Showing 21001 words to 24000 words out of 44861 words

Chapter 8 - BINTOTO Book Complete by Maman Teddy .txt

27 Jun 2024

10551

da hakan bashi yasaka Bakin ta mutuwa ba.Nan waiga ta glass taga wani bature yaxo wucewa sai ta hau ce masa plz come and help me,i need ur assistant plzzzz...... A maimakon wannan baturen yy wani abu sai yy mata murmushi ya wuce su cike da sha'awan su da birgeshi da sukayi don shi a dole ya dauka irin cikakkun masoyannan ne. Hmmm wai masoya kujifa don kuna masoya sai ku rinka iskanci akan titi?. Hmm tirrr da dabi'ar nasara.koda yake ai dama Nasara su Asarar duniya yace. Kukan bakin ciki tasaka ganin yanda wannan Bature ya wuce yana masu murmushi. Ganin yana shirin rabata da rigar jikin nata ne yasata saurin kwantar da murya tana cewa " plz Maleek ka tsaya kaji,bafa naki sakawa ne saboda wai da kai a nan ba.a'a kaga a hanya muke,kuma kaga kace kana kishina wlh ba kayi tunda ga shi yanxu wani kato ya ganni kuma a gabanka banga abun da kayi ba,sai ma cigaba da shirin kuma cimun mutunci.jin maganar nata ne yasa shi saurin sakin ta yana cewa" plz sorry i won't do it again. Gallah mai harara tayi sai kuma tayi sadda kanta kasa batare da ya gani ba tace toh kabari nace ma idan muka koma zan saka. Nan cike da gamsuwa da maganar ta yace okay let go. Haka ba yanda ya iya ya nufi da Bintoto skul yyn da ba'a wani bata lokaci ba akayi mata komai nan da nan don kowa na tsoron ya bata ma prince Maleek rai ya zagi uban mutum,shine yasa nan da nan aka sallame su.da ko xa'a tafi da Bintoto xuwa class ne dai ta mike xata bi bayan wani uncle da taji ankira da Mr. Vivan ya wani tashi ya nufo inda take ya rungumeta yana cemata take care okay?. Kafin ta daga masa kai ne tace a ranta wlh duk tabani da kayi Allah ya isah. Sannan sai ta daga masa kai tabi bayan Mr.Vivan. Tunda ta shiga class din nasu kaji student din sun dauka da woww....to kunsan abunka ga turawa da son bakar fata.kikaji suna cewa beutifulllll.......Bata ko bi takansu ba don ita a yanxu haushin Maleek ne cunkushe a cikin ta. Mr. Vivan kuwa nufa da ita yy gaban ajin sannan ya gabatar masu da sunan ta. Wanda bai ka ga rufe baki nan kowa na class suka hau ce mata Hyyy....hyyy.wasu kuma na cemata common sit with me. Nufan Nihla tayi da take ta washe mata baki tana daga mata hannu.




Tohmmmm bari mu dawo gida Nijeria๐Ÿ’ƒ๐Ÿป.
Bangaren Haj.kubrah da yayan ta kuwa sun sha rigimar Hanan don sai da tayi ciwo rabuwanta da Bintoto,don sai da hajiya kubrah tayi nadama sosai. Niko nace nadama a woki don wannan ma wanda kk sani kenan. Don Khalid kuwa tunda ga wannan rana da yarabu da Bintoto ya rasa sukuni kullum ka ganshi bb fara'a, koda ko a cikin sune suke tare.
Mom kubrah taso ta fahikci wani abun Amma sai ya dinga kokarin kakkaure mata. Akan kawai bayajin da'di ne.wanda abu tun na ba'a jin da'di yanxu har yazama masa jiki don ya ari miskilanci ya dora mawa kansa duk a rashin Bintoto.
Kwana ko tashi bai da aiki sai mafarki yarinyan da tunani n ta,don sai a yanxu ya tabbatar mawa kansa da yana a zabar son ta.












