Showing 21001 words to 21146 words out of 21146 words

Chapter 8 - Dakarun Musulunci Book 2 By Abdulaziz Sani M Gini.txt

Ina godiya ga duk wani leadership na wannan gida da kuma sauran members bisa bani kwarin gwiwa tare da fatan alkhairi da nake samu ta ko ina wasu suna kirana suna min fatan alkhairi wasu kuma ta DM dina wasu kuma ta hanyar yin liking da sauran hanyoyi, gaskiya ina jin dadin haka, kuma nima ina muku fatan alkhairi.
Zan cigaba da yi dominku kuma saboda ku, saboda idan babu ku babu ni, tabbas kuna bani kwarin gwiwa sosai kuma saboda jin dadin da kuke da nishadantuwar da kike nima sanadin Wannna ina shiga cikin farin ciki, abinda nake nufi anan shine inayin farin ciki da farin cikinku kuma ina jin dadi da jin dadinku.
Ina muku fatan alkhairi Allah ya bar kauna ya bar zumunci.
Na gode naku a kullum da ko da yaushe UMAR FAROUQ ZANGO.


6
7
8

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login