Showing 6001 words to 9000 words out of 44861 words
ɗakin nata bata marhaban da xuwan ta.
Ganin ta kama hanya yasa Momy tunanin dakatar da ita ga shiga ɗakin. Sai kuma tayi tunanin tabbas xata iya karya dokan kowa amma banda na excellency... Tuno da hakan yasa momy Kubra ƙƴaleta takoma haɗi da ƙwantar da kanta akan royals ɗin da suka xauna sukayi ma falon wani irin masifaffen kƴau. Juya kai take tana ƙarawa haɗi da girgixa ƙafa na rashin sanin mafita. Wanda kan daga bisani taja ƙwafah.
Ganin halin da momy kubrah ke ciki ne yasa Shahida kallon ta haɗi da cewa" wai mom yanxu xama xamuyi da wannan yarinyan.? Sai kuma cike da taɓe fuska alaman shagwaɓa ta sangartattun ƴaƴa shahida ta taso haɗi da kama hannun Momy kubrah tana cewa" momy plx tabar gidannan bana sonta, i don't like her any more. Plz mom push her away, let her live this house ibeg.
(Mom don Allah Ki koreta tabar gidannan na roƙe ki.)
"Mom plzzzzzz......."
Ta ƙarshe maganan tana wani jan plz ɗin.
Khalid ne yaɗago ta haɗi da hugging ɗin ta a jikin shi yana shafa kanta wanda gashin yasha gyara ta hanyar shiryasu da adon bit. Cikin miryan kwantar mawa da ƴar anwan sa hankli ya fara cewa" sorry shahida, sorry hear she will live this house verry soon.
(Xata bar gidannan nan bada daɗewa ba.)
Hugging ɗin shi tayi haɗi da cewa" really..?
Murmushi yy haɗi da ɗaga mata kai alaman ehhh.
Shikuwa kamal iyayen ƴan zuciya tashi yayi haɗi da barin falon. Wanda duka da ido suka raka shi har ya fice daga falon.
Itako mama Abu da shagan ta falon Hanan bata tsaya a ko inah ba sai a bedroom ɗin ta.wanda niko tun da nashigo nake waywayon komai na room ɗin da yagaji da ƙayatuwa, kaman ɗakin hamshaƙiyan mace, badadon teddyn da akayi adon su ba.
Komai na ɗakin fari ne da cofee brown.
Bayan mama ta shiga bedroom ɗin ne nan ma ta ga wayam bb su Hanan da Bintoto.
Magana tajiyo daga toilet ɗin Hanan wanda cikin sauri ta nufi ciki don ganin karambanin dasuke yi a ciki.
Aiko riƙe baki tayi tana mamakin abun da tagani.
Ɗaure dukansu da towel sai su Hanan manya ana sa hannu ana ta wanke mawa Bintoto kai da sabulai da ban daban. Don sunfi ƙsrfin awa ana xubama kan sabulu, wanda tuni robar sabulan wasu sun daɗe da ƙarewa. 🤣
Cikin sauri mama Abu ta nufesu haɗi da cewa" Hanan ana ta wanka ne.?
Cike da iyayi ta kalli ta sannan tace"a'a mama kawai ina wanke mata kanta ne.
Dariya ne yakusa kuɓce ma mama Abu tana mmkin duka² itama kanta hanan ɗin naea take, ita da kullum ake shiryata ne xata shirya wani, sai kuma cikin daurewa tace Okay tom bari na wanke ku duka...
Haka mama Abu ta zauna ta wanke bintoto fess, sannan ta wanke hanan ma.
Naɗesu mama tayi haɗi da yowa dasu cikin bedroom sannan tafara shiryasu, wanda sam bata sha wuyan shirya Hanan ba har ta gama mata. Da taxo Ko kan Bintoto ne ta shafa mata mayuka sun fi ƙarfin nawa, itane na ƙafa itane na hannu, na gaɓɓai da sauransu.
Sosoi mama Abu ke ƙoƙarin ganin ts fito mawa Bintoto da kƴawunta.
