Showing 3001 words to 6000 words out of 44861 words
ta. Har bintoto ta girma don gaba ɗayan dangin su a ƙauyen suke.
Banajin comment ɗinku gsky, don haka ina gabda maida littafin bintoto na kuɗi in banjin comment.
Maman teddy 🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 7*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci```
______________________________
Don hakane rayuwar ƙauyen keyi masu daɗi Shiyasa kuma kowa yasan waye bintoto don kowa yasab ba cikakkiyar ƴar ƙauye cikakkiyar gaja ga ƙaxan tanta da kuma tayi suna akai.
Shikuma Abdurrahamanu yaɗan taɓa karatun shi irin na ƙauyen nasu. Wanda shi a cewar sa yafi son yaxama ɗan kasuwa, kuma so yake yaxama ɗan kasuwan a ilimance da xamanan ce, don haka shiyasa kullum yake fafatukan neman yanda zaiyi ya cigaba da karatun shi, amma bb hanyan yiwuwan hakan, don dana cikin su ma akeji balle har akaiga xancen karatu.
Bintoto kuwa tun da suka fara gudu basu tsaya a ko'inah ba sai a soron xauren gidan su. Wanda sai da suka ɗau a mintoci suna hutawa sannan suka shiga cikin gidan nsu.
Innah ne ta kallesu haɗi da cewa"bintoto na daga inah kk wannan haki da kukeyi na mene? Allah yasa ba tonan faɗa kukayi ba.
Cikin dawai² uwani tace" ahhh wlh innah bamu toni kowa ba. Kawai dai munyi gudune don muyi saurin dawo wa.
Cike da gamsuwa da maganan tasu innah tace" tohh yanxu bintoto shirya ki tafi gidan kitso wurin kuluwa.
Da tohh tabi innah yyn da innah ta kwace ɗaurin da tayi ta gyefen zani ta fiddo naira 30 sannan tamawa bintoto.
Amsa bintoto tayi tana cewa"tohhh innah sai na dawo.
Nan innah ta rakata da adawo lfy.
Da fiton su soro bintoto tace uwani ta tafi gida sai sun haɗu gobe.
Yayin da itakuma ta nufi gidan kitso.
A hanyanta ne na xuwa ta haɗu da mai irin ice creem ɗin nan, nan bintoto ta tsaya tana kallon shi da yaran da suka gyewaye shi, wanda ganin hakan yasa Shi yima bintoto wani irin murmushi sannan yace"taxoh ta amsa.
Aikuwa cikin sauri kunsan bintoto da kwaɗayi nan ta amshe haɗi da cigaba da tafiyan ta, wanda kafun ta kai gidan kitson sai da tashanye tass sannan ta isa gidab kuluwa mai kitso.
Cike da xolaye kuluwa ta ringa cewa"ahhh lallae yau xa'ayi ruwa da ƙanƙara bintoto ne agidan.?
Murmushi bintoto tayi haɗi da cewa"ehhh sannan ta gaidata..bata ɗauki dogon lokaci ba, ta farayi ma bintoto kitson, wanda duk ƙaxantanta gashin kan nan nata har gadon baya, kuma irin gashinnan ne ta cikakkun hausa fulani,ga baƙi ga ƙarfi.
Cike da mamaki da faɗuwan gaba kuluwa ganin duk inta tatsaga kan bintoto sai taga kuɗi, kuɗin ma ba ƙananu ba, yasata cike da tsoro tace"bintoto hala innan ki ta aikeki ne.
Kallon ta bintoto tayi haɗi da cewa "a'ah.
Cikin sharce gumi kuluwa ta hau fiddo da kuɗin daga kanta tana tarawa daga ƙasa, amma ganin kuɗin yaƙi ƙarewa ne yasa kuluwa tace"kai bintoto maxa tashi kije innan ki ta cire kuɗin da ta aikeki da shi, sannan ki bata wannan. Ta faɗi tana mai miƙa mata kuɗun hannun ta, wanda duk ƴan dubu² ne.
Haka bintoto tasaka hijabi ta nufi gida.
Koda ta isa gida bata tadda inna ba, don haka nan ta nufi kitchen don ta ɗora abun da xasuci.
