Showing 27001 words to 30000 words out of 44861 words
suka fara aikin su kaman yanda tabasu iko. Shikuwa Maleek Yana a zaune yana aikin abun da yasa ba kwankwada yaji kirar jenny, hannun shi ya kai ha'di da dagawa yana fadin sweary. Cike da masifa ta ce" enough Maleek, wani sweary kacuceni ka yaudare ni,kace zaka aureni amma ashe karya ne,tun da gashi kayi auren ka da wata bani ba,wlh ka yaudare ni Malee...wani wawan tsawa yayi mata wanda sai da ta firgita,don tasan masifa irin na Maleek. Kehh ni kk cema na yaudareki? Ni kk fada ma mgn? Dama ko mata sun kaura ni xan aureki ne?....cike da raunanniyan murya wanda tuni tafara zubar da kwallah ta hau cewa" ehhh ae gashi naji an maka Aure da wannan kanwan taka fatima. Ngd Amma kasani wlh bazan barka ba Maleek sai ka aureni. Tana fadin haka ta kashe wayan kittt. Wanda yasa Maleek jan dogon tsaki hadi da dauka glass cup din da ya cika da giya,ya kai bakin sa yana cewa" kuji sauna kowaya fada mata wannan ta tsiniyan oho. Ni nasamu fatima ta Aure ni ai bakya ba jenny matan duniyan nan ma nagama kallo baki daya. Mai xanyi dake kullum gindin ki a bude aasake da nasaka take shigewa. D only thing i want from u shine romancing. Ke din perfect ne anan barayin.
Muryan Khalid yaji da bai ji shigowan shi ba sam sai muryan shi yaji yana cewa" Ashe bana lokaci yy lallai buri ya cika yau dai kaxama mijin fatima da kk buri.
Jin mgnar sa yasa Maleek cewa" kaman yah bangane ba. Bai kuma ce masa komai ba ya kunna plasman dake gaban falon, aiko nan yaga ana aikin watsa Auren nashi da Bintoto n shi,don har da pic din shi. Yarda glasa cup din giyan yayi yana riko Khalid da cewa" khalid Wai da gske ne ba mafarkin danasa ba bane. Murmushi Khalid yy cike da tausayin Maleek ya zaunar dashi yana cewa" come down Maleek ba mafarki kk ba,all is true kai yanxu mijin fatima ne. Don ma friends din mu har najeria kirar ka suke tayi wayoyin ka a kashe,but na sanar masu da ranar xamuyi event nan da 2 days. Kafin ranan aikin ka shine kasan yanda xaka jawo hankalin Fatima,Don event ne xamuyi ba karami ba,event da ya amsa sunan sa,bakasar Jermany kadai muke son su sani ba'a'a duniyan baki dayan ta😜.
Yana fadin haka yana kunna wayoyin Maleek, shikuwa Maleek da yake ganin abun kaman wasa sai ya nufi toilet ha'di da dauro alwala don yy gdy ga Allah da ya mallaka masa abun da yake kauna a rayuwan sa. Hadi da saka Daddy yana gode masa,don yasan wannan duk plnniing din sa ne.
A wannan yinun Prince Maleek bai iya ko motsawa side din Mm queen ba Saboda kirar da Mutane ke masa akan taya sa murna da sukeyi. Wasu yasan su wasu bai san su ba,daga karshe ma kashe wayan tashi yy baki daya.
Itako Bintoto mm queen sawa tayi aka fara mata jike² kaman yanda muke ma Amare,don sam bata sa an mata wani abu da ya shafi kwalliya ba,don batason takuma daga mata hankali. A wannan rana a dakin ta ta zauna duk da har lokacin bataji ta xama matan Maleek ba sai a washe gari taji a bakin Nihila. Wanda a lokacin tasa ma kanta dky,don addu'a tayi masu da rayuwan ta. Sannan ta cigaba da harkokin ta.