Bari na barku haka, don banajin comment ɗinku a kwana biyu😏ku gyaraku cigaba dajin posting kullum💃🤗
🤔🤔🤔Toh wai shin munin xai ɓace, don kunsan dai bintoto n taku.🤩
Toh muje fa xuwa💃💃💃💃
*#share to another groups*
*Maman teddy 🧸*
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 11*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
Haka mama Abu tayi ta gyara jikin Bintoto kan daga bisani ta ciro mata wasu kaya a cikin sip ɗin Hanan, wanda ganin ta ciro mata wa'innan kayan yasa Hanan saurin cewa"mama kalan su guda biyu ne nima ɗayan xan saka.
Dariya mama Abu tayi kan daga bisani ta kalli Hanan tace" shikenan Hanan bari kema na ɗauko maki naki.
Nan Hanan ta ɗaga mata kai, sai da mama Abu tagama shirya Bintoto tsaff sannan ta tufke kanta da manyan riboms yayin da gashi ta ya sauka har gadon baya. Safata mama Abu tayi tana mai cewa a zuciyan ta kai mashaallh, wannan yarinya nan gaba kaɗan xamusha kallo.
Haka ne tagama shirya su tsaff yayin da bayan ta kammala masu ta nufe dasu ixuwa dirning area. Wanda da isan su kowa ya xauna amma Bintoto ta tsaya kaman gunki, don xaman ma bata san yaxata zauna akan dirning ɗin ba.
Ɗago kai mama Abu tayi ta ganta tsaye a kansu. Cike da mmki mama Abu tace"fatimah tsayuwan mai kkyi? xauna nayi serving ɗin ku.
Shiru tayi sai kuma cike da sarƙewan murya tace"mama bansan yanda xan zauna ba. Abun na juyawa xai yardani.
Miƙewa Mama Abu tayi haɗi da cewa"eyyah fatima bb abun da zaiyi maki, kingama Hanan akai. Dariya Hanan tayi haɗi da cewa" ƙawa bakiga gani akai ba, ba xaki faɗi ba, plz ki xauna.
Mama Abu ne ta kama hannun ta haɗi da xaunar da itah tana cewa" zauna bb Abun da xai sameki.
A haka ta zauna kaman mai tsoron wani abu, sai kuma ta zauna a hankali. Da kanta mama Abu tafara bata abincin ganin bata ci, wanda daga ƙarshe ta fahimci bintoto bata iya cin abuncin bane.
Ganin haka yasa mama ta nufi kitchen haɗi da yomawa bintoto wani abun da xata iyah ci.
Haka rayuwa ta cigaba mawa bintoto don yanxu momy kubrah tasaki mata, duda bata mata harka amma bata nuna mata ƙƴema.
Sai da ko dry bata taɓa yimata ba. Haka duka ƴaƴan nata don Shahida da su khalid frank suke nuna mata ƙiyayya. Wanda duk abunka ga yarinyan ta sai da ta fahimta, amma haka take daurewa don Hanan kaɗai takw ganin ta isheta rayuwa, kuma a haka takejin daɗin gidan ga Alh Usman da yake nuna mata soyayya wanda abun ma ɓaci. Wanda sosai momy ke jin haushin sonta dayakeyi amma hakanan take daurewa.
Tafiyane ya taso mawa excellency usman sakanau. Wanda nan cikin gaggawa kan ya tafi sai da yasa bintoto a makarantan su Hanan da shahida.
Kuma bayan ƴan interview da akayi mata ne aka kai ta js 1,saboda bb turanci ko kaɗan a tare da itah, sai dai sunga tana da saurin ɗaukan karatu shiyasa suka dakata anan js 1,yyn da Hanan take js2 sai kuma Shahida ƴan ss 1.
Sosai take nuna mata banbanci wanda Hanan ce mai taka mata birki. Haka dai excellency yatafi abroad.
A wata rana ne bayan su bintoto sin dawo school, Hanan na zaune a room ɗin su, dama duk insin dawo kowa part ɗin shi yake nufah, wanda suke sakkowa sitting room wuraren ƙarfe 4 pm. Ayi watching Ball, kan daga bisani kowa yayi nasa side ɗin.