*Maman teddy๐Ÿงธ*
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing...




*๐ŸŒนBINTOTO๐ŸŒน*






Na




Maman teddy๐Ÿงธ






*Episode 24/25*






*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*






_______________________________




A haka yake rayuwan shi yana cigaba da dawayyniyyar son Bintoto a zuciyan shi, wanda ko yy yunkurin yima Daddy maganar in nufe shi sai yarasa bakin magana,don a yanxu sanin inda take yafi mashi komai mahimmanci...........Itako Bintoto sosai taji dadin skul din da aka kai ta,don abun ka ga kunsan Bintoto n da saurin sabawa da mutane shiyasa tuni ta sake daliban... Wanda bayan an tashi ne secuties suka xo suka tafi da ita,don wannan karon ba maleek ne yaxo ba........... Don shikuwa ogan naku Prince maleek yana can yana fama da Daddy akan shi bayason komawan sa skul a gobe yabari sai nan da sati biyu ya tafi.....Amma nan Daddy ya kekeshe akan tabbas a gobe Maleek zai tafi malasia y cigaba da karatun shi. Hakannan ya hakura sanin halin excellency inyace abu dole ayi masa... A haka yanufi side din shi wanda sam tun da ya shiga bai fito ba.jenny da sauran yammatan cin gindin shi sun kira sam bai bi takan kirar su ba...don sam bai shirya tafiya batare da yabama Bintoto ajiyar da yakeson yabata ba.
A haka sam bai kuma fitowa ba sai wuraren 8am na safen washe gari yyn da yafito tsaff dashi cikin shigar shi ta suit wanda suka Amshi fatan shi,fuskan shi kuwa makale cikin bakin space hannun shi rike da karamun case,wanda basai anfada maka ba xaka fahimci yagama shirin shi ne tsaffff dashi.
Nufo su Mm queen yy da shigowa n shi part din,nan ya isa dirning area n dasuke break fast.hugging din mm queen yy yana mata barka da safiya sannan ya zauna kan daya daga cikin chairs din yana parcing din mituniyar tasa.gaisar da Daddy yy,wanda nan ya amsa cike da matukar farin ciki ganin dann nashi yafito so gentle.shiru bb wanda ya kuma cewa komai,sai a sannan Bintoto ta kalleshi tayi masa barka da safiya don batason su Mm queen su fahimci wani abu tsakanin su. A ciki ya amsa mata don ya lura da harar da take aika masa dashi. A jiye spoon din tayi tana kallon mm queen ha'di da cewa"mm queen let me go and bring my skul bag,cox I'm so late today. Murmushi mm queen tayi ha'di da cewa okay hurry up dear sai Daddy ya saukeki ma daganan sai su su wuce airport. Batare da taba mm queen amsa ba ta nufi side din ta don ta dauko skul bag. Shikuwa Daddy mikewa yy ha'di da cewa su same shi a parking space. Addu'a mm queen tabi shi dashi akan Allah ya kai shi lfy,sannan shima Maleek ya mike yana cewa" i'm ok mom. Nan ta kalleshi tana cewa " alright mah son,Allah yakikyaye plz banason wa'annan matan suna shige maka Maleek, ka ringa baya baya dasu don Allah, duk da nasan da ilimin ka basai na jawo maka aya ko hadisi ba. Sai da ya lumshe wa'annan segxy eyes din nashi sannan ya kamo hannu n mm queen yana cewa" ki kwantar da hankalin ki mom bb abun da xai faru inshaaallh. Sosai mm queen taji da'di da yanda ya nuna mata nan taraka shi da addu'a.
Wanda da fitan shi ya nufi parking space ya shiga wata mota wanda take a wani murde ga kyau gashi kuma ko a ido xaka fahimci ko amanyan bakowane ke iya hawanta ba. Zama yy a ciki yyn da Daddy ke can cikin wata motan yana ganin shigar shi. Itako Bintoto sam da fitowa n ta bata lura da motan da Daddy ke ciki ba ta fada na Maleek da dama haka yaso ta faru. Zama tayi tana gyara skul bag din ta daiยฒ motocin nafara barin compound din. Waigowa tayi karafff idon ta ya sauka ana Maleek da ya wani hade rai. Kaman bai ganta ba.cike da tsoron ganin nashi batason lokacin da bakin ta ya furta Auxubillahi ba.