A bokan Prince Maleek kuwa tun a goben ranan suka fara halarta don tuni gida yagama dinkewa da mutane.shikuwa Daddy a daren yasamu Maleek da maganan cewa" ba anan kasan xasu zauna ba,a nijeria gidan shi Maleek din nacan xasu zauna, kuma shi da kanshi xai cigaba da kula da companonin sa da yabar ma Daddy wahala dasu shiyace baxai iya rayuwan nijeria ba. Ai ko ajikin shi tun da yanxu yasamu Bintoto to ko inah ne mazai tafi indai xata iya rayuwa a wurin.
Tun ana gobe event Maleek yake raba ido ko xai ga Bintoto amma bb ita sam tayi ma idon sa kaura. A haka ya yanke shawarar nufo da Babban Aminin shi da ya matsu don yaga Bintoto suka iso part din mm queen. Wanda ana yayi masa ma sauki hadi da cewa zai kira masa Bintoton kila tana dags ciki ne. Nufan wani coridour yy nan ya ganta xaune gaban ta cike da kayan motsa baki.don tun shigowan su ta gansu,kawai takasa motsine tana bin fuska n wanda suka shigo dashi da kallon a inah nasan wannan?.
Ji tayi an dago ta an waniyi hugging ha'di da sakin ta yana manna mata kiss a kan kumatu. Cike da jin tsanar shi ta daga hannun ta hadi da kai masa mari,amma kan takai tayi saurin sadda hannun kasa ha'di da rushewa da wani irin kukan bakin ciki. Don tasan bb yanda xa'ayi ta iyah marin Maleek a yanxu. Kuka takeyi ha'di da karawa cike da ban tausayi. Allah sarki abun ka ga so hana ganin laifi sai nan Take Yaji tausayin ta na ratsa shi... A hankali ya duka har kasa yasa gwiwowin sa yana cewa " plz fatima na rokeki ki daina kukan nan yana taba mun zuciya. Da yau kk fadamun duk wani abu da bakyaso daga gareni nayi maki Alkawari n xan daina shi.
Goge hawayen fuska n ta tayi tana bin shi da kallon tsana sannan tace" kaine na tsana banason bude ido na ganka,plz karabu da ni.
Saurin rintse manyan eyes din shi yy don jin wani irin radadi a zuciyan shi da maganan da take yaba mashi.
A sanyaye fuska bb walwala yace okay sorry dear,inshaallh xanyi kokarin hakan,duk da banajin xan iya,amma for now kixo ku gaisa da Friend dina Abdulrahman.
Tsaki ta kuma hadi da cewa wani Friend din kane bai sanni ba,indai ko anan yake. Lumshe ido yy cike dajin dadin muryan ta yace" No wannan a nijeria yake ba'anan ba. Jin ambaton nijeria yasa gaban ta faduwa. Ji tayi xufa na karto mata,sai kuma tayi tunanin kar taje,shiru tayi don zuciyan ta nason ganin wannan Abdulrahman da take ganin kaman ta san shi a wani wuri. Batare data kalleshi ma ta nufi hanyar da xai sada ta da falon dayasha kayan alatu da kayan mure rayuwa. Biyo bayan ta yy cike da jin dadin amincewan da tayi xasu gaisa da Aminin nashi.
Mutare a episode na gaba💃🏻
*Mmn teddy🧸*
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: *Typing🖊️*
*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*
*Episode 38/39*
*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
*________________________*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu,Alheri k'ungiya ce masu aiki da nazari da illimi domun wayar da kan Al'ummah da masoyan ta,Alheri sai D'an Alheri```
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
Dedicate to my dear Afnan,wannan pagen taki ce y'a guda,Allah yy ma rayuwa Albarka... Luv u much daugther na💔.
