuma yana bukatar isa Kogon Haske kafin faduwar rana.

Haka yatafi ba tare da yagana da dan uwansa ba,kwana uku da zaiyi kafin yadawo jiyake kamar shekara uku zaiyi, baiga yan uwansa ba.

Yarima Abbas nafita, yarima Tukur ya akai akira masa Gimbiya zulfa, ta hanyar baya suka bi zuwa wajen Aljana Jumana.

Tafiya sukayi mai tsayi acikin dogon jejin,mai bakin duhu kafin suka karasa wajen Aljanna jumana.

Wata karamar bukka ce, wacce batafi tsayin dan yatsa ba,Yarima Tukur ne yafara magana:

>  Yarima tukur dan wajen sarki iliyasu dan sarki Abbas ne,tare da gimbiya Zulfa yar gidan Fulani Rumana yar gidan Fulani Zullaziya, mun karaso fadar aljanu muna neman hadi da Aljana Jumana.

Wata murya ce daga karkashin kasa tafara magana:

>  Sarkin Aljannu Kudumuya ya amshi zuwanku, sadaukarwar asalin ku ta amso.

Daganan wanan karamar bukka ta girma zuwa babba, wata siririyar hanya ce tafito daga cikin bukkar.

Hanyar suka fara bi, sai da sukayi tafiya mai tsayi a cikim wanan karamar bukkar, kafin suka karaso fadar Aljanna Jumana.

Cike da fushi da kuma Izzah gimbiya Zulfa tafara magana:

 Aljana jumana kin munafunce mu, kinyi mana karya, kuma kinsan matsayin mu a wanan kasar, yimana karya babban kuskure ne.


Wata uwar dariya aljana Jumana tasaki sanan tace:

 Ni Aljana Jumana karamar su mai shekara dubu ashirin banyi muku karya ko daya ba.

 Kinyi mana karya,kince nine zan gaji sarautar mu,amma a yau mahaifina yatura dan uwana koyan tsafin Haske.

Yarima Tukur yafada shima cike da Izzah, wata uwar dariya Aljana Jumana tasake saki sanan tace:

 Tura dan uwanka koyan tsafin haske bashi bashi bane, hawan shi kan mulki ba ,amma alama ce ta hakan, akwai wasu sharadai guda uku da zan gindaya muku kai da yar uwarku.

Tafada tana kallonsu duka,cike da rashin tsoro Gimbiya Zulfa tace:

 Muna jinki.

Dariayar Aljana Juma takara saki Sanan tace:

>  Abu nafarko shine, kai da yar uwarka, zaku kusanci junan ku ba sau daya ba, ba kuma sau biyu ba?.

>  Sanan abu na biyu, a tsakanin mahaifin ku da mahaifiyarku zaku kashe guda daya, ku sadaukar da jinin su ga shugaban mu.

>  Abu na uku zakayi mu amala da yaro dan shekara 20 namiji na tsahon sati guda.

 Idan kuka aikata wanan abun, to tabbas sarautar Zarwata taka ce.

Shiru ne yabiyo baya, tskanin Yarima Tukur da gimbiya Zulfa anrasa mai magana

=?Q?=???*KADDARAR SARAUTA*=???=?Q?
*Jinin wanda aka zalunta baya shudewa*

*Written by
'?=???*
SANI MUHAMMAD LAWAN
(Saiyyid Writer)
*_Garkuwar taurari_*

(The Four Quill writers)

Page (3&4)

 Lokacin ku yafara.


Aljana Jumana tasake fad a kafin kuma tabaci,Gimbiya Jumana ce tace:

 Mun amince zamuyi duka.

Murya suka juyo daga sama anacewa:

 Aikin ku zaifara daga yanzu.

A wanan lokaci neman mulki da neman sarauta,hassada da kuma kiyayya sun rufewa wayanan yan uwa guda biyu ido, babu kunyar ubangiji Gimbiya Zulfa tacire kayanta haka shima yarima Tukur.

************
**Kogon haske**

Tafiya ce mai tsayi daga cikin gari zuwa wanan kogo dasuke kira kogon haske, a zahiri kogon ba na haske bane,domin wani bakin duhu ne.

Haske ne daya ya ratsun ta wani waji yashiga cikin kogom wata tsuwar bishiya, mai suna Kogon Gada.