Haka ko taci sa'a da isarta ta cidda komai na tuwon dare, wanda bb ɓata lokaci ta soma haɗa wuta. Wanda kafin lokaci ƙanƙani takusa gamawa, don har tagama tuwon saura miya.
Zaune take tayi zaman dirshan. Tana aukin ƙurxanan cinyan ta, wanda duk inta murxa datti yake ɓanɓarowa. Dai² Abdurrahamanu na shigowa cikin madafin salati ya hauyi haɗi da cewa " binto dama ƙaxanta kk bamu mukeci?
Cikin xare ido tayo waje ta yi saurin haɗi da cewa"don Allah Abdurrahamanu kayi haƙuri.
Biyo bayanta yy dai ² innah na yo sallama, aiko da gudu ta nufeta haɗi da rumface ta.
Nan innah ta hau lfy maoyake faruwa ne...?
Shiru Abdurrahamanu yy don lamarin bintoto yanxu dary yasoma bashi.
Juyawa yy haɗi da nufan ɗakin innah, ganin tafiyar tasa yasa innah mai da tambayar ta ga bintoto, amma sai bintoto tace bakomai innah.
Nisawa innah tayi cikin rashin gamsuwa da mganan bintoto tace" tohh ya kitson an maki?
Turo baki bintoto tayi haɗi da cewa"a'ah innah wai tace kin aikeni, duk in ta tsaga kaina kuɗi take gani, kingama wanda ta ciromun daga kaina.
Ganin kuɗi cike a hannun ta yasa inna baki na rawa tajawo bintoto haɗi da buɗe kallabin kannata, ai ko nan idon ta yacikoro da kuɗin nan a lallan kafe.
Salati innah ta hauyi haɗi da fara xubar da hawaye. Jiyo salatin innah yasa Abdurrahamanu saurin fitowa yana tambayan lfy.
Ae nan innah ta hau nuna mai abun da tagani daga kan bintoto wanda shima cike da ruɗu yajawo bintoto dake binsu da kallo don sam bata fahimci wani abu ba..
Ai yana ganin wannan abu ya maida mata da kallabin ta haɗi da sairin riƙota yana innah muyi sauri muje gidan liman.
Wayyyo bintoto na 😭
Ƴan team bintoto kuyi haƙuri komai xaixo da sauƙi da yardan Allah😭
Kudai cigaba da biyo Alƙalamin Aysha maman teddy don ta warware maku xare da abawa, don tabbas da lauje cikin naɗi....
Sannan naji ruwan comment
*#SHERE T0 ANOTHER GROUPS*
*Maman teddy 🧸*
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 9*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci...
Dedicate to my fans❤️😍
Wasu suna biyoni private suna tambayata littafai, plz kar wacce takuma biyoni ta tambayani don ban ajiye littafin kowa a wayata don ba karantawa nakeyi ba.
~Kuyi manage da wannan shafin babu yawa.~
A sanyaye kaman ba itah ba tace"Bintoto.
Shiru yy yana naxari kanda ga bisani ya mai da hankalin sa ga excourt ɗin dake bayan shi
Kallon su yayi sannan yace" a taho masa da Bintoto xuwa cikin mota..
Haka Alh. Uthman yanufi motan sa yayin da cikin gaggawa da rawar jiki secirities ke ƙoƙarin buɗe masa mota.
Bayan ya shiga ya zauna ne sannan aka shigo da bintoto.
Sanan driver ya tada mota yyn da sauran motocin suka biyo bayan su.
Ganin sun nufah hanyan airport yasa Alh. Usman dakatar dasu ta hanyar cewa"sujuya ya fasa tafiyar da zaiyi su mai dashi gida.
Nan cikin gaggawa suka kama hanyan xuwa gidan Alh. Usman.