*_________________________*
Bin bayan ta yy har suka isa tsakiyan falon da ya wadatu da kayan alatu da more rayuwa,komai na tsarin wajen abun burgewa ne,musamman dan gane da yanda komai na masu abun ne,don dukiya ba komai ce a wurin su ba face abun kashewan su at any time... Cikin takunta mai cike da jan hankali wanda yake k'ara birkita Prince Maleek take takawa har ta isa kan daya daga cikin Royals din falon. Ba tare da ta kalli bak'on nasa ba kuma aminin sa ta zauna tana yatsina baki,dagani kasan an tilasta mata ne,ba son ranta a Zuwa sam. Dago Dara² idon ta tayi hadi da sauke su kan Abdulrahman dai² shima yana dago da nasa idon. A tare sukayi saurun mik'ewa,yyn da shi Abudulrahman yayi saaurin cire bakin glass din fuskan shi bakin shi nason furta wani abu,amma yakasa. Itako Bintoto zaro ido waje takeyi hadi da sauke su kan Abdulrahman tana mai dafe kanta wanda da'alama so take ta tuno wani abun,amma ta kasa. Jin muryan sa da tayi yana Ambaton "BINTOTO kece nake gani ko idanuna ne suke mun goxon ki?.
Miryan ta ne ya hau rawa so take ta tuna Abdulrahmanu ko ta karfin tsiya amma ta kasa. Ihu tasa cikin wata irin murya tace" Abdurrahmanu kai ne?. Sai kuma tayi luuu hadi da yin k'asa. Cikin Azama Prince Maleek yy saurin tallabota hadi da rumfacota jikin shi,yana girgixata Fatimah" Fatimah"... My Queen Open ur Eyes let me say something plz..." Haka yy ta girgixata ko xata bude idon ta amma shiru bb alaman numfashi. A zuciye ya dago hadi da kallon Abdurrahamanu yana pointing din da yatsan sa hadi da ce masa" Me kayi mata Abdulrahman, bakasan itace rayuwata ba? Itace komai na!! Waye kai a wurin ta? Kasan ta ne?. Yafadi a zafafe kaman mai shirin kai masa duka.
Hankie Abdulrahman yasa hadi da goge fuskan shi sannan yace Maleek She is my blood sister,my biological sister... Bai rufe baki ba Maleek yy saurin cewa" what do you mean Abdul,fatima is ur biolagical sister?. Daga masa kai yy wanda kan ta bashi amsa yaji muryan Mama Queen da Hawaye tuni ya gama bata ma fuska tana cewa" Ibeg stop doing that.. Just asisst my daugther plz... Ba ku tsaya surutu da bai da wani Ma'ana ba a yanxu. Silverline dake guefen tane tayi saurin Dakko ruwa A wani bowl tana nufo Bintoto cikin hanxari ganin Hankalin uwar daakin nata yy matuk'ar tashi... Dad ne yy saurin Amsan bowl din,yyn da Maleek ya dauketa cakk yana mai shimfidar da ita kan royals cushines din falon. Har dad ya matsa kusa da bintoto bai jirga ba. Yana kwakwime da
Hannun ta kaman wani zai kwace masa. Itako mm Queen banda zubar da kwallah bb abun da takeyi tana mai Addu'ar Allah ya tada mata da Bintoto n ta. A hankali Dad ya shafa mata ruwan wanda cikin sauri tayi gigiff ta mike,ganin still ba a hayyacin ta take ba,yasa Maleek saurin Rungumeta yana manna ta da jikin shi yana karanto mata addu'oin da rabon sa da yin su ya manta. Cikin wata irin murya dagaji kasan mutum yana unconcius tafara cewa" Wai Innata ga Abdurrahamanu nan,Innah xai bigeni!!.. Jin haka yasa Mm Queen saurin matsawa gareta tana kamo Hannun ta tana cewa" Bude idon ki baby na. Ga Abdulrahman bb abun da xai maki. Jin muryan Mm Queen yasa ta saurin kara yunkurin mikewa idon ta da yasauka kan na Abdulrahman dake goge hawaye yasata tsayawa daga zaunen cakkk... Tana tunanin wani abun,sai da tayi kusan minti biyar a haka Dad duka suna mata Addu'a,kawai sai ta saki wata irin marayan kuka tana cewa" innallilahi wa'innah ilayhir raji'un.." cikin wata irin dasasshiyar murya ta hau cewa" Mm Queen Innata!! Innah ta nakeson gani. dad ku kaini,kukaini naga Innata. Kawai sai ta kara rushewa da wani irin kuka mai taba zuciya.