Shikuwa Prince Maleek wani bakin ciki ne ya rufe shi, wato shi takeyi ma istiaxa kaman taga shadan?. Nan ko aran shi yace kodai ka gama ma yarinyannan aiki ne a moton nan,don shi a desk ma clasa mate din shi tana zaune yasaba cinsu yy badaya ba biyu ba. Tuno da Daddy suke tare yasa shi cije lips ya nukuma cewa a ranshi kin ci arzikin Daddy, amma duk da haka sai na jagulaki don sai na wahalar dake kinyi kuka da ido n ki.










*#SHERE TO ANOTHER GRPS PLZ*














Maman teddy๐Ÿงธ
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typingโœ๐Ÿป



*๐ŸŒนBINTOTO๐ŸŒน*
*Na mmn teddy๐Ÿงธ*




*26/27*




*ALHERI WRITERS ASSO.๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm


```ฦ™ungiya ษ—aya tamkar ga dubu. ฦ˜ungiya masu aiki da naxari da kuma ilimi dumin wayar da kan Al'umma , Alheri dai ษ—an Alheri, Alheri gadon barci```


_____________________________


๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ
๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚
*HAPPY 1 YEAR ANNIVERSIRY JARUMAI WRITERS ASSOCIATION*
๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ
๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚


ฦŠokacin marubutan ฦ™ungiyar *ALHERI WRITERS ASSOCIATION*
Muna tayaku murnan cika shaikara 1 da kafuwan kungiyar ku ta *JARUMAI WRITERS ASSOCIATION* kungiya daya tamkar ga dubu,Allah yy jagora ya kuma kara fasaha da basira yakara daukaka. Sannin ku marubuta kuma yayan baiwa,muna jinjina a gareku...




*HAPPY....HAPPY ONE YEAR ANIVERSIRY JARUMAI WRITERS ASSOCIATION ONCE AGAIN*
๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚
๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ๐Ÿฅณ


Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk


___________
_______
___


Shiru yy bai ce mata komai ba tsawon mintoci har suka kusa isah airport. Ganin abun da yake shirin yi baxai bille masa ba ne,kuma baxai samu kwanciyar hankali ba ko da yake can, yasa shi kallon ta yana mai ambaton sunan ta fatima". Yace yana matsawa kusa da ita,jah baya tayi tana mai matsawa kusa da murfin moton a haka har ta kai karshe sannan ta hau kallon shi cike da tsiwan da ta saba tace" lafy?. Matsowa kusa ya kuma yi yana cewa" ina son mgn dake ne,and it's verry important issue... Ya muta baki tayi kan daga bisani tace" koma meye baxaka iyah fadamun daga nan inda kk ba sai kaxo kusa dani?.
Murmushi yy wanda shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu,zuciyan shi ke dada masa wata irin xafi. Tsawon mintoci bai kuma ce mata komai ba, illah ma sadda kansa kasa da yy. Kan daga bisani ne yadago ha'di da kai hannun sa ya jawota jikin shi. Tirjewa tafara yi tana ambaton wlh zan fada ma Daddy dan iska kawai mugu. Bai tsaya bi ta kanta ba,illah sai da yaji y mannata da kirgin shi,sannan ya sauke wata nannauyar numfashi ha'di da lumshe segxy eyes din shi. A hankali kuma dai ยฒ kunnen ta ya furta I'm sorry dear. Ture shi takuma yi tana cewa " ni ka sakeni don Allah, wai kai mai yasa mugun tan ka baka ma kowa ne sai ni da katsana. Amaimakon yabata amsa sai kawai taji ya hade bakin ta dana shi yana tsotsa ha'di da shafa jikin ta yana wani ya mutsata. Mutsu mutsu ta hauyi hawaye na bin kuncinta,wanda shikuwa prince maleek da gaba daya sha'awar ta yafara tashi masa yasa shi saurin sakin bakin ta yana maida numfashi samaยฒ.itako rushewa da wani irin kuka tayi don tama rasa mai zata ce sai kawai cewa take" Maleek baka sona ka tsaneni mai nayi ma ne don Allah. Bai bata amsa ba sai d yasamu natsuwa sannan ya kai hannun shi ha'di da tallabo fuskan ta yana cewa" is not that dear, so stop saying that i didin't luv u!!!. I really love you fatima, and even actually i don't know d reason why i luv you.... i luv you dear with no reasoning.the only thing i now is that i luv you forever and i will not stop loving you till d end of my life....