Wanda da isan su Bintoto take bin gidan da kallon tsoro gami da mamaki.ganin irin gidan basai ance maka girman sa yafi wanda kagani daga waje ba. Gidane har gida mai kƴau da tsaruwa don ka asauran ƙasa she bakowane ke iya mallakar sa ba, sai wanda ya rufa ya tada kai. Abun sa yafi tsorata ta shine sojojin da tagani iya ganin ta, ko wanne hannun sa ɗauke da bin diga command kaɗai suke jira su hau aikin su. Gasu a ƙe fuska tamau bb rshama. Cike sa tsoro kuma Abun ka ga yarinta sai ta kalli Alh. Usman tace" Nashiga uku na, don Allah kamai dani wlh banason nan. Xasu kashemu fah.
Cikin yanayin son kwantar mata da hankali don ya lura duk inda wannan yarinya tafito to tabbas daga karkara ne.
Murmushin su ta manya yy mata sannan cikin sakin mata fara'a yace"a'a ki kwantar da hankalinki mai sunan mamana. Nan gidana ne bb abun da xasuyi maki, kuma kinga inma bananan akwai ƴata kaman ki a gidan baxata bari a cutar mun da mama na ba.
Dariya tayi wanda ya baiyana wa'innan dafaffun haƙoran nata dasuke so greenish sai da wushiryan da yafaɗaɗa sosai a tsakanin su.
Cike da mamaki nake ƙwalalo ido ganin a maimakon a buɗe gata amma bb wanda ya taɓashi da kansa yafara sama yana wani lankafe kansa kaman ana naɗe tabarma har yagama nannaɗewa sannan motocin suka shigo cikin gidan haɗi da nufan parkng space na gidan.
Motocin kuwa dake gurun mene 1000. lol🤣
Haka security suka buɗe masa motan, nan yafito haɗi da kamo hannun bintoto suka nufi wani wuri da tsaruwansa ya firgitani ni kaina na kasa fahimta inane. Wani abu naga sun taka kaman capet amma kuma abun mmki sai naga yana sama dasu. 😳
A haka har ua isa wajen wani wuri da akayi masa step² wanda da isan su wani irin falo suka gansu a bakin falon, hmmm ni kaina ba BINTOTO ba sai da nace Aljannan duniya.
Riƙo hannun ta yy haɗi da kutsawa cikin falon da ita.
Wata irin big momyn nan wato manyan hajiyoyi Nagani zaune ta kishin giɗa a kan wani irin capet da basai ka taɓa ba kasan tafi katifah laushi da taushi.
Gƴefe guda kuma wasu ƴaƴan tane kewaye da ita, wanda da'alama suna jin daɗin kasan cewar su ahaka.
Ƴar macen dake kancinyanta ne ta tashi cikin ɗan gudu Tanufi Alh. Usman tane cewa"oyoyooo dad kafasa tafiyan ne, dama nace mawa mom ni yau xata taho dani nima.
Dariya yy haɗi da shafa ƙan yarinyan tasa da jutu yaxama jinin jikin ta yace" baby na dawo nafasa tafiyan, amma ga sabuwan friend kuma sister nayo maki.
Cike da murna da rashin ƙƴanƙƴeni ta rungume Bintoto tana cewa "oyoyo sisy na, wlcm home.
Cikin rashin sanin mai take nufi bintoto take binta da kallo.
Dary tayi haɗi dacewa" dad bari muje nany tayi mats wanka mu shirya.
Dariya Alh. Usman yayi cike da son halin ƴar tashi yace"yowa baby Hanan. Maxa ku shiga ku shirya inA jiranku a anan.
Okay dad. Nan Hanan tace Haɗi da kama hannun Bintoto tana cewa" sisy na zo muje.
Sai asannan Khaleed yasamu bakin mgn cike da mmki yace"dad wannan Almajirar daga inah.?
Kamal ne yace"wao mutumce dama.
Haj. Kubra ce tace" waye kuma wannan excelency.?
Bai bi takan Tambayoyi Da su khalid ke mashi ba, sai ma zama da yy yana mai bamawa haj. Kubra labarin yanda ya cintsi Bintoto akan hanya dakuma ƙarshe maganan shi dyy da cewa"xata zsuna dasu har Allah yasa aga iyayen ta, dannan kuma sunan ta Fatima.
Jin maganan shi yasa Hjy. Kubrah miƙewa daga kishingiɗen da take. Nan ta hau cewa"dawa xamu xauna? Da wannan bagidajiyar yarinyan, wanda ƙila ma ba mutum bace. Qlh baxan xauna DA wannan ƴa ba.