Wuraren ƙarfe 3 bintoto ta sauko haɗi da nufo kitchen don ta ɗauki plate.
Cike da mmki khaleed ke bin ta da kallo, lumshe idon shi yy yana tuno da yanda yaga jikin ta nawani rawa subulun² komai na jikin ta rawa yake, lokaci ɗaya tsikar jikin shi ya hau tashi. A sanyaye ya furta ohhh god wannan yarinyan na neman kasheni da wannan albarkatun jikin ta. Nan yakuma shewa imagine ace yarinya ƙarama batafi 14 ba amma tafi wata babban macen..
Idon shi na alumshe yana tunanin ta yadda xai fara sarrafa ta don ya mori albarka tun jikin ta dai² wayan shi ya hau ruri. Buɗe idon yayi haɗi da Katse wayan nashi dajan dogon tsaki a zuciyan shi yana cewa" verry soon xan daina wata halaƙa dake jamima, nasamu segxy baby girl irin wannan yarinyan wama take..? Sai kuma yy shiru yana mai cije lips ɗin shi ta ƙasa yana tsotsa.
Xumbur ya miƙe haɗi da bin bayan ta a ranshi yana jin sam baxai iya haƙura da wannan jikin nata bai latsa su ba.
Itakuwa bintoto da tayi nisa tana jaro plate danata dana Hanan. Tana mai tunanin inda mom kubra taje don tunda suka dawo bata anan.
Kaman daga sama taji an rungumeta haɗi da tura hannu cikin rigarta ana wani matsa mata nono, wanda abun ka yanxu suke fitowa nan wani irin axaba ya xiyar ce ta, ƙwala ihu ta buɗe baki xatayi sai kawai yasa ɗayan hannun ya toshe ya wani matseta a jikin bango. Sosai yake shirin ganin yayi mata komai spm so yake yaga ya kauda mata da budurcin ta a wannan lokaci.
Watannan matan da sukayi ma wulaƙanci ne ta bayyana mata, nan take ta fuska a murtike ta yo garesu, wani duka khalud yaji akan fuskan shi jikk gau.. . nan cikin hanxari bintoto ta fito daga kitchen ɗin jikin ta sai rawa yakeyi, tsoro fal xuciyan ta, cewa take tabbas tasan wannan matan amma a inah. Mai yasa ta taimaketa by this time.
Kuka ne ya ƙwace mata ganin irin yanda khalid ya lallaguda ta, ƙirjin tana mata xafi kaman xai ɓalle.
ihun ta yasa su Hanan da Shahida kamal fitowa, cikin sauri Hanan ta nufota tana tsmbayan ta lfy. Muryan mon sukaji da shigowan ta kenan tana cewa"mai yafaru ne?
Kasa bata amsa tayi, sai ga khalid da yafito yana jin shi a sama. Don ya maxgu.. Cike da tsoro ta yi bayan Hanan tana cewa" wayyo Hanan wlh shine, zai ciremun riga, sai kuma tasa kuka mai ban tausayi.
Cike dajin tdanar Bintoto mom kubrah tace"kehh rufemun baki ɗana xaki ma sharri.? Muryan daddy sukaji da dama tare suke da mom taje airport tarban shi, yana cewa" kubrah yanxu tare ma ƴaƴan naku har yakai haka.?
Waye bai san halin khalid ba.
Cutar da ƴar mutane zakuyi, wani wawan mari ya kaima khalid haɗi da cewa"mugun yaro allah ya shirya ka. Kuma ki sani kubrah a yau xan kai fatima wurin uwan da ta dace ba ke ba. Wanda xata rsinan mun ita tsakani da Allah.
Wai gawa yy haɗi da cemawa mama Abu. Abu ki shiryamun fatima yanxu ina jiran ku a mota, ki kawo mun itah.
🤔🤔🤔🤔Toh fah da'alama yanxun ne lbrn xa'a fara.
Shin ina ne Excellency xai tafi da Bintoto for d second time. 🤔😢
Ya Hanan kuma xata tsinci kanta. 😭😭😭
Tohhh nisai naji ruwan comment sai na dinga sambaɗo maku da BINTOTO .