Kogon zagaye yake da Ganyen K arab a, shimfide da fatar miji anyi ado da jinin zakara sai kuma kurat tsohon zobe dake yawo a cikin kogon.

Wayanan sune abubuwan da ake amfani dasu wajen gudanar da wanan Tsafin haske, tsafin da iyaka jinin sarauta ke iya yinshi, tsafin dake kona Zuciya.

Zubewa Baru yayi akan gwiwowinsa tare da Umarta Yarima Abbas da yayi irin zaman, tsugunna wa Yarima Abbas yayi, yana kokarin kwaikwayar irin tsugunnen, sai dai fa yakasa duk yanda yaso yayi wanan zaman ya gagara.

 Baru Zaman ya gagara.

Kallonshi Baru yayi sanan yace:

 Bazaka koma gida ba, sai kayi irin wanan zaman.

Dagewa Yarima Abbas Yayi,amma wanan zama yagagara.

*************
Masarautar Zarwata

Bangaren Yarima Tukur, tsaye yaki a cikin makeken dakinshi, yaro da bazaihucw shekara 20 ba yana daga zaune gefen gado,jikin shi babu kaya.

Haka kuma b angaren Aljana Jumana tana zaune gaban Garwashin huta, mai fitar da kamshi ganyen tsamiya,hannun ta nad e da bushashiyar fatar maciji.

Jira kawai take Yarima Tukur yafara aiwatar da abinda suka umarce shi na neman yaro ita kuma tafara gudanar da nata aikin.

Dai Dai lokacin da yarima Tukur yafara aiwatar da akin dasuka umarta ita kuma tafara surutai,bayan ya zuba ganyen barkono domin kulle zuciyoyin mutane tafara fadin:

>  Ya ruhun masu juya kaddara, ku juyo, ku shige cikin zuciyar mai hakkinsa, ku ja shi ya rasa, ku buWe ?ofar wanda ba shi ya dace ba!

Yarima Tukur wani sanyi yafaraji a cikin jikinshi,yanayin iska tafara canjawa,haka shima yaron da Yarima ke amfani dashi,bangaren Aljana Jumana kuwa.

?asan fada ta zuba cikin kwandon,sanan ta shafa jinin akuya a kan gashin aku, sanan tafara magana cikim kakkausar murya:


>  Kurciyar sarauta ta ruguje, jinin gado ya bushe, hasken hakki ya mutu.
> Ruhohi ku doke shi da rashin sa a, ku Wora rawanin ga wanda babu sunansa a littafin sarakuna.
> Mulki ya juye kamar ruwan sama da iska ta kwasa.

Sanan takara fashewa da wata muguwar dariyar.
 Hahahahahahaa.
Murya daga sama akafara fadin:

>  Ruhin magabata yar karbi aikin ki karamar aljanna mai shekara dubu 20, ana bukatar sadaukarwa jini daga garesu.

Daren ya lullube garin da wani irin dubu mai nauyi,sanyi daga cikin Dajin Kunkuru ya zagaye Masarautar Zarwata.

Gimbiya zulfa na kwance, taji wani irin sanyi na shiga jikinta, imanin tana na karasa ficewa.

Tashi tayi ta nufi bangaren yarima Tukur, daman aljana Jumana ta umarce da hakan, a duk lokacin dataji wanan yanayi tatafi bangaren yariman.

Iske shi tare da yaron da aka kawo masa, cikin bushewar imani, takarasa su kahade tare suka aikata abinda aljana Jumana ta umarta.

Dariya sosai Boka Jumana tayi tana fadin:

>  Ruhin magabata dole ya amshi aikin ku ya, yaku marasa imanin yan uwa.

Bayan kwanaki, Yarima Abbas sai da ya kwashe kwanaki biyar yana koyan tsugunam tsafin haske,kafin ya iya.

Haka yadawo gida yayi sati daya sanan yakara komawa, koyan rike haske da hannu.

Shima sai da yayi sati biyu sanan ya iya wanan rike hasken, haka suma su Gimbiya zulfa suna ta shirye shirye, sun maida kusantar junan su abu mai sauki ga rayuwarsu.

Suna jiran Umarnin Aljana jumana zuwa sanda zasu kashe mahaifin su ko mahaifiyarsu.

Haka aka dauki shekaru kowanne bangare suna tashirin su, Yarima Abbas ya kware wajen Tsafin haske da za ayi amfani dashi wajen bashi sarauta, sanan Yayi Auri ya auri Gimbiya sa adiya yar Masarautar Qudus.