Ganin baxata fahimce shi ba yasa shi cikin ɗan ɗaga murya yafi nata ya ce"Toh xangani kune da gidan koni. Babu inda xataje a gidan nan Xata zauna naga mai fitar da itah.
Shahida dake gyefe ne ta turo baki haɗi da cewa "
*ASHA KARATU LFY*
*Karku manta wannan littafi yana ɗaya daga cikin ZAFAFAN ALHERI WRITERS.*
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *🌹BINTOTO🌹*
*Episode 8*
*Written by:*
*Maman teddy🧸*
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
```Dedicated to my teddy🧸```
Haka Abdurrahamanu da innah suka ɗibi jiki da bintoto xuwa gidan liman, wanda sosai liman da mai gari da sauran malaman ƙauyen ke ƙoƙari wajen ganin andakatar da matsalan dake damun bintoto, amma daga ƙarshe ma ji sukayi ana juyasu haɗi da wurun da suke, salati suka hauyi suna ambaton wa'innahu sulaimanu, wa'innahu bisimillahir rahamanur rahim.
Sunan bakin su na ambaton hakan ne, amma sam wannan gogawa bb abun da ya chanja sai ma ƙaruwa da tayi, wanda sai da suka ɗauki mintoci kan daga bisani suka farajin ana cewa cikin wata irin murya mai amo kuma basa ganin mai maganan sai da saukar muryan cikin tsawa wanda da'alama a fusace ake akahau cewa"ku rabu da wannan jaririya Don a yanxu bataku bace, mun riga da munsoyeta koba kuga tama bane akan gashin ta. Don haka a yau duk wanda yakwanta da ita tohh har dashi xamu haɗa mu ɓatar, sai kuma kaman tashin iska wurin ya ɗauka da murya ma banbanta suna cewa jaririyan muce.... Jaririyan muce......... ... "Sai kuma kaman anyi ruwa an ɗauke kaji diffff.
Kallon² akeyi tsakanin liman da sauran malamai don gaba ɗaya tsoro yagama kamasu kowa ƴan cikin sa banda kuka bb abin da yakeyi.
Cike da ininah liman ya fara cewa"innalillahi wainnailayhir rajiun.
Sai haƙuri tabbas sai dai muyi haƙuri Abdurrahamanu innah kiyi haƙuri bb yanda xamuyi sai da mu miƙama Allah ragamar mu.
Cikin kuka innah tace"shikenan malam narasa binto na, haba gsky baxai yiwuba, bb wanda xai rabani da ƴata, tana faɗin haka ta miƙe haɗi da cewa " bintoto na zomu tafi.
Ba musu bintoto ta miƙe haɗi da bin bayan innah wanda da isansu gida bintoto ta hau tambayan innah mai ke faruwa da itah.
Nan inna cike da tausaya mawa kansu tace bintoto bakomai. Ki kwantar da hankalin ki.
Kama hannun ta inna tayi suka nifi cikin ɗakin innan.
Shikuwa Abdurrahamanu xaman dirshan yy don gaba ɗaya duniyan ta tsaya masa cakkk, bb abun da yake masa yawo a kwakwalwa sai maganar mahaifinsu na karshe a duniya.
Da yake cewa " ga Bintoto na nan, ga mamana nan ka kulamun da itah, kaine kaɗai gatan ta....
Ƙwallah ne ya ciko idon shi nan yy saurin maidawa haɗi da cewa"malam don Allah ku taimakamin bana son naga bintoto cikin wannan mugun halin bb taimakon da xaku iyah mana.
Cike da tausayin shi mai gari yace"Ka natsu Abdurrahamanu kasani komai Allah keyin sa, don haka sanin kanka ne bamu da malamai wanda xasu iyah ja da wannan aljanun, amma xuwa gobe tun da Yanxu yamma tayi kaxo mije cikin birni tabbas acan xamu samu malamin da xai iya taimaka mana..
Haka Abdurrahamanu ke taxubama Mai gari godiya sannan ya miƙe yakamo hanyan gidan su.