Muje xuwa💃💃💃
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
*~MAMAN TEDDY 🧸~*
08081202932.
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 12*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
Yana faɗin haka yakama hanyan barin cikin falon, wanda cikin sauri Hanan ta nufe shi haɗi da kama hannun Excellency tana faɗin Daddy don Allah kar ka rabani da fatima, Daddy na ina sonta, wlh mom baxata ƙara mata komai ba. Plz Daddy ka barmu tare muna jin daɗin kasan cewar mu a haka."
Cikin ɗan tausayama ɗiyar tasa ya ruƙo hannun ta yasa hannun shi yana shere ma Auntar tashi hawaye yana cewa, kiyi haƙuri Hanan, ba wai xan rabaku ne don bansan kasancewar tare ba. A'a asali ni nafi ƙaunar fatima tayi rayuwa anan fiye da inda xan kaita a yanxu. Amma kiyi haƙuri Hanan barabaku xanyi har'abada ba, wata rana xaku haɗu inda rai dakuma rayuwa."
Yana faɗin haka ya juya ya fice daga falon yyn da Hanan ta xube nan tana wani irin kuka mai tsuma zuciya.
Wanda itah kanta bintoto kukan take, wanda haka mama Abu ta tasata suka nufi room ɗin Hanan don ta shiryata kaman yanda excellency ya umarce ta.
Da gudu Hanan tayo bayan su, yyn da itah kanta mom kubrah jitayi komai baya mata daɗi.Sai a yanxu taji sam bata kyauta ba, amma duda hakan mulki ya hanata nuna reaction ko a jikinta. Zama tayi a ɗaya daga cikin cushines ɗin da aka xagaye falon dasu, haɗi da bin ƴan aikin dake safa da marwa da wani mugun kallon banxa.
Itako Hanan da shiganta room ɗin dai² mama Abu da bintoto suna fitowa, wanda mm Abu ta shiryata tsaff cikin wata tsadaddan doguwar riga, ta ƴan mata masu ɗan tasowa.
Wanda yake da kallon milk and maroon. Sosai tayi kƴau, don ya haskakata sosai kun san bintoton taku baƙace.
Da ganin su Hanan ta rungumeta tana kuka haɗi da cewa " plz ƙawata karki tafi ki barni, ni xan biku muje inda daddy xai kai ki.
Kuka bintoto itama takeyi don a ƴan kwanakin sun saba sosai da Hanan. Haka mama Abu ta sharce hawaye cike da tausayin su. Sannan tarabasu tana cewa' kuyi haƙuri Hanan, Mai gomna nasan ko yarabaku xai dawo ya haɗaku, dan haka ku kwantar da hankalin ku ku daina damuwa kunji.
Cike da farin cikin mgnar ta dakuma gamsuwa suka ɗaga mata kai.
Haka a tare suka fito haɗi da isowa falon mom kubrah, wanda inda take haka suka tadda ta. A sanyaye bintoto ta nufi gareta haɗi da ruƙo hannun ta tana cewa " momy na tafi, don ki yafemun abun dana maki.
Shiru mom kubrah tayi takasa mgn, ita dai har ga Allah tace bintoto ta ɓata mata ko da so ɗaya ne, toh tabbas ta zalance ta kuma tayi ƙarya.
Ganin ta gaxa mgn ne yasa mm Abu jan hannun bintoto haɗi da barin falon haɗi da nufan parcking space.
Khalid kuwa dake ɗakin shi sam yagaxa sukuni, da yarife idon sa fuskan ta kaɗai yake gani. Miƙewa yy haɗi da nifan window inda anan idon shi ya sauka akan fuskan bintoto tana shigewa mota tana xubar da hawaye haɗi da ɗaga ma mm Abu hannu. Ganin motocin sun bar filin haraban wurin yasa shi jin wani iri a xuciyan shi, nan take baiyi aune bs yaji wasu xafafan hawaye na xuba daga idon shi wanda bai son na meye ba.
Cike da mmki bintoto take bin excellency da kallo ganin su a airport suna shirin shiga cikin flight, murmushi yake mata haɗi da kama hannun ta yana cewa" fatima ki kwantar da hankalin ki yo xana kai ki gurin wata maman ki, wanda zata kulamun dake sosai.