Masarautar Qudus, karamar masarauta domin batafi girman wani gari guda daya dake karkashi,Masarautar Zarwata ba hakan yajawa Gimbiya Sadiya muguwar tsana daga Gimbiya Zulfa daman bason mijin take ba, balle kuma matarsa.

Itama Gimbiya Zulfan tayi aure, ta auri wani a cikin masarauta, mai sarautar Madaki wanda suka dade suna soyayya, Aljana jumana ce tayi aikin rufe masa baki kan rashin budurcinta wanda tabawa kaninta kaneman KADDARAR SARAUTA.

Yarima Tukur ya kware wajen mu amala da yar uwarsa Gimbiya Zulfa,sanan ya kware wajen mu amala da yara maza, abinda kullum yake karawa aikin sa karfi. shima sarki Abbas yazaba masa matar aure amma yace bayan zuba.

***Haka shekaru uku suka huce***

Sarki Iliyasu ya shirya yin marabus nan da kwana uku, hakan nanufin a daren gobe, za ayiwa Yarima Abbas, Gasar Tsafin Haske.

Aljana Jumana ta umarce su da kashe mahaifiyarsu A daren yau,sanan su tabbatar jinin ta yasauka akan bakin kyallen data basu.

Karsuce karfe 09 na daren yau, daman Yarima Tukur da Gimbiya Zulfa sungama tsara yanda zasu kashe Fulani Rumana.

Yarima Abbas tun safe yana tare da Fulani Rumana, jiyake kamar yau KADDARAR SARAUTA zata canja masa komai na Rayuwa.

Sai gabda faduwar rana yatashi yanufi bangaren shi, inda yatarar da Matarsa Gimbiya Sadiya tare da yarinyar shi guda daya saikuma wani ciki dake jikinta.

Itama sun dade suna hira har yake fada mata:

 Ina Ganin Kamar KADDARAR SARAUTA zata canja mun komai a yau.

Kallonshi tayi cike da soyayya tace:

 Sarki mai jiran gado, babu abinda yake faruwa da mutum face da sanin abinda yake bautawa.

 Zanfadamiki wani abu guda daya dan bantaba fadawa wani ba sadiya.

 Insha Allahu zaizama sirri tsakanina dakai ya kai mijina.

Shiru yayi na tsawon mintina sanan yace:

 Nasani dan uwana Tukur da yar uwata Zulfa basa sona, basa kuma kaunata basa kaunar na hau kan mulki, inajin kamar bazasu barni ba, ko bayan babu ni, ki kulamin da kanki da yarana.

Shiru Gimbiya Sadiya tayi,domin ta dade da fahimtar hakan,amma yanda yake nuna soyayyar yan uwanshi, bazai taba barin shi yaga hakan ba.

 Babu abinda zai sameka.

Suna zaune aka aiko sako daga fada kam cewa, Yarima Abbas yaje sarki nakira.

Tashi yayi zaifice yaji anrike mai kafa,juyiwa yayi idonsa ya sauka kan Saratu yarsa.

Cikin muryar yara tace:
 Abbana yaushe zakadawo?.

Murmushi yayi sanan yace:
 Kinayin bacci, kintashi zandawo.

Daga haka yafice zuwa fada, sunyi magana sosai da mai martaba sanan yahuce zuwa Dajin kogon haske.

A daren ranar da za a gudanar da Gasar tsafin Haske, daga cikin kogon haske wanda yake kasan bishiyar kogon gada.

Malamin tsafi Baru ne, ya zauna gwiwoyi biyu a kasa, yana shafa wani farin ?ura a fuskarsa, gabasan cike da Ganyen k araba wanda ke kawo jarumunta, da kuma fatar maciji na kariya daga makiya,jinin zakara kuma na daura alkwari sai kuma kurar tsohon zobe nakawo mulki da iko wakar tsafi yake rera wa:


> * Ya ruhohin daji, ku buWe ?ofa,
> Ya ruhohin ruwa, ku ba da iko,
> Ya kakanni masu mulki, ku dawo,
> Ku Waure masa ikon gada,
> Ku yi masa rikon duniya! *

A yayin dayake rera wannan waka, shi kuma Yarima Abbas ya durkusa rike da *akwatin tsafi* daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login