A wannan yammaci bb mai ce mawa ɗan uwansa ƙala, sai dai xaman kumare. Wanda da innah tayi² sai ta goge hawayen idon ta.
Da daddare ne kasan cewar dama lokacin xafi ne, don haka tabar mansu suke shimfiɗawa a tsakar gida. Don haka nan innah tace Bintoto ta shigo su rufe ɗaki saboda dare da yafara nisa.
Cike da tuno wa da mgnan liman da yace kar su kwanta da bintoto ɗaki ɗaya idan ba hakan ba komai xai iyah faruwa.
Nan yy saurin cema innah da batasan maganan ba yace " inna ki bari xan shigo maki da ita idan bacci ya ɗauketa. Batare da wani tunani ba inna tace tohhh haɗi da shigewa soron ta..
Shikuwa Abdurrahamanu yy kuka bb adadi, haka ya xauna yana cewa "tabbas ko mai xai faru da bintoto sai dai ya samesu tare. Don bb inda xaijirga daga kusa da itah.
Fiye da awanni yana ahaka don sam bacci yagagari idon shi sai kawai yaji wani irin tashin gogawa mai ban tsoro ga wani irin tsawa da yakeji kaman na ruwan sama.
Jawo Bintoto yy jikin shi yana karanto duk abun da yaxo masa baki. Wanda lokaci guda yaji ansaka masa wani irin yana da bai ganin komai sai duhu.. Haka wannan iskan yadinga tashi babababa. Can kuma sai yaji tsitt iskan ta lafa masa.
Nan ganin sa yadawo wanda nan ya hau mutstsike ido haɗi da kirar sunan Bintoto da bata kwance a wurun, ƙara kirar ta yy cikin ƙaraji wanda yasa inna dake ɗaki ta farka haɗi da buɗo ƙofa cikin hanxari,amma sai ra tarae da Abdurrahamanu kwance baya ko fitar da numfashi.
Tohh munga ta kanmu yau🤔😭
______________________________
Ware² takeyi ta rasa gane wani duniya take, saukan maganan sa ne yasata mai da kallon ta gareshi.
Alh. Uthman ne yakuma cewa"ki kwantar da hankalin ki ki saurareni kinji baxan cutar dakw ba. Ai nah kk kuma meye sunan ki?
Kallo kawai Bintoto ke bin shi da shi don komai nata ta manta dashi, komai jin shi take kaman sabon a gareta.
Shiru tayi jin yace maiye sunanan ta don gaba ɗaya ta manta daita ɗin wacece...
Securities ɗin dake take masa baya ne sukace ranka yadaɗe ko xa akaita gidan sanar da labarai ne.
Maman Teddy ce
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 10*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
*Not edited*
"Shahida ce tace" Daddy wai da wannan ƴar ƙauyen yarinyan ne xamu xauna anan gidan.?
Don Allah Daddy afitar mana da ita daga gida, wlh ni ƙƴaman ta nakeji. Ni ban sonta Dad.
Sai da ta kai Aya sannan Alh. Usman yace"okay tohm naji, amma ba ƙƴaman ta kkji ba Shahida kawai dai baki saba ganin irin su fatima bane, amma karki damu xata dawo kalan yanda kk saba ganin mutane kinji.?
Kafin ta bashi amsa ne haj. Kubrah ta amshe da cewa " haba excellency wannan sam baiyiba. Nidai nace a fitar mun da wannan yarinyan mai siffar Aljanu...
Batare da yakuma bi ta kansu ba ya miƙe yana mai shirin barin falon, muryan Mama Abu yaji daga bayan shi tana mai cewa"sannu da dawo wa Alhaji.
Kallon ta yy cike da ɗan sakin fuska yace" yauwa Abu. Amm nace daƙwai yarinya na dana kawo tana room ɗin Hanan ki kulamun da itah kafin na dawo.
Cike da girmamawa Mama Abu tace"insha'allah mai girma gomna a dawo lafiya.
Bai ƙara bin ta kansu ba yabar cikin falon.
Itako mama Abu da fitan Alhj. Usman ta kama hanyar nufan ɗakin Hanan don taga baƙuwan da suka samu a gidan tasu, don ta lura uwar