Cike dajin wani irin zafi ganin hawayen da take fitarwa yasa idon shi kar ka dawa yy wani irin jahhh.... Cike da wata irin murya ya kalli Dad yana cewa" Dad yanxun ayi mana VIZA mu wuce nijeria. Fatimaj na son ganin Innah. Ganin shima na shirin tada masu da balli yasa Dad cewa" No my son mu bari sai gobe,kan nan Fatimah ta kara samun kwanciyar Hankali koya kace Abdulrahman?. Dad yace hadi da kallon Abdulrahman. Daga masa kai Abdulrahman yy yana cewa " hakan yy Dad. Muryan Bintoto sukaji tana cewa' nifah daga nan wlh baxan koma ko inah ba sai fita zuwa k'asa ta don Innata ta kawai nake son gani. Cike da kulawa mm Queen ta matsa kusa da ita tana dafata hadi da cewa" come down dear,yau xamu tafi Nijeria. sai ta juya tana kallon Maleek tana ce masa" Maleek kufara shiri kai da Abdulrahman xamu bi jirgin karfe 2 xuwa nijeria a yau dinnan. Cike da jin dadi Bintoto ta matsa kusa da Mm Queen tana kwantar da kanta jikin ta,don sai a yanxu taji sanyi ya ziyarce ta.
Mmn teddy🧸
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: *Typing🖊️*
*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*
*Episode 40/41*
*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
*________________________*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu,Alheri k'ungiya ce masu aiki da nazari da illimi domun wayar da kan Al'ummah da masoyan ta,Alheri sai D'an Alheri```
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
Dedicate to my dear Afnan,wannan pagen taki ce y'a guda,Allah yy ma rayuwa Albarka... Luv u much daugther na💔.
*_________________________*
Shafa ta Mm Queen ta hauyi hadi da d'an bubbuga bayan ta alaman Rarrashi. Wanda ganin Bintoto tayi shiru ta kwantar da hankalin ta yasa Maleek da Abdulrahman Ficewa daga falon don su fara shirye² na wuce gida Nijeria. Shima Dad side din shi ya nufa hadi da shiryowa,wanda Bintoto da kyar da Lallami Mm Queen ta sata ta kara shiryawa hadi da watsa ruwa a gaggauce tasaka wasu fitinannun Abaya masu jerin duwatsu jah. Sai daga katsa anyi masa adon flowers Jahh masu daukan ido sai kuma yak'ara ma Abayan kyau da tsaruwa da yake kallon Black ne Abayan. Rolling tayi da mayafin shi Black yyn da ta sako Takalmin ta Half cover mara tuudu baki daga sama anmasa gyezan Jahhh,wow abun sai dai muce Mashaallh, don duk munin Bintoto andaga anyi kyau matuk'a,musamman da tasamu kulawa wajen mm Queen da kuma gogewa ta k'asar Jermany,fatan nan ya koma choculate colour mai maske don har shaining take na Alaman hutu da kwanciyar Hankali... Fitowa falo tayi nan ta tadda su duka suna zaman jiran fitowanta. Bin su da kallo duka tayi cike da mmki take kallon Prince Maleek da yasaka wata shadda galilah mai ruwan sky blue,yasaka hular gube da takama kansa damm gashinnan ya kwanta kaman balarabe,shiru tayi tana kallon yanda yy matuk'ar kyau,a ranta tana cewa" Dama Maleek yana da kyau haka, mtswww shiyasa mata ke lik'emasa shi kuma yy tawani iyayi yana lalata masu rayuwa, sai kuma still a zuciyan nata tace" tom ainah y iya shigar Hausawa,wata zuciyan ne tabata amsa da ahh ke Bintoto kin manta Dad Bahaushe ne. Mm Queen ce kadai Baturiyya. Bata fargaba sai daddad'an k'amshin shi taji kusa da itah yyn da kan ta ankare tuni ya manna ma kumatun ta kiss hadi da ce mata"u are beutiful". A maimakon ta bashi amsa sai ta d'aure fuska tamau had'i da rabawa ta gyefen shi tana nufan Mm Queen da take ta washe mata baki,hugging din ta Bintoto tayi tana cewa" Mom ya kk ganni!!?. Dary Mm Queen tayi tana mai ce mata you look so beutiful dear. Cike da jin dad'i Bintoto tayi dry tana cewa" Dad...." I'm ready to go. Murmushi duka falon sukayi hadi da cewa" okay Mashaallh sannan duka suka rankamo zuwa farfajiyan fillin masarautar Mm Queen, masarauta mai tarin Albarka bayin ta na Alfahari da ita, da mutanen k'asan ta. Jeriya duka bayin masarautar sukayi don haka dama sukeyi idan Wani Zai bar masarautar yyn da wasun su ke zubewa kasa,suna kwasan Gaisuwa.... Wasun su kuma suna shimfid'a tattatausan capet masu laushi da suka sha adon xinarai a haka suke ta kashi har suka isa motocin dake tsaye drivers da sequrities na jiran isowan su.