Ɗaga kai kurum tayi inda nan suka shiga cikin wannan jirgi. Ds xaman tane wata ma'aikaciya farar fata ta nufo bintoto tana gyara mata belt ɗin da yakama ta tans murmushi tace" are you Okay dear or you need some thing to help.
Cikin ɗan fahimtar turancin nata da ƙyar albarkacin xama da hanan tace " No tnx i'm okay.
Murmushi tayi haɗi da shafa mata fuska ta wuce.
A haka jirginsu ta tashi wanda tun bintoto na kalle² har bacci yy awon gaba da itah.
Wanda bats farks ba sai da taji hayaniya alaman sauka, haɗa ido sukayi da Excellency wanda yy mata murmushi yana cewa" min iso ƙasar mama queen.
Kallon shi tayi haɗi da nanata sunan mama queen.
Kama hannun ta yy haɗi da fita daga cikin jirgin wanda da saukan su nan secutities ds sauran masu tsaron lfyn shi suka nufo su haɗi da rufa masa baya.
Ɗaga kai bintoto tayi wanda nan idon ta ya sauka akan wani singbord da da ƙyar ta iya karanta kalman data ga an rubuta wato GERMANY.
Haka suka shiga ɗaya daga cikin motocin da suke a wurin.
Nan da sjigansu saurar suka mara madu baya xuwa cikin gidan wata masarauta.
Da isan su bayi suka iso cikin hanxari da rawar jiki suka buɗe masu motan, yyn da wasun du sula Xube ƙasa, duka haka suka xube kansu ƙasa. Wanda ciKe da mmki Bintoto take kallon wurin Da irin mutanen farat Fata Turawa.
Bin masatautar take da kallo wanda yake gari guda ne irim shi a ƙasar mu nijeria, don irim wannan masarauta ma a mainyan garuruwa ake samun mai girman sa.
Wata wiri su ka shigo, wanda tun suna wuce bayi mata da maxa har suka Daina ganin kowa.
Wani irin abune kaman rumfa mai kaman labulaye ya buɗe, wani wall bintoto tagani a idon ta saboda yanayin irin shirning ɗin da wurin yakeyi, sakamakon adon xinaren da akayi koinah na wajen.
Kutsa kai sukayi ciki wanda gyefen wannan wuri bayo ne su biyu a kowanI ɓarayi.
Hangota bintoto tayi akan wata irin ƙagara wanda koba Ace maka ba kasan wannan karaga sai na mai mulkin data amsa sunan mulki.
Dukda da isan nan ta masu mulki balle kuma sarauniyar masarautar haka cike da kulawa ta mike haɗi da nufo excellency. Wanda nan bayinnan duka suka hau shimfiɗa tafukan hannayen su don ta taka, amma sai ta kauce masu haɗi da nufo mijin nata tayi hugging ɗin shi tana kissing ɗin shi cikin kulawa. Kunsan abun ka ga turawa bb kunya sam akan Maxajen nasu.
Itako bintoto sakin baki tayi galala don tunda take a rayuwanta bata taɓa ganin irin hakan ba.
Naji ruwan comment kuji posting da wuri gobe. 🤣💃💃💃
Maman teddy 🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 13*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
Sakin baki bintoto tayi tana mmkin wannan abu da mama queen keyi ma Daddy,ganin bintoto yasa excellency raba jikin shi dana mama queen yana cewa" your new daughter.
Dajin haka nan mama queen ta maiso gaban bintoto da tasaki baki tana jirar kiris ta ruga da gudu.cike da kulawa ta jawo bintoto da ya tsaya kaman turmi,nan ta rungume ta ha'di da shafa gyefen fuskan ta tana cewa" hyy my dear Baby,how ar u doing.gwari² tayi mata maganan.don tasan komai na bintoto duk taji daga bakin excellency,shiyasa tayi mata turancin dallah².
Cikin sarkakkiyan murya bintoto tace i'm gud.
Nan mama queen tace wow masha'allah,waigawa tayi ga excellency sannan tace,yau fah bata kai