Yana kaiwa nan yy shiru yana sauke numfashi a hankali wanda duk wanda yaga halin da Maleek yake a wannan lokacin sai ya tausaya mashi,don shi kanshi tausayin kansa yakeji da yanda ya kamu da son Bintoto. Turo baki tayi don takasa mgn ma saboda mmki,wai yana son ta babu dalili. A sarari ne tace kuji mun dan isah. Tafadi da Hausa don tasan baji yake ba. A hankali ya kuma kallon ta sannan yace fatima xan tafi malashia,kuma zan dan dade acan tunda sai nayi shekaru ban dawo ba. Nasan zaki missing dina ko?. Ae dajin zaiyi shekaru acan ne taji wani sanyi ya xiyarci zuciyan ta, shikenan ta huta da kajaga dakuma fitinan shi na takura mata da yakeyi. Ai da sauri ta fara cewa" eyyyah my booo i will miss you. Ta fadi tana chanja fuska kaman gske. Cike da kulawa dakuma jin da'di n yan da ta nuna zatayi missing din shi yace " Really dear?.
Daga masa kai tayi Alamar ehhh. Nan ya kuma rungumeta yana shakar kamshin jikin ta wanda cike da takaici a zuciyan ta ta kecewa ai daga yau angama. Ka tafi na huta na sake nima. A kunnen ta yafara rada mata sorry sannan ya na cema ta zan sanar ma Mom ta baki phone naki mu ringa mgn tanan ko?. Ai da jin haka cikin sauri tace masa a'a,ai xamu ringa mgn ta wayan mm queen,kaga kullum muna tare ai. Cike da gamsuwa ya daga mata kai,don ya dauka duk da gske takeyi,duk da wata zuciyan ta shi tana raya masa pretending take yi masa,amma wata zuciyan ta kece masa daga hakan zaka sami abun da kk so daga gareta. A haka suka isa airport wanda haka Bintoto ta dinga nuna tayi missing din shi har da kuka shikuma gaba daya yakara birkicewa yana shirin cewa xai fasa tafyn. Ganin haka yasa Daddy lallashin ta duk da ta fakaici idon Maleek tace ma Daddy ae duk na murnan ya tafi ta huta ne. Haka yadinga lallashin ta a ranshi shima dry yakeyi da halin Bintoto, dakuma yanda take tafiyar da shi Maleek din. A haka yasamu jirgin su Maleek ya daga,kan daga bisani shima ya shiga ta komawa gida nijeria,sannan ita kuma Bintoto aka kama hanyan school. Tun da Maleek ya tafi malasia ta sake a masarautar Mm queen. Don a kwana a tashi har ta manta da wani Maleek indai ba waya taga sunayi da Mm queen ba. Don fiye da shekaru koda yace mm queen tabata sai ta gudu tace bata da lfy ko wani abun.
A haka Rana ku ke shudewa watanni naja baya shekaru na gudu,don a yanxu shekarar Maleek kusan 5 da tfy. Kuma kullum da son Bintoto yake kwana yake tashi,duk da har yau bai chnaja halin shi na neman matan banxa da kuma sha giyar sa ba.


A wata rana ce Bintoto ta dawo daga taron get together na friends din su,wanda da shigowan ta ta hango taron mutane cike a fillin masarautar. A hankali tafa takowa cike da kaudi da iyayi don ni kaina da kyar na gane wai ashe Bintoto ce. Sanye take cikin Arabian gown golden and milk tayi masifar kyau a cikin su,sai kafar ta da yake cikin takalmi cover mai masifa r tsini golden haka hannun ta dauke da yar ficilan handbag mai masifar kyau. A taikaice Bintoto fah taxama hadaddiyar budurwa,irin wanda ake kira da classical ladies din nan. Hango Mm queen da tayi yasata nufan wurin da ta ganta,amma da dosowanta tasoma ganin haxo haxon shi. Turus taja ta tsaya tana cewa a zuciyan ta waye wannan? Badai Maleek ba?.








Mmn teddy๐Ÿงธ
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typingโœ๐Ÿป








*๐ŸŒนBINTOTO๐ŸŒน*
*Na Mmn teddy๐Ÿงธ*






*28/29*




*ALHERI WRITERS ASSO๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm


```ฦ™ungiya ษ—aya tamkar ga dubu. ฦ˜ungiya masu aiki da ilimi Dakuma nazari domun taimakon Al'ummah, Alheri sai ษ—an Alheri, Alheri gidan kowa```


______________________________

Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk




*******
ฦ˜arasawa inda take hango taron mutanen ta farayi, yyn da isan ta idonta ya gasgata mata abun da take gani, Maleek ne tsaye cikin manyan mutane abokai da sauran yan matan shi,da kuma wanda suka xo yi masa barka da dawo wa. Sakin bakin da Bintoto tayi ne tana mmki da ta'aji bi yaushe wannan mutumin yadawo ba imforming sai dai ganin shi kaman aljani. Mm queen ne ta rungumeta tana mata wlcm back. Amma saboda tsaban gulma irin na Bintoto bata ma takanta,hankali n ta na gun Maleek da taga ya chanja ya wani kara kyau da kwarjini gashi ya wani saki siririn saje da suka kwanta luf a kan fuskan sa,wanda wannan yakuma kara bayyana kyau shi,ganin yanda yake lumshe ido sukuma iyayen shi da sauran mutane sai wani jawoshi suke,da kuma kyau da ya kuma,don a yanxu ne ya ke a handsome,don da mata ma basu bishi a yanxu ne dole a bishi.Bintoto ko da ganin yanda yy wannan kyau yagama bata mata rai,gani take ko mai yakeyi don yasan shi din yana da kyau ne. Tsaki taja ha'di da ya mutsa fuska ta kalli Mm queen tana cewa" Mm queen wai wannan Maleek ne?. Jin tambayan da take mata yasa Mm queen sakin mata murmushi hadi da ce mata " ehhh baby na baki ganeshi bane.Mm queen ta fadi tana nuna Maleek da hannu. Dago kai Bintoto tayi tana kallon inda Maleek yake.ai ko anan tayi na daman kallon wurin,don Maleek ta gani rungume da wata baturiya tana masa mgn kasaยฒ.dai dai yana kallon inda Bintoto take don tun daga xuwan ta har mgnan da take mawa mm queen duk hankalin sa na kanta. Kallon banza ya watsa mata wanda yasa sai da ta muxanta,don da yake hankalin kowa na kanshi duk wani motsi da yy dika za'a gani. Ae yanda yy mata yasa Bintoto jin wani masifar haushi. Kallon mm queen tayi da itama abun Maleek

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login