Mm Queen,Bintoto da Dad suka shiga Daya daga ciki yyn da Abdulrahman da maleek suka shiga daya... A haka basu wani 6ata lokaci ba,suka nufi airport yyn da isan su jirgin su ta daga xuwa gida Nijera. Wanda ko a jirgi Maleek haka ya hana Bintoto sukuni,don yana manne kusa da itah, in sun hada ido ya kalleta yy kissing din ta hadi da furta mata I LOVE U". Ita kam har kunya taso ma ji nasu DAD, don shi Maleek sam baijin komai.
Itakam mmki takeyi musaamman inta kalli su Mm Queen sai taga fuskan su sake sai ma murmushin da suke bin su da shi,suna kallon su cike da sha'awar su,haka ma Abdulrahman don gdy yake ma Allah da Bintoto Allah yabata Maleek a mataayin miji. Itakam kunya da abun duniya da duk ya isheta sai ta kalli Maleek ta gallah masa harara tana mai kifah kanta bisa hannayen ta alamun bacci xatayi,bata dade ba Baccin ya kwasheta,nan ko Prince ya tallabota hadi da kwanto ta jikin shi.
Suna a haka bata farka ba sai da jirgin su ya sauka,sannan taji muryan Mm Queen tana tasota. A hankali ta bude ido tana mmkin ganin ta jikin Maleek da tayi,ai cikin sauri ta mike tana kallon Mm Queen hadi da yatsina baki alamun Maleek ya dameta. Aiko nan suka sa dry,yyn da itakuma ta wuce summm² a haka ta sauka daga jirgin suma sukayo bayan ta.
Motoci suka tadda jera abun kaga ga Excellency,tuni jiniya ya kurince ko inah kowa yasan da dawowan Mai girma gomnah...
Tun suna cikin gari har suka fara shiga kauyaku har suka iso kauyen garin su Bintoto, Allah sarki shuru Bintoto tayi ko inah suka wuce tana mai tuno shi a zuciyan ta. Dako suka iso primaryn garin su tuni ta tuna da ita ranar dasuka sato ma mai gona Mangoro,dry tasaka Wanda sam bata shirya masa ba. Kallon sa tayi hadi da son tuno da sunan k'awayen abokan tsokanan fad'an ta amma ta kasa,dry d
Ta kuma hadi da cewa" Hamma Abdulrahmanu inah wannan wah ma take? Kallon ta yy hadi da ce mata' au wato yau kin manta sunan Aminan fadan naki Lami ko?. Dry tayi hadi da cewa' yauwa lami tana inah tananan ko? Daga mata kai yy yana cewa" tana nan yanxun kaman ma ta auri dan liman ne,yaran su 4. Zaro ido tayi tana dry hadi da nanata sunan Lami a zuciyan ta. Sannan ta kwanto da kanta a kafadan Mm Queen tana jin wani irin sanyi na ratsata.
Mutan kauye kuwa tuni suka fara ihu suna Abdulrahmanu ya dawo,ganin motocin da suke shigowa cikin kauyen. Dai² wata dankareriyar gida da aka kyewaye da securities ta ko inah suka jahh suka tsaya hadi da fitowa,karema tankamemen gidan kallo Bintoto tayi tana mai cewa" Hamma Abdulrahmanu yanxu innata ne cikin wannan gidan?. Cike da tausayin ta ya daga mata kai yana mai cewa "